Showing 54001 words to 54108 words out of 54108 words
wani Abu Aranshi ya tabbata ko bayason Azeema Ada toh ayanzu ta kwaso mafi tsoka cikin zuciyarta Uwa uba kuma tana da wani babban mtsayi da bayan goggo ba wacce ta taka arayuwarshi irinta,ita goggo Amtsayinta na uwa wacce ta haifeshi kuma ta raineshi,Itako Azeema amtsayin Matar kaddara,ta Rufin Asiri kuma uwa uba kuma macen Sauke Nauyi da bukata,Domin ta shayar dashi zumar da babu macen data taba shayar da wani irinta..Anaka zaton kenan ba Ruwana Dota Rahma na jinka😜😂
  Â
juyawa yayi zai Fita daga bedroom din sakamakon wayarsa datakeneman Dauki,har zai Fita saiya waigo yana fadin"In kin gama Shiryawan,ki Sameni Afalo..."
 Â
  *Comment,Share and Vote...*
  *Janafty....*