Showing 39001 words to 42000 words out of 153711 words
batare da JAROOD yasa komi aransa ba, yace toh hadi dama JAROOD godiya ya fice a dakin. Yana fita JAROOD yaşama dakin key, daman ya kosa malam wanzan ya fita a dakin ya barshi shi kadai. Duka kayan jikinsa ya cire, harda wandonsa da boxes dinsa, ya rage dagashi se tsokar jikinsa. Kasa da kansa yayi dai-dai saitin kan sharbebiyar burarsa, yaga ta kara girma, daman gata Abu ba kadanba, shi kansa seda ya tsorata da ganin girmanta, yakai hannu ya taba burar tasa yajita ba kmr yadda ya saba jinta ba kamar lagwani ada, yanzu yajita da d’an tauri. “Ikon Allah…” ya fadi se jujjuya burarsa yakeyi acikin hannunsa, be tabajinta a yadda yajita ba yanzu, ya rasa meke faruwa dashi,? Yana jujjuya burar yana tunano yadda yaga sumar kan yarinyar, har farin skin din dake Cikin kanta seda yagani, yana wannan tunanin yana karajin burarsa na kara masa tauri tana mikewa. “Meke faruwa danine?” JAROOD ya fadi cikin kid’imewa da gigita, ya rasa meke damunsa wannan bakon yanayin dayaji ajikinsa ya tabbatar shiyasa masa zazzabi da wannan ciwon kan masu zafi da rad’ad’i har yanzu jikinsa mace yake, ba kmr yadda ya sabajin jikinsa ba. A hankali ya karasa gefen gadonsa ya zauna still tsirara yake, ya kara zubawa jelarsa ido, se riketa yakeyi a hannunsa ya rasa meke damunsa. “Ya ilahi meke samunane ni JAROOD?” Ya kara fadi fuskarsa dauke da wani yanayi, abinka dabe saba ganiba, tinda uwarsa ta haifesa duniyar nan ta malikiyau minddin se yau,be tabajin gabansa yayi wannan tauri da girman ba se yau. Haka ya zauna yana kallon gabansa yana tunani tunani, gabaki daya tunanin sumar kan daya gani yaki bari zuciyarsa da ruhinsa su huta. Haka ya kwana tsirara, ko wani baccin kirki beyi ba, se mafarkin sumar kan daya gani kawai yakeyi. Da asubah ya tashi yayi wanka ya kwashe kayansa daya cire yasa acıkın kayan wankinsa. Ya nufa masallaci sallar asubahi , yana dawowa daga masallaci ya duba gabansa yaga har yanzu yana nan kmr jiya, be kwanta ba kmr yadda yake ada kamar lagwani. Ya kara shiga alhini, ya zauna yana laziminsa, yana tunanin sumar kan yarinyar daya gani ya jefasa a wannan matsifar,. “Gaskiya a gidannan akwai aljanu da fatalwa…” ya fadi da carbi a hannunsa ya jingina da gefen bed dinsa yana zaune a kasan dan carpet din dake gaban gadon. Jiya haka ya kwana yana tunanin sumar kan nata daya gani, wanda ya canza masa rayuwa daga jiya zuwa yau, ya rasa gane kan Burarsa, taki komawa yadda take. Haka yana zaune har karfe tara nasafe, hajiya aisha ce ta shigo dakin ta samesa zaunen se Jan carbi yakeyi rabi kuma yana tunani. Shigowarta ya katse masa tunani ya kalleta ya dauke kansa. Da tray ta shigo a hannunta na kayan breakfast dinsa, tin jiya malam wanzan ya sanar da ita JAROOD ba lafiya ya hadu da ita a compound, a tsakar darennan na jiya ta dawo daga anguwa, tin Ajiyan taso tashigo malam wanzan yace mata JAROOD din ya kwanta. Ajiyan ta sanar da hajiya zulaikha JAROOD ba lafiya, Allah sawake hajiya zulaikha ta fadi aranta bataji dadih ba da bashi da lafiya ko bakomi wallahi tanasan JAROOD sosai. Ta hajiya aisha ta ajiye tray din hannunta, a kasan carpet din ta zauna tana facing dinsa shikam tinda ya mata kallo daya ya dauke kansa be kuma kallonta ba,. “Ina kwana yallabaina ya karfin jikin naka ashe bakaji dadih ba? Yaya kakejin jikin naka yanzu?” Daidai Idanuwanta suka sauka akan ledar asibitin 44 dake kasan carpet din, wato har asibiti ma aka kaisa, dayake jiya malam wanzan bece masa sunje asibiti ba. “AlhamduLillah…” kawai JAROOD ya amsa a takaice. “Ashe har asibiti kukaje?” Ta tambayesa ya mata banza be bata amsa ba. Dayake tasan halin kayanta se taja bakinta tayi shiru tace “Allah ya kara sauki…” ciki ciki JAROOD ya amsa da “Amin…” “azubama break ne yallabai?” Batare daya amsata ba yace “meyeshi?” Cikin kissa tace “Favorite Dinka ne, tuwan dawa ne, na maka da miyar ku-ka, se farfesun naman kai…” “zubamin dan kadan…” ya fadi still yaki kallonta. Ta zuba masa Tuwon tanayi tana satar kallonsa,. “Allah yayi halitta…” ta fadi a ranta tana kara kallon fuskarsa zuwa lallausar lips dinsa, tana mugun kwadayin ko kissing din lallausar bakinnan nasa tayi, tasan bakinsa kadai zeyi mugun Dadihhhhh ta tabbatar a kissing bakinsa kawai Tana iya kawo ruwan shaawarta, a hakama tana kallo mararta na hautsinawa. “Naga ka kara kyau ne yallabaina, kmr ba ciwo kakeba…” Aisha ta kasa daurewa seda ta fadi sbda kyaun nasa ya wuce a daure, sajennan nasa ya kwanta yayi wani luf dashi. Wani irin kallo ya dago kwayoyin idanuwansa ya mata. “Kinsan banasan harkar iskanci kou?” JAROOD ya fadi cikin zallar isa da mulki, hadi da kame kai, ya wani tsare gida. “Tuba Nike…” aisha ta fadi tana tura masa pleat din abincin data zuba masa , ta kara zuba masa farfesun naman kan a bowl, ta tura masa gabansa, se kallonsa takeyi Tana so ta tashi ta fita amma ta kasa tashi sbda tana kallonsa. Allah kadai yasan irin azabar kwadayinsa da takeji acıkın rayuwarta tin tini zuwa yanzu, shi kuma ko d’an taba hannunta be tabayiba, ita kuma ba fuskar dazata taba masa koda hannun ne, ko maganar soyayya ta masa sometimes se yace wai iskanci ne wannan beso karta kara, kamar yadda ya mata mugun yarfinnan yau, shi gaba daya wani lokacin ba a masa gwaninta, musamman inka masa maganar soyayya in bakayi wasa bama seyacema yar iska, daman de ita aisha ke karambaninnan, zulaikha batayin wannan subulda bakan, balle a gaya mata magana ita ba hakuri bane da ita, akasin aisha ita akwaita da shanye magana. Da spoon JAROOD yaci Tuwon kadan bada yawa ba, beci farfesunba, yace ya koshi hajiya aisha ta masa Allah kara sauki ta kwashe kayan da tray din ta fice a part din. Yasha magani, ya gama shan maganin hajiya Zulaikha ta shigo ko zama batayi ba, ta gaidasa hadi da masa ya jiki, har yanzu haushin auren da yayi takeji, kishi nadamunta.
Sam JAROOD be amsa mata gaisuwar taba, daya jikin data masa, sbda ya fara ganiya da raininnanta zuwa yanzu. Tabe baki hajiya zulaikha tayi ta fice a dakin nasa ba tare databi ta kansa ba, sam bataga lefinsa ba nakin amsa gaisuwar daya jikin da tayi masa, lefin kanta tagani datazo ta gaidasa, shiyasa yaci mata mutumci.
Ya kwanta da niyar yayi bacci in baccin yayu, har yanzu tunanin sumar daya gani be bar ransa ba, hasalima se gizo yake masa acıkın idanuwansa. Hajiya Fatima ce ta sako kai dakin, yau dasafe malam wanzan yaje gidan ya sanar da ita abinda ya faru jiyan, shine tasa ya kawota yanzu, ko break batayiba. Tana shigowa shima malam wanzan dake biye da ita a baya yashigo dakin,. “Vie moi, ashe jiki beyi dadih ba ?dana sani da tin jiya da daren zanzo inga ya jikin naka?” Hajiya Fatima ta fadi cikin kulawa, daman ta kagu tazo tagansa, seda ta daura idanuwanta akansa kana taji sassaucin abinda ke ranta. Ta karasa ta zauna a bedside tazauna takai hannu ta taba goshin dan nata, tanata kallonsa shima itan yake kallo. “Ina kwana Amour…” JAROOD ya gaida ta amsa da “Lafiya lau, uban me martaba yaya jikin naka?” “AlhamduLillah jiki dasauki Amour…” “Allah ya kara Sauki Uban masu gida, Ubangiji ya baka lafiya, Allah yasa kaffarane..” JAROOD ya amsa da “Amin.” Malam wanzan daya zauna akan kujerar 3ctter dake dakin ya gaishesa da jiki, JAROOD yace dasauki, hadi da gaidasa malam wanzan ya Amsa cikin dattako. “Wai duk ina matan naka,?” Hajiya fatima ta tambayi JAROOD. “Suna part dinsu Amour…” Cewar JAROOD. Wani guntun tsuki na takaici hajiya fatima tayi hadi dacewa “Au suna part dinsu? Kana nan kana ciwo su suna part dinsu saboda gata? Bautar aure sukazo yi ko zama a part dinsu sukazo yi? Halin matannan naka beda kyau, se ahankali, duk na karancesu a zuwan da nakeyi kasarnan, sun zama kamar mata masu zaman kansu, har ita zulaikha yar gidan Waziri, tamafi aisha rashin hankaki, insha Allahu wannan Auren da Kayi shine Auren kwanciyar hankali da zuri’ah dayyiba insha Allahu uban masu gida…” malam
Wanzan ya amshe “insha Allahu Amin ya Rabbih, Ayi hakuri Giwar me martaba..” hajiya fatima ta juyo ga malam wanzan tana cewa “Hakuri kam yazama dole malam Amma wannan hali nasu dasake, ka duba kagani ko jinyarsa bazasu iya ba..kamaci abinci kuwa?” Ta karashe maganarta hadi da tambayar JAROOD. “Naci Amour har nasha magunguna, duk sun shigo ai sunga jikin nawa basu dade da fita ba kuka shigo..” hajiya Fatima ta dan sassauta fadanta jin yace sun shigo tace “Toh ai shikenan…yanzu kana bukatar wani abu ne?” JAROOD yace “Aah Amour…” ranar nan hajiya fatima ta wuni, tana jinyar d’anta, da rana hajiya aisha da zulaikha suka shigo duba jikin nasa, taso ta Musu maganar, se kuma kawai ta kyalesu. Hajiya zulaikha ce ta takawo musu abincin rana dana dare, sbda ganin Hajiya fatima, da babu ita sam bazata kawo wani abinci ba. Seda akayi isha’i da awanni dare ma yayi, wuraren 10;30pm kana Amour tama JAROOD sallama zata tafi, malam wanzan ya Riga ya fita yaje fito da mota, amma duk dashi aka wuni a dakin JAROOD din, wanda yaji sauki sosai zuwa yanzu kawai de, yanayin jikinsa ne yaki komawa yadda yake, duk inyaje yin fitsari seya duba Azzakarinsa yaga koya koma normal amma har yanzu de yana nan yadda yake, ga tunanin abinda yagani yaki barin kwayoyin idanuwansa da zuciyarsa, kuma da yayi Tunani se Azzakarinsa ya kuma masa sake-sake. Har hajiya fatima takai kofar fita a dakin JAROOD ya dakatar da ita ta hanyar cewa. “Amour wani abu na damuna…” ya kasa daurewa ne shiyasa ya yanke shawarar fadama Amour damuwarsa.
*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani, duk taurin kan mijinki wallahi seya nutsu in kikayi using kayana… yammata dasuka rasa miji munada maganin farin jini me karfin gaske contact me 08101626484, kimin bayanin damuwarki cikin sirri. *
Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC
Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽
F…..12
*this book is 1k direct To me 08101626484*
Cikin hanzari Hajiya fatima ta juyo jin abinda yace, daman ita tin Dazu datazo ta kula akwai damuwa a tattare dashi, kawai tayi shiru ne abunka da uwa “Haba biri yayi kama da mutum, ni nasan bayan rashin lafiya akwai damuwa a tattare dakai, fuskarka tasanar dani kanada damuwa, meke damunka Uban me martaba?” Ta karashe maganarta hadi da karasowa, ta zauna kasa dashi, yayi kasa da kansa, se yanzu yakejin nadamar daman bece komi ba, ya batta tayi tafiyarta, sbda harga Allah baze iya gaya mata komi ba, akan damuwarsa, nauyi yakeji. “Mexance mata ma,? Ta Ina zan fara gaya mata wannan babbar maganar,?” JAROOD ya fadi a ransa ya dago ya kalleta yaga itama shi take kallo kawai jira takeyi ya gaya mata meke damuwarsa kamar yadda ya fadi yanada damuwar. “Inajinka ka gayamin meke damunka, fell free and talk in baka gayamin damuwarka ba wazaka gayamawa,?duk garinnan wa kake dashi bayan ni? Daga Ubangiji se Annabi Muhammadu SAw seni mahaifiyarka kake da agarinnan, ka gayamin damuwarka, ni UWA ce agareka,,,” Hajiya fatima ta fadi cikin karfafa masa gwarin guiwa. “Bakomai amour…dama….” Se kuma yayi shiru, ya kasa cewa komi, ya sadda kansa kasa, koze mutu da wannan canjin yanayin dabesan kona menene ba ajikinsa, baze taba gayama kowa ba, gani yakeyi ma inya fadi ai girmansa faduwa zeyi, shi ba lafiya ce dashi ba, kuma an tabbatar masa baze warke ba balle yace ko tashi Burar tasa takeyi, shide kawaima ya rasa ta ina ze bullowa lamarinnasa, da ace ze samu ya gayama wani ya tabbatar zeji sanyi, amma baze iya fadiba. “Daman me? Kagayamin menene JAROOD, koma menene ka gayamin? Ko kisan kai kayi ni me rufa maka asiri ce, balle nasan bazaka aikata hakan ba, nasan me zakayi, kuma nasan abinda baza kayi ba…toh kawai ka gayamin damuwarka…” Cewar hajiya Fatima. Tunani JAROOD yashigayi kan meze gaya mata tashafe maganar, yanzu de yasan dole seya fada mata ko karya ne, sannan zata barsa, amma yau ko zata kwana anan dakin dole seya gaya mata damuwarsa. “Daman akan kasuwancina ne, shine nakeso ki kara tayani da Adduah, kinsan kasuwanci seda Adduah amour…” JAROOD ya fadi hakan kawai danya kawar da mgnr. Hajiya Fatima ta kuresa da ido danta tabbatar da dagaske mgnr daya fadince damuwarsa, be taba mata magana makamanciyar wannan ba se yau Akan kasuwancinsa. “Ka tabbatar wannan ce damuwarka?” Ta jefo masa tambayar.. JAROOD ya daga mata kai çıkın tabbatarwa. Hajiya Fatima ta rausayar da kai tace “Toh shikenan , zan Kara maka Adduah akan Wacce nake maka, Allah ya taimakeka akan kasuwancinka, Allah ya dauraka kan makiya..” JAROOD yace “Amin Amour nagode…” mikewa hajiya fatima tayi ta kara masa seda safe sbda tasan malam wanzan nacan mota yana jiran fitowarta kuma dare se karayı yake, shima mara lafiya ai yana bukatar ya huta. Akaro na biyu harta kai bakin kofa JAROOD yasake cewa “Amour kimin Adduah sosai, Allah ya kareni dağa Aljanu da fatalwa, Allah yamin maganin damuwata…” hajiya Fatima ta sake juyowa akaro na biyu ta kalli dan nata tana maimaita abinda yace azuciyarta. “Aljanu kuma da Fatalwa,?” Ta fadi cikin mamaki da tunani. Taci gaba dacewa “Wani irin aljanu da fatalwa kuma? Meye hadinka da fatalwa? Kai kuwa,anya kanka daya,” JAROOD yace “bakomai Amour, kawai de nide kimin Adduah kawai..” hajiya fatima tayi jim for some second tana tunani tace “Anya ba magauta bane suka maka sihiri“ JAROOD ya girgiza kai alamar Aah. “Gaskiya nide kawai gobe, kasa ama saukar Alqur’ani, ama addu’ur’i, danni kaina nayi mamakin wannan ciwon naka dukda de ba abinda ubangiji beyi, amma de nide gaskiya jikina be bani ba, akwai damuwa…” JAROOD yace “insha Allahu gobe zansa amin saukar, yauma naso nasa ayi saukar a gidan baba malam gobe insha Allahu zan kira masumin saukar…” hajiya Fatima tace “haka yayi, ka kula da kanka insha Allahu gobe da sassafe zan dawo, zansa malam wanzan ya kawo BATOOL ta duba jikin naka,…” JAROOD yayi shiru yana nazarın waye ma BATOOL can seya tuna yace “Aah base an kawota ba Amour dan Allah…” hajiya fatima tace “Ai gidannan ma zata dawo, kasa a gyara mata part dinta Goben, yauma abinda yasa bakaga munzo tare ba, itama ta tashi da ciwon kai ne da zazzabi bataji dadih ba itama…” JAROOD ya marairaice yace “Aah amour base tadawo yanzu ba abari tukunna dan Allah…” “Akan me?” Hajiya Fatima ta tambayesa tana hade rai. Batare data jira cewarsa ba tace “Seta dawo ko bakaso ,Kodan tadinga taimaka maka a wasu abubuwan, wannan sakarkarun matan naka basu da wayau..” cikin ladabi JAROOD yace “Amour dade kin bar…” kafin ya karasa Hajiya fatima ta amshe da “Dana bar me,? Dana bari ka mutu a banza saboda rashin kulawa ko?” JAROOD yayi shiru be sake cewa komi ba, Akan yarinyar nan ne kawai Amour ke masa Fada, tinda maganar aurenta yazo yake sa’insa da Amour, ahaka kuma akeso ya zauna da ita sbda ga uwarta kou? Mugun haushinta yakeji acikin rayuwarsa, kawai tazo ta hadasa da uwarsa. “Seda safe ka tabbatar Goben kasa an gyara mata inda zata sauka, koda yake gobenma zanzo ai insha Allah…” tana gama fadar hakan ta fice a dakin, JAROOD yabita da kallo,. “Amour ta rantse se taga mutumcina ya zube…” ya fadi a zuciyarsa, sbda Harga Allah shi aganinsa namiji babba kmrshi ace wai yana auran yar 14yrs kamar de yazama wani d’an iska. “Ai wallahi duk wanda yaji labari bazega mutumcinaba..” ya fadi a bayyane, ji yakeyi daman yanada iko ya sawwake wannan auren daya zamar masa karfen kafa, yanzu kam yasan se inya kwanta a kabarine shine ze rabu da wannan Auren saboda Amour ta matsa sosai, duk zuwa gun me maganninan ne ya jaza masa wannan matsifar. Haka ya kwana yauma kamar jiya yana