Showing 3001 words to 6000 words out of 173457 words

Chapter 2 - A BAKIN WAWA (AKANJI MAGANA) COMPLETE

30 Oct 2025

3920

mekama data hawainiya ta hango wata tana watering flowers.

'Kamar Neena' ta faWa a zuciyarta, cigaba da tafiya tayi taga de ita Wince, 'kenan tazo' takuma faWa.

Neenan ce ta hangota ta, da? gudu ta zo wurinta.

Tace, "daman nasan kece ai kowa yafita sai ke, ke kullum sai kin tsaya kinyi sallah ko?kinga yau banshiga ba ko? Wallahi makara nayi fa shine aka bani wanan aikin nikuwa naki shiga class, kinga nagama bari nazo nakai wannan kayan? sai mu tafi".

Tayi sauri ta tafi, Ummusalma kawai kallanta take har taje ta dawo suka fara tafiya, kamar daga sama taji Ummusalma.?

Tace, "Meke damunki???

Juyowa tayi ta kalli ta, bata taSa zata wani zai iya gane damuwarta ba musamman ma Ummusalma datake ganin kamar bata da damu da kowa ba amma kuma sai taji saSanin haka, bata kalleta ba? takuma maimaita mata tambayar.? Wani hawaye ne ya zubo mata da sauri ta goge kar tagani, ya?e?tayi sannan.

Tace, "Bakomai kawai de Babane beda lafiya shiyasa".
Ummusalma kallanta kawai take kallan nan? na ban yarda ba, amma de bata furta komai ba, dai-dai nan drivern ta yazo, jakarta ta buWe ta Ciro kuWi ta bata.

Tace, "Uhm".


Kallanta Neena ta tsaya yi batareda ta amsa kuWin ba, hannunta ta jawo tasa mata kuWin ta shiga mota ta tafi.Tana nan tsaye har motar ta Sacewa ganinta hawaye ne ya? zubu kan kuncinta ta kalli kuWin.

Tace, "Nasan zaki kewata dayawa amma daga? yau bazaki sake ganin na ba am sorry Ummusalma".

Tana magana tana goge hawayenta, sannan ta kama hanya ta tafi..


? Yunwa take ji yau bata biya ba eatry taci abinci ba kodan da wanne ma kuWin zataci bacin duka tabawa Neena, ajiyar zuciya ta sauke.

Tace, "ko me yake damun ta?gashi bansan gidan suba danaje naji ko me ya faru da ita, ko wannan Wan iskan saurayinta Win nan? ne da yake takura mata?
Juyi kawai take tana tunanin Neena, har ta fara bacci sai ga Yusuf da yaseer sun shigo kasancewar yau ba islamiyya, suka tashe ta ta masu zanen su bayarda ta iya haka ta tashi, taje ta buWe wata ?ofa a cikin Wakinta suka shiga? kwaso kayan drawing Win sannan ta buWe musu balcony dtinta na Wakin suka zauna? ta kalli yaseer batare da tayi magana ba, da shi kenan zata fara don haka ya gyara zama ya fara zayya no mata mutumin da zata zana masa,
Tunda yafara take ganin wannan zanen nasa hauka ne kawai, amma kuma ga mamakinta sai taga zanen? yana making sense har taji interest akan zanen sosai, har ta gama, bayan ta gama ta kalli zanen sosai ta itama mutumin jiki ya mata kyau ba kaWan ba, tana kallan zanen taji yaseer yana cewa yauwa na manta yana da irin wannan abinnaki(tusar jaki) asamar girarsa sai da ta Wiga taga yamafi kyau.Yusuf ne ya matso.

Yace, "Saura ni Yaya".

Zana masa tayi sannan suka maida kayan drawing ditn suka ajje zanennan? su daman a nan suke ajjewa sannan sukayi sallah a Wakin nata....

?? By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
Cwthrt=??
? ? ? ? _Akan ji_ _magana
?
?
? ? ?
?Not Edited
POST 2020
REPOST 2023

?

? ? ? ? ? 3
??
?? Fitowa tayi ta barsu a dakin, ko da ta sauko taga ba kowa a parlourn, kitchen ta nufa nan ma ba kowa tsayawa tayi tana tunanin me zata ci, har ta buWe fridge sai kuma ta nufi store ta dauko indomie, cikin lokaci ?an?ani ta gama abinta, tana cikin juyewa?Indo ta shigo, da sauri taje taza amsa ta ?arasa juye mata, amma ko kallo bata ishe ta ba, ta gama juye abinta ta tafi, kallan ta Indo ta tsaya yi har ta fita ta rufe ?ofar sannan ta sauke ajje yar zuciya tana cewa.

"Ohhh matar da ko ruwan zafi zata sha sai an dafa mata amma yanzu itace ke yin komai da kanta, harda wanki taabbWi".

Ta ?arashe da taSe baki ta fara haWa kayan wanke wanke. Koda ta fito sai ta tarar da Mama tana waya cikin harshen fillanci, bata kalleta ba ta haye sama abinta, shiga tayi taga Yusuf da yaseer sun Wauko kayan wasan su sun hargitsa Wakin, kallo Waya ta masu taje wurin carpet Winta inda aka sa kujera da center table ta zauna, juyowa tayi ta kallesu suna wasan su alamar basu ganta ba kenan, tasan hankalin su na gun wasa? Basu ga abinda ta shigo dashiba don da sun gani tasowa zasuyi suce sai sun ci, kallan su ta cigaba dayi, daga bisani ta tashi ta je kusa dasu kawai hannunsu ta ri?o ta zaunar a gaban abincin sannan taje ta buWe fridge bakomai a fridge sai ruwa, ita kam gaba Waya tama manta badan yanzu ba ta buWe ta gani ba, ruwan ta Wauko ta zo ta zauna, kowa ya Wau spoon suka fara ci.

Yaseer yace,''Wai Yaya salama a'ina kika iya abinci yanzu, da naga baki iya ba, amma yanzu kuwa idan kikayi kamar bake ba eh? A'ina kika iya?

Yasan bazai samu amsa amma kuma de tambayar ce sai? da yayi ta indai har ta dafa masu wani abu.?

Yusuf yace, "kaifa ka fiye surutu, komai sai kayi magana, ni bana san surutu".

"To sannu Yaya babba ai sai ka hanani mutum da bakinsa a hanashi surutu".

"Kai Kasani".

Har suka gama sunayi, ita dai bata tanka masu ba, a haka suka gama Yusuf ya kai kwanan kitchen ya dawo sukaci gaba da wasansu, ita kuma wanka ta shiga, koda ta fito basa Wakin kuma tasan zasu dawo wani abu akaje Waukowa, sai da gama tunaninta kamar kullum don kusan shine yake cinye mata lokaci, a gurguje ta shirya cikin wata? abaya maroon sai tayi rolling da mayafin rigar, tasa takalmi plate ta Wauka jaka ta fito ko powder babu bare kuma janbaki, lipgloss kawai tasa shima dan kaWan badayawa ba, shiga Wakin su tayi taga suna neman abun su daman tasan wasan be ?are ba don indai babu islamiyya to haka suke wuni wasa har magriba, ?arasawa wurinsu tayi a hankal.

Tace, "Yusseer(Yusuf da yaseer)
a? tare suka jiyo ganinta da shirin fita sunsan metake nufi, a gurguje suka fara cire kayansu zasu canja, itakuma fita tayi Wakin Abba knocking tayi, taji ba'a amsa ba tasan baya nan shiga tayi taje taWau kuWi, ta fito ta sauka ?asa, Sameera tagani zata fita itama taci kwalliya kuma tasan be wuce gidan su ?awaye ba? a yarda take cewa mamannasu, amma itakam tana tantama qkan fitan ta kwanannan, ace duk Thursday, Friday dakuma weekend mutum bayayi a gidan su, taSe baki tayi kawai, tasa kai zata fice Mama dake kallanta cikin kakkausar murya.

Tace, "Ina zakije baza ki faWa min ba ehh?

Shiru tayi bata tanka ba amma de bata fita ba.

"Wai ba magana nake maki ba iyye?nace ina zaki je?

Namma shiru

"At least kya faWi inda zakije ai gudun samun matsala ko kuwade".

Ta faWa a Wan raunane,
Namma bata tanka ba kuma ba ita take kallo ba juyawa tayi tana kallan ?ofa kamar ba da ita ake ba dai-dai nan su yuysseer suka sauko da gudunsu sukayo wurinta ganin da tayi yasa ta bude ?ofa suka fita.
Mama kuwa ta buWe baki zatayi magana kenan sai ji tayi an rufe ?ofa baki a sake.
?
"Tabdijam dole ma nayi maganin yarinyar nan don wallahi bazan yarda ba taabb kaji yarinyar,inaaaaa bazan yarda ba ai"

Komawa tayi ta zauna ta Wauki waya ta Kira yayarta.

? Driver na hango ta fito ya taho da saurinsa, dur?usawa? yayi zai gaida ta ta mi?a masa hannu, alamar ya bata key Win bata yayi ta tafi ta barshi a wurin, tashiga ta kunna motar alamar tana jiran su, sukuwa faWa suka fara kowa nacewa shine a gaba ganin haka yasa driver tashi da sauri yazo

Yace, "Kaga kai Yusuf shiga baya kai? kuma Yaseer shiga gaba, Idan zaku dawo sai daya ya dawo gaba daya ya koma baya, ba shikenan ba?Amma kuzo kuyi tafaWa de".

Shiga sukayi kuwa don sun yarda da wannan shawarar, suna shiga kuwa taja suka fita, a motar sukadai suke rawar su kuma suke kidansu agogon motar ta kalla taga 5:30 tasan kafin su dawo magriba yayi, wani store ta shigo tayi parking inda ake parking mota.
Jerawa sukayi suna tafiya sun sata a tsakiya,sun birge na birgewa wasu kuma suce ko kyau(daman dole ba kowa ne zaka masa ba Idan kana da masoya dole daman kana da makiya haka nan rayuwar take).
Siyyaya sosai tayi na kayan da bata dashi,ta siyowa Neena chocolate dayawa itakuma ta siyo biscuits
Yusseer kuwa ai anjida Kaya harda na wasa kayan zaki kuwa ba,acewa komai haka suka gama aka masu total,ta biya suka fita,dagannan sukaje suka sha ice cream sanann suka nufo gida, lokacin da sukazo masallatai dayawa sun idar kasancewar a hankali take tafiya kamar mai tausayin kasa.
Bakowa a parlourn da suka shigo,su suka baje anan ita kuma? tayi dakinta sannan taje ta kuma daukowa Sauran kayan,sallah tayi,ta cire kayanta tasa na bacci tadauko Qur'an ta karanta sosai,kuma tayi hadda har Akayi Isha tayi sannan ta kwanta,ta Lula cikin tunanin neman mafita,yau ko adduar ma batayi ba tayi bacci.

? ? Asuba tagari

? ?
"Alhaji lamarin yarinyar gaba yake yi ba baya".

Kallanta tayi

yace, "meyafaru kuma".

"Wai yau ina Mata magana yarinyar nan don ta renani nizata yiwa shiru ina Mata magana? To infaWa maka yau ko daga kamma da ta saba batayi ba, bifa gaskiya nagaji wallahi a toh a San yarda za'ayi atoh".

? Kallanta kawai yake,don zai iya cewa shikam ya gaji da ita ya kagu? ta kawar da kanta daga garesu.
Numfasawa yayi sannan

yace, " wato saratu ke naki duk mai sauki ne ni abin dake daga min hankali karatun ta, wanne course zamu turata ta karanta?

"To wezai hana karanci bagaran lafiya kaga tunda bawani kokari ne da ita ba bazata fito da result me kyau ba kuma ba asibitin da zai dauke ta aiki".

? "Hakan yayi idan lokacin yayi sai a nema Mata Oxford university ko??

"Amma de kinsani da sauran lokaci tunda befi sauran one month ba su fara exams ba".

"To shikenan Allah ya kaimu".

"Ameen" ya furta sukaci gaba da kulla kullansu

? ?? Washagari da wuri tayi Shirin makarantar ta fito lokacin 7:10 bakowa a parlourn sai mai aiki datake gyara? parlourn,ta fita
Drivern tane ya? taso suka tafi,
? Bakowa a class din sai ita tazauna a seat dinta ta fara karatu kamar kullum har aka fara shigowa Amma ba Neena ba labarinta,abun ya bata mamaki ta kalli agogo taga 7:45 Amma bata zoba ahaka de har teacher ya shigo ya fita bata zoba har akayo Break fitowa tayi ko zata ganta tunda jiya tace tazo late bata Shiga class ba haka ta gama zagayen ta tadawo ta zauna a class, biscuit dinta ta dauko ta fara ci ta kalli ledan chocolate din Neena a zuciyar ta

Tace, "yau ma ina kika zauna, jiya kin faWa min karya yau kuma mezaki faWa min ?

Kallan ta gabanta tayi ta Kai hannu ta tabo? juyowa tayi ta takalleta alamar Mene? A hankali

tace' Don Allah kinsan gidan su Neena?
Neena? Ta maimata sunan
Ganin bata gane ba yasa

tace' i mean Amina

Ca tace' Mata ehh? nasani menene?

? "Idan an tashi zaki raka ni Don Allah".
??
?? "Da wuri ake zuwa Waukana saidai ki jira idan anzo Wauka na faWa".

Nodding kawai tayi.
?
Ana tashi kuwa suka fita basu jima ba aka zo Waukar Wayar ta faWa? to kawai drivern yace.
? ?? Basu jimaba drivernta yazo suka shiga suka tafi Wayar ce tafaWa masa inda zasu,ya kaisu unguwar tana masa kwatance har suka iso kofar gidan.
?

tace, "kinga gidan munzo",kallan gidan takeyi sosai gidane gidan rufin asiri Amma kuma duk a kwarkwarje gidan yake,duk da Neena bata bata fada Mata ko ita Wace ba Amma kuma a yarda take bata labari tasan bamasu kudi bane Amma batayi tunanin haka gidan yake ba ai,fitowa sukayi suka nufi gidan koda suka karaso sai suka ga Dan karamin padlock a jikin kofar katakon.

Tace, "kinga Ummusalma basa nan yanzu yaza'ayi? Kode muje mukwabtansu muji?

Kai ta Waga mata,suka nufi gidan kusa dasu, sallama Wayar tayi aka amsa masu suka shiga,wata Mata suka gani da yara huWu ?anana suna cin Abinci,matar da yar fara'arta ta amsa tana tashi.

Tace,''ku shigo kwa tsaya daga nan?

? Shiga sukayi amma basu zauna ba.
Matar
?? Dayar ce ta gaida ta suka gaisa Ummusalma kuwa kawai kallo take binsu dashi musamman ma yaran.

? ? "Daga ina?matar tace

"Ni suna na Aisha wannan kuma Ummusalma mu ?an makarantar su Amina ne munga jiya da yau bata zo ba shine muka zo muji ko lafiya kuma kinga munzo gidan a rufe?
?
Tunda tafara matar take kallan ta da tace Ummusalma kuwa Ummusalman take kallo don tanajin labarinta sosai da sosai a wurin Amina,
? ? Ajiyar zuciya ta sauke badan? Amina ta gargaWeta kada ta faWa ba? mata ba da ta faWa mata komai, Amma kuma tayi al?awarin bazata faWa mata ba, Cikin yake da kauda damuwa matar

tace, "ai sun tashi jiya jiya suka tashi wallahi kuma ma garin suka bari kunji ko".
? ? Aisha ce tace to shikenan mun gode sosai juyawa suka yi zasu tafi da sauri matar?

tace, "Ummusalma tsaya tabada sako a baki".

Da sauri ta shige dakinta ta dauko Dan box mai kyau? ta Mika
Mata.
Tace, "tace a abaki wannan".

Dawowa tayi ta karSa batare da tayi magana ba ta mi?awa yaran ledar hannunta na chocolate din da tashigo dashi, suka fita.
? ? A mota Aisha ce sai masifa take wai sunje gidan mutane batayi magana ba kuma bata gaida matar ba, da ita ce matar ma wallahi bazata bada sakon ba, ita kadai tayi ta masifar ta takalli driver tace "ring road zaka kaini" sannan tayi shiru.
Kallanta kawai Ummusalma duk abinda ta faWa nakin magana da gaida mutane gaskiya ta fada saidai bata iya ba, batasan ma tana zata fara ba tace wai ina wuni ba'a koya Mata ba gaida babba saidai a gaidata,ba,a koya Mata komai ba na tarbiya tabbas ita an koya Mata kuma tana aiki dashi tunda har zata iya tsayawa drivern gidan su yazo tace ya fada ga inda ta tsaya tasan an koya mata
?? Tana tunani batasan sunzo gidan su Aisha ba har ta fita sai ji tayi Aishan na cewa

"Godiyar ma Baki iya ba baza kiyi ba,kin bata min lokaci na rakaki Amma ba godiya kekam kinji dadin rayuwar ki wallahi mtsww".

Taja tsaki ta rufe kofar ta wuce,
Runtse ido tayi sabida yarda taji bugun kofar har zuciyarta. Tabbas Bata taba yiwa wani godiya ba,wama zata yiwa godiya bata taba neman alfarma ba a rayuwar ta har da zatayi godiya.yau ta dau karu da Abu biyu gaisuwa da kuma godiya idan an taimake ka.Ahaka suka karaso gidan tana sana'arta.
? ? Yau Friday tasan mutenan gidan basa nan sun tafi gidan kawayen Mama,
Haka ta shige dakinta,wanka ta shiga,koda ta fito bata kalli mirror ba ta wuce tasa kaya ta dawo ta zauna ta jawo jakar ta dauko Dan box din da Amina ta bata, box? din ta fara shafawa a hankali bata ankaraba taji hawaye ba ta goge ba,bude din box tayi, zobe ne na silver? sai bracelet,? da zanen heart a jikin su sai wata yar karamar paper aciki yayi kyau sosai,tana kuka sosai, ta dauko bracelet din tasa a hannunta kamar an gwada cib daidai hannunta,sa? zoben tayi sai dai? Mata yawa.
Dauko papern tayi ta warware
?? _TO A YOUNG? GIRL WHO WILL GROW TO BE A BEAUTIFUL WOMAN.... JUST REMEMBER BEAUTY IS INSIDE AND OUT, I WISH, ONE DAY U WILL BE ALWAYS SMILING.
HAPPY BIRTHDAY TO YOU......
?? wani iri kuka ne ya kwace mata tana rike da paper ta karanta ba adadi tanayi tana kuka,tarasa kukan me take,kukan rabuwa da Neena ne ko kuma kukan tunawa da tayi a irin wannan rana ne? komai nata ya canja,kuka take sosai mai cike da tausayi,tana har bacci ta dauke rike da papern ta dunkule ta a hannunta.....

? By: '''Hijjart''' '''Abdoul'''
? ? ? Cwthrt=?? ? ? ? _Akanji magana_
??

Not Edited
POST 2020
REPOST 2023


? ? ? 4

?? Bata farka ba sai 4,da sauri ta tashi tunawa batayi sallah ba,ta shige toilet a gaban sink ta tsaya fuskar ta ta kalla taga yarda tayi wani iri da ita idanta ya kumbura sabida kuka, papern dake hannunta ta kalla ta warwareta ta kuma karantawa taji hawaye ya kuma zubo mata kallan kanta ta kumayi a jikin mirror.

?? Tace, "a duk sanda nake tare dake inajin wani farin ciki da nishadi marar misultuwa,Amma?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? yanzu nasan bazan kuma samun wannan farin cikin ba,kin kuma sani acikin rudani,meyasa zaki min haka ?dole kina da dalilin ki na boye min koke wacece amma meyasa? Duk Daren dadewa Zaki dawo".

Takarashe tana goge hawayen dake zubo mata, adana papern tayi gudun kar ta jike,zoben ta cire shima ta adana Shi a cikin cupboard, alwala tayi ta dauko papern har ta fito kuma ta koma ta hada papern da zoben ta tafito. Azahar tayi,tayi la'asar tagama azkhar sannan ta fito,bakowa a gidan kamar yarda tayi tsammani, kitchen ta wuce ta tsaya tana tunanin me zata ci, fridge ta bude dauko abarba ta yankata kanana,ta dauko madarar ruwa ta zuba tasa sugar,ta dau teaspoon ta fita garden,kujera tasamu ta zauna tana sha tana tunani,acikin zuciyarta tafara saka abubuwa, daga bisani.
??
Tace, "yanzu mezanyi?

Wani murmushin takaici tayi ganin tasamu solution cikin sauki,tasan yanzu burunsu akanta ai, wuri d?ya take kallo ta kai spoon bakinta tayi taji babu komai, bowl din ta kalla taga bakomai ta shanye, tashi tayi ta dawo parlour har yanzu Basu dawo ba ji, agogo ta kalla taga lokaci yaja.dakinta ta hau ta bude balcony ta zauna tana kallon harabar gidan,tana n?n har Akayi magriba ta tashi ta koma dakinta,bayan tayi magriba tana azkhar, idon ta ne ya? kai kan hannunta,bata ankaraba taji hawaye na zuba da sauri tasa hannu tashare tacigaba da Azhar dinta,kamar kullum ta dauko Quran tayi karatu tayi komai da tasaba har aka kira Isha tayi, tasa kayan bacci ta dauko school bag,karatu tayi sosai wayarta ta jawo ta kalli agogo 11 Amma har yanzu basu dawo ba,kulle kofar tayi ta kwanta.

? ?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login