Showing 21001 words to 23188 words out of 23188 words
Chapter 8 - KAI NE GATANA BOOK COMPLETE DOCUMENT BY FIDDAUSI SODANGI
ta maza zalla, anyi wa'azi sosai masu ratsa jiki, taro ya watse cikin k'wanciyar hankali, saidai mummy tace baza a kaita ba sai washe gari,abba ya tambaye ta dalili tace yayi hakuri kawai yabari har goben, dole yayi shuru dan baisan meye hujjar taba,
" Aliyu ne k'wance bisa gadon Umar Faruq idanuwan sa a lumshe, shikuwa Umar Faruq ya dau wanka cikin manyan kaya saiwani sharce kai yake tayi yana kara kallon madubi,turare kuwa yafesa fiye da kala biyar sai wani irin k'amshi yake yi mai bala'in dadi, "kai malan ni na tafi zance ka rufe min d'aki na idan zaka tafi, kawani kwanta kanata tunani saikace ba sabon ango ba! Kallonsa kawai Aliyu yayi a hankali ya ce dan Allah ka kira min kausar kafin ka tafi, ido Umar Faruq yadan zaro yana nuna kansa da yatsa, au nima zaka aika?! Kaii nifa sirikin kane koka manta ne?" Dakyar Aliyu ya iya furta kalmar please! "Ficewa kawai Umar Faruq yayi dan yariga ya gano matsalar Aliyu tunba yauba, ad'aya bangaran na zuciyar sa kuwa tausayi k'anwar tasa ke bashi sha'anin Aliyu sai shi, shi wani irin hali gareshi mai wuyar fahimta! Tabe baki yayi a fili yake furta to ni ina ruwana nema ai matar sace koma meye can ta matse masu!
" yana shiga falon kuwa yaci sa'ar ganin kausar din tafito daga d'akin mummy hannunta rike dawani d'an k'ofi, laaa!! Yaya wallahi dama niman ka nakeyi ta fada idanuwan ta cike da hawaye, meye kuma na kukan to?" Dasauri ta had'iye tace yaya ina abinda mukayi magana akai d'in?" Kallonta yayi sama da k'asa yayi murmushi yace kije side d'ina ki duba akan gado zakiga abin, yafice abinsa, har yakai k'ofa ta bishi da gudu tace yaya ina zaka haka ne kaci kwalliya?" Saida ya k'ara gyara zaman hularsa sannan ya kalleta yace zance zani! Ido tadan zaro tana murmushi wanda tunda aka fara bikin nan batayi irinsa ba sai yau, tace Allah yaya?" Wacece wannan mai sa'ar kuwa?" Murmushi yayi mata kawai yace kiyi sauri kije ki duba ki d'auko, murmushi tayi tanufi side dinsa,zuciyar ta cike da farincikin jin cewa zashi zance, kenan shima ya kusa aure?"
"Tana shiga falon taci karo da takalmi a k'ofa, bata kawowa ranta akwai kowa aciki ba, ta kutsa kai kawai zuwa cikin bedroom din, cak ta tsaya a tsakiyar d'akin cike da tsoro, dasauri ta juya zata fice kuma, dasauri yace kausar dawata irin murya wanda sam bata san shi dashi ba,juyowa tayi tana kallon sa meye! Tafada tana hararar sa, bai damu da kallon datake masa ba yace zo nan, ya fada a hankali, ido ta zaro tana fadin mezan ma?" To kizo mana sai ki gani, nifa kasan ba y'ar iska bace kuma........nine d'an iskan kausar?" Yafada da sanyin murya saikace ba Aliyu Haydar ba, baki ta murguda masa tace aini ba haka nace ba! To kizo nace, yakuma fadi tamkar zaiyi kuka. K'afa ta buga a k'asa tana fadin nifa ka dameni gaskiya, haba mana Kausar please mana dan Allah kizo kiji, zuwa yanzu muryar sa har sarkewa takeyi, gaskiya ya Aliyu nasan halin ka ni dai kawai sai anjima ta fice da gudu daga d'akin, Aliyu yayi tamkar ya d'ora hannu aka ya kurma ihu shikam ya shiga uku ummi Aisha taki kulasa tana fushi dashi dan yayi aure gashi kuma mummy tace kausar bazata tare yauba shikan yaga ta kansa, hannu yasaka a aljihunsa ya d'auko k'walin tabarsa yahau zuk'a baji ba gani kamar wani tababbe,
"A guje kausar ta shigo falon tana haki, mummy dake bayanta tace kekuma daga ina haka?" Wallahi mummy ya Aliyu ne, ya Faruq ya aike ni d'akin sa Ashe ya Aliyu naciki shine shine.....saiwani haki takeyi takasa natsuwa ta karasa maganar nata, ido mummy ta zaro dan ta riga ta gane da gangan Umar ya tura ta d'akin watau ita za a nunawa zamani! Tace fada min kausar meya maki badai bugun ki yayi bako?" A'a mummy nandai Kausar ta gaya mata dan anata ganin ba komi bane, aikuwa mummy ta hau fada ok tanan zai bullo kuma to shikenan ni dashi ne ai naga mai bashi ke nan da sati daya ma ingani! Tabar Kausar nan tsaye ta shige side din abba abinta, kausar kuwa farinciki ne fal ranta jin furuccin mummy.........
Fido sodangi🍃
Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 5:45 PM] +234 813 502 2313: 🍃KAINE GATANA🍃
1⃣5⃣0⃣to1⃣5⃣5⃣
NA FIDDAUSI SODANGI
©TASKAR MARUBUTA📝
"Tunda aka gaya ma kausar cewar yau ne za a kaita gidan Aliyu taketa rusa kuka duk ta tashi hankalin ta,daga k'arshe dai mummy tace kausar kodai baki son Aliyu ne kika boye mana?" Dasauri ta goge idonta tana fadin ba haka bane mummy ina tsoron matarsa ne kawai kinsanfa batason kishiya ko kad'an mummy! Murmushi kawai mummy tayi tace ki kwantar da hankalin ki kausar babu abinda zai faru sai alkairi insha Allahu!
"Haka dai mummy taci gaba da Kwantar mata da hankali har lokacin daukar Amarya yayi,
" Abba da kansa ya sakata a mota ya nufi gidan Aliyu da ita wanda yake a GRA tsayawa fadin tsarin gidan bata lokaci ne gidan yahadu karshe, hannunta abba ya ruko harzuwa falon,Aliyu ya taso da sauri ya taresu, nan ummi Aisha ta gaida abba ciki ciki kamar wacce akaima dole, abba ya amsa cikin sakin fuska daga baya yacigaba dayi masu fada mai tsuma zuciya kausar kuwa kuka kawai takeyi tana karawa,
"Haka yaringa gaya masu yanda zaman aure yake a musulunci. da abinda ya halatta miji yayima matar sa da wanda ya halatta Mata tayiwa mijinta. Yacigaba dacewa Aliyu ga amanar kausar nan nabaka. Don Allah ka kular min da ita ka kula da hakkinta daya rataya a wuyanka kada kaci amanar ta kada ka zulunceta idan taimaka kuskure ka ganar da ita cikin ruwan sanyi yadda zata fahimta idan taimaka laifi Wanda yafi karfin hukuncin ka Dan Allah kanimeni koda a waya ne. Nikuma in allah nanyarda zanyi maka maganin abin koma menene. Yajuyo kanta yace kekuma kausar hakika nayi murna da farinciki da samun ya mai biyayya kamar ki Ina alfahari dake nagode Allah yasaka maki da alheri Dan girman Allah kausar ki zauna kiyi zaman aure Dan bakida abinda zakimin Wanda yawuce kiyi zaman aure kausar kiyi biyayya ga mijinki yinayi Bari na Bari shine zaman aure kada ki sake mijinki yakawo min karar ki kosau daya ne kinji nagaya maki kada insake inganki dasunan yaji! Kizamo mai boye sirrin mijinki danaki. Kada ki tozarta mijinki koda sau daya kidaure duk abinda zai shiga tsakanin ku kumagance ma kanku shi. Sai dai in abin yafi karfinku sai Ku gayama nagaba daku. Kausar kada kisake mijinki yakawo min kararki inakara shaida maki idan na bincika naji kece bakida gaskiya to wlh Zan mummunar Saba maki.kinsan halina sarai.aure ba abin wasa bane kiyi biyayya aljannarki na karkashin kafarsa saiya daga zaki shige kina jina ko? Cikin kuka tace eh!
"Yace ke kuma ummi kema ga amanar kausar nan nabaki kindai ga yarinya ce karama dole sai kunayi kuna kwabarta domin har yanxu bata mallaki hankalin kantaba.Dan girman Allah Ku zauna lfy kuyi kishi irin na matan sahabbai ba irin kishin haukan da akeyi yanxu a wannan zamanin ba Ina fata nasihata ta shige ku kuma zakuyi aiki da ita! Gaba daya suka amsa da insha Allah. Banda kausar daketa kuka tamkar Zata shide. Ahaka Abba yayi masu sallama yatafi,
" Aliyu ya raka sa har mota, yana fita ummi Aisha tamike tsaye tare dajan wani mugun tsaki tana fadin ubanwa za a bawa amanar kishiya! Wallahi ban dauka ba dankuwa niba sakara bace kajimin tsohon kawai!
"Kausar dake lullube cikin mayafi kuka yaci k'arfinta badamar magana saidai tabi ummi Aisha ta kallo harta shige d'akinta, mik'ewa tayi itama tanufi nata d'akin tanacigaba da kuka.........
Fido sodangi🍃
Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 5:59 PM] +234 813 502 2313: 🍃 KAINE GATANA🍃
1⃣5⃣5⃣to1⃣6⃣0⃣
Na FIDDAUSI SODANGI
©TASKAR MARBUTA📝
"A bakin gado ta zauna jikin ta a sanyaye tanata kuka a hankali, sallamar Aliyu ya katse mata kuka, gabanta sai dukan uku uku yake, gefenta ya xauna yana kallonta kasa kasa wani tausayinta ya tsurga masa amma daya tuna Daren farin cikin su ne nan da nan ya kawar, wani murmushi yayi daya tuna halin mata idan an nuna masu tausayi sunfi raki da fitsara acewar sa kenan,
"A hankali ya furta sunanta "KAUSAR! Wani irin abu taji yana yawo a duka jikinta, takasa koda motsawa, ya matso gab da ita kanshin turarenta ya dakeshi, hannunsa ya saka ya zame mata mayafi suka kurawa juna ido, nan da nan ta janye nata ta sunkuyar da kai kasa ya furta a hankali " tashi muyi nafila mugodewa Allah SWT munemi albarka a auran mu, wani sanyayyen kamshi taji yana fitowa daga bakinsa , a ranta tana jinjinar tsaftar Aliyu " a hankali ta mike ta nufi toilet tayi wanka tare da brush ta fito ta Tarar baya wajan, bakin mirror ta nufa tayi shafe shafenta na mata , turaren da mummy ta bata ta dauko ta saka a bayan kunnenta da duk wata gaba ta jikinta, tayi alkawarin kyautatawa Aliyu tsawon ranta insha Allahu!......
************************
"Da sallamar sa, yashigo ya ce bismilla ya tayar tana bayansa, raka'aa 2 sukayi ya Dade zaune yana musu addu'a ya kama kanta ya tofa mata suka shafa, yamike ya fita ta rakashi da ido ta tabe baki tabi lafiyar gado, kwanciyarta keda wuya yadawo dauke da tray ya kalleta da hijabinta a jiki yyayi wani shu'umin murmushi, sauko sweetheart muci abinci, tace ' nakoshi ta juya yayi daria kawai yaci abinsa yayi nak tare da maida kayan kitchen.
"Hawa gadon yayi ya rage hasken fitilar dakin, yana facing dinta yaga ta rufe ido yasandai ba bacci takeba, matsowa gab da ita yayi ya xare mata hijabi ta bude ido ! Ba abinda xanyi miki kwantar da hankalinki , yaxare mata hijabi yaga halittar kirjinta duk a waje ya salam! Nan fa hankalin aliyu haydar yai bala'in tashi, wani kanshi na turare ya daki hancinsa ya janyota jikinsa, har wani tsuma jikinsa keyi, rawar jiki ta fara sosai itama, dan Allah ya Aliyu kayi,hakuri, shhiii!! A hankali yace bana son surutu pls! A rikice yake gaba daya, da sauri ya hadata da kirjinsa yanajin saukar boobs dinta a jikinsa ya lalubo bakinta yafara kissing dinta, wani Abu ya daki xuciyar ta kissing dinta sosai yakeyi, yana shafata gaba daya ya rude ya fice a haiyyacinsa, saida kausar tabari yayi nisa sam baijin kira aikuwa ta turesa da k'arfi ta sauko daga kan gadon, dasauri ya fisgota yana fadin wani irin iskanci kenan kausar?! Nifa ya Aliyu gaskiya........ Bakin su ya hade waje daya yashiga sarrafata son ransa,
" Kausar ganin babu sarki sai Allah yasata daurewa kawai tashiga
maidawa kura aniyarta, Aliyu yaji mamakin yanda Kausar ke sarrafa bakinsa a natse, nan hankalinsa yafara fita daga jikinsa, ya lalubo boobs dinta yafara tsotsa kamar jariri hankalinta ya tashi, plx ya Aliyu kayi hakuri da kyar ya mike ya kashe wutar dakin gabadaya ya cigaba da sarrafata, hannu yakai kasanta yaji alamun danshi bashiri Yakuma rikicewa saida ya tabbatar ta jiku sannan ya Shiga........... Ihu Kausar keyi amma ina Aliyu yayi nisa saiyaji shi a duniyar da betaba xato ba, sai da yayi awa 4 yana Abu daya sannan ya sararawa Kausar.
*********************
Kunna wuta yayi yaganta a kwance tamkar ba itaba duk ta fita haiyyanta, kallonta yake kamar Wanda ya warke daga cutar makanta, tuno daren yayi lallai mata kala kala ne, yayi gamsuwar da be tabayi ba.
"Ya killace jikinsa tare dayin nafila dan nuna godiya ga ubangiji daya mallaka masa kausar a matsayin matar shi ta sunnah, motsin ta yasa shi juyowa suka hada ido wani tausayinta ya mamayeshi , kara sowa yayi y rungumeta am sorry my kausar! tafashe da kuka tana fadin ya Aliyu kasheni kayi niyyar yi hala?" Kiyi hakuri wlh nakasa sarrafa kaina ne, rarrashinta yaitayi da kyar dai yasamu tayi shuru tasaki ranta,
"Oya muje kiyi wanka asuba takusa, ta lallaba ta mike dakyar aikuwa ba shiri ta xauna sai kuka, yace sorry kwanta na duba ki, da kyar ta yarda ya dubata hankalinsa ne yai bala'in tashi yanda yaga yaji mata ciwo sosai, first aid box ya dauko ya mata allura sannan ya bata magani suka Shiga toilet ya gyarata.
******************
Around 10 ta farka daga bacci Aliyu na xaune yana aiki da laptop , ta kalleshi fuskar nan a hade tasa kamar kumurci, daria ta xo mata " dubeshi kamar bashi ba yakwana sunbatu, wani kalaman nasa ma daria yake bata wlh, karaf suka hada ido ta turo masa baki, ya tashi ya rungumeta morning my Angel! Ya cikata look at u mai kuka kawai , raguwa dake kina turo min baki, any way ya jikinki? Ba sauki har yanxu pains nikeji fa, ya kalleta sosai ina keciwo yanxu? Duka jikina ya xaro ido kai sweetie nifa waje daya nayiwa laifi yana nunawa da hannun, kunya taji hmmn kai wlh bakajin kunya ya Aliyu dinnan dariya yafara hmmn Kausar ina batun kunya a aure kedai Allah miki albarka ta rufe fuskarta suka xube a gado.......
Fido sodangi🍃
Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
( Kausar luv)