Showing 120001 words to 123000 words out of 173457 words

Chapter 41 - A BAKIN WAWA (AKANJI MAGANA) COMPLETE

30 Oct 2025

3926

ai irin Abu banann Bana mantawa dashi ai,

Mas'ud yace' kunsan de Zan Rama ko?

Binaif yace' aikuwa zakayibta ramewa, nikuwa nace Ka Rama marinka?

God bless you BB ba Rama ba Amma very soon za Rama tacigaba da Shiga min hanci idan na tashi fato ta fitt zan? fatota, kici gaba,

Tace' bakyau de tuna abinda ya wuce,

Wanne Hadithn?

Zaki ce ba kyau?

Banza tayi da Shi, ganin inda suka zo yasa yace' laa gidan Abban Khalid,

Da bakinka kamar na loro,

Kwafa yayi yace' naji Tou,

Horn yayi Mai gadi ya bude masu suka Shiga, yayi parking suka fito su agaba sukuma a baya da sallama a bakin Shi ya Shiga, amsa masa akayi,

Matar gidan na zaune da yaranta mata mazan sun tafi masallaci,
tace' wanake gani haka?
Muna da manyan Baki gaskiya,

Karasowa? suka yi? tace' Ku zauna zauna, sai da suka zauna yaran suka gaida su suka tashi, sannan suna suka gaisa
tace' Baku da kirki Sam Binaif shikenan tun bayan rasuwar Ummi befi zuwanka nawa ba, shiru babu amo ba labari sai kawai mukaji wai kayi aure,

Sunkuyar da Kai yayi yasan be kyauta ba Kam, tace' shima a wurin Safiya naji, haka akeyi?

Takalli su Mas'ud tace' Ku mahaka da kuna Dan zuwa De amma daga Baya sai yayan Ku ya koya maku rashin kirkin Shi ko?

Shiru sukayi, Basu tanka ba, Binaif ne yace' ayi hakuri Hajjo Insha za'a gyara,

Tace' a'a yanzu ma idan ba sa'a Amarya ce,tace azo,

Murmushi Binaif yayi yace' Bari muyi sallah,
Tace' kuje to sai kun dawo,

Tace' Amarya ya sunanki? Tunda ko gayyatar mu ba'ayi ba,

Murmushi tayi tace' Ummusalma,

Kice sunan manyane,Bama fada ba, to muje daki sai kiyi Sallah ko? Tashi sukayi tana binta a baya har sukaje dakinta,
Tace' kiyi ko?

Sannan ta fita, toilet ta Shiga ta watsa wa fuskar ta ruwa Dan Kar ace batayi ba, ta rike Nikaf din a hannu, ta fito ta zauna, ta jima a zaune sannan aka shigo da abinci, sai ga Hajjon nan ta shigo itama,

Tace'sauko kici abinci,

Ummusalma tace' a'a na koshi,

Bazade kuci ba,daga ke har su ko?

Murmushi tayi tana,kanta a kasa,

Ummusalma tace' Anty ummi fah ?

Hajjo tayi murmushi tace' Ummi duk inda aka Kai mace Ummi ta Kai, Tunda aka auri Ummi bamu taba samun wani sabini ba,duk muna zuwa can Spain Amma ita bata zuwa nan,duk zuwan da zamuyi ko zaizo to zata bada tsaraba akawo min, haka zaiyi ta Mita Shi bayasan Kaya, Amma a haka take aiko min, ban dauke ta a matsayin kishiya ba, haka kawai na bata wani matsayi na kawa kuma 'yar uwa, ni kaina naji rasuwar ta,

Tace' kinsan tana da ciwon zuciya?

Bansani ba,sai da tazo nan da bata da lafiyar nan Amata aikin nan taki sai bayan ma ta rasu nake ji,

Tace' kayanta nacan fah?
Suna can ai,ba'a dauko ba, dayake har yanzu Yana zuwa jiya ma ya dawo daga can Spain din,

Tace' zoki gaisa da Alhajin,

Sannan ta taso suka Shiga parlourn sa, anan suka ganshi suna ta zuba shida su Mas'ud, Shigowar su yasa su yin shiru,
Gaisawa sukayi? dayake a kasa ta Zauna,

yace' Mai sunan Manya da kin zauna asama ni ban surika,

Hajjo tace' aikuwa de mu nan ba'a mana wannan kunyar kode,

Daga nan kuma aka fara hira duk Rabi na Anty ummi ne,
Sai wurin karfe goma sannan suka masu sallama suka tafi,

A mota suna tafiya tace' Zan sha ice cream,

Yace' wayace maki idan ana period ana Shan Abu Mai sanyi? .....



By: ```Hijjart Abdoul```
?? Cwthrt =?? ? _Akanji magana_

? ?
?
? ? 43


Tace' sabida me?

Yace' Shan abun Mai sanyi sosai sanda ake period yana da zubar Shi a bangon manhaifa bayan wasu shekaru, zai jawo uterus cancer or? tumor,

Tace' ya akayi kasani?

Be kamata ba ko? Ni nasani ke Baki sani bako?

Nidai bance ba,

Yace' cin cucumber ma Yana Toshe wasu abubuwan period a bangon mahaifa hakan na iya sa Miscarriage,

Shiru tayi bata kuma cewa komai ba,
Mas'ud yace' wai me kuke cewa sai wani kuskus kuke yi kudai, mu ba mutane bane baza'ayi da mu ba?

Mus'ab yace' menace maka? Daman ai na fada maka dazu dazun nan,

Mas'ud yace' ai naji yanzu,kaga wannan Mai fuskar masallacin nan kaidai a barta kawai,

Tace' chatty Ka dameni,Zan sa a ajje Ka, kabani a hankali tam,

Yasan shima ba karamin aikin bb bane ya sauketa shiyasa ya canza maganar da cewa'' wai yaushe Ummancy zata dawo ne,

Mus'ab yace' Umma ita da garin nan sai bb ya haihu,

Sai bb ya haihu ko sai waccan aljanar ta haihu,
Sai kuwa ya dawo tsakiyar su,
yace' yaushe zaki haihu da?

Juyowa tayi tace' gobe,

Hhhhh gobe fah, kina wasa kyanta ace bayan sallan cin nama ki haihu, kuyi addu'ah yaran nan yayi kama Dani, zakuji dadin Ku,

Kaga Ka koma baya,kana cika min kunne da surutu kawani zo Ka zauna a tsakiya sai kace wani yaro,

Laaaaa gwara ni ai badaga Baya bakina ya bude ba, ato

Binaif yace' chatty Ka fita idona, na fada maka Baka ji ko?

bb why chatty instead of Ka hanata fada Amma shine kake fada? Haba bb,

Mus'ab yace' kaima Ka hakura kayi shiru kaki,

Juyowa yayi yace' Kai bafa nasan reni, Ka kiyayeni kasan na wuce Ka ko?

Dame Ka wuceni?

Budurwa mana,

Atare su Duka ukun suka saki tsaki, Mus'ab yace' Amma lalle ma dako hiran Baka iya ba? Kai nifa yanzu Zan iya hira da yarinya, sabida wurin aikin mu wayanci Matane, kagane?

Fada a Baka ba?

Suna yi har suka karaso gidan mus'ab ne yaje ya bude gate, yayi parking suka fito suka Shiga ciki, a parlour suka zauna ta jingina da jikin sa, gyara Mata yayi ya kwantar da ita a cinyarsa ya cire Mata Hijabi, ya fara shafa Mata Kai,

Yace' bacci?

Daga masa kai, tayi alamar eh,

Yana kallanta yace da su,
Ya aikin Ku,

Mas'ud yace' aiki ta fara wannan aljanar?

Dagowa yayi ya zabga masa harara,

Mas'ud yace' a,a fah Naga ita kake kallo to na dauka magana kuke,

Mus'ab yace' komai Yana tafiya Normal,

Mas'ud yace' ehh haka ne komai qalau qalau,

Mas'ud ya tashi ya Shiga kitchen ya hado cornflakes yazo Yana sha,

Mus'ab yace' Ina nawa?

Kace kana so ne?

Amma kasan idan nine da Kai Zan hado ko?

To ban hado ba,kowa yana da hannu,kafa,Ido,sai kaje Ka hado nadena yiwa Gauro bauta ato,

Mus'ab yace' na Shaka, time will tell,

Shima tashi yayi ya bude fridge ya dauko yaga fruit salad ya a cikin bowl kawai ya dauko, ya dauko spoon, ya fito,

Ya zauna yana sha,

Mas'ud yace' Kai, meye wannan kake sha?? Kuma ko Ka hado Dani ko? Dan tsabar rowa, Bama hadowa kayi ba wannan dauka kayi, Dan banga Ka jima ba,

Dora kafa yayi Akan center table Yana shan Kayansa,sai da yasha spoon biyar ya dago,
yace' kasa Gauro Shi daya yake hada abincin sa, sai hakuri fah,

Binaif girgiza Kai yayi ya dauketa da ta Riga tayi bacci yayi dakin sa da ita, fitowa yayi ya gansu suna dramar su, ya wuce dakinta ya dauko mata kayan bacci, yazo zai wuce,

yace' idan kun Gama ga key nan ku dauki nan Ku rufe mana gida sai da safen Ku,

Sun jima suna dramar su sannan suka tafi daki, shima a dakin sai da aka sha rigima da suka kwanta kuma aka fara hira.

Sai da yayi shirin baccin sa tsab? yasa mata rigar baccinta? dukda yasan ta? tashi dama bawani dauketa yayi sosai ba, ya kashe wutar dakin, ya kwanta ya janyota, tana gaba shikuma Yana Baya, hannun sa na yawo a jikinta,

yace' nafa dauki shawarar Mas'ud,

Shiru tayi irin Mai baccin nan,?
Yace' ohh baza kiyi magana ba ko?
Namma shiru, yace' to shikenan Bari Nayi abinda bakya so, tunda kinki kulani,

Da sauri tace' na'am me ma kace?

Murmushi yayi yace' ai kinji,

To wacce shawara ce wannan? Ya Baka kuma?

Ya kamata ki haihu bayan layya, aikin Santa,

Tace' kaiko?

Danayi me? Daman Nayi missing dayawa gobe ne ko?

Ehh gobe bakonka zai zo,

Yace' ba wannan ba,

Juyowa tayi ta kwanta a kirjinshi,
tace' nikam kadena wannan abun Bana so, wani irin nakeji,ba dadi,
Wanne Abu to tunda ba shiba?

Yace' yau fah kwana uku,

Wai meye kwana uku,

Kekam Baki da gane Abu Sam, kuma yanzu zaki zo ki cucen, matsa can ki kwanta,

Dariya tayi sosai sannan,
tace' kafin Ka Rama ba?

Ohh kin gane wannan Kenan ko? Zan kuwa rama,

Rungume Shi tayi dakyau tace' bacci nake ji kamin addu'a,

Tama sa peck tace' Saida safe Mai gidanaaaa,

Matseta yayi a ajikinsa yace' maimaita,

Tayi bacci fah,

Murmushi yayi yace' to shikenan sai da safe,

Tace' ban yarda ba, da abinda Ka Shirya,

Nima fah baccin nake ji, me Zan Shirya kuma?

Bata Kara magana ba shima shirun yayi,Yana cigaba da shafa ta, yasan ba bacci zata iya ba,tunda tace bata so, sai da bacci yayi gaba da Shi sannan itama ta yi.


? ? Asuba tagari





Yaseer yace' yanaga kin biyo mu Naga daga gidan ku muke ko karatu zakiyi?

Tace' ehh zanje wurin ya Sameera ne,

Mezata Baki?

Ina ruwanka, bafa nasan sa Ido,

Karasa Shiga cikin gidan sukayi tace' ina ne dakin ta,

Yusuf yace' Sama zaki hau,zaki ganshi na farko shine,

Hawa Saman tayi,tana zuwa ta Shiga tare da sallama,tana kwance akan gado ta amsa,
tace' ummu kece?

Ummu shigowa tayi ta zauna a bakin gadan, tace' nice ya Sameera ya gida? Ya jikin Abba kuma?

Tashi zaune tayi tace' da sauki,

Tace' ya ganki haka? Baki da lafiya ne?

Murmushi tayi kadan tace' lafiya ta qalau kawai de banji dadi ne,

Ayyyaah sannu, wayarta ta gani a Kan bed drawer hakan yasa ta ajje ta ta, a kusa da ta sameera,

tace' ya Sameera tuba nayi,

Tuba kuma Ummu neme Kenan?

Kedai Bari, kinsan munyi sauka ai,

Eh,

To kuma kinsan ba hadda bane, shine in fada maki duk na manta wasu wuraren damma wai fah a haka Karatun ya ginu,

Sameera tace' ai daman indai Baka biyawa to da matsala, zai gudu ne ya barka,

To shine fa nace gwara nazo kike min, shine Mama tace nake zuwa wurinki,tunda kina gida duk dare kamar karfe Tara zuwa goma mun Gama sai su Yusuf su rakani na koma gida Koma kawai nake kwana a nan,tunda yanzu ke Daya ce mama bata nan,daman mama na tana ta so kuyi zancen,itama za suje London gano Uncle Dina, kinga sai muke kwana tare mu tashi tare daman Bani da kawa shikenan Yaya Sameera tazama kawataaaaaa,

Murmushi Sameera tayi kawai, tace' to shikenan Amma kinga yanzu Zan fita,

Naje to na rakaki mana, banan kofar gida ba?

Shiru Sameera tayi tana kallan ummu, tana wani tunanin ta daban, Ganin haka yasa ummu matsawa kusa da ita,
tace' Yaya Sameera akwai abinda ke damunki ko? Dan Allah ki fada min, komeye idan za iya taimaka maki Zan taimaka,ko da Addu'ah ce ai na rage maki sosai, Dan t fada min meke damunki? Jinyar Abba?

Hawayene ya zubo a idanta ummu tasa hannu ta share Mata, sannan tace' Ummu bazaki gane ba,? ummu wannan shine abinda nake tsoro gashi kuma yana daf da faru ko kuma nace ya faru,

Sai hawaye, zuciyar ummu ce ta karye batasan taga ana kuka gashi yarda take Mata maganar ma kadai ya isa ya karyar da zuciyar Mai sauraro, Kara damke hannunta tayi,
tace' ki fada min ko mene, Insha Allah zamu Sami mafita,

Murmushin takaici tayi tace'........



By: ```Hijjart Abdoul```
? ?? Cwthrt =??: ? _Akanji magana_
??

? ? 44

Tace' Ummu na? fada cikin tarkon San mutumin da besan inayi ba, be dauke ni komai ba sai kawa,

Ban fahimce ki ba, yaya Sameera me kike so ki fada min?

Ummu, nafada cikin soyayyar wani, watakila ma Shi Yana can Yana San wata, Shi ake kira so maso wani, bantaba San wani da namiji Sama dashi ba watakila ma Alhakin wasu ne ke Bina, bansan yarda zanyi ba,

Kiyi hakuri, Insha Allah komai zaiyi daidai, Amma bakya tunanin? Baya San wata dabi'arki ? Shiyasa ma ya dauki a matsayin kawa?

Bansani ba,

Ya sunansa?

Mas'ud,

To mezai Hana kawai ki fada masa?

Ko sansa zaiyi ajali na,bazan taba fada masa ba, nasan mena keyi,?

Shikenan to ya Sameera ina da shawara,

Tame Kenan?

Baki da Dan biscuit haka? Alawa de haka na Dan sha, so nake kawai naji ina Dan cin wani Abu,

Tashi tayi tace' Bari na dauko maki cookies,

Tana ganin ta fita tayi sauri ta dauki wayarta tasa a silent tasaka a kasan pillown ta karma taga haske,

Bata jima sosai ba,ta dawo dauke da cookies din, ta bata ita kuma ta koma ta zauna, ci fara yi kadan kadan,

tace' ko mu Bari sai gobe yanzu kinga Mama ta kirani wai na koma gida dare yayi,

Tace' to shikenan sai da safe,

Fita tayi daga dakin ta koma dakin su yusuf knocking tayi a bakin kofar,
yaseer yace' waye?

Nice nan,

Me zaki mana,

Ba ruwanka nazo ba,

Bude kofar tayi ta Shiga suna kwance kowa ya danne kan waya Yana fama,
tace' Dan Allah ina San kumin abu,

Yusuf yace' me Kenan? Harda su hada mu da Allah yau,

So nake yau Daya kawai Ku zauna da ya Sameera kuyi hira da ita irin ta 'yan uwan taka Dan Allah,

Meyasa to?

Kawai inasan hakan,

Yusuf yace' Kunyi magana da yaya salama ne?

Idan kaje Ka tambayeta,nidai ga abinda nace,sai da safen Ku,

Ya fice ta bar su anan,

Tashi sukayi suka Shiga dakin ta, ganin ta a kwance tana tunani yasa,
Yusuf yace' ya Sameera lafiya?

Tace' yusuf yau kuma?

Yaseer yace' Baki da lafiya ne?

Kara sawa ciki sukayi suka zauna a bakin gadan,

Yusuf yace'? mama ta Damu da rashin zuwanki, me zai Hana gobe kije?

Yaseer yace' kullum sai tayi kuka,

Tace' shikenan? Abinda ya kawoku? Naji tou zanje, Ku tashi Ku tafi,

Yaseer yace' a,a mun kawo maki wani saban labari ne fah,
Daga nan kuma suka fara wannan yayi wannan yayi wannan ya Hado nashi wannan ya kawo nashi, tuni taji zuciyar ta wasai babu wanj damuwa kuma itama ta warware sosai suna zuba zancen.

Bata taba tunanin younger brothers will make you laugh even when you are sad. And make your life more charming and Happyyyy,

Having? a? Brothers is blessing.....



Yaushe za'a sallame mu doctor?

Doctor yace' ehh zamu gani zuwa gobe lahadi sai mu sallamake, Amma fah bed rest na kwana uku zuwa sati,

Yace' to shikenan, Allah ya kaimu,

Mama da ta shigo yanzu shikuma likita na fita, ta samu waje ta zauna,

tace' Alhaji dazu kana bacci lawyern Ka yazo yace za'a daga ne tunda Baka da lafiya ko a za'ayi wannan Monday din,

Yace' naji sauki, ai babu abinda za'a fasa, sai nadawo da Duka kadarata ta dawo halalina,

Tace' Allah de ya bamu sa'a,

Yace' idan Allah yasa na dawo da kadarata kasar nan zamu Bari, gaba ki dayan mu kuwa,

Amma Alhaji hakan shine daidai,muje muyi rayuwar mu cikin kwanciyar hankali,

Bari kawai, nasan kudin da Zan samu a wannan shari'ar ai dayawa, ga sata ga karya,ga cin amana duk Shi daya,

Tace' Allah ma zai bamu sa'a Insha Allahu Rabbi,

Shiru sukayi na wani lokaci kafin yace' Ina Sameera bata Zuwa ta dubani,

Mama tace' tun sanda tazo din nan bata Kara zuwa ba, har yau kuwa,

Shiru yayi na wani lokaci kafin yace' idan komai ya kammala kawai ta fito da miji ayi Mata aure,

Komai dai yayi daidai Alhaji wannan duk Mai sauki ne,

Mai sauki ? Shiyasa Naga kullum kina kukan rashinta ai.



('('('('('('('

Tunda ta tashi daga bacci ta gyara ko ina tasa turare? da freshener da kullum sai tasa ko tayi Shara ko batayi sai kaga kamar an share duk bayan kwana biyu take gyara gidan ta,ba Yara ba, ba Baki ba, ta kuma saki labulaye ta kunna ac, tuni zakaji wani sihirtaccan Kasala Yana sauka a jikinka da dadi jiza kayi bacci kawai kake bukatar yi da hutawa,
Bayan ta gama ta Shiga kitchen shima ta gyara sannan ta daura breakfast dayake tasan za'ayi Bako tana Gama breakfast tayi lunch bata ita ta Gama ba sai shadaya, ta jera breakfast din a dining sannan taje tayi wanka, riga wando tasa masu kyau rigar fara da ja ja a wuri bottle din shikuma Wandan ja ne, sai tasa jan Vail tayi kyau sosai gashi yau har da su goga pink lip bakinta shape din love sai ya Kara fitowa gashi ta tsuke Shi, tasa takalim ta fito.
? Dakinsa ta nufa har lokacin bacci yake, ajiyar zuciya tayi tazo kusa dashi ya zauna tana kallan fuskar Shi, yarda yake bacci, murmushi tayi ta kai hannunta ta shafa shi, ya kifta ido, ta rufe Mai hanci da baki tuni ya bude Ido ganin ta tana murmushi yasa Shi cire hannunta,

yace' wannan muguntar fah?

Murmushi tayi Mai kyau Wanda dimple dinta ya Loma,
tace'? Ka dameni da munshari,tun dazu nake tashinka kaki Ka tashi,

Mika yayi Akan gadan ya tashi zaune,
yace' nine ma ke, karewa.

Aikuwa ni banayi,

To da kika tasheni mezaki Bani,

Bakomai kawai Ka tashi kayi Wanka, nake ganinka,

Hmmm ke gashi ba..mstw,
Wai ma yaushe ne wai?

Yaune mana, zuwan bakon Ka,

Mtsww ke kin damu da zuwan sa,

Kaima Ka damu,

Naji tou, tashi ki hada min ruwan ka,

Ai na hada,

Yanzu na huce ai,

Be huce ba,

Kince fah kin dade kina tashi na kinga ai ya huce, kuma daman yau kinyi lefi,

Nashiga Dakin kakata menayi? Kuma ni sarkin laifi,

Yace' Baki gaida Dani ba,

Matsowa tayi kusa dashi sosai tace' baby ina kwana? Ka tashi lafiya?

Lumshe Ido yayi ya bude yace' Baby? Ni? Woww,Kara fada muji?

Kafe bakinta yayi da Ido, ta bude Baki zatayi magana Kenan taji nashi ya ciki, sun jima suna aikawa da juna sako, Vai din kanta ya jima da fita,sai kuma ya saketa ya rungume ta zuciyar Shi Yana bugawa da sauri sauri, sai da ya daidaita kanshi

yace' ya naji lema a kanki,be karasa bushewa ba,

Turo Baki tayi tace' to tunna jiya ne,

Yace' ohh haka ne fah, Amma Zan duba da kaina sai na tabbatar,

Saida ya sankan ce, tace'
Haka Yana da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login