Showing 72001 words to 75000 words out of 115153 words

Chapter 25 - DANGIN RABI COMPLETE

13 Jul 2025

4335

ba gori sai dai kishiya,kishiya akewa wacce Taki girma,Da Sauri nace Lallai girma ya kamani dole Ina akeyi? Ai Allah ne yake sawa a girma Zaka ce wani nayi,Yace ai nine Zan Miki,Murmushi nayi nace ta kwana gidan sauki ba sai na biya ko sisi ba,Yanzu ja min Hanci na ya Kara tsayi sabo da kar nayi kiba ya koma Kalar na Iyata,Dariya Fu'ad ya Shiga Yi yace Amma ke Yar rainin hankali ce,kin Gane Zaki Min ta Yan zamani,Dariya nayi na Gama Gane me yake nufi Ina sani nima na Masa Haka.

Ina jikinsa a manne ya jawo wayata Yana kalle kalle,Zai Shiga wata Folder na fisge wayata, Kokawa muka farayi da shi a dole sai ya gani abinda nake boyewa, ya fini karfi Danne Ni yayi na kasa motsi Ina Dariya shima Haka,Cikin Rigata na jefa Wayar,Na gode ya furta rigar baccin ya cire min gaba daya,ya kwace wayar, Bai kalli meke ciki ba albarkatun Kirjina Suka dauke Masa hankali,Murzasu ya Shiga Yi a hankali wani luuuuu na tafi gaba daya,Wayar ya dakko Yana latsawa da hannunsa daya Kuma Yana shafa Boobs Dina,Saman cikinsa na koma tare da Danne shi Ina kokarin fisge wayata Amma na kasa,Yana Bude Folder yaga Bf Wato XXX sun Kai kala goma a ciki,Yace No Wonder kika iya Making love Haka Ashe abinda kike kallo kenan yau Wayar Nan na kwace ta,wacce shegiyar ce ta tura miki? Ya furta a hasale, ransa ya baci yace kina kallon wannan Idan bana kusa fa ya zakiyi idan kina motsa sha'awarki?so kike ki makance? Mene amfanin kallon wannan dabbobin? wannan ai sai jahilai suke kallo,tambayarki nake Yi waye ya tura miki? Ina..Ina na fara....Uhm....zab... Zabba'atu ce kawata ta tura min a makarantar Islamiyya gaf da zanyi aure Tace Wai na koya idan ban iya komai ba baza ka so ni ba,Ni sau daya na taba kallarsu,sai Rannan Dana Dan Bude daya,Kuma tun daga shi sai na biyu Ina Jin Sai Watarana Ina Danne Danne na kunna by Mistake sai Idona ya kasa daukewa a Kansa na kalla, to Ina Jin dai shike Nan sai Hana rantsuwa Laila Tace na kunna Mana Bayan malamin Hadisi ya fita,Daga wannan Ina Jin dai ban sake gani ba sai Ana gobe zaka koreni Kauye Wata Hanna tace itama mu kalla bayan Malam me Akhadri ya fita Muka kalli daya,na karshe a ciki shine Wanda Laila Tace latest ne tace ya kamata na Kura masa Ido,to Ni Dana kunna ma Kawai kallo nayi sau daya na Masa dogon kallo na minti Uku, Fu'ad yace shima dai kin Gama kalla tunda kallo har minti Uku ai minti ukun ne duka,....Ina Ina...ina...nace ae ai da sauri na kalla,Dama yanzu ma Shirin gogewa nakeyi Kuma sai gashi ka gani.

Dan Rashin mutunci da Nuna ba karatun kuke ba sai a Islamiyya an Gama Hadisi,ko Tafsir ko Akhadri sai ku kalla,wannan ya nuna ba karatu kuke Yi ba,kun Gama karatun Addini kin shafe ladanki da zunubi,Uban waye yace bazan so ki ba idan Baki Iya ba? Kin San tun yaushe nake sonki kuwa? Haba shi yasa naga kin Iya Ashe an koya Miki Kallon Zunubi,Ungo goge da hannunki, Kuma wallahi idan na sake ganinki da su Lailan Nan sai kin Gane kurenki kin Fi kowa sanin Halina,Da Sauri na karbi Wayar na goge komai nace gashi Nan na goge,Tsaki Yaja cike da Shagwaba na saki kuka,Yace to tasar min a jiki ko ki fita waje can tsakar gida kiyi kukanki tunda ke baza a Miki fada kiji ba,To ba nace Kayi Hakuri ba na daina shine zaka ja min Tsaki Kai tsaka ne? Dariyarsa ya Danne yace to tashi kiyi waje,nace ai ba gidanku bane Nan gidan Iya ta ne,Kofa ya Bude ya daukeni cak ya ajiyeni a waje tsakar gida ya koma daki tare da kulle kofarsa.

Kururuwar kuka na saki Ina cewa Iya ki dawo za a mallake Miki gida,Watarana Alkali zai dakko yace gidansa ne,Ta window ya leko ya ganni Ina zamana daram,yace ga Dodo Nan zai kamaki gwara ki dawo ciki,Dariya ce ta kamani sai kace Yar yarinya,Yace Ga Zaki Nan Zaki Nan zai cinye ki yarinya,Bai San mutanen Kauye ba komai suke Jin tsoro ba,Yace to Bari na tafi gida yanzu ya Bude Kofar ya fito Kamar gaske,Hannunsa na rike nace sai ka tafi yanzu? Yace me zanyi to kina ta kuka,Na daina nace ai,to muje,kofa na Bude ya fara Shiga nace Ni ta window Zan shigo,Ido ya zaro yace kin fiye rigima da son magana Dan Kinga Window din Kauye a wangale sai kice ta Nan Zaki Shiga,nace ae Ni ta Nan Zan Shiga Kuma ka zuro Hannu ka jawo ni,.

Ta window ya koma tare Miko min hannu na rike ya jawoni shill sai gani ta cikin window ya dauko Ni ciki,a saman katifar ya kwantar Dani tare da kwanciya a samana,wani nauyi naji Ina Nishi da gaske,Chakulkuli na Masa ba shiri ya daga Ni,Yace tunda naga har kallon Film din badala kikeyi to kin Matsu Bari nayi Kawai,Tsoro naji sabo da Sanda naji na Aljani banji da Dadi ba shi yasa naki yarda,Kokawa sosai muka dinga Yi da shi Ina bashi Hakuri amma yaki yarda,Yace Idan ma Zaki hakura Kawai ki hakura sabo da kin nuna abinda kike Nema kenan harda turawa a waya,dama da irin Haka Yan matan zamanin Nan naku suke watsewa,samari da Yan Mata aikinsu kenan Ana motsa shaawa dole a shiga masifa a lalace,Nasan bani da gaskiya tunda na Bari Zabba'atu ta tura min, na Riga na Gama saduda sai yayi yau sabo da ya matsa min sosai,nace idan ka Bari Nan da sati daya sai ayi mene abin Sauri,Lokacin ma munyi missing juna sosai zai fi Dadi, Fu'ad Yana ji yace sai dai ki yiwa wani wayo Amma ba niba,to Wai Kai da kake Babban yaro ma ga class,Ina yarinya Kai da kace babba tafi hankali Kuma kazo yanzu....Baki na ya hade da nasa ya fara tsotsa yana Yi min wani salo Wanda Nima Haka na Rungume Shi muna aikawa juna sakonni masu rikitarwa,Iska Muka ji da guguwa me karfin masifa ta taso Kamar za a jijjige Dakin, Fu'ad aka janye tare da watsar dashi a saman katifar, Da gani mun San Salahu yazo,Shuru Mukayi tare da kwanciya,Cikin sigar Rada nace Salahu ne, Fu'ad ya kada Kai yace shine Kam kinji yanda aka Yi jifa Dani na fasa Yi wannan sai ya kashe Ni,Dariya da murna na Kama yi,matsowa nayi jikinsa na Daura Hannu na a samansa,Hannun Nawa aka dauka tare da cillar shi gefe,Dariya Mukayi Fu'ad ya Dora nasa a ruwan cikina shima hannun muka ga anyi jifa da shi gefe sai da yayi Kara sabo da azaba,Shuru Mukayi dukkan Adduar da tazo bakin mu sai Mun karanta har bacci ya kwashe mu ba tare da Mun sani ba,Makara Mukayi Ranar sai da gari yayi haske ma sannan muka farka Muna manne da juna,Shine ya fara tashi, Sabon Brush ya fita tare da dakkowa a motarsa da toothpaste yazo yayi brush tare Alwala,lokacin Nima Ina tashi Brush nayi tare da Alwala ya jamu Sallah Mukayi tare da Azkhar sannan na fito Zan Mana abincin Kari.


Doyar daya siya Mana jiya ita na soya da kwai,na tafasa ruwan zafi cikin kajin Dana soya jiya na shirya Mana komai tea din ma a cup daya na hada Mana,munaci Muna Hira,Idan nasa Yankar doya a Baki na Rabi sai nasa bakina a saitin nasa shima ya gutsira,Yana min Haka Nima Ina Masa,cike da nishadi muka karya yace,Garin Nan yafi dadi Salahu baya zuwa sosai,Iya ce ta shigo da Sallama ta karbe zancen da cewa ai Karo da Iya ba Dadi,Ni duk wani Iskancin Salahu Aljani Bai Isa yazo gidan nan yayi tasiri ba,sabo da Bani da kyau ba Mutunci na sani ba ubansa Zan ci shi yasa ku ya rainaku a birni,Dariya Iya ta Bamu Fu'ad ya dinga Dariya,yanda Iya tayi magana kamar wani mutum ne, Fu'ad ya gaida Iya Nima Haka,Iya Tace ice ko an ajiye min Nawa? Nace ae Yana kitchen,kun taimakawa kanku da baku Yi Hankalin ajiye min ba da yau sai ka bar gidan Nan,Iya ai ba Ni nayi Girkin ba cewar Fu'ad,Iya Tace matarka ce ai Kaine Kawai, Fu'ad rada min yayi yace kinji Iya Tace kin Zama Ni Nima na Zama ke.
Iya tana tsakar gida tana karyawa Muna daga cikin daki, Iya Tace Dan Nan ya kake Jin labarin Siyasa a bangarenku? Fu'ad shi dai yace suna can suna ta rikici a party nasu,yo kace wani party ai sai Ana biki ake yin party ko,Dariya Mukayi Fu'ad ya ganar da Iya Tace na gane,Ina Nan Ina Neman Women Leader ta mazabar Nan ka tayani da Addua,idan na samu Women Leader na haye, Yan kudin campaign dasu Sabulu,atamfofi da ake rabawa mata duk ta Hannu na zasu shigo,Nima dama nafi so idan zanci Haram naci me yawa ba Yar kadan ba,kaci kadan ga zunubi gwara ma ka zage kaci me yawa,Inda Allah zai kaini Kan dukiyar talakawa ai Haka nake so, Fu'ad yace Iya gwara na halak ai,Iya da jahilcinta Tace yanzu ai hadewa akeyi a gamutsa dukiyar ba a Gane Haram da halak,Kaga Idan na samu Women Leader daga Nan sai na fito takarar kansila,Dariya muka dinga Yi Fu'ad Yana Jin Jahilcin Iya,ya gano akwai Rashin Ilmi dake tattare da Iya Inshaallah sai ya sakata a makarantar yaki da Jahilci,to fa Iya tana zata biyawa yayanta makarantar yaki da Jahilci gashi itama suriki zai biya mata.

Fu'ad dai yace Iya ke da zansa ayi Miki jiniya ki koma birni ki samu Dan Dattijo a aura Miki ko kunu Kya dinga dama Masa Amma kice wani Haram kike nema,Da sauri Iya Tace ai Ni Ita nake Nema gaskiya Idona Idon Haram to fa ta Gama yawo,kudin wani ai ba naka bane,bazan Nemi Nawa ba sai na tsaya sai abinda aka ga dama aka Yi min,Haka kawai kasa na dinga Yi maka biyayyar da banyi Niyya ba,Mijin yata so kake kudi ya rufe min Baki kana bani ai ban Isa na maka ko kallon banza,to bazai yuwu ba na canja shawara jiya da daddare kudina Zan Nema idan Kai min laifi Kuma inci Ubanka la'ada ciki da waje,Amma kana bani kudi kana min komai ai ko Rumaila ka kashe bazan Iya ce maka komai ba ka kashe min zuciya a banza, Fu'ad Yana Dariya Nima Ina cewa Kai Iya,yace ai ko yaushe kimin fada ai kin Zama Iyata Nima,Iya Tace naki to Haka kawai sai Watarana Rumaila ta Tara Yara ka hango wata ka wulakanta min ita ba abinda Zan iya Yi,Sai dai kazo kayi min maganarku ta Yan Boko Iya ta gwada yanda Yan Boko suke magana kin gane i no....i no.....Iya wat( You know...You know....Iya...wait)
Dariya muke ta Yi ba ji ba gani, Fu'ad yace dole in tafi da Iya Abuja in hadata da Umma tayi ta sa Umma Nishadi.













AsmaBaffa
[7/13, 8:42 AM] Sis Asma: 🎈🎈🎈🎈
DANGIN RABI
🎈🎈🎈🎈







NA KUDI NE

MASU KARANTAWA BASU BIYA BA,DA ME SATA TAYI POSTING A GP DAN TA BIRGE MEMBERS NATA ALLAH YA ISA.











DANGIN RABI IS DEDICATED TO AIDA MAMAN TASNIM.











71-75












Official









By
AsmaBaffa











Page naki ne

Aida Maman Tasnim














Iya tace Allah ka karawa 'yata kishiya sai nazo na tafi da abata,ka dinga kallonta sosai ba Kalar kishiya bace,nace Iya Ya za ayi da lamarin ubangiji tunda shi yace su Kara aure,Kyaji can da Iyayinki Dan ki birge shi kike fadar haka,Bari yaga kin Tara yara ki gani yanda zai hango wata Kuma karki zo wajena yaji Ubanki Zaki ci, Fu'ad yace Ai Iya mu turawa ne ba Wani Kara aure,Baki Iya ta tabe tare da Furta sai lokaci yayi na gani da Idona,Amma ka kiyayi zuwa wajena kace Allah ya jarabce ka da Kara aure,dama Ku maza Karyarku yawa gareta idan kuka tashi Kara aure,daga budurwar ce ta makale muku kuce kaddara ce,sai kuce taimakonta zakuyi,ko kuce Uwar gida zata taimakawa Aiki yayi Mata yawa, Fu'ad yace Inshaallah Haka baza ta faru ba,Iya Tace ta wuce ta Bayan kunne bazan taba yarda ba ka daina batawa kanka lokaci, Fu'ad Yana Dariya yace Seriously Iya....Iya Tace karka zo Nan ka fada min bakar magana ka Adana turancinka idan ka koma can kayi abinka,Nima dariyar nakeyi nace Iya face the Reality....Iya ta katseni da cewa Kinga ke dake Baki Dade da Shiga makaranta ba Awara duk ta daskare Miki kwakwalwa daga Jin naki turancin ba Dadi yayi Kama da Hausar mu Amma shi Shu'umin naki kamar baturen Ingila,Kai Watarana ka dinga Yi min Ina ji sai na dinga hasko kaina a America Ina Jin dadi na a can ga wasu Dollars Ina baragaza da su,Me yasa Sarauniyar Ingila ta rigani Zama Sarauniyar kamata yayi ace nice Sarauniyar Nan ba ita ba,tayi sauri ta rigani, Fu'ad yace Queen Elizabeth sunanta Iya Yana Dariya,Iya tace tsohuwar banza ita Bata gajiya da kudi ne,Dan Iya shege Rannan a labarai na kalle ta a birni gidan wata harda saka farar sarka Kalar kayanta duk ta tsufa fata tayi yaushi kudi wallahi Basu San Inda zasu je ba,gani Nan Iya Ina ta kiransu Amma basa ji na,Iya kudi yazo kema,Kamar ya kake nufi?gani Iya ai in kin ganni Kinga kudi,a'a Rumaila ce taga kudi ba Ni ba,ita da Kai zaku ci kudinku da yaranku Ni dai Zan ci Arziki,Shi yasa Duk Yarinyar Nan ta lalace da son Dadi Tuwo ma Dana zuba Mata kuka ta Kama yi Wai ba Dadi,Ka daina biye mata irin su Rumaila sai su karya maka jari,Dan karamin jarinka karewa zaiyi a kanta.

Muna ta Hira da Iya muna ta Dariya har lokacin Girkin Rana yayi,Iya ce take aikinta Tace Fu'ad me za a dafa maka? Sai abinda kake so, Fu'ad yace Iya Tuwon shinkafa miyar taushe, muna cikin daki,Kira Iya ta kwala min na fito Tace sai ki shirya kije ki siyo min Maggi shine Kawai Babu a gidan Nan,Iya kina ganin Hadari idan Ruwa ya tare Ni a hanya fa? To ba yaro wa kike so Zan aika?, Fu'ad Yana ji ya fito Yana cewa muje na rakaki, English gown na saka white and green,sama ta matse kasa ta bude Bata da nauyi,Mayafi na yafa irin na Yan gayu, Fu'ad kuwa dama Yanayin wanka kana Nan Kaya ya saka dogon wando pencil Jean Arsh color da rigarsa t-shirt dark Arsh ya Sha kyau,daga baya tafi tsayi Gaban kuma baida tsayi irin ta mawakan turai,fita Mukayi nace da nisa fa sai munyi sauri,Hannu na ya rike muna tafiya a nutse,Sai kallon mu akeyi sabo da gulma wasu har lekowa suke ta katanga, Fu'ad yace gaskiya Yan garin Nan naku munafukai ne,wani Yana cikin shagonsa Amma sai da ya taso ya leko, Fu'ad yace Baby Kinga wani tsohon munafuki har lekowa yake Yi Kai gaskiya munafukai ne,Dariya nayi zaka gaji da kallonsu ai.

Har shagon muka je Maggi kala kala ya Siya Mana me yawan gaske shi ya riko a katuwar Leda baka,muna fitowa aka fara ruwa kamar da bakin kwarya da karfi ya kece,Takawa nayi zanyi gudu yayi saurin rike Rigata tare da dawo Ni bayansa shi Kuma yayi gaba da sauri,Da sauri nazo na kamo Hannusa Wanda babu Leda nayi nayi nasa karfi na tsaida shi Ni na wuce na kasa,Dariya mukeyi ga ruwa Yana Zane mu,Da Dan gudu kadan na wuce shi,ruwa ya rigada ya Zane mu tun daga Nesa yasa Remote din motar ya bude,gidan baya muka shige muna Dariya,Ido ya zuba min Yana Kare min kallo har kunya ta kamani,kallona na dauke daga Kansa na koma kallon window ta glass Ina ganin yanda ruwa yake zuba,Ji nayi ya rungumo Ni ta baya,Ido na lumshe,Mayafin ya zare min a hankali gashi na daya jike yasa Hannu ya warware tumkar ya zubo yaraf Yana Shafawa Hadi da Kissing bayana zuwa wuyana,Luf nayi tare da lumshe ido,Zip din rigata yayi zipping Hannayensa biyu ya zura ta cikin Rigata Yana bin bayana da kiss,Bra dita ya janye ta koma sama daf da wuyana,Lokacin daya daura hannayensa a Albarkatun Kirjina Ajiyar zuciya muka saki a tare, Yana Murzasu cikin salo salo,Wani Dadi ya tafi dani,Muryata tana Dan rawa na gyara kwanciyata a jikinsa a hankali nace kamar kar a daina,Murmushi ya saki yace a Dadi ne da su kullum girma suke karawa ga Laushi,Watarana Suma zanyi idan Ina ganinsu haka sai dai kiga na Fadi na sume,Dariya muka dinga Yi,Ina Jin dadi ya yabeni nace Haba dai wa zai wani Suma akan wannan,Gani Kuma ai sai dai a ga na Fadi Ina Suma,Dariya nayi Ina ta Jin dadi,Nace Ni fa Ina da tambaya a Ina ka iya Harkar nan ne haka? Ko dai a turai ka Danyi budurwa baturiya ka Dan Laguda ta? Dariya yayi yace ke dai kiji dadinki Kawai Kuma ance Miki dole ne ko a film duk gashi Ana Bamu haske,Yaro Dan 15yrs ma yanzu ya San me akeyi,Sai Ni dama kin Dade kina Raina min wayo ban San komai ba,har Habaici kike min a gidanmu,Ai yanzu na yarda ka iya, Juyowa nayi muna facing juna ya hade bakin mu waje daya kamar zai cinye min Baki Haka yake tsotsarsa,Rigata ya zame yaci gaba da murza Boobs Dina Yana tsotsa, Hankalin mu ya gushe Nima gaba daya abinda naga dama nake Masa a sassan jikinsa,sai da muka Dan samu nutsuwa.

Amma dai gabadayanmu a cikin wani yanayi muke Kawai hakura Mukayi sabo da tunawa da Maggi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login