Showing 3001 words to 6000 words out of 6901 words

Chapter 2 - YAR SHUGABAN KASA COMPLETE

13 Jul 2025

1088

tayaki murnan gama buk dinki *RAYUWAR YUSRAH DA AFSHAN*








Uhmmmm sha kuruminki dena damuwa Masoyiya bazeyiwu Namance dakeba sabida Rabin jiki nace ke My durlin Eshat Ontop mai {β˜„HASKEN RAYUWATA β˜„} One ❀ luv...








Tabb!!! Baze taba yiwuwaba nayi tuya na manta da Albasa , Kinanan araina dan kedin ta dabanCe kwantar da hankalinki dan matsayinki cikin zuciyata yanada girma My swthrt my durlin Ayushat Ontop❀😍😘..Allah Ubangiji yakaremin ke my dear😘







Fans Ena godiya yanzu kuka tabbatarmin da kuna biye dani ,Ngd da kaunar da kuke nunawa buk dina. πŸ‘„YER SHUGABAN KASAπŸ‘› TANA GODIA,❀❀












1⃣8⃣▢1⃣9⃣







Idan kanawa Allah karka tafi kataimaka min gashicen yanan tahowa fade zemin dan Allah karufan asiri takarashe maganar cikin matsanancin kuka...







Koh kadan beyi niyan taimakon taba amma ganin irin halin da kukan data datakeyi yasashi tausayinta...







Kallonta yayi tareda mika mata hannun a takama ya dagata tahau mashin din sannan yatyatada mashindin hkan yayi dai dai da karasowar gstar ...be tsaya wataΓ—2 ba ya fizgi mashin din a muliyan πŸ˜…...







_______________________________







Momy ce ketafaman safa da marwa cikin daki yanzu dadyn failat bazakayi wani abuba kana ganin yer nan shiru haryanzu bata dawoba gida ba amma kai hankalinka a kwance haba dadyn failat kadubafa lamarin nan yanzu duniyarfa ta canja kuma kasan bata fita da securities ba amma kai koh ajikinka...







Duk wannan surutun datakeyi besa dadyn failat yin maganaba sema sakejin lallausaon bargonshi yayi yadada rufejikinshi dayake yana kwance kan royal bed nashi...







Ganin baida niyan kulata ysata karasawa gundayake kwance sannan ta tabashi haba Alhaji mekake nifine wai sefaman magana nake kayi banza dani sekace ba yarkaba ...







Fashewa tayi da kuka dama nadade da gani katsani yarinyarnan tunbayanxuba, daga takeΓ—2 ka kwanta biyu na fahimci haka atare dakai, toh wallahi baka isaba idan wani Abu yasamu yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi....takarashe maganar tana dada fashewa da kuka...










Ikon Allah akwai irin wadannan matan dama adunia da basusan darajen mijinsu ba πŸ€”... Uwa ba tarbiya ya ba tarbiya , tabbas inmutun yarasa uwa tagari yayi babban rashi arayuwarshi...




Allah kasakawa iyayenmu da AlkhairiπŸ™πŸ»








DanAllah fans kumin afuwa kiyi hakuri da wannan nakoma skull ne shiyasa kuke jina shiru banida lkc typing amma kumin afuwa InshaAllah zanke muku kullum kamar yanda kuka bukata sedai bazeke xuwa dayawa ba ngd ana mugun tare fah❀😘😍











~Keep following Ontop~😘














*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„









*NA*





*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop😘)*








🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🀝

🌈United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers









_Ena kukene_ __masoyan asali_ , tabbas kuna cen cikin kololuwar_ ~ _heart dina Kunga kuwa baxeyiwu namantaku ba_ ~ 😍❀


_Durlin hafbea_

```Sweet Meenat yakasai```

My blood Aisha ```machika mae (🎲``` *MUNNAH🎲)*

Ga page nan guda yazama mallakinku kuyi duk yanda kukeso dashi,❀😍😘








```Zuciyata ❀koh yaushe tana tare ```dake Aunty``` Maryam paki Ontop Allah Ubangiji yadada karemin ke Ameen``` 😍😘








1⃣9⃣▢2⃣0⃣








Idan wani Abu yasami yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi.... Takarashe maganar tana dada fashewa da kuka...







Jin abinda hajiya kefada yasa yabude idonshi ya jiyo yana kallonta kamar bazece komaiba cenkuma seyace...







Toh mekikeso nayi dakikazo kikasani agaba kina fadan maganar duk da tamiki, yarinyar nan ban isa da itaba baganin mutuncina takeba barekuma harta girmamani a matsayinna na Ubanta







Kuma bakowa yakoyar da itaba seike kwata kwata baki bata tarbiyan arzikiba...lokacin dazata fita sedana so hanata amma kallon kirki ban isheta ba haka tasa yarinyar nan tasa kai tafice daga gidannan....







Koh ajikinki sema dada bata kwarin gwiwa dakikayi sannan yanzu zakizo kinamin kananun magangan...toh wallahi baki isaba kifita daga idona momyn failat...abaya bahaka kikeba kafin musamu failat seyanzu zaki cenja toh wallahi bazeyiwu ba..kijecen kinemota yakarashe maganar yana juya mata baya"....









Yaja tamfatsetan bargonshi yadada rufe jikinshi yabarta nan zaune bakin gado tayi mutuwar zauneπŸ˜‚









Mamakine yakamata ganin yanda dadyn failat ya kanneπŸ‘€ yake cimata face, Tabb! Akawai matsa inji wani sashi na zuciyarta....








Tohfa yer tasha anyi saranda kenanπŸ˜‚










~Fans keep following~


















*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„









*NA*





*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop😘)*








🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🀝

🌈United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers











_Little miss kina Ena yau Kece a Ontop kibararraje tareda_ _wannan page sukutum dana mallaka miki kiyi duk yanda kikeso dashi_ ....❀














2⃣0⃣▢2⃣1⃣









Mamakine yakamata ganin yanda dadyn failat ya kanne πŸ‘€ yake cimata face, Tabb! Akwai matsala kuwa inji wani shashi na xuciyarta....toh aikuawa dole na maida martani bazeyiwu na barshi ya renaniba...









Kunjifa wani rashin tarbiya , Allah ykyauta...










_____________________________











Sosai tayimai bayanin kwatancen inda zekaita, bame wa kowa magana harsukaje nan bakin titi ya Ajiyeta sakamakon dare yayi yayi sosai...sosai tamai godia. Haryajuya zetafi tadakatar dashi minti daya cak yatsaya dan Allah mene sunanka kuma wace unguwa kake shiru yayi kaman menazari, danAllah karkace bazaka fadanba tafada cikin sarkewan murya...








Bawan Allah yafada atakaice, yafizgi mashindinshi yabarta nan tsaye , simsim tajuya tayi hanyar gida...








Ganinta da securities din gidan sukayi HK cikindare daga ita se bes da jeans din dake jikinta kana koh takalmi babu yasasu tambayarta lafiya amma ko kallo basu ishetaba tayi ciki abinta ...









Tundaga mean parlour take jiyo muryan momy na zazzaga masifa a dady, uhmm yau kuma koh me akaiwa momy dan inda sabo tasaba bayau momy kewa dady masifaba dan haka bata wani damuwaba tanemi 3 sitter tayi kwanxiyanta dan wani gajiya da wahalallan bacci takeji HK tai kwaciyarta dan ji take bazata iya karawa upstair bba nantayi kwanciyarta tanata tunanin bawan Allah hk barcci yayi. awungaba daEta. .



















Lallaima dadyn failat bansan ka iya manneπŸ‘€kaba kake fadamin irin wadannan maganganuba, lallai Alhaji wuyanka ya isa yanka kazama butulo wallahi da harzaka iaya fadan daduk ka ga dama, lallai kai cikine memanta kyautar jiya







Karka mantafa sabida kai nabar iyayena nabiyoka batareda sunsanka ba kasansuba Idan rashin tarbiyane kaga kenan daga gindinka tasomo asali da harka iya huremin kunne na aureka batareda sanin iyayenaba koh ka mantane natunama saboda kinbaka hadinkai danayi muyi alfasha shiyasaka aureni amma haryanzu zakace nina koyawa yata rashin tarbiya inje innemota duk inda take mekake nufi da haka naturataiskancikoh bayan gada tayi agun Ubanta...










Toh wallahi bari kaji zamana dakai yakare a gidannan kaje kanemo wacce zataba yerka tarviya ...takarashe tana juyawa dan barin dakin...









Dakinta taje ta dauko wani dan karamin mayafi da key din motarta ,tana zuwa main parlour din daniyan fita dan barin gidan taja wani uban virki tazaro πŸ‘€ tare da dafe kirji...



















~Keep following ontop~ 😘

















*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„









*NA*





*Memunah Haruna Abubakar (Ummy Ontop😘)*








🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🀝

🌈United we stand and succeed:
Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers










πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„


*GODIYA CE TA MUSAMMAN GAREKU YEN* 🌈 *KAINUWA, NAGODE* *DA IRIN KAUNAR* *DA KUKEMIN NIMA* *ENA SONKU* *DUKANKU ENA* *KAUNARKU* *UBANGIJI ALLAH *YABAR ZUMUNCI*
*NAGODE! NAGODE!!* *NAGODE!!!*


πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›








_Ummu nabin shafin nakine Allah yabaki lafiya kici gaba damana rigima_ 🀣









~Ke tadabance a heart dina wlh sonki cikin heart nawa~ ~yanada yawa Nusaiba Nasir,❀ Allah yabarmu 2geder Aminiyar kirki~ ❀😘
















2⃣1⃣▢2⃣2⃣











Dakinta taje tadauko wanidan karamin mayafi da key din motarta ,tana zuwa main parlo din daniyan fita dan barin gidan taja wani uban birki tazaro πŸ‘€tare da dafe kirji...sanadiyan ganin failat dake kwance kan daya daga cikin kujerun falon,








Cikin sauri ta karasa gun da failat din take kwance ta dala mata duka a baya Wanda yasa failat din tashibashiri tana rarrabaπŸ‘€ ganin momyCe yasata turo baki gaba tareda cewa haba momy wani irin abune. haka Dan Allah ina bacci kawai ki dalan duka gaskiya ni karki sakeyimin haka takarashe maganar tana kokarin tashi tabar waje "..








Ba wannan jawabin nace kiminba gidan dakikaje zaki fadan duk kin dagawa mutane hankali tafada tana janyo failat dake kokarin basin wajen ta zaunar da ita tareda cewa zaki fadan koh kuwa....













Dai dai lokacin dady yake sakkowa daga upstair Dan bin momy failat ya dakatar da ita dan yasan halinta tsab zata iya fitacikin Daren nnan..














Kuyi hakuri da wannan plx





..












..
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN KASA (A SHORT STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„











*By*









*Maimunah Haruna Abubakar (Ummy* *Ontop😘)*









🌈 *Kainuwa Writers* *Ass* 🀝

🌈United we stands and success:
Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers.








2⃣2⃣▢2⃣3⃣








Shima dadyn failat ja yayi ya tsaya ganin failat a da ake rigima akaiπŸ˜…,





Sannan yakara gurin datake ke gidan uban wa kikaje , kikai wannan dare duk kika dagawa mutane hankali ", failat shiru tayi ta turo baki gaba irin na yarennan masu tΓ llan shinkafa dawake a tasha sukeyi insunso tsiwaπŸ™Š








Badake nakeba kikamin shiru , cikin tsiwa da rashin kunya tayi magana , waini ina ruwanka da nine dady kashiganmin rayuwa daya ni gaskia...... Bata karasaba momy ta debeta da mari....tashin hankali abinda momy bata taba yiba kenan yau gashi tayi🀣






Nidai ina gefe nace maganin mara kunya kenan😜









Nan ta tsuguna tana kuka dan tasan tabbas momy takai karshe tunda harta iya dora hannu akan fuskarta, abinda ko maganar datasan zata bata mata rai batayi amma haryau ta iya marinta tabbas taje karshene..









Dan bakida mutunci ubanki kikewa haka muna tambayarki kina raina mana hankali, toh ya isheki haka kinfara kaini karshe, kinga ana barinki kiyi abinda kikeso shine kika renamu koh toh wallahi ki shiga hankalinki," kiyi hakuri momyn failat wannan duk ba mafita bane sabida yarinyar nan tagama rainamu"..







Abinda yadace da yarinyar nan aurene kawai sabida haka ki fito mana da miji tunkan kizubarmin da mutunci nabaki nan da wata biyu inkika ki wallahi duk wanda nai niya zan aura miki,







Gaban failat ne yayi mummunar faduwa jin abinda dady yafada , tabbas yakamata tasan abinyi impossible. Bazetaba yiwuwa ba cikin zuciyarta duk take wannan maganar,""...









Koh bakiji ba kikaiwa mutane shiru "cikin sanyin jiki tace naji sannan dady ya juya yabar wajen cikin bacin rai...







Nan failat ta fashe da matsananci kuka momy ki temaka min kinji abinda dady yace shi daman basona yakeba " banza tayi da ita momy itama tayi tafiyarta ta barta nan ,sosai momy taji tausayin yertata amma batason nuna taji tausayinta," haka ta tafi daki "..







Tasamu dady zaune bakin gado kana ganinshi kasan cikin bacin rai yake"...











Kuyi hakuri dan Allah fans, gobe zanmuku dayawa inshaAllah,






My dear mrym Ontop kinsa se buya nake keda masoya buk dinnan kiyi hkri banso hkan nema take faruwaba



Luv u oll❀





















*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„
πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›
*YER SHUGABAN KASA (A SHORT STORY)*
πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„




*BY*

*MAIMUNA HARUNA ABUBAKAR (UMMY ONTOP😘)*




🌈 *KAINUWA WRITERS ASSO* ✍🏻







*Mom Hanan dis page is forU*




~I luv u oll kainuwa writers asso members~






Masoya *YER* *SHUGABAN KASA* ta gode da kyaunar dakuke mata itama tace tana sonku😍









Nan momy ta tafi tabarni badan tasoba dan zuciyarta cike take da tausayina amma ...haka tadaure tanuna ita sam batadamu daniba





Cikin kuka da sanyin jiki nayi room dina gadona na fada nashimfida sabon kuka' maganar dady ce taketa yimin yawo a kwanyar kai " impossible nafada afili ina dadi rusa uban kuka...







Hakadai darennan nayi bacci badan inajiba sedan bacci barawone ";







Bacci nayi cikeda mafarkin bawan Allah nah hakannema yasani jindadin baccin ' ...







********************




Akwana atashi yau Sarina biyu da faruwan lamarin koh fita banayi nacenja nazama abar tausayi " damuwa tacika zuciya banida sana saina tunanin bawan Allah nah da kuma maganar dadyn dan tun ranar ban karasa dady a idonaba baya bari muhadu yahanani zuwa room dinshima bare naje nagashi Lamar yanda nake idanaso ganishi ga momy ma ta cenja min kwata kwata gidan yamin zafi kamar ba *YER SHUGABAN* *KASA* ba duk nabi na rame saboda damuwa ga ba gunda nake zuwa yanzu ...sosai duniya tamin kunci...







Yau da yamma momy tashigo room dina zaune tasameni nahada kaida gwiwa a kan gado sosai " nabata tausayi' amma haka tadaure ta hade rai kamar va momy na ba" dan sam batasaba yimin hakaba..."






Karasowa tayi tasamu guri tazauna nan bakin bed dina sannan takai hannu ta taboni " cikin tsoro nadago kaia dan ganin wane dan kwataΓ—2 nayi nisa a duniyar tunanin Bawan Allah nah ba..."






Hade rai tayi sannan tace kije dadynki yanason ganinki..." Tana fadan haka tamike danniyan Baron dakin"






Nikuwa gabanane yayi mugun faduwa jin dady na nemana" shikenan nashiga uku kardai...






Kumin hakuri fans skull yasani gaba ga C/A, komai yana dai daita zakuke jine luv U oll😍❀







~Keep following~







*08168733182*
[2/23, 17:00] Sister: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„
πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

*YER SHUGABAN KASA(A SHORT STORY)*

πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›πŸ‘›

πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„πŸ‘„
πŸ‘„





*BY*

*Maimuna Haruna Abubakar(Ummy Ontop😘)*





🌈 *Kainuwa Writers Asso...*







2⃣4⃣▢2⃣5⃣







D'aki na tadda dady gaishe shi nayi sosai abin yabashi mamaki domin ba halin yer tasa bane




Failat dady yakirani , na'am nace yau nake kara tuna miki dateline d'in dana baki kuma haryanzu banji kin kawo kowaba, sabida haka sati biyu yarage miki idan kuma kina da wanda kikeso toh kifada mana idan babu ni inada wanda zanhad'aki dashi so zabi yarage naki,





Kuka nafashe dashi inacewa dan Allah dady kayi hakuri nashiryu nadaina abin danakeyi namaka alkawari dadi ,
Bawannan natambayeki ba , idan kina da wanda kikeso toh kisanar mana
Shiru nayi kamar bazance komai ba , cenkuma nace " Ena dashi dady inada wanda nakeso sannan nayi

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login