Showing 6001 words to 9000 words out of 46143 words
zuba mana ya ishemu haka don Allah dai kije kiji dasu Dr. Jabir dake cinki suna maki transfern 20k a kaiki kici shawarma ko kaza"
"Lallai Teemah kince wani abu saboda kinga na haɗaki da Hot guy ya fara saki kina sabawa da ac a hotels da mota gida babu har kin fara faɗa in faɗi dake ? To shikenan in da rabo zakiga IVn auren mu da Adams in ba rabo in yina cina zan maki vid Zaki gani ,saboda Ni mai wuyar in ƙyalla ido akan namiji wallahi komin daɗin matarsa na gida sai yayi ta santina saidai Ni in naci yayinsa na Gama in gujeshi"
Batula da suka gane Hankalin kausar kamar ya rabu da jikinta sai katoɓara take tana farfaɗan sirrikanta ,dakan ruwan cikinta suka soma yi saboda sudai mahaukacin farin jininta na basu mamaki
Zunguranta da taɗin mayaudara sukayi
"Kinsan menene Ke abunki na bani mamaki ban manta ranar da musaddam ya kamamun hotel saida yacini da abokansa biyar suka gudu suka Barni a ɗakin basu bani ko sisi ba haka na dawo Hostel nayita gashi kamar me jego Amma ke sam basu maki hakan ,nasha ganin yanda kike gargare da kawunan en iskan mazan nan ,suyita nacin ayi sex ,kice bakyayi dasu kuma ,wai meye sirrin?"
Murmushi tayi "Sirrin kenan inada bokan da ke haɗamun magani amma sai mun kwanta dashi yike ɗiban sperm ɗin sa da ya zuba a jikina yaɗan fito sai ya haɗamun maganin matsi ,wallahi indai na saka ka kusanceni to ko mun daɗin matarka ka zama nama kenan ,sai na gaji da yayinka na Barka badai kai ka gujeni ba " zata ƙara magana ta ɗaga mata hannu "kinaji Barni da damuwata da nike ciki,ke kuma butultacciya an maki hanyar arziki baki sani ba ɗan fitan mana a ɗaki ko"
Tsaki tsaja ,itama tayi ficewarta
****
Demonstration Room
5.20pm
Mariya cikin tafiyar marasa gaskiya taje gurin ƙofar practical room ɗin ,ta ciro wayarta ta kirashi "Hello sir ina bakin ƙofar practical room ɗin kana ina"
Examination officer ɗin dake bayan hospital bed ɗin da aka arajiye saboda ɗalibai masu koyon aiki a jikin ƴarbebi masu suffan mutane ,amsata yayi da "Ina ciki ki shigo kawai " kanta tsaye ta shige ta maida ƙofar tasa bida ,ta shigo tana "oyoyo my emiable lecturer " zuwa yayi zai rungumeta aikuwa ta gantsaro masa ƙirji ya rungumo ta da nonuwanta "Mariya mai kyakyawa yarinya mai tsuliyar madara,Mr. John ya kawo question and answer ɗin gabaɗaya practical exam ɗinku da zai fito nikuma zanyi typing inna gama zan turo maki sai aje asha karatu anutsu a rage yawon cin gindi don nasan en biye biyen shegun yaran nan masu tsuliya kamar yatsana ba fasa binsu zakuyi ba ,amma dai gargaɗi kamar kullum kar kowa ya sani "
Sake rungumesa tsamtsam tayi "wayyo the great examiner na ,na rasa wani irin godiya zan maka "
"Kawai buɗan gindi insha garɗi"
[6/24, 14:24] 😘😘😘: 16
Manyan Admins ne suka taho binciken departments ɗin ,suka fara daga classes har laboratory ba zato suka ji ana saka mukulli ana taɓan ƙofar ga hayaniyar manyan maza da ya cika wajen ,zaro ido Mariya tayi cikin raɗa tace Malam kasan mutane zasu zo nan meyasa ka kirani wayyo Allah na shiga uku" wlh ban sani ba,kinsan in zasuyi binciken nan na bazata akeyi kuma ba koda yaushe bane ,yanzu dai shiga can ba gardama ba ina zuwa" kallonsa tayi ta kalli ƙubtataccen ɗakin da ya nuna mata "Malam jifa duk kantoci sun cike ya zanyi in tsaya ?" Harara ya banka mata ya doka mata tsawa amma orun na hargagin nan kar wani yaji ,da sauri ta shige ya kulle wajen da mukulli kana ya je ya buɗe ƙofar yina wuri ² da ido ,mamakin ganinsa a demonstration room sukayi a wannan lokaci da an tashi aiki sunkuyar da kai yayi yina gaishesu ,kallon tuhuma suka bishi dashi kafin deen da yafi kowa jin haushinsa yace "E.O what are you doing here in this late Evening?"
Daburcewa yayi ya fara inda indan magana "wallahi...amm...dama" wucesa sukayi irin bama son jin maganr nan naka ,komawa yayi yai flexing Hannunsa a ƙirji jikinsa sai rawa yike duk ya jike da zufa saida suka gama dudduba koina sannan suka fice suka barsa da borin kunya ,abu daya ne a ransu shiɗin yazo satan apparatus ne ya saida
Suna fita ya buɗe mata ƙofaa galabaice ta fito "kije hostel ko? In yamma ta ƙara zan kiraki" cuno baki tayi gaba ,haba malam waikai bakada arzikin kama hotel ne saidai muyita makalkalewa a office ko akan gadon demonstration room gaskiya na gaji" hararañta yayi"Amma ai baki gaji da amsan jarabawan da duk in zakuyi Nike baki ba keda ƙawayenki ko?
****
Koda Nadiya ta koma gidan bata sake bari sun haɗu da Adams ba saboda tsoron tijaransa ,she fully concentrate on her karatu ,can bayan gidan wajen swimming pool,take shiga ƙarƙashin inuwar umbrella ɗin wajen tana karatun ta in taji ta gaji ta sha cofee mixture ɗin ta da take zuwa feeding flask ɗin sa don yai stimulating ɗin ta ,Adams kam haushin wannan sabon salon karatun nata yike ji,amma in akace masa meye dalili to be sani ba.
****
Day of Exams
Faten wake tayi dayaji hanta da dafaffen ƙwai uku ta cinye ,sannan ,ta ɗaura da tea da ƙatoton bread tayi gyatsa ,agogon bango ta kalla 7.20am dafe kai tayi kai nashigesu Munada exams by 8 amma ina gida yanzu ,wanke idonta tayi da ruwan sanyi ba tareda tayi rubbing mai a jikinta ba ta saka uniform dinta dayasha squeezing ta haura ɗakin her Excellency
Knock tayi sau uku kawai ta tura kanta cikin ɗakin ,momy dake fiddo da wasu kayan da zata bayar a cikin drawerta tana lodawa a akwati ,ɗagowa tayi cikin murmushi "Kaɗan da aikin nadiya shiga ɗaki ba neman izini "
"Momy good morning I've to go" ta faɗa tana marmatse cinyoyi kai da gani kasan akwai abunda ya matseta .
Kallonta tayi a nutse "Nady jibeki ba gyara ,kinsan practical exam ana duba tsafta kuwa? Gashi kinyi latti ,ga driver yau yayi tafiya ƙauyensu ,driverna kuma na aikeshi da ladi mai girki ya kenan?" Kwaɓa kwaɓa tayi kamar zatayi kuka ,"momy zan rasa jarabawa in banje da wuriba ,lucky enough ba a early batch Nike ba "
Kallonta ta daɗayi kafin ta ruɓe doguwar rigar hannunta ta saka a cikin akwati "Nadiya fitsari kike jine kiketa girgiza jiki ?"
"Mom kaman fitsarin nikeji"
"Tofah baki ma san kinajin fitsari ko bakiji ba sai ya zubo ne zaki tantance?" Kafin ta bata amsa taji cikinta yaɗauki ƙugi ruguguuuu
Dafe ciki tayi ta sheƙa da gudu "wai momy bari inzo toilet!...toilet!! " Ta fita tana faman sakin tusa sut sut sut !
"In kinje toilet ɗin ki wanka daga nan na gaya maki ,kinjini ko?"
"Yes Mom" ta faɗa wani zufa na tsatso mata
8.15am
Da ƙwalla ta saka sabbin uniform dinta ta ɓalle lemontil ta watsa guda hudu a baki ta kora da ruwa ,daidai nan momy ta shigo "Nady me kikeyi ba 8 o'clock paper gareki ba?"
"Mom cikina a gurɓace yike ,amma nasha lemontil dole zai tsaya"
"Lemontil?"
Gyada mata kai tayi
"Lemontil dinda yike da ƙarfi ana ba masu ƙanjamau? Guda nawa kika sha "
"Huɗu"
Salati ta rafka Innalillahi wainnailaihir rajiun
"Meye mom?"
"Me yasa kike abusing drug haka so kike ki constipation ?"
"Momy da inje makaranta ina neman toilet gwara in ɗaure cikin ,beside nasaba in Banda lafiya multiplying dose nikeyi yafi saurin aiki"
Jinjina kai tayi "Cafɗi hukumul lahu la Ajabun ,yiki shirya na tsaida Sweetheart zai kaiki makarantan sai ya wuce" ɗaure fuska tayi"Amma mom kinsan gaba muke ko?"
"Don't argue Nadiya yina jiranki a falo" zumɓuro baki ta kamayi tana murmuring ta kwashi kayanta ta fito ,A falo ta riskeshi yina ganinta yaja wani daƙiƙin tsaki ya kwashi keys ɗin sa yayi hanyar ƙofa ,kwasawa tayi da gudu hanyar corridor "wait Ina zuwa ,najine so empty saboda zawon da nayi lamme take something top up" Jan tsaki yayi cikeda ƙufula yayi waje ya kunna motar yana warming ɗin ta shiru ta fito,kallon wrist watch ɗinsa yayi 8.30am and yina da meeting da en kwangilansa by 9.0am shikuma sam ya tsani latti kazalika baisan shima a jirasa
Wani irin mahaukatan horn ya ringa saki ,ɓiiiiiii...ɓiiiiiiiiii...ɓiyyyyyy
Da gudu ta fito tana cusa Lacasera a side pocket ɗin jakanta ,goran ruwa a ɗayan pocket ɗin,hannunta ɗauke da ƙaramar roban dambun nama da yaji attaruhu ya ɗanyi yaji ga meatpie da akayi na safe yaji su irish tana tafe tana cin meat pie ɗin da hannun damanta "Kai haba don Allah wannan wani irin wutan cikine ina zuwa " ta zarto da sauri a cukurkuɗe ita kanta kayan sun mata yawa ,ja tayi ta tsaya a gefen mai zaman banza ita bata buɗe ta shigo ba ,sai ma cigaba da cin meatpie dinta da tayi
Ji yayi kamar ya fasa ihu a ransa yina "Duk momy ta ja mun wllh" sauke glass ɗin motar yayi kallo ɗaya ya mata sai da yaji kamar ya tokareta don takaici wuyan hijabi ya dawo gefen kunne kamar wata tsohuwa sai fama take da meat pie da dambun nama
"Hajiya can you come in"
"To da wani hannu zan buɗe ƙofar ka buɗen mana "
"Ke da tarkacen ƙazantan nan kike expecting Zaki shigar mun front seat oya ajiye kayan a ƙasa ki buɗe gidan baya ki zauna mu tafi kina ɓata mun lokaci "hmm ai dama kafi yanayi da driver na yanda ka saka wannan warɓa warɓan suit ɗin kamar wani djn ƙauye" tayi magana a hankali wai ita a dole ƙunƙunai tayi
Zaro ido yayi sai gashi ya ɓallo ƙofar ya fito ,saida ya kalleta Tundaga sama har ƙasa "don Allah jibeki wata a cukurkuɗe kamar tunkuzan ƙuli ƙuli ,a haka kin iya zagin shigan wani....nine Zaki kalla kice nayi shige da drivernki?"
Ya hayyyaƙo kamar zai kai mata mangari
Dafe baki tayi tana kallonsa "oh yi haƙuri Ashefa selanburushi ne masu ordern kaya latset daga Turai ,to kayi kyau sakkk makil jaksun" ji yayi duk ya muzanta ,sai yinajin kamar ta cire masa self esteem ,Kallon kansa yayi daga sama har ƙasa shi baiga abun tsina ba a shigarsa kayan 300k amma take zagi?
Nuna mata gaban motar yayi "wuce nan mu tafi"
"Ka canja raayine bakason ace maka driverna?"
Tsawa ya daka mata ,da saida ta rintse ido "shiga nace zakija in makara"
Itama cikin ihu tace "To nima ba makaran zanyi ba ,nima da nike da jarabawa ,ka buɗen mana hannuna da kaya "
"In ban bude ba fa"
"Mu shekara a tsaye " ta bashi amsa kanta tsaye
"Shegen baki kamar na me ma zan ce ,duk abinda akace sai tace ga nata "ya wangale ƙofar ya barta a tsaye anan
Fara ajiye tarkacenta tayi sannan ta shigo lokacin har ya kulle ƙofar
"Ke watsa tarkacen nan baya kina mun gayyar ƙuda" turo baki tayi ta bi yanda tace ta maida ƙofan ta rufe ,suka fara tafiya
Tana gama cinye meatpie ɗin hannunta ta janyo dambun nama ta kamaci tana sha da Lacasera ,shikam ko kallon sashenta bai kuma yiba ,sai driving ɗinsa yike time to time yina daukan waya ta abun kunnensa ,saida ta cinye duk abunda ta ɗebo sannan ƙwanyarta ya faɗa ,ta koma tayi relax tana ɗan gyangyaɗi ,ba zato saiga tusa
A guje ta karkace ta gefen sa sai suiit tayi mara ƙara ,tuni motar ya gauraye da wari ,wanda yasa Adams sakin kambin motar ,nan motar tayi ƙara ƙuuuu ,suka wantsala suka daki bayan kujerun da suke ,kallon sashenta yayi yaga tasha kunu tana fifita gefen hancinta da hannu .
Girgiza kai yayi kana yayi ƙwafa ya cigaba da tuƙinsa
Minti kaɗan taji wani tusan ,nan ta karkace ta sakeshi ,ya futo fuuuuuyyy ,sa hannu tayi ta matsa cikinta a hankali sannan tace "Alhamdulillah" a zuciye ya sauke glasses ɗin motan ya kunna turaren mota ya cigaba da tafiya still bai ce mata komai ba ,haka tayi ta sakin tusanta in ta saki ta cusa kanta waje saboda kar taji warin don ita kanta tasan akwai bala'in wari
Daidai wajen wata ƙatuwar pharmacy ya tsaya "Ha'ah malam ina zaka kuma"
Banza yayi mata yina ƙoƙarin ɓalle murfin mota "Wai ina zaka ko bakajin hausane jikan me jan kunne to I've Exam" ficewa yayi ya barta tana masifa ,ya shiga minti biyu sai gashi ya fito hannunsa da ɗan jakar magunguna mai tambarin sunan pharmacy ɗin ,yina shiga ya cilla mata jakan maganin a cinya , ya buɗe firinjin motar ya ciro ruwa ya ajiye mata ,ya fara tafiya ba tareda yace mata komai ba ,ɗaukan jakar maganin tayi ta ɗaura a gaban motar ,idonsa na kallon titi ya magantu "baki nayi Kisha don't waste my money kafin ki halakani da wari ,zaro su tayi a jakan gishirin Andrew ne da saurin magunguna ,da sauri ta girgiza kai "kai haba haba ,wallahi bazan dinga afaa ƙwaya ba a cikina kamar er ƙwaya"
Da sauri ya taka burki "To fitar mun a mota I've important meeting with my noble Members ,You can't humiliates me "
"Ha'ah Ina ruwanka don bansha magani ba ,nima ai jarabawa gareni " cikin jadaddawa yake nanata "Kisha maganin nan nace kaina ya fara mun ciwo ". Tsoro taji ya bata musamman yanda taji tusa ya sake ƙwace mata da sauri ya ɓalle ƙofar yayi waje ,yina kallon titi ,itakuma ganin hakan tana ƙwalla ta haɗiɗiye maganin saida ya tabbatar ya huce sannan ya kara gudun A.c ɗin motar ya wuce suka cigaba da tafiya yinajin tamkar ya shaƙeta don haushi ,basu isa makarantar ba sai ƙarfe 9.37am
Bakin demonstration room din ya faka motarsa nan idon ɗalibai ya dawo kan motar warrrrr ,ganin motar da manyan gari ke masa laƙabi da "Wane yaro " ya faka a gaban inda suke ga plate number din motar na govement house ne
"Oya fita mana" kallon wajen tayi kawai sai hawaye saboda yanda taji tsoro ya shigeta
Mamaki ta bashi ya saki baki yana kallonta tana shashaƙeka kamar wata er nursery
"Ki fita mana banza kin jamun na makara a meeting" juya jikinta tayi daƙyar ta haɗe hannuwata a ƙasan gemunta alamun roƙo
"Don Allah ka tausaya mun kaje ka roƙan mun Examiners din su banni Inyi jarabawa wallahi an gama daukan suna baza'a Barni in yi ba "
"Innaki fa"
"Ai don Allah nace" yanda ta kwantar da kai ba shine ya lankwasar masa da zuciya ba ,A'ah ya kosane ta fitar masa a mota ya tafi inda zashi makara dai yasan yayi shi "ok muje"
"Zaka kai Ni ɗin "
"Dalla jibeta ,kamar wata er primary wai za'a kaita wajen malamai andaiji kunya fita muje"
"Eh ɗin naji" ta fada a hankali
"Me kikace?"
Washe baki tayi kamar munafuka tana goge ƙwallan fuskarta
"Cewa nayi Nagode"
Tasa kai tayi waje ,har to rufo motar tana jiransa a waje ya hangi jakarta ,cikin ƙyanƙyani ya ɗauko jakar ya buɗo ƙofar riƙe da jakan,zai ƙwalla mata kira yace ta tsaya ta karɓi jakanta kawai yaga dandazon mata cikin fararen uniform sun kafesu da ido
A take yaji wani madarar izzah ya shigesa a nutse ya kulle motar ya riƙo jakarta da kyau yina tafiya cike da ƙasaita ,itakuwa ganin yina tafiya kamar mai tausayin ƙasa yasa ta dawo da sauri daidai yazo gabansu Kausar "Haba Don Allah ka ɗago ƙafa mana sai laƙai laƙai kake kamar mai tausayin ƙasa ko wa zakayiwa yanga oho ! Ni ban jakana don Allah...." Tasa hannu ta karɓe jakanta ta jera dashi suka cigaba da tafiya
Shikam ji yayi ta gama wulakanta shi ,har ya rasa wani irin kalar azaba zai bata in suka haɗu ,a haka suka shige office ɗin malaman
Ƙawayen kausar kam suna wucewa suka bushe mata da dariya
"ha'ah surukuwar gomna ,ba wannan bane angon? Mukaga kamar ma bai sanki ba? Ayyah subhanallahi sannu!!" Suka cigaba da tsokalarta ,ƙuluwa tayi iya ƙuluwa
"Shikenan ku jira ya fito zan gwada maku ya Sanni ko bai Sanni ba ................
Sorry for late update
Masu fita dashi Allah yayi maku Albarka amma don Allah a tausaya mun a bari ,inada informant kar in cireku a paid grp ku biyo Pc ahaaaa🥰🤭
Oum Aphnan✍️
09065990265
[6/24, 16:44] 😘😘😘: 17
A office tun kafin yayi magana malaman suka fara kararrafi da rawan ƙafa akansa ,aka tashi hankalin sacatariyar office din wai ta kawo ma oga Adams abun sha ,dakatar dasu yayi da sauri ba tareda ya zauna ba yina jin kansa na ƙara fasuwa haka ya magantu
"Wannan Is my sister ,Ni naja mata ta makara bam kawota da wuri ba so za'a iya mata afuwa ta rubuta jarabawa?..." Murmushi head officer din yayi ,yina dunƙule hannu,ganin haka zuciyar Nadiya ya tsinke saboda tasan sun taɓa samun matsala dashi akan kwandunan abinci da ya ganta dashi zata class lokacin tana zaune a hostel Amma ta makara a aji ,take ta tsargu tana tunanin ko zai fadawa. Adams dama can ita din makararriya ce
"Kai dayallah baka iya ba,Kace masa sorry ne kawai a wuce wajen amma ka tsaya kana wani feeling da girman kai"
Hura hanci ya shigayi ,ji yake ya kawo wuya ,da sauri HOD ɗin ya cafe "Yaranta Ayya ai bakomai ku masu jama'a ai babu komai zatayi jarabawanta yanzu in allah ya yarda"
Cikin tukuburci ya miƙa masa hannu sukayi musabiha batare da yace kanzil ba ya juya zai fita ,shikuwa HOD ɗin sai zuba masa godiya yike kamar shine yazo masa da wani abu
"Tafdi aikuwa dai girman kai rawanin tsiya ,godiya bazaka iya ba sorry shima duk Hmmm" ta wuce sai ƙunƙunai take ta shige cikin ɗalibai
Shidai haka HOD ɗin ya rakasa har gaban mota ya buɗe masa motar ,hannu yasa a ɗan Aljihun motar ya zaro cheque ya ɗanyi signing a ƙasan cheque din da an rigada an cike wannan na kyautane saboda baya fita da cash ,Hannu ya miƙa masa manne da cheque ɗin sukayi handshake ya zare hannunsa ya bar masa takardan kuɗin a jiki
Washe haƙori HOD ɗin yayi "Yallaɓai ayi hakan"
Murmushi yayi wanda daƙyar zaka fahimci hakan ,ya fara ƙoƙarin tada motarsa ,wucewa HOD ɗin yayi ita kuma kausar tana ganin ya juya baya tayi saurin shigewa wajen da ya tsaya kafin ya kullo