Showing 30001 words to 33000 words out of 153711 words

Chapter 11 - FIL'AZAL COMPLETE

5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000

VALIDITY: 30:DAYS

Call this line or whatsapp
👉🏼👉🏼 08066268951
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)
(This book is for matured people, i mean mata masu aure pls)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

Last free page in kinasan cigaba da karanta wannan lottafin pay, This book is 1k direct to me 08101626484, i promise baza kiyi nadama ba asiyan book Dina.

Last Free page10
Ba bata lokaci malam wanzan ya Gansu sbda ya tsaya inda ze gansu, hassana tayi farin ciki da ganin mijinta, suka gaisa cikin so da kauna, yaji dadin ganin yarsa da matarsa. Suka shiga mota direct gidan hajiya fatima ya kaisu be fara kaisu gida ba. Bayan sun isa gidan malam wanzan ya juyo yakalli hassana da BATOOL yace “ku fito zaku gaida matar me gida ne, Giwar Sarki, in kuka gama gaisawa kuka fito semu shiga gida, inada magana daku me muhimmanci in kun watsake gajiya…” batare da hassana ta kawo komi aranta ba tace toh. BATOOL kam batace komi ba, tayi shiru tanata kallon dankareren gidan ta glasss din motar gabaki daya farin cikinta ragagge ne, Gashi yau wuni cirr bataga Khalid ba, sun Saba haduwa kullum koda ba makaranta boko, da an aiketa seta makale awani guri sun hadu, bawai karamin SO BATOOL da khalid sukema junansuba, shima seda yayi kuka saboda rabuwarsu, yanzu haka yana can kwance a Gadon asibiti ba tare data sani ba, ranta a hannun Allah, Gashi ita ba wayace da ita ba, daman sede tasaci wayar Ammuh tayi waya dashi ba tare da sanintaba, sbda tanada lambarsa a haddace akanta. Suka fito daga motar, anan kallo ya kara komawa sama sebin gidan suke da kallo suna yabawa da kyaunsa acikin zuciyoyinsu. “Masu kudi sun huta,,,duba daula…” hassana ta fadi aranta. Malam wanzan ya musu jagoranci zuwa babban falon hajiya fatima, daman malam wanzan ya kirata a hanya yace mata gasunan karasowa gidanta. A babban falon nata suka sameta zaune, Tana ganinsu ta washe musu baki. “Lale marhabun da mutanen Agadex, Ansha hanya…” shine abinda hajiya fatima ta fadi bayan taga malam wanzan taga hassana, BATOOL ce last din shigowa falon wato itace a baya. “Masha Allahu…” hajiya fatima ta fadi a fili yayinda tayi tozali da BATOOL tasan ko ba a gaya mata ba, itace matar d’an nata. Kyakyawace sosai, kare mata kallo tashiga yi, tanada matsakaicin tsayi, sannan bata da jiki Sam, amma fa akwai Masrufin jiki, akwai Cass, da Asss, dai-dai gwargwado, tanada nonuwa madaidaita, bayyanannu, dukda hijjabi ne ajikinta amma ta kula yarinyar nada cikar hips, tad’anyi fadi ta kasa, uwa uba kuma ga madaidaitan duwaiwuka Tana dashi, itade gata komi akwai dai-dai beyi yawa ba beyi kadan ba, kai bakace yar 14yrs bace, in aka barka zakasha ko yar 17yrs ce, komi Allah ya bata, kasancewar uwarta tan biyo itama diri kmr yayi magana ajikinta. Sannan ita BATOOL ba fara bace kuma ba baqa bace, sannan ba wankan talwatsa bace, I mean tanada d’an haske kadan, skin dinnan ya kwanta luf na zallar yarinta da d’anyan jini, Sam babu Hutu ajikinta, sbda ba cikin gari suke a Agadez ba cikin kauye ciki , cikin dangin mahaifinta. BATOOL nada d’anyantakar jini, sosai ajikinta, wato sabon jini daban da tsohon jini ko a ido. Kai daka kalli kyakyawar fuskarta Zakasan yarinya ce sharaf, tanada manya-manyan idanuwa kmr zasu fado kasa, cikin kwayar idon nata, fari tarr yake, sannan brown eyes gareta inda bakinnan yake acikin kwayar ido ita nata brown ne, ba karamin kara mata kyau na matsifa brown eyes din yayiba, tanada Zara-zaran gashin ido, kmr ze tsole mata iso, uwa ubs ga gashin gira bakikirin Ubangiji ya yalwata mata shi, a yanayin yadda naga suma ta kwanta luf a goshinta na buzaye dukda banga kanta ba amma inada tabbacin tanada gashi, tanada dogon hanci, yayinda hancin nata ya tafi street ba gargada, bakinta d’an karami ne tsuit kmr gidan tsutsa, Gashi red lips ne da ita dukda bata da haske kwarai, tanada 2dimpls dukda ba dariya take ba amma a lotse suke, bakamar na gefen hagunta yafi lotsawa sosai, in takaice muku hatta da yatsun hannunta dana kafarta masu mugun kyau ne gasu zaro-zaro komi nata seda hajiya fatima ta kare masa kallo. “Tubarkallahu ubangiji yayi halitta….” Hajiya Fatima tace a bayyane dai-dai suka tsugunna suka gaidata a tare hassanar da BATOOL hajiya fatima ta amsa fuska a sake hadi da tambayarsu ya gajiyar hanya sukace ba gajiya, su sam basa çıkın gajiya saboda a jirgi sukazo basu taba hawa jirgin sama ba se yau, suko ganin jirgi basu tabayiba se yau, aiko yau sunsha kallo jirgin. Suna kokarin zaunawa akasan carpet hajiya Fatima tace “Aah ku zauna kan kujera…” ba tare da musu ba sbda ba a musu da manya, hassana ta zauna akan kujerar kasancewar hajiya fatima ma nakan kujerar malam wanzan ma nakan kujerar domin tini hajiya fatima ta hanasa zama a kasa. BATOOL ta zauna a kasan ita sbda a tarbiyar da aka koya mata bata zama akan kujera in har manya na zaune akan kujerar. Anan hajiya fatima ta kara jinjinama tarbiyar yarinyar, duk tafi matan JAROOD tarbiya da hankali da nutsuwa ga uwa uba kyau, kai kace daga tsatson Indians take, amma hajiya Fatima batayi mamakin kyaun na BATOOL ba saboda laka’akari da tayi da kyaun uwarta, da ubanta, hassana kyakyawace sosai ita da Malam wanzan sede ita black beauty ce irin bakaken buzayennan, akasin malam wanzan fari neshi tass, anan BATOOL tayi duhu sbda uwarta nada duhu sosai sede ita batakai duhun mamantaba. “Ga BATOOL tubarkallah, masha Allahu Allah de yasa adace…” hassana da Malam wanzan suka amsa da amin ita hassana tasha fatan miji nagari hajiya fatima Tama BATOOL shi kuma malam wanzan yasan dalilin Adduah. Anan gidan sukaci abinci suka koshi, sukayi har wanka suka canza kayansu dasukazo dasu. sukayi sallolinsu, se tarairayarsu hajiya Fatima keyi Sam hassana batayi mamaki ba sbda daman ita halintane karamci da karramawa, kasancewarta yar babban gidace, gida na dattako ta fido daga gidan da Akasan darajar d’an Adam, domin mahaifinta cikakken malamin Addinine harya rasu yana turbar Ubangiji , duk wanda kaga dan yanada wani abu yana wulakanta d’an Adam toh ka tabbatar be fito daga gidan dattako ba, akoda yaushe de in kaga mutum nagari tabbas ya mori iyaye, sannan d’ar gidan Arziki baya tsiya, tsiya na kanmu talakawa, mune damun samu abu se wulakanci, inkaga mutum na bura uba ka bincika tushensa talakawa ne wlhi, acikin talakawan bance bana kırkıba, amma se an dace. Se karfe tara na dare malam wanzan ya baro gidan hajiya fatima dasu domin suje su huta. Da aka kaisu gidanne suka kara kid’imewa jin anan gidan zasu zauna kuma ga gida dankarere na masu kudi,. Hassana ta kalli malam wanzan tace “Yanzu duk mu kadai zamu zauna a gidannan waye ya bamu wannan gida na masu kudi me girma har haka?” Malam wanzan yace “Giwar sarki da JAROOD…” nan hassana tashiga jero musu godiya dasa albarka, BATOOL de batace komi ba, sbda ita gidan be gabanta tunanin khalid ne agabanta. Ranar de haka suka kwana suna zagaye gidan sunashan kallo babu abinda babu a gidan, babu ce kawai babu agidan, amma an tara komi Najin dadih a gidan, falolin gidan kusan falo hudune kuma duka akwai narkakkun kujeru aciki masu numfashi, asama dakuna ukune, sannan a kasa dakuna hudu ne. Sama hajiya fatima da Malam wanzan suka zabawa kansu nan suka kwana, BATOOL kam kasa aka zaba mata, Ammuh tazaba mata kasan,/ dankareren dakinta me kyau, anan ta kwana. Se wuraren 3:am suka kwanta bacci. Hassana da Malam wanzan dukda suna çıkın gajiya , ba kmr ma ita hassanar dasukayi mikakkiyar tafiya, amma a haka basubar juna ba, daman ji sukeyi kmr suci babu. Da asubah suka tashi sukayi sallar asubahi, suka koma bacci, se wuraren 1;pm suka tashi sukayi wanka, sukayi sallah, suna fitowa falo sukaga abinci hajiya fatima ta aiko dreva ya kawo musu abinci kusan kala uku da kanta ta dafa musu sbda tasan zasu tashi agajiye. sukayi murna hadi da jin dadih, ba abinda zasuce da hajiya fatima se godiya. Sukaci suka koshi sukayi sallar la’asar, bayan sun idar da sallah ne suna zaune a falo AÇ kawai ke bugasu suna kallon wani hausa film a Arewa24. batool nazaune akasan carpet. Hassanna da Malam wanzan na saman kujera daban-daban, in har BATOOL na kusa Sam ko kujera basa zama daya ita dashi sbda inganta tarbiyar diyyarsu, sannan da dajarta kansu da sukeyi yadda yarsu zataga girmansu. (Sliced mistake kika bari yaranki sukaga kin rike ko hannu da ubansu akwai damuwa, Karki sake ki dauki rayuwa rashin tarbiya ağıdanki, wasu matan zakiga dayawa suna daki daya da yara balagaggu amma se kiga mijinta nata hawanta, wallahi wasu lokutan yaranki naji, meyefi wannan zubar da mutumci pls? Kina musulma yar uwa? Mazaaa ki biyema namiji ya zubar miki da mutumci da girma agaban future dinki, yaranki sune gobenki wallahi ko kiso ko karkiso, namiji Kinganshi be tsufa yanada 100yrs ma seya auri yar 7yrs kuma ya haihu inde kayan aiki na aiki, kefa mace wlhi baki isa ki kai 70yrs bama kina haihuwa, mata iyayenmu kuma yan uwana ku gyara rayuwarku pls, ana barın halak dan kunya, koda akace mijinki ya nemeki sanda yaso ba ace ya nemeki a gaban yarankiba, wallahi wani lokaci yara naji wasu kuma ma suna gani tinda ba makafai bane, ku jiba kazanta! Kinga mace in kika haihu Karki sake ki banzatar da yaranki a banza , wallahi yara kmr dukiyane, duk ubangiji ze tambayemu ya mukayi dasu, hisabinnan da kukaji ana cewa wlhi da gaskene akwai hisabi, tsakanin d’a da uwa da uba akwai hisabi, danka haifi yara bawai kai ka haliccesuba, most of lalacewar yaran yanzu am sorry to said wlhi akwai sa hannun iyaye mata, shi namiji daman ai ba ruwansa, in yara sukayi kyau sune nasa, in suka lalace nakine ke mace, ya bar miki wallahi, mu nutsu mu gyara rayukanmu, ku kuma yara ku kıyaye bacin ran iyayenku, ubangiji yace abi iyaye koda kafiraine, sannan ubangiji yasake cewa abi iyaye koda fasikaine, aiko a iya haka yaci ku gane girman iyaye, ku kiyaye bacin ran iyayenku sbda ku gama da duniya lafiya, Ubangiji Allah ya raba kowa da iyayensa lafiya Amin, amma kusani ba biyayya cikin sabama ubangiji)

Malam wanzan ya kalli BATOOL wadda kanta ke kasa, ya kalli hassana wadda itama shi take kallo. Yayi gyaran murya hadi dacewa “Duk kubani hankalinku nan,…” cikin ladabi BATOOL tace toh. Hassana ma tace “Toh malam…” malam wanzan ya fara magana çıkın nutsuwa. “Inaso kusan cewa komi kukaga ya faru toh daga Allah ne, hatta da motsa d’anyasanka wannan in ubangiji beso ba baka isa kayi ba, kuma kome kukaga yasamu bawa insha Allahu Alkhairi ne, ita kaddara da jarrabawa masu kyau ko akasin haka duk na muminine, ubangiji baze tabayin bawa ba tare daya jarabceshi ba, alhamdulillahi wani abu ya faru kuma na Alkhairi ne insha Allahu..”yayi shiru for some seconds, falon ya dauki shiru , duk sun kosa suji me malam wanzan zece, BATOOL kam tinda ya fara maganar kirjinta ke dukan uku-uku, ta kosa taji Ainifin maganar da yaketama wannan shimfidar sharar fagen ta mecece. Malam wanzan yaci gaba da magana idanuwansa nakan BATOOL “ita rayuwa ako wani Hali inka tsinci kanka anaso ne kayima ubangiji godiya,,sannan ke BATOOL ubangiji ya umarceki dakiyima iyayenki biyayya, inhar ba asabama mahalicci bane kinsande bazan cucekiba bazan ha’inceki ba, sannan bazan bari a cucekiba , BATOOL kasancewarki dhiyyata tilo aduniya, ina sanki so me tsanani, ina kaunarki kauna irin wadda uba na gari keyima yayansa, ina fatan kmr yadda kika sabamın biyayya kiyimin awannan karan, ke dhiyyace me tarbiya kin kai kin İsa ahanaki ki hanu BATOOL, saboda haka na bada Aurenki ga JAROOD d’an gidan me martaba Sarkin agadex, Aranar juma’ar data gabata aka daura miki Aure, yanzu ke matar aure ce ba budurwa ba…..” ba BATOOL ba hatta hassana seda ta zaro ido waje sbda mamaki, ganin yarinyarta karamace amma a haka malam ze bada Aurenta,ita Sam ba mace bace mesan duniya, Sam bata duba kudinsu ko sarautarauba. Abangaren BATOOL wani irin mummunan yanayi tashiga daga nan datake zaune, daman tini jikinta ya hau bari aiko ya kara daukar bari, nan da nan idanuwanta farare tass dinnan suka kad’a sukayi red sosai, ita ko sanin waye JAROOD dinma batayiba, bata taba ganinsaba, a razane ta dago ta kalli mahaifin nata shima ita yake kallo, ta rufe idonta ta bude akansa danta tabbatar, tabbas da gaske ba mafarki take ba mahaifintane agabanta yake gaya mata ya mata Auren dole. Ta maida kanta kasa, rawar da jikinta keyi ya kara yawaita, ji kake Fatt fatt! Heart beat dinta nata bugu kmr zata fito fili, amma sede ba daman magana ko uwarta bata İsa tayı musu da abinda malam ya fadi ba balle ita yarshi. Kuka kawai takeso tayi ko zataji sanyi amma ta kasa, khalid ne kawai yake yawo asararin birnin zuciyarta, ji tayi tamkar an rabatane da Khalid, rabata da khalid tamkar rabata ne da ranta. “Daman bazan auri khalid ba?” Ta fadi a zuciyarta, nan da nan kawai se hawaye sharrrr saman fuskarta. Mahaifinta ya kula da yanayin data shiga sannan yaga hawayen dake zirya akan kuncinta, har azuciyarsa yakejin zubar hawayen nata amma sede ba yadda za ayi bakin alqalami yariga ya bushe. Har hassana ya kula tashiga yanayi mara dadih sbda harga Allah ita bata da burin yarta tayi aure yanzu, shiyasa ta tsananta tsaro akanta kan karta kula wani. Hasan’a taso ace BATOOL takai 18yrs zuwa 20yrs se amata Auren kuma ita asan samunta so takeyi yarta tayi karatun likitanci, batasan a mata aure da wuri, ita in ita keda iko da itama takai 25yrs ma agida badamunta zeyiba, kunsan zuciyar uwa. “Ina me umurtarki dakimin biyayya, insha Allahu baza kiyi nadama ba domin babu wanda yakeyin nadama bayan Yama iyayensa biyayya…” BATOOL na kuka tace “Insha Allahu daadah zan maka biyayya har karshen rayuwata, duk abinda kayi dai-daine akaina saboda ka isa dani, kasameni me biyayya insha Allahu…” ciki kuka da sanyin murya take mgnar. Tausanta ya ratsa zuciyar malam, hassana kam ji takeyi kmr itama tayi kukan ko zata samu sauki, tausan yarta ya rufeta, kallon karama take ma yarta sosai, tayi kankanta da daukar d’ana miji a mararta yanzu, Sam batasan JAROOD din bashi d lafiya ba, ko a labari bata tabaji agun mijintaba. “Allah ya miki Albarka, Allah ya baki masu miki biyayya kamar yadda kikamin,,,” Cewar malam wanzan BATOOL ta amsa da amin hassana kam sede ta amsa a zuciya, da kyar ta iya cewa. “Allah yasa hakane mafi Alkhairi ya basu zaman lafiya,,,” malam wanzan ya amsa da Amin daman yasan hassana bazata masa gaddama ba sbda tanada gudun zuciyar mijinta sannan akwaita da ladabi tafi duk sauran matan daya aura. Har zuwa yanzu kuka kawai BATOOL keyi kasa-kasa tasa hannu ta datse bakinta, Malam wanzan baze jure ganinta a wannan halin ba, dan haka ya tashi ya dauki mukullin motar ya fice agidan zuwa gidan hajiya fatima. Yana fita BATOOL kmr tana jira ta tashi aguje ta İsa jikin mahaifiyarta ta fada jikinta tana kuka,abinka da shagwababbiya daman surin kuka ne da ita tin tini ita ko fada ka mata se tayi kuka, hawayenta a kusa süke,. Tana fadawa jikin mamanta ta fashe da kuka me tsanani tana fadin “Ammuh, wallahi banasan Aurennan dan Allah ki gayama daadah ya barni inada wanda nakeso khalid Ammuh ni khalid nakeso in aura, ban gaya muku bane amma mun jima muna tare makarantarmu daya, dan Allah Ammuh ki gayama daadah ni Khalid nakeso inma aure yakeso inyi abari muyi aure nida khalid inya gama makaranta, dan Allah Ammuh mutuwa zanyi inna rabu da khalid!!!” Seda hassana Tayi hawaye ganin yadda taketa kuka kmr ranta ze fita, se sambatun maganganu takeyi kmr zatayi hauka. Rarrashinta tashiga yi da kalamai masu dadih abinka da Uwa, nan ta dan fara sassauta kukanta amma tayı 1H tana kukan duk tabi ta fice a hayyacinta, idanuwanta sun kumbure süntum. Ganin ta dan fara dawowa hayyacinta yasa hassana tambayar BATOOL din waye khalid, sbda daman tasaba jin BATOOL na kiran sunansa in tana çıkın bacci batare da sanintaba, tanataso ta tambayeta waye khalid amma seta dauka ko mafarkine na shirmen yarinta. BATOOL ta bedema mahaifiyarta wuka da wutsiya kan wanene khalid. Mahaifiyarta ta numfasa tace “Toh wallahi tin kuna shaida juna keda mahaifinki karki sake yaji maganarnan abakinki. Yanzu kikace zaki masa biyayya, toh inaso ki masa biyayya, kibarwa ubangiji komi, wlhi inya rubuta sekin Aure khalid toh tabbas seshi d’an sarki ya rabu dake kin auri khalid din, karkisa damuwa aranki ki fawwalama ubangiji komi, sallar darennan kici gaba dayinta nima zanta tayaki ina miki Adduah dhiyyata ta gari kinji kou??” Nan de tayita lallaminta da ban baki harta tasamu tasaki ranta azahiri abadinima taji zuciyarta ta mata sanyi amma data Tuna da khalid setayi kwallah, data shiga dakinta ta dauki photon khalid tayita kallo, khalid kyakyawa ne black beauty cikakken buzu ne shima ga kyau ga aji, Gashi matashi a SS3 yake ba babba bane yarone sosai danye sharaf, irin wanda sam iyayensa ko giyar wake sukasha bazasu masa aure yanzu ba. Ranar yini da kwana BATOOL na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login