Showing 117001 words to 120000 words out of 149666 words
a na kanta a koyaushe dressing ɗinta na kashe shi don yanzu fitted
atampha ne a jikinta tayi ɗaurin ture ka ga tsiya da ya zauna mata tana kokarin ɗage tray ɗin
gabanshi tace
"Abinci fa?"
"No sai anjima am not Hungry"
Kai ta gyaɗa ta nufi kitchen shiganta ba jimawa tana ba kuyangin ta umurnin aikin da za su dan
yi mata su yanke yanke na shirya mishi abincin daren bayan ta gama ta nufi fitowa daidai
Gaabɗo ya shigo da wani paper bag ya zube a ƙasa
"Ranka ya daɗe wannan saƙo ne daga Gimbiya zarah tace a baka"
Da wani irin hanzari ya ɗago ya kalli kofan kitchen ɗin, bai taɓa jin tsoron wani ya ga ko yaji
abinda babu daaɗi ba irin yanzu da yaji duk duniya tashin hankalinshi shine taji wannan zance.
"Fita dashi, kar ka kara karɓan abu da sunan sako zuwa gareni matukar ba matata bace ko
mahaifina"
"A gafarceni ran..."
"Fita nace!!"
Da ɗan karfi yayi maganan da sauri Gaabɗo ya fice.
Ya tashi shima gabaɗaya a parlorn ya wuce ɗakinshi a lokacin ita kuma ta fito hawayenta na
zuba, Jannah da Abeeha dake daga chan jikin ƙofan ɗakinsu suka yi dariya.
"Allah ya sa ta ji, don hakan ne kawai zai kawo musu kusanci idan tana kishin nan tana fusgar
hankalinshi ne kanta"
Jannah ta faɗa
Abeeha tace
"Amma kam za ki sakata kuka a banza Adda Jannah... Allah ka yafe mana baiwar Allah Zarah"
"Eh gwara tayi kukan ta nemi mafita wa zuciyarta, ita kuma zarah dama kar tayi tunanin samun
matsuguni a ran Ya Rayyan don shi ba namijin da zai iya da soyayya bane muddin Afeefah ta
mishi dabaibayi a zuciya"
Hirarsu suka cigaba da yi cikin nishadi don sun tabbatar ko Afeefah bata nemi Rayyan ba shi a
yanzu ba zai jure nisantarta ba.
Ɗakinta ta koma ta zauna bakin gado babu abin da bata saƙa ba kuma ta hana kanta kuka,
dole ta yi me ɗungurungun wai haihuwa da hanji! Dole taje ta ji shin yana sonta ko da gaske
baya sonta wata zai aura...
Kiran Sallar Magrib ya sa ta miƙe ta gabatar da sallah don ta yi wanka tun rana, kitchen ta nufa
ta haɗa mishi macroni da gasashen chicken breast tana cikin yi aka kira isha taje ta gabatar kan
ta dawo ta ƙarasa taje ta shirya mishi a dining a yanzu hijab ne jikinta har ƙasa, daidai yana
shigowa take cewa Sa'ade
"Ki tattare kitchen nan please ban yi shafa'i da wutiri ba bari na gabatar"
Bata ma kula da Shigowar tashi ba don ciki ciki yayi sallama ta wuce ɗakinta ya bi bayanta da
kallo hannayenshi zube cikin aljihu, a natse ya ƙarasa dining ɗin daidai Fitowar Abeeha da
Jannah suka mishi sannu suma suka zauna suka shiga cin abincin, ganin ta jima ya sa ya dubi
Abeeha
"ƙira min Afeefah"
Ta miƙe ta nufi ɗakin ta samu ta idar tana zaune ne kawai, jin yana kiranta ta miƙe ta nufi
parlorn zuwa dining.
"Zauna ki ci abinci"
Ganin fuskarshi ba fara'a yasa ta zauna ta zuba abincin kaɗan tana ci kaman bata so, karamin
kwalin da bai jiman nan ba Gaabɗo ya zo ya ajiye mishi ya tura mata.
"Na gode"
Ta faɗa tana jan paper bag ɗin ta buɗe ciki sai ta ga waya ne dall a cikin kwali Iphone 17 Air ce,
bata nuna zumudi ko farin ciki sossai ba sai ma su Abeeha ne ke ta santin wayan ta sake ce
mishi ta gode ya bi fuskarta da kallo.
Bayan sun bar dining ɗin su sa'ade suka zo suka tattare wurin tsaff.
Ɗakinta ta koma ta bar su Abeeha da wayan a parlor suna mata setting ta yi wanka, ta duba
wani orange and Black nigty silk ne mai hannun shimi ya bi jikinta sossai don Black lace ɗin ya
kara haske kayan, hijabi ta saka a kai ganin yadda ko motsi tayi komai na jikinta na motsawa
cikin kayan musamman hammatan dake bayyana tudun na shanunta time ta kallah almost nine.
Fitowa tayi Abeeha ta bata wayan don jannah ta gudu waya da mijinta a ɗaki, ɗakinshi ta nufa
kai tsaye da sallama ta kutsa kai rike da wayan a hannunta don tana so su yi magana.
A tsaye take bisa kanshi yana kishingide cikin tattausan Italian cushion a hankali yake ɗan
taune lip ɗin shi kaifaffun idanunshi zube bisa kanta
"am...am just fed up, ba na tunanin zan iya cigaba da zama a haka i've had enough na san ba
ka aureni ba ne saboda kana so na, ka aure ni ne out of pity da kuma am... Mammi. Muddin na
cigaba da zama a haka zan iya mutuwa a yanzu bana jin zan iya cigaba da kasancewa
matsayin ma..matar k..."
"It's pretty!"
Ya furta chan ƙasa cikin deep voice ɗin shi da ya sa ta kame, duk maganar da take yi ba
idanunta yake kallo ba lips ɗinta da take motsa su a hankali ya ƙurawa lumsassun idanunshi
yana wani kashe su yana buɗewa...
"W...whatt?"
"Ur lips... They are pretty"
Ko kan ta farga ya yunkura ya fusgo hannunta guda ta tafi gabaɗaya kanshi tayi masauki a kan
kafafunshi fuskarta ya sauƙa kan wuyanshi a tare suka ɗauke numfashi. A ɗan razane ta shiga
mutsu-mutsun sauƙa ya sa hannunshi na hagun ya zagaye kwankwansonta yayi pinning ɗinta
jikinshi, na daman ya sanya ya zare mata hijabin idanunshi na sauka kan jikinta, ya bi damtsen
hannunta da yatsa biyu cikin wani salo har cikin tafin hannunta kar yayi baya ya riƙe wrist ɗin
hannun ya ɗora saman heart ɗin shi da ke beating very very fast. A take nata ma ke ƙoƙarin
sauya bugu numfashi na neman kwace mata idanunshi a saman fuskarta kaman zai tsagata da
su ya furta
"saƙon zuciya baki ne yake furta wa sai dai kuma wani lokacin yana iya fin ƙarfin harshe ya bar
wa idanu nunawa, Lil angel saurari bugun zuciyata ki kalli tsakiyar kwayar idanuna na tabbatar
sun isa sanar miki da cewa Ryan na ƙaunarki ba zai iya rayuwa babu ke ba, kuma yana
tsananin buƙatar ki, you are like a Light in my darkness. You are not just my wife Afeefah you
are my safe space, my solace...you are the key to my salvation..."
Wani irin birkicewa ta nemi yi saboda nauyin zantukan nashi ga idanunshi masu kaifi da yake
zagaye fuskanta da su yana wani lumshe su, maganar ma har cikin ɓargonta take ji saboda
yadda muryarshi ke fita very deep nd husky.
"A haka kike cewa in rabu da ke? Uhmm? Ki fahimta rashin ki a gareni masifa ne Afeefah"
Ƙuri tayi da idanu kalamanshi suna samu matsuguni daram a cikin zuciyarta, sakinta yayi ta
koma zaune kawai akan kafar tashi, kanta ta mayar ƙasa tana neman dulmiyewa tsabar yadda
kalaman suke zuwa mata a bazata Rayyan ne fa gabanta shine yake fitar da waennan
tsadaddun kalmomin daga cikin bakinshi?
Anya ta ji da kyau? Ko dai yaudararta yake shirin yi ganin irin kallon da yake mata ba tare da ya
sake furta uffan ba, shi ne zai so mace kamarta? Sake ɗago kai tayi ta kalleshi suka hada
idanu. Sarai ya san kokonto take akan kalamanshi kuma hakan bai mishi daaɗi ba, ya kai
hannunshi ya kama haɓarta ya ɗago fuskarta yana kallon cikin idanunta cikin karantar yanayinta
bai furta komai ba.
Idanunta ta mayar kasa zuciyarta na bugawa da tsananin karfi har tana jin kaman cikin ko wani
lokaci zuciyarta zai iya yin bindiga ta mutu, amma shi ko a jikinshi kuma fuskar a kame yake
magana idanunshi na yawo bisa jikinta ya
ce
"Idan kuma kin matsa da sai na rabu da ke, zan iya yin hakan ne kawai under 2 conditions
Afeefah sai ki zabi wanda kike gani ya fi miki sauki ni kuma i promise zan rabu da ke!"
A razane ta dago ta zuba mishi idanunta da har sun fara zubar da kwallah lips dinta dake rawa
ya bi da kallo kan ya dauke idanu yana lumshe wa ya bude
Da ma na sani baya so na tunda gashi zai iya rabuwa da ni amma me yasa nake jin zafi?
Meyasa nake jin kaman karshen rayuwata ne ya zo? Abinda take ayyanawa kenan a ranta..
Da kyar ta iya furta
"Menene conditions din?"
Tana ji gwara ta sani gwara ta hakura ta nemi daidai ita.
"It's either ki mayar da lokaci baya ki goge ranar da na fara sanin ki a rayuwarta don daga ranar
ne zuciyata ta fara bugawa da Ƙaunarki ko kuma ki tsaga zuciyata ki sauya min da wata zuciyar
don wannan ta jima tana sakar da jini mai dauke da kaunarki zuwa ko wani sashe na jiki da
jijiyoyina...."
Baki kawai ta saki hawayenta na zuba sossai da sossai, ya kai hannu ya janyota suka samu
kusanci ainun, ya ɗago babbar yatsarshi ya shafa soft lips ɗinta dake ta rawa idanunshi na cikin
nata yayi leaning a hankali ya ɗora bakinshi kan nata zuciyoyinsu na amsa baƙon yanayin nasu
da karfin gaske.......
🖤Gureenjoh🖤
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)
Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)
Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh
ADABI WRITERS ASSOCIATION
*FREE BOOK*
*Babu lallai ku ji ni da daddare manage this please, and na ga ruwan comments da Adu'o'i na
gode kwarai Allah duk ya faranta mana ya hada mu da masu kaunar mu saboda Allah*
*51*
A hankali ya raba bakin nashi da nata, ya zuba mata idanunshi da suka matukar sauya ko da ta
buɗe idanu sai suka sarke cikin nashin, ya riƙe natan sama da mintuna da suka fi biyu kan ya
saukar da kanshi wuyanta yana goga mata gemunshi zuwa karan hancinshi a gefen kunnenta
cikin wani irin salo da bata san ta mayar da hannayenta biyu bayanshi ta yi grabbing wuyanshi
ba tana sauƙe numfashi.
A hankali yake haurawa numfashinshi na sauka da zafi yana ƙarasa hautsina mata natsuwarta
har ya isa cikin kunnenta cike da wani shauƙi mai dauke da mayen son da ba za ta iya resisting
ba ya shiga whispering into her ears
"Afeefahhh ke ce ta farko a zuciyata, ke kika buɗe shafin farko a soyayyata, a kanki jikina da
zuciyata suka fara gamsuwa da cewa ni din namiji ne cikakke kuma ina buƙatar Abokiyar
halitatta, ki amince min mu zama daya, ki yarda na baki ragamar rayuwata! dama ɗaya tak nake
so ki ba ni...ni kuma zan killaceki a cikin zuciyata tsawon rayuwata, zan zama bawa a gareki
mai hidimarki tsawon rayuwarmu zan tabbatar wa da duniya ke ce farin ciki na kuma hasken
zuciyata..ina fata ba za ki hanani raɓa daga ni'imarki ba?"
Hawaye ne ke zuba mata na rashin Makama, yanayin ya mata zafi kalaman sun mata tsauri
ainun ta yadda take jin kaman tana duniyar halwa ne na soyayya ba duniyar mutane ba, bata
san ta gyaɗa mishi kai ba yayi murmushi mai nauyi wanda sautinshi ya fita kaman numfashi,
bata ankara ba taji ya tashi da ita a hannunshi ya isa ya mayar da hasken ɗakin dimmm sossai
kan ya nufi gadon ya shimfiɗeta za ta yunkura ya bi bayanta his hands started to move inch by
inch na jikinta, yana squezing ɗinta gently bakinshi is slowly kissing her and driving her nuts
especially wuyanta da ya fi ko ina motsa shi, da baki yayi amfani ya saukar da sleeve na riganta
cikin salon da bata taɓa sanin akwai shi ba, heavy breathes ɗin shi na sake birkitata.
cikin natsuwa yake komai, Sai da ya tabbatar tayi laushi shima ya fara rasa kanshi a duniyarta
kan ya nufi yin mai gabaɗaya, a sannan ne ya birkice ya gigice tunaninshi ya ɓace, jinshi yayi
nisa bashi da buri a lokacin illa na ganin sun zama daya ta zama shi shima kuma ya zama ita,
ko da ya ji shi a duniyarta ƙarasa haukace wa yayi a sannan ne ita kuma ido ya raina fata ta
fahimci that pleasure da irin tarin iya sarrafa mace da yake dashi ne ya ruɗe ta har ta zaci abin
mai sauki ne, duk irin magiya da roƙon da take mishi haɗe da kuka duk baya ji, idan hannunta
ya sauka jikinshi ma sai yaji kaman zaburarwa ne cikin salonta.
Bai sarara mata ba bai kuma saurara ba don yayi haukacewar da ko sunanshi ka tambaya a
lokacin ba zai iya tunawa ba ita kaɗai ya sani, ita kaɗai kuma yake gani...Tsammmmm haka ya
rukunkumeta yana binne kanshi a wuyanta a sadda ya samu cikakken natsuwa, Dukda irin halin
da take ciki na fitar hayyaci da raɗaɗin azabar da bata taɓa fuskantar irinshi ba a rayuwarta
tana iya jin ɗumin hawayenshi dake bin wuyanta, chan kaman daga wani uwa duniya take jin
shaƙaƙiyar muryarshi na furta
"Allah ya gafarta miki Mammi, Allah ya yafe miki kurakuranki Allah ubangiji ya sadaki da
rahamarsa Allah ya jiyar da ke daaɗin aljannah fiye da yadda kika yi sanadiyar jin wannan daaɗi
nawa na duniya....Thank you! Thank you Mammi"
Sossai yake hawaye har numfashinshi na seizing ya mata riƙon da kaman ya tsaga jikinshi ya
chusata yake ji ko zai samu saukin abinda ke shirin zauta shi, bai iya ya motsa ba kaman yadda
itama bata da kuzarin ɗaga ko da yatsar ta ne, yana so ya ɗaga ta ya ji lafiyarta yana so ya
gwada buɗe baki ko zai iya furta mata tarin irin kaunar da yake mata sai dai ya kasa, ya kasa
sarrafa kanshi bare ya sarrafa jikinshi abu daya ya sani ta gigitashi a duniyarta ta goge mishi
haddar da baya tunanin har abada akwai wacce ta isa ta kaishi inda ta kaishi, ta kashe mishi
duk wani laka na jiki kaman ba tsayayye kuma jarumin sojan nan ba, ƙasusuwanshi sun yi
laushin da ya kasa ko da lankwasa su bare ya sarrafa su har su miƙe a dole ya sake binne ta ya
ja bargo ya rufa musu a haka wani irin bacci ya ɗauke shi ba tare da ya san halin da take ciki
ba.
Sautin kuka da turirin zafin dake fita daga jikinta zuwa nashi ne yayi sanadiyar farkawarshi,
gaining courage yayi ya yunkura da ita a jikin nashi har lokacin banda bargon nan babu komai
jikinsu duk su biyu, juyata yayi ta koma kwance yayi pecking goshinta a hankali ya fara ambaton
sunanta
"Afeefah... Bebe!"
Bata amsa ba sai kananun kukan da take na zazzafar zazzabi idanunta a rufe kirib
"Am so sorry...am sorry"
Ya faɗa yana sake pecking goshinta kan ya sauka ya nemi wandonshi na bacci ya saka ya nufi
toilet shi karan kanshi kafafunshi rawa suke kanshi ya mishi nauyi ainun, gefen cikinshi ya riƙe
mishi sossai amma sanin dalili tunda shi likita ne bai wani damu ba ya haɗa mata ruwa mai zafi,
ya dawo gadon ya ɗauketa kaman 'yar baby.
"Matar Saraki..! Afeefah... Kina ji na? Zan saka ki a ruwa compose yourself kar ki ji zafin a
bazata! Am so sorry Ya Saraki bai kyauta ba, Yafam boɗɗi am"(ki gafarceni kyakyawata)
Da wani irin sloww tune yake maganan a kunnenta kan ya saukar da ita a hankali cikin ruwan,
wani irin ƙara ta saki tana rirrikeshi za ta tashi ya shiga ciki ya danneta kawai ta kife kanta
kirjinshi tana girgiza wa cikin azaba da kuka mai ratsa zuciya, hautsinannen gashinta da ya
gama wargaza wa yake shafawa zuwa bayanta yana hura mata iska a kunnen yana whispering
"sorry, am so Sorry My love."
Sai da suka yi ruwa uku a tare tana liƙe bisa kirjinshi idanunta a rufe rufff kan ya sakata tayi
niyya suka yi wankan tsarki, a towel fari ƙal yayi wrapping ɗinta ya sake ɗaukar ta zuwa kan
cushion ya ajiye ta, har lokacin bata buɗe ido ba kuma bata bar kananun kuka ba shi kuma bai
bar lallashi da ban haƙuri ba, gadon yaje ya chanza musu bedsheets.
A gabanta ya tsuguna bayan ya ɗauko magani, bata ma san ya zo ba don har bacci ya fara
fusgarta na wahala kawai taji hannunshi cikin towel ɗin ya shafa cikinta ta ɗan zabura sbd har
lokacin hannunshi da sanyi ta buɗe ido sai suka haɗa ido tayi saurin rufewa yayi murmushi
"Tashi ki sha magani 'yar albarka..!"
Bata motsa ba shi ya ɗago ta zata fara kananun kuka ya sanyata jikinshi ya shiga bata tea din
da ya saisaita zafin ta sha sossai kan ta sha maganin, a maimakon tayi shiru ma sai ta sake
fara wani kukan.
"Am sorry My love, har yanzu baki ji sassauci ba?"
Ta gyaɗa kai tana hawaye don ita kaɗai ta san me take ji, shima kuma ya san jarumar mace
yake tare da ita tayi matukar ƙoƙari, a hannu ya dauƙeta bai damu da su sa wani kaya ba suka
koma kan gadon ya shimfiɗeta bisa kirjinshi
"Sannu Chéri am(My darling) in duba in gani ko kina buƙatar stiches?"
Ta maƙe kafada za ta fara kuka yayi murmushi mai sauti kan ya shiga shafa wet gashinta da
yayi mishi laushin taɓawa saboda bai bushe ba, a kunnenta yayi whispering
"Afeefahh kin san Bugawar zuciya alama ce ta mutum na raye ko? Toh kece bugun Zuciyata
wanda hakan ke nufin idan babu ke a zuciyata babu ni zan iya amsa kowace irin tambaya a
game dake saidai tambaya daya da ba zan iya amsawa ba ita ce wane irin so na ke miki,
wannan tambaya ba zan iya amsata ba domin ni kaina ban san wane irin so nake miki ba abin
da kaɗai na sani game da yadda nake jinki cikin jinina shine ba zan iya cigaba da rayuwa ba
idan har ba'a tare dake ba. Afeefahhh idan har rayuwa ba za ta yiwu babu iska ba haka nima ba
zan iya zama mai rai ba tare da ke ba, ke ce rayuwata Gimbiyata"
Duk giyar soyayyarta ya saka yana jin kome ya faɗa mata yayi kadan wurin bayyana abin da
yake ji, kuka take ba na bakin ciki ko ciwo ba kukan farin ciki take, tana kukan alfahari tana
kukan isar ta macen da aka iya macewa a cikin begenta, tana kukan mallakar wannan gwarzo
namijin da bakinshi bai yi nauyi ba wurin shimfide mata sirrukan zuciyarshi, rungumeta ya sake
yi tsamm yana shafata cikin bege
"Allah ubangiji ya kula min da dukkan lamuranki na rayuwa, yadda kika shayar da ni garɗi da
zaƙin zumanki ubangiji ya shayar da ke ruwan alkausara... Thank you so much Habeebty a
yanzu you are not just the part of my life you are the owner of my heart, ki yi bacci Habeebty kiyi
bacci cikin salama"
Da wannan kalamai haɗe da tarin lallashinshi mai tsadar gaske bacci ya ɗauketa. Ya jima
sossai kawai yana kwance in ta motsa sai ya sake shigar da ita jikinshi kaman za'a raba su ne
ya yi pecking tsakiyar kanta, sun so su makara don ƙarshen ta a gida ya ja su sallah bayan ya
kaita tayi alwala, wani baƙin Oman jallabiyarshi mai adon gold ya saka mata sossai ya mata
tsawo ya ɗauko mata hijab ɗinta ya saka mata shima ya saka jallabiya ya ja su sallah, suna
idarwa ya janyota ta kwanta a kan kafafunshi ya zare hijabin yana shafa gashinta yake musu
azkar duk su biyun don da kyar tayi Sallar saboda bacci da zazzabin da bai gama sake ta ba,
tuni ta yi baccinta peacefully har ya gama ya dauƙeta ya mayar