Showing 18001 words to 21000 words out of 26067 words

Chapter 7 - Mulki KO Sarauta Complete Hausa

skul ta tsinkayosa daga nesa ba
kullum xai shiga motarsa driver dinsa ya fice
dashi haka itama danata driver ko sun hadu skul
xai dauke kansa kamar da duniya bai santaba
kobai taba ganintaba
bilal ke iya qoqarinsa akansu ta hnyr ganar dashi
illar abinda yake amma fafur xai daure fuska ya
nuna bayason mgnr
tausayinta kesa bilal xama a gidan tare da ita
yana debe mata kewa koya mata abubuwa da
suka shige mata duhu game da karatunta
tana jin dadin xama da bilal domin shine abokin
hirarta ma'aikatan gidan kakaf batajin yarensu
inka cire sunyana dake dafa mata abinci
amma tana mamakin yanda take ganin aiman na
yare dasu ko a ina ya iya oho😏
batada sukuni ko walwala idan ba bilal ke xaune
a gidan ba hakan kesata xaman kitchen tare da
sunyana tana koyon girki
kotayi waya gida bata taba sanar dasu irin xaman
da suke ba
6?2?
A wani dare tana xaune tare da bilal take
tambayarsa
yaya bilal wai wacece wannan nabila
yace meyasa kike tambaya?
tace tafiye xuwa gidannan inda yaya aiman ko a
skul ina ganinsu tare
yace sun jima tare course mate din muce
tayi shiru xuciyarta na bugawa abinda take xargi
gskyne wato budurwarshi ce takasa boye
damuwarta batasan daliliba bilal ya lura da hakan
yace affiya karki damu kisa wannan a ranki,
aiman yayankine kuma mijinki duk fadin garinnan
nikadai nasan da wannan,sannan aiman bayason
nabila ita kadai k haukanta kuma qaryane ace ga
yarinyar da aiman k so a duniyar nan ban taba ji
ba, macce bata gabansa burinsa nakan karatunsa
da kwallo amma bansaniba ko ke xaki iya cnxa
mishi rayuwa?
tace shi haka xai qare rayuwarsa bayason kowa
ne?
yaja numfashi tare da tabe bakinsa
yace tor waya sani tunda ya dauki mulki yasa a
gaba ai kina gani a skul ynda yake nuna mulkinsa
ga kowa kuma dole ake binsa yace amma aikece
yakaata ki cnxa mishi rayuwa ki janyosa sosai ga
jikinki
duk mulkin da yarima keyi ban taba ganin
laifnsaba cos duk inda SARAUTA
👑take akwai qasaita
ta musamman a wajen,bakuma xaki iya raba jinin
SARAUTA👑 da MULKI
ba duk sarautar da babi qasaita acikinta xakiga ai
batada qarfi dole yayi taqama da MULKI KO
SARAUTA👑
ki tuna affiya k macece fa wacce ko tsoho ya
hangoki sai ya yarda sandasa kina da kyau kina
da diri kiyi amfani da wannan kija raayinsa
[12:16PM, 12/20/2015] Pherty🎤👯: a raunane tace
yaya bilal yafa gayamin baxan taba jan raayinsa
ba wai bnda abinda xn birgeshi dashi matan
duniya ma basu birgeshi ba ballantana ni qarama
yaja dogon tsaki....dai dai lokacin da aiman ke
saukowa ka bene, yana sane da kayan barci
farare masu kyau da tsantsi sun kwanta a jikinsa,
idanunsa sun rikide kalar barci ya dubesu yana
yatsina fuska
yace qananan maganganunku sun dameni sun
hanamin barci, banga dalilin daxaku doramin hira
a wannan darenba kamar gidan haya ko caca
lokaci daya suka kalli juna kafin su maida
kallonsu garesa hr a xuciyarsa yake wannan mgn
fuskarsa a daure yacigaba da fadin
idan hira xakuyi pls kufita waje kun hanamin
barci kuma kuna damun masu aikina, ya juya hr
xai fice sai kuma ya juyo
kallon da yayi mata yasata raxana tare da yimata
kwarjini da yatsa ya nuna mata hanyar dakinta,
idanunta sunyi rau rau ta kalli bilal kamar xatayi
kuka ya gyada mata kansa sannan ta juya ta fice
bilal ya tako hr inda yake
yace nasan kanamin wulaqancine dan ina bayan
affiya in banda wannan kai baka isaba
ya daga kafadarsa alamar ko a jikinsa
yace ni kadaina xama da ita sai ka xubarmin da
girma
sai me idan girman ya xube ya fada a harxuqe
girma na yaushe tunda an daura aure kuma dole
matarkace
yarima ya yatsina fuskarsa
yace kada ka janyomin ciwon kai da wannan lion
voice din taka, ya jefo masa makullin mota yana
fadin kaje gidanka pls baxaka min iko a gidana
ba, inkuma anan xaka kwana tor kada ka dameni
da surutu ko magiya akan affiya ya juya ya haura
sama
bilal ya girgixa kanshi kawai yabisa samaaa.....
6?3?
Sai faman kaiwa da kawowa take tsakanin
kitchen da falo tun bayan xuwan qawarta xarah
dange
sai da ta tabbatar ta cikata da kayan marmari
kana ta xauna fuskarta dauke da murmushi
tace ina madam halamcy uwayen surutu da
kwadayi ,
tace nabarta skul tare dasu sady da miss
aysher,da hassina , ta soma kallon gidan kafin
tace
wai affiya k kadai k xaune a gidanan ne?
tace nida yayana ya fitane
ta gyada kata tan mamakin kyawun gidan an
qawatashi da kayan sarauta
affiya ta jinjina kanta kawai kafin
tace kwana biyu bamu hadu ba ina oga ma'auya
xarah ta soma murmushi an tabo inda ke mata
qaiqayi bata kai da mgn ba yarima ya shigo
kallo yabi xarah dashi a wulaqance kafin yamaida
kallonsa ga affiya data sha jinin jinkinta
yace👉🏻wannan fa?
tace friend ditace kuma course mate dita
batare da yayi magana ba ya haura sama dai dai
lokacin dayaji xarah dange na tmbyr affiya
daman kinsan shine.....
affiya tace eh mai aikina ne......
caraf a kunnensa lokacin da yake hawa steps cak
ya tsaya ya juyo ya kalleta kafin ya juya ya shige
part dinsa🙆🏿
xarah kuwa saboda tsabar mamaki da kidima
sakin baki tayi
tace kice Allah qawata, dama duk ajinsa girman
kansa taqamarsa mulkinsa da qasaitarsa duk na
qaryane...tor sarautar me yake taqama da ita?
jikin affiya ya soma rawa ta riqo hannun xara
suka fito waje
nayimasa ne dan yaji haushi kije gida karya fito
ya sameki
xarah taxaro ido tace kina nufin qarya kikeyi
kenan🙊
[12:28PM, 12/20/2015] Pherty🎤👯: tace wlhy
yayana ne
tace chab lallai kin debo da xafi i wonder ki kira
prince mai aiki cos nasanshi nasan mulkinsa
amma shi baima sandani ba
affiya tayi dariyar yaqe tana fadin kibarshi ba
abinda xaimin
xarah ta shige motarta taja tana fadin sai kin
shigo gobe..
tana juyowa ta dafe qirjinta da hannuwanta ta
rumtse idanuwanta tana karanto adduoi
ta cira kai sama tana kallon window dinsa ko
xata hangosa amma ko alamar motsinsa babu
taja numfashi ta shiga gidan
turus ta ja ta tsaya idanunta suka kawo kwalla
lokacin data samesa xaune a falo yana shan
coffee
sum sum tabi bayansa ta wuce kamar wata
barauniya
keeeeeeeee ya kira sunanta cikin husky voice
dinsa
sai da hantar cikinta na kada saboda kidima sai
da ta kusan faduwa qasa........
sick😨
[8:23am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: fertymerh xarah novels
[9:45AM, 2/26/2016] Bebinga: [7:42PM,
12/21/2015] Pherty 🎤 👯 : 6?4⃣MULKI KO
SARAUTA? 👑
Na fertymerh xarah 💞
Ba musu ta juyo taxo ta durqusa inda yake
hawayen datake maqalewa suka xubo
tace dan Allah yaya kayi haquri wlhy baxan sake
ba😥
yace mekika min ne?nace kin min wani abune? ta
girgixa kanta da sauri
tace kayi haquri dan Allah yaya maina
yace ni ba abinda kikamin nakirakine kawai kimin
tsallen kwado cos shi nake sha'awar ingani.
ta xaro idanu 😳 tana kallonsa
tace tsallen kwado yaya
yace kinjine kike tambayata kenan dan kin rainani
tayi shiru tana share hawayen fuskarta ta tuna
tunda take a rayuwarta bata taba tsallen kwado
ba hassalima n-down ba wnda ya isa yasata ko a
skul saboda girman mulkin baffanta
ta soma yarfe hannuwanta tana kuka tana
roqonsa amma yayi mata biris kamar baisan
tanayi ba
ta tashi ta kama kunnuwanta ta somayi,kukan da
take ya janyo hankalin sunyana falon da sauri ta
qaraso gurin ganin abinda k faruwa yasa taja
turus cike da mamaki
ta juyo tana bashi haquri, ya daure fuskarsa yana
kallonta
yace join her,ta xaro idanuwa tana kallonsa ya
daka mata tsawa ba shiri ta fara jikinta na rawa
6?5?
Kusan awa daya suka dauka duk sun jigata sun
gaji ba kamar affiya da hr hawayenta sun qafe,
ahakan bilal ya shigo ya samesu
salatin da yake yana tafe yana tafa hannayensa
yadawo da hankalin yarima xuwa garesa
yace subhanallah anya aiman kana tsoron Allah
kuwa?
ya dauke kansa daga kallonsa batare da yayi
mgn ba yacigaba da kallon ball dinsa
bilal ya kallea yana fadin su tashi, ba shiri suka
tashi amma me summ...... affiya ta fadi ragwaf
sumammiya
ko kadan bai raxana ba hassalima qara gyara
xamansa yayi ya xubawa t.v manyan
idanuwansa,abinda ya qara qular da bilal kenan
tunda ba hali ya tabata matar aurece
[8:17PM, 12/21/2015] Pherty 🎤 👯 : bilal ya janyo
wayarsa ransa a bace yarima na ganin haka
yasan baxai wuce mai martaba xai kira ba sai
yayi wuf ya kwace wayar yana kallonsa
yace kai meyasa bakada hankaline menene abin
damuwa anan
bilal yace babu sannan kaine babban marar
hankali marar tausayi da tawakkali daka xauna
kana xaluntar yar mutane ka sake ta mana, ka
dauketa ka kaiwa wanda ya aura ma ita kace
masa baka sonta bakason auren yafi ka xauna
kana cin amanarta
yarima ya yatsina fuska yana kallon inda take
kwance kafin ya dubeshi
yace ko kashe ta nayi ai qanwatace ko
yace ba qanwarka ba diyarkace kaika tsugunna
ka haifeta banxa mugu kawai
kalaman bilal sun soma tunxurashi baibi ta kansa
ba ya tsugunna ya dauki affiya ya nufi dakinta da
ita bilal na biye dashi a harxuqe
aiman ya soma taba jikinta yaji yayi sanyi gabaki
daya duk sai yaji ba dadi karo na farko a
rayuwarsa daya soma tausayinta kenan bama ita
ba bamance dayataba tausayi sai affiya shima a
yau
ganin xai bata masa lokaci yasa bilal ya tashi ya
tureshi fuska a murtuqe ya shiga duba affiya
aiman ya koma gefe ya xauna yana kallonsu a
rayuwarsa baisan nadama ba illah kawai ya tsinci
kansa da rashin kyautawarsa akan abinda yayi
mata da yasani da yabarta koba komai
qanwarsace amanarta aka bashi kuma ya tabbata
Aliyu baxai taba yiwa rimaisa haka ba acikin
tunaninsa ya jiyo muryarta
yaya bilal
yace sannu affiya
tace yaya sunyana fa
yace tana lfy nabata magani tasami barci
ta lumshe idanuwanta kafin ta bude
tace yaya bilal ka taimaka ka kaini gida inda
umma ko ammina baxan iya xama anan ba
mgnr ta dan sosa aiman sai dai bai nuna ba illah
dauke kansa da yayi daga kallonsu
bilal yace gida kikeson xuwa affiya
ta gyada kanta da sauri
yace saura 4mnth ayi holiday kiyi haquri kinji
ta rumtse idanuwanta tana hawaye
tace ina son shiga toilet baxan iya tashiba yaya
bilal ciwo sukemin
ya rumtse idanuwansa cike da takaici kafin ya
dubi aiman fuska a daure
yace wlhy bana so na xama sillar hadaka da
iyayenka da yau sai na tabbatarwa mai martaba
duk abinda kakewa affiya sannan baxan jure
ganinta a hakanba shiyasa xn dakatar da xuwana
a gidanka tunda nima ubana ya siyamin nawa
gidan,affiya amanarkace kuma Allah xai
tambayeka ya juya ya fice ransa a bace
yaya bilal dan Allah karka tafi dani kaje dani
ya tsaya cak ya juyo yana kallonta
idanunta taf da hawaye tace plsss ka kaini gida
batare da yayi mgn ba yafice da sauri yabar
gidan
yarima na xaune na saurarensu baisan meyasa
yakejin haushin ynda affiya k nuna damuwarta
akan bilal ba take nuna tafison xama da bolal
akasa nan take xuxiyarshi ta bashi amsa da cewa
saboda yafi bata kulawa yafi debe mata kewa
a sanyaye yake kallonta fuskarsa ba nadama sai
dai ya rasa wacce kalma xai soma yimata mgn
ya tashi ya dauketa akaro na biyu ya nufi toilet
da ita
6?6?
A toilet ta gagara tsayuwa qafafunta sai rawa
suke sai qanqameshi take ya dubeta idanunta a
rumtse sai faman hawaye take
yace affiya bude idanuwanki, ta bude tana
kallonsa
yace ki daure kinfiye raki da yawa dama ga
shagwaba dake jikinki tun kina qarama bayaga
haka tsallen kwado ba wani abu bane mai wahala
fa inkin dubama exercise ne nasaki
dubansa take cike da mamaki da haushin mgnr
sa duk da cewa wannan shine karo na farko da
ya soma yi mata magana cikin sanyin rai ba
daure fuska
ganin ta tsaya da qafafunta yasa ya fita daga
toilet din
[8:48PM, 12/21/2015] Pherty 🎤 👯 : kusan minti
goma kafin ta fito tana tafe tan dingirsa da kyar
ta iya xama akan gado tana kallonsa
tace yaya dan Allah ka maidani gida inda ammina
sai ga hawaye sharrrrr
jikinsa yayi sanyi
yace meyasa kike son xuwa gida ba karatu akace
kixo kiyi ba?
tayi shiru tana hawaye
yace kiyi magana inaji dalili mai qarfi xn kaiki
gida a yau ma idan kinaso
muryarta na rawa tace
bana son...xa.ma da kai..ne
yayi murmushi yana fadin akan wane dalili
tace kai mugune baka kaunata ka tsaneni
6?7?
Murmushi yayi a karo nabiyu yana kallon qasa
kafin ya maida kallonsa gareta
yace banda mugunta affiya kece kika soma kirana
da mugu kuma kece ke min wannan kallon,
bana taba gayamiki cewa kece mace ta farko
dana soma musanyar yawu da ita hr na tsaya ina
(game) da ita cos ba wata mace dake gabana,
ban taba shiga damuwa ba bansan menene
damuwa ba sai dana hadu da affiya,bnsan ynda
xn tsaya da mace inyi minti biyar da itaba sai
akanki, dalilin da yasa nabiye maki cos naga
kema kina taqama da MULKI shiyasa na nuna
maki tawa SARAUTA👑
sannan inaso ki ajiye duk wani mulki dakike
taqama dashi kibi nawa inaji shi kadai xaisa
mudai daita dake, danma kina qanwata yasa
nake gayamaki wadannan tabbas da wata barece
ko kallo baxata isheniba
sannan duk abinda ya faru laifinkine da kikaso
nunamin gadara da mulki ni kuma na nuna miki
qarfin sarautata, kinga abisa rashin saninmu
MULKI da SARAUTA 👑 duk namune kowa nada
iko akansu.
tun bayan aurenmu kin kawar da duk wata ixxa
da kike taqama da ita kin saduda kinbar mulki da
rashin kunyar da kikemin kuma nayi matuqar
mamaki kasancewarki mai sanyin hali duk danaga
qarantar shekarunki shiyasa nima kikaga na ajiye
nawa sarauta a gefe kamar yanda kika ajiye naki
mulkin a gefe
[8:55PM, 12/21/2015] Pherty 🎤 👯 : shiyasa na
dauke kaina daga gareki nadaina kulaki badan
komai ba sai dan banason GIRMANA YA FADI
sai ma nayi dana sanin nuna qasaita ta akan
qanwata cos bansan k qanwata bace duk da ba
haka naso (game) din ya tsaya ba naso yacigaba,
kidaina cewa na tsaneki, bn tsanekiba cos u ar
my sister matsayinki daya dana rumaisa a
xuciyata bayanshi bansan yanda xan so mace ba,
ban taba so ba amma ban saniba ko ke kin taba?
ya fada idanunsa akanta....
tayi shiru hade da sunkuyar da kanta qasa
ya tabe bakinsa hade da daga kafadunsa kafin
yabtashi ya fice daga dakin ta maida kanta jikin
pillow ta.kwanta hade da.lumshe idanuwanta.....
....
am sowieeee masoyan TAGWAYEN MAXA👬 kuyi
haquri kwana biyu✌? kunji shiru, gobe ranar
kuce...!
📝 Hausa Novel📚
[9:45AM, 2/26/2016] Bebinga: Pherty 🎤 👯 :
6?8⃣MULKI KO SARAUTA? 👑
Na fertymerh xarah 💞
Tun daga ranar ya sassauto xuciyarsa akanta
yasoma kulata suna fita tare su dawo tare yana
xama yayi mata lesson a gida kamar yanda bilal
k mata sai dai fuskar a murtuqe
wannan yar shaquwar da sukayi soyayya mai
tsanani ta fisge affiya akansa.......
A gurguje pls 😒
BAYAN WATA BIYU✌?
Da gudu ta fada dakinsa tana dariya cike da
murna ta fada jikinsa abinda bata taba yimasa ba
bama itaba mace bata taba kusantar jikinsa ba
hakan yasa yaji wani iri banbarakwai,
ya tsaida dannan wayarsa ya maida hankalinsa
gareta ya kasa tsawata mata akan ta tashi amma
yana son sanin meyasata farin ciki
ta dago fuskarta tana murmushi
tace yaya albishirinka
duk ta saukar masa da kasala ya kasa amsawa
illah idanu dayake binta dasu
ta tunxure bakinta hade da jan dogon hancinsa
tace kayi shiru kana kallona pls kace fari kyal
kyal kyal
ya saukar da numfashi yana kallon yanda ta dane
ruwancikinsa kamar wacce ta hau doki kafin ya
kalleta
yace albishir din mene
tace tor kace goro mana
yace goro
ta soma dariya
tace rumaisa ta haihu tasami yaro, xumbur ya
miqe xaune fuskarsa cike da mamaki
yace waya gayamiki
tace ummace tace gobe xasuje nigeria
yaciro wayarsa ya kira umma abinda affiya ta
gaamsa shi umman ta fadamasa yayi adduar
Allah ya raya yaron kana ya kashe wayar yana
kallonta
Pherty 🎤 👯 : fuskarta dauke da murmushi
tace yaya kaima kanason baby ko
ya gyada kansa
tace nima inaso amma ni bansami baby ba, ta
shagwabe fuska kamar xatayi kuka,ya kalleta tayi
narai narai da idanu da alama batasan komai
akan auren bane hrtake bata ranta haka
yace kema xaki sami naki but let me free for now
inajin barci affiya
tace tor amma yaushe xamuje nigeria inaso naga
jariri
yace keda nigeria sai nan da two month
ta fido idanu waje
tace pls yaya biki kawai
ya yatsina fuskarsa da alama ya soma gajiya da
surutunta
yace baxakije ba idan kinaso ganinsa kice a
turomiki pic ko kiduba instagram amma kidaina
mgnr gida kar mu sami matsala again
ta tunxure bakinta ta sauka daga gadon
tafice.......
6?9?
A daren ranar sai faman juyi take akan gado tana
wani.mummunan mafarki tayi dayayi matuqar
raxanata ta soma qara mai firgitarwa
hr cikin barcinsa yakejin qarar ya bude
idanuwansa yana son gasgasta abinda
kunnuwansa ke jiyo masa ihunta yakeji ba
kakkautawa da sauri ya diro saman gado ya xira
takalmansa ya fito dakin
da kyar yake saukowa step yana isowa falonta
magayaqi ya shigo danasa mutanen a firgice
kowane da makaminsa guards dinsama suka
shigo a hanxarce dauke da bindigoginsu🙆🏿
da hannu ya dakatardasu kafin ya shiga dakin
tanakwance idanunta a rufe sai faman fadin take
ammi xai kasheni.... xai kasheni
ya rungumota yana fadin affiya affiya
ta bude idanuwanta duk sanyin a.c xufa take
yace waye xai kasheki
ta soma hawaye tana fadin
ba kaine kabiyo xaka kasheni ba
yace ni affiya akan me xn kasheki
ta fashe da kuka, ganin a tsorace take dashi ya
riqo hannunta suka sauko saman gado
suna isa falon ganin rigar barcice a jikinta yasa
ya cire alkyabarsa ya sanya mata
ganin sunfito ba wata matsala yasa ogan ya
harba bindiga sama ai kuwa ta qara rudewa ta
saki qara ta cakumosa
yana ganin haka ya dauketa suka fice aka
gadonsa ya sauketa yacire alkyabar yana kallonta
ya kwantar da ita yaja lallausan blanket ya rufa
mata
Pherty 🎤 👯 : ganin yanda jikinta k rawa yanayinta
duk a tsorace mafarkin ya raxanata ynda
taganshi ya nufota da bindiga qarar wanna
bindigar ya qara tsoratata ta rumtse idanuwanta
tana kuka sosai bai kulataba ya nufi hanyar toilet
aikuwa da sauri ta diro tabiyosa
ya juyo yana kallonta da mamaki
yace menene kuma
ni baxan iya xama nikadai ba
yace toilet xakibini kenan
ta gyada kanta
ya boye mamakinsa a ransa yana fadin matsala
shifa gsky sarki ya takurasa da yawa da wannan
auren taya xai xauna....ta katseshi muje yaya
nima xnyi
xakiyi me?
tayi shiru ganin hakayasa ya shige tabi bayansa
hr cikin toilet
ya qara juyowa yana fadin tor da kika biyoni hr
ciki mexakimin ne baxaki jirani can ba
tayi narai narai da idanu, ya bata fuska yace tor
na fasa ki xauna a toilet din
ta riqosa tana fadin
tor ni kajirani yaya
ya tsaya yana kallonta sai ta dabirce
tace ka juya fuskarka can, ya juya cike da bacin
rai yanda yabiye mata take juyashi son ranta
Allah xai dawo mata ainihin yarimansa maiji da
sarauta idan batayi hakali ba
7?0?
Tunaninsa ya katse lokacin da take fadin muje
yaya
yace tor ki wuce mana ni xaki sanya a gaba ne?
ta wuce yana biye da ita abaya tanafita ya janyo
qofa jikake gam ta juyo tana kallon kofa ta tabe
bakinta kawai ta tsaya xaman jiransa
bai jima ba ya fito bai bi takanta ba ya haye
gadonsa yayi kwanciyarsa hade da juya mata
baya
ta hau gadon ta xauna amma ta kasa kwanciya
sai kallon dakin take, ya juyo ya hadota da jikinsa
sosai sai ta soma kuka
yace ina tsoron kada aljannu su xautardake abba
ya doramin laifi amma inbakimin shiru ba Allah xn
fitardake daga dakina koma menene ya firgitaki
ya cinyeki ba ruwana
ta qanqameshi tana girgixa kanta tana fadin am
sorry
Pherty 🎤 👯 : tayi shiru tana saukar da numfashi
bata jima ba barci mai nauyi ya dauketa
ya janye bargon yana kallon fuskarta sleeping
beauty ya fada a xuciyarsa
ya dubi yanda ta qanqameshi kamar xata koma
cikinsa yasani affiya yarinyace amma hr gobe
yana mamakin yanda ta nuna masa mulki yana
mamakin yanda take nunawa mutane mulki kuma
ake binta ynda tace tunda mahaifinta keda qasa
he lyks hr attitude sai ynxu yake ganin wautarsa
naqin sanyata ajikinsa ya kula da ita tunda ynda
yaxata ba haka takeba tana tsoronsa tanabin
yanda yakeso
yanason kasancewa tare da ita yana son
shagwabarta yanajin feelings atare da ita amma
bayason yasota
yana tsoron soyayya bugu da qari shirme yake
daukanta batada muhimmanci shiyasa bai taba
engaging kansa da mata ba maxan dake bawa
soyayya muhimmanci ma haushinsu yakeji
shiyasa kullum suke cikin fada da bilal bai da
magana sai akan mace
amma shi kansa yana mamakin yanda ya sake da
affiya hr sukayi wannan sabo da juna
ya sani itace mace ta farko daya soma kwanciya
da ita a rayuwarsa hr yake hada jiki da ita badan
komai ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login