Showing 42001 words to 45000 words out of 153711 words
tunanin lallausar sumar kan yarinyar, zuwa yau kam ya hakura yasan kawai baze mance da sumar ba sede in wani ikon Allahn kuma, shi be taba ganin irin wannan rayuwar ba se yau akansa. Yanayin sallar asubahi yashiga goggle ya fara goggling picture din sumar kan Indians yana kallah a tunaninsa ko inya kalli nasu zeji abinda yakeji daya kalli wancan sumar, amma se yajima haushin sumar tasu yakeji da kyama, duk sema yaji haushin kansa ya kamasa, tsuki yaja hadi da wurga wayar tasa gefe, yana tunano ta-ta sumar yaji brain dinsa ta amsa da gangar jjkinsa. “Wannan wace iriyar rayuwace?” Ya tambayi kansa sbda gaskiya zuwa yanzu ya fara gajiya da tunanin daya makale masa azuciyarsa kuma yaki fita. Yasake jawo wayarsa daya wurgar gefe, ya shiga nemo lambar Malam bala wanda ke masa Saukar Alqur’ani ya kirasa, bugu biyu ya daga, suka gaisa kana JAROOD yace yanaso yau azo a masa sauka a gidajensa biyu. Suka aje magana zuwa 10:am zasuzo gidan. Yana katse wayar ya kira lambar hajiya aisha yaji tana waya y kalli time yağa 6;02am ne yanzu, mamaki yayi kan dawa take waya a wannan lokacin. Hanzari tayi ta katse wayar da takeyi da d’an boy kamar yadda tasaba, tayi tsirara haihuwar uwarta adakinta kan makeken gadonta, ta wawware kafafuwa ta gwale duri, wayar batsa sukeyi ita da dan-boy so takeyi ta kawo yau da jaraba ta tashi, sbda jiya bata fita taje ya cita ba. Tana jin kira ta duba taga jarood ne tayi hanzarin katse kiran dan-boy ta dauki na JAROOD. “Dawa kike waya ne da sassafennan?” Itace tambayar da JAROOD ya mata tana dağa wayar. Cikin hanzari aisha tace “Da mamanmu nake waya, dayake kasan maryam bata da lafiya” hajiya aisha ta fadi cikin kwarewa a bariki da karya. “Waye maryam? JAROOD ya tambayeta cikin isa. “Kanwatace ko ka mantata,,,” JAROOD yace “Okay…” shi sam besan wasu yan uwantaba yace Allah sawake. Aisha tace Amin. “Kisa adafa abinci dayawa yau masu saukar Alqur’ani zasuzo, a tabbatar an gama abincin zuwa 10:am…” aisha ta amsa da “Toh…” ya katse wayar. Ya koma ya kwanta ba jimawa yaga tazo part din nasa, ta kawo masa breakfast, dumamen tuwan semovita ne da miyar kubewa danya, sam shi baya gajiya dacin tuwo ze iyacin tuwo kullum a rayuwarsa kuma ba tare data gaji ba. Amma sam besan Tuwon semovita yafisan tuwan masara kona shinkafa kona dawa. Ya danci yasha magani, ta kwashe kayan abincin ta fice kmr ana tsungulinta sbda a hannu take shaawah takeji sosai data gansa ma ji tayi kmr ta turmushesa, ko nono yasha mata, a 2days dinnan shaawarsa na matukar damunta. 8:am amour tazo, nan ta wuni ma yau ita da Malam wanzan, JAROOD yaji sauki sosai sam babu zazzabin kuma babu ciwon kan. Masu saukar alqur’anin sukazo sukayi suka tafi gidansa na anguwar dosan. A ranar hajiya fatima da kanta ta duba part me girma da dakuna ta zabamar BATOOL shi tasa aka canza mata komi aka zuba masu kyau da Tsada, sannan har sabon fenti me kyau seda aka mata.
BATOOL bata samu dawowa gidanba a ranar kmr yadda Amour taso saboda batajin dadih seda Amour tasa JAROOD ya kira doctor khamis yaje gidan ya dubata, aka mata Allurori ciki data bacci sbda bata bacci, sbda damuwar da take ciki. JAROOD yaji sauki harya koma yaci gaba da zuwa office dinsa, Amour ta umurcesa yaje ya duba jikin Batool tinda shi yaji sauki. JAROOD yaki zuwa, sede ya tambayi malam wanzan yame jiki sau daya yace masa da sauki. Saboda yasan hakkı na kansa shine yau yayi siye siye na mara lafiya ya bama M-wanzan yace ya kaima BATOOL din kuma ya mata sannu da jiki. Malam wanzan ya amsa se godiya yake masa. Ya nufo gidansa da kayan niki-niki. BATOOL na zaune a falo duktabi ta rame sbda damuwar tunanin khalid gashi har yanzu bata samu damar yin waya da khalid din ba, tayi-tayi ta amshi wayar Ammuh tasamu ta kirasa Amma Ammuh taki saboda dukta dağota so takeyi ta kira saurayinta datace tanaso a agadez , tanasan zaman falo saboda tana kallo yana debe mata kewa. Tana ganin mahaifinta ya shigo da ledoji ta tashi jiki na rawa ta amshi ledojin hannun nasa, ta gaidasa ya amsa . Ta tambayesa kitching za akai ledojin. Malam wanzan daya zauna akan kujera yace “Aah ai duk kayan ki ne, na dubiya mijinki yace a kawo miki…” BATOOL ta canza fuska, ta ajiye ledojin a dinning din falon, tin kafin taga JAROOD ta tsanesa tsana me tsanani, saboda shine silar rabata da farin cikinta kuma shiya rabota da Agadez da yanzu tanacan ko bakomai zatayita ganin Khalid tanajin dadih. Malam wanzan ya kula da canji fuskar tata sannan sam batayi godiya ba, ba tare dayace da ita komi ba kawai ya tambayeta ina Mahaifiyarta?” “tana kitchen tana dafa abincin rana…” BATOOL ta bama mahaifinta amsa çıkın ladabi, sam batajin haushin mahaifinta akan Auren daya mata, tasan anfi karfinsa ne, azatonta JAROOD yayi amfani da kudi da mulki ya aureta a dole, ta daura damarar seya saketa dan kanshi taje ta aura Khalid saboda Allah ma yasan ita Khalid takeso ta rayu dashi har mutuwarta, yadda takesan Khalid ko a bola ze ajeta zata rayu dashi, saboda tsananin san datake masa, akanshi tasan meye so. Da daddare bayan sunci abincin dare suna zaune suna kallo a falon suna yar hira malam wanzan ya kalli BATOOL wadda idonta ke kan TV amma hankalinta nakan wani tunani daban, tinda akace an mata Aure duk tabi ta canza rayuwarta ta sauya. “BATOOL…” malam wanzan ya kira sunan nata cikin nutsuwa. BATOOL tayi firgigit hadi da dawo da hankalinta ga mahaifinta ta amsa da “Naam daadah…” hassana ta kalli yar tata çıkın tausayi, kawai dauriya takeyi amma ji takeyi kamar tacema malam ya katse wannan auren daya mata. “Wallahi tausayinki nake BATOOL..” Hassana ta fadi a ranta, ita kadai tasan me takeji in tana ganin BATOOL a wannan yanayin. “Tunani kike?” Malam ya tambayi BATOOL cikin kulawa irin ta Uba wanda yasan darajar haihuwa, domin wasu iyaye mazan kawai zuba sperm suka sani ağaban mace basusan darajar yaran da ake haifa musu ba amma sun san darajar gwatso. “Aah Daadah..” BATOOL ta fadi kanta na kasa. Malam wanzan ya numfasa yasan boye masa tayı amma tini ya fahimci halin damuwar da take ciki. “Kinyimin biyayya, dukda nasan bakyason Aurennan amma a haka bakımın Musuba naji dadih kuma nasa miki albarka ina kan sa miki, duk sallolina biyar Senasa miki albarka, inaso kiyi hakuri ki daure, ki cire damuwa aranki wata rana se kinyi dariya da wannan aure, duk wadda tama iyayenta biyayya se taga alkhairai iri-iri a rayuwarta da lahirarta, Allah ya miki Albarka, Allah ya baki yara masu albarka…” BATOOL da tini ta fara hawaye ta amsa da Amin se Kara kasa da kanta takeyi, tanaso tayi controlling tears dinta amma ta kasa, kuma bataso mahaifinta ya fahimci hawayen nata, a yanzu kuka yafi mata komi dadih. Malam wanzan da hassana duk sun kula kuka takeyi sbda har sound din numfashinta ya canza Alamun kuka. “Tinda kinji sauki gobe ki shirya ki tare a gidan mijinki…” da idanuwanta shabe-shabe da hawaye, ta dago ta kalli mahaifin nata ta maida kanta kasa wani kukan mara control ya tsinke mata, za a rabata kuma da Ammuh kenan?” Itace kalmar dataketa maimaitawa acikin zuciyarta, ta kuma fashewa da wani kuka kmr ana rabata da ranta. Hassana seda tayi mata kwallah awannnan karan ta kasa jurewa, ta share nata hawayen. Kukan nata yana matukar tabama malam wanzan zuciya amma haka ya danne yaci gaba da magana. “Ina me umartarki dakiyima mijinki ladabi da biyayya domin yafi uwarki kuma yafi ubanki agareki yanzu, seya yarda dakene zaki samu shiga Aljannah, karki sake inji wata matsala daga ke, domin innaji wallahi sena saba miki, nasan JAROOD yanada hakuri da juriya, sannan iyayensa ma dattawa ne, saboda haka innaji abu mara kyau a zamanku toh daga garekine, domin JAROOD de mutum ne wanda samun irinsa a wannan lokacin se an bincika, kinada kishiyoyi guda biyu, duk cikinsu ba sa’arki, bansan jin wani raini daga ke, ki dajarta mijinki fin yadda kike dajartani, ki mutumta mahaifiyarsa kinyi saah tana sanki sosai, matansama duk ki basu girma sbda ba sa’anninki bane, ki kiyaye, kar inji kar in gani, tashi kije dakinki gobe ki zauna cikin shiri…” kamar BATOOL na jira yace ta tashi, ta mike a guje har tana tuntube da kujera ta nufa dakinta, tana shiga dakinta tasa masa mukulli ta fadi kasa ta saka kuka me tsananin kara, se yau taji ashema yanada mata, gaskiya ta fara tunanin malam wanzan besanta, nan zuciyarta tashiga raya mata wai anya ma shine ubanta kuwa?.
*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*
Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC
Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽
F…..13 And 14
Na muku 2pages in one, na yau dana gobe, bana posting ranar Saturday and Sunday amma na muku na first week dina tare daku. Ina sanku masoyana, banda masu fitarmin da book.
*this book is 1k direct To me 08101626484*
BATOOL na barin falon hassana ta tashi zata bita malam wanzan ya hanata dole ta dawo ta zauna tana jiyo yadda yarta ke kuka kamar ranta ze fita, amma ba halin taje inda take, kawai itama setasa kukan, kuka me tsanani. “Yanzu ya kakeso inyi malam? Ina jiyo kukanta amma ka hanani naje gareta in lallasheta, ji nakeyi kamar zuciyata zata tarwatse malam? Wallahi zuciyata fashewa zatayi ita kadai na haifa inta mutu yazanyi? Wallahi yarinyar nan batasan aurennan, amma haka ta maka biyayya, karta mutu dan Allah malam ka duba kaga yadda take kuka kamar ranta ze fita…” hassana ta fadi tana kara kara fashe wa da kuka sosai . M-wanzan da dauriya kawai yakeyi yace “Bakomai karki damu hassana ni nasan me nakeyi, , ki kyaleta tayi kukanta ko zataji sauki a zuciyarta, insha Allah kukan nan ze Zamar mata farin ciki da dariya nan gaba, harke se kinyi farin ciki…” hassana sam ta kasa gane me yake cewa ma sbda tashin hankali, kuka take sosai, tace “kaduba Kagani malam rabani akeso ayi da yarinyata bayan tanada karancin shekaru, za a dauketa akaita cikin manyan mata, tayi kankanta wlhi malam, yama zatayi ya dauki namiji dan Allah?…” ta sakko kasa tayi knell akan guiwowinta a gaban mijin nata wanda keta kallonta se kuka takeyi majina shabe-shabe a hanci tacigaba dacewa “Kaduba girman Allah ka rufamin asiri malam Dan Allah nide a raba Aurennan, yarinyar nan tanada wanda takeso, kawai gaya maka ne batayi ba tin tini, dan Allah ni hankalina be kwantaba da wannan Auren, kar akaimin yarinya cikin manyan mata, kawai kwara a bata wanda takeso dan Allah ka dubeni ka duba damuwata dan Allah!…” “Baku isa ba daga ke har ita, Bazaku zubarmin da mutumci ba, ni ba yaro bane kamar ku, inada tunani, sannan ni nake aurenki bake kike aurenaba, ita kuma yata ce, dan haka ba wanda ya isa ya raba wannan Auren Se ubangiji, in kuma kince zaki fara sa’insa dani toh mu zuba mu gani nida ke..” malam wanzan ya fadi cikin fada, ya mike ya barta nan falon durkushe, ya haye upstairs cikin fishi. hassana ta bisa da ido, ta zauna zaman dirshen a kasan falon tayi kuka-tayi kuka ma ishi. harga Allah tana ma m-wanzan biyayya , da ladabi amma a wannan Karan wlhi zata iya bijire masa, sbda duk san datake masa wlhi tafisan yarta akanshi. Seda hassana rayu kuka ma’ishi kana Ta mike jiki na rawa ta nufa dakin BATOOL har yanzu kuka takeyi sosai kamar ranta ze fita. Ta kwankwasa dakin hadi da kiran sunanta, BATOOL ta amsa tana kuka, ta taso ta bude mata ta shigo ta rungume yarta jikinta, ta dinga rarrashinta, harseda taga ta dena kukan wuraren 2:am kana ta nufa dakin mijinta, tasha ko yayi bacci amma setaga idonsa biyu shima, yana zaune dagani koda be gaya mata ba tasan tunani yakeyi. “Malam dan Allah ka duba girman All…” ta bude baki zata masa doguwar magana ya dakatar da ita dole taja bakinta tayi shiru ta kwanta, tana hawaye. Ranar bacci sede barawo. BATOOL kam haka ta kwana tana hawaye bata rintsaba. Washe gari hajiya Fatima tazo gidan bayan sallar Azahar, daman malam wanzan ya sanar da ita yaune tarewar, sbda ita daman tabari seta warke ne ayi tariyar. Ta kawo akwatuna dozing uku, kowanne cike da kayayyaki na alfarma, ita duk tayi akwatunan JAROOD besanma anyi ba, sannan ta kawo ma BATOOL special perfumes najan hankali miji, masu kyau na Companyn Rukie. Hassana da Malam wanzan suka dinga godiya, har ita hassanar seda hajiya tamata uku na kayayyaki masu kyau da tsada. Sam kayayyakin basa Gaban hassanar, kawai de godiyar taketa mata, amma ahalin yanzu farin cikin yarta yafi mata komi dadih a rayuwarta ta duniya. BATOOL tazo ta gaida Hajiya fatima ta amsa tana kare mata kallo, ta kula da yarinyar ta rame ba kmr randa sukazo ba, sannan da damuwa akan fuskarta, hajiya fatima ta kalleta cike da kulawa duk suna zazzaune a falon. “Kinacikin damuwa , sbda bakisan Aurennan kou?” Hajiya fatima ta tambayi batool. Dagowa tayi ta kalli hajiya fatima cikin girmamawa tace “Aah inaso…” hajiya fatima taji dadin abinda yarinyar tace dukda tasan batasan Auren Amma setace mata Tanaso, bayan ita ba karamar yarinya bace, tana ganin damuwa akan fuskar yarinyar. “Zuwan JAROOD nawa gidannan?” Hajiya fatima ta tambayi malam wanzan. “Yadezo gaskiya …” malam wanzan ya fadi ne kawai gudun kartama JAROOD fada, ya kula tana matsa masa sosai. Seda akayi sallar karfe hudu duk Amour na nan gidan saboda da kanta takeso takai BATOOL har dakin mijinta. Aka shiryata cikin shiga ta alfarma irin ta gidan sarauta, Tasha Alkyabba fara karr, kamar yadda kowacce mace ta JAROOD takesa alkyabba inde za a kawota gidan jarood. BATOOL tayı kuka sosai na rabuwa da mahaifiyarta, kamar ranta ze fita, hassanama tayi kuka sosai da kyar aka kwace BATOOL ajikin mahaifitar aka sata a mota. Kafin asata a motar seda malam ya mata natsiha sosai da Lallami da tausasan lafazi, BATOOL tadanci sanyi a ranta atlast de ta dan farajin malam ne mahaifinta amma de tasan an mata abinda ranta beso.
Daman motoci uku sukaxo dasu gidan, daya BATOOL da Amour suka shiga ciki. akasa akwatunan a motoci biyun kmr yadda sukazo. Malam wanzan shima daurewa kawai yakeyi, amma shikadai yasan me yakeji. Da kansa yayi driving motar da hajiya fatima da BATOOL suke ciki so yakeyi shima yakai yarsa da kansa dakin miji. har yanzu kuka BATOOL keyi tana kiran sunan Ammuhnta, se rarrashinta hajiya fatima keyi ta jawota jikinta sosai ta rungume ji takeyi kamar ita ta haifi BATOOL, tana tausayinya duba da yarintarta, tasan rabuwa da iyaye se an daure musamman uwa. Tana kuka har suka iso gidan JAROOD, sam shi goganma baya gidan besan wace wainar ake toyawa ba. Suna isowa hajiya fatima tasa maza masu aikin gidan suka kwashe akwatunan BATOOL aka kaita mata part dinta dakinta na sama, nan hajiya ta umurcesu su kai.
hajiya Fatimar da kanta ta kama hannun BATOOL ta kaita part din H-zulaikha suka gaisa, se kallonta zulaikha keyi, dukda bataga face ba amma tasan yarinya ce danya sharaf, yau da ace burar JAROOD lafiya lau ya Auro musu yarinya dasun bani. H-zulaikha se tabe baki kawai takeyi, a ranta tace “Ayi de mugani, in tusa zata hura wuta…ki zauna muga uwarda zakici a gidan…” Hajiya fatima ta musu natsiha, kana ta dawo da ita part din aisha suka gaisa, ta musu natsiha ananma itama Aishar se kallon BATOOL takeyi ta ciki na ciki, se yake takeyi irin na bariki, tanataso
Taga fuskar BATOOL amma bata samu gani ba, kowacce de daga zulaikha har aisha duk kishi ya