Showing 51001 words to 54000 words out of 153711 words
Asiya tayi tanata zancen se murna takeyi, tanata Adduah Allah yasa kullum yadinga zuwa part din. BATOOL de ko ajikinsa da zuwansa da rashin zuwansa duk uwarsu daya ubansu daya, ita inso samuntama karyazo
2days JAROOD yayi a Kano bayan ya dan dudduba kasuwancinsa, 2days dinma kmr yana kan Kaya yake jinsa, shide kawai so yakeyi ya koma gidansa, ya rasa dalilin dayasa ya matsu ya koma gidan nasa, in yayi tafiya yace zeyi 2days toh tabbas se yayi 10days, amma wannan tafiyar a daddafe ya iya 2days din, zuciyarsa se azalzalarsa takeyi, yadawo gida, Gashi de yasan be bar komi akadunar ba dazece dole seya koma gida, har yanzu de fuskar yarinyar taki barin ruhinsa, tunaninta ya zamar masa rabin rayuwa. Tin 6:am suka baro kano, 8:30am agidansa ta masa, malam wanzan nata mamakinsa, basu taba tafiya sunyi 2days ba se yau, Ballema suje kano, ai se sunta zagaye gari, amma wai yau sune suka dawo da wuri kamar ma basuje ba, dawowarma ta sassafe. “Kamar ba JAROOD ba kamar wani aka canzo …” malam wanzan ya fadi a ransa . Bayan JAROOD ya nufa hanyar shiga part dinsa, harze wuce part din BATOOL se kuma ya juyo ya dinga kallon part din nata. Harya isa kofar shiga part dinsa yana kallon part dinta. Yana shiga falonsa yaji kamshin falonsa ba dadih kawai so yakeyi yaji kamshin part dinta, kamshin part dinta nada banne, tinda yaje Kano yaketa shinshine shinshine kawai so yakeyi yaji irin kamshinta dana part dinta, har guraren turaruka yaje ko ze samu irin kamshin turarenta amma be samu ba, ko makamancinsa be samu ba. “Ina tunanin oil perfume take using,,,,” ya fadi a ransa idonsa lumshe, kullum yanzu da tunaninta yake komi aduniyarsa. “Ina ruwanka da perfume dinta, da tunaninta bayan karamar yarinya ce yar cikinka…” wata zuciyar ta sanar dashi wannan maganar. Yayi tsuki kawai seya dafe kansa, hadi da hadiye yawun daya tarur masa a baki, yakai idanuwansa kan gabansa, yanaji ajikinsa burarsa se wani motsi takeyi, da yayi tunaninta burarsa ke motsi, wuni yakeyi ya kwana burarsa na motsi abinda be taba jiba se akan wanna sumar daya gani da kuma yarinyar daya gani yanzu. Karamin bakinta yafi komi tsaya masa a rai, ji yakeyi kamar ya taba a time din. Har yanzu ya kasa tunanin meke samunsa ne? Kansa ya kulle, kuma ba wanda zesa shi a haske. Bedroom dinsa ya nufa yayi wanka ya kwanta Akan makeken gadonsa saboda ya huta, ya jima yana tunani-tunani akanta kana da kyar bacci ya daukesa, daman tunaninta ke hanasa bacci a kwanakinnan, to ko yasamu yayi baccin se mafarkarnta suyita zuwa masa, a kanon nan yasha wahala, burarsa na matukar damunsa da motsi. Da yamma duka matan nasa suka shigo suka masa barka da dawowa banda BATOOL, haka kawai kuma se yaji ya damu da yaga batool batazo ba, sekace irin tasaba zuwan nan . ya rasa dalilin dayasa ya damun ko dan yanaso yaga face dinta ne besaniba. aisha ta kawo masa abinci yaci yaji ba dadih ba kmr wanda ake kawo masa ba, har zeyi magana se kawai kuma ya fasa, amma kadan yaci abincin, yanzu sam abinci baya masa dadih se wancan abincin de, Ada ne duk abincin daya samu yakeci besan dadih ba, amma yanzu yasani. Da daddare JAROOD ya kasa nutsuwa, zuciyarsa da idanuwansa kawai BATOOL sukeso su gani, ya rasa yazeyi, ganinsa yakeyi kamar bashi ba, a lokaci kankani yasa karamar yarinya yar cikinsa aransa, haushin kansa yakeji amma kuma zuciyarsa nata azalzalarsa. 10:09pm ya fito sanye da kayan bacci riga da wando Dark green, yanata shawagi a compound din gidan, ya rasa ma yazeyi, se kallon part dinta yakeyi, so yakeyi yaje, amma kuma yana hana kansa, kasancewar zuciyarsa keso yaje amma shi kuma beso yaje. Tako ina haske ne a gidan, ya nufa hanyar part dinta, se kuma ya dawo kmr de ana tsungulinsa, Ada kmr zeje se kawai ya dawo, sam bayaso yaje, haushin kansa ya rufesa, ya dawo part dinsa, ya yada zango a kasan carpet ko kujerar kin zama yayi akanta, saboda wallahi ji yakeyi kamar zeyi hauka. “Dan Allah me yake damunane?” Ya sake tambayar kansa da kansa, ya rasa ma wai meke faruwa dashi ne, kawai kamar be taba ganin mace ba, duk yabi ya zama wani iri, wallahi shi har kwarama sanda yaga sumar nan be shiga tashin hankalin daya shiga ba kamar yanzu daya ganta, a kanon nanma haka yake kwana zagaye a falonsa da bedroom dinsa. Ya jawo wayarsa dake kan canter table yayi dealing number din Doctor khamis kamar ana kad’asa da ruwan hanji,. bugu daya ya daga cikin girmamawa ya masa sallama ba tare da JAROOD ya amsa ba yace “Doctor zanzo gobe da safe, inaga gaskiya banda lafiya…” cikin kulawa daga cikin wayar doctor khamis yace “Subhanallahi meke damunka ranka ya dade…” JAROOD yace “senazo de goben…” ya katse wayar ya koma ya kwantar da kansa Akan kujerar. “Ya Rabbih!” JAROOD ya fadi yana me kokarin cire tunani-tunanin aransa, Amma ji yakeyi kamar Ana kara masa, yarinya kamar aljana ganinta ya zamar masa kaddara, gabaki daya fa tinda ya ganta yake ganin kamar an shafe rayuwarsa an shimfida masa wata rayuwar. “Anya nine JAROOD kuwa?” Ya tambayi kansa, dukya rasa yazeyi, kansa nakan kujerar ya girgiza kai kawai hadi da juya kansa, wani gefen. Ga Sanyin AC iya AÇ Amma sam baya masa dadih. Yana nan kwance yana tunani tunani, har 12;am yayi, ya tashi ya nufa toilet ya watsa ruwa ko zeji dadih, saboda bayajin dadin komi yanzu,. ya dauro alwala bayan ya watsa ruwan, ya dukufa sallar kan ubangiji ya yaye masa abinda ke damunsa, yaga kamar ciwon nasa bana likita bane yanzu, kamar de ko Sammu (Sihiri ) aka masa besaniba, haka ya kwana yana sallah be rintsaba, seda yayi sallar asubah kana ya kwanta, bacci ya figesa bawani me dadih ba, se dumbin mafarkai, Akan yarinyar.
*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*
Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC
Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽
F…..16
*this book is 1k direct To me 08101626484*
*****gabaki daya a kwanakinnan ya rasa meke masa dadih, sannan ya rasa uban me ke damunsa, a kullum se kara rikicewa yakeyi, yayi Adduah amma de har yanzu se Hamdalah kawai, fuskarta da sumar nan daya gani ya zamar masa kamar zanen Rubutu Akan dutse, baya goguwa. 2days yayi akadunar wata tafiyar ta sake kamashi ta sauri-sauri zuwa katsina saboda a nan ma yanada Ma’aikatar Supetghetti da Macaroni da cous-cous, yanade da kasuwanci sosai anan. Ko sallama beyi ma ko wacce macensa ba, a fly yayi tafiyar shi kadai, 5days ya kamata yayi a katsinar , amma 3days yayi a daddafe, ya dawo kadunar, malam wanzan yazo daukarsa a filin jirgin. Suna tafe malam wanzan na satar kallonsa ta cikin glashin gaban mota, yanzu ya koyi zama a bayan mota kuma seya zauna yayi shiru, yafimishi dadih zama a bayan ne, saboda yafi samun damar tunanin kyakyawar fuskar yarinyar, sam beson wani tunani yazo ya ratsa masa brain in yana tunanin kyakyawar fuskarta. Ya zagaya kasashe da dama a fadin duniya, duk shekara se yaje makka da madina, ko bayan 6month ma sometimes, sannan a cikin kasashen duniya yana ganin kasashe kadan ne be taba zuwa ba, yaga mata bula’adadin tsirara ba Kaya, kuma masu kyau, amma shide be taba ganin wadda kyaunta ya tsaya masa a raiba kamar yarinyar, d’an karamin bakinta yafi komi burgesa a fuskarta, se idanuwanta masu mugun kyau da daukar hankali, daze dawwama yana kallon karamin bakinta bawani damuwa zeyi ba. a 2days din da yayi dasuka dawo daga Kano, daurewa kawai yakeyi beso ya sake zuwa part dinta , amma a kasan zuciyarsa yana cike da kwad’ayin San Kara ganinta, ko kallo daya ne ya kara mata, saboda gudun raini JAROOD yaki kara zuwa part dinta, harga Allah tayi karama da yawa, babban abin bakin cikin gata bata cika ido, dama ace irin me kibar nan ce ita, dayafijin dadih irin za a ganta kamar yar 35yrs, amma yanzu gaskiya ya rasa ma yazeyi, yarinya ce sosai, gaba daya zuciyarsa bata masa adalciba, saboda tasaka masa yarinyar acikin rayuwarsa kuma babbar abun bakin cikin a gani daya tabi ta fitinesa wannan in yayi mata gani na biyu ai yanaga sede Allah kawai, abu kamar sihiri, kai kace afilm abubuwan ke faruwa ko a tsararren littafin hausa. “Wai meke damunka ne JAROOD kwata-kwata yanzu kadena hira dani? Alokaci kankani ka canza rayuwarka?ka gayamin meke damunka? Ko wani abun na maka ne?” Malam wanzan yayi maganar da JAROOD. Ajiyar Zuciya JAROOD ya sauke a hankali me d’an siririn sound. “Kaiko kamin lefi kuda Amour ai kum gama da rayuwata, kun samin karamar yarinya agidana, ta zamar min wahala, a lokaci kankani abu kamar tsafi,,,kun gama da mutumcina wallahi!” JAROOD ya fadi aransa azahiri yace “Bakomai , bakamin komiba Babana, kawai a kwana biyunnan kasuwancinnan ne ke sani a wannan yanayin, se a hankali rayuwar…” cikin alhini Malam wanzan yace “Subhanallahi insha Allahu, Allah ze warware komi, ai bekamata ace kasa a ranka ba, nida nasanka da juriya da yadda da kaddara, insha allahu Allah baze kunyataka ba, ko dan taimakonka ga Al’ummah, Allah ya warware lamarin, zanci gaba dasaka a adduah,..” JAROOD ya amsa da “Amin nagode babana,,,gaskiya inde nagaya maka damuwata inajin dadih,amma akwai wata damuwar dake damuna wallahi bazan iya gaya makaba, dağa ni se mahaliccina…” malam wanzan yayi shiru yana kara kallon JAROOD ta jikin mirror, shide daman yaji ajikinsa ba damuwarsa Akan business dinsa bace kawai, yanada wata damuwar Wacce ya boye masa. Jin abinda yace yasa malam Yayi packing motar a gefen hanya ya juyo yana fuskantar JAROOD yace “yanzu har akwai abinda zaka iya boyemin afadin rayuwarka,?” JAROOD ya dagawa malam wanzan kai hadi dacewa “Ada babu amma yanzu akwai, ina çıkın bakon lamari, karka gayama Amour kawai kamin Adduah, kuma karka tambayeni menene dan Allah, kawai ka tada mota mu tafi please, yanzuma na gaya maka wannan ne dan inji sauki araina, saboda koka tambayeni bazan iya gaya maka komi ba,,,” JAROOD ya kulle malam wanzan da jiniyoyinsa, kawai sede yace “Shinenan Allah ya kawo maka mafita dan isar Annabi SAW,,,” “SAW Amin ngde babana,,,” Cewar JAROOD. Malam wanzan ya tada motar sukaci gaba da tafiya daman suna daf da gıda. Har suka shigo gidan bawanda ya kara cewa komi, sede malam nata satar kallon JAROOD ta mirror, ya matukar so yaji meke damunsa. Yayi packing motar a dai-dai shiga part din JAROOD din. JAROOD ya fito daga motar, kawai burinsa ko idanuwansa ne ya daura Akan part dinta, ya matukar missing kallon part din nata, ko yana part dinsa seya leko ta window danya kalli part dinta, wata rana ya fito tsakar gidan komin dare yayita zirya yana kallon part dinta, wannan shi ake Kira da dare Daya Allah Kanyi bature a lokaci kankani rayuwa ta canzama JAROOD, abinka da wanda besan komi ba, ya matukar shiga wahala, ga jijiya kullum amike inhar zeyi tunanin yarinyar, ya kula akanta ne kawai Azzakarinsa ke harbawa, beyi amfani da maganinnan da Amour ta bashi ba, wanda aka amso daga zariya gün tsohonnan me magani, da acema yayi using dase yace tsafi Aka masa aciki, yake cikin wannan halin. Dai-dai JAROOD ya juya ze nufa part dinsa da wayoyinsa a hannunsa idanuwansa nakan part dinta. “Dan Allah karka dinga matsantama kanka da damuwa, komi yayi zafi maganinsa Allah…” malam wanzan ya fadi cikin kwantar da hankali, yana rike da murfin mota. JAROOD ya jiyo ya kallesa ya sakar masa murmushi ya kula yasa abin aransa yace “Toh babana nagode…” ya nufa part dinsa direct, ahanyarsa na zuwa part dinsa yaga Asiya me Aikin BATOOL. Ta tsugunna ta gaidasa ya amsa yana kallonta. Şam batasan yayi dawowarcan yayi 2days agarinba shiyasa BATOOL bata ci gaba da dafa masa abinci ba, sbda basusan yadawo garin ba. “Andawo lafiya ranka ya dade?” Asiya tace da JAROOD. “Lafiya lau…” JAROOD ya bata amsa hadi da nufar babbar kofar dazata kaika cikin falonsa na kasa , Asiya se kallonsa take azuciyarta tace. “Kwankwasi! Gaskiya Allah ya kwankwatsa halitta anan! Tantatsi! Masu kudi sunji dadih, ga kyau ga farinnan da kowa keso, ga kudi! Ga abinci se wanda suka zaba…” Azuciyarta take fadin hakan. Har JAROOD ya bude kofar, se kuma ya juyo ya kalli Asiya dake tsugunne, ya rasa ma meya kawota part dinsa, ita kuma tazo dubawa ne koya dawo daga waccan tafiyar zuwa kanon, saboda aci gaba da dafa masa abinci, ita ta aiko kanta ba BATOOL bace ta aikota, ita BATOOL tama mance dashi. “Ya yarinyar nan?” JAROOD ya tambayi Asiya, ba tare dayasanma yayi ba, seda yayi tambayar kuma seyaji daman beyi ba, sbda kar Asiyarma ta rainasa. Asiya ta washe baki tace “Lafiya lau take toran giwa, wutsiyar rakumi…” ba tare daya kara cewa komi ba, yasa kai cikin ya rufo kofa. Asiya ta mike cikin sauri ta nufa part dinsu. Afalo ta tadda BATOOL da waya akunne, tana waya da Khalid, BATOOL Tana ganin Asiya tayi sauri ta kashe wayar. “Wai hajjajuna dawa kike waya ne kullum kuma bakiso inji…” Cewar Asiya ta karaso ta zauna akan carpet. BATOOL tayi shiru ta rasa mezata ce. Kawai setace “Da classmate dina ne…” bata iya karya ba shiyasa tace haka. Asiya wayayyiyace shiyasa ma hajiya fatima tazabeta a wadda zata zauna da BATOOL. “Class mate kuma mace ko namiji?” Batool tayi shiru sbda ita tasan gaskiya da Khalid take waya. Asiya tace “Kinsan deke yanzu haramunne kidinga waya da namiji kou? Inba muharraminki bane, Ki kiyaye dan Allah, duk abinda Allah yace abari, abarshi kawai…” BATOOL tace toh kamar taji. “Kullum sekincemin hajiya ni kuma banaso kwara kicin Fatima, ko Binafa, ko kicemin sunan da akecemin BATOOL…” Asiya ta bude baki tace “Wuuuuhhh! Wace ni in kira sunanki gatsal, ko badan keba ai sunan uwar dakina gareki, baya goya marayu Giwar Sarkin Agadez tagaban goshin şarkı, uwa ga JAROOD, uwa ga sajida, uwa ga mardiyya…” BATOOL dake kallon Asiya tace “au su uku ne?” Asiya tace mata “Ehe su uku ne gaba da baya agurin iyayensu ba wasu kuma sede in an haifa jikoki…” BATOOL ta rausayar da Kai kana tace “Ni kuma ni kadai aka haifa agidanmu, shiyasa in nayi aure zan Haifi yara goma sha biyar, saboda inasan yara dayawa niko guda 20 ne inaso …” Asiya dake kallon BATOOL cikin mamaki tace “Aure kuma? Wani irin aure bayan wanda kike dashi yanzu ko ana kara wani aurenne hajjajuna?” BATOOL shaf ta mance ma tanada aure tayi subul da baka, ko tace de ita bata dauki wannan Auren Aure ba, se randa ta Auri Khalid zatasan tayı aure arayuwarta. “Af na manta ai…” Cewar BATOOL. Asiya tayi murmushi tace “Banga lefinki ba dole ki manta , da ace ana yamutsarki bazaki manta ba..” cikin rashin fahimta BATOOL tace “Yamutsa kuma?” Asiya tace “Ehe mana,,,afff nashigo miki da labari kin mantar dani, amma yanzu na Tuna…bude kunnenki kisha labari hajjajuna, kina jina?” BATOOL tace “ehe Inajinki Aunty…” BATOOL na mugun jin dadin zama da Asiya saboda tana bata labarai na debe kewa, kuma tana debe mata kewar Ammuh. Asiya harda gyara zama kana ta fara watso bayanai. “Mijinki ya dawo yau, harma na hadu dashi ya tambayeni wai ya kike? Kinsan ya yamin tambayar?” BATOOL ta tabe baki ta hade rai, ita tashama labarin arziki zata bata ashe na tsiya ne, kwata-kwata bata wani ji dadihn labarinba, ita fa ko mgnr maza akeyi aduniya Khalid take tunawa, duk inda taga namiji Khalid kawai yake fado mata rai, sam tama mance da JAROOD. Ba tare datace komi ba Asiya taci gaba da bama BATOOL labari. “Cewa yayi, ya yarinyar nan take? Kinsan har yakai kofar shiga part dinsa, amma ya kasa shiga seda ya juyo ya tambayeki, kinada matsayi agun JAROOD sosai gaskiya, ki godema Allah mutumin da mata ke fada akansa a agadez…” BATOOL