Showing 3001 words to 6000 words out of 77938 words
to ka kiyaye ni.
Babba ne ya bushe da dariya Hahaha sannan yace kinfaiyi kwantai babu mai sonki sai yawo a
unguwa
Dariyar takaici ta kyalkyale dashi kamin tace kaji banza botorami, yo da na Sauri miji irinka a
gara na zauna Ba aure sha katafi kawai. Kuma in mijin agidan uban mutum ake rabawa sai ya
hanani.
Murtala yace Ke yarinyannan zanyi maganinki fa, abokin bawa kuke fadawa maganar banza?
Minal tace da wacce itaciyar zakayi magani na? Kasan ni annobace da banida magani. Nan
gani nan bari dumamen mayya in fada ma.
Murtala yace kinci darajar babanki mutumin kirki ne kuma banason rigima yau da kinga yadda
ake balla kafar yarinya. Tace yo inba tsoro Ba kamaso mana wallahi kaga yadda na fito dinnan
babu mutunci.... Mtsw ni banma da lokacin Dan shaye.
Tafiya tayi abunta,babba Wanda ya tsaya yana kallonta sai alokacin yace kai murtala babe
dinnan tayi aradu. Kaga jiki me kyau kuwa........
Tsaki murtala yaja kamin ya tashi yabar wajen yana gunaguni akan irin yadda babban ya nuna
halin ko in kula gameda abinda minal din tamai.
Show some by
Sharing
And
Commenting...
27th April, 2019.
Mzz untichlobantyí ½í²•
[1/11, 1:12 AM] Mzz_Untichlobantyí ½í²ž:
*í ¼í¿†í ¼í¿†KURUCIYAR MINALí ¼í¿†í ¼í¿†*
í ¼í¼¹by mzz_untichlobantyí ¼í¼¹
*í ¼í½€CHAPTER 4í ¼í½€*
*UNGUWAN SARKI,KADUNA STATE.*
Unguwa ne hadadde da manya manyan mutanen Nigeria masu matsayi da kudi ke
zama,unguwa ne na wadanda sukakai a dama dasu.
Wani mansion ne dankararre Wanda yaji kayan alatu na duniya
Wasu mutane ne ke zagaye da gidan sanye da uniform daga ganinsu kuratan sojoji ne irin
masu gadin gidajen oganninsu nan gaban gidan faranni ne of different colours and nature sunyi
das das dasu sun kawata gidan
Wani katafaren gate nagani black with a touch of golden ta gefe naga an rubuta JEEDMAR on
golden plate
The house has single side but classified into 3 which contain 12 fully furnitured bedrooms
with bathrooms in each containing fully jaccuzis and all other necessary things,3 parlours with
cotton softened chairs,beautifully decorated dining room with a 10 people dining table,mordern
kitchen,fully equipt gym room,sports field,3 swimming pools of different shape,size and
designs,fully flowered and fruited garden,office dinshi,car parks with the most latest and
expensive cars parked in,securities' side,workers'(helpers') side.
Motoci ne guda 11 suka shigo gidan sunyi convoy dukan su bakake ne banda na tsakiya Wanda
yake fari wani kurtun sojane yazo ya bude motar
Wani kyakkyawa,dogo,fari,mai saje,ga diri tabarakallah masha Allah Kamar balarabe ne naga
ya fito sanya yake cikin kayan sojoji fuskannan a daure babu alamun wasa ko kadan dukka
sojojinne suka Sara masa a tare baiko kulasu Ba ya shige ciki abinsa.
Mahaifiyarsa ya Tarar zaune a parlour tana kallon news ga fruit a gefe tanasha hankali kwance
cikin fara'a da walwalan ganin mahaifiyarsa abin kaunar sa yace mom! jin muryan Rabin ranta
kuma danta wato CPT YAZEED ABDULMAJEED UMAR ta tashi yazo da sauri ya rungumeta
tare da manna mata peck a kumatu yana fadin I missed u mom itama tace missed you too son
Dama tun dazu shi take jira domin tasan da dawowarsa
Tace son go and fresh up sai kazo kaci abinci ko smiling yayi yace okay mom tare da hayewa
middle staircase coz shine nashi the one left for his wife zakiyya and the one on right for his
mom.
Bathroom ya fada direct Ba tare da tinanin Komai Ba ya cika jacuzzi da ruwa yasa bathing soap
and perfume ya shiga ciki ya rufe idonsa tinanin zakiyya ne ya fado mai,
shikam ya rasa yadda zaiyi da itA sai kace Ba auren soyayya sukayi Ba ace Sam batada time
dinshi yauma da zai dawo daga tafiya she can't stay at home just for a day thank goodness he
hasn't let her become a full-working wife as she wanted or else Hhhhhhh iska ya furzar domin
abin ya fara isanshi Gaskiya saboda ko hakkinshi na aure yanxu da kyar yake karba agurinta.
Ganin tinananin bazai fisheshi Ba yasa ya gama wanka ya daura alwala, da Rigan wanka zai sa
ya Fasa ya daura towel ya fito rike da karami yana goge silky,soft and dark hair dinshi he
looking so sexy (Kamar yadda naji Yan mata na fadi danni haryau wannan shirmen baya birgeni
amma danku sai na rubuta ko ya kukace? You are my first priority.)
CPT YAZEED ABDULMAJEED UMAR kenan! a 35years old son of late ALH. ABDULMAJEED
UMAR
ALHAJI ABDULMAJEED UMAR is a multi millionaire international businessman with the
organisations and companies namely jeedmar empire, jeedmar furnitures,jeedmar shoes and
clothing,jeedmar oil company, jeedmar rice,jeedmar sugar,jeedmar cement,jeedmar orphanage
and much more.
Asalinsa fulanin zamfara bayan ya gama karatu ya fara business ikon Allah cikin kankanin
lokaci ya bunkasa har ya fara companies a different countries a yawon kasuwancinsa ne ya
hadu da mom wacce take Nigerian-arabian wato babanta Dan Nigeria mamarta er
riyad(saudi)amma a Dubai suke zaune. Sun hadune ta sanadiyyar babanta saboda Suna kasuwanci tare sannan ya gaba da
hankalinshi.
Haka dai sukayi aure kuma lokaci daya soyayya mai karfi ya Shiga tsakaninsu amma Abu daya
suka rasa haihuwa haka sukayi shekara 12 Ba ko batan wata tukunna daga baya Allah ya dube
su da idon rahama ya basu da namiji wadda suka samai YAZEED tun yana Yaro yakeson
armies shi baya kallon cartoon irin na yara in ka Ganshi ya na kallo to sojoji ne har faint na
dakin shi na sojoji ne. wata rana ALHAJI ABDULMAJEED ya tattari family dinshi gaba daya
akan zasuje aikin hajji dukda Cewa wasu daga cikinsu sun sha zuwa amma wannan karon a
tare yakeso suje saide mom bataje Ba itada YAZEED domin Ba tada Lpy sai akabarta tare da
kakus Maman ALHAJI ABDULMAJEED.
Bayan sun sauke farali ahanyarsu ta dawowa sukayi hatsari a jirgi inda yawanci suka rarrasu
wasu kuma suka sami matsalan haihuwa shi kuma ALHAJI ABDULMAJEED was paralysed.
Alokacin YAZEED na shekara 13 saboda tsananin Sabon da yayi da mahaifinsa hakan yasa ya
zama so moody rayuwarsa duk ta canja ya zama shiru shiru lokacin dayatafi makarantar sojoji
at that tym he was 25 Anan aka aiko masa da rasuwar mahaifinsa yayi kuka har ya gaji tun
daga lokacin aka dena gane kansa bayan ya kammala ya dawo anane ya saida some
companies na dad dinshi to the some Arabian and British partners na dad din nasa wasu kuma
ya rarrabawa family members marasa karfi sosai akan su kular mai da companies din,sai su
dinga yin 50 50 atakaice de bai rike ko company daya Ba domin shi soja yakeson zama.
Alokacin da yaje wani mission a Washington Anan ne ya hadu da zaliha lokacin tana shekararta
na karshe a university wasa wasa soyayya maikarfi ya Shiga tsakaninsu bayan ta kammala
sukayi aure amma ita tace burinta aduniya shine ta zama businesswoman amma YAZEED yace
shi bazai iya juran zama babu mace a kusa dashi Ba amma idan ta yarda zai bude mata
boutique
Ganin da babu gara ba dadi yasa ta yarda plaza guda ya siya ya mayar mata boutique da office
dinta aciki Dana wasu masu mukamai kadan daga cikin masu aikinta.
Amma duk da haka bai tsira Ba domin kullum batada aiki sai boutique da ka tabata boutique
dinta kawai ko lokacin kanta batada shi.
Wannan kenan
Show some love by
Sharing,
And
Commenting.
Love you Lodi Lodi sweethearts
29th April 2019
Mzz untichlobantyí ½í²•
[1/11, 1:20 AM] Mzz_Untichlobantyí ½í²ž:
í ¼í¿†í ¼í¿†KURUCIYAR MINALí ¼í¿†í ¼í¿†
í ¼í¼¹by mzz_untichlobantyí ¼í¼¹
*í ¼í½€CHAPTER 5í ¼í½€*
Bayan ganin tunani bazai fisheshi Ba yasa ya shafa mai ya saka 3quater irin na sojoji da farin
T-shirt ya fito mahaifiyarsa ya Tatar a parlourn tace son sai yanxu?Sosa kai yayi yace sorry
mom dina na I kept you waiting ko?
Tace is okay,come and eat your food coz na sanka idan ta kai ne zaka wuni bakaci abinci Ba
gashi nan yanzu ulcer ta maka kamin kawo wuka
Yace haba mom ya isa mana zanci muje dining din haka ta kama hannunshi takaishi taja masa
kujera ya zauna ta zuba mai abincin yace kai mom this is too much tace see you, wannan
abincin a 5 years old child can eat it but you hmm you will never change
smiling kawai yayi yafara ci.
Baifi 6 spoons yayi bah yace ya koshi babu yadda mom batayi Ba yace Sam ya koshi haka ta
rabu dashi yaje daki domin ya huta
11:59pm (night)
Suna zaune a parlour yana kan cinyarta tana shafa gashinsa Suna Dan hirar su na uwa da d'a
zakiyya ce ta shigo taci wani suit na mata takalminnan dogo Kamar zai karye
kwas kwas kwas kakejin takun takalmin ta koda ta shigo ta gansu kawai hannun tadanyi using
irin hii dinnan kamin tace wlcm baby tawuce abinta
Girgiza kai kawai mom tayi kamin ta juyo ta lura Cewa dan nata na matukar son yabi matarsa
amma kunyan idonta yakeji hakan yasa tace kai dagani ka gani bacci nakeji Ba musu ya tashi
tare da mata peck yace good night mom sannan yahau stair case din dazai Sada shi da side din
da matarshi take.
ZAKIYYA'S POV
Tana shiga dakinta ta yarda jakanta ta fara cire takalminta kamin ta fara rage kayan jikinta tare
da daukan ribbon tana kokarin daure Malaysian attached wig dake kanta Wanda yake red,blue
and black in colour taji anyi hugging dinta ta baya
Tsaki tayi kamin tace look baby am soo tired,and am not in d mood so leave me alone pls
shinshinan wuyanta ya farayi yana Cewa I missed you Bea tasan sarai me yae nufi hakan yasa
tayi saurin tureshi tare da fadawa toilet.
Koda ta fito yana zaune a kan gado Kamar maye yana jiranta bata ko kalli Inda yake Ba taje ta
daura hannunta akan wani Dan machine Wanda zaiyi detecting tomb print dinta Wardrobe dinta
ne ya baiyyana yayi typing nighties sai daya daga cikin kofofin Wardrobe din suka bude ta
dauka wani brown din nylon riga tasa iya guiwa tazo ta kwannta tare da Cewa switch off d light
when you are done taja bargo tare da juyamai baya
Mamaki ne ya cikashi Wai dama batasonshi ne ta aureshi koko wani abinne ya sameta coz
wata matace za'ace mijinta yayi tafiya ya dawo babu ko sannu da zuwan arziki balle ayi zancen
su abinci. Duk da Cewa ya saba da irin halinnan NATA amma nayau is worse haka dai yayi ta
sake sake daga karshe yaje ya kwanta a bayanta yana Dan tattabata bige hannunsa tayi yace
baby pls Wallahi I need you kinji ?
yadda yayi maganar ya bata tausayi hakan yasa tarabu dashi amma sai mita take masa Wai
tagaji hakan yasa bai sami wani biyan bukata sosaiba masu iya magana na cewa da babu
gwara Ba dadi
Koda ya tashi da asuba ya tasheta he entered the toilet did all the necessary routine,came out
and found her still sleeping ya sake tashinta sannan ya fita masallati ta koma ta kwanta abinta
har sai 6 ta tashi Wai bazata iyayin sallahn Ba sai ta dawo(ehm araina nace inkin dawo kuma
kice kin gaji Ba Allah sai ya kyauta).
Around 7 ya dawo direct dakinshi ya wuce ya kwanta itako lokacin harta shirya tasaka pink suit
mai wandon pelazu ta sauko sai shan kamshi take, ta buga uban extension akai sai yarfeshi
take
Mom ce zaune a falo tana kallon news ayayinda take shan coffee,hade rai tayi domin bataso
ganin mom din a parlourn ba.
Tace good morning mom,mom tace morning
Zata wuce mom tace zonan zakiyya
Zuwa tayi ta tsaya tana Duba agogonta
Mom tace yanxu abinda kikeyi ya dace kenan ki Duba wani shigar yahudawa da kikeyi koni
Balarabiya banyiba,kuma ki fita tun safe sai dare sannan baki ko girmama mijinki balle ni ai
ko............
Bata karashe Ba zakiyya tace sorry mom inaso boutique dina ya tsaya dakafarsa sosaine kamin
in Dan dinga samun time yanxu fai Ba wa'azi nakeso Ba ince de matsalarki bana girkine to me
kikeso kici?ta fadi hakan cikin Sauri tana Duba agogonta domin tayi latti acewarta.
Mom ta girgiza kai tace zakiyya kenan so nake naci koko da kosai tace okay kitchen ta Shiga
tabi wata kofa Wanda zai sada ta side din ma'aikata taje bangaren masu girki tace pop out
Cikin kankanin lokaci sukayi layi a gabanta sanda tagama zuba musu kallon raini sannan tace
waya iya koko da kosai duk sukayi shiru domin Continental dish yawanci suka iya
tsawa ta daka musu Ba daku nakeba ?
Emm kwanna biyu ban tsokalo muku minal ba karkudamu yanxu Muka soma tafiya
Show love by.........
Kungane ai
Love you all
1st may 2019
Mzz untichlobantyí ½í²•
[1/11, 1:26 AM] Mzz_Untichlobantyí ½í²ž:
í ¼í¿†í ¼í¿†KURUCIYAR MINALí ¼í¿†í ¼í¿†
By miss untichlobanty
*í ¼í½€CHAPTER 6í ¼í½€*
Daya daga cikinsu ne tace na taba gani kakata tayi may be zan iya
Zakiyya tace oya do it right away and take it to that old shit watace tafito faga toilet tana bada
hakuri kan Lattin da tayi wani wawan mari ta sauke mata tare da Cewa you are fired hakuri ta
fara bata tana Cewa cikinta ne ya baci ta kewaya amma ko kallonta batayi Ba
Tanashigowa parlourn tace mom am off,mom tace haba zakiyya wannan kayan naki Kamar Ba
musulma Ba zaki fita dasu kije ki saka mayafi mana
Bata rai tayi tana zunbure zunbure da huhhura hanci taje tasako wani Dan karamin hijabi
Tana fita ta tubeshi tare da Cewa haka kawai duk abi a takurawa mutum mtsww
Zaune take a office tana wani business deal
Telephone ta dauka ta dannan wasu lambobi bugu daya ya shiga tace coffee sannan ta kashe
wata ce ta shigo dauke da kofin shayi ta ajiye tajuya tana tafiya kenan taji ruwan coffee a
bayanta wani tsalle ta daka tare da Cewa jesus! Heeee I don finish oooo chai my back,my back
Zaliha ce ta wanka mata mari tare da Cewa keep your mouth shut,
Tsit tayi amma idonta bai dena zubda hawaye Ba
Are you out of your sense ya zaki kawomin coffee with white sugar while you knew that Brown
sugar nakesha
Sorry ma I was not d one dat prepared the tea it was Sade.
Are you crazy?was is it not your job to make my tea? why will Sade do it?Jennifer!you are fired
Cikin kuka tace ma am sorry
Sakina is absent so I am the one attending to the customers that's why am sorry ma
Shiru tayi kamin ta juya taje ta zauna tace I will give you last chance but if you make any
mistake in the future sorry for yourself
Common get out of my office
Tashi tayi tana thank you ma,Tnx u kamin ta fita
Abangaren mom kuwa Anyi mata wani busheshshen kosai da wani tsulan kunu me gudaje
kawai kallon abincin ta tsaya tanayi aranta tana Cewa"ya zama dole in nemo wadda ta iya
abincin gargajiya Dan ni shekaru na ya fara ja I can't always cook for my self la astadi'u wallah"
YAZEED kuwa sanda ya tashi duk ya gaji addu'an tashi daya bacci yayi Kamar haka
(alhamdulillahil lazi ahyaniy ba'ada ma amataniy wa ilaihin nushuur )sannan ya sauka daga king
size bed dinshi ya Shiga toilet yayi all the necessary routine sannan yayi wanka ya fito ya Shirya
cikin kanan kaya
Yazeed's bedroom

sannan ya fita domin yin break fast koda ya fito mom ya tarar tasa wani jagwalgwalo a gabanta
domin shi baisan me kosai bama balle wannan kosan dayayi baki Kamar za'a bawa akuya
Morning mom ya fada ganin bata kulashi Ba yasa ya fahimci Cewa tunani take
Dafata yayi kamin yace mom wats wrong firgit tayi tace son had ka tashi morning
Yace morning amma tinanin me kikeyi mom tace bakomai kawai ina tunanin karo mai aiki ne
Wanda she will only cook and take care of me coz duk wannan masu aikin are modern ni kuma
na fara tsufa am 54 fa danma inada jiki mai kyau wani sai ya dauka am 50 so dole na rage
wasu abubuwan danake yi da kaina especially abinci na yace to mom how do u expect us to find one
Tace assign one of your soldiers to go to any restaurant that cooks traditional food and then look
for the best cook inso samune mace coz banson namiji yana yawo acikin gida
Okay I will try nande akabar wannan kosan kaddaran sukaje dining table tasha tea abinta shiko
chips egg and plantain yaci
Sai brown coffee coz bai fiya shan black one Ba.
Bayan sun gama cin abincin side dinshi ya nufa yaje master balcony yana tunani rayuwarsa da
zakiyya
Abangaren minal kuwa direct gidan su zaliha ta nufa bayan ta gama da Yan unguwantasu.
Shiganta kenan iya(Maman zaliha) tace wa nake gani anan Kamar aminatu 'yar jagwal?yau
Anyi abin kai sai yanxu aka shigo? Ai mutumiyartaki tana tanata tsumayinki.
Bata rai tayi tace haba iya ni Gaskiya ki dena ce Mani yar jagwal to me zance aminatu aike da
kinzo guri sai kin kawo matsala da kinzo Guri ake sanin kinzo gashi kullum sai kinzo gidan yar
tsohuwa tafadi hakan cikin tsokana.
Kara bata rai tayi kamin ta tace wannan kanki ni ina zally take
Iya tace yaran zamani da wani shekiyanci suke yanzu zalihan ne ya koma zalla Toh tana daki ai
sai ki Shiga
Shiga tayi ta sameta tana bacci daka mata duka tayi a gadon baya tace shegiya baccin asara
ko? ana la'asar kina bacci
Zaliha tashi tayi harda er tusarta tana zare ido Dan atunaninta iya ne domin ta hanata baccin
la'asar
Tsaki ta buga lokacin da