Showing 159001 words to 162000 words out of 212110 words

Chapter 54 - Ragon Miji

10 Jul 2025

8342

Aisha sam bacci be dauketa ba,wanshekare aka kawowa Aisha magunguna kala kala kuma duk an rubuta banda me keshiya 😁 ta rungumi abinta tafara amfani dasu,

Da fahad yazo gaida mommy bemata maganar Aisha ba itama batai masa ba, har yagama abinda zeyi ya tafi ,

Har akayi 3days wanda cikin kwana ukkun ba karamar shakuwa suka kara yi ba,

Aisha tagaji da hakuri kullum tana duban ya tambayeta amma ko maganar ta bayayi, tasha gayunta ta sauko zata fita,

mommy dake zaune tana kallo tace "ina zaki haka?"

Aisha tace "nide mommy komawa zanyi yaya fushi yake dani "

mommy tace "ke haryanzu baki dawo rakiyar fahad ba ko? To Allah yakiyaye yabada saa "

Aisha ta juya tafita, mommy tace "nide narasa gane wane irin so Aisha kewa fahad sekace asiri bataji bata gani "

itakam faseelat so biyu tana mishi maganar dauko Aisha seyace zata dawo seta bar maganar don sosai takejin dadin zaman nasu su biyu wanka atare cin abinci tare kallo tare shiga kitchen tare aikin gida tare komi tare tanajin dadin zaman,

karfe 5:15 sungama tsotsar juna a main palo,dadin soyayya sede taga fahad yatashi ya kunna waka, yakure volume din sosai wakar me shegen dadi dasaka shauki wakar abdul d one *ambaton zuciya* batada wani kida sede kalaman love rawarta bata wuce juyi da girgiza ba, ya juyo wurin faseelat yana wakar asannu kamar shikeyi, faseelat tasaki murmushi ta bude ido tana kallonshi "sunanki zuci ke ambato ako da yaushe ta saba babu zato kiyimin nadin sarki a soyayya"yawani dafe heart,

Seta tashi tana zuwa gunshi "sunanka zuci ke ambato akoda yaushe tasa ba kulawa ta zamto sila nace sarki asoyayya"

Taisa wurinshi yasa hannu yazagayeta suna jujjuyawa kadan atare suna kallon juna suke ta bin Wakar ,cikeda shaukin juna,

*fans zan turomuku wakar kuji dadinku πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ*

Suna cikin haka Aisha ta shigo gidan ta kitchen ganin abinda sukeyi yasa zuciyarta kusan bugawa yana rungume da faseelat ta baya kanshi a kan wuyanta yana fada mata dadadan kalaman itako tanata wangalewa,

Aisha ta haye sama tafada kan bed tafasa kuka zuciyar ta na matsanancin ciwo,

sarai faseelat ta ganta amma shi gogan be ganta ba,

Seda suka rausaya sosai sannan faseelat takashe wakar tace suje suyi wanka, suna wanka take fadamishi "anty fa tadawo "

yace "yaushe? "

tace "dazun tashigo naga wucewarta "

Yace "yayi kyau"sukabar zancen,

da daddare 8:15 sun zauna dining Aisha bata fito ba, faseelat tace bari taje takirata, tana shiga dakinta taga Aisha mimmike akan bed tana ta nishi har kirjinta na dagawa bakinta bude tana neman numfashi,

Da gudu takoma wurin fahad ko sauka daga kan step batai ba cikin tashin hankali tace "hero anty zata mutu kayi sauri kazo "

jin abinda take cewa hankalinshi yatashi da gudu yashiga dakinta, tanata nishi zuciyarshi na harbawa ya haye gadon ya medata jikinshi idonshi jawur ,cikeda tashin hankali yake cewa "Aisha! Aisha!!Dan Allah karkitafi kibarni"

Aisha batasan inda kanta yake ba gabadaya ya haukace yakasa yin komi faseelat ta ruga ta dauko wayar shi takira doctor faith,

takoma dakin tana ta hawaye, ba dadewa sega doctor, tasamu fahad ya aje aishar don yariketa gam,

seda tafara mata allurar bacci datakashe ciwo sannan tafara dubata zuciyarta ce kemata ciwo sosai kuma jinin ta ya hau yakai 210 ,ta rubuta magunguna,
fahad na gefen gadon yanata kallonta, faith ta ajiye takardar kusadashi tace "sir madam takamu da ciwon zuciya harma yayi tsanani kuma jininta yahau har yakai 210 ,dole akula da abinda ze bata mata rai akiyayeshi sannan in akwai abinda ke damunta yakamata a magance matsalar ta hanyar yi mata abinda takeso,ga drugs nan zasu temaka amma bazasuyi komi ba inba a kiyaye abinda nafada ba Allah yabata lpy"ta fita,

Fahad nata kallon Aisha dake kwance tana bacci yanajin mugun tausayinta da sonta,

Faseelat daketa hawaye taje wurinshi ta zauna kusadashi tana kallonta itama ,

Aisha bata tashiba se daf da asuba ta bude ido zuciyarta na cigaba da zafi ,fahad da yayi kwanan zaune faseelat ma agefen gadon ta bingire shi yamedata daki ya kwantar daita shikam be runtsa ba ya hau gadon yadora kanta saman cinya yana shafa kanta yace "sannu Aisha Allah yabaki lpy "

tai shiru hawaye suka cika mata ido sede taji Sun zubo, yasa hannu ya sharemata gwanin tausayi yace "Dan Allah Aisha kikara hakuri da rayuwa nasan kina matukar sona da kishina amma rayuwarki is more important than that I beg you for the sake of Allah ki rage kishinan Aisha wlh inasonki inna rasaki bansan yadda zan da rayuwata ba "

aisha tai shiru don bata wani jindadin kalamanshi,

ana kiran sallar farko faseelat tatashi ta nufo dakinta, tasamu fahad nata rarrashinta,

faseelat ta matsa tace "sannu anty Allah yabaki lpy "

aisha tai shiru, faseelat ta kalli fahad tace "bari nahada mata tea akabata tareda magani tunda ta farka "Tai sauri tajuya,

yabita da kallo shide yanajin dadin yadda take nunason Aisha da amira da yadda tadamu dasu,

Tahada tea tadawo ta ajiye tafita fahad shi yayiwa Aisha wanka da brush yabata tea da magani ya kwantar daita yanata fada mata Kalamai ,har gari yawaye likita tazo takara dubata tace jinin yadan sauka kadan,

shi yake jinyarta kokadan befadawa mommy ba itama Aisha bata fada ba, faseelat tabarmishi kwana har lokacin da aisha zata warke amma ita ke komai agidan, sosai fahad yake kula da Aisha yana nunamata tsantsar soyayya har agaban faseelat, tanajin haushi amma tasan mijinta na sonta wannan yasa bata damuwa sosai,

Itama aisha da yake ta tsumu fahad da ya kusanceta seda yayi ta ihu don bakaramin dadi yaji ba sede bakamar faseelat ba, hakan ko yakara wa Aisha himma da kuma lpy,


yau faseelat ta amshi girki dontabasu 5days aitayi kokari, shikanshi a kagare yake domin yayi missing ta dage ta gyara kanta don tanajin ihunshi da yayi tawa Aisha wannan yasa takara bada himma, dasuka hadu agado yi yayi kamar ze cinyeta danyarta domin dadin da yaji takara yayi sambatu yayi ihu sosai, Aisha dakyar tayi bacci segaf asuba tayishi,

wanshekare girkinta itama ta tsuma kanta yayi ta ihu itama faseelat batai bacci ba don jitakeyi kamar ta shiga ta sheka musu ruwa tafasassu, haka suka rika rayuwar kowace batason girkin yaruwarta yazo, sede bawani fada tsakaninsu kuma bawata jituwa tsakanin su,


khalil ko yana kan hanyar zuwa batsari kusan duk bayan kwana biyu itama hajiya tana lekawa ,kuma yakaita tawa musa godiya wanda se kawance ya kullu tsakanin mahaifiyar musan daita har suna kaiwa juna ziyara, jamila da lil khalil sunata shan wanka, inda zulai keta hada diyarta,

Yanzu inkaga khalil sam bazaka ganeshi ba gayu yakeci sosai ga hada to match color dinkunansa dede komai neat ,


acan niger fadila tayi missing ya omer sosai harta kwanta rashin lpy, yau gidan bakowa yara na islamiya da marece amma tafita suna baba babba yadawo yanufi dakinsu dubota da jiki yaji tana waya tana kuka,

Tana daga kwance "yaya omer Dan Allah kazo inbakazo ba bazan warke ba wlh kewarka ce tamin yawa ni inason ganinka kataho"

acan bangaren omer duk hankalinshi ya tashi jin masoyiya ba lpya yace "inanan zuwa my angel amma kirika cin abinci plsss inanan tafe gobe"

ta rage kukan tace "dagaske? "

Yace "eh inanan tafe nikaina in banzo naganki ba, ciwon zan kwanta"

Tace "thank you I love you yaya "

Yace "love you too angel"

Da marece ne gidan tsit kuma wayar ta nada volume har abinda yaya omer kecewa yaji, yajuya yakoma daki yanata girgiza kai yanzu de zamani ya sauya yara ba kunya kokadan soyayya Sun dauketa kamar rayuwa,

yanata tunani ya ciro waya a aljihu yakira abba abba ya dauka suka gaisa baba babba yace "ku shirya biki nanda 2wks don nabawa omer fadila nabashi ita kyauta zan mata lefe zan biya sadaki saboda naga dukkansu suna son junansu "

abba Farin ciki kamar me yayi ta godiya, sannan sukai bankwana yana sauri yaje yafadawa ummi taita murna shima ya omer da yaji Allah kadai yasan iya farin cikin da yashiga, yakira ta yafada mata segashi ta mike ta nemi ciwon tarasa ,

Daganan akafara shirye shiryen biki gidan da fahad yabasu me upstairs shi zasu zauna ciki abba yace yabashi kyauta, faseelat ma bakaramin dadi taji ba,

yanzu fahad dasauki don yana barinta fita ammafa don yazama dole ne,

Million daya fahad yaba omer gudumuwa yabasu abba da baba babba 500 thousands saboda bayada kudin sosai dan tunda yabiya kudaden nan account dinshi yayi low,

faseelat ma 500thousands taba kowa cikinsu kuma tadauki nauyin dinner dinsu sede fafir fahad yace banda ita ciki,

After 2weeks aka daura aure ran Friday Omer da Fadila Baffa da waseela,danrana daya bikin yakama,

da daddare faseelat ta kira omer a kofar gida don gidan be shiguwa saboda jamaa ,tabashi wani abu anyi rafin tana dariya tace "yaya kabawa fadila gobe da safe amma fa ba kyauta ta bace takace kuma karka buda ita zata buda "

yayi murmushi ya amsa yace "thanks sister"

Yatafi aka kai amarya kowa yatafi, omer ba dagin kafa suna gama salloli ya haye fadila yayita dirza tayi zam kunsan matan Niger bade dadi ba πŸ˜‚πŸ™ˆdon sunsan kayan mata sosai kuma Sun nakalcesu,

da yake miskili ne na karshe kodan ihunnan beba gum yake sede nishi 😬amma hakan behana shi bayan sungama ya rungumeta yana rarrashi ba, dakyar yashawo kanta ta hakura tai shiru ya kaita toilet ya gasa abinshi ,suka dawo suka kwanta Like da juna, dasafe yabata kyautar tana murna tabude dalleliyar waya iPhone 7+ ta rungumeshi tana murna da godiya, shima kallon wayar yayi tayi yana kara kaunar yaruwarshi.

bangaren su lady kuwa lokacin da Hussein yazo yataho da Hassan nashi da friend dinshi sutayashi fira, Hassan ya likewa safiyya abokinshi Rayyan yace umma salma ta mishi dukda de bata wani girma ba,

Fahad da yafadawa umma tace banda salma kiri kiri salma tace tanasonshi, daddy da kanshi ya tafi Egypt yakarayin bincike da temakon fahad, komi lpy lau sede rayyan nada mata kuma ko 1yr basuyi da aure ba, salma tace tanaso ahaka akasa biki nanda 1month,


yau amira nadawo wa school tafadawa faseelat zasu fara exam ran Monday, Aisha nakoya ma amira karatu don tanayin na 2,,3 '''4 wannan karan ta tare wurin faseelat ganin faseelat din nabakin kokarinta wurin koyamata yasa ta kyaleta, seda faseelat tai mata revision kaf karatun term din wani lokaci har 10 suke kaiwa sunayin karatun sannan su kwanta,

Amira nada kokari sosai tana fahimtar karatu musamman da faseelat ke mata da dubara anayi ana danyin abun dariya,


wannan yasa da akazo exam tayi kokari da akazo certificate itace tai na daya a class dinsu cikinsu 25 cifff ,

makarantarsu *salama Islamic institution* duk bayan week da Hutu sunayin speech and price given day wanda ake tara manyan mutane kasancewar me school din attajiri sosai kuma me suna,akanyi debate da yar drama a nishadantar da baki da iyayen yara da yaran su kansu, yadda sukeyi a debate yara zalla keyi don abun yafi kayatarwa a drama kau manya da yara, awannan karan harda amira cikin masu debate saboda takara wayo da kokari,

faseelat jitake kamar ita zatai debate din ta dage yi mata harta hardace sannan takoya mata yadda zatai movement awurin,

bayan hutu da kwana ukku sukaje sukayi rehearsal aka dauka harda amira itada wata se kuma maza yara biyu topic din shine *female education is more benefits and important than male education* malamin yakara koya musu da gyara musu inda ke bukatar gyara,

kowa ze sanya uniform amma su devators zasu saka personal school ce ke basu kaya masu kayatarwa su saka, akabawa amira white gownt gabanta ya dan dage baya ya zulbo da pink ta kalma partner dinta kuma black riga da red takalmi, mazan kuma jeans da riga daya yellow riga white jeans daya black jeans red riga, bayan da Akagama musu akameda kowa gida se kuma ranar speech din nanda 4 days ran weekend Saturday ,

amira tayi mugun hardace debate nata yazamar mata jiki,

faseelat ta kaita akamata saloon aka gyara mata kai akamata henna red color,

Kwanan Aisha ne gobe kuma 7 zasu fita suna dinner faseelat tace "hero gobe zan kai amira school "batareda yagane nufinta zataje attending din taron ba yace "Allah yakaimu "

Da safe dukkansu da amira da faseelat da murna sukatashi sunata shiri, shiko fahad yanacan Like da Aisha dan jiya basuyi barci ba dan ta rikitashi sunata bacci,

faseelat tawa amira wanka sunata labari tai mata kwalliya tasa mata gown dinta tai mata styling gashi wani ya kwanto a goshi sauran nabaya anyi parking da pink ribbon agaban gashin ta lika mata white clip me kwalliya white color yanata walkiya tasamata shoes dinta hills, tafeshe ta da turare,


Itakuma tasa material lace orange da kwalliyar baki jikinshi tasa black hijab har kasa lokacin 7 faseelat ta zauna amira tayi rehearsal agabanta gwanin shaawa faseelat ta rungumeta tanacewa "bravo dear haka zakiyi kamar yadda kikayi anan"

amira tadaga kai tana murmushi suka fita 7:30 suna cikin school din amma harsun samu mutane sosai faseelat taje tasamu gaba ta zauna amira kuma uncle dinsu yajata suka kara reahasal ,

8:30 speaker na school din yafara bude taro da addua,

mutane cike harda gwamna masari da matarshi, hjy bilkisu ministan ilimi ta jihar deputy gwamno da manyan masu mukamai da yan kasuwa,


bayan addua yafara yin godiya akan wadanda suka halarci wurin sannan wasu daga cikin malamai suka amsa speaker sukaiwa manyan baki welcoming sannan suka koma suka zauna,

Speaker ya amsa yace "as we all known in every speech and price given day some of the young students use to entertain and educate us with there debates ,it's like that today we have 4 debators 2girls,and 2boys the topic is female education is more important and benefits than male education ,our first debater is just 5yrs old ,ladies and gentlemen let's welcome amira fahad on the stage"

amira ta taho tana tako ta hau stage rap rap akadau tafi masu hoto na dauka masu vedio nayi abun burgewar ana kallon shirin live a nta news 24 da TVC news, Channel TV,,

kowa kwalliyarta kadai ta burgeshi kowa "wow, wow!! Beautiful girl,cutie etc "

Ba bata lokaci aka bawa amira speaker ta amsa ta Kalli faseelat dake gaba faseelat tai mata haka πŸ‘πŸ»da hannu, amira tasaki murmushi tafara

"before I proceed to.........






kubiyoni next page muji debate din amiraπŸ’ƒπŸΌ
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰







By






*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*





✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽

We are bearer's of so golden a penπŸ–Š
We write assidiously perceiven no pain
So magical
Our creative golden penπŸ–Š
Be hold our words
A product of our penπŸ–Š
Savour our words
For it will cause you no pain.✍🏽


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/





8⃣0⃣





*Manzon Allah (S. A. W) yace kurika nemawa yayanku tsari awurin Allah ga dukkan abunki,yakan dora hannu akan hassan da Hussein ya musu wannan adduar*πŸ‘‡πŸΌ

*U'IZUKUM BI KALIMATULLAHI TAMMAT MIN KULLI SHAIDANIN WA HAMMA WAMIN KULLI AININ LAMMA*
bukhari da Muslim


Fassara


*ina neman maku tsarin Allah da ayoyinsa gabadaya, daga dukkan shedani da abun cutarwa da kuma dukkan masu kambun baka*






"Before I proceed to my proceeding procedure, I will like to give honour to whom honour due to, by the acknowledgement of Mr. Chairman sir, the moderatore, Accurate time keeper, Distinguished,guest, ladies and gentlemen. Good day to you all.
My name is amira fahad, I stand here strongly to support the motion which state that; female education is better than male education.

First of all I will start with the saying of Prophet Muhammad (S. A. W) the truthful and truth worthy that said educating a single female is like educating the whole society,

What's education? education : is the basic terms of facilitating, learning, and acquisation of knowledge, skills, values, beleives, and habit.
Who is female?
Female: is the basic terms applied to member of sex that is biologically Distinguished from male.

With my following point, I want convince you, and for u to support and beleives my statement.
1_Improve health: educated girl or women are aware of the important of health and hygiene. Through health education there are aim to lead a health style.
Educated mother can take better care of both her self and her children.
2_Economic development and prosperity: education will empowered women to come forward and to contribute toward development and prosperity of the country.
3_Improved life: education helps a woman to live a good life. Her identity as an individual will never get lost. She can read and learn about her right. So our mother right will not get trodden down. The life or condition of women will improved alot, if we take a broad out look in the field of female education.
4_Diginity and honour: Educated women are now looked upon with diginity and honour they become a source of inspiration for millions of people (male and female) who make them their role models.
5_Justice: educated women are more informed of their right for justice, it would eventually lead to decline in instances of violent and injustice against women such as dowry, forced_prostitution, child marriage and female foeticide e.t.c.
6_Choice to choose a profession of her choice: educated women can prove be highly successful in the field of life. A girl child should get equal opportunity for education, so that she can plan to become successful doctor, engineer, nurse, air hostesses, cook, or choose a profession of her choice.
In this point I have question to ask, and I'm sorry for asking a such, Mr. Chairman sir will you be happy if your wife handed to a male doctor during birth to Take care of her?.
7_Elevate poverty: Women education is a pre_requisite to elevate poverty. We need to take equal durdel of the massive task of eliminating poverty. This would demand massive contribution from educated women. Their can't be match social and economic changes, unless girl and women are given their right for education.
A bonus Question for listeners: Will you give your child, wife, sister, fiancy( your wife to be) a right for education?

IN Conclusion: until the middle of nineteenth century girls and women were educated only for traditional house hold works, now society is witnessing certain some changes in the role status of women. There is greater emphasis on educating girls and women more than we educate boys and men.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login