Showing 228001 words to 231000 words out of 244033 words

Chapter 77 - AJIYA A DUHU COMPLETE

11 Jul 2025

75232

ka zan iya. Aina tashi .
? ??  Kin tabbatar  .
Nan ma kan ta jinjina masa. Ya ce,  To oya, aimin addu'a fa ALLAH ya bani ?an uku masu kama da ?ar Zaria .
? ?? Fuskarta da murmushi tace,  In sha ALLAHU, amma masu kama da Wan Darma nafi so nikam .
?? Shima sai ya murmusa yana rufe mata ?ofar ya wuce massalaci. Koda ya dawo kai tsaye Wakin nata ya nufa, ya sameta a kan sallaya tana azkar. Sai ya zauna a bakin gadon shima yana tashi. Koda ya idar ya fahimci itama ta idar cike da kulawa yace,  Taso mu kwanta barci nake ji sosai Love . Gaban Najma ya faWi, amma dai ta daure ta mi?e. Batare data cire hijjab Win ba taje gabansa ta rissina tana gaisheshi. Maimakon amsawa sai ya kamota ta hawo saman gadon, ya zame mata hijjabin ya kwantar da ita a jikinsa ya rungume. Cikin kunnenta ya ce,  Love bafa haka ake gaida miji ba. murmushi tayi mai sanyi ta ce,  To kayi hakuri zan gyara . Idanunsa ya lumshe, yana jin daWin yanda komai yace bata masa musu. Sun daWe shiru na wani lokaci, kafin ya lalubo lips Winta ya haWe da nashi. A tsorace take matu?a, amma batai masa musu ba ta barshi yay yanda yake so. Har ya ha?ura ya barta dan kansa ya rungumeta kawai, a hankali ya fara sauke numfashi alamar barci ya Waukesa. Itama sai ta sauke ajiyar zuciya ranta fal farin ciki yau gata a jikin Yaya Fawzan. Rayuwa kenan, watanni biyar da suka wuce ko a tunani bata taSa kawo hakan a ranta ba, tsakaninsu da Yayunsu girmamawace da kyautatawa. Sunama juna ?auna irin ta yan uwan taka, amma a yanzu jitake Yaya Fawzan shine duniyarta, shine farin cikin ta. Kaunarsa take matu?a a ?ar?ashin zuciyarta. Fatanta ALLAH ya bata ikon faranta masa, ya kuma bashi ikon sauke hakkin su. Nibras ta faWo mata a rai, sai kawai ta kauda tunaninta ta gyara kwanciya a jikinsa itama barcin yay gaba da ita.....

________&

? ? ?? Anan Abuja ana bidiri, acan Kaduna kam al'amari ne babba ya faru. Ammie da Hajiya Basariyya duk suna nan Abuja wajen biki. Yaran Hajiya Basariyya suna Zaria suma basu koma Kaduna ba. Hakama Daddy tun ranar Waurin aure daya taho da Hameed da Waleed basu koma Kaduna ba ya zauna yin wani aiki da da Yaya Yazeed ne keyinsa. Shigowar wannan matsalar tashi kuwa duk ya saki abubuwan ya tare a jikin Nazeera. Sai abinda tace yayi yake yi. Shiyyasa Daddyn ya dakata yin aikin Hameed na taimaka masa duk da yaron sai yanzu ne yake js2 a Secondary. Amma da yake yana da kwazo da fahimtar abubuwa sai Daddyn ke sashi yana taimaka masa da ?ananun abubuwa.
? ?? Hajiya Yaya ita kaWai ce a gidan sai ?a?anta. Sai Nazeerah da Yaya Yazeed da sai ma ka jima bakaji motsinsu ba. Tunda Daddy yabar gari mijin Sabuwa biye yake da shi, dan haka shima anan yake nasa shiri. Yau kuma daya kammala komai yay kiran Yazeed a waya. Lokacin yana Wan barcinsa da Nazeerah ta barsa yi da ?yar, dan jarababbiya ce ta bugawa a jarida. Shi kuma gashi ALLAH bai yosa mai yawan damuwa ba. Indai ya samu ya biya bu?atarsa dan kwana biyu uku ma sai ayi bai nema ba. Amma ita babu fashi babu Waga ?afa. Kuma dole yay mata yanda take so babu abinda ya shalleta da baya ra'ayi. Wayar ta katse aka sake kira, cikin haushi Nazeerah ta Wauka da nufin kashewa sai taga sunan Babanta. Aiko wani irin duka ta Wakama Yazeed ya farka a firgice. Harara ta watsa masa tare da jefa masa wayar tana faWin,  Kaifa wani lokacin wawa ne, to ihu zaka mana da .
? ?? A jiyar zuciya ya sauke. A ?asan ransa yana jin zafin zagin data masa, amma a zahiri sai yace,  Kiyi ha?uri na tsorata ne.
? ?? Tsaki taja ta maida kanta ta kwanta, cike da wula?anci tace,  Tashi kaje can falo ka amsa bazaka daman ba anan barci zanyi. Shima Daddy ya wani kama kiran mutane a cikin dare suna hutawarsu. Mtsowww  . taja tsaki. Jallabiya Yazeed ya Wauka ya sanya, sannan ya fita dai-dai kiran baban Nazeera Win na sake shigowa. Cike da girmamawa da tsantsar ladabi ya shiga gaisheshi harda du?unnawa kamar yana a gabansa. Daga can baban Nazeera ya amsa cike da isa, kafin cikin bada umarni ya ce,  Yazeed kana jina ..........
'?

*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*

______________

Alhamdulillah! Shin kunada labarin MG s Beauty Lounge zai buWe a ranar Litinin, 2nd June 2025  daidai lokacin Sallah!=?
?

 Yan mata da mata masu son kyau a Kaduna, lokaci yayi da za ku haskaka a wannan Sallah!
MG s Beauty Lounge ya buWe da kwalliya, tsafta da ?amshi irin na sarauniyar zamani!

Ga abin da zaki samu idan kika ziyarce mu:

Gyaran gashi da kitson zamani

Kwalliyar Sallah mai Waukar ido

Wanke ?afafu da pedicure mai sanyaya rai

Kayan gyaran fata na gaske

Lalle mai kyau da salo na zamani

Tura-turai, humra, incense da ?amshi masu daWi

Shirin amare da na musamman

Ba kawai gyara muke ba  kulawa ce ta musamman ga kowace sarauniya.
Zo ki ji daWin wanke ?afa, lalle, kwalliya, ki saya kayan kyau da ?amshi  komai a wuri guda mai kyau.

Adireshi: Block 21, Nnamdi Azikiwe by Makarfi Road, bayan gidan Indomie, kusa da Sorera Restaurant, Kinkinau, Kaduna.

Tambaya/Booking:
WhatsApp: 08062991549
Kira: 09016108092 / 08064532391

Ki zo ki gani da idonki  ki ji daWin sauyin MG s Beauty Lounge.
Bi mu a IG & TikTok: @MGsBeautyLounge

__________

.........Murmushi Aunty tayi da girgiza kai, cikin rashin damuwa ta ce,  Wanda dai kika haifa mata Winne, kika kuma Wauka da hannunki kika bata a gaban shaidu halak malak. Kika kumayi al?awarin wannan ?yautar bazata taSa tashi ba har abada. Ni kinga tafiyata, ya kamata dai kima kanki faWa akan ?an uwan nan namu kamar yanda na baki shawara, idan ba haka ba bayan ?a?an har muma dangin naki sai kin rasamu Waya bayan Waya dan zuciya nason mai ?yautata mata . Daga haka tai ficewarta.
? ?? Idan ana suman zaune to yau shi Mamy tayi kalaman Aunty na jijjiga mata zuciya. Yaushe lalacewar tata takai haka da Aunty ke datsa mata irin wannan maganganun babu ko risinawa. Eh lallai da alama ta fara sakaci da kanta, shiyyasa itama Nana yanzu take kunno mata wasu ba?in Wabi'u, jiya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? fa ?iri da muzu ta tafi ta tare a sashen ?arta kota kanta batabi ba, yau kuma ga aunty na gaya mata magana akan Fateema da ?an uwansu.....

? ? ?? (=??Kamil-mil ta malam Aliyu Darma kenan=??)

_______&

? ? ? ?? Matu?ar jin jiki Ameerah tayi a hannun Babban Yaya, kuka kam tasha har sai da muryarta ta dushe. Shi kuma yanata aikin lallashi da kalamai masu taushi da sanya mata albarka. Makarar da suka nema yi ya sashi barinta ya gyara jikinsa ya tafi sallar asuba. Ana idarwa bai tsaya ya haWu da kowa a yaran nan ba dama su Abah ya baro massallacin. Sai da ya haWa tea a kitchen ya hau sama ya Wakko magani sannan ya koma Wakin Ameerah. Barcin wahala ya Wauketa yanzu kam, dan haka cikin lallashi ya shiga tada ita. Da shagwaSar kuka ta farka masa, shi dai yanata ban baki da lallaSa. Sai da tai shiru yay ?o?arin mi?ar da ita dan taimaka mata tace ita bata so ya kira mata Maanal.
? ?? Shiru yay yana kallonta a karo na farko, sai kuma yay Wan murmushi da faWin,  Bazai yiwu ba My Soha, karfa ki manta Lilly autarmu ce, taya zan yarda tazo taga wannan Wanyan aiki da yayanta ya tafka. Adai yi ha?uri a tausaya min komai kike so zan miki. Gwara-gwara ma kice in kira miki Aunty Majdiya ko Aunty Siyama .
? ? ? KafaWa ta ma?e ta ce,  Uhm-uhm ni ina jin kunyarsu gaskiya .
??  To nima ina jin kunyar Lilly gaskiya. To kawai ki bari ni da nai aika-aikata nai aiki na ba shike nan ba. Amma kiran Lilly ai akwai ?ura babba .
? ? ? ?? Rigima ta cigaba da masa, ya cigaba da lalaSata shima, tare da nuna mata agogo lokacin salla na sake nisa. Dole ta yarda yay mata dukkan abinda ya dace, ya gasata yanda ya kamata dama batai zaton zai iya ba sannan ya Wakkota har kan abin salla. Shi ya saka mata riga da hijjab tai sallar, zata kwanta a wajen ya ri?eta a jikinsa ya bata tea Win nan tasha ya bata magani. Sake Waukarta yay ya maida a saman gadon daya canjawa bedsheet, ya kwanta shima ya sakata a jikinsa yana raWa mata,  Oya sleep a cikin kunne. Ajiyar zuciya kawai ta saki dan tasan dai itama tana bu?atar barcin sosai tunda bai barsu sunyi ba sam, a hankali ta lumshe idanu. Shi ko yana shafa kanta a hankali a haka shima barcin yay awon gaba da su su duka biyun zukatansu cike da nutsuwa da ?aunar juna mai ban mamaki......

Hummm su Babban Yaya>?-?na daiyi shiru kawai ______&

? ? ? ?? Yaya Fawzan kam da aka gar?ame a cell barcinsa gaba Waya mafarkin Najma ne, koda ya farka da asubahi sai yaga wayam babu Nibras a Wakin. ?wafa yayi cike da jin zafi a ?asan zuciyarsa ya sakko a gadon. Sai kuma gata ta fito daga bayi alamar wanka tayo. Kallo Waya yay mata ya Wauke kansa. Ta wuce tana ?ar dariyar mugunta duk da itama ranta a ?untace yake har kuka tayi bayan yayi barci, dan wayar da yayi da Najma jiya da dare a gabanta ta tsaya mata a zuciya. Badan karma yaga gazawarta ba data buWe masa ?ofar tun daren, amma koba komai gara su kwana a ?untacen su duka, ?ofar ta buWe ta fice gaba Waya a dakin tana wa?a. Guntun murmushi ya saki yana mai cije lips, a fili ya furta,  Anjima kaWan zakiyi kuka yarinya. Kukan jiya da daren ma da kikai ina jinki . Bathroom ya shiga, dole yay wanka kafin shirin massalaci. Koda ya sakko Wakin Najma ya nufa, jin ?ofar a rufe sai yay knocking. Cikin mayen barci Najma ta taso ta buWe masa, ya Wan zuba mata idanu ganin yanda kayan barcin suka kwanta a jikinta suka mata ?yau. Kauda kansa yay, cike da kulawa ya shafa fuskarta da faWin,  Sorry Love na tashe ki ko, lokacin salla yayi ne .
? ?? Kanta ta jinjina masa, sai kuma a ta furta,  Thanks you Yaya . Cikin yanayin muryar barci. Aiko sai da tsigar jikin maza ta tashi. Ya dai dake yace,  Nazo na taimaka miki kiyi alwalar? Naga kamar akwai barci a idonki .
? ? ? Kanta ta girgiza masa, sai kuma ta Wan kallesa ta maida kanta ta du?ar.  A'a Yaya kaje massalacin ka zan iya. Aina tashi .
? ??  Kin tabbatar  .
Nan ma kan ta jinjina masa. Ya ce,  To oya, aimin addu'a fa ALLAH ya bani ?an uku masu kama da ?ar Zaria .
? ?? Fuskarta da murmushi tace,  In sha ALLAHU, amma masu kama da Wan Darma nafi so nikam .
?? Shima sai ya murmusa yana rufe mata ?ofar ya wuce massalaci. Koda ya dawo kai tsaye Wakin nata ya nufa, ya sameta a kan sallaya tana azkar. Sai ya zauna a bakin gadon shima yana tashi. Koda ya idar ya fahimci itama ta idar cike da kulawa yace,  Taso mu kwanta barci nake ji sosai Love . Gaban Najma ya faWi, amma dai ta daure ta mi?e. Batare data cire hijjab Win ba taje gabansa ta rissina tana gaisheshi. Maimakon amsawa sai ya kamota ta hawo saman gadon, ya zame mata hijjabin ya kwantar da ita a jikinsa ya rungume. Cikin kunnenta ya ce,  Love bafa haka ake gaida miji ba. murmushi tayi mai sanyi ta ce,  To kayi hakuri zan gyara . Idanunsa ya lumshe, yana jin daWin yanda komai yace bata masa musu. Sun daWe shiru na wani lokaci, kafin ya lalubo lips Winta ya haWe da nashi. A tsorace take matu?a, amma batai masa musu ba ta barshi yay yanda yake so. Har ya ha?ura ya barta dan kansa ya rungumeta kawai, a hankali ya fara sauke numfashi alamar barci ya Waukesa. Itama sai ta sauke ajiyar zuciya ranta fal farin ciki yau gata a jikin Yaya Fawzan. Rayuwa kenan, watanni biyar da suka wuce ko a tunani bata taSa kawo hakan a ranta ba, tsakaninsu da Yayunsu girmamawace da kyautatawa. Sunama juna ?auna irin ta yan uwan taka, amma a yanzu jitake Yaya Fawzan shine duniyarta, shine farin cikin ta. Kaunarsa take matu?a a ?ar?ashin zuciyarta. Fatanta ALLAH ya bata ikon faranta masa, ya kuma bashi ikon sauke hakkin su. Nibras ta faWo mata a rai, sai kawai ta kauda tunaninta ta gyara kwanciya a jikinsa itama barcin yay gaba da ita.....

________&

? ? ?? Anan Abuja ana bidiri, acan Kaduna kam al'amari ne babba ya faru. Ammie da Hajiya Basariyya duk suna nan Abuja wajen biki. Yaran Hajiya Basariyya suna Zaria suma basu koma Kaduna ba. Hakama Daddy tun ranar Waurin aure daya taho da Hameed da Waleed basu koma Kaduna ba ya zauna yin wani aiki da da Yaya Yazeed ne keyinsa. Shigowar wannan matsalar tashi kuwa duk ya saki abubuwan ya tare a jikin Nazeera. Sai abinda tace yayi yake yi. Shiyyasa Daddyn ya dakata yin aikin Hameed na taimaka masa duk da yaron sai yanzu ne yake js2 a Secondary. Amma da yake yana da kwazo da fahimtar abubuwa sai Daddyn ke sashi yana taimaka masa da ?ananun abubuwa.
? ?? Hajiya Yaya ita kaWai ce a gidan sai ?a?anta. Sai Nazeerah da Yaya Yazeed da sai ma ka jima bakaji motsinsu ba. Tunda Daddy yabar gari mijin Sabuwa biye yake da shi, dan haka shima anan yake nasa shiri. Yau kuma daya kammala komai yay kiran Yazeed a waya. Lokacin yana Wan barcinsa da Nazeerah ta barsa yi da ?yar, dan jarababbiya ce ta bugawa a jarida. Shi kuma gashi ALLAH bai yosa mai yawan damuwa ba. Indai ya samu ya biya bu?atarsa dan kwana biyu uku ma sai ayi bai nema ba. Amma ita babu fashi babu Waga ?afa. Kuma dole yay mata yanda take so babu abinda ya shalleta da baya ra'ayi. Wayar ta katse aka sake kira, cikin haushi Nazeerah ta Wauka da nufin kashewa sai taga sunan Babanta. Aiko wani irin duka ta Wakama Yazeed ya farka a firgice. Harara ta watsa masa tare da jefa masa wayar tana faWin,  Kaifa wani lokacin wawa ne, to ihu zaka mana da .
? ?? A jiyar zuciya ya sauke. A ?asan ransa yana jin zafin zagin data masa, amma a zahiri sai yace,  Kiyi ha?uri na tsorata ne.
? ?? Tsaki taja ta maida kanta ta kwanta, cike da wula?anci tace,  Tashi kaje can falo ka amsa bazaka daman ba anan barci zanyi. Shima Daddy ya wani kama kiran mutane a cikin dare suna hutawarsu. Mtsowww  . taja tsaki. Jallabiya Yazeed ya Wauka ya sanya, sannan ya fita dai-dai kiran baban Nazeera Win na sake shigowa. Cike da girmamawa da tsantsar ladabi ya shiga gaisheshi harda du?unnawa kamar yana a gabansa. Daga can baban Nazeera ya amsa cike da isa, kafin cikin bada umarni ya ce,  Yazeed kana jina ..........
'?

*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*+234 805 568 7449*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*

*_=???AJIYA A DUHU....=???_*

*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R

_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*

______________

........ Eh Daddy ina ji .
??  Yauwa aiki zan saka ka yanzun nan. Kaje sashen Babanka ka buWe wardrobe Winsa ka bincika min ko ina na cikinta ka tattaro min takardun duk wata kaddara da dukiyarsa. Ka Waga har ?asan gado. Na baka daga nan zuwa asuba zan kiraka ka fito waje ka kawo min .
? ? ? ?an jimm Yazeed Win yayi, baban Nazeera ya daka masa tsawa. A firgice ya ce,  To Daddy an gama an gama kayi ha?uri idan ranka ya Saci, nama san duk inda yake ajiyewa ai . Har tuntuSe yake ya fice zuwa sashen Daddy. Ya taSa ?ofar a kulle sai ya shiga laluba jikinsa. Jin babu key ya juya ya koma sashensu. ?akinsa ya wuce ya Wakko key Win sashen Daddy da yake da shi kamar wanda ake controlling da remote jikinsa har rawa yake yi. Haka ya buWe ya shiga. Duk da ba shiga Wakin barcin Daddy yake ba sai inta kama kai tsaye yasan inda duk Daddy ke ajiye abubuwansa mai muhimmaci. Aiko ko cikin minti talatin ma ya tattara komai a cikin akwati ya fito, Baban Nazeera ya kira, ya sanar masa gasu. Abun sai ya bashi mamaki, jin an samu wannan da sauki sai yace,  Kaima jeka tattaro min naka. Ka kuma shiga sashen matan Babanka dana uwarka duk gwalagwalansu da nasu takardun ka tattaro min .
? ??  To Daddy an gama Yazeed ya faWa yana nufar sashensu. Kaf abubuwansa hatta atm bai bari ba sai da ya tattaro.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login