Showing 90001 words to 93000 words out of 153711 words
ta dakko takaddar da Alqalamin kamar yadda amour ta umurceta amma ta kasa tashi. Ahankali JAROOD ya fara magana kamar tabanbe “Dan Allah amour ki bar maganar nan tukunna pls ,,,” ya fadi yana d’an dafe kanshi ta grfe daya. Amour dake kallonsa, gaba daya ta kula da tashin hankalin daya shiga, seta ta allaka hakan da tsoron mahaifinsa yakeji saboda yasan in mahaifinsa yaji ya saki duka matanshi bazasu kwashe lafiya ba. “Abarka kaci gaba da cutuwa? Inma saboda me martaba ne, kawai ka sakesu zanji da komi insha Allah, yadda nake ganinka dagamin hankali yake yi, dan Allah ka sakesu ko kasamu ka dawo hayyacinka, jarabawar rayuwata akanka take nadauka, ina rokon Ubangiji ya baka lafiya, Amma wallahi duk na fara sarewa…” Amour ta karashe mgnrta kamar zata fashe da kuka, Tana San JAROOD fin San datakewa sauran yaranta, ita kadai tasan me takeji in Tana ganinsa awannan halin. JAROOD yayi shiru ya kasa kara cewa komi kansa na kasa. BATOOL ma shirun tayi batare data fahimci inda zancen Amour na yanzu ya dosa ba. “Ko bakajin abinda nake cewa ne?” Amour ta fadi Cikin d’an daga murya, jin be bata amsa ba kuma be dago ya kalleta ba, se Tasha ko bejita bane, yanacan yana tunani. Ahankali ya dago cikin ladabi ya kalleta da idanuwansa dasukayi jaa, ahankali ya fara mgna murya cikin ladabi dukda amour ce ta hadashi da BATOOL kuma tazo zata rabasu aransa yasan bata masa adalciba amma hakan besa ya daga mata murya ba, ko ya nuna mata ta masa ba dai-dai ba amatsayinta na uwarsa, sbda ya mallaka hankalin kansa shi ba yaro bane. “Amour zanyi duk abinda kikace, bin umarninki aikinane, Amma ki bari inyi shawara, nan da 2weeks.,.” amour tace “Har nan da 2weeks kana Cikin wannan halin kenan? Haba jarood? Ni kuma inyi yaya? Nagaya maka karka damu da matsalar Me martaba zan masa bayanin komi yadda ze fahimta, nasan shine matsalarka…” JAROOD yayi shiru kawai, harga Allah baze taba gayama amour yanajin shaawar BATOOL ko santa ba, koda kuwa ze mutu. Amma yasan duk duniya BATOOL kadai yake So kuma yake shaawah, be tabajin irin yanayin da yake jiba akan yarinyar, shifa rayuwarsa abar a tausaya masane bawai akara masa zafi akan zafi ba. Gaba datama wasu lokutan yana tantama ne akan warkewarsa, sbda feelings dinsa duka Akan BATOOL yake kawai. “BATOOL maza nace Ki tashi ki dakko takadda, ke kam yau dinnan seya sakeki, ko bakiji bane BATOOL me kike tunani ne?” Amour ta fadi Tana kallon BATOOL wadda tayi shiru. Zumbur BATOOL ta mike jiki ba laka, zata fara tafiya zuwa bedroom dinta JAROOD fara magana “Karki dakko Allah, Dan Girman Allah Amour ki bari nan da 1week inyi shawara Nama rage 1week ki bani sati daya dan Allah, Allah bayasan saki Karki sani inyi abinda ubangiji zeyi fushi Dani dan Allah…” BATOOL ta dakata seda ya gama magana, kana ta juya ta nufa bedroom dinta , kawai zama tayi agefen bed dinta tayi tagumi, Tana kallon Number Khalid nakiranta amma taki dauka, ta rasa dalilin dayasa taki daukar kiran nasa, sema tasa wayar a silent ta kifa wayar akan Gadonta, ta kwanta rigingine, zuciyarta se bugu takeyi.
Bayan barin BATOOL falon hajiya Fatima ta kalli JAROOD sosai tace “dawa zakayi shawara JAROOD,? Duk garinnan wa kakedashi bayan ni? Nice abokiyar shawararka ka gayamin shawarar muyita ayanzu, ayi komi akare…” gaba daya maganganun amour ciwon Kai sukesa ma JAROOD inyaci gaba dajinsu kansa ze iya fashewa. “Dan Allah Amour kiyi hkri, yanzu-yanzu Aise Allah, sannan Bani da kowa seke Amour, Amma dan girman Allah ki bani 1week inyi shawarar, karkice komi dan Allah, abarma ubangiji lamarin saboda daman nashine…” hajiya Fatima ta sauke ajiyar zuciya tace “hakane, toh shikenan,,,ina jiran de duk abinda ka yanke a 1week din, dukda ni banga abun shawara anan ba…” JAROOD ya mike hadi da cewa “nagode Amour, zan tafi gida…” hajiya fatima tace “tin yanzu zaka tafi daga zuwanka? Ai bama mu Gama mgnr ba ka mike, ai yakamata ma Ka bari Kaci abincin dare…” JAROOD da kwata-kwata baya gani sosai sbda yasan halin mahaifiyar inta kafe toh ta kafe kawai. “Bacci nakeji amour sosai nagaji.…” ya karashe mgnr yana nufar kofar. Hajiya Fatima dake kallonshi ta Kira sunansa bayan ya isa kofa tace “Anya ba wata matsala JAROOD?” “Ba wata matsala amour….” JAROOD ya fadi ba tare daya juyo ba. “Shikenan Ina jiran shawararka, na baka 5days sbda wlhi 7days dinnan da kace yamin yawa…” Cewar amour. JAROOD ya juyo yace “Toh shikenan amour, seda safe…” be jira cewarta ba ya fice a falon, kansa kmr ze fad’o kasa, da kyar ma yake hadiyar yawun bakinsa, yasan wacece amour inta kwallafa rai akan abu, toh tabbas setaga ta tabbatar take shafawa kowa lafiya, yanzu yasan ya bani akan maganar nan, shi dayasanma maganar dazata masa kenan yanzu dabezo gidan ba, kai daman be dawo kaduna ba. Ya shiga motarsa da kyar yajata zuwa gidansa, so yakeyi yaje dakinsa ya kwanta yayi tunanin yaze bullowa wannan lamarin, kuma yasamu damar tunanin BATOOL yadda yakeso.
Yana fita amour ta mike ta nufa bedroom din BATOOL wadda tinda tashiga dakko takaddar daza a saketa bata fito ba, amma Sam hankalin Amour bekai canba, se tasha ko kawaicine irin na yarinyar data gad’o agun ubanta. tasameta kwance rigingine, BATOOL na ganin amour ta tashi zaune. Amour ta karaso tazauna gefen Gadon, Tana kallon BATOOL din tace “daman inaso ne, muyi magana kina jina?” BATOOL ta daga mata Kai alamar eh kanta nakasa Tana wasa da yatsun hannunta kirjinta se luguden bugu yakeyi. “Idan JAROOD ya sakeki tinda ba idda zakiyiba sbda besanki a mace ba, wannan da kuke waya dashi se kice dashi ya turo iyayensa se ayi mgnr aure…” amemakon BATOOL taji dadih se taji zuciyarta ta kara cunkushewa da rashin dadih, ta zubowa Amour idanuwa tanama mamakin ya akayi tasan suna waya da wani, wato khalid Kenan. Amour ta fahimci mamakin dake Cikin idanuwanta da fuskarta dan haka tace “Karki damu nasan komi, ni ba yarinya bace, ni uwace agareki , ubangiji yaşamın sanki, ko d’anda na haifa da cikina bazan bari ya cutar dakeba BATOOL, yadda mahaifinka yamin halacci toh bazan zamo batulu ba agaresa, ta hanyar cutar da yarsa, insha Allahu inde ina raye sekin auri wanda kikeso, ki kwantar da hankalinki kinji kou?…”amour na mata maganganun ne dan taji dadih, amma Sam ita basa mata dadih, se dağa kai kawai takeyi kamar kadangare a ruwan zafi. Seda aka kira magrib amour tabar dakin, bayan tagama kwantarma da BATOOL hankalin,JAROOD ze saketa ta auri wanda takeso, batasan dağa mata hankali tayı ba. Da kyar BATOOL ta iya sallar magriba tana idarwa haka kawai ta tsinci kanta dasan fitowa falon, taga ko yana nan, se taga bata ganshi ba, daman dazu taji tashin motar amma batasha shi bane ya tafi. “Ya tafi da gaske ?” Ta fadi afili , ta fito wajen packing space ko zataga motarsa amma babu bakuwar mota a packing space din hakan ya bata tabbacin ya tafi gıda Kenan. Ta dawo falon rai ba ddh, sukayi kicibus da amour. “Me kikajeyi waje?” Amour ta jefo mata tambayar Atunaninta yauma store din kasa taje. BATOOL tace “Bakomai kawai na fita ne nasha iska kadan…” yanzu ta koyi karya akansa. Suka zauna afalon suna kallon TV amour nata janta da hira ita de sede tace eh, toh, ji takeyi kamar ta tambayi amour JAROOD ya tafi ne? Ko ze dawo ne,? Amma kuma bazata iya ba, ta zauna afalonne dan taga ko ze dawo, amma har sukaci abincin dare be dawo ba, har amour ta nufa bedroom dinta ta kwanta bacci, BATOOL na falo har 2:am , zuwa yanzu BATOOL ta cire rai ze dawo, ta nufa dakinta ta kwanta ba bacci takeji ba kawai tana kwance ne, Tana tunani-tunani akansa , bata taba wuni cirr basuyi waya da Khalid ba se yau, tana ganin call dinsa amma yau gaba daya takı dauka, sbda zuciyarta bata mata dadih, kyaun fuskar JAROOD kawai takeso tagani acıkın idanuwanta.
Abangaren JAROOD da kyar yakai kanshi gida, yana packing ana kiran sallar magrib. Dan haka ya nufa masallacin dake gidan jiri kawai yakeji akanshi. Dasuka idar da sallar magrib ya zauna a masallaci har akayi isha’i, suna idarwa yayi Addu’ur’i sosai akan damuwarsa ta soyayyar BATOOL da kuma damuwar da Amour take nema ta kara masa. Seda ya kwashe 15mnt yana Adduah kana ya fito ya nufa part dinsa, direct bedroom dinsa ya isa, ko kayan jikinsa be cire ba ya fad’a gadonsa, yana sauke ajiyar zuciya, ya dafe saitin heart dinsa dake masa barazanar tarwatsewa, bayajin ze iya rayuwa ba yarinyar nan, ji yakeyi kamar da ita aka haliccesa acıkın jininsa. Kwanan ranar haka yayi ba bacci, idanuwansa har zugi suke masa amma kuma bejin bacci, aiko da asubah sede ya tashi da rarrafe saboda azabar ciwon kan dake addabarsa, wanda ke karuwa duk bayan seconds. Da kyar ya İsa sallar asubah ya kwanta nan kan Dadduma, yana kallon sararin samaniya, ya dawo kaduna danya ganta yaji farin ciki amma Amour ta kara masa damuwa, ita batasan hakan datayı ba shine Karin damuwarsa. So yakeyi ya tashi yaje ya ganta amma ya kasa, sau biyu yana yunkurawa amma ya kasa tashi. Haka ya wuni kawai se dafe Kai yakeyi, be tabajin ciwon Kai me zafin wannan ba da yakeji yanzu ba, yanata kwatanta ciwon da zafin san yarinyar dake zuciyarsa amma yakı kwatantuwa, zafin santa ya ninka na ciwon kannasa, babu abinda aduniya zeyi misali da zafin da yakeji nasan yarinyar aransa. Wunin ranar sede yadinga sallah azaune kai kace yayi 1week yana ciwo dukya fita a hayyacinsa, zuwa dare ko kwayoyin idanuwansa be iya budewa kwarai sbda Azabar ciwon Kai. Haka ya kwana, yauma be rintsaba, tunaninta kawai, kuma baya nadamar santa da yakeyi.
Abangaren BATOOL tadinga zuba ido ko zataga yazo yau amma shiru. Duk gaba daya seta kumajin kuncinta ya ninku, se zaman falo takeyi, da taji karar mota se Tasha ko shine. Har dare de shiru yauma seda takai 2:am afalo harma tagaji tayı bacci mara dadih afalon, gaba daya baccin datayi befi na 3h na ta farka yafi sau goma, dan haka itama ta tashi da ciwon Kai me tsanani, seda Tasha magunguna tasamu sassauci, tinda bezo jiya ba tasa rai yau zezo dan haka taketa nishadi tana jiran zuwansa, amma yau dinma shiru, ji takeyi kmr tayı kuka sbda damuwa.
Abangaren JAROOD seda yayi 3days awannan halin, kana ya kira doctor khamis yazo gıda ya dubasa zuwa lokacin inda abinda yafi galabaita yayi. BP dinsa ya fara dubawa yaga ya hau fiye da tunaninsa. Taimakon gaggawa doctor khamis ya bashi, nan da nan yasa mata drip saboda jikinsa yayi weak dayawa. Yanasa masa drip din ba jimawa bacci me nauyi yayi awon gaba dashi.Doctor khamis ya jima yana mamakin dalilin dake kawoma JAROOD hawan jini a kwanakinnan, shi atunaninsa ai JAROOD beda damuwa sbda komi na duniya ba wanda ubangiji be bashi ba, yanada cikar halitta, uwa uba yanada Mahaukatan kudi fiye da Tuna’nın doctor khamis, shiyasa yake Tuna’nın meye damuwarsa aduniya dayake sa masa Hawan jini har haka. Doctor ya zauna har ya tashi abacci yanata mamakin yadda yağa matansa ba Wacce tashigo , yasan matanshi biyu, amma ko daya bata shigo ba,abun ya daurewa doctor khamis Kai. Sosai JAROOD ya d’anji saukin jikinsa daya farka abaccin, se sannu doctor ke masa. Doctor da kansa ya fita da yaşıyo masa abinci me rai da lafiya da kayayyakin da mara lafiya ke bukata. , kadan JAROOD yaci kawai tunaninsa nakan BATOOL yau har 3days be gantaba. Amour ta kirasa, ya dauka, Şuka gaisa ta tambayesa lafiya kwana biyu koya koma Lagos dinne,? JAROOD yace mata aah kawai aiki ne ya masa yawa be nuna mata beda lafiya ba, taso tagane a voice dinsa, amma ya hana hakan. Sukayi sallama, duk doctor na zaune. Shi yayi jinyarsa, ranar ma nan ya kwana, yana bashi kulawa sosai. Washe garima haka yakai har bayan azahar kana yabar gidan bayan ya gama kwantarma da JAROOD hankali, akan ya cire damuwa aransa, sosai JAROOD yaji dadin kasancewar khamis agidan sbda ya d’an debe masa kewa. Yaji karfin jikinsa, burinsa daya kawai yaje ya ga BATOOL shiko be tabata bama yaganta, daman baya zuwa gareta da niyar ya tabata daya ganta ne kid’i ke canza rawa. Bayan yayi la’asar yayi wanka sbda ya karajin karfin jikinsa, ya shirya ya fito sanye da boyel dark brown. Ya matukar yin kyau yau, Gashi ya kara haske na ciwo, amma ya cicciko sbda yasha drip seda akasa mata drip 5, sbda ruwansa yayi kasa sosai. Yaci abinci sosai yau din, doctor ya cika masa çıkınsa. Ya fito compound da car key a hannunsa, yanaso yaje gidan Amour, amma kuma bayaso amour ta sake masa wannan maganar. Yasama ranshi ko zata dinga tsungular naman jikinsa seyaje yağa BATOOL, shi inde ze ganta kome Amour zata masa ze d’anji sassauci. Yaja mota yabar gidan zuwa gidan Amour, ahankali yake tuki zuciya fal BATOOL, tako ina sunan BATOOL ne arayuwarsa yanzu. Yana sako kan motarsa gidan idanuwansa sukayi kicibus akan BATOOL wadda take tsaye Tasha doguwar rigar atamfa me ratsin blue da pink, ta yafa mayafi white madaidaici , saboda ajikin atamfar akwai white. tayi matukar kyau dinkin ya amsheta irin style dinnan me me bayyana tsantsar surar jiki, duwaiwukannan kamar zasu magantu sun cika fam kamar zasu fashe. Tagaji da zaman gidan saboda bezo ba, gaba daya batajin dadin komi, gidan ya mata duhu, har Amour ta fahimci tanada dmwa. , ta tambayeta meke damunta tace mata bakomai. Shine yau tace zataje gidan Ammuh taganta ko zataji sanyi, fitowarta kenan yanzu tana jiran dreva ya fiddo mota dağa packing space. JAROOD ya sako motarsa çıkın gidan. Tinda ya daura idanuwansa akanta seda ya sauke ajiyar zuciya na zallar dadih, nishadinsa ya dawo sabo azuci da fuskarsa. nan da nan yawunsa ya tsinke kamar yadda yakejide inya ganta amma na yau nada banne, ya daura idanuwansa akan maka-makadin duwaiwukanta masu kyau , irin kyaun Hips dinta bawai kyaune mara kyau ba, aah kyaune na Alfarma. Nan take Azzakarinsa dake kumshe çıkın wando ya yunkuwa yayi haniniya ya mike, a kwanakin dabe ganta ba, sam azzakarinsa be tashi ba, kuma harda saboda beda lafiya ne yasa be tashin ba. Yanzukam yana kallonta ya tashi har yan golayensa seda suka amsa, baya sanın akwai jijiyoyi ajikinsa seya daura idanuwansa akanta. Dai-dai saitinta yayi packing car dinsa, yana kokarin zuge glass yağa ta bude Gaban motar tashiga, Şam bata Ankara ba, Tasha drevanne ya fiddo motar shiyasa tashiga kai tsaye, tunaninta baya tare da ita. Kamshin turarensa datajine ya haifar mata da mummunar faduwar gaba, tana kokarın rufe murfin motar amma takasa cikin hanzari ta juyo ta Daura idanuwanta akanshi, yayinda idanuwanta da nashi suka sarke cikin na juna.
Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…sannan munada magungunan gyaran nonuwa dana kara girman duwawuka, dade sauransu. Just contact me 08101626484*
Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din me jego 50k 80k 70k 40k 30k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC
Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽
F…..29
*this book is 1k direct To me 08101626484*
*****Zaro idanuwa BATOOL tayi waje hadi da juye-juyen mamakin ya akayi tashigo motarsa, se yanzu taga dreva din dazasu fita ya fiddo motar, ta kalli JAROOD wanda ita yake kallo ya kasa dauke idanuwansa akanta tace “Kaine?” Cikin farin ciki, tayi mgnr, haka kawai taji farin ciki ya lullubeta data ganshi. JAROOD yayi murmushi yace “Nine Mijin BATOOL ba…” Wani irin murmushi kasaitacce ya sake subucema BATOOL. “Ina wuni…” ta gaidasa kanta na kasa, zuciyarta ta masa dadih da ganinsa. JAROOD daketa murmushi farin cikin daya shiga baze misaltuba, ya fahimci batasanma motarsa tashiga ba, ya amsa da “Lafiya lau ya kuke?” BATOOL ta amsa da “Lafiya lau, zamu fita da dreva Gashinan yana jirana ma, nasha shi yayi packing ma shiyasa nashigo motarnan...” ta