Showing 75001 words to 78000 words out of 212110 words

Chapter 26 - Ragon Miji

10 Jul 2025

8320

harara da murmushi a fuskarta ta tashi ta shiga ciki,

Ya furzar da iska daga baki ya jingina a cushion yanajin kamar yau is the best day of his life "

Aisha tashiga wurin mommy tazauna tace "mommy we're going "

Mommy ta kalleta "ko kefa ki ta kara bawa kanki hakuri kinji, ki kauda kai akan duk abinda zaki gani it's a matter of little time "

Aisha ta dagawa mommy kai,

Mommy tace "to Allah yakiyaye kubar min amira nan, driver ze rika kaita school inkin gama dawowa dede zansa sadiya takawo ta "

Aisha ta tashi ta dauko siririn gyalenta tai rolling akanta tana sanye da pencil wando da half gownt ta juya tafita,

Tana zuwa ya mike tsaye ya tallabo bayan ta da hannu suka fito, ya buda mata mota tashiga yazagaya ya tada suka nufi gidansu,

Yana tuki yana kallonta tayi shiru kawai batace dashi komi ba,

Ya dora hannu akan cinyarta yace "ki kwantar da hankalinki my aish banaso kina yawaita tunani "

ta daga ido ta kalleshi ya mata murmushi ta meda mishi,

Suna shiga cikn gida ya dauketa in a bridal style ya fara hawan bene daita yanata aika mata da kallon shi me kashe jiki Aisha ta kwantar da kai a kirjinshi,

Yana ajiyeta saman bed ya mike yafara zare riga zuwa jeans dake jikinshi seda ya rage saura short sannan yakoma kan bed din yafara zare mata nata kayan yana fadin "I'm missing you my zuma akoda yaushe cikin bukatarki nake kincika dadi , plss don't try to leave me for a day kinji, and kishirya yanzu I'm going to get double of what I'm having saboda se kinbiya harda najiya "


Aisha tai murmushi saboda yadda takejin batako jin alamun shaawa ajikinta,

Ya jawota tsaye yafara romancing dinta yana Bin kowane kusurwa ta jikinta da kisses duk yadda Aisha taso ta temaka mishi ta kasa danhaka shikadai yake abinshi,

Ya medata kan bed yanata mata abubuwa masu wuyar fada sannan ya sauka kan bed din yajawota yafara his best sex a tsaye daita,

After good 40 minutes sannan yayi release saboda yadda yaganta kamar marar lafiya yasa ya kyaleta ya koma ya kwanta gefenta yana meda numfashi yana kallonta, yasan she's not enjoying it saboda yadda yaji wurin with out any moisture, yasaka hannu yana zagaye hancinta zuwa lips nata idanunta a lumshe, kamar ko yaushe after sex yana cikata da good talk yace "honey I enjoyed your sweetness thanks you "

Idonta a lumshe batace komi ba ya tashi ya shiga toilet few minutes ya fito yana tsane kanshi da towel ya kalleta har yanzu tana kwance yace "madam yade kokina bukatar kari? "

Ta bude ido ta saki murmushi sannan ta tashi ta wuce toilet,

Ya zauna ya dan shafa mai ya sauya kaya,

Yana cikin saka takalma tafito daure da small towel, yabi cinyoyinta da kallo zuwa samanta he's not satisfied amma ya yaiya dole ya hakura,

Ya ida saka takalmin yace "baby I'm going out sena dawo ko? "

Tace "OK bye "

Ya matsa ya manna mata kiss yace "take care of yourself "

Ya juya yafita, Aisha tasa hannun ta akan inda yawa kisss cikin ranta tace "nangaba kadan I'm going to share all this with that useless girl "

Ta dauke hannu daga gun ranta bace tafara shiryawa,


Yana fita yana cikin mota going to office ya kara kiran faseelat luckily ta shiga ya Saki murmushi ya gangara gefen titi yayi parking,

Faseelat na kwance taji kiranshi ta tashi tai receiving vedio call din ta koma ta kwanta,

Yana kallon fuskarta cikin farin ciki yace "my bride "yana mata wani killer smile,

Faseelat ta saki murmushi jin abinda yace Amma bata fahimta ba don batasan abinda ake ciki ba,

Yace "u have to congratulate me ambani me kyau nanda 3wks she'll become mine "

Ta tashi xaune looking very happy tace "u r joking ko? "

Yana dariya yace "I'm not ,I'm telling you the fact "

Cikin farin ciki faseelat ta rufe baki tana zaro ido tace mishi "im very happy for you "

Ya shafi sajenshi yana kallonta yadda take jin dadi make him more happy yace "how are you feeling ? "

Tace "I'm now fine "tana sakar mishi lovely look "

Yafara dariya "it's now fa kike kwance baki lpya amma kina fadin kin warke "

Faseelat tai dariya tace "dole na warke ai this is the best news I've heard ,I'm going to have you as a husband, inajin kamar nafi kowa saa aduniya thank you so much "

Yace "stop saying that nafiki murna fa, yanzu tunda kinji sauki hankali na yakara kwanciya sosai ,zan tafi office se munyi waya anjima "

Tace "I love you very badly my handsome "

Yace "wait I don't want all this just kisss me "

Faseelat tafara aika mishi da kisses sounds "muah muah muah!!!!"

Ya dafe zuciya yana kwantar da kai kan seat yace "I'm dying "

Ta kyalkyale da dariya tace "Allah yakiyaye bye "

Yana binta da kallo don begaji da jin kisses dinba takashe wayar ta ta leme kan bed tanajin gabadaya ciwon jikinta yatafi,


3:30 abba yadawo gida yafada wa ummi ansaka rana nanda 3wks kuma sunkawo 1million ummi tace "Allah yakaimu lokacin, rabon shi de ce, jiya fa ashe kwasa tayi tatafi gidanshi bawa matarshi hakuri itako ta jibgi banza kajimin shirmen faseelat fa "

Abba yayi murmushi hankalinshi nakara kwanciya,

Suna cikin labari wani saurayi yayi sallama abul yafita yaga katon engine da kaya, saurayin ya fadamishi fahad ya turosu, ya shiga yafadawa abba aka shigo da kayan suka fito suna kallo bayan yaron yajuya,


Aisha na gama kimtsawa ta jawo wayarta ta kunna data kai tsaye group din mijina aljanata ta shiga ta tura musu "slm yan uwa kutayani jimami one of the members na gidannan has snatch my husband yanzu ma an musu baiko nanda 3wks, wata yarinya dana bada akasa ta a group dinnan last year, kubani shawara plssss zuciya ta kamar zata buga nakeji "

Kamar jira sukeyi sukafara comments

Someone call yanshana tace "kutumar uba wlh ranar da aka kawota sena babbake shegiya kowa yahuta"

samira yahya replying "cabdi amma tayi butulci shiyasa kinganninan banada kawa kuma bana shaawarta bare kawar media kuma "

mom idrix reply "ai wlh sede ya zaba koni ko ita kawai "

Maman nour replying "kubata good advice please, karku kara rikitata "

Halima sadiya reply "gaskiya bata kyauta ba, ke innice kuran wankan acid zansa aiwa shegiya muga ta inda zaayi auren πŸ˜‚"

maman iman reply "kinga banice ba amma wlh kamar ana rura mun wuta a ciki, nide shawarata kiyi hakuri kita addua Allah yazaba abinda yafi alheri"

Baseerah reply on maman iman post "gaskiyarki yaruwa addua ce kawai zata cigaba dayi "

Lady reply "innice wlh baze kara jindadi naba, in ita tashigo seta mishi abinda ba nayi da har yakeson kara aure "

FπŸ§•πŸΌreplying "maman amira kitura gang gidansu aci ubanta itada shegun tsoffinta "

Duk abinda suke fada maman amira nagani yadda wasu ke replying yasa takara hawa sosai,

Admin din gidan which he's male yace "bekamata kuna haka ba kudauka kune abun yafaru daku ai bazaku so abaku bad advice ba, maman amira a matsayina na namiji shawarar da zanbaki ki hakuri haka Allah ya tsaro kikara bawa mijinki good care karki wani daga hankalinki ki daure ki hadiye kishinki, wlh seya kara jin sonki sosai a rai kuma kikara dagewa da gyaran πŸ™Š Allah ya kara miki hakuri ita kuma shegiyar yanzu zanyi waje daita "

Faiza shagari reply πŸ‘πŸ»"dakyau admin "

Serlmer reply "snatcher where are you πŸ˜‚"referring to faseelat

Erminatou reply on admin talk "hakane dede admin muna godiya yakamata wannan yazama izina garemu ,ke kuma maman amira Allah ya kara miki hakuri I pity you "


Ummu sudes reply "bura uba akwai show wlh dan zataci uwarta idan ta shigo gidana se ta raina kanta wlh "

Sayyada reply "maman amira se munzo dannar kirji "


Madeena uthman reply "Allah yasa miki hakuri da dangana muna miki jaje sis "


inafatan kowa reply dinshi yayi dede dashi πŸ˜‚πŸƒπŸ½β€β™€



se kawai maman amira taga ansa 08078967866remove faseelat πŸ˜‚



akai waje da faseelat some of the members sunata Bin maman amira PC wasu suna bata hakuri wasu kuma nakara ingizata wasu na mata tallar malamansu,


Next page zamuji ko Aisha zata dauki shawaransu, ko ko



Inafatan ana fahimtar sakon ayi hakuri da zage zagen dake ciki haka social media suke,





*mata na tafka kuskuren da ance zaamusu kishiya su haukace wasu su bazama wajen bokaye keeping there iman and Islam, wasu surika bin bad mind nasu sutada hankalinsu sudena enjoying life nasu su takura kansu su takura megidansu,while this is not good at all, natsuwa yakamata kiyi ki lura a inda kika gaza ki gyara, sannan masu bada bad advice kuyi hankali wasu kawai saboda basune ba se sukai mutum su baro, kusani duk shawarar da kuka bada me kyau ko akasin haka kunada rewards aciki se akiyaye* *akwai wani group da nataba zama wata take neman shawara mijinta na neman yar aikinta kamar ma ya santa a mace tana neman shawara ya zatayi, wlh abin mamaki most of them cewa sukai ta konasu inta kamasu red handed, kujifa yakamata munawa kai adalci plss yanzu in tasamasu wuta fa wakeda asara inba ita ba kuma lokacin tana cikin zafin rai ba abinda bazata iyaba, Allah yaganardamu*


An fiddo ankon biki fa 15k me bukatar siya πŸ˜‚faseelat zatai murna in kuka mata kara,




Shalelenku na sonku,


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰





By





*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*





✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽

We are bearer's of so golden a penπŸ–Š
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden penπŸ–Š
Be hold our words
A product of our penπŸ–Š
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/




5⃣2⃣




Duk wadanda Sukai mata jaje godiya takeyi musu masu mata maganar malamai tace musu zatai tunani, kafin wani lokaci tafara receiving calls na wasu daga members din abun yabata haushi takashe wayarta gabadaya ta kwanta ta rungume pillow tana kuka,



Cikin farin ciki fahad yaje office duk wanda yaganshi yasan yau yana cikin murna, bayan ya danyi wasu aiyuka yana jujjuyawa akan seat dinshi yakira sabeer ringing biyu sabeer ya dauka yace "dude what's up? "

Fahad na shafa sumar kanshi yace "we're engaged today nan da 3wks I will be ango "

Sabeer yace "wow I'm happy for you, daka samu that beautiful girl Allah yasa alheri "

Fahad yace "amin semunhadu de akwai labari "

Sabeeer yace "OK see you later "yakashe kiran, fahad ya fidda iska daga baki ya cigaba da aikinshi,


Wajen 5pm faseelat tafito daga dakinta looking very happy tashiga dakin ummi, ummi na waya da sister nata dije faseelat taja tatsaya, ummi na kallonta tace "yawwa eh kibada alhaji babba yazomin dasu inze dawo, ki hada komi plsss masu kyau nakeso kinsan saura 3wks bikin kuma tanada kishiya, ba matsalar kudi zanturo miki dasu, abinda nakeso kafin ranar ma yakasa ganeta "

Faseelat na tsaye najinsu ummi ta kashe kiran ta kalli faseelat tace "amarya ya akayi ne?"tana murmushi

Faseelat ta sunkuyar da kai tana wasa da hannunta tace "ummi cewa nai me zaa dafa maku da daddare? "

Ummi tai dariya tana kallon faseelat tana jinjina kai tace "kin warke kenan? "

Faseelat ta daga kai tana murmushi,

Ummi tace "ai dole ki warke kinji zaki auri muradin zuciyarki ko bahaka ba? "

Ta kalli faseelat tana dariya, faseelat tace "lahh ummi ni wlh aa kawai naji sauki ne "

Ummi tace "isee any way daga yau bazaki kara shiga kitchen ba banmaso kina yawan fitowa tsakar gida saboda zafin rana, aikinki kawai kirika amfani da magungunan da zan baki, nayi magana da dije zata aikomin da wasu kafin lokacin zanbaki nawa kirika amfani dasu kuma kishirya nida kaina zan dilke ki kullum so biyu gobe zan shiga kasuwa zankara siyo wasu kayan, kede ki kwanciyarki kawai ga ango yakawo miki engine kita shan fanka "taida tana dariya

Faseelat tabata fuska itafa bata yadda ta kwanta tsohuwarta na aiki ba ta bude baki zatai magana ummi ta dakatar daita "karkicemin komi marar wayau kawai daga zaamiki abun arziki, duk abunnan dan inkara samar miki daraja nakeyinshi , ba don komi ba, haka wancan karan kika nace seda kika rika yin aiki, to wannan karan ko kinki ko kinso baxaki yi aikinba, gidan kishiya fa zaakaiki dole ki dage itama tana can tana nata shirin don bazama zatai hakananba Sonike kiyi dumdum ki kibarki koina ya ciko daga jikinki ,kiyi hakuri kinji ni nayafe tayani aikin Allah yamiki albarka ya baki kema wadanda zasu miki fiyeda yadda kikemin "

Faseelat tai tsit jin adduoin da ummi keta mata amma bahaka taso ba, har faseelat ta juya ummi tace "yawwa karki ci abincin dare nayi magana da hjy hajara anjima zata kawomiki kaza me hadi, mun mayi late tun saura 1month ake cinta amma dukdahaka de zaamiki ita, zakisha dadinki amarya so nake amiki harda dahuwar nama me nonon akuya, ciccibi,da sauransu kede ki daure da dadi ko babu kitaci "

faseelat tai murmushi tace "Nagode ummi "
Ta juya tabar dakin dasauri,

Ummi tai murmushi ta girgixa kai ta tashi Tawuce kitchen don yin aikinta,

Faseelat nakomawa daki ta bude data messages nagama shigowa taga anyi removing nata a mijina aljannata group ta shiga group din tanabin messages nasu tafara kwasar dariya tana dafe ciki ganin firarsu, tai deleting group din gabadaya ta wuce tafara bin messages nata, tagama karantawa tsaf ta fito ta shiga contact din fahad ta tura mishi "my love ya hannu hope dasauki murna ta hanani tambaya dazun"

Tafita ta shiga charting dinta da maman amira tana binsu 1 by 1 tana girgiza kai, kamar basune good friends dinnanba,
tana tunani tai mata text kamar haka "anty bazan gaji da baki hakuri ba, ki yafemin haka Allah yatsara ki kwantar da hankalinki plsss wlh inasonki bana da mugun nufi akanki ,ina rokon Allah ya sanyaya miki zuciyarki "tana gama rubutawa takashe data ta kwanta,

Karfe 7pm abul yashigo zeyi alwala ummi tace "kai tadawa amarya inji taga haske "

Yayi dariya "kai ummi abari har duhu yayi mana "

Ummi tace "katada mata inji nace tirka nakeyi "

abul yana dariya yatada injin din ya wuce masallaci,

Da isha fahad yakira faseelat gabadaya ta cire kayan jikinta daga ita se vest ba ko dankwali gashinta har saman kafada ta dauka tana murna tace "hi"

Fahad ya kureta da kallo wato vest din ta kamata sosai this make her look sexy

Yanata kallonta ganin yayi shiru tace mishi "why are you looking at me like this?kamin magana "


Ya sa hannu ya rumtse idonshi ya murzashi ya bude ganin nipples dinta a tsaye yakira sunanta "cutie "

Tace "naam my husband "

Ya nakara kallon breast din yace "plsss kidena receiving calls dina inkina sanye da vest, saboda I'm loosing my control duk lokacin da naganki ahaka ,kirika yafa gyale kar wata rana inyi something bad "

Ta Kalli breast din ta dago tace "okay I'm sorry bari na saka hijab dina murna ce tasakani dauka ahaka "

Yace "no no ba hijab nace kirika sakawa ba, banaso ne inrika ganin twins dinnan suna min Tayi saying plss suck us we need you "

Ta bata fuska tana mishi wani kallo, ya fara dariya ya hade hannu biyu yace "I'm sorry amma abinda suke fadane kallesu da kanki kiga "

Batare data kalla dinba ta mike tsaye ta jawo hijab dinta tasaka ta na hade fuska saboda ba tasan bad talk din da yakemata saboda yana sata wani hali ,
Ta kalleshi tace "banason haka fa "

Yace "naji, wannan hijab dinda kikasa ta banza ce nanda 3wks kome ze zama nawa inyi yadda naso"

ta kalleshi kasakasa ta sauya magana tace "ya hannunka? "

Yayi dariya jin ta waske ya dago mata hannun tana kallo tace "sorry "

Yayi shiru yana kallonta,

Suka cigaba da fira zuwa 15mnt sukai sallama, tana kashewa ta kwanta ta rungume pillows tanajin kamar ta jawo ranar bikin takoma gobe,

shima zaune yayi a garden din ya rumtse ido yana jin kamar ya jawo days din baya,

Bayan 10 mnt ummi takawo wa faseelat daHuwar kazar ta zauna tafara ci mugun daci keda kwai amma ta daure tana ci tana ya mutsa fuska,


Bangaren khalil ko tundaga ranar jamila tafara ganin sauyi awurinshi se yadena yi mata girki da wasu abubuwa da yakemata Seta fara dafawa da kanta, bayaci sede yaje gidan hjya yaci hakan nawa hjya dadi kuwa,

Jamila tafara rama saboda abinda yakemata take bawa makwabciyarta da suke zuwa islamiya tare labari,

Matar tace "gaskiya kinada bukatar gyara baki iya abinci ba jamila, kinga dama dole yarika zuwa yanaci wani wuri, gabadaya ma yakamata ki gyara rayuwarki ace miji shi ze hadawa kanshi break fast kafin yafita ai akwai matsala, kuma kidena maganar mahaifiyarshi uwa uwace fa jamila be kamata kina maganarta bama, inde kinshirya zan rika koyamiki girkin ke kuma ki dage dasauran "

Jamila tai mata godiya da yake tanada zuciya dandanan tafara koyon girki inta tashi kuma abinda yafiso wake duk girkin da zatai setayi dabarar sakashi da siyasa da kissa tasamu yadawo yana cin abincinta, batun bacci ko tuni ta ajiye shi tana tashi tanai musu girki, amma ta tsani hjy duk ranar jumaa yana kaita gidanta,seta kirkiro yin rashin lpy aranar, da khalil ya ganeta seya dena mata maganar zuwan yasa mata ido, dukda hjya bata damu da zuwan jamila ba dan ba abinda yake kara mata se haushi amma seda ta tambayi khalil meke hanata zuwa yace batajin dadi ne tundaga lokacin yasa masu ido su duka saboda hjy mafa ba sauyawa tai ba,


Bayan sati fahad ya tura kawunshi ya kaiwa abba makullin gida ya masu albishir da umara da fahad ya biya musu, abba yaji dadi sosai amma yaki amsar key din yace yafi son zama anan gidanshi ,yayi godiya da umarar da zasu bayan biki,

Koda alhaji yafadawa fahad yanda sukai ya shirya yaje da kanshi gidan bayan abba yafito Sun gaisa yace "abba kayi hakuri ka amshi key din nan nariga na mallaka maka shi, kuma gidannan zansa agyara shi kafin bikin, atemaka a amsa "

Abba yayi murmushi ya ansa yayi godiya, ya riga yagano fahad mutum ne me kyauta sosai,


Faseelat kau gyara taketa sha ciki da waje fatar ta tanata kara kyau kullum da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login