Showing 6001 words to 9000 words out of 19707 words
har labari sukeyi a tare cikin kankanin lokaci sukayi wani mugun sabo da ita.
Zaune take a chair dinta ,tana sanye da dogon riga iyakarsa rabin cinyarta purple colour ta daure kanta da purple riboms dogon takalmi ne kafarta farare tas fuskarta tadanyi simple makeup sai kamshi take kallon farar agogon dake hannunta tayi taga tuni time ya wuce gashi Jawad bezo ba haka nan taji ta damu,Ciro wayarta tayi kirar IPhone ta soma kiran layinsa harta tsinke ba'a daga ba,kara kiran layin tayi.
Nabila dake gefen wayan ta juya ta dubi fuskar Jawad dake sharar bacci akan makeken gadonsa sannan ta dauko wayan *Special* ta gani ya bayyana akan screen din wayan,wani bakin ciki ne ya turniketa ta daga wayan.
Ajiyar zuciya Sarena ta sauke sannan tace"thank god,meke faruwa bakazo office ba,duk kasa na tsorata".
Wani murmushi meban takaici Nabila ta saki idanuwanta suka canza kala tace"Ke malama dakata kin cikamin kunne,idan kinason zama cikin farin ciki ki fita daga hanyan mijina,karuwa kawai"bata jira cewar Sarena ba ta katse wayar.
Bin wayan da kallo Sarena tayi tana nazarin maganganun da aka fada mata,bata wani fahimci abunda aka fada ba amma tasan fadane ake mata,ji tayi babu dadi kawai saita share taci gaba da aekinta.
A hankali Jawad ya soma bude idanuwansa ya saukesu akan Nabila dake rike da wayarsa,kara tamke fuska yayi yace"uban meye ya hadaki da wayata?".
"Dama haka zaka fada ae,komai zan maka baka gani ya kamata a yanzu ka gane cewa *ina sonka*Yaya Jawad so kake sonka ya kasheni,ka tausayamin mana".
Mikewa yayi zaune yana binta da mugun kallo yace" ke ina wasa dake ne?,yaushe har kika samu daman fadamin haka zan takaki a wajen nan,ubanwa yace kika shigoman daki".fizge wayansa yayi ya tankadata kasan bed din kanta ya bugu da kasa.
Hawayen bakin ciki suka fara gangaro mata a fuska ta dafe kai"tace ko kasheni zakayi bazan taba daina sonka ba,kuma zanga ita y'ar iskar yarinyar dake kiranka"da gudu tabar dakin ta toshe bakinta ta nufi dakinta tana kuka.
Hankalinsa a tashe ya duba wayan yaga wacce ta kirashi ganin number din Sarena yasa ya dafe kai yana tunanin meta fada masa.shawara yayi yaje office din yanzu,da sauri ya mike ya fada toilet jiki ba kwari yayi wanka ya futo ya shirya cikin shadda kaftan blue colour ya saka hula ya feshe jikinsa da turare ya dauki carkey dinsa ya fice daga gidan.
Waya take da samol yana fada mata zaizo Nigeria, ganin Manab ya shigo ne yasa ta yanke wayan tace"I will call u back".
Mikewa tayi tace"morning sir"
"Morning ,dama nazo na fada maki, abokin aekinki bashi da lafiya but he is getting better".
Zaro ido tayi tace"oh my God,ciwo ba dadi,ina masa sannu".
Gyada kai Manab yayi ya fice daga office din.
Cikin harabar Company din yayi parking ya futo jikinsa babu karfi ko kadan tafiya ya somayi a hankali har ya isa office din Manab,zama yayi a chair yana dafe zuciyarsa yana maida numfashi sama sama,saida ya huta sannan yace" akwai damuwa fa,Sarena ta kira wayana Nabila ta dauka and nasan doke wulakanci zata mata".
Dariya Manab yayi yace"meye na damuwa anan,inba son Sarena kake ba meye na damuwa don an fada mata magana".
Mugun kallo Jawad yawa Manab yace"ae ban fada maka ina sonta ba,and ba dariya nazo kamin ba".
"C'mon kadaina sanya damuwa a ranka,kasan ciwan dake damunka,ka saukakawa ranka inaga zaifi"
Mikewa Jawad yayi ya fita daga office din ganin babu mafita a wurin Manab saima iskancin da yake masa,tsaye yake wurin stair's lokaci daya zuciyarsa ta wani irin buga da karfi ya dafeta kasa ya tafi luuuu ya fadi a sume da sauri mai kula da wurin yayi sama ya fadawa Manab,da gudu ya futo yayo wurinsa yana kiran sunansa.
Dai dai a idan Mona da sauri ta kira wayan Sarena tace"ki fito kasa Mr Jawad ba lafiya".
Bata jira Mona ta ida magana ba ta jefar da wayar ta fito da gudu tana isowa tasa hannu ta janye Manab gefe ta kankame Jawad ta fashe da kuka tana kiran sunansa.
Manab yai karfin hali yace "Is OK,mu tafi asibiti yanzu".
Mota aka sakashi har lokacin Sarena tana rike dashi tana kuka ,kafin su isa Manab ya kira Salim ya fada masa,Salim abokinsu ne tare sukayi makaranta.
M'I love u all
Ur comments iz needed pls
09030953294
[01/08, 8:54 PM] Cweet Mrym Mhphert: ππππ
πππππ
*ASALI NA*
ππππ
πππππ
Na
*MARYAM ISMAIL*
πkainuwa writer's association
United we stand and succed:our ambition is to entartein & motivate the mind of readers
Page1β£0β£
Saida suka dauki tsawan lokaci a haka kafin Sarena ta kauda idonta daga kallonsa,kama leban bakinsa yayi yana tsotsa sannan yace"u didn't Miss me right ?".
Murmushi tayi ta goge kwallan dake gangaro mata a kyakyawar fuskarta ta fada a faffadan kirjinsa ta rungumesa tace"ka daina fadan haka,kasan ka tsoratani kada ka sake wannan ciwan kaji".
Dariya yayi har hakoransa suka bayyana yace"Ashe kin damu dani".
Dukan wasa takai masa tace"ban damu ba"kama kunnensa tayi tajashi zuwa ciki tana fadin"ka barni zan mutu da aeki ,to yau har 6 muna office saika gama aekinka.
Shagwabe fuska yayi yace"Special I can't do it today".
"C'mon my Dear u must,iz ur problem ,zauna ka fara aeki time na tafiya".
Dariya sukayi duka ya zauna ya soma aeki yayin da Sarena ta zauna kusa dashi tana kallon kyakyawar fuskarsa data dade tana mararin ganinta.
Da sauri Lissa tasha gaban Samol tace" hakan bazai taba yuwuwa ba,inason Sarena ka sani,duk ranar rabuwa da ita ka saka a ranka ranar mutuwar Lissa kenan".
"Bawai ina nufin haka ba Wife ,nima ina Son Sarena kin San wannan,kuma bazan taba bawa Aminu damar ya gane tana raye ba,tuni ya dauka ta mutu" Samol ya fada.
"To indai haka ne,meye nasa na kiranka mezai maka ,kayi kokarin rabuwa dashi pls". Lissa ta fada idanuwanta cike da hawaye.kama hannuwanta biyu yayi yace" na dauka maki alkawari kin"sumbatarta yayi ya tashi ya tafi zuciyarsa cike da tunani.
A gidan hutawar Alhaji Aminu suka hadu ,musabaha sukayi suna fuskantar juna a makeken parlor dinsa,kallon yaransa yayi tuni suka fice suka barsu su biyu kadai,nuna masa wurin zama yayi ya mika masa glass cup dake dauke da lemon me sanyi,karba yayi yadan kurba.
"My friend, na kiraka ne don na tabbatar da magana akan Minad".
Murmushi Samol yayi yace" u know Minad ta dade da mutuwa,ganinai tana kokarin tona mana asiri tana komawa kalar Babanta kamanninsu sak,kuma taki sakin jiki damu,kuma aena fada maka lokacin dazan badata a kasheta".
Dariyar Mugunta Alhaji Aminu yayi yace"kayi daidai shiyasa nake sonka,amma wacce yarinya CE a wurinka kake riko budurwa".
Saida gabon Samol ya fadi amma ya daure ya dauko wayarsa ya kunna tuni pic din shi da Sarena ya bayya a gaban screen din ya nunawa Alhaji Aminu yace"y'ar 6ter din Lissa ce data rasu".
"Karka damu I trust u,na dauka Minad ce ka boyemin gaskiya,da kuma haka ta faru dakasan abunda zan iyayi".
Dariyar rashin tsoro Samol yayi yace"ni da kai kowa yasan kowa so nima ae kasan abunda zan iyayi kar tasan kar ne".
Dariya sukayi tare da tafawa sannan sukayi sallama Samol ya taho gida.
Alhaji Janir ne zaune yana duba jarida a tankamemen parlonsa Wanda fasaltashima bata lokacine sai Wanda ya gani,dago kai yayi ya kallo wani tankamemen pic dake manne a bangon na wata kyakyawar yarinya y'ar shekara biyar,Amma ce keta faman gogeshi tana kallo da alama tana matukar son yanayin.
Tasowa Abee yayi ya kamota ya zaunar da ita yace"ke kullun bakya gajiya da aekin goge photo?".
Murmushi Amma tayi tace" wannan pic shine Minad dina,shi nake kallo nakejin dadi dole na kula dashi indai ni da gaske mahaifiyar Minad ce,dukda a yanzu na fidda rai da samun ta",ta fada tana share hawayan daya gangaro mata a fuska.
Rikota Abee yayi yana goge mata hawaye yana bata hakuri,kafin yace"ba'a fidda rai da rabo kuma inaji a jikina Minad zata dawo garemu,kuma tana kusa damu.
M'I love u all.
Ur comments iz need
09030953294
[01/08, 8:54 PM] Cweet Mrym Mhphert: ππππ
πππππ
*ASALI NA*
ππππ
πππππ
Na
*MARYAM ISMAIL*
πkainuwa writer's association
United we stand and succed:our ambition is to entartein & motivate the mind of readers.
Page1β£1β£
Share hawayen idonta tayi ta rike hannun Abee tace"ina fatan haka,ranar kuwa Allah kadai yasan irin farin cikin dazan shiga Abee narh".
Rungumota yayi suka wuce part dinsa tuni ta manta da damuwar dake damunta.
"Kana ganin Sarena tana sonka yanzu,kada kayi abunda zaka cutar da ita mana". Manab ya fada tare da duban Jawad.
Murmushi Jawad yayi yace" sure an zaka gani"kamo hannun Manab yayi suka fito daidai saitin inda Sarena zata iya kallonsu ta kumaji muryarsu.
Waya Jawad ya fito da ita ya soma magana"eh Swt kinsan yanayin aekin namune,buh yau da dare zanzo kinsan nayi missing dinki Baby nah,amma kinsan na daure da rashin ganinki ko 2days"
Wani irin mumunar faduwar gaba ta dirarwa Sarena wani irin gugumin abun taji ya tsaya mata a zuciya ,hawayene suka soma gangarowa ga kyakyawar fuskarta ta fada a zuci"dama ba sona yakeba,yasa nina kamu da sonsa "jefar da file din hannunta tayi ta figi Jakarta tayo waje da gudu.
Kiran sunanta Jawad ya somayi amma ko juyowa takiyi,tana isa ga mota ta bude ta shiga ta figi Motar da wani irin mumunar gudu, a tsorace Jawad yace" kada tajiwa kanta ciwo fa".
Harara Manab ya masa yace"to laifin waye komai zai faru"yana fadan haka ya wucewar sa office.
Ikon Allah ne yakai Sarena gida ko parking bata daidaita ba ta futo tayi part dinta da gudu daki ta shige ta banko kofar ta danna mata key kafin ta wurgar da Jakarta ta sake fashewa da kuka ta duke a wurin tana yamutsa lallausan gashin kanta tana kuka mai tsuma zuciya tanawa kanta ala wadai data kamu da soyayyar Wanda bata ita yake ba,a haka bacci ya dauketa a wurin.
Zaune Jawad yake amma damuwa ta hanasa sakat yana tunanin halin da Sarena ke ciki gashi sai kiranta yakeyi bata dauka,ta wani bangaren kuma yana farin ciki da irin son da take masa.
"Nani kas naga motan Sarena ta dawo ne?" Mom ta tambaya
"Eh amma inaga bata jin dadi naga ta shigo ba dai dai ba" Nani ta fada.
A tsorace Mom ta nufi dakin Sarena tana kiran sunanta tare da buga kofan.
A firgice ta farka daga baccin da takeyi tana zare ido jin muryar Mom yasa tayi hanzarin shigewa toilet ta wanko fuskarta ta tattara bag dinta before ta bude kofan,suka soma kallon kallo tsakaninsu inda Mom ke kallonta cike da tuhuma.
Kuyi hakuri da wannan kwanannan ina busy sosai.
Don't forget to
Like
Comments and
Share
M'I love u all
[01/08, 8:54 PM] Cweet Mrym Mhphert: ππππ
πππππ
*ASALI NA*
ππππ
πππππ
Na
*MARYAM ISMAIL*
πkainuwa writer's association
United we stand and succed:our ambition is to enatartein & motivate the mind of readers
Page1β£2β£
Ina bada hakuri na jina shiru kwana biyu hakan ya farune ta dalilin wasu hidimomi da suka shiga gabana ,ana tare
"Meke damunkine Sarena,kwanannan na kasa gane maki at all kin canza ". Mom ta fada.
Riko hannun Mom Sarena tayi tace"Mom i'm OK kawai banajin dadi yaune kada ki damu".
" bazan taba yarda da hakanba Sarena,yaushe kika zama kina boyemin damuwarki har haka"Cewar Mom.
Raurau da ido Sarena tayi kafin kace me hawaye suka soma ambaliya a kyakyawar fuskarta
Da sauri Mom ta jawota tace"ya isa haka, bana son kukanki kin sani bazan taba jurar zubarsu ba".goge mata fuskan ta somayi kafin ta rungumeta tana bata hakuri saida ta tabbatar ta natsu kafin ta sakar mata Murmushi tace"ki shirya Furanko ya iso yana dakinsa".
Wata iriyar razananniyar fadin gaba ya ziyarci zuciyarta amma ta kasa furta komai har Mom ta bace mata daga kallonta.
Daki ta koma ta zauna kan bed tana sharar hawaye Wanda ta rasa meke dalilin zubarsu,tunani tayi ya zatayi ta sake gujewa Furanko ba mafita dafe kai tayi tana juyi a wurin.
Banko kofar dadin Nabila tayi ta shigo tana taunar gum ta tada daurin kai a sama,kai tsaye jikin Jawad ta nufa ta zauna,jaki yaja ya tureta ya tashi a bed din yana binta da mugun kallo kafin yace"ban hanaki kusantoni ba,karki sakemin haka".
"To my Swt am sorry dama Umma ce tace na fada maka Hajiya tazo ka futo Ku gaesa". Nabila ta fada tana kashe ido.
Sake daure fuska yayi yace" OK fitarmin anan bazanzo ba".Jawad ya fada rai bace.
Bude baki tayi zatayi magana ganin ko kadan bataga alamar wasa a tare dashiba yasa ta mike ta fashe da kuka tayi waje.
Har rigan tambayarta sukeyi meya sameta,jikin Hajiya ta fada tana fadin"Hajiya ya tsaneni wallahi baya sona,ki duba irin cin mutuncin da yakemin da ranku".
Mikewa Hajiya tayi tace"ina wallahi be isaba,bamusan hakaba kuma bazamu taba sani akansaba" taso muje Jan hannun Nabila tayi suka wuce part din Jawad da isarsu ta bankada kofar tana huci bakin cikine ya kara kamata data gansa kwance yanata faman duban wayarsa.
"To Dan iska marar mutunci ,kai harka isa kace zaka juya mana ra'ayi to ba'ayika ba,idan Aminu ne ya turo kiranka zakace baza kajeba ,mai zubin munafukai amma ko kadan albasa batai halin ruwa ba,to bari kaji ko Aminu uban naka be isa ya tsallake maganata ba,ballantana kai,auranka da Nabila ba fashi kama shirya" dungure masa kai tayi ta figi hannun Nabila suka fice.
Tsaki Jawad yaja ya dauki carkey dinsa tare da phone dinsa ya fice daga gidan ta baya kai tsaye gidansu Manab ya nufa yana shiga yayi parking mota ya futo da Amma ya hadu gaesheta yayi cike da ladabi before ya wuce part din Manab.
A zaune yake a lallausar royalchair dinsa yana latsa waya,ko kallonsa Jawad beyiba ya wuce Bed room ya fada a bed yana huci saboda tsabar dacin da zuciyarsa take masa kuma yake kara jin tsanar Nabila a ransa.
Ajiye wayar Manab yayi ya shiga bedroom din murmushi yayi da yaga yarda ya kwanta,karasawa yayi ya soma kwance masa igiyar takalmansa kafin yace "yaron Umma meke damunka haka rai bace".
Shiru kamar bazaiyi magana ba candai yace" Hajiya CE"
"C'mon ka yarda mana me Nabila ta rasa yarinya y'ar gata dalla ka bada kai bori ya hau".cewar Manab.
A firgice Jawad ya juyo yana watsawa Manab mugun kallo ya fizge kafarsa ya tashi ya soma cire kaya saida yaje kofar toilet sannan yace" marar kirki kawai,idan bazaka bawa mutum hakuriba kaja bakinka kayi shiru".
A hankali ta iso dining area din tana binsu da kallo ko kadan babu lakka a jikinta sanye take da maroon din Riga mai hannun Vest iyakarta cinya gashin kanta a sake yake sai plat shoe black colour dake sanye a farar kafarta,da sauri Furanko ya taso ya rungumeta yana mata sannu da futowa,Murmushi kawai tayi ,chair yaja mata ta zauna suka soma zuba mata abinci,ko kadan bata jin dadin abincin wasa kawai takeyi da spoon din tana juyashi.
M'I love u all
Gaskiya na raina comment dinku akan book dinnan.
Fatan alkairi gareku
ππππ
[01/08, 8:54 PM] Cweet Mrym Mhphert: ππππ
πππππ
*ASALI NA*
ππππ
πππππ
Na
*MARYAM ISMAIL*
πKainuwa writer's association
United we stand and succed:our ambition is to entartein $ motivate the mind of readers
Page1β£3β£
Kallonta Dad yayi yace"meke damunki meyasa ba zakici abinciba?".
"Bakomai Dad karka damu,kawai banason cine,inaso naje saloon ne".
" banda abunki Sarena an taba tafiya da yunwa?"cewar Mom
"Mom kina wani damuwa,nixan wuce". Bata jira cewarsu ba ta wuce daki ta dauko bag dinta da key na mota ta futo ,wucewa zatayi Mom ta rike hannunta ta zuba mata kudi masu yawa a bag dinta tace"ki kulamin da kanki".
Murmushi kawai tayi ta rungumi Mom da Dad sannan ta rungumi Furanko tayi waje,mikewa yayi da sauri Dad ya rike hannunsa yace" kada ka damu ka bari ta dawo inaga wani abu na damunta kwanannan".
Motarta ta shiga kirar corolla ash colour ta figeta tayi waje kai tsaye wurin saloon ta nufa da gyaran jiki ta shiga aka soma gyara mata kanta tare da saka mata kunba ta kafa da hannu red colour.
Tsaye Nabila take tsakar daki tanata kaiwa da komowa a dakin ranta a matukar bace ta fada a fili"bazai yuwuba zaman me nakeyi wacce Sarena daharta fini a wurin Ya Jawad dame ta fini ,ko wacce tayi karya bazan taba bari ta rabi abunda nake soba"Dan figigin gyalenta ta fizga da jaka da key na mota tayi waje tafiya takeyi tana sakesake kai tsaye Companynsu ta nufa da izza ta shiga ciki anan taci sa'ar haduwa da Jamila dake aeki Companyn da farko taso taki bata hadin kai amma da yake Nabila y'ar duniya ce tuni ta siye Jamcy da kudi ta samu duk wasu details da take bukata akan Sarena wata muguwar dariyar mugunta ta saki tana ganin alamun nasara a tare da ita musamman da taji ba Musulma bace tuni sukayi musayar number da Jamcy don da gani y'ar hannu ce tasu zatazo daya, cike da farin ciki ta koma gida tana Allah Allah gobe tayi ta dirarwa Sarena.
Zaune yake a Bed yana shartar lallausar gashin kansa yana daure da towel yana kallon Manab dake damunsa akan yaci abinci.
Daure fuska Manab yayi yace"kana son Sarena har haka harka rayu bayan batan Minad to meyasa son Sarena zai hanaka cin abinci ka shiga damuwa har haka".
Tuni fuskar Jawad ta canza ta rikide zuwa bakinciki marar musaltuwa hawayene suka soma bin kuncinsa yace"amma ka cuci Minad dina ina matukar sonta ,son daba zan taba yiwa wata mace shiba ka daina hadata da ko wacce irin mace".
"Meyasa bazaka mata irin son Minad ba" Manab ya tambaya.
Harararsa Jawad yayi yace"saboda ita ba Minad bace bakuma zata taba zama irin Minad ba,kawai abunda yasa nakeso Sarena wani zubi takan man kama da Minad dina".
"Kayi hakuri zan kira Sarena yanzu nace gobe ta shigo office da wuri sai nida kaina na fada mata gaskiya".
Wayarsa ya zaro ya kira number din Sarena bugu ukku ta dauka tare da fadin" hello Sir,ina wuni"
"Lafiya " bayan sun gama gaisawa yace gobe ta shigo office da wuri yanason ganinta,kamar ta masa musu don ko kadan bata son zuwa amma kuma ta daure ta amsa da too.
Next day
Tsaye take gaban mirrow ta