Showing 138001 words to 141000 words out of 173457 words

Chapter 47 - A BAKIN WAWA (AKANJI MAGANA) COMPLETE

30 Oct 2025

3938

to sai Ka samu ai"

" Kai bama yaya ba, na kusa Zama BABA? No ba Baba ba Baba old fashion ne, ABBA? No ba Abba ba, shima ya zama old fashion,? DADDY? No ba daddy ba,muna da Daddy, to wa? Yawwa PAPPI, yes pappi ko PAPA, ehh su sun danyi haka ma za'a cemin"

" Wai walili ce ta kusa haihu wa?"

" Mtsww da ita wannan ko cikin tana da Shi ma? Ai sai na haihu yarinya ta ta girma tayi wayo ko yaro na sannan zata haihu, Kai aure fah zanyi Nanda wata hudu kyawawa hehehe na girma na bar wani kasan ance mutum sai yayi aure ko me ko ya cika mutum ko me oho de, shine ma fa yanzu nazo na fadawa bb aje ane ma min? auren ta"

Ya fada tana Dan dariya irin ba Yana din nan, Mus'ab shima din dariya yayi Yana dariya,

yace'' Kai yanzu aure zakayi? Shine kake wannan uban lissafin, har Ka fara tunanin samun Yara tun kafin ma asa Rana"

" Kai fa banza ne wani sa'in idan kana abu kamar marar ilimi, Sam Baka da ganiya"

" Fadi komai, kuma zaka San Wanda zeje ya fada wa bb din, bakinsu kace min ma marar hankali din na yarda wallahi na hada maka wani abun"

" Wayyo Dan Allah kayi hakuri, Yaya Mus'ab na manta kai ne, lo siento mucho( am so sorry)"

Dawo wa kasa yayi,yayi kneeling a kasa ya hada hannun? sa yana rukan sa, shikuwa mus'ab Dora kafa Daya yayi Kan daya, Yana Kar kada wa, daga karshe ma tashi yayi,

yace'' kaga ni tafiya ta, na wuce asibiti"

Tashi yayi ya wuce,yana tasi shima ya tashi,
yace''? wallahi sai dai muje, tare baza Ku barni ni daya a gida ba, sai kace tsohon maye nayi ta tunanin mi amor dina"

Tsaki mas'ud yaja,yayi gaba ya barshi, sun fito har sunje gate,

Mus'ab yace'' haka zaka bar musu gidan Baka rufe gidan ba?"

" Mtsww har wani ni Zan..."

Sai kuma yace'' aww ohh to ni, Minti Daya ma yayi yawa ina zuwa"

Ya fella da gudu yaje ya dauko key din su, ya dauko wallet din Shi, sannan ya rufe gidan ya fito, Yana haki yazo ya rufe gate din suka tafi, suna tafe Yana zuba masa surutu sa'a sukayi suka mi abi hawa suk hau suka tafi.

('('('('('('('

" Ai ina San idan ana tafiya Dani ake tafiya a hankali Ashe kema bakya gudu, safiya itama bata gudu, amma Ida aka ce Miki audushakuru da Baban su, ko Adamu ba'a magana Ida suka shararo motar nan ba'a magana"

Ummusalma shiru tayi Dan bata San me zata ce bare ta? ci cigaba da magana shiyasa,
tace'' ai yafi dadi rashin gudun"

Parking tayi tace" Umma Bari a sai fruit"

" To jeki mana, zance Kar kije ne"

Fita tayi taje wurin Mai Saida kayan, shikuma Yana yiwa wata yarinya fada baza su wuce sa'anni ba,

Yarinyar tace'' kayi hakuri Dan Allah wallahi haka nake dashi,marar lafiya Zan bawa"

Shikuma yace'' ina ruwa na da wani marar lafiya sai kin ciko min kudi na,da kin san Baki zaki ce a yanka miki, ba zaki tafi ba sai kin ciko min"

Ummusalma tace'' yimin hadan dubu Daya da dari biyar, kasa lemu da Dan yawa"

Yana hada wa Yana masifa, yarinyar gwanin tausayin har ta fara matsar kwalla, tausayi ta bawa Ummusalma sosai kana gani zaka san tana cikin hali na taimako, dauke Kai tayi daga kallanta, tana kallan yarda yake hada wa Yana Bala'i, sai da ya Gama ya cika Leda baka da yellow tab sannan ya miko Mata, bata Karba ba ta zaro dubu uku ta bashi,

tace'' nawa ne kudin Ka na yarinyar nan?"

Yace'' dari uku ne"

Tace'' Ka dauka, Ka Kara Mata, sai Ka bata canjin ta"

Tana fada ta karba ta wuce,kafin ma yarinyar tayi godiya har ta wuce, ta biyo ta Dan ta Mata godiyar kuma sai taga har ta Shiga mota taja tayi gaba daman ba kashe wa tayi ba, tsayawa tayi ta sauke ajiyar zuciya ta dawo tace da Mai lemu,

" Ka dauki kudin ka, Ka Bani sauran kudin,Bana San Karin naka"

Zaiyi magana de sai kawai ya Mata dubu Daya da dari biyu abinta, ta karba, ta wuce ta hau napep tana Mai Jin dadi, da yanzu a kasa zata taka,takuwa ji dadi sosai,

A kusan tare suka je du asibiti Daya ne, ward ne ba Daya ba, su suna dakin dai dai ita kuma tana Mai hada a male ward,

Suna Shiga Umma ta Kira Anty safiya tace'' wanne daki ma kika ce ne?"

Anty safiya tace'' daki na shadaya"

Umma tace'' na goma? Koba na goma ba?"

Anty safiya tace'' shadaya idan kinzo ki tambaya"

Kashe wayar tayi tace'' keni naji goma kika ce,Lamma gomar ce bansani ba ko me, nasani Daya da zero mana, ga kuma Salamatu"

Ummusalma tace'' Umma wanne dakin suke, wai na goma"

" To shikenan Umma Bari ni zanje ganin likita, idan nagama sai nazo"

" To shikenan nanne nasan nan suke zuwa"

Ta fada tana nuna Mata wurin da hannu,
Sannan kowa ya kama gaban sa,

Umma a hankali take tafi har wurin daku nan babu kowa sai wani da ta gani,

tace" bawan Allah ina ne daki na goma"

Nuna mata yayi sannan ya wuce, itama wuce wa tayi tana dogara sandar ta, tana tafiya,har ta iso, tura wa tayi ta bude a fili,
Tace'' mtsww bakowa a dakin sai su bar marar lafiya Shi kadai"

Kara sowa tayi ta Shiga cikin dakin har bakin gadan,gyara glass din idan ta tayi dakyau yaga de Sarai Namiji ne, a kwance,

Tace'' a,a to ko ba nan bane ba"

Fitowa tayi ta Shiga dakin dake opposite,Yana zaune a Kan kujera Amina na zaune a kasa tana cin abinci, ta shigo da sallama, juyowa sukayi suka amsa Mata,

Umma tace'' Kai jama'a wai Yana ke ta mantuwa ne, nifa daki na goma aka ce min,Ashe ba Shi bane na shigo nan ma, da'alama ba Shi bane"

Baffa yace'' Mama inaga kinyi mantuwa ne,nan na tara ne"

Shigo wa tayi tace'' Kai ni nagaji,Bari na zauna, na huta sai na tafi"

Kujera ya tashi ya Mika Mata,ta zauna tana sauke numfashi shikuma ya dauko wata ya zauna, waya ta dauka ta Kira Anty Safiya,

Tace'' ke ni,kinga sai bata nake yi, wanne daki kika ce"

Tace'' daki na shadaya fah"

"Awww ai ke kikayi shirmen Bani ba"

Kashe wa tayi tace'' Ashe daki na shadaya tace, to sannun Ku ya Mai jiki?"

Baffa yace'' da sauki alhamdulilla"

Amina tace'' ina yini"

Umma tace'' ina wuni de ko?" Wani ina yini? "

Murmushi tayi kawai bata ce komai ba, Umma tace'' Bari na tafi,

Baffa yace'' da kin Bari ta raka ki kawai Naga ta Gama ma ai"

Tashi tayi tace'' Bari na raka ki Kawai mama"

Sannan suka tashi suna tafiya har taje dakin tace'' gashi nan, Allah ya sauwake"

Da ameen Umma ta amsa ta Shiga ciki,ita kuma ta juya ta koma, tazo Shiga dakin su, tace'' su wannan basa rufe daki ne? Kome?

Wayar tace tayi Kara shiyasa bata rufe ba,sai kawai ta koma ta fita ma daga ward din gaba Daya, tana daga wayar,

Tace'' ya aiki barrister?

Yace'' alhamdulilla,Naga missed called din ki ban kusa ne da wayar"

Tace'' ehh kamar Kai nagani a asibiti jiya ko?"

" Zaki iya gani na,Dan ankwan tar da kanin Mata ta, shine kuma na samu shigowa"

"Ayyyaahhhh Nima an kwantar da mama na,ciwon ta ya tashi,muna asibitin ma"

"Subhanallah Insha Allah Zan zo shigo zuwa dare"

" To nagode sosai"

Sannan sukayi sallama,

Ko mawa tayi dakin zata Shiga taga an rufe Shi,
tace'' gwara de suke rufewa,Amma daki kullum a bude?"

Ummusalma kuwa ta jima sosai a wurin likita dan harda scanning aka Mata, tazo fita sukayi kicibus da Baba shima zai shigo abin hannun ta suka zube, dagowa tayi ta kalle Shi, tace'' yi hakuri"

Sannan ta Duka ta dauka kayan ta,ta wuce, sai da ta wuce sannan kuma ya bi bayan ta Amma be ganta ba,haak ya dawo jiki a sabule Yama fasa shiga office din ya koma, ita kuwa tana fito wa ta hango wacce suka hadu a wurin Mai lemu tana kuka a zaune a Rana,Kan Dan dakali, shiyasa tayi saurin zuwa inda take,

Tace'' baiwar Allah lafiya?"

Dagowa tayi ta kalle ta,ganin ita ce yasa ta goge hawayen ta,
tace'' nagode sosai da taimakon da kika min,ban samu na maki ba"

Tace'' tashi mu koma inuwa,

Tashi tayi suka koma inuwa sannan suka zauna,
tace'' Meyasa kike kuka?''

" Baba na aka kwantar, kuma Banda kudin da zan sai masa magani, gashi za'ayi masa aiki? ga ciwon kafa, bamu da kudi"

" Yan uwan ku fah"

" Suna kauye ban fada masu ba Kar hankali su ya tashi,ko na fada ma sai dai su saida gonar shi ko tasu,yayan Baba na kuma Yana Abuja Kona Kira Shi ba zuwa zaiyi ba"

"Abuja?" Ta maimaita aka san zuciyar ta, tace'' kiyi hakuri muje na biya bill din ayi masa komai"

" Baki sanni faba, zaki taimaka min"

" Kema ai Baki sanni ba,Nima wata ran za iya neman abinda kike nema,no condition is permanent"

Hawaye ne ya zubo mata sosai a fuskar ta, Dan tsabar dadi ma rungume ta,tayi sosai a jikin ta,

Tace'' nagode sosai, nagode"

Sakin ta tayi tana goge hawayen ta, Ummusalma tace'' ya sunan ki"

Murmushi tayi tace'' Maryam,Amma zaki iya cemin Mujahida ko muja,amma duk na fisan muja"

Murmushi tayi tace'' sunan manya, sai na kiraki da Mama? na"

Murmushin itama tayi tace'' ke kuma fa?"

" Ummusalma, zaki iya cewa salama,Salma"

"Zan ma iya cewa Salamatu Kenan"

Murmushi tayi sosai tace'' a,a Banda Shi Amma sude ki fada"

Dariya muja tayi tace'' sunan Kaka ne fa dake"

"Ai daga Jin yarda kika fada ma nasan haka ne,

Shiru sukayi kafin Ummusalma tace'' kika ce a Abuja yayan baban ki yake kin taba zuwa?

" Da acan nake ma, to matar sa bata da mutunci jaka ta maida ni,nikuwa na dawo daman Abba na lokacin ya fara ciwon kafa"

" Wanne unguwa"

" Garki"

Gingina Kai kawai tayi, tace'' tashi mu tafi"

Tashi suka yi suka tafi taje ta biya komai da komai har kudi aikin ta biya, sannan taje ta gano Shi, daga nan itama tace zata je ta gano Wanda tazo dubawa, sai da ta koma mota ta dauko fruit din da ta siyo sannan suka tafi, gajiya tayi shiyasa suka rage sauri, har suka shigo, a dakin da aka kwantar da Abdullah, tare suka Shiga,

tace'' bakowa a daki...

Maganar tace ta tsaya ganin Wanda ke kwance akai na gadan kara Sawa tayi bakin gadan tana Kara kallan sa, dakyau, ji tayi idan ta yana nema ya kawo ruwa Hijabin ta tasa ta rufe bakin ta dashi tasa dayan hannun ta, tana taba shi sannan ta furta,

" YA..YA"

Sai hawaye kuma, cikin kukan sosai tace'' yaya Ka tashi, yaya muna da bukatar ka a kusa damu yaya Ka tashi Dan Allah"

Sai kuka, a Hankali Dan yatsan sa daya ya motsa, bata lura ba, ta sunkuyo daidai fuskar sa,
tace'' yaya Ka tashi,ko Dan Baka tashi sabida mu ba,yaya Ka tashi Dan Ummu, Ka tashi sabida Ka rayu da ita yaya, yaya...

Hawayen ta dake diga a fuskar sa yasa ya fara motsa da hannun sa dakyau haka idan sa ya fara motsa wa, alamar zai bude, ganin haka da tayi yasa ta tsaya da maganar tana kallan sa, daga bayan ta taji ance,

" Kina san ya farfado shine baki taba zuwa inda yake ba? Shine Baki damu dashi ba?"

Juyowar da zatayi suka yi four eyes da ...

By: ```Hijjart Abdoul```
? Cwthrt =??* ?? _Akanji magana_

??

? ? ? 52

Baffa da ya fito daga dakin dake kallan nasu, ya rufe ganin dakin dake kallan su yasa ya kalle Shi,ita kuma lokacin ta juyo, yasa Kai zai wuce bata San sanda ta ture Baba ba, ya bi bayan sa, da gudu, Yana tafiya a hankali kana ganin fuskar sa zaka san Yana cikin damuwa ba kadan ba, yana tafiya kawai yaji an rungume Shi ta baya irin sosai din nan, ba damar cigaba da tafiya, tsaya wa yayi cak, be juyo ba,itama bata juyo ba, kawai kuka take,kuma ta Rasa takamai mai kukan da take yi, na farin ciki ne ko na aka sin haka.

Shine ya juyo sannan ya dago da fuskar ta, kallan Shi da tayi da fuskar ta da ta riga ta jike da hawaye,

yace'' Wacece ke?"

Cak komai nata ya tsaya, tadena motsi ta dena numfashi, ji tayi ma tana nema faduwa wata hajijiya taji fara debar ta, a hankali kan ta ya fara juyawa, ta rike Kan, zata fadi saura kiris taje kasa, taji an taro ta, ya hada ta da kirjin shi kamshin turaren da taji ne yasa ta rike rigar gam, ta rumtse idan ta, daukan ta yayi ya Shiga daki da Nafisa take,

? Suna zaune suka ga an shigo da ita,
Umma tace'' subhanallah meya faru?''

Kwantar da ita yayi kawai a gadan da Nafisa take ganin ba kowa, sannan yaje ya Kira likita,ya kuma ficewa,

Be zarce ki ina ba, sai wurin Baffa da har yanzu Yana nan a tsaye be tafi ba, Yana zuwa, cikin dan muryan bacin Rai dukda Yana so ya danne amma sai da ya nuna,

yace'' Ka kyauta? Ka kyau ta da duk abinda kayi,k kyau ta hakan shine dai-dai uba yayi wa 'yar sa, Kana so Ka Kara Mata damuwa cikin wacce ta Shiga ne?Ko kuma so kake tayi asara abinda ke jikin ta? Kabar ta da damuwar da take ciki ta rashin ku, meyasa zaka Kara mata wata damuwar kuma?" Baffa..."

'' kai waye?
Meye hadin Ka dashi da Zaka zo kana daga masa murya, a haife? ya haife ka, idan laifi ya maka why not Ka fada masa cikin mutunci da girmama wa?"
Amina ce ta taji neman Baffa dan zata je gida ta dawo, kuma Inni tana bacci Kar a tafi ba kowa, ganin abinda yake faruwa yasa tayi magana.

Yace'' ohh! Kina san meye hadina dashi?

Zoben hannun sa ya daga ya nuna Mata,cikin muryan da tafu ta waccan,
yace'' wannan ne, wannan ne hadi na dashi,idan kin san wannan ba? To shine hadi na dashi, yanzu kin sani? Ko zaki ce kin manta ni ne? Ko da yake ba laifin ki bane, laifi nane dana zo nake magana dashi, bacin yasan komai"

Dafe kanshi yayi, yace'' ohh! Ashe fa ita bata da iyaye sun mutu a gobora, ba ita kadai ba, su Duka ukun har ita ta hudu Basu da kowa, haka suka taso, kuma zasu cigaba da Zama a haka har lokacin mutuwar su, sukuma haka taso kaddarar take"

Murmushin takaici yayi, yace'' hmmm! Da'ace nine su,bazan Kara cewa ina da Iyaye bare har inajin murnan nagansu suke min tambayar waye ni?, Hmmm wonders should never cease end!"

Ya share zufar data keto masa ya juya ya koma,Baba da ya fito ya biyo ta idan sa komai ya faru, har daukan ta da yayi ya kaita daki da abinda ya fadawa Baffa, a hankali ya taka ya karasa wurin Baffa ya Mika masa hannu,

Baffa da Amina wani irin tension suka Shiga Wanda bazai musul tu ba, musamman Baffa, tambayar Shi anan guda biyu ce, 'ya'yan sa hudu suna nan, sannan kuma aure tayi?
Amina kasa jure tsayuwa tayi ta koma ciji da gudu tana kuka,

Baffa be dawo hankalin sa ba sai da Baba ya Mika masa hannu,

yace'' Abdullah Abdulshakur, mahaifin Dan Ka, Wanda yake wuri na"

Kallan sa baffa yayi be Mika masa hannun ba, cikin wani tsanani mamaki,
yace'' 'Dana?

Zama yayi a kujerun wurin yace'' eh, amma sai Ka Bani damar yin bayani tukun"

Zama shima baffan yayi, sannan yace'' taya hakan ta faru?"

Daga Baba ya bashi labarin komai,har zuwan Ummusalma Adamawa da tayi komai ya fada masa"

Shiru baffa yayi Yama kasa tantance me yake ji, kuka zaiyi ko Mai, babu abinda yake cewa sai alhamdulilla, suna nan zaune lokacin sallah ya wuce sannan suka tashi yaje yayi sallah yajima Yana godiya ga Allah, sannan suka taho direct dakin Abdullah suka Shiga Yana kwance har hanzu Yana so ya motsa ya kasa, sai dai Yana daga hannun sa, haka ma idan sa Yana ta motsi,

A haka ya gan Shi, sai anan hawaye ya zubo a idan sa, ya sauka akan fuskar Abdallah? yasa hannu ya shafi fuskar sa,

yace'' 'Dana, Kaine Umar? d'ana, kaine Kaine?"
Wani saban hawayenne ya zubo masa, Yana cigaba da shafa fuskar sa, a sukwane ya fice ya Shiga dakin su ya tarar da Innina zaune da alama Amina ta bata labarin abinda ta gani, zata yi magana ya rufe Mata bakin ta, drip din hannun ta ya cire sannan ya kama hannun ta suka fito dakin ya shiga da ita har gaban gadan Abdallah, beyi magana ba Amma abinda ta gani ya bata amsar komai ba, ita koma ma yarda yake nufi ba, zata dauke Shi a matsayin d'an ta,

Kallan Baffa tayi sannan ta kalli Abdallah, da yake motsi da Ido, ta kalli hannun shi, kasa furta kalma Daya tayi kawai ta rungume Shi? ta fashe da wani irin kuka mai cike da radadi, a hankali Abdullah ya fara bude idan sa Yana sauke wa akan matar da ya gani rungume Shi,tana kuka bega fuskar ta ba, amma nutsuwar daya samu baza fadu ba,

Baffa ne ya dago ta ya rungume ta, tana cigaba da kuka sosai, binsu da Ido kawai Abdullah yake ganin mutane guda biyu a kansa har Baba na uku, Akan Baba ya tsaida idan sa, hakan yasa ya tako yazo wurin Shi, ya rike hannun sa gam,

yace'' baba na wannan da kake gani sune Iyayen Ka, na tabbatar da hakan, idan kana so akara tabbatar wa sai maku DNA test, kaji ko Baba na?"

Lumshe Ido yayi ya Bude, a hankali bakin sa ya shiga fadin, Ummusalma, Ummusalma, Kara kunnan sa

Baba yace'' ummu?"

Girgiza masa Kai yayi, ya kuma cewa Ummusalma,

Baba yace'' kauwar Ka?"

Daga Kai yayi alamar eh,

Numfashi Baba yaja yace'' ta tafi gida Amma zata dawo zuwa anjima kaji?"

Lumshe Ido yayi ya kuma budewa Yana kallan su Baffa dake kallan sa, daga nan Baba yace zai Kira likita ya kamata su fita, suna fita suka ga, Amina

Inni tace'' ina San ganin Walida ta,( sunan da Inni kece mata) ina san na ganta"

Baffa yace'' bansan dakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login