Showing 99001 words to 102000 words out of 244033 words

Chapter 34 - AJIYA A DUHU COMPLETE

11 Jul 2025

75237

hannun nata ne a wajen ya ri?e da Wayan hannun nasa ya cigaba da cire maSallin da Wayan. Ya ILAHI, Maanal taji kamar tai ihu dan kunya, ga ciyo jitake kamar zata faWi, amma bawan ALLAHn nan brozan su o'e ko'a jikinsa ya sauke su tsaf sannan ya saki hannun nata ya maida saman kafarta, ita tana ?o?arin rufe ?irjin duk da akwai b a ciki shi kuma ya zame rigar gaba Waya ya sauketa ?asa, ai sai kawai ta kife jikinta kan ?afafunta tsabar kunya. Bai wani nuna ya damu ba ya shiga Salle hook Wik b Winta shima. Ya ARRAHAMAN da sauri nan ma ta Wago. Hakan ya bashi damar zame b Win itama. Bai kula yanda ta saka hannu ta rufe ?irjin ba gaba Waya tama ?i barin b Win ta fita duka. Tasa rigar ya mi?e ya zame, ya shiga zame wandon shima, dai-dai lokacin Maanal ta Wan le?o kanta a tunaninta ya ?yaletane sai taga abinda yake yi.
? ??  Innalillahi... Ajwaad kaga mi kake yi kuwa? .
? ?? Ta faWa muryarta na rawa, tana kuma sake maida kanta ta kife. Sai da ya kammala tsaf yabar boxer kawai sannan ya sake du?owa gabanta, a cikin kunnenta ya raWa ma,  A'a Aunty Maanal ban gani ba . Daga haka ya Wagata camak ya mi?e tsaye, kafin tai wani yun?uri ya ?ara sakar musu ruwan shower Win ta yanda ta kasa magana. Ta kuma rikice saboda saukar ruwan ta saki hannunta dake rufe da ?irjinta tana ?o?arin rufe fuskarta. To shifa bawan ALLAH AA dama ta samu, kallo-kallo ?yauta daga ALLAH....

? ?? Tabbas badan halin da take ciki ba, ga kuma su Oum yasan duk zaman jiran fitowarsu suke, da yau babu abinda zai hanashi yin abinda ransa yaso. Tunda ga abinda ake hanasa gani da Soye masa available. Amma ba komai, idan kere na yazo zabo na yawo ai ya tabbatar za'a haWe wataran. Maanal kam tunda ta fahimci abinda ke faruwa ta shige jikinsa kawai ta rungumesa duk dan hanasa kallar mata jiki. Hawaye kam sun cika mata idanu. Ga jikin nata babu karfi kona sisi. Da ?yar ta yarda ya saka mata bathroom, ?asan zuciyarsa kuma yana tunanin shi ya zai yi da kaya suna a Wakin Oum ne fa. Karo na farko yaji wata kunya mai girma ya baibayesa, kai ya ilahi shine dayin wanka yau a bayin Oum tare da Mace. Rashin makama ya sashi jan towel ya Waura ya Wakkota suka fito, dan ya tabbatar kowa babu a Wakin. Aiko babu kowan, sai kayansa da ya gani a saman gado an ajiye. Ajiyar zuciya ya sauke, yasan Babban Yaya ko Ya Fawzan ne da wannan aikin. Bai Sata lokaci ba ya shirya, itama ganin tana rawar sanyi duk da ruwan zafi ya saka musu sai yay saurin duba mata kaya ya saka masa masu kauri. Dai-dai nan akai knocking, sai kawai ya bada izinin shigowa. Oum ce sai RK biye da ita. Kawai sai ga Mamy ma ta shigo. Aiko dai-dai AA na maida hankali ga RK dake masa magana idonsa ya shiga cikin na Mamy, wani mummunan kallo kuwa ta zuba masa mai kaWa hanji, haka kawai sai abin ma shi ya bashi dariya. Amma dai baiyi ba ya Wauke idanun nasa tare da kaiwa zaune kusa da Maanal dan RK yace ya zauna ne ya mata komai da kansa. Oum ma na zaune ne ta Waura kan Maanal a cinyarta.
? ? ? Komai AA ya mata, RK na nuna masa yanda zai yi. Batare da damuwa ba RK ke faWin,  Ka saka mata iya drip Win nan kawai da zai tsaida aman ta kuma samu ?warin jikinta. Dan bai kamata tasha kowanne magani ba ko makamancin hakan saboda kar ai Sarna har sai zuwa safiya anyi gwajin ciki sannan .
? ? ? Juyowa AA yay yana kallon RK, shima da yake kallonsa yake sai ya Waga masa gira. ?ar harararsa AA Win yayi, shiko ya sanya ?ar dariyar mugunta, ba kuma dan kowa yayita ba sai Mamy, saboda yaga kallon data jefama AA sanda ta shigo. Sannan duk da shi ba likita bane fannin mata yasan babu wani ciki da Maanal keda galabaitar dogon azumin da sukayi ne dana wahalar tafiya, kuma sai ana kai azumin tasha ruwan sanyi maimakon na zafi, ta kuma sha shi da yawa sosai...
? ?? Tsaf AA ya Waura mata ruwan, atake kuwa barci yay awan gaba da ita. RK yace a cire towel Win da aka naWe mata kai da shi a busar mata da shi saboda mura. Daga haka ya fita a Wakin. Su Abah ne da Babban Yaya da Ya Fawzan da sauran matasan yaran suka fara shigowa suka dubata. Ganin tana barci sai suka fita. Suma matan suka shigo, dai-dai lokacin AA ke amsar hand-dryer a hannun Oum yana faWin ta barshi yayi sunje suci abinci tunda ta samu barci. Oum bata musa ta bashi, haka ya zauna abinsa batare da tuna akwai Mamy a Wakin ba, balle matan yayunsa da ?annensa ya Waura kan Maanal a cinyarsa ya fara busar mata da gashin a nutse tamkar ba shi ba. Ai sagade Saheeba da sauran sukai suna kallon ikon ALLAH. Zuciyar Nibras kam tamkar zata fashe dan bugun da take yi. Nuratu kuwa ji take kamar ta je ta daSama Maanal dake barci wu?a a ?irji. Suko su Najma abin birgesu yay, Yaya AA sarkin Waure fuska da bayama kowa magana ne yau yake busar ma da mace kai. Tab Win abin dole ya zama mai ?ayatarwa. Yako zama Win, dan sunji sunama kansu addu'ar samun irin hakan daga mazajensu. A haka Oum ta kaWo kansu duka suka fito domin cin abinci bisa umarnin Abah daya le?o.
? ? ? Gaba Waya Mamy jitake juwa na Wibarta, dan haka batai zaman cin abincin ba tace zataje ta Wan watsa ruwa tukunna. Oum zatai magana Abah ya wani ri?e mata hannu ta yanda duk yaran bazasu gani ba. Da mamaki ta kallesa, sai kawai ya wayance ya ce,  Zarah na kodai mun kusa ganin jinin autanki ne? .
? ?? Murmushi Oum Win tayi, cikin raWa ta ce,  Haka nake fata Gadanga. Shiyyasa ?aninka yace baza'a bata komai ba sai anyi gwaji an tabbatar .
? ?? Murmushi mai faWi Abah yayi. Ya sake Wan matsa mata hannu. Tana ganin Babban Yaya ya juyi zaiyi magana ta zame hannun nata da sauri. Mamy data kasa tafiya tana kallon komai sai hawaye suka wani gangaro mata zuuuu-zuuuu. Wai ita kam yaya zatai da Fateema a rayuwarta ne? Ga kuma wani bala'in da bata taSa tunanin tsintarsa anan kusa ba saboda yanda tasan Ajwaad na mata biyayya, amma sai gashi yaje ya kwanta da yarinyar nan harda ciki.....
? ? ? ? Tana shiga bedroom Winta ta zube a gado ta fashe da kuka kaikace mutuwa akayi mata, dan wlhy ta jima a rayuwarta bataji abinda ya nema fasa mata ?irji a lokaci guda ba irin wannan al'amarin. In har Maanal ciki ne da ita, kuma cikin na Ajwaad ai Oum ta gama cinta wasa a wannan gaSar, ita kuma abinda bazata yarda da shi ba kenan, dan haka ta rantse da ALLAH sai cikin nan ya zama JINI mai gudana a saman tiales Win banWakin Fateema. Da wannan alwashin ta Wauka waya tai kiran number Maman Saheeba. Tsaf ta zayyane mata komai, ita kanta Maman Saheeba Win sai da zuciyata ta sake wani girgizar tashin hankali, dan dama Nuratu ta kirata tana kuka take faWa mata, sai dai bata fahimci komai ba saboda kukan da Nuratu Win ke yi. Ta kuma kira Saheeba bata Waga ba, da'alama wayar bata a kusa da ita.........
'?
? ? ? ?


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Numfashi mai ?arfi taja, kafin cike da makirci ta ce,  Haba Aunty wannan har wani abin tada hankali ne har kina saka kanki kuka. Yo ALLAH na tuba cikin mi! Cikin ma da ?ila bai wuce kwanaki ba, kinga ko ba bu?atar zubarwa ake ba lalatashi kawai zamuyi cikin sau?i .
? ? ? ?  Nana ta yaya? Yarinyar da bata taSa cin abincin sashena ba tunda tazo. Ke ni zan ma iya rantse miki ban taSa zaman minti goma da ita ba .
? ?  Wannan duk ba damuwa bane, ai azumi akeyi, kuma a irin lokacin nan abinci nasan duk a tare kuke yinsa, wannan aikin Saheeba ce zatayi mana shi, bama yanzu ba sai bayan salla. Sannan ya kamata Aunty kima Ajwaad tsiya gaskiya. Munafiki yana sum-sum da kai kamar bazaka saka masa yatsa a baki ya ciza ba amma yasan yay ma mace ciki. Idan wancan na farko yace kuskurene wannan kuma fa? To wlhy sai kin fito masa a mutum sannan, idan ba haka ba ko mun lalata cikin ma a banza tunda ba kunyace da shi ba zai iya sake mata wani a gidan kuna nan sake da baki, wama ya sani ko tun kafin su tafi Chaina Win yay wannan Win tunda shi dama ta?adari gagararren yaro n.....
? ? ?  Uhmmm Nana! Please a dinga sassauta irin tsauraran kalaman nan akan yara basu da amfani, duk da Ajwaad nada taurin kai a kaf yaran nan babu wanda nake iya lankwasawa cikin sau?i irinsa. Su da suka sha daga jikin nawa ma ya fisu min biyayya..
? ?? Sosai kalaman Mamy suka daki zuciyar Maman Saheeba, sai ta fahimci lallai dole ta dinga gyara kalamanta tunda har ?ar uwar tata ta fara nuna ranta ya sosu akan zagin Ajwaad da tayi. Cikin Wan gyaran murya a fili ta ce,  Hakane aunty kuma kiyi ha?uri raina ne ya Saci wlhy. Kin san yaran nan da son fusata mutum. Ni dai yanzu abinda kawai nake gani kenan. Mu lallata cikin sannan ki ja masa kunne tunda wancan bai shigesa ba. Shima Fawzan kin masa maganar Amani Win kuwa? Wlhy yarinyar nada hankali Aunty, sannan tafi Nibras komai, ?yan jiki, ilimi, harma da tarbiya. Itama dai uwarta ba wasa ba wajen kuWi. So nake wlhy mu rikita zuciyar matar nan ai auren rana Waya dana Ajwaad da Nuratu..
? ? ?? Fuskar Mamy da murmushi ta ce,  Karki damu zan masa magana shima yau Win nan. Dama na bari ne ya nutsu naga kwana biyu yanata kai-kawo na kwangilar nan daya samu. Ki tura min hoton yarinyar ma kada na manta .
? ?? Cike da farin ciki Maman Saheeba ta ce,  In sha ALLAHU yanzu kuwa aunty. Harma da no Winta .
? ? Daga haka sukai sallama Mamy na sauke ajiyar zuciya. Sai taji Sacin ran nata ya ragu sosai. Shiyyasa take ?aunar Nana sosai......


__________&

? ? ? GIRO

? Zaune Gwaggo take ta zabga tagumi abin duniya ya isheta, yau ko abinda zasu ci basu da shi. Tunda Sule ya tattare ?an sauran kuWaWen wajen Sen... Suka koma ?ar?af, ga Babu bashi da lafiya sosai. Haka kawai sai ya yanke jiki ya faWi. Sun Wan kira mai camix Win garin ya dubashi yace ulser ce ke damunsa, sai kuma hawan jini. Nan dai ya Wan bashi magunguna yay masa ?arin ruwa. Daga nan ne ma yake Wan samu ya fita zuwa ?ofar gida. Amma daga ba nan Win ba baya iya doguwar tafiya, dan ko azumi ma baya iya yi. Kai zata iya cewa ma itace kawai mai yin azumin a wajen, dama ba'a maganar Ha?ila da Sule, Sailu ko ta murje idanunta tace itama ulser gareta mai zafa bazata iya azumi ba. Dan haka da rana sai su dafa abinda ransu keso ita da yaranta suci, ko Babu sai sun gadama ma suke bashi. Itako in aka sha ruwa sai wanda yaga ALLAH yaga Annabi ya sammata kunu a gidan. Shi dama Baba ba magarsa ake ba, sauran matan nashi ma suke cida kansu. Sauran ?a?anta kuwa na ma'auri suma taimakon suke nema, tunda dama dai Babu Winne ta?amarsu a baya, tunda komai ya suSuce kuma suma suka shiga halin shiga ukun.
? ?? Ha?ila ce ta shigo wajen tana taunar cingam tana wa?e-wa?e, kanta Wauke da botikin cin-cin da take yi na sayarwa. Duk da azumi ne haka take fita da shi talla, idan akai magana tace yara take saidawa ai. Ko suma yaran azumin suke. Rashin mutuncin Sule dama ita Ha?ilar kanta da uwarsu kesa babu wanda ya iya cigaba da magana. Dan suma mazan gidan yanzu tsoronsu suke ji. Mu?ut Gwaggo ta haWiye yawu tana bin botikin cin-cin Win Ha?ila da kallo duk da azumin da take. Ha?ila ko ko kallonta batai ba ta shige Wakinsu ta ajiye botikin, babu jimawa ta fito da Waurin ?irji alamar yin wanka, sai ?un?uni take a ranta wai Temo... ya bata wahala, shege gashi ba wani kuWin kirki yake bata ba. Duk yanda zai gurjeta baya iya wuce dubu biyar yace ta bishi bashi. Kullum kuma aikin kenan, ita kuma tana zuwa ta bashi kanta ne kawai saboda yana mata yanda take so. Temo... Dai inyamuri ne irin masu shiga ?auyukan nan su buWe shago, sunansa Temoty ne. Mutanen Giro ke kiransa Temo.... Temo shine ya fara keta budurcin Ha?ila saboda shegen kwaWayinta, tun tana shan wahala harta goge, dan gaba Waya har zuwa yanzu shekarun ha?ila basu wuce goma sha ba. Kai ko ?irjin ma yanzu ne yake bayyana a jikinta sosai, ?wailayen ma bata gama cika cif-cif ba amma idonta ya buWe. Dan yanzu har cikin Suru samarine da ita kala-kala. Abin tausayi ga rayuwar yarinyar nan indai ta fita a gida to yini take daga Wakin wancan saurayi zuwa wancan kango ko gajiya batayi, ba kuma komai ya sata zama karyar maza ba sai shan magunguna kamar ba yarinya ba. Sarai Sailu ta jima da sanin Ha?ila nabin maza, amma kuWaWen da take kawo mata da Wan shayi da burodin baba kalla da indomie da tsire yasa ta kasa yin magana. Kai bama ita ba matan gidan kansu sun sani, tsoron Sailu ya hana su cewa uffan...
? ? ? Gwaggo na ganin Ha?ila ta shige bayi ta mi?e da sauri ta afka Wakin. Cin-cin Win ta Webo a cikin zani ta fito, jikinta na Sari ta afka Wakinta ta Soye.? Ta goge hannunta da man cin-cin Win ya Sata ta dawo ?ofar Wakin ta sake zama kamar batai komai ba.
? ?? Babu jimawa kuwa Ha?ila ta fito ta sake wuce Gwaggo. Tana ko shiga Wakin su sai gata ta fito kamar an jehota. Zaram Gwaggo ta mi?e abinka da mara gaskiya, gashi data Wauka cin-cin ta manta ta rufe botikin. Wani irin cin kwallar Gwaggo Ha?ila tayi cikin ?araji kamar sa'arta tace,  To tsohuwar banza bani kuWina, munafuka Sarauniya .
? ? Muryar Gwaggo har rawa take,  Kudinki kuma ha?ila, ni na Wauka miki kuWi ne? .
? ? ??  Wlhy zan iya sharara miki mari anan gurin kema kin sani, idan baki Wauka min kuWi ba ai kin Wauka min kayan kuWi ?aramar Sarauniya dako satar baki iyaba ma. Ban kuWin cin-cin Wina inba haka ba wlhy na saki zanen nan anan nai tsirara mu daku.....
? ? ? ?  Ha?ila! Ha?ila! Uwar tawa kika sha?ema wuya haka kina jifanta da sunan Sarauniya? .
?? Babu ne dake shigowa yay maganar. Baki sosai Ha?ila ta gatsina, cike da tsiwa da rashin girmama iyaye tace,  Yo Babanmu ita taja, daga fa shigata wanka ta afka Wakin Innarmu ta Wiba min cin-cin, itama ba haka take kiranmu Sarayi ba, bayan kuma a wajenta muka gaji satar tsohuwar alakwankwan kawai .
? ? ? Wani irin runtse idanu Babu yayi ?irjinsa na masa zafi. Cikin rawar murya ya ce,  To kiyi ha?uri ki saketa. Gwaggo miyasa kika taSa mata kaya? .
? ? Kuka Gwaggo ta fashe da shi itama. Dan harga ALLAH taji sha?ar nan ta Ha?ila.  Yanzu Habibu ka yarda da maganar ?arka kenan na Wauka mata cin-cin Win? .
? ??  To Gwaggo ni mizance. Kinga fa ranar sai da nai miki nasiha akan al'amarin Sule da Ha?ila a gidan nan, na nuna miki ki daina shiga sabgarsu su ba kamar su Shahidah bane da kike iya tankwarawa. Uwarsu kuma ba kamar Asiya bace da zatai miki kawaici ta kauda ido. Kika min a?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? l?awarin dainawa gashi tun ba'aje ko'ina ba kunayi.
? ? ? ??  To wai dama kai baba kana tunanin wannan kilakakkiyar tsohuwar zata kama kanta ne a cikinmu. Mu dan ALLAH ma ka daina mata wata nasiha ka barmu da ita mu gurji ruSaSSen bakinta da baya iya shiru jarababbiya kawai. Kuma wlhy sai kin biyan kuWin cin-cin Wina ko kuma yanzu na kira Hure dilalliya tasai tsohon gadon Wakinki a kuWina ...
? ? ??  Ai bama sai kin kira Hure ba ni kaina muyi ciniki ?anwata dama na gaji da kwana ?asa cinnaku namin walmakalifatu.
? ? ?  To shike nan ma Yaya Sule . Ha?ila ta faWa tana sakin wuyar rigar Gwaggo. ?arasowa Sule yay ciki batare da ko kallon Babu yayi ba, dan shi bama ya magana da Babu saboda ya masa faWa gaba yake da shi. Gwaggo da Babu na tsaye kamar gumaka su Sule suka shiga Wakin Gwaggo. Gadon ?arfenta ?arami suka Sallo, bayan sun zazzage mata katifar rimi dake kai da ?an tsummokaranta. A gabanta, a gaban Babu sukai cinikin gado Sule ya bama Ha?ila kuWi yace ta tayasa su kafa gadon a Wakinsa dake tsakanin na Gwaggo da na uwarsu.
? ??  An gama babban yaya, amma tsaya abama Baba la'adar ganin ido mana . Ha?ila ta faWa tana matsawa kusa da Baba ta saka masa Wari biyu a aljihu, tako

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login