Showing 3001 words to 6000 words out of 23188 words
Chapter 2 - KAI NE GATANA BOOK COMPLETE DOCUMENT BY FIDDAUSI SODANGI
yake alfahari da ita akoda yaushe, macece jaruma kwarai da gaske wacce ilimin boko dana addini yagama ratsata, hmm! Justice nafisa Umar Aliyu kenan mata a gidan alhaji Muhammad Sadiq kurfi!
" ALIYU HYDAR"
Aliyu Haydar yaro matashi dan kimanin shekara 31 d'an k'walisa mai cike da kyau da takama, Aliyu Haydar kyakkyawan matashi ne son kowa kin wanda yarasa, yakasance cikakken likita ne mai zaman kansa wanda al'ummar katsina ke dakama daji dashi, yanada natsuwa sosai gashi miskili wanda sam magana ma wuya take masa, shiyasa wanda bai fahimce shiba zaice girman Kaine dashi saidai sam bahaka abin yake ba, "Aliyu haydar sam baya son raini ko kadan yatsani araina sa gashi da zafin zuciya abu kadan ke kular dashi, idan ransa ya baci zakaga jikinsa har rawa yakeyi muryarsa na sarkewa, " Aliyu haydar ya shaku da mahaifiyar sa matukar shakuwa tanaji dashi tamkar tsoka daya a miya, fadin kyawun Aliyu haydar tamkar batama kai lokaci ne, ya hadu haryama gaji da haduwa, watan shi hudu kenan dayin aure Amman koda yaushe a gidan su yake cin abinci sau uku a rana komeye yasa haka? Tonimadai jikanyan SODANGI bansani ba mudai je zuwa ************
"UMAR FARUQ"
*******************
Umar Faruq yaro ne matashi shima dan kimanin shekara 29 mai jini a jika, yanada hargowa kwarai da gaske, saidai mutum ne mai fara'a sosai koda yaushe ka kalli fuskar sa zaka sameshi a sake yana murmushi mai karama fuskar tasa kyau, kama yake da mahaifin sa sosai tamkar k'wabo da k'wabo, inda Aliyu kuma ke kama da mahaifiyar su tamkar an tsaga kara, "Umar Faruq nada kyau sosai shima daidai shi, shikuma yafi shakuwa da mahaifin nasu sosai, cikakken lawyer ne mai zaman kansa, hmm! Rigimamman abban sa kenan, Barister Umar Faruq Muhammad kurfi kenan, to yanzu kuma labarin zaici gaba insha Allah kudai kuci gaba da bibiyar y'ar mutan SODANGI...........
Fido sodangiš
Let me be the first to say Taqabbalallahu minna wa minku to my lovely family and friends.
. May Allah accept all our 30days fast and answer all our du'a , count us among the few on the day of reckoning, count us among those that will witness the forthcoming Ramadan and take hardships away and bring ease to Nigeria and all other nations that Muslims are being oppressed. Preserve all our scholars striving day and night to revive the sunnah and make it easy for the ummah in practicing the sunnah,Ameen . Eid Mubarak.
[12/5, 3:56 PM] āŖ+234 813 502 2313ā¬: šKAINE GATANAš
1ā£5ā£to2ā£0ā£
NA FIDDAUSI SODANGI
Ā©TASKAR MARUBUTAš
"Hannun kausar mummy ta kama harzuwa d'akinta ta dubeta tace kausar ga toilet nan ki shiga kiyi wanka, kallonta kausar tayi k'wak'walwarta na nanata mata kalmar toilet da mummy ta ambata, ajiyar zuciya tayi takuma tuna kalmar wanka da mummy ta ambata kawai sai zuciyar ta fad'a mata aikila bandaki shine toilet ma'ana kewaye, hanyar da mummy ta nuna mata da hannu ta nufa kai tsaye, "jiki a sanyaye ta bude kofar toilet din tamkar wacce za acewa kee! Ta arta a guje, k'ofar ta turo a hankali ta jingina da k'ofar tana karema toilet din kallo,
" mummy dake zaune zaman jiran fitowar d'iyar tata daga wanka,taji shurun yayi yawa tsawon minti talatin kuma bataji karar ruwa ba alamar wanka, hakan yasata mikewa tsaye ta nufi hanyar toilet din ta k'wank'wasa a hankali tace Kausar banji alamar kin fara wankan ba har yanzu ko inshigo in taimaka maki ne?" Dadan karfin ta tace hajiya narasa yanda zanyi in kunna ruwan ne asalima bansan inda zan tsaya inyi wankan ba! "Dasauri mummy ta tura ta kutsa kai ciki, tsaye ta taddata sai raba ido takeyi, dariya ya kufcewa mummy tashiga yi ba kakkauta wa dan ganin yanda kausar keta raba ido tamkar wacce tayi karya, "cikin dabara dasanin yakamata mummy tashiga gwada mata yanda ake amfani da komi tare da wanke mata gashin kanta tas, nan danan tafito tayi tas da ita bakin nan nata mai kyau da sheki ya dad'a fitowa sai haskawa take tayi, mummy tayi murmushi ta kamota suka fito, "wani had'ad'an man shafawa mai bala'in k'amshi mummy ta mik'o mata tace shafa wannan bari indubo maki yar riga kisaka zuwa gobe tunda yanzu dare yariga yayi kuma kinga yarana duka maza ne manya banida kayan y'ar budurwa, wata rigar bacci taciro mata mai bala'in kyau da alama nata ne dumin kuwa sanda kausar tasaka har k'asa yakai mata gashi yai mata fad'i dayawa, murmushi mummy takuma yi a karo na biyu tace wow y'ata kinyi kyau sosai muje kici abinci ko? Ta kamo hannunta suka fice zuwa dinning room, abinci mai rai da lafiya ta zuba mata ta aje mata a gabanta, kausar duk da karancin shekarunta hakan bai hanata mamaki ba wannan wata irin mace ce mai kirki haka? Tambayar data ketayiwa kanta kenan har saida mummy takuma furta cimana kausar kinata kallon abincin ko bai yi maki bane in zuba maki wani? Dasauri kausar tafara kai loma ba k'akkautawa, sai da tayi kat sannan ta kora da lemo tace mummy na koshi,
"D'akin suka koma inda mummy ta umurceta data hau gado ta k'wanta ita zata side din abban su, to mummy saikin dawo,murmushi mummy takuma yi ta fice ta turo mata k'ofar,
" Bacci yafara d'aukar ta taji anturo k'ofar anshigo kuma bataji alamar tafiya ba,dasauri ta bude idonta,"ido hudu sukayi da Umar Faruq ya na tsaye yana k'are mata kallo, a hankali ta ce ina wuni yaya! Kallonta yakuma yi yace ina Mummy batare da ya amsa gaisuwar tata ba, tace tana wajan abban ku tace! Baki ya tabe sannan yace bansan kiba daga ina kika zo?" Daidai lokacin mummy ta iso k'ofar tace to malan matsamin in wuce ko?" Dasauri ya k'arasa cikin d'akin yana fadin mummy ina kika samo yarinya black beauty haka? Bantaba ganin bakin mutum mai kyau ba sai yau Allah mummy, duka takai masa ya fice da guda yana fadin saida safe to tunda yau kinyi bakuwa koratama kikeyi.............
Fido sodangiš
Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv).
[12/5, 3:56 PM] āŖ+234 813 502 2313ā¬: šKAINE GATANAš
2ā£0ā£to2ā£5ā£
NA FIDDAUSI SODANGI
Ā©TASKAR MARUBUTAš
"WASHEGARI"
"Gaba d'ayansu sun hallara bisa dinning table dan gudanar da kalacen safe, "kowannan su ka dubi fuskarsa wasai take d'auke da murmushi bai ban sha'awa sunata auna ma cikin su daddad'an girkin mummy wacce sam bata yarda yan aiki suyi mata girkin da mijinta zaici ba, acewar ta hakan ba burgewa bane mijin ta bazai iya cin kowani kwamacala ba, shi yasa a kullum take bata lokacin ta wajan shirya masa had'addun girki fiye da kala uku dan kawai ta faranta masa rai,
" Aliyu ne yai sallama yashigo fuskar nan tasa a hade kamar hadari, ya d'uka har k'asa ya gaida iyayan nasa kafin yaja d'aya daga cikin kujerun ya zauna yana wani yatsine fuska, Umar Faruq ne ya danne dariyar dake cinsa yace yaya haydar ina kwana?" Ya madam?" A subane ya dubesa a kaikaice tamkar bazai tanka ba sai kuma yace lafiya tamkar wani mai ciwon baki, kausar daketa kai loma abinta ba kakkautawa ta dubesa itama tace yaya Ali ina kwana?" Dasauri ya d'ago kansa ya kalleta sai kuma ya maida kansa wani gefe tamkar badashi tayiba, "dasauri takuma furta yaya Ali ina kwana ya madam?" Dallah malama wayace maki haka ake gaya min! Idan baki iya fadin sunan ba dole ne saikin gaishe ni!?" Asanyaye tace to Alin madam kayi hakuri ai ni bansan ya asalin sunan naka bane, wani mugun tsaki yasaki ya jawo plate ya shiga lodan abincin sa,
"Dariya Umar Faruq yasaki harda d'ukawa kasa rike da cikinsa hawaye sai zuba sukeyi amman bai fasa dariyar ba, "mummy ce ta daka mai tsawa ganin Haydar din ya mike tsaye tace kai Umar Faruq meye haka?" Me akai dakake irin wannan dariyar kamar wani zararre?" Nan danan ya hade dariyar sa amman dukda haka fuskar sa na d'auke da murmushi alamar dariyar bata isheshi ba, "kwafa Aliyu yayi kafin ya koma ya zauna,
"Mummy ta dubi Kausar fuskar ta d'auke da murmushi dan itama abin ya matukar bata dariya kawai dannewa tayi dan kar ran gadanga yafi haka baci, tace Kausar sunan shi yaya Aliyu daga yau kinji?" Baya so anace masa Ali kinji?" Kakar sa ce kawai ke gaya masa Ali itama rikici sosai sukeyi kinji ko?" Dasauri Kausar tace naji mummy insha Allah zan kiyaye, yaya Aliyu kayi hakuri bazan karaba kaji yaya Haydar?" Hararan ta kawai yayi yaci gaba dacin abincinsa,
"Abba dabai tofa ba tuntuni yace waikai Haydar ba jiyan nan naji mummyn ku nayi maka fadan cin abinci a gidan nan ba?" Yafada tare da duban sa, kafin yaci gaba dafadin kokuwa kana aza da wasa ake maka ne?" To wannan shine na k'arshe banso in k'ara ganin ka a gidan nan dasunan kazo cin abinci kanajina ko!?" Asanyaye yace naji abba amman.......amma me!?" Banaso inji komi daga gareka kawai umurni nake baka kuma dole kabi!
"Mikewa yayi batare daya ce komi ba yana k'okarin ficewa mummy tace au! Fishi kayi kenan zaka bar abincin ka fice?" Fuska a daure yace A'a na koshi ne sai anjiman ku, yafice abinsa dukkansu suka bishi da ido,
"Bayan sun gama karyawa ne abba ya tara su gaba dayansu a falonsa inda yanimi da kausar tabasu tarihinta ko Allah yasa su gane inda iyayan ta suke domin su mai data, dukda karancin shekarun kausar hakan baisa takasa basu labarin taba kamar yanda suka bukata babu abinda tarage saidai wanda bata sani ba amman dukkan abinda take iya tunowa saida ta fadi masu tas! "Nanfa hankalin su yai bala'in tashi musamman mummy wacce tuni ta fashe da kuka mai tsuma zuciyar mai saurare, shikansa Umar Faruq tuni yanayin fuskar sa ta canza zuwa kalar tausayi, abban kuwa dayake mai dakakkiyar zuciya ne fuskar sa ba yabo ba fallasa,
"Abba ya dubi Kausar bacin takare maganar ta yace kausar ki kwantar da hankalin ki Allah ne yahada mu dake, kuma da izinin Allah zamu rike ki da gaskiya da amana tamkar mu muka haifeki, inaso ki zauna damu tsakaninki da Allah kema kuma ki dauke mu matsayin iyayanki insha Allah zakiyi alfahari damu ga yayunki nan ya nuna Umar Faruq ki rike su yan uwa ko bayan ranmu nasan zasu kula dake,
" mummy ta amshe maganar dafadin kausar ki godewa Allah daya hadamu dake domin kuwa zamu zauna dake ne tamkar yanda muke zaune da ya'yan mu kuma inaso ki kasance mai ladabi da biyayya,kinji ko Kausar?" Hawaye cike a fuskar kausar tace to mummy nagode kwarai Allah yasaka maku da alkairi yabiya maku bukatocinku na alkairi gaba dayansu suka amsa da Ameen ya rabbi.........
Fido sodangiš
Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 3:57 PM] āŖ+234 813 502 2313ā¬: [7/12, 9:01 PM] FIDDAUSI SODANGIš
: šKAINE GATANAš
2ā£5ā£to3ā£0ā£
NA FIDDAUSI SODANGI
Ā©TASKAR MARUBUTAš
"BAYAN WANI LOKACI"
**************************
Kwanaki sunja rayuwa tacigaba ayanzu Kausar nada shekara 16 inda take jss3 saboda promoting daaka mata,kowa na sonta,
********
Yau takama Saturday kowa na gida babu school babu work, umar faruq da kausar suna garden a field suna buga basket ball,dan yana bala'in ji da kausar kaman kanwarsa ta jini itama haka take sonsa,
Kausar na sanye cikin mini short skirt na sport wears da riganshi mai short hannu,kirjinta acike suke tam tamkar zasu yage rigar kasancewar ta mai cikar gaba," blue color, tasa blue facing cap yafito da jelar gashinta Wanda yanzu yakusa kaiwa gadon bayanta,da witsle a bakinta ta daura fararen compos sai tsalle takeyi.
Ball dinne yafita daga field, Umar Faruq yace kausar jeki dauko mana, aiko dagudu tabi kwallon, ta durkusa zata dau kwallon hartakai hannu saitaga wani kakkyawan kafa dake sanye cikin black cover ya daura akan ball din.
Atsiwace ta Mike batare data kalli fuskanba tace meye haka zaka takemana ball, tana turo wanan karamin bakin nata, tai rau rau da ido tace give me d ball,we are playing basketball, ya umar said I should bring d ball 4 him duk maganan bata kalli fuskanba,ganin anki daga ball din yasa iya karfinta ta daddage ta tura kafan amma ko gezau kafan baiyiba, sa bakinta tayi a gwuiwan kafan ta gansara cizo nan ma baiyiba, dukan kafan tafara sosai tana kuka tana cewa ya umar!" someone is trying to still our ball jin muryanta yasa Umar Faruq zuwa wurin dagudu amma ganin Wanda take duka yasa shi tsayawa cak batare daya motsaba, wata irin natsuwa tashige shi kaman ba shiba, " tsawon lokaci sannan yai karfin halin karasawa dasauri yadagata tafashe da kuka ta fizge kanta ta koma kan mutumin ta turashi, wani gigitachen mari taji a fuskanta fau tasasssss,
"Ta sandara ihu, Aliyu
yakara falla mata wani kakkyawan mari, ta fadi akasa belt din jikinshi yaciro yafara lafta mata yace bakida tarbiya abi?kin raina nagaba dake,am back zan gyaraku duka, sai alokaci ta kalli fuskanshi tagane Yaya Aliyu ne wanda tsawon shekara biyu baya k'asar shida matarsa ummi Aisha,
"Cikin kuka tace Yaya am sorry bazan karaba,plz 4give me, baimabi takantaba saida ya zaneta sosai tass sai ihu take, ya kalleta fuska adaure yace hold ur lips, idan nakarajin koda tarinkine saina saba miki, da sauri tarike bakinta tana hadeye kukan,ya maida belt dinshi. da yatsa ya nuna Umar Faruq yace zonan kaima, meye dalilinka na wasa da mace da irin shiganan?" Yayi zuru zuru da ido, bakasan kaiya kamata Ka gyarataba? Bakaga tafara girmaba, 4 god sake wot is wrong wid u?" kaida nakema kallon mai hankali kaiya kamata kai couching dinta," bakasan haryanzu yarinya bace?"batasan komiba y? Ita bakasan mace bane dakake koyamata abubuwan mazaba, 4rm today nabaka last warning ko ka gyara kona saba maka, " yace Yaya Aliyu kayi hakuri bazamu karaba. Itama kausar tasake bashi hakuri
. dukda tana inda take jikinta narawa tarike bakin nata gam hawaye nazuba, ya daka mata tsawa Mike ki wuce cikin gida maraji kawai, tamike jikinta narawa, yace cire hannun 4rm ur lips da sauri tacire tawuce cikin gida.
"Tana zuwa da gudu tafada jikin mummy dake falo tafashe da kuka sosai, mummy arude tace my kausar menene maisa kike kuka?wayatabaki? Takara shigewa jikin mummy tareda daura kanta kan hannun mummy tace mummy Yaya... Sallamar dataji yasa takama bakinta da sauri jikinta narawa, Aliyu ya Balla mata harara,yace sauka ajikin mummy,da sauri ta sauka tana hawaye tana rike lips dinta, hararanta yakarayi wuce kibamu wuri da sauri tajuya hartana kokarin faduwa tabar wurin.
"Mummy tajuyo ranta adan bace tace Aliyu maisa zaka dake ta haka?" Bakasan yarinya bace?banason nama fada agabantane dankai yayane amma karka Kara dukanta haka banso, yace mummy kiyi hakuri batada kunya ne! mummy tace yanzu gashi ai kasa tana tsoranka zaka hanamin yaa walwala, yay murmushi yadawo kusa da ita ya kwanta akan cinyanta yace mummy ai gwara tadinga tsorona. Mummy zatai magana ya shagwabe yace I missed u mum, hakanan yanzu kinfison kausar kanmu haba mum, yaufa nadawo harkin faramin fada kan ita, mum tace banason kana yawan dukanta mace ne, idan tai Abu ba daidaiba ka gyarata amma karka samata tsoranka aranta yace shikenan mum naji daganan suka cigaba da hiran da da uwa....
Fido sodangiš
Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 3:56 PM] āŖ+234 813 502 2313ā¬: [7/13, 1:53 PM] FIDDAUSI SODANGIš
: šKAINE GATANAš
3ā£0ā£to3ā£5⣠3ā£5ā£to4ā£0ā£
NA FIDDAUSI SODANGI
Ā©TASKAR MARUBUTAš
"Kausar bata Kara fitowa daga dakintaba,bayan sallan isha an hadu a dining zaayi dinner amma babu kausar,
"Abba yace ina kausar?"mummy tace tana daki haydar ya tsoratamin ita takasa fitowa, Abba yace kai Umar Faruq jeka kirata,
" tana zaune kan gadonta umar faruq ya shigo da tsallenta tahau kanshi dayake kausar akwai son mugun wasa, Umar Faruq yadan zaro ido yace kinason Yaya yadaken?baya hanaki wasa dani ba?" adan taorace tace ai kai katoto ne kanada tsawo bazai dakekaba, yace injiwa? Yaya Aliyu yana decipline din kowa komi girman sa, baya daukan nonsense, yace tashi muje dinner Abba nakira, tamake kafada hawaye yazuba a idonta tace Yaya zai daken ai ko? "Umar Faruq yay murmushi yace ai sai anyi laifi yake duka yanzu dai mutafi tashi tayi tarike hanunshi gam suna kaiwa dining jikinta yafara rawa takasa zama ta tsaya, mummy tace zoki zauna my kausar ta girgiza kai tareda rike lips dinta tana kallon kasa, Abba yayi dariya yace my kausar zo kinji Haydar bazai Kara dukanki ba, dawani irin gudu tawuce inda Aliyu ke zaune ko dago kanshi baiyibama yanadai jinsu. Ta zauna kusa da Abba aka faracin abinci sai wasa take da abincin, mummy tace zaki farako wai mesa bakison cin abinci? ta tabe baki tareda buga kafa tana juya kai tace nibanaso, "Aliyu ya daure fuska yace oya eat ur food nabaki 1min kigama da plate dinan, da sauri tahauci taci Rabin plate tarike cikinta tacigaba daci, mummy tagane takoshi tace Haydar amata hakuri batada yawanci duka plate din yamata yawa murya Chan kasa yace OK. tashi tayi tafara kwashe plate din tana kaiwa kitchen tazo gaban Aliyu amma takasa daukan plate din hanunta narawa mummy da Abba suka Mike suka bar dining din, Umar Faruq ma haka, jikinta yacigaba da rawa, ya dago fararen idonshi ya kalleta yanda take hawaye tarike lips dinta gashi takasa cemishi zatadau plate din saitabashi dan tausayi.
"Yace kewai komi saikinyi kuka? Ta girgiza kai, yace hadiye hawayen ta hadiya, yace nace kiyi hold ur lips ne? Ta girgiza kai, ya daka mata tsawa will u remove ur hand 4rm ur lips my friend da sauri tacire. Yanda yaga tana harhada kafa yagane fitasari takeji kar tsoranshi yasa tasaki anan,yace dau plate din kitafi da sauri ta dauka tajuya takai kitchen tatafi dakinta tai fitsari. Bayan tagama shirin bacci ta fito ta kulle kofanta tawuce side din Umar Faruq saboda duk nyt yana bata story labari mai dadi sai 10 yarakota dakinta shima yatafi dakinshi.
"Tana shiga taga mutum akan gado ya lullube da bargo, da gudu tafada kanshi ta kwanta akan jikinshi tace yaya umar