Showing 15001 words to 18000 words out of 153711 words

Chapter 6 - FIL'AZAL COMPLETE

da bakar ledar akasin jiya dayaga jan kyalle. “Zaku iya shiga…” Cewar dan matashin daya musu iso, wanda a ido befi 30yrs ba, sanye yake da wasu tsofaffin tufafi, dagani zakasan tufafinnan yafi 3month ma ajikinsa blue din shadda ce amma ta rikide takoma color me wuyar misaltuwa, ga fuskarnan bakikirin kamar an masa fentin baki, kwata-kwata bashi da kyaun gani, gashi jibgege tarin kiba guda, uwa uba ga uban tumbi kamar me shirin haihuwa. Hajiya fatima ta zuge bag dinta , ta dakko kudi kimanin 100k ta mikawa matashin ya amshe jiki na rawa ya dinga kwararo mata godiya shi Sam be taba ganin ma 50k tashi ta kamsa ba se yau Gashi yağa har 100k kuma duk nashi. Sosai yayıma hajiya fatima godiya tace bakomai ai wani abunma se ansamu biyan bukata. Tafadi aranta. Suka saka kai çıkın dakin da mutumin nan ya fito bakinsu dauke da sallahma, tini aka amsa sallamar çıkın dattako, JAROOD se raba ido yake adan dakin, yağa nan farin kyalle ne aka zagaye ko ina dashi, akasin falon bukkar. Har Allah Allah yadingayi ya daura idonsa Akan mutumin dake bada maganin. Nan kuwa idanuwansa suka sauka akan wani tsoho tukuf wanda a kalla ze iya kai 100yrs a iya nasa tunanin, sanye Cikin manyan kaya farare soll shi kansa tsohon fari sol yake siriri, yanada gashin gemu sosai, dukya cika fuskarsa kuma gemun fari Sol (Furfura). kyakyawa ne sosai yana zaune akasa kan wani farin kyalle, yayinda wani farin fai-fai kato ke aje agabansa,. “Ku zauna …” mutumin ya fadi yana nuna Muş’u gurin zama batare daya kalli fuskokinsuba. Hajiya fatima da Malam wanzan suma se kare masa kallo sukeyi. Suka zazzauna akasa kan tafarma ita kanta tafarmar fara sol take. Cikin girmamawa suka gaidasa su duka . ya amsa çıkın kamala har yanzu be kallesu ba. “Meke tafe daku?” Dattijon ya jefo musu tambayar still ba tare daya kwllesuba. Hajiya fatima ta kwararo masa bayanin komi Akan rashin lafiyar JAROOD. Se yanzu ya dago direct yasa idanuwansa manya-manya akan JAROOD din dukda ba’a nuna masa shiba ance shine JAROOD din ba. Me maganin ya jima yana kallon JAROOD for good 25mint kana ya sadda kansa kasa, ya daura idanuwansa akan wannan faifan na tsawon 10mint, kafin dağa bisani ya fara magana çıkın sassanyar muryarsa ta dattako, still ba tare daya kallesuba. “Iskokan dake tare dakai na kirki sun tabbatarmin dayimaka wannan sihirin Akayi, kajima kana neman magani insha Allahu kazo ga waraka da taimakon Allah subhanahu wata’ala mu nan magani muke bayarwa da yardar ubangiji,…” hajiya Fatima tace Allah ya yarje mana…” duk suka amsa da Amin harda me bada maganin. yayinda hajiya taji zuciyarsa ta mata wani sanyi ajikinta kawai takejin insha Allahu sun dace da yardar Allah. Shi kam JAROOD sam hankalinsa be kwanta da mutuminba shifa se yanzuma ya tabbatar da matsafine jin irin maganganun da yayi, kwata-kwata gün be masa ba arai ba, yaje gun magunguna dayawa amma be taba tsanar wani guriba yadda ya tsani wannan gün bada mgnin dama me bada maganin baki daya. Dattijon yayi gyaran murya kansa na kasa yaci gaba da magana “Amma gaskiya matsalarka babba ce agaremu sede ga Ubangiji karama ce, a gaskiya kmr yadda akasaba gaya muku warakarka na jikin mace ne toh hakan ne, zan iya ce muku wanda ya masa wannan sihirin an masa shine tin yana jariri, sannan wanda yayi kullin ya jima da rasuwa wato bokan da yayi mummunar sihirin. saboda haka yanzu zan baka magunguna da yardar Allah , amma da sharadin gaskiya seka Kara Auro mace ta uku Akan matanka guda biyu dasuke gida, sbda Harga Allah warakarka najikin mace ne, sannan kuma anasone ka Auro yarinya karama, Wacce akallah batafi shekaru goma sha biyu ba, zuwa shekaru goma sha uku, har zuwa shekaru goma sha hudu, zuwa de shekaru goma sha shida,,,idan SO samu ne ayi Auren Acikin wannan satın zuwa ranar Juma’annan wacce take tafe.…”


Ku fara biya domin chapter na paid grp insha Allah.

*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*

Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC

Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽


*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦300. 500Mb ₦250
2GB = ₦600. 1GB ₦500
3GB = ₦900. 2GB ₦1000
4GB = ₦1200. 3GB ₦1500
5GB = ₦1500. 4GB ₦2000

VALIDITY: 30:DAYS

Call this line or whatsapp
👉🏼👉🏼 08066268951
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
FIL’AZAL
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
💖💖💖💖💖💖💖💖
(Romantic and love story)

https://chat.whatsapp.com/CyBhsjJtnx7C5FWgP88xX1

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

This book is 1k 08101626484.
Free page5
“What!!! In Aura yar 12yrs, yar cikina kenan fa? Ni JAROOD in Aure yar 12yrs Impossible, Ko yar 20yrs bazan iya Aura ba yanzu wallahi, ko yar 30yrs gaskiya bazan iya aura ba….y’ay’an cikina kenan fa!” JAROOD ya fadi cikin zabura, nan da nan zufa ta kara keto masa. Ya zubawa me maganin ido kallon mara hankali yake binsa dashi, wato ko acikin masu bada maganin wannan babban mahaukacine, se yanzu ya fara Tunanin babban ciwon hauka nadamun tsohonnan Me maganinnan jin irin kalamansa waishi ze kara aure, ga bura ba lafiya. wato da gaske ne da ake cewa akwai mahaukacin cikin riga, be yadda da wannan maganar ba se yau Akan tsohonnan, shifa wallahi beji ajikinsa ma ze samu saukin wannan Abar ba. “Sekace agarin mahaukata ni JAROOD zan aura wata wai yar 16yrs…” JAROOD ya fadi azuciyarsa ya bude baki ze karayin magana Amour ta watso masa wani kallo dole ya dakata da mgnrsa, kawai yabi Amour da ido yana jiran yaji mezata ce, shide wallahi kome za ayi baze kara aure ba danshi ba mahaukaci bane, ko ajalinsa za ayi baze kara aure ba, ya kudiri hakan azuciyarsa, harga Allah kwara ya mutu yabar duniyarnan da ace ya kara aure. “Kayi hkri da abinda yaron yace malam. Ai bashi yayi kansa ba dole ma ya kara Auren, Amma kana ganin inya kara Aurennan Akwai waraka kuwa?” hajiya fatima tayi maganar Tana kallon tsohon, ita kanta fa ta kad’u dajin mgnr Karin Auren domin tasan da wahala d’an nata ya yarda da wannan tsarin, maganar data fadima ta fadeta ne kawai. malam wanzan kam shiru yayi yanaji ajikinsa inde se JAROOD ya kara Aure ze samu lafiya toh lallai baze samu ba, domin yasan mawuyacin Abu ne JAROOD ya karo aure. JAROOD yabi Amour da kallo jin tace wai dole ya kara Auren. Malam Aliyu me magani yayi murmushi irin nasu na dattako kana yace “bakomai hajiya ai yaro yaro ne, insha Allah batun warakarsa Munasa ran hakan, in har kikaga ya kara Aurennan yadda nace masa yar 12yrs zuwa 16yrs, be warke ba, toh ku hakura da neman magani domin bashi da waraka in har besamu lafiyar ananba…”. 100% Hakiya fatima ta yadda da abinda malam Aliyu yace, taji wani sanyi ya ratsata. JAROOD naso yayi magana Ta hanasa magana da idanuwanta, dole yasama bakinsa key, zuwa lokacin nan har kansa ya fara ciwo jin maganar Karin Aurennan da Akeso a kagaba masa sbda rashin imani acewarsa. Malam wanzan yayi shiru shide kmr ruwa yacishi, kawai yariga ya sadakar ba sa’ah, sbda yasan JAROOD baze yadda ya kara Auren yar 12yrs ba , sbda JAROOD nada mugun san girma gani yakeyi kmr ya girmi kowa a duniyarnan.
“Shikenan malam badamuwa, ka bamu maganin kasa mana ranar dazamu dawo,…” Cewar hajiya Fatima. JAROOD ya kalleta yaga da full confidence dinta, wato harma sa ran dawowa wannan mugun gurin Amour keyi. JAROOD ya fadi aransa. Yanaso yayi magana ba damar yinta, amma ya kara kudirta aransa wlhi baze kara Aurennan ba, wannan ne karo na farko dazeyima Amour gardama. Malam Aliyu ya gama hada maganin ya mikawama Amour ya mata bayanın duk yadda za ayi da maganin, wani rubutune har jarka daya, se wasu kulli kulli. JAROOD yanaji de ana mata bayanı, ya kudirta aransa ko maganin bazesha ba. wallahi. Amour ta amsa maganin da malamin ya gama hada mata. Hajiya fatima se godiya takema malam Aliyun shi kuma JAROOD ya kosa su tashi su fita daga bukkarma baki daya ga mugun zafi agurin, kuma ga mugun zafin bakin cikin da kalamansa suka dasa masa na maganar Karin Auren, se yanzu yake nadamar daman yasani da jiya da basu taho da Amour ba yashiga gun me maganin, yasan in yace da Malam wanzan karya gayama Amour ba gaya mata zeyi ba, amma yanzu ai yasan bame kwatarsa se Allah. “Nawa ne kudin dazan biya?” Amour tayi tambayar da malam Aliyu. Malam aliyu yayi murmushi kawai yace “Sadaka zaki bada kawai ba a yankewa, ki bada Abinda ya sawwaka, sannan bazaku dawo ba harse kunga biyan bukata…” cikin farin ciki da murna hajiya Fatima ta bude bağ dinta ta ciro kudi bandir, bandir, na yan 1k ta fiddo bandir biyar ta ajiye agaban malamin ta kara da kwararo masa godiya. “Kayi hakuri da wannan malam insha Allahu zan dawo bada jimawa ba, ko iI kadaice…nagode nagode, ubangiji yayi sakayyar Alkhairi Allah ya bamu nasara…” Cewar hajiya fatima. JAROOD de se kallon bakinta yake tayi, tanata godiya kmr a bata kyautar wani abun. Malam Aliyu yaji dadin yadda take masa godiya hakan ya basa tabbacin ita din macece me dattako da sanin yakamata. “Toh shikenan bakomai Allah ya bamu nasara…” cewar malam aliyu. hajiya Fatima ta amsa da Amin çıkın jin dadih, nishadi ya cikata tako ina , ta jima bataji nishadi irin na yau ba da take ciki. Malam aliyu ya hada mata magungunan tsarin jiki, sbda itama ya fahimci akwai sihirce sihirce ajikinta na shekara da shekaru. Hajiya fatima tayi godiya sosai ita da Malam wanzan JAROOD ma yayi godiya se dole, Amour ce tasashi godiyar dolen da beyi niya ba. Suka fito daga bukkar suka Amshi lambar wanda ya musu jagorancin zuwa gun malam din, hajiya fatima ta kara masa Alkhairi ta kara masa 10k tace yasa card, ya amshe se kara kwararo Musu godiya yake . JAROOD kam tini ya amshe car key ahannun malam wanzan yakosa iya isa motar yasha AÇ, sbda zafi yakeji kmr zeyi hauka, shi sam be tabayin 10mnt bama baya çıkın AÇ se yau yayi har 40mnt yana çıkın azaba, Gashi yau ana Rana sosai kasancewar lokacin zafi ne, se zufa kawai ke diga ajikinsa kmr an masa wanka da ruwa. Hatta toilet dinsa fashi akwai AÇ, be çıka wanka da ruwan zafi ba, komin sanyin da akeyi sbda shi din mutum ne mejin zafi sosai ya saba da rayuwar turai, sanyi da sanyi. A mota suka samesa, Hajiya fatima tashiga gidan baya, malam wanzan yashiga dreva side ba bata lokaci yaja motar suka bar gurin, agurguje sbda ganin yadda time yatafi kusan 5:40 ake nema yanzu. Satar kallon JAROOD malam wanzan yayi yaga rannan nasa hade, dukda uban sanyin AC dake motar Amma JAROOD zufa yake tayi. Hannu yakai ya kara sanyin AÇ, hadi da karkato AÇ garesa sosai. “Kayi gudu sosai pls…” Cewar JAROOD da yayi mgnr ba tare daya kalli malam wanzan fa, dukya kagu yaje gida ji yakeyi kmr ya tashi sama, kawai so yakeyi yajisa atsakiyar gadonsa, yana juyi. “Vie moi…” Amour ta kira sunansa çıkın sanyin murya tin Dazu take kallonsa duk taga yanayinsa ya canza, se tausansa ya rufe mata zuciya abinka da zuciyar uwa akan d’anta, tasan duk maganar Karin Auren ce ta canza masa yanayi. “Na’am Amour..” JAROOD ya amsa hadi da juyowa ya kalleta çıkın girmamawa. “Dan Allah kar kasa damuwa kaji akan mgnr Aurennan,,,”amour ta fadi masa cikin kwantar da hankali dan tasan d’an nata dasa abu a rai. Jinjina mata kai JAROOD yayi Alamar toh ya numfasa se kuma yaci gaba dacewa “Amour dan Allah bazanyi Aurennan ba gaskiya wallahi ayi hkri abarwa Allah lamarinnan kawai, karmu fada harkar matsafa, na bayama dana auri har mata biyu Akan tsarin bokaye Allah ya yafemin, gaskiya yanzu ba Kari…” JAROOD ya fadi kmr ze fashe da kuka. Hajiya fatima dake kallonsa tace “Baze yuba, ni inaso kayi, naji yazamana wannan ne Karin aurenka na karshe inaji ajikina akwai nasara awannan Karan insha Allahu…” JAROOD ya maida kansa ga kallon hanya ba tare daya ce komi ba, shide yasan wallahi kome za ayi baze kara Aure ba, wani kuna ma yaji aransa da Amour ta masa maganar. Çıkın zafin da yakeji a zuciyarsa yace “Amour shekaruna hamsin fa yanzu aduniya, ace in auri yar 12yrs kamar ni JAROOD? Sekace de karamin yaro dan Allah Amour Karki dauki mgnr matsafinnan, asani in Auri yarinyar mutane in cutar da ita…” malam wanzan nata kallon JAROOD ta gefen ido, daman shi yasan za a rina, kwanta-kwata ma beji ajikinsa JAROOD ze amince da mgnr Karin Aurennan ba, mutumin dake maganar ma ze saki sauran matan nasa. Hajiya fatima ta sauke Gwauron numfashi kawai for some seconds se kuma tace “Bari mu İsa gıda se muyi magana…” ba tare da JAROOD yace komi ba kawai ya kwanta Akan kujerare hadi da hadiyar wani mugun yawu mara dadih, ji kake kuuttt. “Nasan zansha fama Da Amour akan Aurennan, Allah ya daurani a nasara wlhi banasan kara Aurennan…” JAROOD ya fadi aransa, besan mgnr ta bayyana ba amma malam wanzan ne kawai yaji, amour ma hankalinta nacan kan dogon tunani akan kara Auren, sam bataji me yace ba. Suna isa kaduna, dai-dai ana sallar magriba, bakaramin gudu Malam wanzan yayi da motar ba. suka tsaya a wani masallaci A kawo, sukayi sallar magriba, harda Amour ita ta shiga masallacin mata, tayı sallar sannan suka iso anguwar sarki. Acikin gidan malam wanzan yayi packing Giwar sarki ta kalli JAROOD wanda taga beda niyar fita daga motar tace “Ka fito mu shiga çıkı inaso muyi magana…” “Kaina na ciwo amour pls, zuwa gobe zanzo se muyi mgnr insha Allahu…” badan hajiya fatima taso ba tace “toh shikenan Allah sawake yanzu bari in baka magungunan naka…” ta karashe mgnrta tana miko masa ledar maganinsa dake hannunta. Ba tare daya kalli ledar maganin ba yace “ki bar maganin anan Amour goben innazo zan amsa insha Allahu…” “shikenan Allah ya kaimu goben, inka isa gida se muyi waya inji ya ciwon kan, ka tabbatar kasha magani…” JAROOD yace “Toh insha Allahu…” hajiya Fatima ta fita daga motar malam wanzan ya bude mata murfin motar. Ya amshi ledojin hannunta har falonta ya rakata. Bayan sun shigo tsakiyar falonta Ta juyo kalli wanzan tace “kana ganin Anya JAROOD ze yadda yayi Aurennan kuwa?” Malam wanzan yace “ wallahi da kamar wuya ranki ya dade…” hajiya fatima da jikinta yayi sanyi karai zuwa yanzu tace “Toh Allah ya taimakemu , Ubangiji ya dubemu, Allah ya daurani akansa ya amine, ni araina gaskiya inaso ya kara Aurennan wlhi inaso ya warke…” malam wanzan ya amshe da “Amin ..” yana me ganin damuwa kwance akan fuskarta. “Dan Allah kadan tayani yakın hakan akansa…inaji ajikina akwai nasara awannan karan…” malam wanzan yace “Toh ranki ya dade, Nima inaji ajikina akwai nasara, amma sede da wahala JAROOD ya amince da Karin Aure, kawai de dan Allah Giwar Sarki abisa a hankali… abinda kwanciyar hankali be badasa ba akasin hakan baze bada ba..”

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login