Showing 3001 words to 6000 words out of 8817 words
tamike tsaye tana faɗar "Wlh bazeyuba miyasa zakamin hakan wai wannan tsohon mikake nufi danine? ai Wlh bazata saɓuba doline kaci wannan maganin domin tahakanne kawai zakayi murabus kuma kabawa yarona sarautar bawai kaɗora wancan ɗan iskan jikan nakaba, ina sam Wlh bazeyuba to minene mafita? Tayaya zansamu yaci wannan maganin? Tayiwa kanta wannan tambayar...kamar daga sama taji wata murya marar daɗin sauraro ana faɗar "aikuwa idan so dubu zaki zubashi to bazeciba indai da hanunki kika zuba domin mutanen masarautar nan bazu barshi yaciba, sedai kisaka wani yazuba Miki domin samun cikar burinki, ana gama faɗar Hakan bedroom ɗin nata yayi tsit kamar ba'ananne ake wannan hargaginba...ajiyar zuciya tasauke akaro na ba adadi kafin tace "aikuwa doline nasaka azuba maishi Wlh, daga hakan tashige wani lungu dake cikin bedroom ɗinta. Humm wa'iyazu billah antsufa shekaru sunja memakon akoma ga Allah anemi yardarshi a'a se neman duniya kuma akeyi kamar baza'a mutu ba, Allah yasa mufi ƙarfin zukatanmu.
Taraba State
Tunda suka isa taraba suke yawo acikin jalingo ababban company da Abbanshi ke gini sunyi yawo sosai domin company nada girma sosai seda sukaga komai yayi Dede inda beyiba suka bada umurnin gyarawa su Anwar domin shidai yarima sameer biye kawai yake dasu, bayan sun kammala suka nufi wani tsadadden hotel suka sauka da zimmar gobe sukai ziyara makarantinnen da abbana nashi yayi na isilamiyya dana boko..Hakan suka kwana gajiye washe gari da sassafe suka nufi makarantinnen, sukayi musu zuwan bazata sedai ayadda suka samu komai lpy qalau ana koyarwa yadda yadace ya tabbar musu da Cewar malaman na aikinsu, kuma sunyi musu tarba me kyau sam basuji rashin daɗiba akan bazatan dasuka musu, seda suka ɗanyi zagaye makarantu da dama kana ɗaya daga cikin yaran abbanshi dakenan taraba yaƙaraso wurinsu tareda russunawa yace...!
Book ɗin AL'AJABI Paid book ne akan 1k kacal zaki iya tura kuɗinki ta wannan account ɗin 👉2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA bank, kana kitura Shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on whatsapp.
Autar alheri ✍️
🪐🐦🔥🪐 *AL' AJABI*🪐🐦🔥🪐
🪸🪸🪸🪸🪸🪸 Daga💪Alƙalamin👇🪸🪸🪸🪸🪸🪸
Dr Yasmeen Ahmad😚
Autar alheri ✍️
Al'ajabi, hummm
Book ɗin al'ajabi wani sabon kabcene me matuƙar al'ajabi da ban mamaki, kabcene wanda ya banbanta da sauran books na masu ban al'ajabi kamar irinsu ( MEJO NAJEEB,,, SOLDIERS FAMILY,,,,IZZAR MULKI,,, JEJI GIRL,) inaga sune Books masu ɗauke da abin al'ajabi to wannan kabcen dabanne sam ba irinsu bane, idan kuna so kukashe ƙwarƙwatar karatu to kigarzayo domin samun damar karanta book ɗin AL'AJABI.
ROMANTIC LOVE STORY 💋 KAMAR YADDA AKA SABA HUMMM MY LOVELY SISTERS ABUNFA BA'A MAGANA KAWAI MUTSUNDUMA ACIKIN WANNAN LABARI ME TAKEN AL'AJABI 💃
Book 1
Page 15 & 16
"Yace "ranka yadaɗe inada magana please idan ba damuwa. "Okay munajinka Cewar ameer. "Yallaɓai Wlh dama wata makarantace acikin garin Adamawa wadda Alhaji yasiya yo yace duk lokacinda yaranshi sukazo akaisu suga wurin sabida kusan yaza'ayi aikin, shine nace kozakuzo mujecan kuga wurin? Yaƙarasa zancen cikin ladabi agaresu.
Kallon princes sameer sukayi atare dominjin amsar daze bada sabida shine kawai ze iya kawo matsala tafiyar, amma se sukaga bece komaiba, dudda hakan basuyi mamaki sabida sunrigada sunsan wayeshi, juyawa Anwar yayi gun wannan matashin kamin yace "shikenan badamuwa amma bazamu samu damar zuwa yanzu ba sedai idan mun ƙara dawowa sabida yanzu daganan gida muka nufa. Dasauri wannan matashin yace "please yallaɓai Dade anduba lamarin domin Wlh mutanen wannan yankin suna matuƙar buƙatar tallafin ilimi acikin rayuwarsu gabaki ɗaya akan duhun jahilci suke rayuwa wannan dalilinnema yasa Alhaji siyan wurin domin kawo musu hasken addini, yaƙarasa zancen cikin alamun riƙo. Ido yarima sameer yaruntse daƙarfi yanajin wani irin zafi aranshi domin aduniya yatsani yaji Cewar wata halitta narayuwar rashin ilimin addini domin koba nazamani dai bazaka rasa abin kusantar uban gijinkaba. Shi kuwa Anwar ajiyar zuciya yasauke tareda buɗe baki zeyi magana kenan yaji ɗaukar cool voice ɗinshi yana faɗar "it's okay we will going to Adamawa state now. Yana gama faɗar Hakan yajuya zuwa motarsu cikin takonshi na ƙasaita wadda kallo ɗaya zakamishi kasan cewar shiɗin jinin sarautane.... murmushi dukkansu sukayi kana suka mara Mishi baya, seda suka shiga motarsu duka kana Ameer yaleƙo tareda baya ɗaya daga cikin hadiman su umurnin anunawa wannan saurayin me suna imam, motar daze shiga sutafi tare tunda shine yasan wurin. Aiko cikin sauri yacika umurnin shi kana sukaja motocinsu sukabar wurin, tareda nufar garin Adamawa state.
MAYE BALWA
"Danejo danejo wai kina inane? Kikabarni inata famar kiranki sekace wata sa'arki. Innawuro ce keta famar dokawa danejo kira kamar zata tsaga gidan....Ita kuwa danejo tana bayi ne shiyasa bata amsaba har seda tafito domin pappi ɗinta yahanata amsa kira abayi yagaya mata ba kyau Hakan shiyasa koda innawuro zata dafata bazata taɓa amsawaba se lokacinda tafito, to yanzumu hakance takasance, fitowa tayi dabuta ahannunta tana faɗar"na'am ganin Anan innah ina bayine...wani banzan kallo tawatsa mata kafin taja tsaki cikin takaicin yarinyar tace ungo maza jeji hayin barmo ki kaiwa hansai kuma kitsaya tagama ki karɓomin saƙona tukkunna kidawo, tafaɗa tana dungurawa danejo nera ɗari ahannu. Tokawai tace mata kana ta ɗauki ƴar sandarta tafice daga gidan, tafiya takeyi ahankali ita kaɗai tana wasada sandarta kuma aranta tana tunanin pappi ɗinta domin yau kwana biyu kenan bezoba kuma idan yayi wannan kwana biyun jitakeyi kamar shekara biyu ne yayi, amma tasan tunda har yacika kwana biyu yau to tabbas yau zezo ko gobe, Hakan dai take tafoyarta hankali kwance ita kaɗai kuma gashi wurin nada nisa sosai amma ahakan take tafiya batareda tasakawa ranta ganin nisan wurinba domin tabbas datasa Hakan aranta toda anyanke mata tafiyar sedai ahakan ma anayi ana ɗan kusantota da unguwar sabida se anfita rugarsu gabaki ɗaya anwuce ruga har biyu kana akai inda innawuro ta aiketa, kuma tasanda Hakan ammata turata sabida mugunta.
Matafiya
Tsaye suke acikin babban filin makarantar MAYE BALWA wadda tajima dawatsewa bakowa aciki kuma ba komai na anfani takoma tamkar kango, sunjima suna zagayen makarantar kafin su samu wani wuri daga gefen makarantar suka zauna suna tattaunawa da hakimin garin, bayan suyi magana da wani company gine,gine dake cikin garin Yola, suna jiran ƙarasowarsu domin suɗamƙa kwangilar gyaran makarantar hannunsu..basu jima awurinba manager company yazo, Hakan yake nuna musu tsare tsaren ginin makarantu dasuke dashi a laptop ɗinshi suna dubawa..shikuwa yarima sameer ya lumshe kyawawan idanuwanshi masu launin ruwan madara, yana sauraren bugun zuciyarshi dayakeji tamkar zata tsinke wani irin fargaba da faɗuwar gaba yakeji wanda besan daliliba kuma abin seƙara kusantoshi yakeyi...sukuwa sunacan suna aikinsu hankali kwance domin nema sukeyi suyi sugama subar unguwar domin babu alamun ko sunsan miye hotel balle suyi tunanin samunshi Anan kusa, sesun koma cikin gari tukkunna.
Danejo
Taje inda innawuro ta aiketa tadawo tana tafe tana tana tsilla sandarta sama gaya duk tazubo sumar kanta tarufe mata rabin fuska da ƙirjinta ɗaya har zuwa cibiyarta sabida tsawon sumar dakuma tsantsinta, tafiya takeyi ita kaɗai awurin domin kamar jeji hakan wurin yake sabida anfita daga cikin gari kuma ba'a ƙarasa cikin rugar Fulanin dake maƙwabtaka fawirinba,tayi tafiya menisa kafin tazo Dede inda motocinsu suke, da mamaki take kallon motocin bawai ɗan bata taɓa Ganin mota ba a'a kawai de tayi mamakin ganinsu awurinne, ahankali taƙarasa wurin cikin sanɗa tana leƙensu....Sukuwa basuma sanda akwai mutum awurinba. Tajima tana kallonsu basusaniba harta juya zata tafi sekawai idonta yasauka akan yarima sameer dake lumshe da Ido yasaka hannu ɗaya yaɗage setin zuciyarshi dayakeji kamar zata ɓalle tafoto waje...ido tawaro cikin tsananin fatin ciki dajin daɗi taƙarasa gunshi sam bata damu da mutanen dake wurinba cikin ɗauki tariƙo hannunshi tana faɗar "pappi cikin sweet voice ɗinta me daɗin sauraro...wani irin zabura princes yayi sabida wani mugun shuck dayaji lokacinda hannunta yasauka anashi, tareda buɗe lulu eyes ɗinshi akan kyakkyawar fuskarta, wanda yayi sanadiyyar tsanantawar bugun zuciyarshi.
Sukuwa duka ido suka waro musamman brothers ɗinshi dasukasan waye yarima sameer dakuma yadda yake ƙyamatar mata, amma imam, Hakimi, da manager company duka kallon mamaki ne suke mata gatadai kallo ɗaya zaka mata kasan cewar ƴar fulanice ta asali wanda akasani da kunya da kawaici amma gaya tariƙe hannun namiji kuma babban mutum me daraja irin yarima sameer agansu batareda taji kunyarsuba.
Shi kuwa wani mugun kallo kawai yakebinta dashi amma kasa cewa komai kowani dogon motsi yakasayi...cikin mamaki danejo kebinshi da kallo tunda tabuɗe ido aduniya take Ganin pappi ɗinta bata taɓa yimai maganaba yashareta se yau, atake gabanta yafaɗi tsoro da fargaba duk suka rufeta dara daran idanuwanta masu masifar haske suka canja kala atake suka cikoda ƙwallah, dasauri ta russuna wurin ƙasan ƙafafunshi taƙara kamo hannunshi ɗaya muryarta na rawa take faɗar "pappina bakada lafiya ne? Miyasa kayi shiru? Ko wani abun wannan mutanen sukayima? Miyasameka pappi? Kayi magana dan Allah. Taƙarasa zancen tana saka Mishi kukan dake fita har zuciyarta..
"Ikon Allah ke baiwar Allah sakeshi mana aina kika sanshi dazakiga mutum kawai kizo kiriƙeshi kinamai kuka? Cewar imam cikin mamaki...banza tayi dashi domin burinta kawai pappinta yayi magana amma shiru se ido kawai dayake binta dashi...shikuwa imam agarzuƙe yayo kanta yana masifa "waifa wannan wani lokacin Fulanin nan naruga ba hankaline dasuba tashi kibarnan kona tattakaki yanzu Wlh. "No karka daketa Cewar Ameer yana tasowa daga inda yake zaune yaduƙo kusan inda take gurfane riƙeda hannun yarima sameer yace "ƙanwata sakeshi muyi magana kinji, Yafaɗa cikin alamun rarrashi...dagowa tayi da jajayen idanuwanta masu masifar girma tawatsamaisu tareda girgiza kanta duka sumar data rufe rabin fuskarta tayi baya atake asalin fuskarta ta bayyana. Azabure ameer yayi baya sedai yayi ƙarfin halin hana kanshi faɗuwa, hakama duk wanda ke wurin seda yarazana Ganin tsananin kyawun wannan yarinyar gakuma gashi har gadon baya kana ƙwatar idonta kaɗai ta isa tashedama tabbas aljanace sabida kasan cewar ƙwayar idonta lite blue sedai acikin ido farine ƙal amma yanzu yakoma ja sabida kukanda tayi. Duk wanda ka kallah awurin natsuwa ta ɗauke Mishi amma Banda zaratan samarin dasukayi ta maza suna kallonta... ɗan seta kanshi yayi kana yaƙara cewa a'ina kikasanshi ƙanwata? Domin yaga dai taƙi ta sakeshi kamar yadda yabuƙata...ƙwallar dasuka cika idonta ne suka ƙara zubowa kana tace "pappina ne...!
Book ɗin AL'AJABI Paid book ne akan 1k kacal complete ga duk me buƙata domin a complete yafito duk wanda keson posting kullun 700 ne zaki iya tura kuɗinki ta wannan account ɗin 👉2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA bank, kana kitura Shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on whatsapp.
Autar alheri ✍️
🪐🐦🔥🪐 *AL' AJABIN*🪐🐦🔥🪐
🪐🐦🔥 *MASARAUTA*🐦🔥🪐
🪸🪸🪸🪸🪸🪸 Daga💪Alƙalamin👇🪸🪸🪸🪸🪸🪸
Dr Yasmeen Ahmad😚
Autar alheri ✍️
Al'ajabi, hummm
Book ɗin al'ajabi wani sabon kabcene me matuƙar al'ajabi da ban mamaki, kabcene wanda ya banbanta da sauran books na masu ban al'ajabi kamar irinsu ( MEJO NAJEEB,,, SOLDIERS FAMILY,,,,IZZAR MULKI,,, JEJI GIRL,) inaga sune Books masu ɗauke da abin al'ajabi to wannan kabcen dabanne sam ba irinsu bane, idan kuna so kukashe ƙwarƙwatar karatu to kigarzayo domin samun damar karanta book ɗin AL'AJABI.
ROMANTIC LOVE STORY 💋 KAMAR YADDA AKA SABA HUMMM MY LOVELY SISTERS ABUNFA BA'A MAGANA KAWAI MUTSUNDUMA ACIKIN WANNAN LABARI ME TAKEN AL'AJABI 💃
Book 1
Page 17 & 18
"Kana tace "pappina ne kuma inasanshi banaso wani abun yasameshi, kace yayi magana dan Allah kowani abun kuka masa ne? Tafaɗa cikin yanayin tausayi domin duk zuciyarta ta karaya Ganin pappinta yaƙi cewa komai...ajiyar zuciya Ameer yasauke kana yadubi yarima sameer daya lumshe kyawawan idanuwanshi tun lokacinda kalamanta suka fara dukan dodon kunnenshi, kana yace "princes kasan wannan yarinyar ne? Yatambaya badan abashi amsaba domin yasan ba abinda yarima sameer zece Mishi idan kuwa zasu kwana awurinne, sedai ga mamakinshi yaji cool voice ɗinshi yana faɗar "I no her, yafaɗa kamar meciyon baki, kafin yaƙara motsa laɓɓansa cikin gajiyawa yake faɗar
"please just sey her get from my saint, Yafaɗa, zuciyarshi ada gule.
Ido danejo tazuba Mishi kawai tana kallonshi yayinda idon ke ƙara cikowa da ƙwallah...shikuwa Ameer jin kalaman ɗan uwan nashi yasa yadubeta kana yace "please ƙanwata inaga wannan Bashine pappin dakike magana akaiba kiyi haƙuri kije gida kinji zakiga pappinki acan yana jiranki amma wannan bashi bane, yaƙarasa zancen cikin rarrashi. Ita kuwa tunda taji saukar kalamanshi idonta suka ƙara zuba tamkar panpo, cikin kukanda keson kuɓuce mata tasaki hannayenshi wanda yaji tamkar lantarki ce tarikeshi amma yanzu tasakeshi sewani zutt,zutt yakeji acikin lallausan tafin hannuwan nashi. "Ni zakace akora my pappi ni HUSNAR KA? danejo ce fa? yau nikake kora? minayima dazafi Hakan? Ni pappi? Humm sabida kaga banada kowa danake raɓa naji sanyi sekai? Karka manta pappi kaine uwata, kaine ubana, kaine yayana, kaine ƙanena, kaine abokina, amma yau kaida kanka kake korana? Hum shikenan I'm going to all your life my pappi sedai zan zauna zaman tsimayen
"When you're call me
"when you're missing me😥
"When you're coming back to me my happiness
"When you're coming back to me my everything all my life,
I'll waiting for you any time my pappi. Tana gama faɗar Hakan tamiƙe tsaye tareda saka bayan hannunta tashare ƙwallar idonta, kana tajuya kawai tabar wurin.
Sukuwa gabaki ɗaya sunyi mutuwar zaune tunda tafara magana domin sam basuyi tunanin zataji abinda princes yaceba balle har ta iya maida Mishi amsa da turanci ba, hartabar wurin basu saniba, sunlula duniyar tunanin ya akayi ƴar fillo ta iya Turanci kuma ƴar cikin ruga Fulanin jeji? Amma ba wanda ze basu amsar wannan tambayar tasu Hakan yasa suka ƙara gaskatawa ransu Cewar gamo sukayi da aljana... firgigit Hakan Anwar yayi yana kallon inda take gurfane da zimmar yabata haƙuri amma seyaga wayam bakowa Hakan yasa gabanshi ƙara mugun faɗuwa cikin kaɗuwa yake faɗar "kai ameer taɓace fa Wlh ajanace innalillahi wa'innailaihiraji'un...arazane Ameer ɗinma yamiƙe tareda riƙo hannun yarima sameer daya koma tamkar wanda aka zarewa lakka ajiki yamiƙar dashi tareda janshi suka fara tafiya gun motocinsu sedai duk yadda Ameer yaso sutaka dasauri abin yaƙi samuwa domin yadda yake tafiyarshi yanzuma Hakan yakeyinta cikin izza da ƙasaita tamkar yadda yasaba yin abarshi ga dukkan alamu dai hakanne tafiyar take bawai yanayi bane sabida kuɗi ko mulkinsu ba... hakama su imam tuni sun mara musu baya...hakimi kan se haƙuri yake basu domin ya ɗauka sun fasayin aikinne tunda yaga Manager company gini yacika bujenshi da iska, aranshi kuwa se tsinewa wannan aljanar yarinyar yakeyi...sukuwa dogaransu nahangosu tafe sukayi saurin buɗe musu motar, suna isowa suka shiga hakama excout ɗinsu suka shiga cikin sauri aka tada motocin sukabar yanki baki ɗaya.
DANEJO
Tafiya kawai takeyi batamasan ina take jefa kafartaba wani irin ɗaci takejin zuciyarta namata wanda bata taɓa jin irinshiba,,,yau ta ɗanɗani baƙin cikin dabata taɓa tunanin samuba, wai itace pappinta zece akora wai besantaba wannan wacce irin ranace me muni tazo acikin rayuwarta? tabbas wannan abin yayi mata zafi bakuma dan bata taɓa fuskantar Hakan bane a'a kawai dai ɗanta riski hakanne a inda batayi tunaniba, domin koda mutanen duniya zasu mata Hakan bazataji zafiba, amma agun pappinta kam bazata iya juraba, Hakan taketa zancen zuci harta isa gida tafaɗa babuko sallama gabaki ɗaya a hargitse take kamar wata zararriya... innawuro naganinta tataso cikin bala'i tana faɗar "ke dan ubanki nizaki wulaƙanta, tunyoshe nake jiranki amma kikayi zamanki seyanzu zaki dawomin kuma hannu rabbana, tukkunna ma ina aikenda namiki? Ko kina nufin ƙin tsayawa kikayi ki ƙarbo kika dawomin Hakan hannu rabbana? Taƙarasa zancen tana zuwa inda danejo take tsaye....Ita kuwa sema yanzu da innawuro ta tambe aikenta tatuna, dan ɗaukin Ganin pappinta yasa tayasarda saƙon.
Cikin tsawa taji saukar muryar innawuro tana faɗar "wai badake nake maganaba kinwani shareni sekace wata sa'ar uwarki....ɗib tayi tare da haɗiye sauran kalamanta Ganin yadda danejo taɗago azabure tana watsa mata waƴannan idanuwan nata dasuka gama komawa abin tsoro sabida ɓacin rai wanda yanayinta yamaidata aljanar ƙarfi dayaji. Tsorontane yashiga innawuro lokaci ɗaya Hakan yasa tazuba mata ido kawai tana kallonta domin inda ada ne dasedai taji saukar ruwan duka tako'ina ajikinta amma yanzu kam tana shakku...iskace tafara kaɗawa tayi baya da sumar kan danejo tana kaɗata sama, Hakan yaƙara ta azzara sauyawar halittarta daga mutum zuwa siffar aljanu...dasauri innawuro tanufi ɗakinta tareda maida ƙyauren tarufe gam tana faɗar "aikin banza wannan yariya ko dangin ibilisai ni wuro inaganin jarabawar duniya mlm yaɗauko mana jaraba dabe ɗauko uwar aljanar nanba daba abinda zesa tazame muna fitina kataɓa ta kuma wani bala'in yabiyo baya, Hakan innawuro keta mitarta ita kaɗai acikin ɗakinta.
Danejo kuwa nasu ɗakin tashiga tareda zubewa akan katifarta tana rushewa da matsanancin kuka metaɓa zuciya, sam takasa danne abin aranta
Wani irin ɗaci ke taso mata azuciya, tarasa ina zata saka kanta, taɗauki tsawon lokaci tana kukan kafin taji ana shafa lallausar sumar kanta....dasauri taɗago tana kallonshi cikin mamaki domin tasan dudduniya mutun ɗaya kemata Hakan kuma sam batayi tunanin ganinshi ba yanzu..aiko sukayi ido huɗu dashi yana sakar mata lallausan murmushi wanda yaƙara fitoda asalin kyawun fuskarshi ga dimple ɗinshi duka biyu sun lotsa abinda ke bala'in ɗaukar hankalinta gareshi kenan...dasauri tajuye fuskarta tana turo baki gaba kawai taƙara rushewa da matsanancin kuka.
"Ya salam shine abinda pappi yafurta ahankali yaname dafe kanshi, kafin yariƙo hannunta cikin sigar rarrashi yake faɗar"please my husnah stop crying mana, sata kigayamin miyasaki kuka, yafaɗa cikin Cool voice ɗinshi sak irinna yarima sameer domin basuda banbanci ko ƙwayar zarra ne tsakaninsu daga murya har kamanni na fuska da jiki har yanayi komai nasu iri ɗaya ne. Hakan yasa danejo keyiwa yarima sameer kallon pappinta. Shiru tayi taƙi Magana kusan minti ukku, kana tabuɗe baki cikin muryar kuka take faɗar "nikatafi bayan ɗazu ka wulaƙantani kakoreni daga wurinka dan kawai kana tareda wayancan mutanen shine yanzu zakazo min, haba pappi miyasa zakamin Hakan dan Allah? Karka manta fa Kaine ummana yayana kuma malamina idan kagujeni yazanyi? Tafaɗa tana ƙara sakin wani sabon kukan me tsima zuciyar mesauraro.
Tunda tafara magana yake kallonta tamkar yasamu tv aranshi yana ayyana Cewar ta haɗu da princes Sameer ne kenan duk yadda akayi domin duk faɗin Afirca shine kawai keda kama dashi wanda za'a iya gani ayi tinanin shine, bece mata komaiba harta gama zancenta taɗora da kuka..hannunta kawai yariƙa tareda hura