Showing 27001 words to 30000 words out of 153711 words

Chapter 10 - FIL'AZAL COMPLETE

(Romantic and love story)
This book is for matured woman(matan Aure)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah)

This book is 1k direct to me 08101626484. Next page is the last page of free page insha Allah, sauran se munje VIP za a warware zare da Abawa.

Free page9
Malam wanzan shi Sam Yama mance yanada diyya mace, saboda tsabar kad’uwar da yake ciki ta damuwar da hajiya fatima tasasu aciki, na mgnr Aurennan. sannan beyi tsammanin hajiya Fatima zataso ta hada jininta da nasa ba kasancewarsa kaskancinsa. “Tuba nike ranki ya ranki dad’e, eh inada yarinyar me shakara goma sha hudu,,,Amma sede…” se kuma ya dakata be karasa ba. Hajiya fatima dake kallonsa tace “Amma me? Baza ka bamu ba kou?” Malam wanzan kansa na kasa yace “Aah wane ni, ba haka bane ranki ya dade, ko bana raye ku
Masu bada Auren yarinyar nan ne, kawai de ina ganin kaskancina yayi kasa dayawa ace za a hada jini dani da gidan sarauta…” malam wanzan jinsa yakeyi kmr a mafarki ace waishi yau za a hada JAROOD da yarsa, amma sede kuma a kasan ransa yana tsoron Mezeje ga JAROOD. “Damu dakai duk daya ne Agun ubangiji Kaida kanka kasan mu ba irin mutanennan bane, kasanni kasan me martaba kasan JAROOD toh me yayi saura? Sede ko in bazaka bamu bane shiyasa tin tuni muketa nema kayi shiru baka tunasar dani kanada shuka a gida ba muke bid’ar iri…” hajiya Fatima ta fadi cikin kankar da murya, ta numfasa bata bari malam wanzan yayi mgna ba taci gaba da magana. “Amma bazamu maka dole ba dan kana karkashinmu, in baka
Aminta kabamu yarka ba,
Mun hakura, wallahi daganan inda akayi maganar nan ba wanda zejita insha Allah…” malam wanzan yayi hanzarin cewa “Wallahi aah ko daya, na Amince ranki ya dade, Ai da JAROOD da BATOOL yar wajena duk mallakinkine se yadda kikaso dasu, na Amince wallahi Niko yanzu a daura…” wani irin farin ciki ya lullube hajiya Fatima wanda ta jima batayi irinsa ba, nan da nan fuskarta ta rikide da zallar Madarar nishadi. “Nagode sosai da wannan karramawar, amma ni a shawarata atumtubi yarinya bata da wanda takeso, ? Sannan mahaifiyarta zata amince? Danginka zasu amince,?” Malam wanzan yace “duk ba matsala ranki ya dad’e, ita yarinyar bata farama tsayawa da samariba, ita kuma mahaifiyarta ai a karkashina take, dangina duk ba matsala ranki ya dade, na Amince Dari bisa Dari ko yanzu a daura Aure…” hajiya Fatima tayi murna sosai kuma taji dadin karamcin malam wanzan agareta. Godiya tashiga masa sosai kamar zata tsugunna masa har seda ma malam wanzan yaji kunyar irin godiyar dataketa masa yace “dan Allah ranki ya dade, kibar godiyar nan kina sani jin kunyaku, ni nasan ba abinda zanyi in biyaku da Alkhairanku gareni, kuma ni na yarje in JAROOD yazo yaga bata masa ba kawai ya saketa wallahi na Amince bakomai…” hajiya fatima tace “Waneshi, Ai insha Allahu ma mutuwa ce zata rabasu, fatanmude Allah ya bashi lafiya, wannan mutumtawar da darajawa haka, daka mana, kai masha Allahu… bari in kira me martaba in shaida masa wannan abun farin cikin,,,” takai hannu zata dauki wayarta, daya aje agefenta, malam wanzan shima se murmushi yakeyi besan dalilin dayasa ba yake jin kansa a farin ciki sosai. “Ranki ya dade agayama me martaba ya wakilta koma wanene yazama waliyinta ita BATOOL, komi na damka muku ahannunku, duk yadda kukayı dai-dai ne…” farin ciki ya kuma lullube hajiya fatima Lallai se yau ta yadda malam wanzan cikakken dattakone, wanda babu irinsu sosai a duniya se dai-dai. “Wannan karancin daka mana ubangiji ne kawai me iya biyansa,,,” hajiya fatima ta fadi tana kokarin dannama lambar me martaba kira, bugu daya biyu ya daga, cikin murna ta sanar dashi yadda ake ciki, aiko shima yayi murna sosai, yasan hajiya fatima nada hankalin da bazatayi abinda be dace ba. Nan suka gama tsaida maganar in aka sauko daga sallar la’asar Ayau za a daura Auren, batare da dogon bincike ba me martaba ya kara aminta, ya kuma jinjinama malam wanzan da mutumcinsa, yaji dadih sosai. malam wanzan yace ya wakilta waliyin BATOOL. Seda yasa aka bashi waya domin ya masa godiyar wannan shatara ta Arziki ga bada diyya kuma ga karramawa, beyi mamakin halaccin malam wanzan ba domin duk cikakkin dhiyyan Niger 🇳🇪 yan halak ne wallahi. Bayan malam wanzan ya amshi wayar, Me martaba ya dinga masa godiya da karamci, ya masa godiya sosai, malam wanzan ma rasa meze ce masa yayi, ganin babban mutum kamar Sarkin Agadez na masa godiya. Ya rasa meze ce kawai ya mikawa hajiya fatima wayar kunya gaba daya ta rufesa. Sukayi sallama dame martaba da hajiya fatima. Sunayın sallamar hajiya fatima ta Kai goshinta gabas tama Ubangiji sujjadar godiya, farin ciki ya lullubeta, bata taba shiga yanayi me dadih a Auren JAROOD da yayi ba guda biyun kmr na yau, ji takeyi Ayau hankalinta har wani kwanciya yayi sbda farin Cikin nishadi. Tajima a sujjadar tanama Ubangiji kirari da godiya hadi da dumbin gaisuwa ga Annabi Muhammadu SAW Annabin da Ubangiji da kansa ke masa kirari, d’an gatan Allah kenan, duk wanda ya rikesa bashi ba asara. . Hajiya Fatima ta dago harda hawayenta na farin ciki, ta karama malam wanzan godiya, mikewa yayi domin ya gaji da godiyar kunya yakeji, sekace ya basu wani abu, shi yadace ya musu godiya basu zasu masa ba, sbda hada jini dasuma Alkhairi ne, ga Tarbiya ga sanin sanin darajar d’an adam ubangiji ya musu. “Zan tafi ranki ya dade…” hajiya fatima dake kallonsa cikin dattako tace “Toh ina kara godiya,,sannan dan Allah inaso karka kara kiran JAROOD, ka kyalesa har sanda yaga dama ya dawo, tinda za ayi Auren Ai shikenan…sanda yaga dama ya dawo se yaji kawai daga bakina…” malam wanzan yace “Toh insha Allahu… yadda kikace haka za ayi ranki ya dade…” ya juya ya fice a falon, cikin farin ciki da murna yau yake jinsa. hajiya fatima ta gyara zamanta se murmushi takeyi, ta jawo carbinta dake gefenta tashiga zikirin Ubangiji, se kallon time takeyi ta koşa taga la’asar tayi. Tana nan zaune Tana lazimi har aka kira la’asar ta tashi tashiga bedroom dinta ta dauro alwala tayı sallarh la’asar tana idarwa tayı Adduah ta jawo wayarta zata kira Me martaba seta fasa sbda tasan kila yanzu ba a daura Auren ba in aka daura ze kirata ya sanar da ita. Har wuraren 5:pm be kirata ba, ta jawo waya zata kirasa , sega kiransa yashigo. Dagawa tayi, ya sanar da ita an daura Aure akan sadaki 3m (duk wanda yasan Niger yasan sadakinsu da tsada harga Allah , so kar ace karyata tayi yawa, kafin kuyi korafi ku dinga duba yanayin rayuwar labarin da akeyi, da rayuwar da masu kudi keyi a gidajensu, inhar kana zuwa gidan masu kudi kasan abinci-abinci da ake musu yanakaiwa kala 20 wallahi tallahi sede inba gidan masu kudi ka taba zuwa ba, so haka a Niger Aurensu da tsada wasu, bansande al’adar wasu ba a Niger din balle ma a Agadez kudin Auren sadakinsu da tsada, masu kawomin mgnr reni ku dinga gyara harshenku) a sadakin da aka bada 3M hajiya fatima gani takeyi yayi arha da yawa kawai de batace komi ba, shi kuma me martaba yayi hakan ne dan asamu albarkar aure. Hajiya fatima Da kanta ta fito farfajiyar gidan çıkın murna, neman malam wanzan bayan sun gama waya dame martaba. Aiko can ta gansa zaune kusa dame gadi suna hira. Yana ganinta ya iso inda take hadi da rissina mata, tana murmushi tace “Kadena rissinamin yanzu Kai sirikinane, an daura Aure Akan sadaki 3M a kudin Nigeria …” malam wanzan ya zaro ido waje yace “kai! Sekace de a banza kuke samo kudin kuma Ranki ya dade kudin yayi yawa, albarkar Auren kawai muke nema base anyi al’adar Niger ba ranki ya dade, dubu Dari ma yayi sadakin base an tsawwalaba, Allah de ya basu zaman lafiya…” hajiya Fatima ta karajin dadin kawaicin malam wanzan duk da yanada bukatar kudin domin ba wanda zece baya bukatar kudi a wannan rayuwar, amma malam wanzan be nuna kwadayinsa a fili ba kuma daman shi ba mutum bane me kwadayin, haka akeso mutum ya kasance ya dinga boye kwad’ayinsa. Hajiya Fatima na murmushi tace “Masha Allahu AlhamduLillah dasamun mutum dattijo kmr kai a matsayin sirikinmu, Allah ya kara maka girma da karamci malam …” malam wanzan ya amsa da “Amin, tare daku Giwar sarki me takun kasaita…” hajiya fatima ta kara fadada murmushinta tace “Yawwa yanzu ita yarinyar da mahaifiyarta suna Agadez ne ko suna nan Nigeria ?” Malam wanzan yace “Kin manta ranki ya dade suna can Agadez, amma suna zuwa garinnan ai suyi yan watanni sesu koma, amma zamansu din-din-din a agadez ne…” hajiya Fatima tace “Toh su dawo nan nigeria da mamanta duka, daman ita kadaice yarka kou akwai wasu?” Malam wanzan yace “Aah ita kadaice ranki ya dade…” “toh shikenan acikin gidajen JAROOD wannan da mukaje last Awani anguwa ma yake?” Malam wanzan yace “Eh a can cikin anguwar dosa ne…” hajiya fatima tayi shiru Tana nazari se kawai tace. “Su dawo nan nigeria da zama ku zauna a wannan gidan, kafin muga yadda ubangiji zeyi, se yarinyar ta tare anan gidansa tinda Akwai part part a gidan, zuwa gaba insha Allahu…” malam wanzan ya zaro ido waje sbda mamaki yace “Ranki ya dade wannan gidan yayi girma dayawa, zan kama hayar ko wani karamin gida ne semu zauna acan kawai, kafin aşan yadda za ayin…” hajiya Fatima tace “Aah baza ayi haka ba, kawai de tazauna a nan gidan, kar kace komi, ai yanzu an zama daya insha Allahu zuwa sanda suka shirya zasuzo se insa me martaba yase musu ticket din fly insha Allah…” malam wanzan yadinga godiya cikin farin ciki suka rabu, ranar har karfe tara na dare suna tare a compound suna hira, hajiya fatima farin ciki ya isheta, Daren ranar batayi bacci ba, sbda murna seda tayi sallar asubahi ta kwanta nan da nan bacci me ddh na nishadi ya dauketa, da kwanciyar hankali.

Tirkashi! Abangaren goga ranka shi dadd JAROOD kuwa haka kawai tinda ya tashi ranar juma’ah yake jinsa wani kala, shide gashinan baya farin ciki kuma baya bakin ciki, damuwarsa ta sassautu, jefi jefi gabansa na yawaita faduwa, se Adduah kawai yakeyi. harde yaje sallar juma’ah ya dawo, a masallacin Shekh Ahmadu tijjani dake hayin d’an bushiya yayi jumaah yau. Tinda yazo gidan be fita ba se yau. Daga masallacin ya wuce asibitin 44, sbda yanaso a duba masa BP dinsa, ciwon kan da yakeyi yayi yawa, kuma ko yasha magani ciwon kan ba sauka yakeyi ba. Yana tafiya yana kallon wayarsa yayi mamakin ganin Amour tadena kiransa, malam wanzan ma ya dena kiransa, wani irin farin ciki ya kuma rufesa, ko bakomai de yasan yau zeyi bacci me dadih domin yasan maganar Auren ta fasu kenan tinda yağa an dena kiransa. Yana shiga asibitin ba bata time aka dubasa kasancewar daman asibitin yake zuwa shida iyalansa, sannan a asibitin akwai wani babban likita doctor Khamis abokinsa ne, sunyi zaman Germany tare sanda yaje Germanyn wani karatu, doctor khamis ne ya dubasa. A karo na farko yaga jininsa ya hau, ya matukar mamakin ya akayi yaga jininsa ya hau har 180 bayan shi bedama hawan jini kwata-kwata. Cikin hanzari yayi masa Test din ciwon sugar, yaga babu sugar hawan jinin ne kawai. Ya sanar da JAROOD jininsa ya hau har 180, da JAROOD yaji beyi mamaki ba sbda damuwar da yake ciki ta isa, kuma daman ance damuwa tara mutum takeyi seta taso a lokaci daya, shide harga Allah damuwarsa ta yawaita awannan karon, ga damuwar Aurennan itace babbar damuwarsa, ga damuwar Dayakeda ita daman tin can, Wacce tinda yazo duniya yake ciki. Doctor khamis yace “Meke damunkane har haka sir?gaskiya ka cire damuwar nan sbda zata jefa lafiyarka a matsala babba…” nan de doctor ya dinga masa natsiha kan ya cire damuwa a ransa,. Daga bisani doctor ya bashi magunguna, da shawarwari. JAROOD ya koma hayin dan bushiya a hanyarsa ta komawa ya tsaya ya siya Gasashen kifi, shi yafisan kifi akan naman kaza. Yayi siye siyensa , ya dawo gidan ya bawa malam sani me gadi nasa kana yashiga ciki da nasa, ya cire jallabiyar jikinsa Royal blue me kyau, jiya yasa malam sani me gadi ya Siyo masa jallabiyoyi kala biyar, da boxes da singlets. Ya rage da Gashi se boxes ya zauna yaci kifin sosai, katon kifi ne amma seda yaci rabinsa sbda yanajin yunwa, yasha Tamarind drink, shine favorite drink dinsa, se kunun Aya yana matsifar san kunun Aya. yasha magungunansa nan de falon ya kwanta nan da nan bacci ya kwashesa, tinda ya fara baccin yaketa mafarke-mafarken gashinan acikin wani haske, mafarkin dabe tabayi ba se yau din. Se laasar ya tashi yayi wanka ya nufa masallacin shekh tijjani yayi sallar la’asar yazauna akayi zikirin jumaah dashi a masallacin, harde sallar isha’i yana masallacin seda yayi isha’i kana ya dawo gida a hanya yase snacks ya nufa gida ya danci naci sauran yabama baba me gadi. Da wuri ya kwanta baccin yau, kasancewar akwai maganin dakesa bacci acikin magungunan da doctor khamis ya basa.

** ** **
Ranar asabar malam wanzan ya kira hassana matarsa ya shaida mata, su had’o yan tsummokaransa, zuwa gobe zasu dawo Nigeria gabaki daya da zama, hassana tayi murna domin tanasan ta koma kusa da mijinta, saboda itadin macece me karancin shekaru tana tsananin bukatar mijinta a kusa da ita. da Aka gayama BATOOL tadinga bakin ciki sbda tanada Sauri a makarantarsu dasuke soyayya khalid BATOOL na tsananin san Muhammad khalid, duk makarantarsu tafi kowa kyau maza nasanta sosai amma sede ita gaskiya tafisan khalid shima kuma yana matsifar santa, SO me tsanani, bakaramar soyayya sukeyi a boye ba, ba tare da sanin iyayensuba. A ranar hassana tama kowa dangi da yan uwa sallahma, suka hada kayansu a daren ranar kwana sukayi basu rintsa ba, hassana ta kula da yadda BATOOL bata farin cikin tafiyar tasu amma batace mata komi ba, sannan batasa a ranta ba. Washe gari, ranar Sunday Hajiya Fatima tasa me martaba yase musu ticket din jirgin sama zuwa nigeria garin kano anan jirgin ke sauka sede insun sauka ase musu wani ticket din jirgin zuwa kaduna,. Me martaba da kansa yazo ya rakosu zuwa filin jirgi shida tawagarsa, se kallon BATOOL yakeyi ya yaba da kyaun yarinyar da hankalinta. Hassana da BATOOL sunyi mamakin ganin me martaba da kansa ya rakosu filin jirgin saman, kuma a motarsa aka kawosu filin jirgin, hassana de se godiya take masa Cikin girmamawa, amma fa tana çıkın mamaki kasancewar malam wanzan be sanar da ita komi akan Auren JAROOD da BATOOL ba, kawai ya bari se sun iso seya sanar dasu komi magana ana fuskantar juna anfi fahimta acewarsa. Kasancewar da wuri suka taho, 3;pm ma a kano ta musu, suka sake hawa wani jirgin daga kanon zuwaand kaduna. Ba jima wa suka isa garin kaduna, daman malam wanzan na nan a filin jirgin yana jiran isowarsu tin dazu, sbda ba waya, tinda suka shigo nigeria basu kara waya ba, sbda line dinta na Niger ne, kuma yanzu ba Ada bane da ake siyan Nigerian Sim Any how.


*Karku manta muna siyar da kayan Gyaran Aure masu kyau na yan Agadex, ga kyau ga aiki cikin lokaci kankani…contact me 08101626484*

Set din Mace tagari 10k
Set din bujenki jagab 12k
Set din bata gindin kishiya 5k
Set din mallaka na Gamad’id’i 25k yadda kikaga gamad’id’i suna yawo haka mijinki ze kacance makale dake.
Yajin maza 5k
Set din karfin maza 10k
Tsumin karawa jijiyar maza lafiya da karfi 15k
Set din maganin karfin mazakuta da sanyin maza 15k
Set din matar Oga 15k
Set din balaraba me ruwan dadih 10k
Set din baini wa bainik 30k in bononza.
Set din Garin sallata me sallace matan duniya seke kadai 30k
Set din me jego 40k
Set din sakarni inyi fitsari 30k
Tsumin kankana promo 5k
Tsumin rubutu 7k
Tsumin tasani me gida 7k
Tsumin zumar dadih 7k
Tsumin bata gindin kishiya 10k tsumin sa kishiya bakin ciki 6k
Garin bata gindin kishiya 5k
Saiwar bata gindin kishiya 10k
Dahuwar tsoka bakwai na naman rago domin mallaka da Karin dadih 10k
Dahuwar gandar mata 7k
Dahuwar naman saaa tsoka bakwai 10k
Dahuwar kazar me 1yrs aiki 15k promo
Dahuwar kazar me 5yrs aiki ko kin haihu 25k
Dahuwar kaza me dawwama aiki 35k
Dahuwar kazar sabon budulci ko haihuwar naki randa kika cita zakiji kmr ana dinke gabanki 35k
Dahuwar kaza me yatsin ciki da wajenta 35k
Dahuwar kaza wadda aikinta na har abadan ne ajikin mace ko kinyi haihuwa Dari bata Dena aiki 50k promo
Set din ci-muci 25k promo!
Set din matar oga 20k
Set din dundurusun dadih 15k
Set din sama-ruwa kasa-ruwan dadih 10k promo
Jigidar mallaka 10k promo
Set din mallaka 70k private package.promo!
Matar minister package 📦 50kpromo!
Bridal package 100k promo.
VIP packages mijinki se yadda kikayi dashi 1500k
Set din kashe dadin gindin koshiya 200k
Set din din Mallakar Azzakari wanda duk inda namiji yaje ya dawo in ba gabanki ba wallahi be isa ya kawo ba 150k. ETC

Location Kaduna.
Munada special package hajiya fadarsa baza tayu anan ba just PC ME 08101626484
RealSaadatubintuAbdullahi✍🏽

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login