Showing 159001 words to 162000 words out of 173457 words

Chapter 54 - A BAKIN WAWA (AKANJI MAGANA) COMPLETE

30 Oct 2025

3944

rabo na ni zanyi nan ko sake ni ko Kar ka sake tafiya zanyi".

Numfashi yaja zuciyar sa na masa kuna sosai da sauri ya tashi ya hau Sama ya sha maganin sa ya kwanta, Yana tunanin inda zai ga Ummusalma Dan tabbas ya ganta da Idan sa.

"Allah yasa na ganki na nemi yafiyar ki ki yafemin ki yafemin".

Bama iya sanin abinda yake fada kawai wannan ne yake zuwa masa bakinsa Yana furtawa.

Mama kuwa kayan ta ta zuba tsab a akwati ta saka doguwar Riga da mayafi ta hada? duk wasu important documents nata ta zuba a cikin jakar hannu ta janyo jakar ta ta Shiga dakin sa, daga bakin kofa ta tsay?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
a.

tace, "to Alhaji Mahmud ada a yanzu kuma Fakiri Mahmud nayi nan bazan iya dauka ba ace kullum nice Zan keyin Abu a cikin gidan nan ko Ka sake ni ko Kar ka sakeni duk uwar uban su daya".

Ta bankoda kofa ta fito tana sauko wa suna shigowa.
Yusuf yace, "Mama ina zaki?"

Tace, "Dubai Zan tafi".

Yaseer yace, "ko yaya Sameera zaki siyowa Kaya".

"Hmmm Yara Kenan tafiya zanyi nagaji da Zama a gidan nan kuci gaba da Zama da ubanku da ya Zama dolen ku amma Bani ba kunga tafiya ta".

Da sauri suka sha gaban ta.
Yusuf yace, "Abban sakin ki yayi?"

"Wanne saki? Nice nayi ra'ayin tafiya da Kai na babu wani saki".

Sameera data sauko Dan zuwa kitchen ta zuba abinci taji abinda yake faruwa.

Karaso wa tayi da sauri ta rike jakar tace, "Dan Allah Mama karki tafi ki barmu".

"Ke Dan uban ki sanda nazo gidan nan ni kadai na tafi yanzu ma ni kadai Zan koma ba shikenan ba?"

Durkusa wa sukayi suka rike ta suna kuka sosai suna rukan ta Banda Yusuf da zuciya ta fara ciwo Shi Yana kallan su Yana kallan ta kafa tasa ta hanka da Sameera data rike kafar ta Saida ta bige da jikin stairs din su goshin ta ya fashe kadan da jini amma bata ji ba ta kuma tashi zata ruko ta yusuf ya tare ta, haka yaseer ma hannun tasa ta falla mishi ta ture Shi tare da Zan jakar ta ta tafi yaseer da gudu zai bita Yusuf ya cakum Shi.

Yace....




By: ```Hijjart Abdoul```
? ? Cwthrt =??* ? ? _Akanji magana_



? ?? 59



Yace, "Sai me dan ta tafi? Ta nuna bata san zama da mahaifin mu da mu kuma, ba Shikenan ba? Kowa ya tafi yayi rayuwar sa muma zamuyi raguwar mu cikin farin ciki da kaunar juna munan zaki dawo ki tarar damu".

Wani murmushin takaici yayi Yana kallan ta ta tsaya tana Jin abinda yake fada.

Yace, "Hmmmm kin tafi ne sabida Abba beda ko sisi ko? Kin tafi ne sabida yayi karayar arziki ko? Kar kidamu Shi ai kudi ba dashi ake zuwa lahira haka ma ba daura su ake a wuya ana yawo ba naga dubban mutanen da suke rayuwa babu ko sisi Naga mutanen da suke cike da farin ciki Basu da kudi idan kin tafi baza mu mutu ba bakuma zamu ji ciwo ba kwarzane Daya bazai rago daga jikin mu, ki tafi duk inda zaki tafi".

Kallan Sameera yayi ya nuna ciwon da taji yana jini.

Yace, "lokacin da kika dawo zan nuna maki abinda kika mata Akan hanaki tafiya da tayi daga karshe ki gode wa Allah 'yar ki bata sallawan ta ba ta Shiga duniya Allah ya tsaida abun iya haka".

Juyowa ta danyi tana kalla shi, sannan kuma ta juya.

Tace, "Yusuf kenan na yarda kai yaro ne, Zan tafi bazan ma dawo ba bare har na ganku I knew lokacin da Zan dawo gidan nan ya tashi daga gida ya koma kango me Zan dawo nayi kuma? Allah ma ya sauwake ai naga ba yayi gaba na Baya kuwa anan a Baya zai kare idan Banda abinda abinka waka taba gani yayi arziki a lokacin da ya girma? Ai babu sannan Mai kudi har yau Mai kudi ne marar kudi kuma har yau marar kudi ne situation din baya canzawa ko ina kuwa kaje a fadin duniya kaga na tafi".

Daga nan taja jakar ta tayi gaba, kuka suke sosai Yaseer da Sameera hada su yusuf yayi ya rungume wani hawaye ma dumi Yana zubo masa. Abba kuwa wani irin tausayin su yaji sun taso sun Saba ganin ta yanzu kuma ta tafi zuciyar sa kuna take sosai a hankali ya juya ya tafi dafe da zuciyar sa dake masa zafi gashi be jima da Shan magani ba kwanciyar yayi Yana damke takardar dake hannun sa ta sakin ta da yazo bata.

Cikin parlour ya mayar su ya zaunar sannan yaje ya dauko fisrt aid yana gyara mata ciwon ta sannan ya fara rarrashin su dakyar ya samu sukayi shiru duk da shima zuciyar sa tasa kukan yake so yayi ji yayi duk wani haushin Abba da yake ada sai yaji ya dena ya tattaro da na Abba da Wanda yake yiwa Mama Duka ya hada Mata Yana bubbuga bayan su ya samu suka yi bacci kowanne ya kwanta Shi sai anan wani hawaye ya zuba masa yasa hannu ya goge sannan ya haura sama dakin Abba a kasa ya ganshi Yana numfashi dakyar da gudu yayi kansa Yana Kiran sunan sa Zuwa yayi ya tashe su suka yo dakin da gudu suka ciccibe Shi suka sa Shi a motar da tayi saura a gidan sannan sukayi asibiti suna zuwa aka karbe Shi aka Shigar da shi sunan nan suna safa da marwa hawan jinin sane ya tashi ga damuwa wanda yake nema ya taba masa zuciya.

Su Duka anan suka kwana daman anyi hutu babu makaran ta kwanan su biyu ba'a sallame su ba a kudin da ya Basu na makaran ta anan suke biyan komai da komai.


('('('('('('('


Baffa da uncle sai Binaif a cikin wani gidan Mai Dan Karan kyau dashi upstairs ne gidan yayi kyau sosai gidan Baffa Wanda suka Gina masa sosai gidan yayi kyau ba kadan ba, Sai da suka Gama gani.

Baffa yace, "amma zaku zo mu zauna koda na kwana Daya ne kafin su Mas'ud suyi aure ina San Naga family na a hade Dan Allah".

Kowa rike hannun sa yayi.
Binaif yace, "haba Baffa babu zancen hada mu da Allah kaifa babammu ne umarni kawai zaka bamu mubi".

Uncle yace, "haka ne Baffa Kai da su Baba duk Daya ne Kaine de Ka haife mu su kuma suka Rene mu ko cawa kayi su bar maka 'ya'yan Ka zasu barma".

Murmushi yayi Mai kyau yace, "kuma bazan ma ce ba har abada yarda duniya tasan Kai Dan sa ne haka zata cigaba da daukan".

Tare suka fito suka tafi gidan Baba sukayi Baffa ya ruki alfarmar a bashi su Baba.

Baba yace, "ni yanzu Banda iko Akan su ai sunyi aure fa ko Ka manta? Suna da ikon kansu mu namu idan sunyi ba dai-dai ba shine zamu musu fada".

Baffa yace, "nagode sosai de har yau ina godiya".

Baba yace, "ai bikin ma ayi acan a gidan naka shikenan ma kawai sun huta zirga zirga".

Baffa yace, "to shikenan Allah ya nuna mana".



('('('('('('


Sun tare a gidan su kowa Yana nan amma Binaif da su Mas'ud ba'anan suke kwana ba a gidan Binaif suke kwana da safe kuma sai su zo suci abinci anan.

Ummusalma kuwa da 'yar ta wacce suke ce Mata pretty Mas'ud kuma yace Mata genios? babu Wanda yake Kula Shi bare ma ayi dashi sosai suke samun kulawa wurin jegon su bata musu idan aka ce tayi yi take yi.

Suna zaune a parlourn kasa iya su ya su yau sati biyu Kenan dayin suna Pretty tana hannun Ummu Dan ita Dan tazo babu Wanda yake daukan ta ko Inni ce ta dauke ta a wurin zata zauna har sai an bata ita.

Mas'ud yace, "Biki saura kwana 10 hehehe waya ganni a babbar riga".

Ya fada Yana washe baki yana wani kwalalo Ido.

Ummusalma tace, "taaab waya ga Aljani a kwabet".

Dariya su Ka saka masa shikuma ya daure fuska.

Yace, "nifa da kika haihu kin ma fi surutu wallahi ko mutum be maki magana ba sai kin masa ni daman a rashin maganar ki Kian zauna har yanzu Dani ji dadi".

"Chatty kake Jin tsoron Allah Naga sanda bana maganar kafi kowa Jin haushi na yanzu ma?"

Neena tace, "taaab inaga Ya mas'ud sanda kuka hadu yarda kake bada labarin nan de lokacin tana magana".

Mus'ab yace, "Neena kin kuwa Santa a lokacin?"

Mas'ud yace, Kai kyaleta wani irin ta fimu sanin ta din nan".

"Shekara nawa kuka yi da ita ne?"

"Shekara har biyu mukayi da ita".

"Nima kusan hakanne ai amma nidai nasan tana magana in fada maka wataran har tazo ta tafi daga school bazata ce uffan ba".

"Caab Dani ne ai ko taab ai sai tayi".

Haka suka ci gaba dayi wannan yayi wannan yayi can kuma akayi shiru kowa yayi shiru.
Kallan su tayi taga kowa hankalin sa na kan waya kawai ta tuntsire da dariya kallan ta kowa ya dawo dashi gare ta da'alamar tambaya.

Binaif yace, "Mi Amor what's?"

Tsagaita dariyan tayi tace, "wallahi Chatty na tuna".

"Dana yi me?"

"Dan Allah karki tafi wallahi ina sanki nama fi Binaif san ki kinga nadena ce maki aljana na dena ce maki komai na dena tsokanar ki nadena fada da dake nidai Kar ki mutu kinga har Anty Ummusalma Zan ke ce miki karki tafi ki barni Dan Allah kinji I love you so much Walidan Inni kinga ma ko..."

Wurga Mata pillow yayi yace, "kuji sharri fa kida kina cikin halin wuya taya ma kika San wannan nifa bansan sharri nidama idan nayi aure ..."

"Babu Wanda zaije gidan Ka idan kuma Ka haihu babu Mai daukar maka yaran Ka".

Mus'ab ya Kara sa.

Uncle yace, "kasan Mas'ud har mamaki kake Bani? Ace Sam Baka da kunya ko kadan".

Turo Baki yayi yace, "Ku ai kunyi auren shiyasa amma zaku gani ai babu Mai zuwa min gida Umma ce kawai bata min fada har Inni da Baffa ma duk ba zuwa zasu yi ba".

"Da wa zaizo muzo aka koyawa 'yar yarinya ta surutu da Mita da fada da tsoro ko me?"

Tashi yayi ya yo kan ta? tana ganin haka ta mike tayi Baya kujera suka fara Binaif kawai kallan su yayi ya girgiza Kai ya cigaba da Danna wayar sa.

"La'ilaha illallahu Muhammadur rasulullah yanzu Dan lalace wa mai jegon ce take gudu? Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un yau ni Zainabu Naga abinda ya fi karfina jego da gudu? Kaii abun nan da ake anya ke kika haihu kuwa? Waima ina su Iyayen naki ne ma wai? Yanzu Maryma din barin ki tayi kina dididar gudu haka?"

Binaif yace, "me kika zo yi mana? Kinzo kisa yarinya ta ta firgita ne ko?"

Kallan sa tayi da ranta da baci tace, "Dan zo Naga yarinyar da Baka fada min ba ko? Sai da ka fadawa duniya karewa ma sai da ta kwana sannan Ubanka ya fada min haushin da naji shine naki zuwa suna sai yau uban Ka ya kaga dama shima ya kawo ni".

Inni ce ta sauko tace, "Umma kece kika zo ashe? kuma shine suka barki a bakin kofa kina ta tsaye tun dazu aka ce gaki nan sai yanzu Kenan Kara so Umma".

Umma tace, "Alhamdulillahi sai yanzu na samu sirika 'yar arziki ai Bari na suka yi a tsaye ina ya rafka sallama amma a banza suna nan suna faman guje guje da danyen jego".

Murmushi kawai Inni tayi ta amsa jakar hannun ta tare da kama hannun ta tama ta wuri ta zauna ita kuma ta zauna a dan nesa da ita.

Tace, "Amma Inni anan zaki kwana tunda Baki zo da wuri ba".

Sude tashi sukayi Baya sun gaida ta suka hau Sama Binaif kuwa ko kallan ta be kara yi ba, Ummusalma ta kalli Ummu.

Tace, "wai ina su yusseer ne kusan Sati fa Kenan".

Ummu da gowa tayi ta kalle ta sannan ta sunkuyar da kanta.

Tace, "imm sun tafi fa wannan Kaduna wurin shiyasa kika ji su shiru".

Murmushin geden baki tayi tace, "ki Ramin su kice suzo nan dan 20 minutes".

Binaif yace, "Baki me tace bane ba suna Kaduna".

Bata kalle Shi bama bare yasa ran amsa ta ummu kawai take kallo ita kuma ummu taki kallan su tana kallan pretty.

Tace, "Kin Kira su ko kuwa?"

Wayar ta ta karba a hannun uncle sannan ta Kira su
Yusuf yace, "Hello ykk ya pretty".

"Lafiya qalau take zaku zo yau?"

"Ehh zamu zo Insha Allah".

"Kuzo yanzu".

"To shikenan gamu nan zuwa".

Kashe wayar tayi taki kallan kowa Ummusalma kuwa kallan ta kawai har ya Gama.

Tace, "meke faruwa".

Cikin sanyin murya tace, "Abba ne beda lafiya kuma sunce Kar na fada wa kowa shiyasa kiyi hakuri".

Bata ce komai ba ta kyale ta, Jin pretty ta fara kuka yasa ta dauko ta ta kawo mata ita Bata fara yi tana kallan ta.

Mas'ud yace, "saikin koya Mata kiwa ko? Kike wani kallan ta wai ke Uwar ta".

Harara ta Galla masa tace, "ina ruwan ka tunda Kai ba dauka zaka yi ba sai kayi shiru".

"Danna fada maki?"

"Bana so".

"Masifaffiya".

Banza tayi dashi ita kadai tasan halin da take ciki dan babu wata alama da ta nuna hakan. Basu wani Dade ba sai gasu nan sun zo da sallama suka shigo wani kallo da ta? musu yasa su tsaya wa a bakin kofa Basu Kara ba sun rigada sun san halin ta tun kuwa suna yara sun jima basu ga wannan bacin ran dake tattare da ita ba, Binaif ta mikawa 'yar ta tashi kowa kallan ta yake tana zuwa batayi aune ba ta kifa wa yusuf mari.

Yaseer yace, "ya..."

Shima nasan raban ya samu tana cigaba da kallan su, Dafe kunci sukayi suka sunkuyar da Kai".

Cikin tsananin bata rai tace, "Abban ku Kenan ba Abban Ummun ne ita Daya ko? Baza Ku iya fadan cewan Abba beda lafiya ba ko? Sai kawar Ku da Zama dolen Ku ko? Okay ko Dan abun da ya min ne yasa aka ki fada min".

dagowa Yusuf yayi yace, "dalilin Kenan yaya kiyi hakuri".

"To najima da yafe masa abinda ya min Ida ma shine saime kuma?"

Yaseer dagowa yayi ya kalle ta yace, "Anya yaya kina da zuciya kuwa? Anya zuciyar ki tana aiki? Kinsan me kike kuwa? Kin ma jima wato da yafe masa".

Wani banzan kallo ta wurga musu tayi tafiyar ta ya wuce daki tayi kwanciyar ta tana maida numfashi ta jima a haka? Binaif ne ya shigo ya rufe kofar ya zauna a kusa da ita.

Yace, "meyasa kika yi haka?"

"To su abinda sukayi yayi daidai Kenan Yusuf fa yaseer? Me zamu boye wa juna? Just because of ..."

Hade bakin su da yayi yasa ta tayi shiru bata Kara ba, Sai da ya nemi wuce gona da iri sannan suka sarara ya kwanta akan ta Yana sauke numfashi shafa kansa tayi ta fara yi sai da ya dawo normal.

Yace, "yaushe zamu koma ne wai nifa nagaji sati biyu fa ai ba wasa ba nayi kokari ko dan hug din nan ba min ba kike".

"Hmmm".

"Daya Kenan".

"Uhm hum".

"Biyu".

"Wai meye kake wani kirga abu".

"Babu komai kawai ina ga de rashin ki a kusa ni ya fara yasawa kin manta ni ne Amma bakomai karki damu Zan fanshe".

"To kayi hakuri".

"Meyasa aka Sawa pretty zulaihat".

"Kawai insan suna nan ne sosai da sosai shiyasa tun ina karama kuwa".

Murmushi kawai yayi ya rabo da ita badan ya gamsu ba sai Dan besan bata moment din su Yana Jin dadin haka.



Ana gobe bikin su ta shirya tsab suka fita ita dasu Neena da Ummu.


BY: ```Hijjart Abdoul```
? ? ?? Cwthrt =??* ?? _Akanji magana_


??
? ?? 60



Basu dauki mota ba haka suka tafi direct gidan Maman Sadiq suka nufa.

Tayi mamakin ganin su ba kadan musamman Neena da taje suna bata ganta bata ga Inni ba da yake Sunan yayi jama'a kuma da wuri ya dawo sosai suka sha hira, suna cikin hira Ummusalma ta dauki pretty tace tana zuwa.

Gidan kusa da Maman Sadiq ta kwankwasa shiru babu amsa kara Knocking tayi namma babu amsa sai da tayi da Dan karfi sannan taji anyi magana, ita kuwa matar gidan gani tayi tunda wannan din nan ya tafi shikenan babu Wanda ya kuma zuwa sai Shi kuma idan zaizo waya yake mata ta bude ya bata abinda zai bata ya tafi.
Shiru tayi har aka zo aka bude.

Tace, "sannu da zuwa shigo".

Dan murmushi tayi sannan ta shigo a waje ta zauna ganin tabarma da kayan wanki da'alama wanki take itama Zama tayi suka gaisa sannan matar.

Tace, "kawo yarinyar muganta".

Mika Mata ta ita tayi pretty kuwa idan ta ras a bude take kallan ta itama kallan ta take yi tare da sa Hannu cikin nata babu abinda take hango wa game da yarinyar sai kamar ta da Binaif sanda Yana jariri kwalla taji ta taru a idan ta tana kallan yarinyar tana Mata murmushi da gowa tayi ta kalli Ummusalma dake kallan su.

Tace, "ya sunan ta?"

Murmushi Ummusalma tayi tace, "zulaihat".

Fadada murmushin tayi sosai tace, "kice itiyi nace".

"Itiyi kuma?"

Murmushi tayi dakyau tace, "takwara ta nake nufi".

Itama murmushi tayi tana cigaba da kallan yarinyar sai anan hawayen ya digo daga idan ta tasa hannu ta share tana maida sauran zubowa.

Ummusalma tace, "Mama lafiya?"

"Bakomai kawai ina tuna yaro na ne".

"Ayyyaahhhh sorry, shima Karami ne?"

"Sanda na tafi na barshi Karami ne amma yanzu nasan ya girma dakyar ma idan beyi aure ba".

"Kamar ya Kenan? Kin tafi kin barshi fa kika ce Yana karami mekenan?"

"Amma daga ina kike?"

"Gida nan makwabciyar ki nazo shine nake tambayar ta ta taba Shiga? tace bata taba ba tana de Jin motsin mutum a ciki shine kawai nace Bari nazo".

"Ya sunan ki?"

"Ummusalma tace".

"Suna mai dadi".

Murmushi kawai tayi ta sunkuyar da kanta irin kunyar nan sai kuma ta dago.

Tace, "amma Mama meyasa kika bar yaran ki Tou".

"Labari ne Mai tsayi babu kuma Wanda yasan da wannan daga ni sai Hafsa sai kuma kawar ta".

"Wacece Hafsa?"

"Kishiya ta ce".

Irin mamakin nan tace, "kishiyar ki kuma? Shine zata raba ki da yaran ki tun yana Karami?"

"Kamar yarda nace maki labari mai tsayi".

"Amma mama baza ki iya Mai dashi gajere ba? Ina San nasani ko Zan iya taima maki".

"Salma kenan bansan taya Zan Baki labarin ba ban kuma san ya zaki dauki abin ba zurfi ciki na ne ko kuma San yaro na ne ya rufe min Ido bansani ba".

Hawayen ne ya zubo mata ta goge shi, Ummusalma tace,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login