Showing 219001 words to 222000 words out of 244033 words

Chapter 74 - AJIYA A DUHU COMPLETE

11 Jul 2025

75226

Uhm bazaka ganeba Besty. Najma da Ameerah ne suka ban dariya wlhy. Kaga idanunsu kuwa kwale-kwale Najma harda hawaye wai Yaya Fawzan yace ta shirya Ba Waga ?afa....
? ? ? AA yaji gulma ya ce,  To shirin mi kuma kamar masu tafiya ya?i .
? ? Labari kaf Maanal ta kwashe ta bashi yanda sukai da su Najma. Sai ga AA yana dariyar shima. Ya ce,  Ai Yaya Fawzan da kike ganinsa nan A Win kansa ne. Amma Besty wannan ai dariyar mugunta ce .
? ? ? ? ??  Ramawa nayi ai, dan baka san irin sherin da Najma ta dinga min ta waya ba ne. Ameerah ko idan Mommy (Hajiya Shuwa) tazo sakani a ruwan zafin nan biyota take dan kawai ta tsokaneni, har gwada irin yanda nake tafiya takeyi. Ai bamma yi musu komai ba sai gobe idan ALLAH ya kaimu. ALLAH yasa shima Babban Yaya kada ya ?yale Ameerah .
? ? ? Murmushi AA yay yana girgiza kansa. Sai kuma ya sumbaci lips Winta da yay ?yau sosai. Tasan ma ?arshen zancen, dan haka ta tura masa lips Win ta ce,  Nama san bazaka barmin ba shanye kawai .
? ? ?? Kanta ya dungure da faWin,  ALLAH kinga wajen barci na. To na bar miki yau ....

?? &&

? ? ? ?? Sosai aka shirya wajen lunch Win yay matu?ar ?yau. Maza na dawowa sallar azhar aka fara kwasar mutane. Dan ba'a son ai African time sam. AA ya Wauki babban Yaya da Amarya Ameerah, Maanal na kusa da shi. Dan haka Babban Yaya ya kama kansa, ya dai ri?e hannun Ameerah shima ta yanda su AA Win bazasu lura ba. Fawzan kuma RK ne, shima Nuwaira a kusa da shi. Nan kam babu kunya Najma na shigowa Fawzan ya rungume abarsa, sai da Nuwaira zata shigo ya saketa amma hannunta na cikin nashi. RK na son yin tsokana dole ya shanye saboda dai Najma ?a ce, ai da kunya a raka ba?o ya ruga ko. Ameer ma wani cousin Winsa ne ya Waukesu shi da Maimoon Winsa. Shi kam ai sai da ya shanye lipstick dinta tas ya samu natsuwa. Cousin Win nasa nata dariya da faWin,  ?an iska a gabanmu babu kunya .
? ? ? Ameer yace,  In kunji haushi ku ?aro kuma ko Baby . Yay maganar yana rungume Maimoon a jikinsa. Ita dai kunyar duniya ta isheta sai faman sinne kai take. Dan abu ne da bata saba da shi ba sai dai ta gani a film. Duk da kasancewar family Winsu ana karatu mai zurfi iyayensu tsaye suke akan tarbiyyarsu, dan ko namijin family Win Darma sai dai yayi iskanci a Soye amma wane mutum. Balle su mata da dukkan motsinsu akan idon iyaye da yayye da kawunnai yake.
? ? ? ? A mota su Maanal suka bar su babban Yaya, sai lokacin ya rungume Ameerah a jikinsa. Ajiyar zuciya suka saki a tare. Murya a ?asan ma?oshi ya gwargwaWa mata abu a kunne. Kunya ce tai wani irin baibaiyeta. Dole ta cusa kanta a ?irjinsa tana murmushi. Shima murmushin yake yi zuciyarsa da jikinsa na masa wani irin sanyi ?alau. Bai saketa ba sai da akai knocking glass Win. A hankali ta zame jikinta da maida kanta gefe shi kuma ta gyara zamansa kamar komai bai faru ba. Uncle Najeeb ne, ya du?o suka Wanyi magana...
? ?? Acan ma dai Fawzan su RK na fita ga matse Najma. Dan shi yanayin da yake ciki kam ba'a magana. Abinka da ba'a saba samu available ba sai ansha dambe da Hajiya Nibras=??. Ita ko Najma gata a tsorace amma soyayya bata barinta yin musu. Dan haka yake samun na morewa yanda ya kamata. Sai da aka gama kimtsa komai sannan suka fito. An musu rakkiya ciki har wajen zamansu da aka tsara yanda ya kamata. Babban Yaya da Yaya Fawzan a gefe da gefe kowanne da amaryarsa, sai Ameer a tsakkiya da tashi amaryar shima. Kowannensu akwai tazara tsakanin kujerun zaman nasu dan har flowers ma aka saka. Sosai tsarin yayi yanda ya kamata. Iyaye da ?a?a, abokai suma nasu zaman duk a tsare. Dan Sangaren iyaye mata daban, hakama maza daban, ?ammata daban, yara daban, samari daban. Sai aka saka masu aure a tsakkiya da matayensu irinsu AA kenan. Wajen ya ?ayatu ya kuma tara jama'a yanda ya kamata, abinka da auren mutum shida. Damma family Win ya kasance Sangare biyu ne kawai. Sai dai kowa nada dangin uba dana uwa. Akwai abokai, akwai abokan aiki, akwai gayyar soWi. To mudai ni da mutane na kowa yasan ba gayyar soWi ba ne=?D?, saura naji wani yace mana ina zamu biki, ina muka fito biki9&?=?? dan yau duk inda ka juya sai ka gammu yan discussion house da ?an Arewabooks=? ?. Kai ?an bati zamu biya acan ma fa harda su duk tare muke a wajen bikin, dan sun ce wannan karon baza'a ci amanarsu a barsu a baya da jin labari a bayan fage ba=??. Niko nace duk suzo addu'a muke musu suma ALLAH ya shiryesu ya basu halin girma su daina tarama kansu hakkin kowa kodan suma ALLAH ya tsare musu nasu kasuwancin, inba haka ba ?an bashi su baibayesu kuWaWe su?i fita>?q?........
'?
? ? ?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......An fara gudanar da addu'a ga ma'auratan sannan aka fara abinda ya tara mutane. Biki ne irin na masu aji, babu hayaniya babu tarzoma babu juye kaji da lemuka a jaka. Komai yana tafiya a nutse kuma cike da armashi. Mawa?a sunyi wasa yanda ya kamata. An kumaci an sha an gode ALLAH. Amare sunsha li?i suda anguna. Dan Ameer da Yaya Fawzan sunsha rawa, babban Yaya ne dai baima mi?e ba. Amma sai da AA ya bishi har wajen zamansa ya li?eshi da dollers (=? ?ato dan mu novel ne sai munyi li?inmu, karnaji wata tace an hana li?i a Nigeria mu Ramadhan B Hameed Taura ne shugaban ?asarmu anan ba Tunbunu ba>?-? kuma yace muyi kayanmu yanda muke so, ko Tunbunu ya zama kuWi sai mun li?a shi ehe=??>?+?). Ba ?aramin wasa da kuWi akai ba a wajen nan. Maanal da AA kamar basu san ciwon dollers ba. Yanda yake zarosu a aljihu haka take zira hannu a aljihunsa itama ta zaro ta farke. Hatta Oum da Ammie haka ta bisu har inda suke tai musu li?i, AA ya tayata kuwa. Takaici kamar zai kashe su Hajiya Basariyya kuwa, sai dai babu damar magana sai tsaki a zuciya. Dama kuma Maanal dansu tayi hakan ?ar ?unar ba?in waken>?#?. Sa?onta kuma ya isa yanda ya kamata.
? ? ?? Kuce min ina Nibras da Saheeba manyan mata. Suna gida abinsu basu zo ba. Duk da Saheeba tayi niyyar zuwa dan ita irin mutanen nan ne dako abu na ?ona musu zuciya sun fi son sugani ?uryanan-?uryanan (Inji Ayshatu Wan Kano=?? ALLAH ya gafarta mata da iyayenmu baki Waya =?-?=?O?). Sai da Hajiya Turai ta tsawatar mata sannan ta ha?ura. Mamy ma dai yau bata zo ba. Dan abubuwan sun fara kwace mata ta tabbatar zata iya tonama kanta asiri a wajen. Maman Saheeba da Nuratu ma dai yau da yake abun su aka taSa basu zo ba, suna tare da Saheeba sunata ?ullawa da kwancenwa a gida...

Alhamdullahi biki ya ?ayatar yanda ya kamata. Ba'a gajiyar da kowa ba ba'a takura kowa ba. Anguna da amare sun zuba capacity yanda ya kamata. Kafin kace mi wannan shagali ya zama on topic na wannan rana. Tako ina shike kai kawo a yanar gizo. ?arfe huWu aka tashi, mazan ne kuma suka fara fita domin yo salla. Sai da suka dawo aka fara kwasar mutane zuwa gida. Matan ma na zuwa babu zama kowa burinsa ya sauke sallar. Manaal tunda ta idar take gyangyaWi, amma ta daure dan tace yau ko mima za'ayi bazata kwanta ba sai anyi buWar kai da ita. Aiko taga buWar kai dan taci wuya. Ciwon kai har jiri ke kwasarta dan masifa ta dai dage sai da akai buWar kan nan da ita. Yanda ta sakama Najma da Ameerah kuWi har sai da ya zama abin magana a dangin Mamy. Al'amarin kam ya girgiza Mamyn matu?a. Har sai da ta kasa dannewa ta Wura zagi da faWin ai Ajwaad Win zaizo ya sameta ne dan tasan daga aljihunsa kuWin ya fito, dama yan uwan nata nata hirar irin Sarnar kuWin da AA Win sukai shi da Maanal a wajen taron. ALLAH sarki, sai dai abinda Mamy bata sani ba a kuWin da Maanal tabada na buWar kan su Ameerah sisin AA babu. Tana da kuWaWen ta na kyaututtukan da ta samu a bikinta account sha?e, a hakama taba Ammie da yawa, dan bayan bikinta sai da ta turama Ammie, ta turama Didi Shahidah da Amaal harda su Waleed. Hatta Nene da ?a?anta kowa sai da ta bashi, kai har su Zeezah ?awayenta bata manta da su ba da Amrah. Wanda suka rage kuma ba wani abu take saya ba, daidai da katin waya wannan da data Babban Yaya, Yaya Fawzan, AA duk saka mata suke. Sai dai kawai taga an turo mata.
? ? ? Hajiya Basariyya kanta sai da taji kamar ta zauna taita kuka. Dan jitai kamar sun rako mata duniya yau sukam, ?ar yarinya ?arama take irin wannan ?yautar babu ko gezau. To oho dai, sudai dangin Darma sunji daWin halin girma da Maanal Win ta nuna ?warai da gaske. Ana gama buWar kan su Ameerah aka shiga gidan Hajiya Shuwa akai na Maimoon. Suma sunyi rawar gani dan kowa yasan katsinawa da kara. A wajen gara da baye ba'a magana sun wuce tsara. Darma Family sun shaida hakan kuwa yau, dan gaskiya su Hajiya Shuwa suma sunyi ?o?ari kamar yanda suma akai musu ?o?ari akan na Maimoon.
? ?? To aifa da kama-kama su Amaal suka kai Maanal sashenta dan juwa take gani matu?a. Hankalin AA ya tashi sai da ya kira RK ya dubata. Oum ma nata faWa, dan dama gaba Waya hankalinta ya rabu biyu wani akan buWar kan wani akan Maanal dan tasan wannan rashin kwanciyar zata iya zame mata damuwa. Ita kanta Ammie data san yanayin duk inda Maanal Win tayi idonta na kanta. Daga baya kuma ta Sace mata. RK yace su kwantar da hankalinsu da tayi barci zata tashi normal, rashin yin barcin ne ya kawo mata juwar. Dan haka yace AA ya taimaka mata tai salla tai wanka dan inta kwanta da wuya ta tashi a kusa maybe sai asuba. Haka Win kuwa akayi, bayan fitowarsu da kansa yay mata wankan, tai sallar daga zaune ya bata fresh milk Win tata ta fama tasha sosai. Shi kansa bai ?ara le?a wajen ba tunda ya dawo daga sallar isha'i. Kajin da yay niyyar fita siyoma su babban Yaya sai order yayi, da'aka kawo ya fita ya amsa ya dan?ama RK, dan yace babu shi a ?an rakkiya. Na su Oum da suma ya saya musu yaje yakai musu ita da Ammie, itama Mamy ya aika mata ya wuce sashensa. Aiki yay zaman yi a kan gadon kusa da Maanal dake barci mai nauyi sosai. Lokaci-lokaci yana kallonta, musamman idan taja numfashi. Dan ?wa?w?waran motsi dai batayi. Dariyar data dingayi Wazun ta mugunta ta shiga faWo masa a rai sai yayta murmushi. Wayarsa ya Wauka ya rubuta sa?o ya turama Yaya Fawzan yana cizar lips...

_______&
? ??
? ? ? ? ?? A Sangaren anguna su Babban Yaya kamar yanda aka saba su Baba Sardauna sun zaunar dasu sun musu nasiha mai girma da nuna musu bambanci auren farko dana yanzu. Da a baya hakkin matan nasu WaWWaya ne a kansu. A yanzu kam su biyu ne. Nuna rashin adalci ko rinjaye a Sangare Waya babban damuwace a rayuwarsu ta duniya da lahira. Dole ne su zama jarumai wajen tsayawa akan ?afafunsu matsayin mazan ?warai a tsakanin matan nasu. Su zama masu adalci, kuma masu ha?uri da juriya dan ajiye mace fiye da Waya bana rago bane. Maza da yawa sukan Wauka jarumtar ajiye mace fiye da Waya a shimfiWane kawai, sai dai ba haka bane ba, wannan ma idan da hali a kallesa a matsayin matakin ?arshe shine yafi dacewa a zamantakewar jarumtar. Idan ba haka ba kana nan kana hura hanci kai soja a gado ka tara mata huWu, uku, ko biyu, amma kanata ginama kanka ?ofar shiga jahannama sakamakon kasa banbance hakkin daya kamata ka sauke da ruWin duniya. Shi aure ibada ne, komai dake cikinsa kuma shine tubalin gina ibadar. Gwarzon namiji nutsuwa yake ya gina ganuwar adalci a cikin iyalansa da kewayansu, ba yazama shashasha mai tauye wata ya ?untatama wata ba. Karka wulakanta matarka ta farko dan ka ?ara aure, kar kuma ka wula?anta wadda ka aure daga baya saboda wai uwargida. Kalmar uwargida da amarya kalmace ta al'ada. Addini yana kallonsu ne da sunan matanka ne kawai. Kuma kowacce tana da hakkin a kanka da in ka gagara saukewa tofa ka shirya amsar sakamako a inda ba'a neman yafiya, ba kuma akarSar tuba dan lokaci ya gama ?urewa.
? ? ? Daga ?arshe sukai musu addu'a sosai mai kuma ratsa jiki da Sargo kafin suka sallamesu. Suna fitowa Babban Yaya ya gudu. Dariya su Uncle Najeeb suka sanya. Dama shi da Uncle Sulaiman Yayan RK ne masu rakkiyar tasa. Yaya Fawzan kawai akama rakkiya, babu kowa a sashen kuwa ta Sangaren Najma dai, Ammie da kanta ta tattarosu, wasu suka koma sashen Maanal wasu suka zo nan sashen Oum. Itama Nibras Win kasancewar duk ?an gari ne wanda ke tare da ita sun ware. Sai mutum biyu a tare da ita da Mommynta tace su zauna su kwana. Dan ana gama buWar kai sai Nibras Win ta tsinta kanta a wani irin tashin hankali tanata kuka. Zuwa yanzu dai ta tabbatar da bata samu AA Win ba, shima Fawzan Win ya ?aro mata wata. Gashi baya Soye farin cikin da yake ciki ko kaWan.
? ? ? ? Yanzu ma tana jin hayaniyar ?ar rakkiyar Fawzan Win jikinta ya kama rawa. Bayi ta afka ta jingina da kofa ta fashe da kuka...

? ? To shi dai ango baima san tana yi ba, sun isoko amarya Najma ne a Waki zaune a bakin gado kanta rufe a cikin lafaya.. Kasancewar su daga kawunnai sai yayye aiko tuni kowa ya kame girmansa akai mata nutsatstsiyar nasiha, ita dai tanata hawaye kanta a cikin mayafi bata ganinsu. Sai dai tana jin ?amshin turaren Yaya Fawzan matu?a a hancinta dan yana zaune ne a kusa da ita. Basu wani jimaba sukai musu sallama suka fice. Yaya Fawzan bai ma motsa ba balle su saka ran rakkiya. Dai-dai sun gama ficewar sa?on AA ya shigo masa a waya. Fasa maganar da yay niyyar yima Najma yayi ya Wauka wayar yana dubawa.
? ? ?? _(Ka bimin ?anwa a hankali dan ALLAH Yaya Fawzan, karkace zaka rama abinda naima taka ?anwar tsautsayi ne. Idan ba hakaba sai dai a rabamu a DSS office gaskiya da safe. A huta gajiya angon Najma)_
? ?? Murmushi Yaya Fawzan ya saki mai nauyi, sai kuma ya cije lips yana girgiza kai. Wato tunda Autan nasu fa ya shiga daga ciki bakinsa ya buWe. Har mamaki yake idan yaji Ajwaad na zaro magana sai yaga kamar bashi ba. ?ar gyaran murya yay yana ajiye wayar, cike da raWa ya ce,  Amarsu baza'a buWen fuskarba? ........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=???AJIYA A DUHU....=???_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Shiru Najma tai ta?i motsawa, sai yay murmushi, tare da kama lafayar ya yaye gaba Waya. Ganin hawaye share-share a fuskarta ya ce,  Oh oh kukan dai har yanzu bai isa ba ?anwar Yaya Fawzan . Sai ya jawota jikinsa kawai ya rungume. Kamar jira take sai ta sake sakar masa kukan. Shiru yay yana shafa bayanta a hankali, a cikin kunenta ya ce,  Kodai nima na tayaki muyi kukan kamar ?yafi saurin gamawa da wuri .
? ? ?? ?wace jikinsata ta shiga ?o?arin yi tana Wan kai masa dukan wasa a ?irji kaWan-kaWan, ya sanya dariya yana ?o?arin ri?e hannun, kafin ya kaita kwance ya rufu a kanta yana bin fuskar tata da wani narkakken kallo. Baki ta tura masa. Ya Wan ja lips Win kaWan da faWin,  Na tayaki kukan muyi saurin gamawa? .
? ?? Kanta ta girgiza masa.
? Ya ce,  To kema daina in gani .
Hawayen ta shiga sharewa da lafayar, sai da ta goge su tas ya ce,  Inyeee kaga amaryar Fawzan, kinfa daina kukan da gaske dama lallashina ake jira kenan .
? ?? Murmushi ya suSucema Najma. Ta kauda fuskarta gefe tanayi. Shima murmushin yake mai ?ayatarwa, kafin ya maido fuskar tata suna kallon juna. Lips Winta ya Wan sumbata tare da faWin,  Karna ?ara ganin hawayen nan kinji ko. ALLAH yay miki albarka.?Ya bamu zaman lafiya, ALLAH yasa yau mu samo Baby mai kama dake ?ar mutan Zaria .
? ? Hannu tasa ta rufe fuskar ta da faWin,  Nidai a'a .
? ?  Miyasa? .
?  Ba yau ba, yau bana jin daWi, kuma mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login