Showing 72001 words to 75000 words out of 77938 words
ya fara koya mata sunayen abubuwan da yake toilet din. Sanda aka zo kan jacuzzi,
kasa fada tayi Daga karshe aka barta akan jazuki.
Koda sukayi wankan yazeed ya dauko musu bathrobe guda biyu ita ya mata burgujeje saboda
Ba size dinta bane dariya yazeed ya dinga mata yace muje daki inyi mana ordern couples
bathrobe ko?tace menene couple kuma yace mata da miji.
Fitowa sukayi minal ta nufi dakinta ta bude wardrobe dinta tana nazarin wani kaya ya dace tasa
sai ga yazeed ya shigo zuwa yayi ya fara hura mata iska a gefen wuyanta ta Dan zabura tare
da fadin har kaban tsoro yace maganin mai Baron kofa a bude.
Kamo hannunta yayi ya zaunar da ita sannan ya dibi wasu kaya Daga cikin nata. Wani Riga ya
miki mata me hotan lulu Katy yace tasa yana zuwa sannan ya nufi dakinshi kayanta ya jera a
gefen nashi na hanging yayi hanging dinsu sannan ya dawo ya Dino Nashan iska da bacci ya
zamu harta Shirya tana shirin fesa turare. Zuwa yayi ya karba shinshina sannan ya ajiye ta kalleshi alamun lafiya girgiza kai yayi tare da
fadin karki shaka wannan kisa Wanda kike sawa kullum.
Dan zaro ido tayi tace ya akayi kasan kamshin turarena ? Matsowa yayi yaja hancinta tare da
fadin shinshinar ki nakeyi duk sanda kikazo kusa dani gwaliyo tamai tace ai nima Nasan
kamshinka yace hmm you are not as innocent as you act tace meh? yace babu.
Shafa turarenda da take shafawa tayi dama innace ta bata. Dakin yazeed suka nufa yace da
fatan kin Shirya?tace na me fa? Yace muje zaki gani.
Zaunar da ita yayi a bakin gadonsa sannan yaje gaban madubi ya janyota drawer dozen din
60leaves da kwalin bairo ya dauko ya mikawa minal yana murmushi yace dazu na siyo miki
wannan dashi zamu dinga yin karatu.
Karba tayi tana Washe baki tare da jin dadi ta rungume yazeed tana fadin waiyo yazzy baby na
na gode yanzu nima zan iya karatu. Sakeshi tayi tare da fara tsalle a tsakiyar gadon tana fadin
yay! Nima zanyi ilimi zaliha sai kin iso!zaliha sai kin iso !
Yazeed ne ya rikota tareda da fadin ke madam zaki kara Mani gado bakisan kin girma bane yar
lukuta dake. Hararansa ta farayi yayinda dariyar nan ta dauke. Kicin kicin tayi da ido tareda
fadin nice yar lukutar? A tsorace yazeed ya girgiza kai Kamar da haske tareda fadin Ba haka
nake nufi Ba.
Tunkaroshi ta farayi Kamar zakanya yayinda yake baya yana Daga hannu alamun yayi
surrender.
Ganin ta hayaiyako ta iyo kansa yasa ya arce a guje. Nan fa suka fara nuna fasaha da kwarewa
wajen iya gudu. Sanda suka wargaza dakin kaf kamin minal can ta tsaya tana haki tareda fadin
na hakura ka tsaya.
Zuwa wajenta yazeed yayi shima yana haki. Ruwa ya dauko musu a fridge din dakinshi sannan
yace ai sai mu gyara dakin ko?minal tace Toh tana kokarin saita numfashinta.
Bayan sun gyara minal ta dauko takarda daya da bairo daya sannan ta ajiye sauran. Zama
yazeed yayi tareda Cewa mu fara ko?murmushi take sake masa yace hajiya lafiya dai ko?ko
bakyason karatunne?
Pillown da take boyewa a bayan ta ta fara dukan yazeed dashi tana fadin ancema na hakura
ne? zaka kama ka kirani yar lukuta?dauko pillow shima yayi nan suka cigaba da jifan Muna da
pillow kamin ta fara yiwa yazeed cakulkuli tana Cewa ya kaji abun? Dariya yazeed yake yana
Cewa Kiyi hakuri,na tuba,bazan kara Ba,waiyo cikina,cikina fitsari nakeji.
Dariya ta fashe dashi shima yazeed din dariya yaci gaba dayi. Sanda dariyan ya lafa yazeed
yace maza ki matso muyi karatu. Tace fitsarin fa? Tana dariya kasa kasa yace ai na fada ne
Dan Nayi escape.
Matsowa tayi tace amma fa yunwa nakeji yace muje muci Toh Dan nima yunwan nakeji.
Abincin sukaje sukaci yazeed sai Santi yakeyi Anan yake ce mata ai bai taba cin abincin dayake
mai dadi Kamar nata Ba. Sannan Gobe tayi abinci dayawa Dan su mom da Dr Mashkur zasuzo.
Dadi ta dinga ji har yazeed yana mamakin yaushe suka saba har haka.
(Dan wasu matan da ance surukarsu zatazo Kamar ance mutuwanta zaizo. Wasu ma ko auren
mutum basayi Idan uwarshi tana Raye sai kaji Suna "da fatan dai bashida hawan jini" Wai
sirikarce hawan jini! Allah dai ya kyauta ya ganar damu amma lamarinku akwai gyara.)
Jinshi kawai takeyi Dan tasan yana cikin sinasir ne kawai. Wai bai tabacin abinci mai dadin shi
Ba.
Tace yazzy baby, yace umm? Dan bakinshi ya cika da abinci. Tace wani abinci kafiso ne yace
eh Toh ada dai pancake ne amma a yanzu tuwo ne.
Dariya tayi tace aiko kaci sa'a na iya pancake Dan aunty fauziyya tana sonshi sosai.
Yazeed yace Toh kimin gobe. Ma'ke kafada tayi yace please tace nope yace pleeaase! Ta sake
Cewa nooo turo baki yayi Kamar zaiyi kuka tace fine zanyi. Murmushi yayi yace iye my baby kin
lura da Cewa kin fara sirka English word acikin Hausa kuwa?dadi ta fara ji ya miki mata hannun
hagu suka gaisa yana fadin congratulations baby! Murmushi tayi tace thank you, yace you are
welcome. Shiru tayi yace my pleasure zakice ta gyada kai.
Abincinsu suka cinye cikin jin dadi sannan suka Koma daki.....
Kinga sister murmushin ya isa haka kar bakinki yayi ciwo
Yau no dogon surutu kawai I love you wujiga wujiga. Duk wacce batayi commenting ba kuma ta
karanta itace ma'kiyiyar su yazeed dinnan. Thank goodness its not my handwritingí ½í¸¶
One more thing; NEXT UPDATE BA CHAPTER BANE QUESTIONS AND ANSWERS NE.
ZAKU TAMBAYI CHARACTERS DIN TAMBAYOYI A COMMENT SECTION SAI IN ANSWER
MUKU A NEXT UPDATE HOPE KUN GANE ABINDA NAKE NUFI? SANNAN ZAKU IYA
TAMBAYANSU KOME KUKESO.
CHARACTERS DA ZAKU TAMBAYA SUNE KAMAR HAKA:
1. Yazeed
2. Minal
3.zakiyya
4.zaliha
5.lukman
6.mom
7.inna da baba
8.dijeh
9.ya abubakar
10.Laila
11. Jamal
12.Mashkur
13. Unknown makiyiya
Da fatan zaku tambayesu ?
Takuce karamarsu babbarsu,karamar tsuntsu me babban gida.
Miss untichlobantyí ½í²•
18 December, 2019
IDAN AN SAMI TAMBAYOYI DAYAWA TO ZASU ANSWER YAU IDAN BA HAKA BA SAI
GOBE
[1/11, 5:13 PM] Mzz_Untichlobantyí ½í²ž: *í ¼í¿†í ¼í¿†KURUCIYAR MINAL í ¼í¿†í ¼í¿†*
í ¼í¼¹by miss untichlobantyí ¼í¼¹
*CHAPTER 59 IS LOADING..........*
A Gaskiya bazan boye muku ba inajin dadin comments da goyon bayan da kuke bani alla h ya
barmu tare.
Saide wani hanzari ba gudu ba na lura da Cewa bakuyin sharing kuma a Gaskiya Allah ya gaji
ban fara rubutu Dan Nayi Suna ko wani Abu ba. Na fara rubutu ne domin na fadakar kuma na
nishadantar kinga Idan har wasu bazasu karanta su karu dashi na Toh ba anfani ai.
Anyway enjoy!
í ¼í¼¹í ¼í½€TO YAZEEDí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. yazeed shin kana ganin minal zata soka?
A. Kaji wata tambaya to dama Dan wa akeyin littafin badan Inda ita bane? So na wajibun.
Q2. Yaushe ka fara son minal ?
A .nima ban saniba Gaskiya.
Q3. zaka saki zaliha a nan gaba
(Yazeed yana harara) so kike untichlobanty ta shafeni a labarin saboda na bada Satan answer?
Q4. Waye kake ganin yake muku Muna furci a gida ?
A. Da nasani zan bata lokacin wajen kawo likita Dan yayi wa Jenifer magani ta warke ta fada
min ne?
Me tambaya:Allah ya baka hakuri.
Q5. Idan ka kama me hada maka zafi a gidan ka me zaka mata? Ooooo kun fiya tambaya
wallahi. Ke untichlobanty ki kwashe wa dannan fans din namu Kuyi gaba.
Untichlobanty: (kasa kasa) kaifa Ba ubana bane balle ka bani umarni ko ka tsare ni.
Yazeed: me kikace?
Untichlobanty:(ina tutturo baki) banyi magana Ba. Sisters kuzo mu tafi wajen minal
í ¼í¼¹í ¼í½€TO MINALí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Ya kike jin zamanki da yazeed?
A. Gaskiya Ba laifi Dan ban taba tunanin rayuwa zata yi mana dadi Ba.
Q2. Wa kike ganin itace makiyiyar Ku?
A. Aunty zakiyya kowa zai fara zarga Toh amma ai harda ita a ciki kuma nata yafi yawa.
Q3. Waike bakya kishin zakiyya ne?
A. Inayi mana amma ya na iya dole na danni zuciya inyi hakuri wata rana sai labari.
Q4. Ya kikaji sanda yazeed ya fara sunbatarki ?
A. (Cikin jin kunya)Wani Abu naji yana mini yawo ajikina sannan ya ratsa ko wani lungu da
sako.
Untichlobanty:(cikeda karadi) muma dai Allah ya kaimu lokacin muí ½í¹Œ
Kowa ya kuramin ido...
Untichlobanty: ina..ina nufin Allah ya nuna mana lokacin bikin su....su ya Abubakar (Sosa Keta
tareda kallon gefe)
Q5. Ya kike ganin zata kasance tsakanin zaliha da lukman?
A.(gutsiran Awara, tattaunawa)
Untichlobanty: minal bakiji sister tana tambayanki bane?
Minal:(sake gutsiran awara tareda kurba zobo) tunda gasu a gabanku sai Ku tambayesu ai.
Untichlobanty: Dan sammin awaran Toh
Minal:(harara Kamar zata kasheni)
Untichlobanty: sisters muyi gaba ko?
í ¼í¼¹í ¼í½€TO ZAKIYYAí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Sannu zakiyya ya jikin?
A. Tambayata kukazoyi ko ya jiki?
Mai tambaya: Allah ya baki hakuri.
Q2.Wa kike ganin ya kona miki shagonki?
A. (Cikin Daga murya)Masoyin mutum zai rabashi da arzikinshi ne? Kunsan dole makiyinane
mana. Mtsw waya sani ma ko dangin shegiyar nan ne?
Minal:wallahi ni Ba shegiya bace
Zakiyya: ke zan faffasa miki baki.
Yazeed: order please!
Zakiyya and minal: (hararan juna)
Q3. Bakyajin kishin minal ne?
A. Mtsw ji wani tambayan banza! A woman with class like me ne zanji wani Abu Wai kishin
minal? You are not serious. Next question please.
Q4. Yaushe zaki Koma gidanki?
A. Gobe kuma da ayush zan tafi kunada matsala da hakan ne?
Mai tambaya: wane ni?
Q5. To ya baki Fadawa yazeed zaki dawo Ba?
A. Duran bazata zanyi inga wainar da ake tuyamin a gidana.
Q6. Yaushe zaki haihu ne?
A. Ke banson shashanci da wulakanci fa nine zan haihun? Dallah malamai Ku tashi Ku
matsamin
Untichlobanty:(na cika Nayi FAM.)ke zakiyya karkiga ina ganin girmanki ki nemi ki batan rai. Ya
zaki dinga cin mutuncin fans dina?in ki kayi wasa yanzu sai in shafeki a littafinnan.
Zakiyya: tafi nono fari.
í ¼í¼¹í ¼í½€TO LUKMANí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Ya kake ganin matar da da yazeed yasa ka aura?
A.ban gane ya nake ganiba.
Mai tambaya:tayi maka?
Lukman: Idan ma bata yi Ba yana iya?yarinyar bata wani birgeniba kawai de in tana magana
inajin dadin kallon labbanta.
Untichlobanty: Nide banji wannan Ba.
Zaliha: (ta saki baki tana karewa lukman kallo)
Q2. Toh ya kake gani zata kasance Idan ka fara aiki a companyn yazeed?
A. Company din yazeed ai bawa ne kuma zan rike masa amana Abu daya Dana sani shine I will
be stressed dan haka zan matsala masa lamba ya jonani.
Q3. Ya kake ganin feelings din abokinka akan amaryarsa?
A.(Cikin kyalkyalewa da dariya) ya mutu murus a Cikin tekun kaunarta.
Ai lobashi Nayi nace ya saba da ita har ta Haifa masa yara sai ya saketa. Nasan bazai iyaba ko
ada balle yanzu.
Yazeed:amma kaide Anyi Dan iska.
Lukman: iskanci na ya jawo ka fara son amaryarka
Minal:(side Hannu tareda kici kicin da fuska ) dama zuwa kayi kake fada musu Cewa na zama
yar iska.
.... Kowa Yana kallon minal daketa huci......
Untichlobanty: minal sake masa kwalar Riga Ku bari Ku sani saki sai kuyi.
Minal:(harara na)
Untichlobanty: me Nayi?
......
í ¼í¼¹í ¼í½€TO ZALIHAí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Malama zaliha ya mukaji da hakuri?
A. Alhmdllh
Q2. Kina ganin zaki iya zama da lukman?
A. Waye kuma lukman?
Mai tambaya: mijinki mana.
Zaliha: au dama sunanshi lukman?
(Kowa ya zaro ido)
Zaliha: kudena kallona Kamar na kashe mutum. Zanje gidan NASA inga gaji da ganina ya
sakoni.
Lukman: mtsww
Q3. Yanzu dai atakaice kina so kice mana baki s.......
(Wayan zaliha yana ringing)
Zaliha:ina zuwa Dan Allah(ta fice)
Lukman: ke wa yake kiranki?
Untichlobanty: Ba kunnan zomo gareta Ba please
Lukman: yi mana shiru.
í ¼í¼¹í ¼í½€TO MOMí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Sannu da aiki mom
A. Yauwa...(jera kaya Cikin akwati)
Q2. Mom ya kike ganin yanayin zaman danki da diyarki?
A. (Fara'a sosai) kice yaran arziki aini ban Cewa Komai sai Alhamdulillah.
Q3. Me yasa kakeson ki dawo Nigeria?
A. Saboda inyi rainon Cikin jikana kuma ga zakiyya ma masifa ya fada mata kinga itama tana
bukatar lallami.
Q4. Ance miki minal din Nada kuna biyu ne?
A. (Hade rai) Insha Allah akwai Idan babu ma yana kan hanya. Kuma ni ko zakiyya ce ta Haifa
ban damu Ba Nide a haifo kawai.
Mai tambaya:Toh sai kin iso kenan
Mom: Insha Allah
Untichlobanty: sai anjima.....
í ¼í¼¹í ¼í½€TO YA ABUBAKARí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Yaushe ka fara son Laila?
A. Tun randa na fara daura idanuna a kanta wato tun tana yarinya.
Q2. Ya kaji lokacin da ka dauka Anyi raping Laila?
A.ji Nayi Kamar na mutu tsabagen bakin ciki amma dukda hakan ban daina Sonya Ba illa ma
nunkuwa da yayi.
Q3. Me zakace game da warware matsalarku da Allah yayi?
A. Alhamdulillah! Nayi farin ciki sosai da akace babu abinda ya sameta sannan duk nauyin dake
zuciyata ya sauke tas!
Q4. Yaushe zaka Sauri Laila?
A. Bayan matsaloli sun Dan lafa.
Untichlobanty: Mun gode!
Ya abkr: Ba damuwa.(shafa kan laila)
Untichlobanty: wani ya kasa hakuri a daura,yana nema ya tarowa kansa zunubi
Yazeed: waike baki iyayin shiru ne?
Untichlobanty: Gaskiya na fada ai
Yazeed: (ya jefomin pillow na kace)
í ¼í¼¹í ¼í½€TO LAILAí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Ya kikaji lokacin da abubuwa suka rikice miki?
A. Na Shiga cikin rashin hankali Wanda bazai misaltu Ba. Amma aduk lokacin Dana tuna Allah
madaukakin sarki yace 'wa iza sa'alaka ibadiy anniy fa inniy karib, ujibu da'awattid dâ'i iza da'ân
fal yasta jibuliy wal yu'uminû bîy la'alahum yarshiduûn' sai inji karfi guiwa tazomin sai Nayi
addu'a a haka har Allah ya yayemin.
Untichlobanty: masha Allah
Q2. Untichlobanty: shin kina ganin ya dace in hadaki da ya abkr?
A. Toh da yayanki zaki auramin?
Untichlobanty: sunan babban yayana ma Abubakar ai kinga faduwa tazo daidai da zama.
Laila: hmm mtsw
Untichlobanty: (turo baki)wai meyasa kowa yake hantara nane?
Duka characters: saboda bakya iya rufe bakinki.
Untichlobanty: (Cikin tsawa) karyane Idan Nayi shiru harsai kundauka azumin magana nake.
Yazeed:please ki gwada mu gani.
í ¼í¼¹í ¼í½€TO JAMALí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. To kai Jamal me zai dawo dakai Nigeria?
A. Saboda inga love mana
Q2. Kana ganin hakan Ba sa ido bane?
A. Ku da kuke karantawa Ba sa ido kuke musu Ba?
Mai tambaya:(dogon nazari) &?;%#$??!
Q3. Kai yaushe zakayi aure?
A. Ban saniba nima Ku tambayi untichlobanty
Q4. Wa kake ganin untichlobanty zata aura maka.
A. DEEJEH kanwar minal mana
Untichlobanty: (kicin kicin da ido tareda gade fuska) excuse me yazeed zanyi magana na minti
daya. Wa ya baka izinin bada leakage? Nace ka fada musu ne?
Jamal:(kama kunne)Kiyi hakuri bazan karaba please!
Untichlobanty: huci
Yazeed:in Anyi magana kice zaki iyayin shiru
Minal: ka sake mata Mara Dan Allah haba.
í ¼í¼¹í ¼í½€TO DEEJEHí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Me zakice game da auren yayarki?
A. Gaskiya na mata murna dukda ko bama shiru da ita amma ina sonta. Fatana nima allah ya
bani miji kyakkyawa,me ilimi da mutunci kaman nata.
@real_Meenal: ai jam...
Untichlobanty: sister please shhh
Q2.yanzu ke shekarunki nawa?
A. Na kusa inyi 15 saura wata hudu.
Q3. Kinason kici gaba dayin boarding?
A. Laaa bakusan yaya yazeed ya mayar dani wani day school ba?in fada muku private ce
ma.
Fans: bakida dama wallahi kema Kamar yayarki
Khadija: aradu na fita hankali.
Minal:(Cikin harzu kowa)kina nufin banida hankali?
Yazeed: calm down baby....
Zakiyya: me zan gani haka?
Zaliha: Wai babyy..... Hmm
Khadija:laaa adda zaliha Ahe har kin gama wayar?
Everybody: (an tsaya kallon deejeh dake Washe mouth tana kokarin saka kwalli)
í ¼í¼¹í ¼í½€TO BABA AND INNAí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Me zakice game da mijin daya Sauri yarku Amina?
Baba: a Gaskiya a kuma iya ganina yarone dayasan darajar Dan adam, yasan ya kamata
sannan Yaro ne mai dattaku da nagarta. Koda kuwa bai mana Komai Ba yar mu ya aura a
zamaninnan kamin ka sami me kudin dazai auri yar talakawa sai an tona
Yazeed: (Washe baki tareda Sosa kai)
Inna: Wannan Gaskiya ne malam.
Minal:(Cikin shagwaba)baby kayi pecking kumatuna
Yazeed: a gaban su?
Minal:ina ruwa na, kai Ba miji na bane?
Untichlobanty and fans:
Q2. Me zaki iya Cewa game da zaman su
Inna: yo ai idonku ya gane muku Dan haka bamu bukatar mice wani Abu
Baba:wannan Gaskiya ne saidai mu bisu da fatan alkhairi kawai.
Allah yayi albarka
Kowa:AMEEN!
í ¼í¼¹í ¼í½€TO MASHKURí ¼í¼¹í ¼í½€
Q1. Kaine Doctor Mashkur ko?
A. No Dr Ahmed ne. Nine Dr Mashkur mana ki wani tamabaya.
Mai tambaya: Daga tambaya?
Q2. Dama haka ko wani lokaci kana arrogance?
A. A ah tambayar da Anyi min ne dai sai a slow
Q3. Shin kana ganin patients din zasu farfado?
A. Ina sa rai de, aini Ba Allan musuru bane bansan gaibu Ba.
Q4. Kanada aure?
A. Banida shi
Q5. Kana ganin untichlobanty zatayi maka aure a littafinnan?
A. Karma tayi taga iko Allah
Untichlobanty: me zaka yi?
Mashkur: rokanki zantayi har sai kinmin
All:í ½í¸¦
Q6. Wa kake ganin za'a aura maka?
A. Gaskiya ina tunannin wacce za'a aura min itace.....
Untichlobanty: wallahi Idan ka karasa sai nasa kayi hatsarin jirgi kan ka iso ma.
Mashkur: Toh fans kunji ni kuma ban Shirya barin littafinnan Ba.
Fans: baza dai ka fada Ba kenan?
Mashkur: dalilin dayasa nakeson masu karanta littafinnan kenan, kunada sense irin na karshe
dinnan.
Untichlobanty: (harara) what do you mean?
Mashkur: karki samu damuwa Ba abinda kike tunani bane ke legend ce ai.
Untichlobanty: (Dage kai tare da hura