Showing 234001 words to 237000 words out of 244033 words

Chapter 79 - AJIYA A DUHU COMPLETE

11 Jul 2025

75224

Sai kawai RK ya mi?a masa takardar hannunsa yana kashema AA dake kallonsa shima ido Waya.
? ? ? ?  Woww!! Alhamdullahi! Alhamdullahi! ALLAH to ya bada lafiya ya kuma inganta mana. Uncle Mahmud ya faWa bakinsa na washewa da fara'a, kowa yasan son haihuwa a jinin Darma Family take. Ya mi?ama Baba Sardauna dake kusa da shi result Win yana faWin,  Baba ?aruwa ce muka samu ai, ALLAH ya bata lafiyar raino ya kuma raba kafiya .........
'?
? ? ? ? ?





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30




_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Lokaci Waya bakin kowa ya washe a Wakin, duk da Oum tana hasashen hakan daman a hankali takai du?e tai sujidar shukur, hakama Abah daya kasa ha?uri. AA kam ?asa yay da kansa idanunsa cike da ?walla. Ya zuba ma Maanal ido yana jin wani abu mai nauyi na mamaye masa zuciya da jinin jiki. Shima sujidar shukur Win ya kamata yayi, sai dai tana jikinsa dole ne yay ha?uri. Su Umma ma sai ambaton Alhamdullah suke cike da farin ciki. Yayinda wani irin jiri ke Wibar Mamy sai da ta lafe a jikin bango...
? ? ?? Hajiya Basariyya kam jitai gaba Waya duniyar ta mata nauyi, karo na farko tayi dana sanin zuwanta Abuja. Dan da tasan wannan mummunan labarin zataji a kunnenta a safiyar yau da tun jiya ta kama hanyar Kaduna. Takaicin data ?umsa na kwana biyun nan ma sun wadatar. Yanda kowa ke nuna farin ciki kam ya matu?ar tsaya mata a ?irji, tana ?ara jinjina al'amarin Ammie.
? ?? Uncle Hussain yace,  Lallai da ace yaran nan basu auri juna ba rabo zai kashe mutane da yawa a wannan gaSar. ALLAH yay maka albarka Rafeeq. ALLAH mun gode maka .
? ? ?? A take kowa ya shiga jinjina kai, dan tabbas wannan zance na Uncle Hussain haka yake. Ashe rabo ne mai zafi a tare da yaran wannan karon shiyyasa ma AA Win ya kusan aunawa barzahu. Ga shi nan adadin kwanakin cikin dai-dai da kwanakin tarewarsu ba ragi babu ?ari a rubuce. ALLAH sarki Oum AA Win da Maanal Win ta haWa duka ta rungume. AA ya sa hannu ya sharema Oum hawaye yana mai girgiza mata kai....
? ?? Yiiiifffff!! ?arar faWuwar Mamy ta saka kowa juyawa inda take a firgice. RK da tun Wazun yana sane da halin da Mamyn ke ciki ya saki wani Soyayyan murmushi. Sai kuma ya zabura kanta yana faWin,  Subahanalillahi Aunty Kamila . Oum ma mi?ewa tai da sauri tai inda Mamyn take. Ai kowa mamakin duniya ya isheshi da wannan faWuwa. Sai dai babu wanda yace komai su RK Win suka kamata aka Wora a saman gadon Oum. Cikin sauri RK ya fara dubata. Sai kuma ya Wauki wata allura a kit Winsa ya haWa da sauri-sauri yay mata yana faWin,  Jininta ne ya hau sama sosai. A saka towel a ruwan sanyi ku bani da sauri jikinta ma akwai zafi mai tsanani .
? ? ? Cikin sauri kuwa aka kawo towel Win, Oum ta rufa mata a jiki na kusan minti biyar, RK yace a sake bashi ?arami, aka janye wannan da har yay wani zafi. Wanda aka kawo Win aka saka mata a goshi sai gashi tana sakin ajiyar zuciya a jajjere. Baba Sardauna da abin ya girmesu sukace dama bata da lafiya ne. ALLAH sarki Wan uwa dai Wan uwa ne. Aunty Babba domin kare ?ar uwarta tai saurin bama Baba Sardauna amsa da Mamyn bata da lafiya, dama da ?yar ta iya fitowa tace mata gana ganin jiri.
? ? ? ?? Ba dai dan kowa yaji ya gamsu ba akai shiru, duk da ramar da Mamyn tai a bayyane take, dan saima yanzu da take a kwance kowa ya ?ara tabbatar da hakan. Nan dai aka shiga jajanta al'amarin ana mata addu'ar samun lafiya mai Worewa. AA dai yayi shiru kawai yana kallon Mamyn, zuciyarsa cike da nauyin abu biyu, farin cikin samun ?aruwa dana halin da Mamyn ke ciki. Dan Wazun da masifa ta koroshi daga sashen nata bayan ta gama zazzaga masa masifar da bai san laifin da yayi ba...
? ?? An sake musu addu'ar samun lafiya ita da Maanal Win kowa ya fice. A mamakin kowa kuma Abah bai ko taSa Mamyn ba. Yadai jajanta kamar kowa. Da zasu fita kuma ya busu suka fice. Sai Oum, RK, AA aka bari a Wakin, dan RK yace Mamy Win na bau?atar iska....

_________&

? ? ?? A Kaduna kam yaran Hajiya Yaya basu san mike faruwa ba sai da asuba koma muce gari ya waye. Sun saba ita ke tashinsu sallar asuba. Amma yau sai sune suka tashi da kansu. Hankalin Amrah ya?i kwanciya, tana idar da salla ta ce,  Aunty ko lafiya yau Mamma bata tada mu salla ba.
? ? Nusaiba dake kusa da ita ta ce,  Yanzu nake son yin magana Amrah, amma jeki le?ata ko itama makarar tayi jiki da jini. Balle Kinga kwana biyun nan ba wani isasshen barci take ba .
? ? Kai Amrah ta jinina tana mi?ewa, mintuna kaWan sai gata da gudu har maganarta bata fita sai nuna hanyar waje take. A zabure duk sauran ?an uwan nata suka mi?e suka bita. Wani irin shock da tashin hankali suma suka shiga da ganin Hajiya Yaya a Waure. Ga Wakin yay kaca-kaca alamar ansha bincike a cikinsa. Atare kuwa sukai kanta suna kiranta kowa na fashewa da kuka. Sai dai koda suka cire abinda ya Waure bakinta ma bata numfashi, kuka suke na tashin hankali. Siyama dake babba a cikinsu ce tai hankalin kiran layin Daddy. Yana Wagawa ta sanya masa kuka da faWin,  Daddy wlhy Sarayi sun shigo mana gida jiya da dare. Sun Waure Mamma gashi nan ma bata numfashi .
? ?? Matu?ar bugawa ?irjin Daddy yayi, dama yau yake shirin su koma gida Ammie dai sai gobe idan ALLAH ya kaimu dama sukai da ita. Cikin ruWewa Daddy yace,  Ina Yazeed, ku kirashi, nima in sha ALLAHU gani nan tahowa .
? ? ?  Daddy kasan ko mun kira Yaya ba zuwa zai yi ba. Daddy mun shiga uku idan Mamma ta rasu ya zamuyi . Kuka ya sar?eta. Tausayin yaransa ne sosai ya ratsa shi. Cikin kwantar da murya ya ce,  Siyama bazata rasu ba in sha ALLAHU. Ku kwantar da hankalinku bara na turo muku Doctor. In sha ALLAHU nan da awa biyu nima zan iso, idan kuma mun samu train shike nan ma, kumata addu'a kudai, kinga kace babba sai kin nutsu suma sauran zasu nutsu okay .
? ?? Kai ta jinjina kamar tana a gaban Daddyn ta share hawaye. Gaba Waya Daddy ma shi ya rasa ina zai kama. Sai kawai yay kiran layin Ammie. Amma ba'a Waga ba. Doctor Winsu ya kira ya sanar masa yaje gidansa Please da gaggawa ana bu?atarsa. Yana yankewa ya kira dpo Win dake station Win kusa da anguwarsu. Da ga haka ya sake gwada kiran Ammie amma ba'a da??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ga ba. Dole ya ajiye wayar ya tada su Waleed da suka koma barci yace su shirya. A gurguje duk sukai shiri, cikin sa'a ya kira train station ya samu ticket. Gidan su AA suka nufo yana cigaba da gwada kiran Ammie. Amma har suka iso bata Waga ba...
? ?? Ammie wayarta na'a silent ne, anata kuma wannan kai-kawo na Maanal sai ga na Mamy, shiyyasa sam bama tasan Daddy na kiranta ba. Sai yanzu da kowa ke fita ta Wauka wayar dan kiran su Shahidah taci karo da miss calls din Daddy da yawa. Sai da gabanta ya faWi, tai ?o?arin kiransa back. Aiko kasancewar ita Win shima yake son kira dama ko ringing batayi ba ya Waga. Cikin tashin hankali Ammie ta ce,  Daddyn Hameed lafiya dai kuwa. Tarin miss call Winka sun tada min hankali .
? ?? Sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya sanar mata ai gashi ma a gidan Darma Win. Yana tare da Babban Yaya yanzu haka. Dan cikin sa'a motar Daddy na shigowa Babban Yaya na fitowa daga sashensa shar da shi. Sashen Oum yake shirin wucewa ya hango Waleed na fitowa a mota shine ya nufosu. Koda Ammie ta fito ta samu har su Abah ma sun fito dan Daddy yace bazai shiga ba. Train Winsu na gab da wucewa.
? ?? Koda Daddy ya gaya mata ta shiryo su wuce hankalinta sake tashi yayi. Abah ne yace ta kwantar da hankalinta ga abinda ke faruwa ne. Aifa Ammie da saurinta ta juya ciki tana sanar masa Hajiya Basariyya na nan tare da su ai. Daddy yace ya korata. Shi kuma ya fara ?o?arin saya mata ticket Win da farko ya manta ne ma gaba Waya tana nan itama. Babu abinda Ammie ta Wauka sai wayarta da handbag, acewarta Amaal ta taho mata da sauran kayan. Kowa nata jajanta al'amarin. AA nason tashi babu dama, haka ya ha?ura yabi Ammie da addu'a, amma yasa a ransa in sha ALLAHU ko yau bai bi bayansu Kaduna ba zuwa gobe zaije.
? ?? Sai da su Ammie suka wuce sassan su Oum suka dawo ciki ana ?ara jajantawa. Sai lokacin kuma Babban Yaya kejin Lilly da Mamy babu lafiya. Sai ga Yaya Fawzan shima kamar an saita. Farin ciki matu?a suka nuna da jin labarin cikin jikin Lilly, suka jajanta na Mamy dake kwance tana jin kowa amma tai lambo. Shi dai RK yasan ba barci take ba, amma yay shiru kawai....
Cike da tsokana Yaya Fawzan dake kallon AA bayan ya gama duba result Win gwajin Maanal da RK ya bashi dan neman magana. Kasancewar yana zaune ne a bed side drawer kusa da AA ?asa-?asa ya ce,  Uhm-uhm wato yaron nan kai bala'i ne, afa ranar daka tafka tsiyarka a ranar komai ya kankama...
? ? ?? Baki buWe AA ya kalla Yaya Fawzan, sai kuma ya kalli inda Babban Yaya ke tsaye jikin mirror yana danna waya. Ganin hankalinsa ba'a kansu yake ba ya dawo da kallonsa kan Yaya Fawzan dake dariya shi da RK. Caraf RK yace,  Kai ko babban sauro ne fa, kaima kasan sau Waya yake shan jini a kwanta. Bugun ?an ball ake gaya maka Son .
? ? Ai dariya suka sake kwashewa da shi, har Babban Yaya na Wagowa ya kallesu. Ya ce,  Kuna lafiya kuwa? .
? ? ? AA daya watsa musu harara ya ce,  Inafa sukaga lafiya Yaya. Ai sai kun haWa da addu'a .
? ? ? ??  Tare dakai za'a haWa ai mana addu'ar ai. Ka gama tafka tsiya a Waki ka fito kana mana wani sanyi-sanyi kai na ALLAH .
? ? ? RK ne mai maganar yana hararar AA. Kai AA ya girgiza kawai. Babban Yaya yayi murmushi da faWin,  Ku biyun nan dai kun saka min Auta a gaba. Bayan kuma da naku tambarin a goshi.
? ?? Yaya Fawzan ya ce,  To ai mu Yaya bamuyi musu ba. Shi ko fa, yayta wani ciccin magani yana dakewa. Kai yau ba gashi fuskarka murmushi ya?i barinta ba alamar godiyar UBANGIJI  .
? ? ? Da gudu Babban Yaya ya waro idanunsa akan Yaya Fawzan.  Oh iya shegen naku ya bar kan Auta ya dawo kaina kuma kenan? . Yay maganar yana wurgoma Fawzan gwangwanin turare. Mi RK da Fawzan zasuyi in ba dariya ba. Shi kansa AA ?asa yay da kai yana murmushi, dariyar kuwa ya danneta da ?yar. Dan harga ALLAH shima fa tunda Babban Yaya ya shigo gulmarsa yake a zuciya. Fuskarsa a sake, ga wani ?yallin angwanci da cikar kamala a tare da shi. ?amshinsa kam gaba Waya ya gauraye da wanda ba nashi ba...........
'?



Ehem-ehem >?#?>?#?=??



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



......... Oh jama'a, yaran nan jiyya kukeyi ko shargallenku? .
?? Oum data le?o ta faWa tana kallonsu. Mu?uy AA ya haWiye murmushinsa yana nuna RK da Fawzan.  Oum kin san in dai waWan nan biyun na a waje to sai addu'a. Sun addabemu ki korasu waje dan ALLAH .
? ? ? ? Oum dake satar kallon Babban Yaya ganin yanda fuskarsa ke ta annuri ga murmushi ya?i barinta ta ce,  Ai za'a kai ga hakan Auta. Kunsa marasa lafiya gaba dan iya shege sai dariya kuke? .
? ? ? RK yace,  Aunty ai barci suke. Kuma dariyarmu nutsuwa ma zata basu su duka kedai jeki cigaba da hidimar bikinki Maman anguna .
? ? Kai Oum ta girgiza kawai da faWin,  ALLAH to ya shiryeku ta juya ta fita. Kusa da Babban Yaya RK ya koma ya tsaya. Da sauri Babban Yaya yace,  Kana cewa tak zan ajiye kawun gefe nima nayi ta auta yau. Tunda na fahimci kai da Fawzan kun zama ?an iska yanzu .
? ? ? ? Ai yanzu kam AA sai da ya dara. ALLAH sarki babban Yaya yana tsoron yan iskan biyu su tasashi gaba. RK da Fawzan kam dariya ba'a magana. RK ya ce,  Haba Son yada tsarguwa haka? Nifa tambaya kawai zanyi amma kana neman fassarani da wani abu kuma .
? ? ? Babban Yaya ya hararesa da faWin,  Bar tambayarka na yafe. Shiyyasa auta ya raina ku wlhy, manyan banza ne anan kawai. Kudai tuna ga Lilly nan kwance zata iya farkawa ta jiku. Ga kuma Mamy .
? ? ? ?? Cike da mugunta RK yace,  Ai Mamy barci take bil ha??i, Lilly kam tashinta ba yanzu ba.
? ?? A hankali hawaye suka silalo ta gefen fuskar Mamy, kasancewar tacan take kwance ta juya musu baya ba gani suke ba. Tsinuwa take jerama RK a zuciyarta tari-tari. Dan yau tsanar da take ji tana masa tafi ta kullum shi da kowa ma dake a Darma Family. Wani irin sukar zuciyarta da ?onata dukkan hirar da sukeyi take mata. Zuwa yanzu ji take tazo gaSar da bazata iya ha?uri ba, dan in har tai hakan lallai Fateema na shirin cinta wasa ne. Kuma wannan cikin tayi alwashin ko zata tafi tsirara sai ta zubar dashi wlhy. Manaal bazata taSa haihuwarsa ba...

? Ehem-ehem. Ashe watan samun matsalar AA da Mamy ya tsaya kuwa>?-?, dan wannan cikin duk wanda yay gigin taSashi to bara dai nai shiru, Wan soyayya ne fa, komu ai sai inda ?arfinmu ya ?are ko ya kukace mutane na?=??=??

_______&
? ? ?
? ? ? Anan Mamy na a birkice da batun ciki can ma Sangaren Nibras da Saheeba da su Nuratu da uwarsu cike zukatansu suke da ba?in ciki bayyananne kai kace sun haWa miji ne da Maanal Win su duka, dan kishinta suke ji na gaske a zukatansu bayan kishiyoyin nasu. Karan farko Nibras taji wani abu mai kama da tashin hankali a ?asan zuciyarta game da haihuwa. A sati huWu kacal cikin na biyar Maanal nada cikin masoyinta AA, itama Najma fa nanda wata sati biyar Win za'a iya cewa tana da cikin mijinta kuma. Hakama Ameerah zata iya samu. Ga Saheeba ance ciki ne da ita itama. To itafa?. Zuciyarta tai wani kalar motsawa. Ai babu shiri ta Wauka waya ta kira mamanta ta labarta mata komai. Itama dai Maman tata hankalinta ne ya tashi, dan sak irin tunanin Nibras Win ne yazo mata. A sanyaye Mom dinta ta ce,  Nibras kodai kinsha wani abun hana Waukar ciki ne a farkon aurenku? Shekara biyar ana shirin kulle ta shida ba wasa ba. Kin fa samu Saheeba da tsohon ciki a gidan nan, ta haihu kina nan, ta raina ta yaye ta sake samun wani ta haifa ta raina ta yaye, badan ma jinkiri data samu ba da yanzu maybe tayi wani wannan cikin da akace ta samu zai zama na huWu ne. Ga kuma wadda aka auro jiya-jiya itama harta samu. Suma wannan da suka shigo karki raba Wayan biyu nan da sabon wata su fara nasu amaye-amayen tunda Waukar cikin yanzu ba wuyane da shi ba. Shi ke nan kin zama ?ar kallo mu da dukiyar Darma sai hasashe daga nesa muna ji muna gani wasu naci. Lallai muna cikin babbar jarabawa, dan ba haukan kishi ya kamata na tayaki ba Nibras rashin samun cikin ki ya kamata ya dameni ma a wannan gaSar. Nibras kinsha wani abu ne? Ki gaya min dan ALLAH nasan ina zan kama ina zan samo mafita .
? ? ? Shiru Nibras tayi kalaman mahaifiyarta na mata luguden daka a zuciya da ?wa?walwa. Mahaifiyar tata ta daka mata tsawa daga can.  Nibras! Magana nake dake fa kika min shiru! Ki faWa min kinsha wani abun hana Waukar ciki ne dan ubanki?!!! .
? ? ? Tsabar yanda tsawar ta ratsata sai da ta zabura jikinta na Wan rawa. Sai kuma hawaye sharrr suka shiga ziraro mata kamar an buWe fanfo. Tasan halin mahaifiyarsu sarai, da abinda zata iya, ta musu raino na gata musamman ma ita da take mace, amma idan tana son abu bakai mata ba ka banu, sarai zata iya Waukarta takai asibiti a bincikata. Dan haka gara ta faWa mata gaskiya kawai. Murya na rawa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login