Showing 45001 words to 46143 words out of 46143 words
nike jefa mutane at risk ta hanyar sex da mutane masu tsoron Allah irina ,amma bana sakaci da shan magani ,to kinsan maganin mu na masu ƙanjamau ko lafiyayye yike amfanidashi ƙara masa kyau da ƙiba yike,shiyasa Nike fresh Ina ruɗar maza da kyakyawar jikina ,A haka Allah ya taimake Ni har na wuce first line drugs aka soma bani second line drugs a lokacin kuwa idan an kawo sababbin masu ƙanjamau anaso a nuna masu ƙanjamau baya kisa sawa raine da rashin shan magani shi yikesa CD4 Tcells ɗin reflicating rapidly sai ya kassara garkuwar jikin mutane ya kaisu ga mutuwa ,to Ni ake nuna masu ,saboda gaskiya inada ƙoshi da lafiya
Kwatsaham naje bayelsa gida hutu na kwanta rashin lafiya ,aka dinga magani ashe a lokacin mayune suka kamani da na warke kuma sai ƙuraje lokacin na gota lokacin shan magani da daɗewa ,ana zuwa asibiti gwajin farko akace ƙanjamau ,iyaye suka dinga taslimi sai nayi shiru bance nasan ina dashiba ,aka soma bani magani as fresh ,to kinsa na fada maki nakai 2nd line regimen gashi an dawo dani baya sai ya daina mun aiki sannu a hankali ya fara cinye mun garkuwan jiki saida nayi raga² Ni kaina bansan dalili ba saida mukazo asibitin nan shine akace inashan maganin da bai daidai da nawa bane shiyasa ,to shine fa kika ganni a hakan gashi makaranta na daɗe bana zuwa sun koreni ,kinsan in kayi kwanaki 24 baka zuwa a jere automatic withdrawal ne ." Ajiyar numfashi tayi a hankali Adams ya zare hannunta a jikinta ya mata magana da Chinese ,wai tabar taɓa ta karta shafi cutar ,murmushi tayi "baby stigmatization yina cikin abunda ke hassala ciwon masu ƙanjamau ,ai shi ƙanjamau ba'a kamuwa dashi ta zufan jiki,yawu da sauransu sai in har da jini,so zamu iya cin abinci tare komai tare"
Waigawa tayi ta kalli Teemah "ina kausar?" Tanacan abinta tunda kika babbaka mata fuska ta natsu yanzu duk samarin sun gudu kullum da facemask take yawo"
"Allah sarki kausar na zalunceta ,kina da numberta?"
"Kina tsaye ma zaki ga tazo saboda anan unit ɗin suke attachment ɗin su" to shikenan ki bata numberna ,zansa a fitar da ita ai mata plastic surgery komai zai gyaru inshaalh ,ke kuma zansa ai maki transfern ɗan kuɗi da zasu isheki jinya "
Sun bada taimako sosai kafin suka bar asibitin da Affirmation Tanada ciki na wata huɗu da kwana sha takwas"
Jiki a sanyaye ta koma gida ko banza dole jikinta ya mutu duniya ba abakin komai ba abokan fafatawanta duk ga yanda Allah yayi dasu kai duniya ina zaki damu ?
****
Tindaga wannan ranar da Nadiya ta tabbatar da tanada ciki sai ta kwanta gabaɗaya ta narke masa ,sai shagwaɓa iri da kala , har resting chair tasa aka siyo mata da yayi rating kusan milion huɗu , wai bata iya tsuguno ,sai kiga ta cinciɗa ta hau ya banƙaro da ita ,iskanci da taɓara kala da iri ,shikuwa ciki kamar yina jiran a furta sai girma yike yayo waje gabaɗaya
*****
4months Later
Su Nadiya an tashi da nakuda ,Adams ya ruɗe ƙarshe haka duk aka baibaye Labour room ,Nadiya kam ta sha ihu tayi zage ² lokacin da kuwa takai end of second stage of labour kan yaro na turowa ta matse cinyoyi wai sai an kira mata Adams ta cijeshi a hannu ,ai kuwa saida ya shiga tana matse da hannunsa har kan baby boy ya fito ,tana nishi tana ku bani drink insha washhhh wayyo Allah " ruwa aka soma bata akace tayiwa yaro addu'a sai cewa tayi fushi take da yaron ya bata wuya saida Nurse midwife tayi mata tsaye sannan ta masa addu'a
The following week yaro yaci sunan mai girma gomna wanda yanzu yake neman takarar kujerar senator
Nadiya an zama momy Nadiya ,rayuwa ta sauya ,Adams ya zama mutum na jama'a nadiya ta sauyasa wannan arrogancy ɗin babu ,tsakaninsa da kowa girmamawa sai kuma taimakon na ƙasa wanda wannan dama ya saba ,daɗi kam nadiya kullum gyara kanta take tana zuƙo ma kanta martaba ,a matsayinta Na Nurse tasan sirrin ky jelly taimakonta yike yina sata zama gidan daɗi wa Adams
***
5yrs ahead
Duniya kenan mai sauya bawa yanzu nadiya ba rawar kai ta zama cikakkiyar matar gida ta gama nursing ta koma tana Nursing iyalinta,Saidai fa tana buga business internationally ,don haka ta zama wata big Hajiya da nauyin kujeranta. Baby amrah an zama ƴan mata tuni ta dawo gidan su Uncle Adam da zama cikin ƙannenta ,Yaran nadiya uku biyu maza ɗaya mace ,Takwaran momy ƴar lukuta kamar Super - D ƙatuwar gaske yarinya er shekaru uku sai manyancen tsiya ƙiba kam daƙyar take tafiya mutane ko masu aikinsu sai suyi ta mata dariya ,ƙirjinta ya cika da nono kamar na gaske ba tsoka bane ,Adams ji da Minalyn dady yake kamar tsoka ɗaya a miya,baya haɗa sonta da kowa, in Nadiya tanason ganin fushin Adams to ta tsini Minal tace mata mummuni ,nan zaita masifa itama Minal ɗin haka zatayi ta hura hanci da suka nutse cikin kumatu ,Tana kuka an tsineta , trouble maker ne sak mamanta ,Nanynta tana mata wanka zata fito tana mulmula jiki can ƙasa da ita so funny tana ganin an fara dariya zatasha kunu ta sama kujera ta zauna ta rafka tagumi "Allah ya ƙaro mun kyau ,I thank you God" sai kiga kowa ya fashe da dariya itama sai ta mike tana tsalle.
Yauma Nadiya na cikin breastfeeding boy ɗinta sai ga Minal ta shigo "momy kinsan menene?" Girgiza mata kai tayi alamar a'ah
"I saw you yesterday night you suckled dady ,nima zansha Nonon" tsawa ta daka mata "wuce ki bani waje yaushe kika shigo ɗakin dady jiya da daddare kinga wannan surutun naki watarana sai na cire maki baki" shiru tayi ta wuce ƙofa tana fita wajen Nanynta ta fashe da ihu.
Sai da dare yayi za'a kai boy wajen barcinsa ,sannan Nady tace "Sweet" ɗagowa yayi ya kalleta yina duba wani jornal
"Sweet kamar kana fushi kuma dani" caɓe baki yayi "No at all,ko kin tsargune kin san nasan kinyima minalyna tsawa?" Wuceshi tayi taje takai yaron ta dawo ta fiddo nononta cikin bras "Sweet zokasha mun nono sun mun yawa " kamawa yayi kamar abun arziƙi ya fara sha sai kuma ya yamutsa fuska "Gaskiya yayi tsami bari in zuba Maki a roba kawai"
Masifa ta soma yi "wallahi minal bazata zamar mun kishiya ta ba ,duk saboda itane kaƙi shan mun nono ko?"
Rungumeta yayi "Haba Baby love in bansha milk ba ai zansha Vagina milk kuma kinsan yafi ƙaramun lafiya intajin ina ƙara sonki ina zama mijin kan tace...................
Tammat bi hamdullah
Mu haɗe a littafina na gaba mai suna WARRRRR💃
Ina godiya ga tarin masoya na da suka bibiyi littafin gidan dadi ,konsoshi nadiya ta soku ,saidai ku sani SHATU na Littafin Warrr ƙarshece karku sake ayi babu ku
©Oum Aphnan
09065990265
Sun,10 july 2022