Showing 63001 words to 66000 words out of 77938 words

Chapter 22 - KURUCIYAR MINAL COMPLETE

11 Jul 2025

3565



🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹

Da safe around 8 zakiyya ta hau ta dire Cewa sai ta kira yazeed yayinda mamanta tace ta bari a
sallameta  mana tace lala.

Wayanta aka bata aiko ta laftowa yazeed kira......

🌹.......

Yazeed kwance minal akan kirjinsa ko sallahn asuba basuyi ba saboda kwayar dake kansu.

Wayarsa ce ta fara ringing aiko ya tashi atake saboda yadan tsorata amma sai yaji wani Abu
mai nawi ya danneshi kallon kirjinsa yayi yaga minal tana bacci hankalinta kwance Dan
batamasan wani Abu waishi waya ya buga ba.

Dama kunsanta da nauyin bacci a haka ma ya aka kare?

Ahankali ya dagata ya kwanta da ita akan pillow yana murmushi kamin ya tashi ya dauko

wandonsa dake wulle akasa ya Ciro wayan sai alokacin ya lura da yanayin da yake sannan duk
abinda ya faru na haukarsu ya dawo masa kamin ya Lula duniyar tunani wayansa ya kara
ringing hakan yasa ya dauka.aiko kuka ne ya fara ma dodon kunnansa marhaban.

Yace subhanallahi zakiyya menene ya fadi haka yana zama akan gadonsa gefen minal.
Tace baby boutique dina? Yace me yafaru da boutique din tace ya kone gaba daya Wai babu
abinda aka cire sabon ma an kwashe kayan ciki sannan aka rusa.

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un kawai yazeed ya iya fada kamin yace Kiyi hakuri Allah yasa haka
shine mafi alkhairi bari idan kin dawo zamuyi magana sai a gyara ko? tace Toh baby saina
dawo.
Yace I miss you tace me too sannan ta kashe wayarta ba ko godiya.

Wallahi banyi niyan typing ba amma danaga comment din wata Wai batayin bacci dakyau
kwana biyu saboda jiran update shi yasa na fara rubutu karfe goman dare.

Oya Kyi voting,commenting and sharing. Ahhh!wallahi na gaji ga bacci nakeji.

Saida safenku ga wadanda basuyi bacci ba.

Suna shiga daki yazeed ya fara kokarin cire riga amma ya kasa minal tace kai me hakan yace
aunty sanyi nakeji ki ciremin rigana sai kimin tausan.

Minal ta fashe da dariya tace amma ka bugu dayawa kai bakasan Cewa damina akeyi yanzu
Ba? Shima dariya yayi yace woooo kin fado war was yanzu lokacin zafine toh, tace Ba zafi bane
yace zafine tace Ba zafi bane yace ZAFINE tace na hakura zafine amma dai ka bugu tunda
Cewa kayi sanyi kakeji.
Yace kin yarda kema kin bugu tace na yarda. Rigan ta taimaka masa suka cire. Sannan ta
daura hannunta a kirjinsa tace kai yaronnan aradu jikinka Nada kyau gwaliyo ya mata yace
banga naki baaaa.

Tace ai nawa yafi naka kyau yace karyane tace kai auntyn ka ne take karya?kunne ya kama
tare da turo baki yace sorry aunty amma dai kinsan na Fiki kyau ko? Turo baki tayi Kamar zatayi
kuka tace Allah Baka fini baaaa.

Yace nafiki manaaa ki yarda kukan shagwaba ta fara sannan tace Allah Baa fini Ba tsaya fa ka
gani kokarin cire Riga ta farayi amma ta kasa Neman zip din riganta tayi amma ta rasa. Tace kai
so ka dubawa auntynka zip din ta.

Yace ina zanzo kuma bayan kina rike da dayan hannuna tace mantawa Nayi dubamin tana
sakinshi ya tafi luu tayi Saurin rikoshi tare da zaunar dashi. Juya masa bayanta tayi ya Duba
can yace naga zip din amma banga kan Ba tace ka Duba na gaji da tsuguno can yace Allah ki

kama telan dayayi mini dinkinnan ki hadasa da Yan San;sama a kasa yasa miki zip dinfa.

Tace aiko saina kasheshi yace good aunty na!yauwa ga kan nan bude zip din yayi ta cire
sannan ta juyo tace ya kagani ? na fika kyau yace wannan wayone fa ni ai babu brazier a jikina.

Motsowa kusa da fuskanshi tayi cikin ra'da tace kai Dan iska ne kakeson ka kalleni babu Komai
abin tausayi yazeed yayi ya girgiza kai tace good yanzu abinda za'ayi ka rakani in dauko Riga
shara shara kaga sai in saka sai kaga jikina amma mutane haka zasuce ai inada Riga kaga
Mun musu wayo ko?ta fada tana murmushi ita a dole ta kawo idea.
Tadawa su kayi sannan suka nufi dakinta suna ta shirme amma yazeed yanzu zai iya tafiya
saide Ba control.
Koda suka shiga dakin minal din, Yazeed Idanunsa a rufe yace ina kika ajiye rigunan toh ? Kicin
kicin tayi da ido tace bude idonka! Turo baki yayi yace aunty bacci tace baka isaba bude idonka.
Cikin muryan kuka yace Kiyi hakuri to na bude.

Tace good amma fa a akwatina suke babu rigunan a wardrobe dina saboda bana sawa tunda
Ba mai gani ko nasaka. Yazeed yace aunty to Daga yau ki fara sawa zannan gani pleaaase!
Shafa kanshi tayi kaman Yaro tace angama.

Karamin store din dakinta ta bude ta janyo akwatin sannan ta bude suka kwaso duka
transparent rigunan Baccin nata suka jera sannan ta dauki wani baby pink.

Bayan ta miyar da akwatin ta fito tace zan saka rigan.
Hannu yasa ya rife fuskansa kokarin cire bra dinta ta fara dakyar dai ta cire Dan sanda tayi minti
3.

Yazeed ne ya fara kokarin lekota ta tsakanin yatsansa tace wallahi kana lekoni zancewa
mamanki kai Dan iska neh. Da Sauri yace na fasa karki fada please.

Saka wancan rigan tayi sannan ta dauke wanda ta cire takaishi laundry koda ta dowo yazeed ya
fara gyangyadi da hannunsa a fuskarsa.

Tace tashi mu tafi in maka tausan. Komawa dakinshi su kayi  ya cire wandonsa Daga shi sai
short nicker ya dale tsakiyar gadon. Turo baki tayi tace to NASA rigan Baka kallah Ba. Kallon
yayi sai alokacin yaga yadda tayi kyau bai San lokacin da tazo ta zauna kusa dashi Ba hannun
da tasa zata rife masa baki shi ya ciroshi Daga Inda ya shiga. Tace rife bakinka kar sauro ya shiga. Yace Gaskiya ne Aunty Ba karya kinyi kyau. Washe baki
tayi tace dagaske tana Dan Daga murya yace har cikin zuciyata kuwa. Peck ta masa a kumatu
sannan tace amma Gaskiya ka mtsa Dan wajennan yamin kadan yace wa yace miki Anan zaki
kwana dariya ta kyalkyale dashi kamin tace ai Anyi an gamayace zamuga ni bazaki kwana
Anan ba. Tace to mu kulla, suka kulla yatsa sannan ta fara masa tausan Kamar yadda takeyi wa
baba amma harda mugunta aciki.

Tashi yazeed yayi ya zauna a take kamin yace haba yan mata irin wannan dannan ai ko
makiyinki albarka ai saiki karyamin baya. Tausa kwata kwata babu armashi.

Hararan shi tayi tace Toh sannu mai armashi sai ka koyamin tausa mai armashi ai ni Idan Nayi
wa baba tausarnan har kyautan kudi ko goro yake bani wani sa'in shine zaka wanine Ba
armashi? Yace to ai baba kikace ni kuma Ba tsoho ba ne.

Kicin kicin tayi da fuska tace kana nufin baba na tsoho ne?girgiza kai yayi yace wasa nake fa
Kiyi hakuri,Tace yafi maka. Kwantar da ita yayi sannan ya fara mata tausan ajiyan zuciya ta
sauke tace kai wallahi dadi yace to wannan itace tausan me armashi tashi kimin tace Dan imin
na minti biyar sai in ma.
Tausan yayi mata har na minti biyar ko kasa da haka tunda ba Duba agogo yake ba,itako dadi
takeyi zatayi winning Dan haka ta fara Baccin karya. Jin saukar numfashi yasa yace toh tashi
saura ni yaji shiru. Yace aunty yana Dan jijjigata shiru.

Sake jijjigata yayi yace aunty ki tashi mana kimin. Bude bakinta tayi da kyar tace bacciii....
Turo baki yayi yace wannan fa ojorone fa. Tace zanmaka double gobe daganan ta bingire gaba
daya kuma babu lokaci Baccin gasken ya tafi da ita.

Kwanciya yazeed yayi akan ruwan cikinta shima ya bingire haka dai suka dinga auna style din
bacci kala kala musamman ma minal Dan babu lungun da batakaiwa ziyara ba akan gadon
tsaban birgima.

🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹

Da safe around 8 zakiyya ta hau ta dire Cewa sai ta kira yazeed yayinda mamanta tace ta bari a
sallameta  mana tace lala.

Wayanta aka bata aiko ta laftowa yazeed kira......

🌹.......

Yazeed kwance minal akan kirjinsa ko sallahn asuba basuyi ba saboda kwayar dake kansu.

Wayarsa ce ta fara ringing aiko ya tashi atake saboda yadan tsorata amma sai yaji wani Abu
mai nawi ya danneshi kallon kirjinsa yayi yaga minal tana bacci hankalinta kwance Dan
batamasan wani Abu waishi waya ya buga ba.

Dama kunsanta da nauyin bacci a haka ma ya aka kare?

Ahankali ya dagata ya kwanta da ita akan pillow yana murmushi kamin ya tashi ya dauko

wandonsa dake wulle akasa ya Ciro wayan sai alokacin ya lura da yanayin da yake sannan duk
abinda ya faru na haukarsu ya dawo masa kamin ya Lula duniyar tunani wayansa ya kara
ringing hakan yasa ya dauka.aiko kuka ne ya fara ma dodon kunnansa marhaban.

Yace subhanallahi zakiyya menene ya fadi haka yana zama akan gadonsa gefen minal.
Tace baby boutique dina? Yace me yafaru da boutique din tace ya kone gaba daya Wai babu
abinda aka cire sabon ma an kwashe kayan ciki sannan aka rusa.

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un kawai yazeed ya iya fada kamin yace Kiyi hakuri Allah yasa haka
shine mafi alkhairi bari idan kin dawo zamuyi magana sai a gyara ko? tace Toh baby saina
dawo.
Yace I miss you tace me too sannan ta kashe wayarta ba ko godiya.

Wallahi banyi niyan typing ba amma danaga comment din wata Wai batayin bacci dakyau
kwana biyu saboda jiran update shi yasa na fara rubutu karfe goman dare.�

Waiting for your comments and don't forget to share

Karamarsu babbarau ce

Miss untichlobanty💕

9th December, 2019
[1/11, 2:29 AM] Mzz_Untichlobanty💞: 🏆🏆KURUCIYAR MINAL🏆🏆

🌹by miss untichlobanty🌹

*CHAPTER 53*

Juyowa yayi domin ya kalli minal dake gefensa wacce ringing din wayarsa ta biyu ta tasa aiko
suka hada ido tayi Saurin rufewa Kamar mai Baccin gaske.
Yazeed yayi murmushi cikin rashin kuzari saboda har yanzu bata gama sauka Ba tunda Ba
saba sha yayi ba yace na kamaki kazame kallo na kikeyi.

Blushing ta fara bada San ranta Ba kumatunta yayi jaa Kamar tumatiri kamin ta tashi ta zauna
tana mai rife ido da Hannu.

Tace ina kwana ? yace lafiya amma Daga yau Ba ina kwana nakeson kice min Ba. Tace Toh me
zance? Motsowa yayi ya janyota jikinshi sannan cikin kunnenta yace good morning zaki ce min
sai kimin sumba.

Girgiza kai tayi tace ni kunya nakeji. Yana smirking Yace humm! Amma Idan zan iya tunawa
dakyau jiya rigarki ma kika cire a gabana kuma da kiketa rife ido a haka muka kwana.

Sai alokacin minal ta tuno aiko ta zabura ta fara kokarin Jan bargo yace rabu da bargo babu
laifinsa.
Turo baki tayi tace ai Dan bana hayyaci nane.

Serious face yazeed yasa ya hade gira alamun tunani sannan yace zamu tattauna akan
wannan ma amma yanzu karfe nawa ne? Minal ta zaro ido tace bamuyi sallah ba!!

Aiko ta tashi da gudu ta nufi toilet.
Wankan tsarki tayi dukda babu abunda sukayi amma dai a Kore kokonto.
Fitowa tayi yace ko dauko kayanki muyi sallah Anan sannan ymshima ya Shiga.
Dauko doguwan Riga irin na shan iska tayi sannan tasaka ta zauna a bakin gado tana jiranshi
yayinda ta Lula tunanin me yasa aka basu Kayan maye?kuma Waye ? Sannan taga yaya aka
zuba musu?

Tana cikin tunanin na batasan sanda yazeed ya fito Ba saiji tayi ya hura mata iska a fuska yace
kazame me kike tunani? Tace zan fada ma muyi sallah tukunna.

Kabbara sukayi sannan yazeed ya fara rero karatu da zakin murya ga taushi ga tausasa
zuciyan mai sauraro. Minal mamaki ya cikata sosai jin zakin murya yazeed,jikinta yayi sanyi
sosai saboda yadda karatun ya tsuma ta.

Bayan sun idar sunyi addu'a sun shafa yazeed ya janyota yace my kazame ya akayi ne?turo
baki tayi tace nifa banason kazamennan Dan dariya yayi yace zanyi tunani.

Tace ya yazeed wa kake ganin ya saka mana abin maye a abinci ko kunun mu?Sosa goshinsa
yayi yana kara samawa minal mazauni a cinyarsa yace nuna abinda naketa nazari kenan. Minal
tace ni gani nake so ake a hada tarzoma tsakanin mu kuma ko Waye meyin abunnan yasan
abinda ke wakana a gidannan saboda kasan da bakacin abincina......
Pecking goshinta yayi yace kuskuren da na tabayi kuma kenan Ba. Murmushi tayi sannan taci
gaba da Cewa Toh kaga kenan ni aka zubawa tunda ansan kai bakaci ko kasha Ba. Kenan Idan
na bugu sai ka dauka ni yar shayshaye ce kuma Allah ne ya tons asiri na kaga kenan Daga
lokacin kome akace ma akaina zaka yarda.
Zama ya gyara yana kara zurfafa tunanin akan abinda take fadan domin tana making sense.
Taci gaba da Cewa kuma kenan zaka iya sakina at any moment saboda wannan.

Toshe mata baki yayi yace shhh bazan taba sakinki Ba! Inaso kiyimin alkawari ko me aka fada
miki akaina bazaki rabu dani Ba kuma zaki tun tubeni kuma bazaki rabu dani Ba Komai zafi
Komai wahala.

Tace Nayi yace nima na miki alkawari bazan tana zarginki Ba kuma bazan rabu dake Ba.

Rungumeta yayi ajikinsa sannan yace ya Allah ka karemu Daga Sharrin dukkan mai sharri.

Minal ne ta mike yace ina zaki?tace ina zuwa. Parlour taje aiko kalli wayar a Inda yazeed ya
buya jiya. Murmushi tayi tunowa da irin haukar da suka dinga yi.

Wayan ta dauka ta dannan on button aiko yana kan contacts Inda yazeed yayi saving numbern
shi Ba fita Ba.

Kokarin karanta sunane da yayi saving yayi tunda ta iya karatun Hausa na turancin ma Ba laifi
zata rubuta zata karanta saide abinda ba'a rasa Ba matsala shine batasan ma'anan abinda take
karantawa ko rubutawa Ba.

Karantawa tayi taga an rubuta yazzy baby tace Waye kuma yaz.....

Inazuwa!yazzy - yazeed , yazeed -yazzy.
Okayyy wato shiyasa jiya ya buya a gefen kujera saboda zaiyi saving number sa a wayana?
Dariya tayi tace hmmm bari inje in hadu da yazzy baby a daki. Dariya ta kara fashewa dashi
sannan ta nufi dakin koda taje kofa ya rufu gaba daya tunda batasan pin dinba sannan thumb
print na yazeed ne zai bude sai tayi knocking yace ki shigo mana tace ai ya rufu bansan
lambobin Ba. Tashi yayi ya bude meta sannan yayi wasu danne dannan shi yayce tasa thumb
dinta. Sakawa tayi ya danna okay sannan yace ta kara sa'a for confirmation sawa tayi sannan
ya danna green button din ma'ana OK.

A kunnan ta ya rada mata Daga yau in kinzo a kulle kawai ki daura wannan yatsan naki sai ki
danna green dinnan ki kara daurawa kinji? Ta gyara kai sannan itama ta janyo kunnansa tace
me yasa kake rada min kunnan ta ya kamo yace saboda kar muje akwai masu kallonmu ko jin
mu. Tace ta yaya?
Yace ta na'urar camera zo muje muga abinda ya faru a kitchen a na'urar camera na.
Binsa tayi suka zauna tace yazzy baby dauko ka nunamin Toh. Kallonta yayi cikin abin tausayi
yace Dan Allah ina kika sani wannan sunane ki rufamin asiri kar lukman yaji. Murmushi tayi ta
hasko masa wayanta. Date kai yayi yace Allah ya tsinewa abin shaye shaye.

Dawowa tayi ta gefensa ta zauna tare da sakala hannunsa a NASA tace yazzy baby nunamin
Toh.
Saman study table dinshi ya nuna mata yace dauko laptop dina a saman can. Da fatan kinsan
laptop tace na sani mana. Yace ki daiyi a hankali karki fasamin Dan akwai important abubuwa
akai. Daukowa tayi ta kawo masa sannan ya kuna direct na kitchen ya Shiga suka fara kalla tun
daga safiyar jiya. Yaga sanda su tala sukayi su shara,can minal ta dafa abincin safe tayi su
kunun ayanta har izuwa sanda ta daura abincin rana.

Bayan ta fita can sai ga wani ya Shiga yana leke don tabbatar da Cewa Ba kowa.
Direct fridge ya nufa ya bude sannan ya balli wasu capsules guda 5 ya zuba acikin wani Abu

dake fridge din Wanda babu shakka kunun ayan ne tunda basu sha Komai Daga fridge dinba
banda kunun ayan.

Sansadawa mutumin yayi ya fita ta back door Kamar yadda ya shigo.
Caption din gate yazeed ya Duba amma baiga fitan mutumin Ba ya Duba na suka balbabalin
gidan amma babu mutumin tunda ya fita Daga kitchen yayi kwana shikenan.

YAZEED yace shit! Toh ta ina ya shigo ko ya fita. Minal tace to kodai acikin gidannan yake ?
YAZEED yace ko a cikin sojojina yake da zanga ya nufi side dinsu domin canja kaya amma
wannan kwanan baya yayi shikenan.

Dukda haka yazeed baiyi kasa a guiwa Ba ya kira lukman......
Ringing uku ya dauka yace ya akayine? Yazeed yace kasa sojojinnan su Duba ko ina a
gidannan a tabbatar babu kowa sannan biyu su dawo ta arean back door dina Suna monitoring.

Yanda zasu iya ganin mai Shiga da fita amma bazasu iya ganin na ciki ba. Lukman yace okay
sir! Amma me ya faru an sake yin wani attempt ne? Yazeed yace Idan na fito zamu tattauna.
Sannan ya kashe wayarsa, minal tace kai amma nature shege ne yanzu fa Mun kalli suka
balbalin gidannan Muna dakinnan. Murmushi yazeed yayi yace hakane wannan shi ake kira
CCTV. Jinjina kai minal tayi sannan tace yazzy baby amma dai babu acikin gidannan ko?
Kallonta cikin idonta yayi sannan ya girgiza kai yace akwai a ko'ina amma handa dakuna.

Aranshi ko yace aike har ban dakinki akwai shi.
Minal Kam ajiyan zuciya ta sauke jin yace babu a dakuna Dan tsoranta kar ace yaga duk hakan
da takeyi.

Kwantar da kanta tayi tace kadan sosamin kaina Dan Allah. Core human dake kanta yayi aiko a
take gashin ya zubo babu ko ribbon.

Yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login