Showing 123001 words to 126000 words out of 173457 words

Chapter 42 - A BAKIN WAWA (AKANJI MAGANA) COMPLETE

30 Oct 2025

3956

kyau Mr lizard,

Ta zari Vail dinta tayi waje da gudu, murmushi yayi tare da girgiza Kai ya Shiga toilet ashe ko ruwan ma bata hada ba, kafin ya fito ta gyara dakin ta fece.

Tana zaune a parlour ya fito yace' ke Daya ina suke?

Tace' ba key ban ganshi ba, kuma Basu zoba,

Daki ya koma ya dauko key din ya bude kofar,
yace' jeki kirasu,

Tashi tayi ta fita tayi knocking a bakin kofar su shiru,da karfi tayi daga can yaji,
Mas'ud yace' wai waye ne? ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?

Sarai yasan itace, shiyasa ya fada haka,

Zuwa yayi ya bude yace' kinzo kin dameni, lafiya?

Banza tayi dashi tace' kalla agogo,
Tare da balla masa harara ta wuce tayi tafiyar ta,

Komawa yayi ya Kira Mus'ab suka taho tare a hanya suka tarar da ita,

Yace' ohh mutum na tafiya kamar Hawainiya, ko snail ande ji kunya,

Bata kula shiba ta bude kofar tashiga tana shiga Binaif yace' yunwa nake ji, akawo mana anan,

Turo Baki tayi, ta wuce Shi ta je ta dauko abincin a dining ta ajje ta kuma komawa ta dauko ta ajje, sai da tagama Shirya komai sannan tazo ta zauna ta zuba mash ita da Binaif ta tura masu gaba su,
Saukowa sukayi kasa Binaif ya matso daf da ita ya hade a plate daya ya fara bata a Baki,

Mas'ud sakar Baki yayi Yana kallan ikon Allah,can de ganin bazai iya daurewa ba, yace' bb bafa hannunta ke ciwo ba, kawai tsabar tabara ? Wannan jibgegiyar katuwar uwar?

Mus'ab yace' wai Kai ina ruwan ka ne, kaga a irin haka tam,

Yana cin abincinsa yace' barni nagani na Tanka ato,

Cigaba da bata yayi,itama ganin haka yasa ta dauki fork ta bashi ya bata ta bashi, sai can,
tace' wani waye yace Baya cin cheaps da kwai?

Binaif yace' wani ne Mai kama Mas'ud,

Mas'ud yace' ni? Yaushe? A'ina? Wacce Rana?

Tace' waida fah wani ne m yace hakan amma yanzu harda batar hanya,

Mintsinta Binaif yayi yace' dawa kike?

Ouch! Da zafi fah,kamar cinnaka,

Mas'ud yace'? Kujita irin tasan cinnakan nan,

Mus'ab yace' da cinnakan ya manna maki gwara kunama ta Dana maki,

Tace' Amma a wurinka ba'a wurin salama ba, ato,

Binaif yace' Cinnaka da ya ciji Mas'ud ranar bamuyi bacci ba,tsabr ragwanta,

Mus'ab ya kwashe da dariya yace' bb ranar kuwa kunama na cijeni Nima,

Binaif Yana murmushi sosai yace' wai fa da kunama ta ciji Mus'ab da yayi kuka sai yace masa Twinny bafa nasan ragwanta 'yar kunama ce fah,amma zaka damemu, sai gashi a ranar shima cinnaka ya manna masa, kinga tsalle? Kinga kuka?

Ummusalma tayi dariya tace' ande ji kunya,

Mus'ab yace' washeri da kuna ta harbeshi,mune har asibiti, akayi alura Umma tace ya sha kwai danye, yace zai sha ba,Dan mutumin ki cikin dare ya Bani bacci Sai ganin sa Nayi a kitchen ya sha kwai Bakwa,

Mas'ud yace' sharrin ya isa haka,kunga na maku shiru ko?

Binaif zaiyi magana wayar sa tayi Kara, Ummusalma tace' kaima kaji kunya,

Yace' bankai mijin ki ba, Shi a tsoro ma farar Kura? ta fishi jarumta,

Tashi yayi ya fita yace' ga shinan yazo,

Tashi sukayi suna tattare kayan, tace' kuma ku wanke mun,

Mas'ud yace' ni bacci zanyi a Parlour nan, zaiyi dadin bacci,

Tace' bayan an wanke mun kayana hakan zai faru, kuyi sauri mana,

Sai kace wata uwar mu wani muyi sauri anki ayi saurin,
Sannan yayi gaba,daman Mus'ab yana kitchen din ya fara, ita kuma wurin ta Dan gyara sannan ta koma daki,.

Shigowa da bakon yayi parlour ya zauna yace' Bari akawo ma ruwa,
Sannan yayi hanyar dakinta bema ji abinda yake cemasa ba, Hijabi tasa har kasa tafito suka gaisa Yana kallanta, ta wuce taje ta dauko masa ruwa da lemo ta ajje,

Binaif yace' Ina su Mas'ud kirasu, su gaisa,

To, tace,

Kitchen ta koma taga har sun Gama tace' Anya ba jika jika kukayi ba?

Turo Baki mas'ud yayi yace' Baki aiki sai sa mutane aiki,

Dalle masa Baki tayi tace' wa keyiwa haka?

Kutruuuu,Kan baban wani kangon gidan? Ni ? Ina yayannaki?
Hannu ya kawo ya Rama,ita ta Rama,zai Kara ramawa ta fito da gudu tana dariya Sam Tama manta da wani bako a gidan tana zuwa bayan Binaif tayi,
tace' wai sai ya rama,

Bakon kuwa tunda suka fito da gudu ya juyo tare da tashi tsaye Yana kallan su babu tantama wannan Mas'ud ne,ga kuma Mus'ab Daya gani a bayan su,

Mus'ab kuwa wani tunaninne yazo masa wannan abun ma ya taba faruwa,

Binaif yace' wai meye hakan,

Mas'ud yace' dukana fah tayi Duka fah? Sai kace kanninta? Ko ita yaya tace,

Jiyayi ance MAS'UD? da wata murya kamar ya Santa, sannan kuma aka yaji ance MUS'AB?? a hankali ya juyo ya sauke su fes a bayan Alhaji Munir da ya juya ya furta sunan Mus'ab,

Mus'ab nuna Shi ya farayi da hannu Amma yakasa furta ko kalma Daya ce, juyowar da yayi ce yasa Mas'ud shima fara furtawa Yana nuna Shi da hannu Amma sun kasa fadar sunansa........

~```Fahh fahhh & Waleeda this is for youd'.
It's your lunch,```~



By: ```Hijjart Abdoul```
? ?? Cwthrt =??A BAKIN WAWA* ? _Akanji magana_

```Iife is an adventure! Live it while u can. You can never have today again, tomorrow only comes once,and yesterday it's gone forever.
?? MAKE your choice wisely,then live the adventure you create...!
? ? Such is life...

```

? ?? 45


Ture Binaif tayi dake gabanta ganin Mas'ud zai fadi,ta taro Shi sai dai ita ma kusan faduwar sukayi da sauri Binaif ya taimaka Mata, mus'ab kuwa sulalewa yayi a wurin, sannan ya suma, wurin sa ta koma tana taba Shi ya tashi Amma shiru, gaba kidaya ta rude ta hada zufa tana kuka cikin kankanin lokaci,

Alhaji munir yace' Shiga da ita ciki, I will handle this,

Shiga yayi? da ita zai fito ta rugungume Shi tana kuka, sosai
tace' sun mutu ko?

Girgiza Mata Kai yayi ya cire Mata Hijabin yace' zasu ta Shi fah, kinji? Karki damu,

Daga masa Kai kawai take Amma ta rikeshi gam kaikace abin tsoro tagani, dakyar da dabara sannan ya fita,

A kujera yaga ya kwantar dasu, ya matsa kusa dashi ganin yana tofah masu addu'a a cikin ruwa, Zama yayi a kusa da Mas'ud ya rike hannunsa Yana kallan yarda ya hada wani uban gumi, meko masa ruwan addu'ar yayi,

yace' shafa masa a fuskar Shi da kanshi, sannan Ka yayyafa masa a jikinsa,

Tasowa yayi ya ansa ya koma ya daura kansa a cinyarsa ya fara shafa masa a hankali kamar Yana tsoron Kar ya farka, yagama kuma ya yayyafa masa a jikinsa, wata wawar ni'imtacciyar ajiyar zuciya suka sauke a kusan tare. Sunjima a haka Basu San lokaci ya tafi ba, suna zaune kowa da abinda yake sakawa ransa, can sukaji Mus'ab ya fara juya kansa da sauri da sauri Yana magana, Inni,Inni,Inni,Inni,Inni,Inni, inniiiiii sai ya tashi zaune Yana sauke ajiyar zuciya sai nishi yake, can kuma ya fara addu'a ya koma ya kwanta Yana kallan Sama, sai da ya natsu,
Sannan a hankali ya bude idansa da sukayi jaaa, ya sauke su a Kan Alhaji munir, Kara rufe idansa yayi ya bude a zuciyar Shi daman ba mafarki nake ba? Kara rufewa de yayi ya bude, harda su murza ido ganin shine de yasa ya tashi zaune,
yace' Uncle Muniiiirr?

Sai hawaye kuma,a hankali a hankali komai ya fara dawo masa sosai yaji kansa na Sara masa kamar ana buga guduma zai tarwatse, kama Shi Alhaji munir yayi yace' koma Ka kwanta, beyi musu ba ya koma ya kwanta,

Alhaji munir yace' ya kamata muyi sallah Naga lokaci ya ja sosai,

A hankali ya ajje Shi Akan kujera,ya tashi ya nuna masa wata kofa,

Da alama toilet ne, alwala sukayi suka yi sallah,

Alhaji munir yace' ni bana wuce yanzu,

Binaif yace' Ka tsaya kaci ko abinci ne,ko ruwa Baka sha ba,

Yace' a,a Abdul wucewa zanyi idan Allah ya kaimu gobe Zan dawo so ba dutse Zan koma ba, ina da Dan wani aikinda zanyi anan din,

Binaif yace' to shikenan Allah ya kaimu goben,tare suka fita suka ya raka Shi har bakin motar sa ya bude masa gate Sai da yaga ya tafi sannan ya dawo, dakinta ya wuce ya Shiga ya ganta a Kan sallaya ta kudundune, karasawa yayi ya dauketa ya Dora Akan gado, Yana daukanta tana bude Ido daman ba bacci take ba,

tace' sun tashi ?

Girgiza Mata Kai yayi yace' bacci suke,

Ajiyar zuciya ta sauke ta Kara lafewa Akan gadan,

Rigar jikin Shi ya cire ya cire Mata Hijabi yace' wani idan aka min kwalliya sai a wani kawo mayafi a maka akai, a kawo hijabi asa haka akeyi?

Turo Baki tayi batayi magana ba, gadan ya hau ya rungume ta, ta yarda bata so, ya daura kan Shi a kirginta ya daura Mata kafa,gashi ya rungume ta sosai, kanshi ya fara shafa a hankali,
tace' kasan de bana San haka ko?

Yace' me?

June,
Dagani to,

Naga de kema haka kike min,to laifi ne dannayi Nima?
Meye aciki,

Ni bahaka nake maka ba,

To ya kikeyi?

Kada gani sai na fada,

Ehhhmm naji wannan,

Ajiyar zuciya ta sauke, ta rufe Ido,Sam bata San wannan kwanciyar da ya keyi ita kadai gasan me takeji, gashi Baya Zama wurin Daya da kansa yayi nan yayi nan, Kara Jan wata ajiyar zuciyar tayi, murya kasa kasa, cikin wata irin kasalar da ta dirar? mata tana? shafar kansa,

tace'? Baby!

Idan Shi a rufe ya amsa da uhm,

Tace' Ka dagani,kaga kayi bako,

Shikansa tasa masa kasalar,ya dago da kansa yayi ya kalleta idanta a rufe take wannan maganar, a hankali ya tashi ya matso daf da kanta ya sunkuya daidai bakinta ya fara kissing nata, daga nan aka Lula..





Kullum sai tazo store din da suka hadu,kullum ne wannan babu fashi Amma bata ganin ko Mai kama da sune, haka zata karaci yawonta ta koma gida Sam Tama ji zaman garin ya isheta transfer zata sa a Mata tace aure zatayi tasan za'a mata, da wannan shawarar taje office dinsu dukda yau weekend Amma tasan za'a dace,? yakan je da weekend, aikuwa? Yana nan,? tana zuwa tayi knocking aka bata izinin Shiga ta shiga,
Ta zauna suka gaisa,

yace' Brr Amina yau kece haka? Ince ba wani case bane ya kawoki,

Murmushi tayi kadan tace' komai lafiya, daman wata alfarma nake nema,

Yace' tame fah?

Tace' daman so nake amin transfer shine kawai,

Shiru yayi ya dawo gaban kujerar dakyau,
yace' barrister bawai naki ta taki ba, Amma kisani kina taimakawa dukda ba wani jimawa kikayi da fara aikin nan ba,Amma kin samu nasarori,cikin kankanin lokaci kinyi sunan a wannan wurin namu, mezai Hana kiyi hakuri kicigaba da zama anan din?

Tace' Barrister bazan iya cigaba da Zama a garin nan ba, idan transfern ya samu kawai amin, idan be samu ba kuma shikenan Zan ajje aikina ne gaba kidaya,

To meyasa? Ko an maki barazana ne?

Karamar kwallar data zubo Mata ta share tace' ko Daya, is family issue,

Daga Kai yayi yace' nagane, to Zan taimaka maki, ganin kin samu din, ko munce aure zakiyi sai an bincika angani dagaske ne ko kuma akasin haka,

Wayar sa ce tayi Kara ya daga, yace' Ummu me kuma ya faru?

Daga can ummu tace' Abie kaga yusuf ko? Wai bazai bane kudi naba, sai munje shopping din,

Yace' ni nace kar ya Baki, karki zubar,wancan Dana Baki ai zubuwar kikayi, sai kace Karamar yarinya, yanzu ko Abdullahi dayake karami bazai zubar da kudi ba Amma kemam Allah ya shirya mana ke,

Tace' to naji Mama tace' za'a je Dani dagaske ne? Za'a Dani?

Ummu gaba kidayan ki ciwon kaice, ina ke ina zuwa? Zaku fara exams din?

Tace' to shikenan yau zaka dawo ?

Kinsan ai idan na tafi kwana nake a waje, stupid ajje min waya,

Ajiyar zuciya ya sauke yace' Ummu Mita,

Amina dake jinsa, tace' 'yar kace?

Yace' eh babbar 'yata ce,Amma karamin gidan yafita yin abin masu hankali,

Murmushi kawai tayi tace' nagode sosai barrister,

Yace' bakomai fatan mu Allah yasa ayi nasara kisamu, Bama San Barin aikin Ku, muna bukatar ku,koda kuwa awani wajen ne,

Sosai ta Kara yi masa godiya daga nan kuma aka suka Dan taba hira a har Kar aikin su sannan tayi masa sallama ta wuce.

('('('('('('('

Basu suka tashi ba sai yamma, sosai sukaji su garau kamar babu wani Abu dake damunsu, wani irin farin ciki suka tsinci kansu, babu Wanda yayi wa Dan uwansa magana sai dai annurin dake fuskar su ya tabbatar wa da kowanne su beda damuwa, wanka sukayi sannan suka Rama sallahn su, daga nan suka dawo kitchen Mas'ud ya Shiga ya kwasu abincin ya dawo ya Koma ya kwasu musu plate da cup, ya bude fridge Dan ya dauko lemo ganin wani juice a jug yasa ya dauko shi ya kawo musu, ya zuba masu abinci, sun dauko zasu Sa a Baki sai suka hada Ido a tare suka saki wani malalacin murmushi suka furta

" Inni's favourite,

Sai kuma saka, Mus'ab yace' Ka tuna komai? Ka tuna?

Mas'ud Yana murmushi yace' na tuna abinda ya kamata na tuna sanda ina wayo ba?

Mus'ab yace' na manta kamanin su, na manta,

Mas'ud yace' dude manta kawai,the best thing mun tuna mu suwaye, that's all, and gamu ga sistern, ga kuma bb, sannan ga Bros, wannan kadai ma sun ishe mu,

Mus'ab yace' inasan sanin inda suke,

Sai Ka daura damarar neman su,Amma nikam bazan iya ba, Allah ma yagani,bansan ta ina Zan fara ba,idan muna da raban haduwa ba yau ba ko shekara nawa ne zamu hadu koda kuwa su sun rasu ko kuma mu mun rasu, kaddara ce ta raba mu,kuma kaddara ce zata sake hada mu Insha Allahu,

Daga nan shiru sukayi suna cin abincin su, can mas'ud yace'wai suna ina? Sun kyale mutane su kadai,

Mus'ab yace' Kai wai baza ka canza ba?

Tunda hali na Bashi da kyau ko? Kaifa Ka renani,

Waye babba? Naga nine babba ?

Karye ne,nine nan babba,

Naji na baka girman, nine Karami that's all?

Dade yafi, a to, mtsww,

Ka tuna ?

Mefah?

Manta kawai zaka tuna,

Damuwarka,

Damuwar Ka ce,

Aikuwa karya ne, damuwata daban damuwar Ka daban atoh,kuma ba damuwata bace,kamin shiru ina cin abinci ba'a San ana cin abinci ana surutu ( =?D?),

Banza yayi da shi sai da suka Gama, sannan suka kwashe kayan suka ajje akan dining, juice din da ta hada kuwa tas suka masa, sukayi wanke wanke,

Mus'ab yaje kunna kallo yaga game yace' Fav bro kaga game,

wacce iri ce? Ps?

A,a wannan sega ce,

Jona mana, muyi, Amma football fah,kasanni na iya, kamar Renaldo haka nake,

Gaskiya Kam,a can cikin mafarkin tsuntsuye ba?

Wai Kai mekake nufi Dani ne? Karya nake?

Yana cigaba da hadawa yace' ni na'isa? Bankai matsayin ba,kaifa yaya ne Babban yayaaaaa,

Zama aka gyara aka Kara makewa ance masa yaya, Kai Mas'ud akwaita san girma.

Saida ya Gama Jona masu aka je gaban TV aka fara buga game. Tun ba'aje ko ina ba, aka cinye chatty.

Da suka tashi wanka sukayi sukayi sallah, tace' Bakajin hayaniyar su?

Yace' kyalesu, idan mun fita ma ba abinda zamu musu,

Yace' yunwa fah nake ji,

Kaifa Kace Kar mu fita, kuma kayi wannan korafin?

Yanzu nace mu fita tou,

'yar harara ta zuba masa, zatayi magana ya Riga ta,
yace' karki damu Zan fashe yau din nan, da daddare ba sai gobe ba,

Ware ido tayi tace' kuma wannan dakayi fah?

Wannan ai na missing juna mukayi,kema kinyi,ko bakiyi ba?

Murguda Baki tayi tazaci Bai Ganta ba yace' nagani wannan,
Biyu Kenan, kicigab kece a ruwa Bani ba,

Tashi tayi ta saka hijabin Akan mini skirt din da ya dauko Mata Akan tasa Shi, ta fita tana gunguni, murmushi mugunta yayi yace' Zan fashe shiyasa Bana hanaki,kici gaba, aga waye mai riba sannan shima ya fito,

Taji mugun mamakin ganin su? suna dariyan nan suna game gefe kuma an ajje Apple ana yi ana ci, daskarewa tayi a wurin tana kallan ikon Allah har sun ware?
Binaif ne ya dafata tare da Mata side hug suna tafiya,
yace' muje muci abinci, ok?

Wucewa sukayi, sukaje zasu ci tace' Bari ayi warming tun safe fa Nayi abincin,

Zama yayi yace' yunwa nakeji, kafin kiyi na koshi,

Girgiza Kai tayi ta sannan tayi serving dinshi, tana cikin yi
yace'? Allah ya shirya ko?

Murmushi gefen baki tayi hakan yasa dimple dinta lomawa ta gefe Daya,
Irin Mata murmushi yayi hakan yasa

tace' me kake Shirya wa?

Jawo abincin sa yayi ya fara ci itama Zama tayi ta zuba kadan tana ci,
yace' me kika gani?

Naga kayi wannan murmushin gulman naka?

Ware ido yayi yace' ni ne gulman?

Tace' a,a nifa ba haka bane,kawai Nayi noticing ne idan kayi wannan murmushin naka to na..na...am...am,Ka gane ai,

Harara ya balla ya cika Baki da abinci, batayi magana ba Amma hararan ya mugun bata dariya, mazewa kawai tayi, sai da suka gama ta tattare kayan ta Kai kitchen ya dawo ta ganshi a wurin, Yana Shan ruwa,

tace' Yau muje mu siyo sauran abinda babu,

Wata hararan ya balla mata, dariya tayi tace' ashe Mr lizard ya iya harara haka ban Sani ba,

Tasowa yayi yace' waye Mr lizard ?
Zai kamata ta goce tasa gudu shikuma ya biyota, sai cikin parlour,

Tana gudu tana dariya tayi nan yayi nan zai kamata sai ta gudu, Mas'ud da Mus'ab tsayawa sukayi kallan ikon Allah yaushe ma da suka wuce Basu gansu ba,
Mas'ud be ankaraba yaji an taka masa kafa, ita kuma tayi tuntube da abinda suka ajje a tsakiyar su, kawai ta zauna a wurin tana dariya, Binaif Yana zuwa ya daga ta
Yace' wana kama?

Tana haki sosai tace' bakowa ba, a kasa ya ajje ta yayi sauri ya kwanta a cinyarta, suna sauke numfashi,

Mas'ud yace' idan na yarda na zama danda kwashi, azo a biyani a kafata,

Mus'ab yace' dadina da kai ragwanta kamar mace, harKa fi ma wata macen,

Yace' ehh naji sai dai kuma ni Bana tsoron kadangare bare cockroach aje ga su tsaka Ku ma, su oo da oo kwa ba'a magana,

Binaif yace' sai Ka Fadi Mai tsoron su ai,

Mas'ud yace' ga mutane dayawa, wata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login