Showing 21001 words to 24000 words out of 25334 words
bakinsa. Yana kallo ta d'auki wandonta daya jefar . Dan tsayawa tayi tana kallon wandon sai kuma ta saka a haka. Sosai take kuma mai ban tausayi .harta gama sa wandon, ta gyara kayanta bata kalli inda yake ba ta wuce shi tayi k'ofa. Tsayawa tayi kawai jikin k'ofar bata juyoba. Kallonta ya cigaba dayi sai kuma ya miƙe a hankali yana gyara nashin wandon da bai gama cirewa ba. Tana jin motsin ya nufo k'ofar tayi saurin matsawa kaman zata shige bango. Buɗe k'ofar ya yi ya kalleta ta ya yi waje. Har tasa kai zata fita sai taji kaman wani irin pressure ne tsaye a bayanta. Kaman ana kallonta. Tsananin tsoro da yanda take son ganin ta fita daga wannan fit hole baisa ta juya ba fice da sauri daga d'akin.
Da ace Aleeyna da Lameen za suga irin red glowing fury eyes dake kallonsu cikin wani irin black shadow sai zuciyoyinsu sun buga a take lokaci guda. Wani irin iska ce ta kad'a mai tsananin k'arfi cikin d'akin bayan fitar Aleeyna kafin wani iri gunji ya ratso dakin mai tsananin ban tsoro saida bangon d'akin ya tsage. To abunka da abun b'oye babu wani mahaluki dazaiji ko yaga yanda bangon d'akin ke tsagewa.
Tana fitowa kai tsaye tayi hanyar gate. Da ido Lameen ya bita tsaye jikin mota. Yasan taurin kanta don haka ya biyota shima a kafa Bodyguards nashi suka rufa masa baya. Har ta fito bakin titi suna biye da ita. Nikaf nata ta sauke gaba d'aya har ido saboda sanin da tayi na stain da tayi ga kukan. Allah ya taimake unguwar babu mutane sosai .tana tsayewa wani dan sahu ya shigo layin. A hanzarce ta tsayar dashi ta fad'a batama yi masa bayanin inda zata ba. Shi kuma tsorone ya kamasjo ganin Lameen da dakarunsa tsaye bakin titi. Tunanin d'aya ya bashi ita suka biyi zasu sace saboda haka babu jiran baasi ya fisge adaidaita a guje ya juya ya bar layin. Da ido Lameen yabi mitar har ta bace daga idansa. Kai kawai ya jinjina ya kalli yaronsa guda d'aya yace
"Follow her ,and find who is she"
"Yes KING"
A guje ya juya wasu suka rufa masa baya suka shiga mota. Saida yaga wucewarsu sannan ya juya ya koma ciki.
B'angaren Aleeyna kai ta had'a da gwiwa tana wani irin kuka mara sauti. Tausayi ya kama mai nape yace
"Hajiya kiyi hak'uri. Yanxu duniyar ce ta zama abun tsoro. Duk inda ka ke baka tsira ba. Ko meya kawosu kuma Nigeria har suke son sace mana mata kuma oho. InshaAllahu Allah yafi k'arfi su."
Ita dai Aleeyna batace komai ba sai kuka kawai da take.
"Hajiya ina zamuj?"
Sai a lokacin ta tsagaita da kukan ta d'ago da kyar ta gaya masa inda zai kaita. Basu jima ba ya faka motar k'ofar gidansu. Abhie yana nan zaune da Ya Almu sai yan tsiraran yaran da suke karatun hadda. Ya Almu na hangota cikin motar ya taso da suari ya nufota. Wani irin kuka ya k'ara kwacewa Aleeyna. Yanzu taya zatayi musu bayanin abunda ya sameta.
Da mamaki ya kamata ya fito da ita. Kuɗi ya cire ya bawa mai nape ya rungume ta tsam kan kirjinsa yana cewa
"Auta. Menene? Baki da lfya ne?"
Ta kasa cewa komai sai aikin kuka da take. Mai nape kam kaman wanda aka kullewa baki baice ga daga inda ya d'aukota ba yaja motar sa yabar k'ofar gidan. Sai bayan Almu ya rungume tane yaga yanda hijabinta ya b'aci. D'an murmushi ya yi ya girgiza kai ya kamata suka shige gida. Ahbie ya bisu da kallo cike da damuwa. Tsakar gida suka samu Ammi tana jin wa'azi cikin radio data kunna. Ganin yanda ya suka shigo ya rike ta d'ago da sauri tana cewa
"A'a Leeyna Lafy har kin dawo? An tashi daga musabakarne?"
Jikin Ammi tayi a guje tana kuka murya a shaƙe tace
"Ammi na manta yau watane. Naje makaranta ya batamin jiki mutane sai kallona suke"
Kai Almu ya girgiza ya juya ya fice yana murmushi. Aleeyna akwai ta kunya. Saboda wannan abu take kuka haka kaman wacce aka kashewa uwa. Murmushi Ammi tayi itama
" shine ki ke kuka haka?. To akwai wanda ya wuce hakan ya faru dashi ne? . Shi tsautsayi ai yana kan kowa. Yi shiru haka tashi keje kiyi wanka kizo kici abinci "
'A ace kunsa abunda ya sani wannan kukan da sai kunyi wanda yafi wanda nake' Aleeyna ta furta a zuci. Da kyar ta iya yin wanka ta kimtsa kanta.shige d'aki ta kwanta. Tanajin Abhie ya shigo Ammi tana masa bayani. Saida ya k'ara dubata sannan ya fice. Tana kududdune cikin bargo Almu ya shigo da leda ya ajiyr ya fice baice komai ba . Ranan wuni Aleeyna tayi tana kuka har saida ya saukar mata a zazzaɓi. Rashin zuwanta islamiya yan aji suka fara turuawa zuwa don Aleeyna abun son kowace. Haka Lukman ya wuni yana kiranta a wuya hankalin sa duk ya tashi burin ransa na kwance babu lfy.
Kallo Zain ya watsa masa yana k'ara bin k'irjinsa da kallo. Satin farce da jan da jikinsa ya yi ya bashi mamaki. Dagashi sai tawol don daga wanka ya fito.
"Wai menene ya sameka haka jikinka duk yakushi da cizo?"
Bai bashi amsa ba saida ya matsa bakin mirror da tawul rataye a wuyansa. Jik'akk'en gashin daya zubo fuskarsa ya kai hannu ya tura shi baya. Kallon kansa ya yi cikin mudubin tana tuna irin dambe da sukayi da ita. At one point harta cije shi a fegen wuya bata sani ba. Murmushi ya k'arayi ya kai hannu ya shafa gurin. Daga wani point of view na wani zaiyi tunanin ko satin soyayya ne ta bashi kaman yanda turawa suke wato HICKEY. Saida ya gaka shafe jikinsa da turaruruka masu tsananin kamshi da dad'i sannan ya juyo ya zauna gefen Zain dake kallonsa da tarin tambaya cikin idonsa.
Kaf ya kwashe komai ya gaya masa bai b'oye ba. Mamaki da shock ya kama Zain.
"What King? Kai ne ka kusa rape ta mace? , are you kidding?"
Fuska ya b'ata murya a kausashe yace masa
"When did i ever lie to you?, it's all her fault da take kirana Names. Da zace ta tsaya taji abunda yasa na riƙe ta da duk hakan bai faru ba."
"But King. Kamanta nan da DUBAI ko kasashen da kake zuwa ba d'aya bane. Akwai tarbiya da kamun kai. Ko kaine hakan ta sameka zaka bada thesame reaction. Someone you dont happens to hold in a busy road. Kasan irin suna da backlash da hakan zai haifar mata?"
Wani irin tsk sound ne ta fito daga bakin Lameen yace
"Kana nufin na barta tayi ta roaming gari haka with huge stain na period a jikinta saboda your people are cowards bazasu iya gaya mata abunda ya sameta ba?. Saidai ta zame musu abun kallo ko abun zagi?, is that what you want me to do?"
Shiru ne ya ratsa d'akin an rasa wanda zaice komai sai kafe juna da sukayi da ido. Numfashi Zain ya sauke don bashi da abun cewa. Tabbas al'umman malam bahaushe yanzu abun babu taimako ko tausayi. Saida a dinga kallo da zundenka. Kalilan ne masu taimako yanzu. This all thing ya chaja masa kyau. Muryar Lameen yaji yace
"Exactly. That's what i thought"
Baice masa komai ba sai ido daya bishi ya shige cikin kwaba. Baijima ya fito sanye cikin suit three pieces dark Ash.
"Zan koma Dubai yanzu. Urgent matter ne ya taso"
Bai jira Zain yace komai ba ya juya ya fice daga d'akin. Yana zaune ne cikin yana tunanin.
'Miss Aleeyna ' kaman yanda yaronsa ya binciko masa. Sunan ya k'ara maimaita kan leb'ensa.
'Miss Aleeyna. I'm coming back for you. Our story is just getting started.'
Wani irin smirk ya saki da zai bawa mutum chill idan yana kusa dashi.
𝗚𝗨𝗗𝗨𝗡𝗔
𝗔𝗞𝗘 .
𝒜𝐬𝐡𝐚𝐧𝐭𝐲 𝐥♡︎𝐯𝐞.
A/N: kuzo ku hanzarta ku shiga sawun wanda suka fara payment nasu na GUDUNA AKE. It's just 500N .
👇
08140754777.
Last free pages.
Not edit.
46/50.
Tsawon satin gaba d'aya Aleeyna ta k'ara zama wata so silent da ita. Ya sawa kanta damuwa zazzab'i saida ta kwana biyu tanayin. Sosai Ammi,Abhie da Ya Almu suka shiga damuwa. Harta Amnah saida tazo gidan ta kwana biyu saboda soyayya Aleeyna data game musu jini da tsoka. Ko kaɗan basa son abunda zai kwantar da ita. Ga Lukman dake ta sintiri shima babu kwanciyar hankali tattare dashi. Ita kam Aleeyna bata san me zatace ma su Ammi ba kan abunda ya sameta da damuwa da suke nunawa a kanta. Sabida haka ne tafa k'ok'arin wajen ganin ta d'an rage rashin walwala a gida ko a makaranta. Lukuta suka shude. Kwana ya koma sati, ya koma wata. Bikinta da Lukman na k'ara matsowa. Bata da wani zabi daya wuce hak'uri a wannan lokacin da fawwala Allah. Shi kuwa wannan mutum bata daina sashi cikin Addu'a ba a koda yaushe ta kafa goshinta gaban Allah. Allah ya bita hakkin ta a kansa . Sosai Ammi suke ta shiri Hajjo ,kakar Ammi ana saura sati guda ta dire Higgi da mai gyaran jiki aka. Zuwa wannan lokacin Aleeyna ta d'an warware ta ajiye komai cikin bak'in littafinta. To alhamdulillah an fara hidimar biki duk da ba wani abune za'ayi ba, y'ar walima ce sai dinner da Lukman ya dage shi sai ya yi. Ance ta rana bata k'arya saidai uwar diya taji kunya. Yau aka tashi da hidimar biki a yau rana ta alhamis. Tun safe Aleeyna ke gidan mak'otansu da y'an tsirarun kawayenta ana musu kunshi. Tayi wani irin ta k'ara fresh fatar sai shek'i take. Ga gashinnan daya sha matsanancin gyara ya k'ara sulbi da laushi. Idan ka kalleta sai ka k'ara. To a b'angaren Aleeyna tunda ta tashi yau take cikin matsanancin fad'uwar gaba da ita kanta ta rasa dalilin hakan. Koyaya ta motsa ko akayi magana kusa da ita sai gabanta ya yanke ya fad'i. Duk yanda take k'ok'arin ganin wajen ta saki ranta abun ya gagare ta. Saida Hajjo ta sata a gaba da tambaya meke damunta, amma ta kasa furta komai. Dangi dake gurin sanda Hajjo ta sata a gaba suka fara yi mata tsiya wai dan taga zatabar Ammi ne shine duk ta zama kaman mara lfy. Itadai bata iya tankawa. To a washegari juma'a aka tashi da shirin d'aurin aure da za'ayi idan an sakko daga masallaci. Abun yau yafi na kullum don har wani zazzaɓi ta tashi dashi. Tun bayan anyi sallan asuba babu wanda ya k'ara runtsawa kowa ya tashi ana ta dinima. Aleeyna tun k'arfe 8 na safe bayan sun karya Amnah suka shige da ita d'aki da mai kwalliya ana tsantsarata.
To a b'angaren ango abun ba'a cewa komai. Suma dai kaman sauran mutane ana yin sallah asuba suka d'auko hanyar ADAMAWA. Bakin Lukman ya kasa rufuwa shida manyan abokansa da guda biyu. Du da cewa kafin ya fito cikin b'acin rai yake son Mahaifiyar sa Sam bata son auren. Tana da burin ganin ta had'ashi da y'ar aminiyarta Najla ya aura, to shi kuma Lukman hankalin sa na kan Aleeyna. Ko irin d'an taron nan batayi ba ace uwa guda na Aurar da d'a. Sai daga b'angaren Mahaifiyar tashi ne da Baffan nashi sukayi taron da babu yanda ta iya.
Karfe d'aya daidai suka faka harabar masallaci da za'a d'aura aure. Burinsa yaga sanyin idaniyar sa ko zaiji sauk'in rashin ganinta da ya yi na kwana biyu. Yana k'ok'arin fita daga motar ganin ana shirin shiga masallaci. Bakinsa Sam ya kasa rufuwa, saidai yana kai hannu jikin murfin motar zsi buɗe sak'o ya shigo wayarsa. Bai buɗe ba saida ya fito daga motar ya kai hannu cikin aljihun wandon na riga ya zaro wayar daga aljihu yana murmushi. Khamis da Isma'il dake tsaye kusa dashi sai murmushi suke taya abokin nasu saboda wannan rana ta farin ciki ce a garesu baki d'aya. Ya Almu dake tsaye bakin masallaci da Zubair suna jiran isowarsu ya taho da sauri cikin manyan kaya. Sosai Almu ya yi kyau cikin babbar riga ash datash surfani. Shi kansa bakin nasa ya kasa rufuwa saboda farin ciki. Fuskar Lukman yake kallo da murmushi kan fuskar sa. Lokaci guda yaga yanayi Lukman din ya chanza wannan fara dake kwance kan fuskarsa ta chanza zuwa wani irin matsanancin b'acin rai har rawa jikinsa yake. Wani irin jiri ne ya kwashu Lukman bayan ya yi arba da mummunan abunda yasa zuciyars kusan tarwatsewa. A take ya yi luu zai kifa Isma'il dake kusa dashi ya yi hanzarin taro shi yana
"Subhanallahi, lfy?"
A hanzarce Almu da Zubair suka k'araso suna tambayar Lukman meke damunsa haka yanzu-yanzu. Kasancewa komai ya yi sai wasu irin hawaye masu zafi da radadi da suka biyo kuncin sa. Jiki na wani irin rawa ya d'ago zaice wani abu, Baffa ya kwala musu kira daga k'ofar masallacin suyi maza su shigo ayi sallah . Baice komai ba ya wuce da sauri yana k'ara k'ank'ame wayar dake hannun sa da yake ji kaman wuta aka bashi. Har akayi sallah Lukman baya cikin nutsuwar sa. Haka ya zauna zuru kaman mutum mutumi baya fuskantar komai. Bayan an idar anyi hud'uba, babban limami da zai d'aura auren ya juyo yana neman magabata. Abhie da Baffa suka matso kaman yanda shari'a tace. Kafin Abhie ya Baffa suyi wani yunƙuri wajen wani abu Lukman ya miƙe da wani irin sauri kaman wanda aka mintsina. Jiki na rawa ya yi maganar data girgiza mutane dake cikin masallaci suka zuba masa ido cikin matsanancin mamaki. Baffa ya b'aci sosai a zafafe yace
"Kana da hankali Lukman. Kasan me ka ke furtawa kuwa? Ko kasha wani abune?"
Shar hawaye suka wanke masa fuska murya na rawa ya girgiza kai yace
"Kayi hak'uri Baffa amma na fasa aurenta. Babu abunda nasha Allah ne kuma shedata. Ina son Aleeyna amma bazan iya aurenta yanzu ba bayan abunda na gani"
Yana gama furta hakan ya juya da sauri zai ya fice daga masallacin baima bari wani ya k'ara cewa komai ba. Wani iri shiru masallaci ya d'auka daga Abhie har Baffa matsanancin mamaki da tashin hankali ya hanasu motsi. Liman ne ya yi gyaran murya yace
"Meke faruwa ne Alhaji. Akwai wata matsala ne da ba'a sani ba? Ko kuma dama baisan auren ne?"
Da wani iri sauri Baffa ya girgiza kai zufa nan karyo masa yace
"Ko kad'an Malam. Kasan Yaran yanzu na zamani. Wlh lfy lau ya taho wajen d'aurin auren nan. Wata k'ila y'ar matsalace suka samu yake neman d'aga mana hankali. A d'aura kawai ai nini waliyin sa"
"A'a yaya. Muje dai muji meke faruwa tukun"
Abhie ya katse Baffa da sauri. Kai liman ya jinjina na gamsuwa sa maganan Abhie haka sauran mutaje dake gurin. A hanzarce suka tashi suka fito wanda Almu tuni ya rigasu yin waje. Da wani irin zafin rai ya tare Lukman dake k'ok'arin shiga mota.
"Kana da hankali. Kasan abunda ka ke yi kuwa? Dama kace zaka auri Auta ne don ka tozarta ka wulak'anta cikin mutane da dangi. Menene ribarka na aikata hakan da kayi?"
Shar hawaye suka k'ara wankewa Lukman fuska ya fara kuka kaman k'arami yaro.
"Na ranste da Allah iana son Aleeyna, har yanzu kuma ban daina santa ba, amma bazan iya aurenta ba. Niba fasikin mutum bane saboda haka bazan auri fasika...."
Kafin ya gama kai zancen Almu ya d'auke shi da wani irin b'arin makauniya. Ai a take dambe mai k'arfi ya kaure tsakanin su. Sosai gurin ya chabe da kyar aka raba Lukman da Almu. Shidai Lukman banda kuka babu abunda yake. Tsananin bak'in ciki da tsanan Aleeyna ya darsu cikin ransa da yake ji kaman ya harbeta. Duk abunda za'ayi ayi amma wlh ya fasa auren. Ran Baffa a b'ace ya kifawa Lukman d'in dake ta muzurai yan maimaita bazaiyi auren ba idan ana dole sai a sashi ya yi ,mari.
"Ni zaka tozarta? Nace ni zaka tozarta? Idan wani abune ya faru ka bari ayi cikin sirri mana. Wato na lura uwarka ta fara maka tasiri wajen ganin ka raba kan zumunci ko?"
A zafafe ya ciro wayarsa ya mikawa Abhie dake tsaye yana kallon Lukman d'in ya kasa cewa komai. Jiki babu kuzari Abhie ya mik'a hannu zai k'arbe Almu ya yi wuff ya kwace wayar. Abunda yaci karo dashi jikin wayar ya yi masifar d'aga masa hankali da jiri ya debeshi ya yi taga-taga zai fad'i. Zubair ya yi saurin tashi.
"Innalilllahi wa Inna'ilaihi raji'un. Allahumma ajirni fi musibati wa aklifni khairan min ha"
Almu ya furta da k'arfi. A yanzu kan k'irjin Abhie wani irin matsanancin bugu yake yana kalin Almu daya damke wayar da Baffa ke k'ok'arin kwacewa yaga ko Menene haka a jiki, amma Almu yaki bayarwa. Da wani iri bala'in gudu ya juya a guje ya Zubair ya bishi. Mota ya fad'a jikinsa har wani irin tsuma yake. Ganin haka Abhie da Baffa suka tabbatar lallai koma menene wannan babban abune. A hanzarce suka bi bayan sa Baffa ya saka Lukman a gaba suka shiga mota. Wani wawan fakin Al'mustapha ya yi kofar gida ko motar bai kashe ba ya fito a guje sai Zubair ne ya kashe motar
. Kaman mahaukaci ya shiga yaja kwala kiran Aleeyna. Mata duk akayi cirko-cirko ana kallon Almu daya shigo kaman mahaukaci. Amnah ta fito da sauri tana cewa
"Lfy ya Almu an d'aura auren ne?"
"Ina Auta"
"Tana d'akin Ammi"
A guje ya fad'a d'akin can kuryar gado ya sameta ta nannade cikin bargo Hajjo da wasu mata a kanta suna yi mata sannu. Wani irin fisgota ya yi ya jiki na rawa ya nuna mata fuskar wayar dake hannun sa. Yana tsuma hawaye tab cikin idonsa yace
"Menene wannan? Ki gayamin bake bace a cikin video danan Auta, ki gayamin"
Wani irin dum kanta ya Sara ta kwalao ido tana kallon kanta dake jikin video da Almun ke nuna mata. Gata nan a kwance da wani namiji yana sex da ita haihuwar uwa. Blue film ne sosai. Tsananin