Showing 78001 words to 81000 words out of 212110 words
hijab suke fira da fahad ko yazo ma da hijab take fita wani lokaci ya kan tambayeta miye sirrin tanata haske da kiba sede tai dariya tace sirrine,
Mommy awurin alhaji takejin labarin gida da umara da fahad yabiyawa su ummi, yau ya shigo gaidata ta amsa tana mishi wani kallo fuska ahade tace "wai kai haka akeyi ne ? kaita kashin kudi kamar wannan ne aurenka na fari, bazaka ko nemi shawara ba sede naji labari awaje"
fahad ya dukar dakai cikin sanyin murya yace "kiyi hakuri mommy daban fadamiki ba, kuma bawani kashin kudine ba nai musu "
Mommy tana hararanshi tace "duk ga gidaje nan plat kabasu mana amma seka basu me ginin sama "
Ya dago yana kallonta yace "mommy gani nayi duk abinda zanmusu ban biyasuba akan alherin da sukamin "
Mommy tace "eh naji sunmaka alheri kam sunbaka jawarar diyarsu "
Ya dukar da kai yace "kiyi hakuri mommy "
Yana mamakinta ya manta when last ta mishi magana gatsai kamar haka, kuma ita bata ko ganin hidimar da yake musu gabadaya shine abincin gidan suturarsu kudin kashewarsu, kudin makarantar su ramlat dukkansu sunayin prvt school ne university ,duk abinda sukeso shine amma mommy bata gani,
Ta dan saki rai kadan tace "shikenan , ni haryanzu banji kana maganar lefe ba yaake ciki ga biki yakusa ? "
Ya dago kai yace "nayi order daga dubai next 2days zamu tafi can da Aisha zamuyi 8 day's acan innaje zanga yadda kayan suke "
Mommy ta jijjiga kai jin lefen zawara ne har seda akabar kasa tace "toyayi Allah yakaimu "
yace "amin mommy nace nawa zasu isheki hidimane ?"
Ta danyi nazari tace "5million ta isa "
Yace "alright ya fiddo cek daga aljihun wando ya rubuta 5milion ya bata "
Mommy ta amsa tace "I'm grateful "
Yamike tsaye yace "inbasu isa ba amin magana "
Mommy ta daga Kai kurum ta rasa wadanne irin kudi ya tara haka dukda ba cikin kudin gadonsu bane don andade da bawa kowa nashi tun kafin nadiya mebi mishi tayi aure, tuntana Bin diddikin sanin dukiyar da daddy yabar mishi har tagaji tabari, saboda ta kasa iyakancesu kuma ba yadda zaai ta mishi maganar,
Ya fita yanata tunanin maganar da sukayi da mommy yanzu, ya shiga mota ya nufi gida,
Yana cikn tafiya faseelat takirashi sukaita fira dan bata da aiki yanzu daga chart se waya dashi,
Kafin yaje gida duk ya manta damuwarshi saboda mood da ya shiga don faseelat yanzu har magana ta sauya intana fira dashi duk abin janhankali koya mata ummi takeyi,
Yana shiga gida ya samu Aisha kitchen tana masu girki fried rice takeyi tana cikin soyawa yaje ya rungumeta ta baya ya mata kiss awuya yace "honey I need you here "
Tai murmushi tace "let me finish my cooking, kuma ma inaso nai wanka tukun "
Yace "no please bazan iya jira ba kuma nafison ki ahakan after we're done se muje muyi wankan "
Tace "OK bari nayi sauri nagama "
Yasa hannu yakara speed din gas din tai murmushi ta cigaba da abinda take yana rungume daita ta baya harta gama ta juye a warmer,
Be jira komi ba yaja zip din rigarta zuwa kasa, ya zare bra dinta yafara aika mata da kisses, Aisha is not responding rabonta da taji dadin sex tun last week kafin tasan da maganar auren shi, yanzu duk da tana ta dirkan kayan niima amma a banxa saboda rashin kwanciyar hankali ,shiko dukda yaga canjinta amma yanaso ahakan sede ya rage jimawar nan doing different styles sede ayi daya abari dukda baya samun cikakkar gamsuwa ,saboda bata ko mi shikadai yake abunshi ba kamar yadda tasaba mishi ba kuma he didn't ask her the reason don yariga ya gano dalilin, so bedamu da rashin respond nata ba ya cigaba da romancing nata daga nan ya dauketa ya dora a lokar kitchen ya ware legs dinta yana socking nata hannunshi daya nakan breast dinta yana squeezing,seda ya jima yana wasa daita sannan ya zare wandon shi ya fiddo dick yafara aiki, bayan yayi release ya jawota tsaye ya rungume yana fadamata sweet words a kunne murmushi kawai take mishi ya dauketa kamar jaririya yana kallon kananun breast dinta dake tsaye yanajin kamar yakara one more round ya fita daita a toilet sunata wasan ruwa suna cuccuda juna har suka gama suka fito ,
Ba jimawa amira ta dawo daga school yana zaune yana aiki da laptop dinshi amira taje ta rungumeshi tana fadin "daddy katafi dani wurin anty faseelat plss "
Ya riko cheek dinta yana danja yace "alright se anjima kije ki cire uniform naki "
Ta tashi ta haye bene tanajin dadi, ya dago fuska ya Kalli aisha tai mishi murmushi ya meda mata tabi bayan amira dan ta shiryata,
Yabita da kallo, yanajin sonta da tausayinta, gabadaya takoma very silent ,batacewa komi ya dauki amira su tafi wurin faseelat susha fira su dawo,
Aisha taiwa amira wanka suka fito dining suna cin abinci, ko abincin kirki bata cika ci ba fahad ya jawota akan cinya yana bata abaki,
tuni akafara gyaran gidansu faseelat suka koma bangaren abba akagama gyara nasu suka dawo nan aka gyara sashensu abba shima gabadaya an baza tyles agidan anbi ansa wallpaper,
Itakam faseelat hankalinta kwance sometimes in Aisha tafado mata arai setaji kamar ta kirata sekuma ta fasa, donko message data tura mata aishar tagani amma batai reply back ba,
Gabadaya fahad yagama arrangements tafiyarsu da suntafi zaamasu gyaran gidansu a sauya musu wallpapers da furnitures ya yi order kayan gidan kaff daga dubai kuma har sunzo se suntafi asa musu, yadda ya tsara gidan dakinshi ze koma na Aisha don yafi fadi da kyau 2 bedroom ne da toilet, dakin Aisha kuma ze koma na faseelat shima 2 bedroom ne da toilet duk yasiyi kayan dakunan,shi kuma akwai 2 rooms daya kusa dana Aisha daya kusa da nashi, na kusa da dakinshin babban daki da toilet yazama nashi dakin, na bangaren aisha ya zama na baki dukda akwai wani spare daki downstair ,se dakin amira kusa da na faseelat a yanzu,
washegari acan niger ya omer ya dauko hanya zuwa Nigeria batare da yafadawa kowa ba don ya kammala service dinshi yanaso yayi surprising nasu,
Fahad is busy in his office se bayan laasar yazo wurin faseelat yimata bankwana don gobe zasu daga dubai,
Faseelat tafito yau ko cikin motar basu shiga ba saboda sauri yake jirgin 6am zasu bi,
Ya bude marfin mota yana tsaye rikeda murfin ita kuma tana gaba kadan,
yana kallonta yace "gobe zamu tafi I'm very busy shiyasa se yanzu kikaganni,"
Faseelat tabata fuska tace "yanzu tafiya zakai kabarni ni ban yarda ba "tana tunzuro baki,
Yayi murmushi yace "kwana takwas kawai nefa, nima dauriya kawai zan, amma ai zamurikq contacting juna to miye na damuwa "
Tace"eh dukda haka ai bazan rika ganinka ba bare na shaki good perfumes naka"
Yace "sorry keda har zaki gaji da ganina nangaba ma "
Ta harareshi tace "bazan gajiba "
Yayi dariya "alright mekikeso tsarabarki?"
Tai murmushi tace "bakome abinda nafiso ka kulamin da kanka kawai, "
Cikin zolaya yace "karkidamu ai Aisha is taking good care of me "
Faseelat ta tunzuro baki tana mai wani kallo tace "I see "
Ya fara dariya yana kallonta tace "ina amira bakazomin daita munyi bankwana ba "
Yace "karkidamu amira ta kice kuma tana gidan mommy ma acan zamu barta"
Yana cikin magana mashin yawuce su yayi parking kofar gidansu faseelat,
Faseelat ta juya tabi mashin din da kallo ganin kamar ya omer dinta,
Me mashin ya ajiyeshi ya juya omer ya daga facing cap dake kanshi yana kallon su faseelat dake nesa kadan dashi,
Cikin farin ciki faseelat tasa hannuwa biyu ta rufe bakinta ganin ya omer ne ta ruga da gudu kafin taisa ya ware hannu tafada kirjinshi ya zagayeta yana murmushi,
Tunda faseelat tabi mashin din da kallo ran fahad ya baci, ganin ta gudu ta rungume shi yasa jijiyoyin kanshi suka firfito waje zuciyarshi na zafi ganin faseelat rungume ajikin omer,
Faseelat ta janye jikinta tana kallon fuskar ya omer tace "yaya sannu dazuwa shine baka fadamana u r coming back today ba "
Yasa hannu ya lakuce mata hanci yace "I wanted to surprise all of you "
Tai dariya taja trolley dinshi tace "mushiga ciki yaya kahuta "
Yabi bayanta yana murmushi,
fahad ya cika yayi fam ya fito daga wajen motar yatura marfin da karfi ya cusa hannuwa biyu aljihu rai bace,
Itako faseelat suna shiga tafara kwalawa ummi kira saying "ummi ummi ya omer ya dawo "
ummi tafito daga daki dasauri tana murna,
Omer dake kallon sauyin gidan ya meda kallonshi gun ummi dasauri yaje ya rungumeta su duka suna murna,
Ganin haka faseelat tajuya tafita wurin fahad tanata wasar baki,
Tana isa wurin tasameshi yajuya yaba kofar gidan baya dan daya kalli wurin yake tariyo fadawar da faseelat tai a kirjin omer,
Tana murmushi tace "sorry nabarka ya o....... "bata kara saba ya juyo ya wanka mata mari idanunshi jawur,
Jikake tasss
Faseelat ta dafe kuncinta ta bude baki da hanci idanu jawur tana kallonshi,
Fuska tamke fahad ya nunata da hannu ya hade yatsu suna bada sauti yace "are you mad? Bakida hankali zakije ki hugging dinshi Agabana"
Yana hadiye sauran fushinshi kamar omer din zera, π€£
Faseelat ta juya da gudu tana kuka ta shige gida,
Sorry faseelat πyau anmiki first one
[7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β°
*RAGGON MIJI*
β°β°β°β°β°
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½
We are bearer's of so golden a penπ
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden penπ
Be hold our words
A product of our penπ
Savour our words
For it will cause you no pain.βπ½
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
5β£3β£
Tana guduwa cikin jin haushi ya kaiwa mota naushi tare da harbi ya rike kugu ya tallabo keya da hannu yana jan tsoki, ya bude motar yana kallon kofar gidansu ya shiga yaja yabar unguwar,
Itako faseelat da gudu ta shige daki ummi tabita da kallo, tafada kan bed tana kuka me sauti,
Ummi tai tsaye tana mamakin ta tabi bayanta zuwa dakin,
Tana shiga ta sameta kwance tana kuka ummi hannu akan gemu tace "faseelat lpya de kika shigo kina kuka? "
Faseelat ta tashi zaune tana share hawayenta da bayan hannu cikin muryar kuka tace "wai tafiya zayayi dubai "hiding the fact
Ummi ta bude baki tana kallonta tace "oh ni, faseelat don zeyi tafiya kike risgar irin wannan kuka haka to Allah yakyauta miki, ande kusa a mika ki can kima cinye shi saboda so "ta juya tabar dakin faseelat ta koma ta kwanta tana cigaba da share hawaye,
Tunda yakama hanya yakejin be kyauta ba marinta da yayi, amma dukda haka yana ganin laifinta ko yayanta ne kanme zataje tai hugging nashi shiba namiji bane? Yaja tsoki yana shan round ya jawo waya yana kiranta,
Faseelat naganin kiran taki picking gabadaya brain dinta ta cushe wai fahad ne ya mareta with out doing any offense ,
Har ta tsinke begajiba ya kara kira yana magana da kanshi "pick pick! pick it please "har ta tsinke baa dauka ba, ya sake kira cos he's regretting,
Kiran nafara shiga faseelat tai rejecting kiran cikin jin haushin ya dameta,
He felt very sad, for the first time da faseelat tai rejecting calls dinshi, kanshi yamishi nauyi ya gangara gefen titi yayi parking ya dora kai kan sitiyari few seconds ya dago still idanu jawur yanajin ciwo be taba jin haka ba idan ya mari aisha besan meyasa ba ,
Ya dauki waya ya mata text kamar haka "I'm sorry cutie plss forgive me, and pick my call I want to apologize for my misbehaving "ya tura mata
Faseelat naganin message din tai deleting dinshi gabadaya,
Fahad ya sake kira batai picking ba yaja tsoki ya ajiye wayar ya nufi gida ,
faseelat na nan kwance har akayi Maghreb sannan ta tashi tai salla, Omer besan ma abinda yake faruwa ba saboda lokacin da ta shigo gidan ya na toilet yana watsa ruwa,
Fahad yana isa gida ya bude mota jiki sanyaye ya shiga ciki,
tsit gidan da alamu Aisha tafita yaja tsoki ya haye sama,
Yadan kwanta idanunshi na kallon pop na dakin hannunshi daya nakan heart dinshi tana ta harbawa fat! Fat!!!, yanata tunanin faseelat, jin anyi kiran salla ya tashi yayi salla, yafara yi musu parking,
se ishai yagama har lokacin Aisha bata dawoba shi kuma gabadaya hankalinshi nagun faseelat dukda baya zuwa gunta da dare, be tsaya shawara da zuciyarshi ba ya fita da sauri ya kama hanyar gidansu yanajin inbe ganta ba koyaje ma baze iya aikin komi ba,
Omer ya fito zashi masjid yaga fahad tsaye kofar gidan, cikin jin haushin omer fahad yabashi hannu suka gaisa yace "Dan Allah kamin magana da faseelat inata kiran wayarta bata dauka "
Omer na mishi kallon up and down yace "ba damuwa "
Ya juya cikin gidan yafadawa ummi dake tsakar gida tana alwala cewa faseelat tayi bako ya juya yafita,
Ummi ta shiga dakin faseelat tace "tsuntsuwar soyayya ga tsuntsun can yazo kitashi kije kiji ko lpy"
faseelat tace "To" ta mike zaune ,ummi ta juya ta shiga daki ta kabbara salla,
Jin ummi ta shige daki faseelat ta koma tai kwanciyarta ,
Fahad yayi ta tsayuwa yanata kiranta bata dauka yaja tsoki sama da ashirin har omer ya dawo daga masjid yana tsaye,
Omer ya shiga cikin gidan ya shiga dakin faseelat tana kwanciyarta har yanzu cikin bacin rai yace "ke ba kiranki ake ba? Tundazu almost 20mnt baki fita ba, kitashi ki je malama "
Ta tashi tana share hawaye taja hijab tafita ,
Ya omer yabi bayanta ya tsaya cikin zauren gidan da ba haske can waje ko da haske daga inda yake yana hango su faseelat din,
Faseelat nafita ta juyawa fahad baya hannuwanta akan kirji ta harde su, be masan da zuwan ta ba don yabawa kofar gidan baya kuma he's busy thinking of her, kamshin jikinta ne ya sanardashi zuwanta ya juya yana Bin bayan ta da kallo,
Yace "I'm sorry cutie kishinki ne yasa har na mareki I'm regretting "
Bata juyo ba ya koma gabanta yace "nace kiyi hakuri hakan baze kara faruwa ba"
Faseelat ta dafe kunci tana tuna zafin marin tafara kuka,
Ya dafe kai yanajin kamar ya rungumota yace "kiyi hakuri cutie ni kaina I'm feeling the pain "
Faseelat cikin kuka tace "yo kishi hauka ne da zaka daga hannu ka mareni don kawai nayi welcoming danuwana "
fahad ranshi bace tuno irin wawar rungumar da omer yamata yace "don kina hauka seki je ki hugging dinshi ba namiji bane shi "
Faseelat ta bishi da kallon takaici ta juya zata shige gida,
Ya bita yasha gabanta yace "okay kiyi hakuri, amma kema kigane kinada laifi, saboda it really hurt me ganinki a kirjin wani "
Ta zagaye shi zata wuce don takaici ya cikata,
Ya riko hannunta yace "haba cutie gobe ne fa tafiya ta ko so kike wani abu ya sameni ne kiyi hakuri laifina ne to "
Tafashe da kuka, ya janyota jikinshi batare da yasan lokacin da yayi hakan ba yasa hannu ya tallabe ta cikin muryar rarrashi yace "stop crying please,inajin kukanki har cikin raina, kimin hakuri kinji my cutie kar natafi da fushinki bazan iya komi ba innaje can, kece farin ciki na, ki yafemini "
Ya omer dake zaure jiyayi kamar ya je ya janyeta yanajin haushi over
Sukau basu san dashiba ma
Jin ta rage volume na kukanta ya dago face dinta da 2 hands nashi yace "kinyafemin ko cutie na? "
Ta daga kai batare da ta kalleshi ba,
yace "thank you so much ,I'm happy "
yana sharemata hawaye yace "smile mana ko hankalina ze dawo jikina "
ta harareshi tadan yi murmushi, cikin jindadi yace "ko kefa, kinga yanzu zantafi hankalina kwance da kau duk kin hargitsa ni, I'm going to miss you "
Cikin dasashshiyar murya tace "me too "
Yace "sure? "
Ta daga kai yace "karki damu zamu rika waya as usual, yanxu I want to go back home, and I want something from you "
Tace "what? "
Ya langabe kai "good bye kiss from you "
Ta danyi dariya ta dora hannu abaki yace "please "yana kara langabewa
tace "nooo I can't, zan de yi maka addua, Allah ya tsareku ya kaiku lpy ya medoku lpy "
Yayi dariya "wayo zakimin ko? Ni yau I'm not happy with ur prayers, tunda bazaki min kiss ba let me have a good bye hug"
yamatso ze rungumeta taja baya tana dariya,,
Shima yayi dariya yace "bazaki bari ba ko zaki shigo hannu ne "
Ya duba wayar shi kusan 9 :30 maybe sunyi 40mnt a tsaye,
Ya meda kallonshi gunta yace "cutie I'm going se munyi waya kenan "
Tace "OK please take good care of yourself for me ,going to miss you hubby "
Yayi murmushi yace "I will insha Allah, kema ki kula min da kanki "
Tace "okay, agaidamin anty "
Ya daga kai ta na mishi waving ta wuce gida,
Shi kuma cikin jindadi ya ja mota yabar kofar gidan,
Acikin zaure faseelat tai kicibus da omer cikin tsoro tafara inda inda,
Ya matsa yabata hanya yace "go inside "ta wuce dasauri yajuya yabi bayanta,
Tana zuwa ta zauna gefen bed gabanta na faduwa tana fatan omer be ji firarsu ba,
ko 2mnt baaiba omer ya shigo dakin fuska hade shima ya zauna gefen bed din batare da ya kalleta ba yace "wannan shine zabinki a matsayin mijinki jagoranki uban yayanki? "
Tai shiru batace komi ba yacigaba da cewa "mutumin da besan darajar kiba da ze iya daukar hannu ya mareki with out reason shine ze zama mijinki? "
tai shiru kanta kasa yace "kiyi tunani fa sister idan ya'iya marinki awaje inkina cikin gidanshi fa se duka kenan "
Ta girgiza kai yace "nasan duk problems nashi da zuwana nakara ganin wani, anya bakinaso kiyi ganganci da rayuwar kiba yakamata ki sauya tunani "
Murya slowly tace "yaya duk wani problems da kaji insha Allah ze gyara, kuma marin da yamin it was a mistake, na tabbata baa cikin hankalinshi yayi hakanba "
Ta nisa tace "inason shi sosai yaya banajin zan iya rabuwa dashi duk runtsi "
Tunda tafara magana omer yaketa kallonta tana kai aya yace "shikenan tunda kince haka amma karki kuka da kowa in aka kara samun matsala kamar yadda kika ki bin