Showing 114001 words to 117000 words out of 212110 words
suka sha,
Sunata kallon gidan duk pics din su fahad da Aisha pic daya ne na faseelat,
Kamar sundade tare suka matsa suka fara hotuna harda umma fuskarsu dauke da farin ciki,
Suna haka fahad Ya fito zai fita har yayi wanka Ya na sanye da blue shirt white jeans, tundaga step yagane ko su waye bakin faseelat, Ya daure fuska Ya cigaba da saukowa yana kallonsu da mamaki a fuskarshi,
Jin ana saukowa suka meda hankali gun step din, ganinshi duk suka sha ruwan jikinsu,
Fahad yaida saukowa yana harararsu yaja tsoki yawuce ze fita,
Umma ta mike tsaye tace "son Dan Allah kayi hakuri ka yafemin nida yanuwanka duk muna da bukatar ka "
Fahad yaja wani dogon tsoki, faseelat ta zaro ido jin yawa umma tsoki tai zumburr ta mike tsaye ta buda murya sosai tarika cewa "innalillahi wainna ilaihi rajiun,innalillahi wainna ilaihi rajiun"!!!
Fahad yayi sauri ya juyo saboda seda hanjinshi ya juya saboda yadda take maganar zuciyarshi ta rika bugawa da karfi he is expecting something bad happened to her, Ya ganta tsaye se juya kai take tana hawaye tace "ina tausayin ka mijina saboda sanin idan ka mutu yanzu akwai azabar dake jiranka, hero ka dawo hayyacinka ,ka rika tuna lahira ba duniya kadai ba,umma ce wannan mahaifiyarka data dauki cikinka tasha wuyar nakudar ka ita kake wulakantawa baka tsoron azabar Allah ne? Manzon Allah S. A. W yace
عن ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﷺ ﻗﺎﻝ: « ﺭﻏﻢ ﺃﻧﻒ، ﺛﻢ ﺭﻏﻢ ﺃﻧﻒ، ﺛﻢ ﺭﻏﻢ ﺃﻧﻒ ﻣﻦ ﺃﺩﺭﻙ ﺃﺑﻮﻳﻪ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﻜﺒﺮ ﺃﺣﺪُﻫﻤﺎ ﺃﻭ ﻛﻼﻫﻤﺎ ﻓﻠﻢ ﻳﺪﺧﻞ ﺍﻟﺠﻨﺔ » . ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ.
_An Kar6o daga Abi-Hurairah, Daga Annabi Yace: *“An Turmusa Hancinsa a Wuta. An Turmusa Hancinsa a Wuta. An Turmusa Hancinsa a Wuta. Wanda Duk Ya Riske Iyayensa da Girmansa, Dayansu Ko Duka Biyun; Sannan Be Shiga Aljannah ba”*.
Tana haki ta cigaba da cewa "se yaushe hankalinka ze dawo jikinka ne? umma na raye bata mutu ba shin bazaka nemi aljannarka ba se lokaci Ya kure maka sannan, kabude idonka sosai ka duba da kyau hawaye ne a fuskar umma kai baka da tausayi ne ga kannen ka nan duk suna kuka saboda yadda kake wulakanta masu uwa, amma duk da haka suna sonka kana gudunsu"
fahad yabisu da kallo duk sunata hawaye musamman umma da suketa zuba akan gyalenta,
dole asamu tausayi ko kadanne a tsakanin uwa da da saboda bond dake tsakaninsu kuma haka Allah yasaka akowane kirjin Dan Adam so da tausayi tsakanin da da mahaifiya, fahad bema taba tsayawa sauraren umma ba be ko kallonta bare ta bashi tausayi yanzu da yaganta haka duk jikinshi yayi sanyi fuskar umma kasa tana ta faman share hawaye,
Be aune ba yaji hawaye suna bin fuskarshi jikinshi yafara rawa,
Faseelat tace " Dan Allah ka mance baya ka kama mahaifiyar ka ka jikanta kai mata duk kyautatawa ,tanason ka, tanason ta rika jin duminka ajikin ta, hero "
Kuka ne yazo mishi lips dinshi suka rika rawa hawaye nata zarya ,, ido rufe yatafi ya rungume umma ya saki kuka me kashe jiki,
Umma ta rungume danta tanajin kamar andawo mata da wani sashin jikinta data rasa,
su Mansura suna kuka suma suka tafi suka rugumesu suka cigaba da kuka,
Saboda tsananin farin ciki kafafun faseelat suka gaza tsayuwar takoma ragab zaune saman kujera ta rufe fuska da hannuwa ta saki kuka me sauti,
[8/5, 6:12 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
6⃣4⃣
*Hohoho semu yan golden 🤸🏼♀,this page is for you golden pen writers,taurari masu haskawa, marubuta masu amfani da iliminsu da brain dinsu wurin seseta tunanin makaranta ta hanyar fadakar dasu ilimantar dasu da kuma sasu nishadi, mun zama taurari mune ke haskawa*💃🏼
Dole ne nadanmaku baitoci ko biyu ne dan jindadinku 😉
*gangata zan dukawa yan golden forum,, waka ce zan raira maku kuyi sauraro, rawa muke da juyawa mu munzam taurari,, murna muke munzam sha kallo muke haskawa*🤸🏼♀
*lokacinmu ne munyi gaba mun wuce yan baya,, semunyi mun rage in mun saura wadansu ke koya,, munfice a cikin marubuta😂mu aketa bida dubayya,, mata hada da maza gaurayya,, masoya muna maku maraba💃🏼😂*
ku cigaba da gashi kawai up up up golden 💋💋💋💋💋💋
Dukkansu kuka suke bame rarrashin wani acikinsu, wani dadi ne da farin ciki yake ziyartar zuciyoyinsu, more especially fahad da yakejin kamar yau aka haifeshi a duniya,
Aisha dake daki tarika jin hayaniya ta fito daga upstairs take kallon abinda ke faruwa ta tabe baki tanajin haushi,
Ahankali kukan faseelat ke ragewa sede hawayen da suka ki tsayawa, ta bude fuska tana kallonsu ta rika murmushi hawaye na cigaba da zuba mata,
Su Mansura suka koma suka rungume faseelat sunata farin ciki,
Kuka fahad keta yi Ya dago fuska yana kuka yake cewa "umma ki yafemin na yarda ki nayi nesa dake na miki duk wulakanci ki yafemin ummana "
Umma ta rike fuskar shi tana hawaye ta rika girgiza kai tace "I forgive you my son stop crying please yau ranar farinciki ce nadade ina rokon Allah ya gwadamin wannan rana da zaka dawo wuri na yau gata tazo ,ina cikin farin ciki son Nagode da kayafemin I love you "
Tarika mai murmushi yace "I love you umma very very much "
Ta saka hannu tana share mai hawaye shima yana sharemata,
Yakara komawa Ya rungumeta, umma ta juya tana kallonsu ta mikawa faseelat hannu faseelat ta tashi taje ta rungumesu tana share hawaye,
For some minutes sannan faseelat ta janye tana ajiyar zuciya tace "umma ku zauna "
Fahad ya rike umma suka koma suka zauna ,
faseelat tana farin ciki tana kallon su ta daga hannu sama tace"Allah Nagode maka da ka dawo da hankalin mijina jikinshi kadedeta shi da mamanshi da yanuwanshi ya Allah kaKara masu dankon kauna da zumunci a tsakanin su kakara masu son juna"
Dukkansu murmushi fuskarsu suke kallonta ta shafa tana sauke ajiyar heart suma duk sukace "amin" suka shafa
Fahad idanu jawur Ya kure faseelat da ido yanajin kaunarta na circulation acikin jijiyoyin jikinshi,
Umma tace"nagode miki diyata da jajir cewar ki har dana yadawo guna Allah yamiki albarka "
Faseelat tace "amin umma "ta sunkuyar da kai
Umma ta Kalli fahad tace "son kayi dacen mata, tana da tarbiyya da kyawawan halaye "
Fahad hankalinshi na gun faseelat cikin subucewar baki yace "she's beautiful as well "
Sisters dinshi suka fashe da dariya, Ya bude ido yayi dariya shima,
Amira data tashi bacci ta sauko kasa ta taho wurinsu, ummu salma tai sauri ta dauketa tana ta kallonta yadda suke kama ta mata kiss tatafi wurin sauran sukai ta daukarta daga karshe umma ta amsheta ,
Aisha ta koma daki tana yamutsar fuska ta dauko waya ta kira mommy saboda tsananin kishi da yadda taga faseelat nataso ta anshe gidan tanajin kome zata iyayi ta juyo hankalin mijinta wurinta mommy bata komi kulum sede tace hakuri, hakuri de hakuri de, gabadaya halinta Ya sauya ,
Mommy ta dauka tace "daughter Ya akai ne? "
Aisha taja tsoki tace "hmm mommy yau gidannan fa drama ake sosai,faseelat de ta sasanta yaya da ummanshi yanzu haka suna down stair sunata murna "
Mommy dake shan banana milkshake ta ajiye cofyn hannunta tace "shegiyar yarinya wato tana amfani da damar ta yanzu ne lokacinta kuma tana amfani dashi, uhmmmm nayi mamaki kuma na wa rukayya murna"
Aisha tace "haka ma zakice mommy? "
Mommy tace "to Ya zance ni bantaba shiga maganarsu ba so bani ciki sasan tawarsu baze hana fahad kulawa dani ba ai "
Aisha tace"ni ta taba zuwa na barta waje, yanzu Ya zaayi ne kuma ni banason sisters dinshi masu kama da aljanu suyi ta zarya anan "
Mommy tace"marar wayo kawai Mace tazo wurinki aiseki saurareta inta tafi shikenan ai, amma ki barta waje don shashanci wlh ba abinda kika bari na yan fari mtswwwww kina jina? "
Aisha ta turo baki gaba tace "eh "
Mommy tace "just pretend like bawani abu da ya faru baya kitashi kije ku gaisa"
Aisha tace "to "
Mommy takashe kiran, Aisha taja tsoki tace "wlh mommy batai ba ita komi yaya ya yayi Dedene bata wani daukar action hmm"ta fita tana tafiya Ahankali har ta sauka duk falon hankalinsu Ya koma kanta, taje ta samu seat ta zauna ta Kalli umma tace "ina wuni"
umma na faraa tace "lpy lau Aisha "
Sisters dinshi suka rika gaidata "mommyn amira ina wuni "
Ta danyi yake tace "lpy lau "in short
Kusan 2:30 time din suka tashi suka hau sama,
Dakin faseelat suka wuce sukai alwala sunata nan nan da faseelat,
faseelat taja su salla harda umma,
Shi kuma fahad ya tafi masjid dukda time din salla yawuce he decide to go there saboda samun ladar tafiyar,
Aisha dukda bata salla ta tashi takoma daki abinta,
Bayan sungama Suka fito faseelat ta tashi tafara kawo kuloli tana ajiyewa Mansura data fi shigemata kuma itace babba ta tashi tana kama mata, umma sede ta Kalli faseelat tai murmushi don jinta take sosai arai ,
fahad Ya dawo daga masjid suka zauna faseelat tafara sarving dinsu vegetable white rice with chicken stew and coslow,
Duk suka dukufa suna cin abincin suna santi, fahad be iya barin umma tarika ci da kanta ba shi Ya matsa yasa hannu ya rika bata abaki ita ma tana bashi,
Mansura baki cike da shinkafa tace "anty zanzo ki koyamun irin girkinnan medadi kai gaskiya yaya kayi dace komi perfect "
Ya harari Mansura yayi murmushi,
Haka suka gama cin abincin ana fira gwanin dadi,
Seda sukayi laasar sannan suka fito zasu tafi dukkansu suka fito yi musu rakiya amira na hannun safiyya Aisha nabinsu ne kawai ,
Suka isa bakin mota fahad ya budewa umma ta shiga suma suka shishshiga sunata jin badadi faseelat ta sa ledar spring rolls da meat pie da tayi aciki , Mansura ta shiga ta jasu sunata ma juna waving sukabar gidan ,
Suna tafiya Aisha taja amira suka nufi wurin shan iska,
Faseelat ta juya ta shige gida dan ta kimtsa inda suka bata,
Fahad yabi bayanta sede taji tsam andagata sama ana juyata,
Suka rika dariya, sannan ya ajiyeta, ta juyo ta turo mai baki taimashi hararan masoya,
Fahad Ya kamo bakin ya rika tsotsa kamar ze cinyeshi ,
ta zaro ido tafara tureshi, seda Ya sha bakin sosai Ya cire bakinshi in cool voice yace " I love you honey queen ,kin min komi arayuwata tunda kika nunamin hanyar samun rahma wurin ubangijina Nagode miki, bansan yadda zan kwatanta miki farin cikin da nake ciki ba,me kike so daga gareni niko namiki shi? "
Faseelat tana ta murmushi tace " nothing kuma wata kyauta zakamin aini ce zan maka kyauta dan nafika farin ciki, shiyasa na ta nadar maka special gift "tai fari da ido
Yana lashe lebe yace "Allah? "
Tace "yeah zo muje ka amsa tana sama kyautar "
Tafara tafiyar jan hankali tana jujjuya buttock tana hawan step,
Fahad ya Saki murmushi ya shafi keyarshi yace "ya rabb I can't ask for more "
Yabita dasauri dan yariga yagama gano kyautar da zaa bashi,
Sosai faseelat ta rikita shi har seda Ya mance awace duniya yake. Lol
Se 6:30 suka fito fahad yakama mata suka gyara gidan,
Aisha ce keda girki tana kitchen tana hada masu abinci,
Suna gamawa ya fita masjid, faseelat ta koma tai salla ta fito ta shiga dakin Aisha amira na kwance kan cinyarta faseelat tace wa amira "princess kizo muje muyi karatu "
Amira ta tashi faseelat taja ta suka fita,seda taje zatai wa amira karatu ta tuna bata kira ummi ba tai sauri ta kirata,
Ummi ta dauka da sallama , faseelat tace "Wslm ummi kiyi hakuri ban kira ba tun dazu ina busy ummansu hero ce tazo inafatan kun isa lpy?"
Ummi tace "lpy lau muka sauka a jidda mukai azahar ma, "
Faseelat tace "ummi albishirinki Hero sun dedeta da ummanshi"
Ummi tace "kai alhamdulillah naji dadi Allah yakara hada kansu "
Faseelat tace "amin ummi, inasonta wlh she love me alot itada yaranta kinga yadda suke nan nan dani kamar zasu medani ciki"
Ummi tace "nima inason ta tunda tana sonki, ki cigaba da kyautata mata Allah Ya miki albarka "
Faseelat tace "amin ummi ina kara tuni asani a addua "
Ummi tace "never mind ,bazan manta dake ba "sukai sallama
After ishai sukai diner faseelat taja diyarta suka shige daki ,
su umma kau murna ta cikasu, bayan sun fadawa daddinsu yaji dadi har ya masu albishir gobe zasuyi dan karamin celebration agida "
Atare fahad da Aisha suka shiga ciki ,suka shiga toilet wanka tun a toilet fahad Ya gane Aisha bata salla dadi yakama shi unlike before da haushi yakeji bakomai yasashi farin ciki ba sedan ze je gun faseelat,
Ya rigata fitowa yasa rigar bacci Ya haye gado yafara latse latsenshi awaya,
Aisha tafito ta kimtsa kanta, yana yi yana kallonta tazo ta kwantar da kai kan cinyarshi tana latsar tata wayar,
Itama faseelat na can tana latsar tata tanata dariya ita kadai, dan Mansura da safiyya Sun dora pic dinsu a instagram da what's up sunata different ributu akai,
Har karfe 11 fahad Ya tashi yashiga toilet ya rage nauyi😉 Ya fito ya zauna kusa da Aisha da ke kwance yace "heart beat naga kamar kina off? "
tace "eh dear I'm off why kake tambaya"
Fahad yace "tunda kina off I will go to faseelat idan nata yazo kema zanzo gunki"
Aisha tabata rai ta tashi zaune tace "gaskiya ban yadda ba, kowa Ya rike kwananshi kawai nasan ko kwana nawa take period dinta maybe nafita,kayi hakuri plss I promise zan sama maka natsuwa more than you think"
Fahad daketa mata kallon bakida hankali yace "sanin kanki ne ba abunda nake bukata ba kenan miye amfanin kuna ku biyun? Dan haka ni natafi gunta"
Ya tashi ya nufi hanyar fita Aisha ido taff kwalla tace "Dan Allah yaya karkatafi inason jin numfashinka kusa dani "
Ya juyo ya kalleta yace "I'm not going to sleep there anjima kadan zandawo just take patient and sleep "
Ya juya Ya fita,
Faseelat har ta kwanta tayi bacci saboda yau ta jigatu, yazo ya kwanta gabanta Ya matsa daf daita ya kurawa sleeping face dinta ido, yafara yawo da hanunshi jikinta ta bude ido cike da bacci ta kalleshi,
ya cigaba da abunda yake faseelat tai wuff ta tashi zaune shima ya tashi tace "hero lpy dare ne fa "
Ya jawota jikinshi ya meda hannu kan breast dinta yana matsa nipples din yace "Aisha na off ko nima kinaso nai kunzugu ne kamarta?"
Faseelat tai murmushi tace "a, a ni bance ba but tasani ta amince ko?"
Yace "tasani kuma bata amince ba I try to convince her taki yarda Toni kuma bazan cuci kaina ba"
Faseelat tace "Hero ka daure ka koma gunta yakama ta ta amince da hakan sannan "
Yace"kinganki ko ai nasan me nake idan kinfara zanje wurinta itama ,kuma ina me tabbatar miki bazata fahimta ba don kishi baze barta ba,kullum kara rikicewa take, kibari inci abinda nasamu komawa gunta zanyi ai baanan zan kwana ba "
Bahaka taso ba amma ba yadda zatai ,se karfe 2 yakoma gun Aisha har lokacin batai bacci ba,
Tana zaune tana kuka yaje ya rungumota jikinshi yafara rarrashi da yake batada wuyar saukowa dandanan sukai bacci,
tundaga lokacin fahad ya ke kula da ummanshi kullum se yaje sun gaisa kuma suna waya sosai da ita sisters dinshi ma na kiranshi suna gaisawa, hakan besa yarage wani abu da yakewa mommy ba,
zaman gidansu kuma lpy lau sede Aisha bata sakarwa faseelat fuska, duk ran girkin faseelat suke fita bye pass road yana koyamata driving, duk soyayya tafi yawa a wurin koyon but tana trying,
Bayan 7 days da tafiyar su ummi ,su ishak da Mubarak suka tafi gidan faseelat, lokacin Aisha na gidan mommy itada amira, faseelat kadai ce agidan suka danna door bell taje ta bude tagansu tana murna tace su shigo suka shiga suka zauna takawo masu drinks suka sha suka zauna sunata labari, can wayar ishak tai ringing ya saci kallon faseelat ya dauka, faseelat batasan me aka ce mishi acan bangaren ba sede ji tayi kasa kasa yace "kiyi hakuri ganinan zuwa "
faseelat ta rufe baki wai ishak dake SS2 ne yakeda budurwa, ishak ya tashi tsaye yace "yaya mu zamu tafi wani nakira na "
Ta harareshi tace "wata de ko ?kokasa banji abinda kake cewa bane "
Yace "wani de yaya "
Tace"bari naga wayar kawo nagani "
yaki badawa ta matsa ta riko shi zata amshi wayar shi kuma yana ta boyewa suna ta dariya"
Bazato fahad Ya shigo gidan fuskar shi da faraa dan daga gurin umma yake ganin faseelat rike da ishak ya daure fuska tamau yazo ze wuce,
Faseelat ta saki ishak ta matsa tafara susar wuya tana satar kallonshi ,
su ishak sukace mishi "ina yini "
Beko amsa ba ya haye sama rai bace ,
Ishak ya juya ya kalleta duk ta daburce yace "yaya bari mutafi se watarana "
Ta daga masu kai tana yake tace "to Allah Ya kiyaye ku gaida min yaya"
Suka juya suka fita, faseelat gabanta na faduwa ta daga ido ta kalli benen gidan tsoro cike da zuciyarta, tai ta maza ta haye ta nufi dakinshi,
Yana zaune dafe da kanshi dake sarawa ta rakube jikin wall tace "sannu da zuwa "
yayi shiru kamar be ji taba yanata controlling fushinshi , zuciyar shi zafi kawai take, yana tuna yadda ya gansu jikinsu hade dana ishak,
Faseelat ta wuce ta bude fridge ta kawo mashi 5 alive ta duka ta zuba ta mika mai,
Ya ansa ya jujjuya cup din ya watsa mata shi ajiki idanu jawur,
Tai zumbur ta mike tsaye tana kallon jikinta idonta cike da hawaye,
Zuciyar shi awuya yana jin kamar ya daketa cikin tsawa yace "get out from my room idiot"
Hawaye na bin fuskar ta ,ta juya tabar dakin dasauri tana gudun ya nakada mata duka.
tana fita ya dafe kan da duka 2hand dinshi ya rasa meke mai dadi, besan ta ina ze bulowa lamarin ba,
Faseelat na shiga daki ta cire kayan jikinta tana hawaye taje tai wanka ta dawo tai