Showing 123001 words to 126000 words out of 212110 words
murmushi tace "bazan sake ba princess "
Mansura tana faraa tace "sannu anty ya jikin? "
Faseelat ta kalleta tace "dasauki "
Mansura tace "to me zakici? Dan kisamu karfin jiki kisha magani "
Faseelat tace "bakina babu dadi ki hadomin tea da dan lemon tsami insha "
Mansura ta fiddo ido waje tace "anty so kike kiyi kisan kai? dukkanmu munata murna zamu samu baby daga gunki "
faseelat tace "bangane ba "
Mansura tai dariya ta kalli amira tace "tell her "
Amira tace "umma ta cemin zaki haifamin kane nanda 8month aide anty triplet kikamin alkawari ko?"
Farin ciki ya mamaye ruhin faseelat itace ke dauke da jinin fahad she'll become a mother soon dadi ya cikata,
Ganin tayi shiru amira tace "ko anty "
faseelat tace" eh daughter "
Amira ta cigaba da murna,
Faseelat ta kalli lady tace "Ashe umma tazo? "
Lady tace "eh kuma tace duk abinda kikeso kici afadmata, zogale, goruba, kwakwa, dinya, danmalele, danwake, dan na rogo, lubiya πds"
faseelat tai dariya tace "lady bakida kyau "
tana dariya tace "Allah anty nasan abinda masu ciki suka fi so kenan "
Faseelat tace "umma bazatai wahala ba kije kiyimin tuwon semo miyar kuka daddawa tai yawa acikin miyar kila naci "
lady tace "angama uwar triplet "har ta juya ta dawo tace "yawwa anty kar namanta yaya anjima zasu taso nasan zasu iso nan cikin dare "
faseelat tace "tasowa kuma mikomin waya ta "
Lady tamika mata wayar ta fita,
Faseelar tai dialling number fahad cikin doki ya dauka, yace "my happiness ya jikinki kiyi hakuri baby na wahalar min dake inanan zuwa muyi jinyar tare "
Cikin sautin muryar marassa lpy faseelat tace "hero nasamu lpy kayi zamanka shiyasa ban fadamaka ba since kabari kaida aikin ka "
Ya bata fuska yace "bazan bari ba din saboda wani aiki can seki bar kanki cikin ciwo for many days bakifadamin ba banji dadi ba karki sakemin haka "
tace "Tom Allah yahuci zuciyar yan maza "
Yayi dariya yace "kisha maganinki kisamu lpy kafin nazo plsss "
Faseelat ta lumshe ido aranta tace hero kenan dukda ban lpyar?
Afili tace "naji sauki Allah yakawoku lpy bari naje nai salla yanzu na farka "
Yace "kikula da kanki bye "yakashe kiran,
Ta dafa mararta tanajin tsoro inde har ze rika yin sex daita kamar yadda ya sabayi tuni cikin ze zube, ta jinjina maganar shi ta tashi ta shiga toilet tai wanka tafito tai salla taci tuwon da Mansura tai mata sosai tasha magani taje tai brush ta fito tazo zata fara gyaran gidan,
Lady nagani tace "anty Dan Allah kibari ni nama mance da gyaran yanzu zanyi "
Ta amshi kayan tafara mopping,
Faseelat ta koma ta zauna ta lumshe ido, ummi ce tafado mata tunda tatafi kullum se takira ta, tana zaune tace lady takawo mata wayarta,
bayan takawomata ta kira ummi, ummi ta dauka tanafadin" yar albarka yanzu nake shirin kiranki naga yau haryanzu baki kiraba "
Faseelat tace"ban lpy ne ummi amma naji sauki ya ibada? "
Ummi tace "alhamdulillah, bade typhoid din bace ko?"
Faseelat tace "uhn uhn cewa akai ihnn "
ummi tace "inajnki "
"ummi inada ciki 1month"ta rufe fuska tanajn kunya,
Kuts kuts lady tafara dariya faseelat ta juyo ta harareta tai sauri tabar wurin tana ta abinta,
Ummi tace "masha Allah naji dadi sosai nima zanyi jika Allah yaraba ku lpy yabaki masu albarka "
faseelat tai shiru azuci tanata fadin Amin Amin,
Ummi tace "bari na fadawa alhaji sena kira maman baby "
Faseelat tai dariya ta ajiye wayar,
Da laasar mary tazo takara dubata tana fadin "sannu madam Allah yabaki lpy inkintaci haihuwa ki haifo me kyau irin wannan "ta nuna amira,
Tunda yafadama Aisha maganar ciki take cikin tashin hankali tai wannan tunani ta kwance tai wannan brain dinta ma bata barta takira mommy ba,
Karfe biyar jirginsu ya taso while nasu musty har ya sauka japan ,
Daurewa faselat tai suka hada masu abinci itada lady
yau mada dare ta danyi zafin jiki amma ba sosai dukkansu sunkasa bacci suna zaune sunata kallo,
Karfe 12 faseelat ta tashi tayo wanka tasaka sabuwar sleeping gownt purple bata ma taba sa taba tafito lady ta kalleta ta dauke ido tana murmushi zamanta gidan takara daukar courses sosai,
karfe 1 saura suka iso umma yakira driventa yaje ya daukosu, yanata zumudi dandanan ya kalli agogo he is so eager ya ganta jiyake kamar sunyi shekara dubu basunan,
Aisha na kwance kan cinyarshi har suka isa gidan sukai horn megadi ya bude suka shiga ciki,
kasancewar su lady suna kallo basuji ba itako faseelat tundazu se kunnenta su rika jin kamar horn data leka setaga wayam shiyasa yanzu tai kwanciyarta,
har suka fito a motan driver ya fara fiddo musu luggage dinsu hannunshi sar gafe akan kugun Aisha suka nufi kofa baya tunanin idonsu biyu yasa key ya bude ya tura suka shiga,
Da shigarshi kamshin faseelat me rikita tunani ya dokarmishi hanci, faseelat ta mike tsaye tana kallonshi shima yanata kallonta duk ta fada takara haske over itama setaga ya danyi rama,
Amira ta ruga ta rungume mommy dinta tana murna Aisha ta rungume diyarta tanajin kewarta,
Lady takurawa su faseelat ido ta kalli wannan takalli wannan,
Dukansu suna ta kallon kallo kowane da faraa fuskarshi,
Ya bude mata hannuwa alamun tazotai hugging dinshi ,
Ta make kafada ya langwabe kai alamun plss dinnan,
Takara makewa ya daga kai yajuya ze koma,
Tuni ta manta ciwon jiknta ta ruga ya juyo yaga tana tsaye din ya ganta tafe yakara ware hannu tazo tafada jikinshi ta makalkaleshi,
Shima ya makalkaleta gam,
Aisha zuciyarta ta harba tana ta tariyo rungumar batare da bata lokaci ba taja amira sama,
su lady kau anyi tsaye ana kallon show π€£
*wannan pagyn nakine F i value the love u r showing to me baki online amma kullum cikin kira na kike all most every time thanks for the love Allah yakara mana son juna I know ko bayan angama buk dinnan u will read the document just smile when u sees ur page and kikara sona fiye da da πI love you more and more*
[8/8, 10:20 AM] SHALELE: β°β°β°β°β°
*RAGGON MIJI*
β°β°β°β°β°
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½
*
We are bearer's of so golden a penπ
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden penπ
Be hold our words
A product of our penπ
*Savour our words
For it will cause you no pain.βπ½
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
6β£7β£
*Banga dalilin da zesa mutum ya rika karanta abunda yasan baya koyarda komi se iskanci ba , idan har ragon miji iskanci yake koyarda ke kidena karantawa ko dole ne se kin karanta,tunda akwai iskanci aciki Adena bi plss ,bazan fasa rubuta fahad ya tsotsi faseelat ba ahakan naga damar rubuta kayana,kuma inke baki fahimtar komi wasu na fahimta kuma kar adena zagi na acigaba baya karamin komi se lpy*ππΌ
Ya saki ajiyar zuciya yanajin natsuwarshi ta dawo jikinshi na dan lokaci tana jikinshi tace "I miss you badly Hero "
Yawa hair dinta kisss yace "me too honey "
Yayi breaking hug din ya sungumeta zuwa sama tai kwance akan jikinshi,
Mansura tabisu da kallo takoma ta zauna tace "muma de Allah ya gwadamana namu ahaka π€£"
Asaman bed ya shimfidar da ita ya kwanta gefenta fuskokin su suna kallon juna sunata sakin murmushi fahad ya dora hannu saman hancinta da yakara fitowa saboda rama yace "yace u have change "
Ta lumshe ido ta fadada murmushinta tace "like you duk ka rame why? "
Yayi murmushi yace"ya kk tunanin zan samu kwanciyar hankali bana tare dake, dakyar nake bacci saboda tunanin ki "
Tai murmushi ya tashi zaune ya jawota jikinshi ya zura hannu a rigarta ya rika shafa mararta to above yana lumshe ido yace "thanks u I'm very happy da cikinnan plss kihaifamin cuties twins masu kamarki "
Tai dariya tace "noo zande haifama baby boy kasamu friend"
Yayi dariya" but kinsan de kinmana alkawari zaki haifamana triplet nida princess seki haifo mana 2 girls one boy "
Tace "ni banyi alkawari ba"
Yarika mata wani kallo
Ta zare hannnunshi tafara kokarin cire masa riga tanacewa "nasan kagaji sosai muje nama wanka kaci abinci kayi salla ka kwanta kahuta "
Ya harareta "ni nacemiki nagaji? To nivbawata gajiya jikina"
Harta ida cire masa rigar ya jawota jikinshi yana shakar kamshin jikinta yace "bari nafara gaisawa da baby na sannan muji dadin wankan"
Seda gabanta yafadi tai yake tace "ban lpya wlh dauriya kawai nake "
Yana dariya yace "toki kara daurewa dan a matse nake "ya kamo face dinta ze cafke mata baki,
Tana zare ido tai sauri tace "Dan Allah kamin a sannu ba sosai ba ni I'm scared "
Ya saki fuskar ta yana kallonta da mamaki yace "kinajin tsoro nane is this your first night? kibarni in samu natsuwa plssss I miss your sweet HQ"
Ta hadiye miyau me daci ta daga mai kai ya kara rike fuskarta yace "don't be scared I will do it gently u just cooperate"
Yakai baki kannata ya fara kissing dinta passionately, itama she miss him so much takama mai,
Yana cikin sucking din HQ dinta ta fara zuciyarta ta rika tashi tafara kakarin amai ta toshe bakinta da hannu,
Gabadaya ya rikice idanunshi Sun kankance saboda bukata ya dago yana kallonta taja gefe ta ruga toilet ta fara kwara amai ,
Yaja tsoki ya kwanta agadon yabi toilet din da harara,yanajin haushi kamar me,
Har ta gama aman tafito dafe da cikinta ta kwanta kanshi tana lumshe ido tana meda numfashi ,
shida ze mata sannu se yafara fada "waike wace irin yar kauye ce daga yin aure ko wata baaiba zaki samu ciki ,sekace wadda bata waye ba kinzo kin fara amaye amayan banza da wofi duka yaushe akai auren one month amma wai kinada ciki one month don kawai ki takura ni ina laifin kibari senan da 2 month amma yanzu duka duka me na kwasa "
Ta sauka akanshi cikin kasalalliyar murya tace "hero cikin naka dana dauka shine kauyanci? kaida zakaiwa Allah godiya, nikam ina cikin farin ciki marar misaltuwa da wannan kyautar da Allah yamin kuma bandamu da wuyar da nake ciki ba koda zan mutu ne inde zan haihu to nagode ma Allah "
Yaja tsoki "u r not serious ne da kike fadin mutuwa saboda ciki ,kuma kigama amaye amayen ki kizo kibani hakkina "
Tai dariyar karfin hali ta matsa can gefe ta kwanta ta juya mai baya tace "sede kai hakuri bazan iya ba Allah nagani kuma baze kama ni da laifi ba, nasan kaima kanason cikinnan amma kake batarai saboda yau kadai ai ba haka zaaita tafiya kullum ba, da ka sameni a kwance mana mana fa ahakan zakayi? "
cikeda takaici yaga samu yaga rashi yace "is better na sameki a kwance seda kika gama rikitani sannan zaki fara kakarin banza, thank God ba ke kadai na mallaka ba I have my Aisha zata kashemin kishirwata"
Ya tashi yana niyyar sauka ta riko shi se hawaye sharr tace "haba hero yanzu seka tafi kabarni bayan kasan nadade ban saka a ido ba ita kuwa kullum kuna tare, wlh dan bani lpy ne nace maka haka amma kasan kullum cikin shiri nake"
Zuciyarshi tai sanyi ya koma ya zauna duk abinnan dukansu they are naked ta jawo hannunshi ta dora saman boob's dinta tace "kazo kayi duk yadda kakeso amma kasani cikina shine buri na a yanzu shi nake fatan gani a rayuwa ta plss karka bari yasamu matsala "
Tabashi tausayi ya zare hannunshi yace "I will not going to harm my baby na hakura le me go and take my birth "
Ta girgizakai tace "kazo kayi kawai nasan ba iya hakura zakaiba kuma ni ban yarda kaje wurin anty ba "
Yace "nace na hakura kuma ni bazanje wurinta ba shikenan? "
Ta kura mai ido ta riga tasan shi sosai Tai dariya tace "Allah? Ko se dare yayi kadan zagaya can "ta kashemai ido daya,
Ya kyalkyace da dariya yajawota jikinshi yace "ashe kinsani"ya dora baki kan breast dinta yana tsotsa with fashion,
Se kusan karfe 4 saura suka kwanta, ana kiran sallar farko ya tashi yayo brush da alwala yayi rakaatul fajr ya tafi masjid tana kwance idonta biyu sede kallonshi da take tayi tanajin sonshi nata circulating a jininta tunda ta fada mishi falalar zuwa masallaci be sake salla gida ba,
Aman da ya taho mata ne yasa ta tashi ba shiri ta nufi toilet bakomai ma cikinta se ruwa ta samu tai wanka tafito ta zauna yin salla azaune don juwa take gani,
Bayan tagama ta kwanta kan daddumar ta kudundune tanajin sanyi,
Da yadawo daga masjid dakin Aisha yafara shiga tagama salla idanunta jawur ta dago ta kalleshi,
Ya jawota jikinshi yana tambayarta "Aisha lpy kike? "
Tace "lpy lau inaga idanuwa nane zasuyi ciwo tun jiya dana kwanta suke kaikayi"
yazuba mata ido ta sadda kai kasa yace "da kinyi karya nake ganewa saboda baki sabayi ba haba Aisha se yaushe zaki sawa zuciyarki hakuri? "
Tace "but kafin muzo nace kadena mata komai agabana nima haka kadena min "
Ya rumtse ido ya bude yace "kiyi hakuri mantawa nai amma nadena "
"plss kidena damuwa kar ciwon zuciya ya kamaki "
Ta daga mishi kai ya mata kisss a forehead ya tashi ya fita,
Dakin amira yawuce ya sameta ita da Mansura suna karatu dan harsun saba,
Yarika jifan Mansura da wani kaskantaccen kallo ta sadda kai kasa gabanta na faduwa,
Bece mata komi ba amira taje ta rungumeshi tana fadin "oyoyo daddyna "
ya daga ta sama zuwa cikinshi yana kallon fuskarta yace "how are you doing? "
tace "great "
Yace "okay nayo miki tsaraba after breakfast zan baki "
Amira tace "kayowa triplet suma? "
Yayi dariya yace "tasu ta musamman ce nariga nabawa antinsu"
Ta mai kisss tace "I love you daddy "ya sauketa kasa ya kalli Mansura yace "oya get her ready to school"
Ya juya ya fita ya shiga dakin shi ya dauko laptop dinshi ya nufi dakin faseelat,
A kwance ya sameta ta dukunkune yaje ya zukunna gabanta ya kai hannu ya taba goshinta yaji zafi, ya rumtse ido yanajin badadi ya dauketa ya meda kan bed ya rufa mata blanket ya fita ba jimawa ya dawo da tea a hannu ya hau gadon ya jingina ta jikinshi yakanga mata cup din abaki,
Idanunuta nata lumlumshewa ta bude baki tadansha ko rabi batai ba ta daga hannu dakyar ta matsar da cup din tanajin tashin zuciya, ya kuma medawa a bakinta yace "kidan kara sha nabaki drugs dinki kokin samu dan sauk......"
Bema ida maganar ba se amai duk tabata jikinta da nashi har tea din ya kare taita yunkuri sannan ta tsaya, takoma takwanta jikinshi
Shi ko duk tausayin ta ya cika shi yace "sannu faseelat "
tai shiru ya dora hannu kan cikinta yace "baby dan Allah adan raga mana hakanan mommy nashan wuya kuma katakura daddy"
Ta danyi murmushi ya sauke ta ya zare rigar jikinshi ya dauketa ya kaita toilet sukai wanka tare ya dawo ya janye bed shit din ya sauya wani ya daukota yazo ya kwantar daita,
Ya dauko shirt da single sket ya samata ya bata drugs tasha tana kwance a kan cinyarshi shi kuma yana aiki a system dandanan ya mata sannu,
Basu sani ba lokaci yaja sosai,
Da Aisha dasu amira sukai breakfast Mansura ta kaita school daga can tawuce gida,
Aisha ta koma daki batada mafita dole se tafadawa mommy komai tai wanka ta kimtsa wajen 9:30 tafito takira wayar fahad don tafada mishi amma be dauka ba saboda wayar na vibrate, hakan yasa ta nufi dakin faseelat tafara knocking,
Fahad yabata izini ta shiga kallo daya taiwa kan bed din ta dauke ido faseelat a cinyarshi ya rungumeta se faman shafa gashin kanta yake,
Bakinta na kyarma tace "ya me jiki? dama gidan mommy zanje to nakira ka baka dauka ba "
Yace "alright Allah yakiyaye inanan shigowa anjima"
Ta juya dasauri tafita yabi bayanta da kallo se yanzu ya lura da muguwar ramar da tayi, ya girgiza kai,
Aisha na driving tana goge hawaye har ta isa gida duk sister's nata na school mommy na zaune tana kallon wani series film game of love Aisha ta shigo,
Mommy tajuya ta bude baki tana kallonta har tazo ta zauna kusa da mommy ,
Mommy ta jawota tana kara duba jikinta tace "Aisha rashin lpy kikayi?duk kika bi kika koma kashi "
Ta girgiza kai mommy tace "to meyafaru keda kuka bar kasa keda miji ai kamata yayi ki dawo bulbul dake "
Aisha ta share hawaye kanta kasa tace "mommy wai faseelat ciki ne daita "
Gaban mommy ya fadi tace "ciki a yanzu? "
Aisha ta daga kai tace "tunda mukaje kullum suna like awaya inbe kira ba ita take kira jiya bata lpy akace tana da ciki shine ya kwasomu muka dawo, mommy dan Allah nima so nake nasamu ciki kwanan nan "
mommy tai shiru ranta ya mugun baci tace "ai zezo ya sameni wannan karan kam bazanyi shiru ba, kuma ke da kike maganar ciki kikasan ko ma kinadashi kema dan wannan ramar tayi yawa "
Aisha ta girgiza kai tana kuka tace "babu mommy dama zuwa nai akasamin implant ta 5years amma naje anciremin inajin tsoro kar naki haihuwa nankusa"
mommy taja dogon tsoki tanajin kamar ta daketa tace "amma de Aisha anyi shasha wato duk abinnan planing kike wawa kawai Wadda batasan ciwan kanta ba ai haihuwa abarso ce keda ba rarratsa kike ba bakomi ba to yanzu de gashinan zaa nuna maki yadda ake haihuwa seki hankali inkinso marar hankali ki tashi kibarmin gida kafin ranki ya baci "taida maganar a tsawace,
Aisha na kuka ta tashi tsaye da nufin tafiya tai baya luuuu zata fadi mommy ta tarota tana innalillahi,
hannun Aisha dafe da zuciyarta tace "mommy kibani ruwan sanyi zuciya ta zata fashe "
Mommy ta kwantar daita duwawu na rawa dasauri ta dauko ruwa tazo tafara bawa Aisha hankalinta tashe,sede aishar takasa shan ruwan duk sanyinsu sunki wucewa a zuciyar,
Mommy ta janye ruwan jikinta na rawa tace "Aisha kice har hawan jini da ciwon zuciya yagama kamaki, wai Aisha so hauka ne? "
Aisha nata kuka tace "inasonshi mommy shine rayuwa ta "
Tafara tari mommy ta tashi ta dauko gyale ta tallabo Aisha suka shiga mota suka nufi hospital, acikin mota tace "bazan kira shegiyar faith dinnan ba ta kwashe komi tafadawa fahad gwara