Showing 222001 words to 225000 words out of 244033 words

Chapter 75 - AJIYA A DUHU COMPLETE

11 Jul 2025

75240

kama da kai nake so dan mutan Darma .
Murmushi yayi da faWin,  Ko kuma za'a min wayo ba. Dama yayanki ya turon sa?on gargaWi, danna tabbatar masa sai na rama abinda yayma ma ?anwata akan ki. Amma maimakon ya jira yaga yanda za'a ?are har ya nuna karaya kamar ke .
? ? ?  Ba karaya mukai ba muma, hanyar lafiya a bita da shekara ne kawai .
? ?? Dariya yayi mai ?ayatarwa, sai kuma ya tashi itama yana tadata ya ce,  Hakane kuma Love. Bara to na bi a hankali muyi tafiyar kunkuru. Oya muje alwala .
? ? ? Sunyi alwala da taimakonsa. Bayan sun fito ya sanya musu sallaya suka gabatar da salla. Kazar da AA ya siya musu yace tazo suci. Tace ta ?oshi. Murmushi yayi da kulawa yace,  Yayanki ne ya saya miki fa bani ba balle kiyi tunanin zance ki biya ni. Oya come and eat ba abinda zai faru .
? ?? Babu yanda ta iya dole taci kazar nan sai dai babu sakewa, hasalima bata mata wani daWi ta riga ta sakama kanta damuwa da tsoro. Ya fahimceta tsaf sai kawai yay murmushi. Fita yay yace tai shirin barci. Shima zaije yayo. Kanta ta jinjina masa, yana fita taita addu'a ALLAH yasa matarsa ta hanashi dawowa. Da wannan addu'ar ta daure tai shirin barcin, ta ?ara shafe lungu da sa?o na jikinta da ?amshi sannan ta kwanta zuciyarta nata rawa. Waya ta Wauka ta turama Maanal sa?o, sai dai shiru fin minti biyar babu reply. Ta fahimci tayi barci dan haka ta ha?ura ta ajiye wayar tai lamo a kwance....

Fawzan kam na fita sama ya haura Wakinsa. Babu kowa a falon, amma duk datti bai samu gyaran arzi?i ba kamar yanda aka gyara ?asan aka saka turare mai daWi. Kansa kawai ya girgiza ya shige bedroom Winsa. Yana cikin zame kaya zai shiga wanka aka turo ?ofar aka shigo. Haka kawai yaji a ransa Nibras ce. Duk da bai tsammanin ganintan ba amma yasan ita kaWai ce dai zata shigo masa Waki haka kai tsaye. Ita Win ce kuwa, sanye cikin kayan barci da sukai mata ?yau. Dan ma ramar da tayi a bayyane take ga mai kallonta. Sannan kallo Waya ya fahimci tayi kuka. Bai tanka mata ba ya wuce closet abinsa. Ta bishi da kallo zuciyarta na zafi. Sai kuma ta cije baki tana hararrar inda yabi. ?ofar Wakin ta sakama key, ta nufi bayan gado ta Soye key Win inda bazai taSa tunanin ta saka ba. Sannan ta koma gadonsa ta haye ta kwanta. Abinma abin dariya, wadda ake kawowa da tsiya-tsiya ce yau ta kawo kanta, lallai Najma kinzo da ?arhinki=??.
? ? ? ?? Malam ango Yaya Fawzan, tsaff aka gama gyara jiki aka fito ana zuba murmushin yau za'a sha warkajami. Amma mi sai idonsa ya sauka akan Nibras dake kwance a gadonsa Wai-Wai. Kamar zai yi magana sai kuma ya fasa, ya ciro kayan barci ya saka masu taushi da ?yau. Sannan ya feshe jikinsa da kalolin turare masu tsada da bala'in ?amshi. Daga closet Win ya fito gaba Waya ya nufi wajen mirror kamar bai ganta ba ya gyara sumar kansa da kwantacen gashin fuskarsa sannan yazo ya Wauka wayarsa a bed side drawer ya nufi ?ofa batare daya dai tankama Nibras Win ba. Sai me yana taSa ?ofa yaji gam. Ya murza handle Win ya sake murzawa amma ko motsi alamar tabbacin a kulle take.? Juyowa yay ya zubama Nibras Win ido, cikin hana kansa hasala ya ce,  Miyasa kika kulle ?ofar nan? .
? ? ? Shiru ta masa ta?i ko motsi. Ya sake magana nan ma tai shiru. Sai ya tako ya dawo cikin Wakin ya tsaya a bakin gadon nesa kaWan da ita ya ce,  Bani key .
? ? ? ? Sai yanzu ta kallesa ta watsar, sai kuma ta taSe baki tace,  Ka bani ajiya ne? .
? ? Shiru yay yana kallonta, ya dai hana kansa yin fushin da take son yayi ya ce,  Amma kin san bana cire key a ?ofa, kuma kece kika shigo bayan ni. Mima ya kawoki Wakina yau? .
? ? ? ?  Oh ka cireni daga matarka ne da har kake tuhumata miya kawoni Waki? .
? ?? Wani banzan murmushi yayi yana jinjina kansa. Sai kuma cikin taSe baki yace,  Kema kin san cireki a wannan matsayin babu rana kam, dole ki cigaba da zama a inda ba?ya so, ki kuma cigaba da ganin abinda ba?ya so, ki kuma dinga hangen abinda kike son a haramun gareki na har abada.
? ?? Sosai kamalamsa suka daketa, suka kuma ciji zuciyarta ?warai da gaske. Dan har sai da tai Wan jimm tana kallonsa alamar maimaitasu take a zuciya tana musu fashin ba?i. Barin inda take yayi ya nufi closet duba sauran keys Win, sai dai abin mamaki babu ko Waya alamar duka ta kwashesu kenan. Baice komai ba ya dawo inda take, camak ya birkiceta yana dubawa a jikinta har cikin b Winta dan yasan zata iya sakawa amma babu. Ya duba bed side drawer nan ma haka, ya koma ta mirror nan ma haka. Sosai ransa ya fara Saci, cikin tsawa ya ce,  Nibras bani key kafin daga ni har ke rayukanmu su Saci yanzun nan .
? ? ??  Oh oh yo su Saci mana. Key ne dai wlhy bazan bayar ba ko zaka kasheni, sai dai mayyar ta kwana ita kaWai .
? ? Shiru yay yana kallonta. ?asan ransa yana mamakin shi kuma take kishi yau, kai lamarin wannan yarinya sai ita. Tunda ya fahimci fitina take son suyi bako zai biye mata ba. Komawa yay wajen sofa ya kwanta, ya Wauka wayarsa ya shiga kiran Najma. Sai da ta kusa tsinkewa ta Waga cikin yanayin barci amma a zahiri pretending ne. Shima ya fahimci hakan sai yay murmushi. ?asa-?asa yace,  Kina nufin har kinyi barci baki jirani ba Love!? .
? ? ? ? Cikin shagwaSa ta ce,  Ai nasan ka gaji Yaya, kaima zakai kwanciyarka ne ka huta abinka, shiyyasa ma na kwanta harna rufe Waki .
? ? ? ? ?  Anya ya dace amarya ta rufema ango Waki a daren farko? .
? ??  Yaya ba daren farko bane ai ka manta na uku ne, yau fa kwanana biyu na uku zanyi .
? ??  Uhm haka ne kuma fa. Love mai wayo .
? ? Murmushi Najma tai mai sanyi tana rufe fuskanta kamar tana a gaban shi.? Shima sai ya murmusa da sake sauke murya a ?asa ya ce,  Da gaske kina son na barki ki kwana ke kaWai? .
? ? ? A sanyaye tace,  Eh ALLAH kuwa, kaga akwai gajiyar hidima yau ansha zirga-zirga, ga iyayenmu duk basu tafi ba. Please Yaya kayi kwanciyarka, nima na kwanta anan kawai .
? ?? Murmushi yayi yana cije lips. Jikinsa gaba Waya ya gama saki. Wani irin bu?atar son kasancewa da ita yake ji ?warai da gaske. Amma sai ya sauke ajiyar zuciya. Cikin sirkawar murya yace,  Shike nan na barki Love, kiyi barci cikin aminci. Amma ya kamata nazo ko Wan goodnight kiss a bani ai ko? .
? ? ? ?  A'a basai kayi wahalar dawowa ba zan maka daga nan. Muhchhh!!! . Ta sumbaci wayar tare da yankewa ?itt.
? ?? Sosai Fawzan yay sumar kwance, sai kuma ya runtse idanunsa yana mai cije lips tare da karanto addu'a domin samun saisaituwar lamarinsa. ?yaleta yay bai sake kira ba. Yay shiru yana tunani sai ya juyo dariyar Nibras cike da ?ularwa. Da ?yar ya iya danne zuciyarsa yay mata banza. Amma wlhy ji yake kamar ya tashi ya lakaWa mata dukan ban gishiri. Amma ba komai, baya bu?atar ramawa ta haka. Tunda tace da shi zata??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i game zata sha mamaki wlhy. Tasowa yayi yazo ya hau gadon ya kwanta, ya kashe fitilar Wakin yana jinta tana ?an wa?e-wa?en iskancinta yaba banza ajiyarta. Aiko ya jima kafin barci ya Waukesa, ita ko baima san lokacin da tai nata barcin ba........
'?


>?#?>?#?Ashe Nibras Win nan hegiyar kanta ce ina tausayinta




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Anan ko Babban Yaya yana garden abinsa yana aiki, sai da yaga sha Waya tayi sannan ya taso. Har lokacin gidan da ?ar hayaniya sai dai bamai yawa ba. Amma ganin fitilu akowane sashe idan ka cire sashen su AA ya fahimci wasu basuyi barci ba kenan. Sashen nasa ya shiga, kai tsaye ya wuce sama Wakinsa. Yana jiyo ?us-?us a Wakin Saheeba baibi takai ba.
? ?? A nan Win ma dai kowa yabar sashen ?an uwan su Ameerah duk sun koma gidan Hajiya Shuwa. Sai Saheeba dake can a Wakinta tare da uwarta da Nuratu da Hajiya Turai. Kuka take yi suna lallashinta. Sai maimaita masu take ?irjinta kamar zai fashe. Sudai sunata tausarta ga ruwan rubutu an bata ta sha. Daga haka suka shiga kitsa abubuwansu har Baban yaya ya shigo bama su sani ba. Dan jin ba'ai masa rakkiya ba sunyi tunanin ma bazai kwana a sashen ba yau ma tunda gidan akwai ba?i har yanzu.
? ? ? Wanka Babban yayi ya canja zuwa kayan barci masu laushi da nutsuwa. Ya feshe jikinsa da turare sannan ya fito. Har yanzu yana jin ?us-?us a Wakin Saheeba. Yay Wan jimmm sai kuma ya wuce abinsa kawai ya sauka. Bai san minene RK ya bashi ba yace inji Ajwaad, amma dai yana jin ?amshin nama da zafinsa, sai dai zuwa yanzu ya huce dan haka ya nufi kitchen da ledar. Koda ya buWe kuwa kaza ce lafiyayya da hadin salad, sai fresh milk. Kazar ya cire ya saka a bowl ya Wumama. Sannan ya canja mata bowl ya saka a tray da plate ya saka madarar da cups guda biyu ya fito. Taku yake a hankali har ?ofar Wakin da Ameera take ciki. Yay Wan jimmm kafin ya murWa handle Win a hankali ya shiga. Ameerah na kwance barci ita yama fara Wibarta dan tayi tunanin bama zai shigo ba tunda gidan da ba?i, harta gyara jikinta ta canja lafayarta zuwa kayan barci masu ?yau da laushi sai ?amshi mai daWi ke tashi a jikinta da Wakin. BuWe ?ofar ta sa ta farka, sai dai da yake fitilar Wakin na a kashe sai lamp ce kawai a kunne ta gefenta itama ta sa hasken kaWan sai ta buWe ido tana kallonsa ta Wan duhun. Tana ganin zai kunna hasken Wakin ta maida idanun ta sake lumshe wa.
? ?? Fitilar ya kunna mara haske sosai, kafin ya cigaba da takowa a hankali har zuwa bakin gadon. Ya ajiye tray Win a ?asa ya kai zaune gefenta jikinsu na gogar na juna. Sai da ya mata kallon fin minti Waya kafin yay magana cikin miskilar muryarsa.  Uhmm dama amare na barci a ranar daren farkon su? .
? ?? Murmushi tayi amma bata motsa ba. Sai shima ya murmusa. Tare da kai hannunsa a karo na farka ya dafa ta.  My Soha ince kin min al?awarin yau gaba Waya tawa ce ni kaWai? Mizai sa kuma ki ?are da pretending? .
? ? ? ? Yanzu ma murmushi tayi, ?asa-?asa ta ce,  Ba pretending nake ba barci nake da gaske. Dan na zata kaima ka kwanta .
? ? ?  Uhm-uhm my Soha, ango yay barci shi kaWai a daren farko ai babu lafiya kenan, dole a nemo likita ya duba shi .
? ? ? KaWan ta jiyo ta kallesa, zatai magana ganin ita yake kallo shima sai ta kasa tai ?o?arin juyawa. Murmushi ya saki a karo na farko, sai kuma ya kamata ya Wago ya zaunar. Kallonta yake sosai, hannunta na cikin nashi yana murzawa a hankali. Ita dai kanta a ?asa ta gagara kallonsa. Fin minti Waya suna a haka kafin ya Waura hannunsa a haSarta ya Wago fuskarta da ?yau. Cikin matso da tashi fuskar gab da tata ya ce,  Mi my Soha taci? .
? ? ? Idannunta a lumshe ta ce,  Sohan ka bata jin yunwa .
? ? ? ??  Ban yarda ba, dan bazan yarda ta kwana da yunwa ba gaskiya .
? ?? A hankali tai ?o?arin buWe idannunta a kansa, sai kuma ta kauda kai dan bazata iya jurar kallon nasa ba. Shima sai bai matsa ba ya jawota jikinsa a karo na farko ya rungumeta tsam-tsam. Ajiyar zuciya suka sauke a tare. Cikin kunne ya raWa mata abinda ya sanyata jin kunya. Tako Soye fuskar tata sosai a jikinsa. Murmushi yayi na tsawon lokaci, kafin ya Wagota tare da mi?ewa ya taimaka mata itama ta sakko. Gaban tray Win ya zaunar da ita shima ya zauna. Sai kuma ya matsota jikinsa cike da kulawa ya dinga bata naman da kansa. Itama sai ta dinga Wiba tana bashi a kunyace matu?a.? A mamakin su sunci sosai, da alama duk suna jin yunwa dama. Hakama fresh milk Win sun sha, ya tattare komai ya maida gefe sannan ya sake Wagata yace,  Oya muje ai brush da alwala.
? ? Batai musu ba ta bishi, tana jin tsoron, amma tana gani zai Waga mata ?afa yau kodan ba?i dake gidan. Musamman yanda bai nuna mata komai a kan hakan ba har yanzu. Sunyi brush Win tare da alwalar suka dawo. Ya saka musu sallaya sukai sallar. Ya dafa kanta yay addu'a kamar yanda addini ya koyar da mu sannan yay mata nasiha akan yanayin zamansu a yanzu. Ya kuma bata ha?uri akan nanda Wan lokaci itama za'a gama nata sashen ta koma. Cike da girmamawa tace babu komai. A hakan ma ai normal ne tunda sashen babba ne. A hakan ma sai mutum yaso wani zai san da wani. Dan ko bedrooms Win ?asan an killace su ne a gefe saima ka shigo falon ka gama bulayinka baka san da su ba. Yaji daWin sau?in kanta, dan haka ya mi?ar da ita yana faWin,  Saura barci, dan na gaji matu?a kwana biyun nan babu hutu .
? ? ? Murmushi kawai tayi batace komai ba. Da taimakonsa ta hau gadon ta kwanta, maimakon shima ya kwanta sai ya zauna yana Wan duba wayarsa. Sai da ya bata damar nutsuwa a kwancen na kusan mintuna goma sannan ya ajiye wayar ya kashe fitilar Wakin ya kwanta. A hankali ya nutsata jikinsa, cike da hikima da halin girma ya raWa mata,  Kinyi barci baki kwaranye ma mjinki kishirwar dake damunsa ba My Soha! .
? ? ?? Gaban Ameerah ya faWi, amma sai ta daure ciki-ciki ta ce,  Ayi min afuwa na gaji ne kawai, kuma kaima ina son kayi barci ka huta .
? ? ? Murmushi yayi yana shafa bayanta cike da wayo, kamar bazai amsa ba sai kuma ya ce,  Karki damu zan sauke miki gajiyar gaba Wayanta tabi iska, na lulluSeki da Sargon samun lada mai aminci. Sannan na biki da addu'ar shiga aljanna kusa dani in sha ALLAHU .
? ? ? ?? Har cikin rai taji kalaman nasa, dan haka ta Wan sake nutsa jikinta tana sauke numfashi. Batayi magana ba, shima kuma bai bata damar yin ba ya Wago fuskanta ya manna lips Winsa akai. Daga haka wasan ya fara canja salo zuwa na gaskiya. Tun tana tunanin iya takalar faWan zai tsaya harta fahimci ya?in za'ai babu Waga ?afa. Abinka da manya da suka gama sanin wacece macen a zahiri da baWini cikin hikima da tausasawa yake binta. Ita kuma tana nuna dauriya da jarumta duk da a sharar fagen ta bada haWin kai itama. Sai dai fa a fagen ni sabun shiga ce kuka ta sanya masa da ro?o na yayi ha?uri ya barta. Amma ina Babban Yaya ya kwace da yawa, addu'a ce kawai zata iya tarosa maybe a wannan yanayin. Dan kuwa ya shiga wata sabuwar duniya ce mai abubuwan ban mamaki da al'ajabi. Kafin yau idan akace mata suna suka tara, ko matan nada banbanci sai yay ta mamakin ta ina? Kuma ta yaya? Wani lokacin har ?aryatawa yake a zuciyarsa. Dan a ganinsa duk mace dai ai sunanta mace kawai. Amma a yanzu kam ya shaida ya kuma fahimci inda aka dosa tsaf sai dai ya zama malamin wasu kuma. Ba Ameerah data fita a hayyacinta ba take shan kuka shi kansa badan kar ace yayi abin kunya ba kukan zai sanya wlhy. Amma dai kada girma ya faWi bara ai ta kurma kawai. To lallai kuwa ta kurman akai, dan faWan kurma nacinsa yawa ne da shi har sai ya fanshe yake iya ha?ura.....
? ? ?
? ? ? Anan Sangaren su Maman Saheeba bayan sun gama tausarta da tsara mata makirci kala-kala suka fito domin tafiya suka barta da Nuratu. Sun fito da tunanin ai Baban yaya bai shigo ba Hajiya Turai tace,  Nikam Nana rakani naga amaryar ma. Dan ina son ma na karanci yanayinta .
? ? ? Babu musu Maman Saheeba tace,  Muje . Maimakon suyi hankali ganin fitilar falon a kashe su fahimci kodai mai gidan ya shigo sai da yake kan baya ja basuyi wannan tunanin ba suka tunkari inda bedrooms Win suke. Aiko suna isowa gaban na farko babu shiri suka ja uban birki, jiki na rawa Nana ta kama hannun Hajiya Turai suka juya suka fice suna bige juna. Saida suka fito gaba Waya sannan Hajiya Turai tace,  Ikon ALLAH dama munafukin mutumin nan ya shigo? Yau kuma jarabawar data sameku na jiyo Ajwaad nima ta ritsa dani.
? ? Gaba Waya Maman Saheeba ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login