Showing 18001 words to 21000 words out of 36321 words
in an bata waya kashewa take ta shiga daki kaman tana ansawa shima da ya gane sai ya daina cewa a bata duk da irin so da yake yaji muryarta haka ya haqura zuwa ya dawo
Ana saura sati sageer ya dawo hajiya ta kara himman kintsa matar auta dai gyara ake mata kaman amarya cikin kwanakin sai sheki take an wanke kan nan an yaryara mata kitso ga jan lalle da ta sha
Ranan da zai dawo tun hudun asuba aka tashi ana shirye shiyen tarbanshi banda fatima dake ta sharan baccinta.
Bata farka ba sai 10 tunda daman ba sallah take ba sosai hajiya taji haushin wannan al-adan taji ba sai kace itace baba karamin yanda abin ya bata haushi bata san ko baba karamin Sai yayi da gaske ba.
Ita daya ce a gidan duk anje tarbanshi wanka ta tsala ta saka jan material ta sa bakin flat shoe.
Abinci ta gani jere a dining tayi ta budewa tana tabe baki kitchen ta shiga ta grating kayan miya ta dora indomie a wuta.
Shigowan motoci taji tare da hayaniya ta window ta leka ta hangosu suna fitowa daga mota.
Ido ta waro ganin yanda sageer ya wani koma kato ya ajiye muscles da abs kaman ba sagir din da ta sani ba lange lange dan fulani wannan sageer din kakkarfa ne mai fadin kirji makut ta hadiye yawu anya zata iya da wannan kuwa lallai dole ta kara matakan tsaro.
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖
By Sawwama A.
Page 19.
Yau ake bikin kammala karatun su fateema duk yanda baba karami yaso ya squeezing yazo abin ya gagara sai su hajiya da mama da baba ne suka zo.
Sosai take cikin farin ciki wani karin dadin sai ga momynta salima ta halarto cikin tsananin farin ciki taje ta rungumeta dagota tayi daga jikinta tace " wai wai chines gal dina ce ta girma haka lallai kam ashe zaki yi nono? Duk da dai basu wani yi girma ba"
Rufe ido tayi tace kai aunty salima har dake dan Allah"
Dariya tayi tace har dani mana ko da yake hala sun sha matsa ne wajen uncle"
Zaro ido tayi cike da kunya tace la haula aunty salima me kike cewa haka ?"
Hararanta tayi tace ance miki ban sami labari bane cewan ashe ke matar uncle ne ai dan lokacin ina school ne naso inzo in ci kaniyarki na boye min da kika yi kika barni ina ta babatu ashe mijinki ne?"
Dariya tayi tace zo muje ki gaisa da su mamana ta jata suka tafi wajensu mama.
Anyi taron graduation lafiya an gama inda fatima ta karbi kyautuka su ka taho gida ta so bin su mama amma sam baba ya hana yace ta bari sai wani lokaci hajiya ma tace tafi son haka kafin nan sageer ya dawo sai suje tare.
Adeeja bata sami zuwa ba saboda hameed yace shi sam bai yarda ba ta zauna inda Allah ya ajiyeta shi bai son yawon kwadayi.
Tunda suka dawo fa hajiya ta dage da kimtsawa autanta mata sarai fatima ta san me take yi amma sai dai ta tabe baki kawai tayi abinda aka ce dan ita kadai ta san shirin me take mishi da irin tarbar da zai samu.
Duk da irin hadin hulban da hajiya ke bata bai sa nononta ya wani kara girma ba amma ba laifi sun dan ciko qugun ma ba laifi duk da take siririya tana da shape dan dai dai.
Duk wannan drama da ake yi fatima kwata kwata bai fi sau biyu zuwa uku suka yi magana da baba karami ba dan in an bata waya kashewa take ta shiga daki kaman tana ansawa shima da ya gane sai ya daina cewa a bata duk da irin so da yake yaji muryarta haka ya haqura zuwa ya dawo
Ana saura sati sageer ya dawo hajiya ta kara himman kintsa matar auta dai gyara ake mata kaman amarya cikin kwanakin sai sheki take an wanke kan nan an yaryara mata kitso ga jan lalle da ta sha
Ranan da zai dawo tun hudun asuba aka tashi ana shirye shiyen tarbanshi banda fatima dake ta sharan baccinta.
Bata farka ba sai 10 tunda daman ba sallah take ba sosai hajiya taji haushin wannan al-adan taji ba sai kace itace baba karamin yanda abin ya bata haushi bata san ko baba karamin Sai yayi da gaske ba.
Ita daya ce a gidan duk anje tarbanshi wanka ta tsala ta saka jan material ta sa bakin flat shoe.
Abinci ta gani jere a dining tayi ta budewa tana tabe baki kitchen ta shiga ta grating kayan miya ta dora indomie a wuta.
Shigowan motoci taji tare da hayaniya ta window ta leka ta hangosu suna fitowa daga mota.
Ido ta waro ganin yanda sageer ya wani koma kato ya ajiye muscles da abs kaman ba sagir din da ta sani ba lange lange dan fulani wannan sageer din kakkarfa ne mai fadin kirji makut ta hadiye yawu anya zata iya da wannan kuwa lallai dole ta kara matakan tsaro.
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖
By Sawwama A.
Page 20.
Kaurin indomie din ya farkar da ita daga tunanin da take lokaci daya kuma taji hayaniyarsu a palo kashe gas din tayi tana tsaki duk da bai kone sosai ba amma ita tafi sonshi ruwa ruwa.
Nan kitchen din ta zauna tana ci dan bata son taje palon.
Can palon kuma nemanta ake sageer sai ware ido yake ta inda zai ga bullowanta.
Aunty salamatu ce ta shigo kitchen din daukan abu nan ta sameta tana cin abinci.
Harara ta galla mata tace "ke kam anyi 'yar k'auye ace mijnki zai dawo ki kama ki rufe kanki a daki ki k'i zuwa dauko shi yanzun ma ya iso ba zaki je ki tarbe shi ba kij tsaya kunyan karya wallahi kina zaune za a kwace miki shi"
Dariya tayi tace "toh aunty ai tunda ya iso lafiya ai magana ta kare zamu hadu ne ai"
Hannunta ta janyo tana fadin " yanzu kuwa"
"Baba karami kaga inda 'yar kauyen matarka taje ta b'oye kaman wacce ta taso a karkara"
Hajiya ta cafe da fad'in ai in fatee na wani abun kaman ba 'yar jos ba ko da shike jos ai kauye ne"
Bata san lokacin da tace "wallahi jos ba kauye bane" ta tura baki.
Dariya duk yan palon suka yi sageer mamakin irin draman su yake wai har yau basu daina ba gefe daya kuma yana mamakin girman zahrar sa.
Wani fitinan kallo yake jifanta da shi wanda ya saka ta birkicewa.
Hajiya ne ta katse musu kallon love din da fadin babana " zaka fara cin abinci ne ko sai kayi wanka?"
Lumshe ido yayi ya bude yace " bari dai inyi wankan sai inci abincin inyi bacci in huta"
Aunty salamatu tace hakan ma yayi fatima tashi ki taimaka mishi."
Turo baki tayi bata ankara ba taji yayi sama da ita gwalo ido tayi ta tsala ihu su kam dariya suke ta musu har hajiya dan tana cikin farin ciki autanta ya dawo.
Bai direta ko'ina ba sai d'akinsa na cikin gidan harara ta balla mishi zata juya yayi saurin juyo da ita.
Marairaice fuska yayi yace " sis menene wai? Me nayi miki haka kike wannan fushi for over a year getting to two years ko mai nayi bai ci a yafe min yanzu ba?"
Wani haushi ne ya kumeta wai sis wato har yanzu a matsayinta na kanwarsa ya dauketa tabe baki tayi tace nifa ba ka min komai ba.
Sauke ajiyan zuciya yayi yace " toh in dai haka ne mu dawo kaman da ni ban saba da wannan silent fatiman ba"
Dakewa tayi tace "toh naji kayi wankan kazo ka karya"
Saketa yayi ya sa hannu ya daga riga ya cire kallon yanda muscles din shi yake flexing zaro ido tayi ta kama hanyan fita kamota ya kuma yi yace ina zaki kuma?
Bai bata daman magana ba ya hade bakinsu waje daya
Jinta tayi 'yar karama a cikin jikinshi sab'anin da da bata taba jin haka ba lallai sai tayi da gaske.
Da kyar ta kwaci kanta tana mai da numfashi shanyayun idanunshi da suka sauya kala ya zuba mata hannun ya kuma kai wa zai cafkota yana fadin " zo ki tayani wankan 'yar kanwata" cikin wani irin murya.
Da kyar ta hadiya yawu tace ai bai dace bai kamata ba kanwa ta ga tsaraicin wanta ba babu wannan tsakanin wa da kanwa." Ta sa kai ta fice.
Komawa yayi ya fada gado ta baya baya ya rintse ido finally ya dawo to his family amma kaman fatima na son ta kawo mishi matsala.
Ko da yaci abinci komawa yayi ya kwanta bai farka ba sai la'asar ya tashi lokacin yayunsa sun watse.
Daki ya samu hajiya yace " hajiyana ya zamu yi ne maganan tarewan mu ai dai yanzu mun girma a barmu mu tare a gidanmu ko"
Hajiya tace "ho babana ai dai ka bari ka huta daga dawowanka sai kace ana gutsiranka"
Shafa kanshi yayi yana murmushi yace toh shi kenan ai." Tashi tayi ta fice a dakin fatima da bata san ya shigo dakin ba ta fito daga wanka da dan guntun towel sai ta ga mutum zaune a kan gado.
Juyawa tayi zata koma cikin zafin nama ya damkota yana ma Allah godiya kifi gasashe daga sama dan shi bai ma san tana bandaki ba yana rike da ita ya murxa key a kofa ya cire ya daura kan AC.
Hade rai tayi tana dan jan towel din tana rufe cinyanta cuno baki tayi tace "uncle dan Allah sakeni in sa kaya ba kyau yaya na kallon jikin kanwa"
Numfashi yqq sauke yace "ai dai wannan kanwan matata ce"
Daga gira tayi tace " kuma dai" kokarin kwace kanta take shi kuma yana kokarin zare towel din jikinta
Kam ta rike tace " uncle menene haka ? Ka sake ni mana" bai saketan ba ganin bazata sake towel din ba sai ya hadeta da jikinshi ya sunkuyo ya dora bakinshi a kan kafadanta zaro halshen shi yayi yana zana mata a kafada zuwa wuya.
Shivering tayi tare da clutching gaban rigarsa haka ya bashi daman ware towel din jikinta.
Hannuwanta ta sa ta kare kirjinta tana kokarin kwatan kanta ta dau towel din.
Cak ya dagata ya sadata da gadon hajiyarsa🙄 uncl...... Rufe bakinta yayi da nasa yana mata wani salo.
Rumfa yayi mata sosai da fadadan kirjinshi ganin bata da daman kubuta yasa ta kyaleshi enjoying every bit of his torture dan ta san ba inda zai je tunda period take.
Shi kam romancing dinta yake yana liguiguita mata boobs a hankali yayi kasa da hannunshi cikin firgici ya dago kanshi yana kallon lumsasun idanunta ganin ya tsaya cak ya sata bude ido ta saka idanunta............
..
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖
By Sawwama A.
Page 21.
Cikin idonshi take kallo da sauri ta sauke nata idon dan baza ta iya cigaba da kallonshi ba.
Kallon yanda take wiki wiki da ido yake ya ma rasa mai zai yi kiran sallahn magrib da murda kofa lokaci daya aka sake aka kwankwasa jinshi a rufe shine ya fargar da shi ya tashi a jikinta ya dau key a saman AC.
Ganin yana shirin tona mata asiri yasa tayi saurin daukan towel ta shige bathroom.
Shi kam yana bude kofan bai bari sun hada ido da hajiya ba ya ratsa ta gefenta ya wuce saboda a yanayin da yake ciki ba ya fata mahaifiyarsa ta gansa haka.
Kallon tausayi ta bishi da shi ta san yana cikin wani hali sama da shekara baka kebe da matarka ba ka kuma dawo ka samu bata da tsarki.
Dakin ta shiga kan gado idonta ya sauka yanda aka tumurmusa mata shi girgiza kai kawai tayi ta zauna zaman jiran fatima ta fito dan ita dama alawla ya shigo da ita ba tayi zaton suna tare ba.
Shiru shiru fatima bata fito ba haajiya taje ta knocking kofar tace "in kwanan bayan gida kike ji ki fito kije naku bayan gidan, kafin nan kuma ki gyara min gado"
Ta juya ta fita a dakin gaba daya.
Fatima kam ji tayi kaman ta nutse ta san da gangan tayi haka dan ta kara mata kunya tunda suna ce mata 'yar kauye.
Bata kara sashi a idonta ba har dare ko da taji bacci dakin hajiya taje ta kwanta hajiyar ma bata takurata taje dakinsa ba dan ta san ba uwar da zata tsinana mishi a rashin wayon fatima kuma bata ji tana da wani dabara da zata mishi.
Shi kam yana can yana jinyan kansa ba karamin wahala yasha ba cikin shekara da watannin da yayi ya tsallake siradi kala kala karfin addua da azumi ya hana shi fadawa cikin halaka dan shi kam yaki shan maganin dakushe sha'awa, he had been strong waiting for this very day wai sai gashi yazo ya risketa bata da tsarki ga wani hali da ta tsiro da shi da shi sam bai santa da shi ba kyaliya what did she want? Tace bai mata komi ba then why is she behaving some how? He just can't point a finger to her problem, shi dai koma menene sai dai tayi hakuri dan Allah shine gatanshi itace gatanshi da wannan tunane tunanen ya samu bacci ya daukeshi.
Rashin bacci da gajiya su suka taru suka mishi rubdugu bai farka ba sai wajen sha biyu wanka yayi ya saka farar shirt da farin wandon 3 quater sai baza kamshin turarensa na 212 yake ya fito palour hajiya kawai ya samu sai ladi dake zaune a gefen hajiyan.
Kusa da hajiya ya zauna ya dora kansa a kafadanta cikin shagwaba yace "hajiyata yunwa nake ji wallahi"
Shafa kanshi tayi tace sorry autana maza tashi muje kaci abinci.
Alala da kunun tsamiya ta saka mishi ya zauna ya fara ci sai santi yake lokaci daya kuma yana baza manyan idanunshi ganin ta ina gimbiyar zata billo sai dai shiru da alamun ma bata gidan haka kawai kuma ya tsinci kanshi da jin nauyin tambayan hajita whereabout dinta.
Ajiye cup din kunun da ya kurba yayi yace kai hajiya kunun nan yayi dadi anya ba dashi zan dinga karyawa kullum ba kuwa?"
Dariya tayi cikin jin dadi tace " ai ta kwan gidan sauki tunda matarka ce tayi sai kuje tayi ta maka"
Waro manyan idanunshi yayi yace " you mean fatima ce tayi kunun nan? Wow"
Gyada kai hajiya tayi cikin happy dan ita in kana so ka faranta mata ka so yaranta ka nuna musu kauna.
Tace "har da alalan ma ita tayi kafin ta fita."
Ajiye fork din hannunshi yayi yace "fita kuma? Hajiya ban gane fita ba ina fatima ta sani a garin Bauchi da har zata fita?"
Nan da nan ranshi ya baci tashi yayi daga table din ba tare da ya gama cin abinci ba.
Hajiya ne ta rikoshi tace " calm down babana ba wani waje taje ba fa nan jifatu taje wai tana da buqatan wasu abubuwa"
Kara baci ranshi yayi jin wai mall taje ko wani jack and harris na kallonta God knows wani irin shiga tayi wani wani bacin rai da kishi ne ta ziyarci zuciyarsa ba tare da yace komi ba yasa kai ya fita a palon.
Hajiya bata hanashi ba dan ta san ranshi ne ya baci sai dai tayi mamaki dan shi din sanyi gareshi.
A harabar gidan ya zauna a kan farin kujera.
Horn yaji ba kakkautawa ya mike yana tunanin wani mara hakurin ne haka.
Da uban gudu ta shigo gidan ta parker motan roughly ta fito sauri take ta shige gida ganin wanda take gudun ma har ya isota.
Bai gama mamakin yaushe Fatima ta iya mota har take tukin ganganci ba sai da ya ga wani saurayi ya biyota
Cikin sauri tayi hanyan cikin palo shima wanda ya biyota ya dan kara saurinshi.
Turus tayi ganin baba karami a gabanta yana muzurai shima na bayanta tsayawa yayi yana mai da numfashi.
Saurayin da ya biyota ne ya karaso gaban baba karami ya mika mishi hannu hade da sallama.
Mika mishi hannun yayi ciki ciki ya amsa sallaman.
Kokarin ratsashi take ta wuce ya damko damtsenta yana binta da wani mugun kallo.
Ganin haka yasa saurayin gyara murya ya fara magana da baba karamin dan yana da tabbacin yayanta ne.
" malam ba laifinta bane wallahi nayi kokarin ta tsaya ta saurareni ne taki shi yasa kaga na biyota amma wallahi ba laifinta bane"
"Meye alakanka da ita?" Tambayan da baba karami ya jefo mishi kenan
A takaice ya furta "sonta nake"
_Aunty Halima gashi nan as promised_
💖RIBAR BIYAYYA💖
By Sawwama A.
Page 22.
So?
Juyawa yayi yana kallonta saurin girgiza kai tayi.
Hadiye bacin ranshi yayi ya nunawa saurayin hanya yace malam dan Allah ka fita wannan daka gani matar aurece matata ce.
Wani murmushi saurayin me suna auwal yayi yace " haba malam wannan yarinyan ne zaka ce min matarka ce ta ina tayi kama da matar aure kawai kace min kaima kana ciki ne da farko nayi zaton kai yayanta ne amma yanzu na ga tsagwaran kishinta a idanunka kawai malam kowa ya gwada sa'arsa."
Wani shaka sageer ya mishi cike da bacin rai yace kai dan ubanka har ka isa inyi takara da kai akan matata in bana so in maka jinajina bane kayi gaggawan fitar mana a gida fatima matata ce tafi karfin kanana karnuka kaman kai."
Duk da irin shaka da yasha bai hana shi tambayan fatima wai da gaske ke matarsa ce?"
Girgiza kai tayi ganin wannan ne damanta na fusatar da baba karami duk da tsoron da take cike dashi.
Wani kukan kura sageer yayi ya dunkule hannu ya sauke mishi naushi a hanci sai ga jini hanci ya karkace hanakada shi yayi ya kwalawa mai gadi kira fatima na shirin guduwa ya cabkota.
Mai gadi na karasowa cikin fada baba karami yace " har yaushe xaku dinga bari ko wasu irin mutane na shigo mana gida ka fitar min da wannan jakin a gidan nan.
Janta yayi zuwa ainahin site dinsu tuni ido ya raina fata dan tunda take da baba karami bata taba ganin shi haka ba.
Wurgata kan kujera yayi yace" da izinin ubanwa kika fita? Baki da hankali kike yawo a titi da aure na da irin wannan shigan?
Doguwar riga ce a jikinta ta rolling gyale amma saboda firgici gyalen ya bar kanta yana wuyanta.
Cikin dakewa tace aure? Aure? Ni ba auren kowa kaina ka manta wannan lokacin shine dai dai da lokacin rabuwarmu
Ka manta yanzu na gama makaranta na mallaki hankalin kaina?
Ka manta a