Showing 27001 words to 30000 words out of 274760 words
da Alfaharin kasancewarta sirika a gareta. "Ummih akwai ado ga kyau again..." Ihsan ta fada a rnta. Krsowa tyi ta zauna kan kujera, kou gaisuwa babu tace, "ummih lafia..kou wani abune ya samu mijina.."
Karara sometimes ummih ke ganin rashin tarbiar ihsan, shiyasa take ganin hkrin Raslan dayake zaune da ita gashi sam bata shigar Arziki, ynzu hk riga da wandone matsatstse a jikinta, yynda wandon duk a farfarke yake wai crazy, cinyoyinta duk ana gani yynda rigarta kou cibia bata gma rufewaba, knta kam wani shara sharan dankwaline gashi tasha kitso attachment, har duwawu, uban nonuwanta kam duk ana hangosu ta sama. "Allah ya kyauta.." Ummih ta fada a rnta, a fili kam gyara watch din danyan gold din dake tsintsiyar hannunta tayi tace "Nop, KYAUTAR ALLAH ce babu lafia, tna asibiti..shine daddy yace a kiraki, muje dake,"
Wani irin kalolun bakin cikine ya tokarewa ihsan zucia har zuwa maqoshinta. A matukar kufle tace "Wacece kuma KYAUTAR ALLAH..."
Tsaf ummih tasan ta ganeta kawai iskncine da rashin tarbia irinna ihsan shine yasa take kara tambayarta wacece KYAUTAR ALLAH. "Yarinyar autar su daddy mna wadda take gun Annah *RUKAYYAH SABREEN* " UMMIH tahau mata dogon lissafi.
Wani irin arnen tsuki ihsan taja "mtwssssss....UMMIH wai tsinanniar yarinyarnan..dmn a kntane zakice inzo in baro aikina dake office 10:am fa za a nunani a television inada program..hba ummih wlhy dnasan itace bazanzoba..wlhy ba inda zanje." Ta fada kai tsaye, tna gyara zaman bag din dake cinyarta.
UMMIH ta zubawa ihsan ido harta gma maganganunta kna UMMIH tace "pls kada kiyi gaggawan rantsuwa, daddy ne yace a kiraki aje dake pls, in kika zuwa daddy zega lefina, knga tin farkon aurenku ni nyi ruwa nyi tsaki, zega kmr nice na hnki zuwa, kuma gun Annah ma matsala za asamu.."
Ihsan ta turo baki, "gaskia gaskia ummih.."
UMMIH ta amshe dacewa "pls mna my In low hba mna.."
Jin da takirata da in low seta danji sanyi a rnta knta yayi wani girma, irin ita in low din safana family ce, family masu tarin dukia. "Gaskia ummih saboda ke zanje amma dabadan hknba gaskia bazan jeba.."
UMMIH tayi smiling din jin ddh tace, "yauwa my beautiful in low, kijedin sbda ni knji..." Ihsan tyi murmushi ta daga mata kai alamar tou. Kare mata kallo UMMIH ta karayi kna tace, "bade a hk zakijeba kou.." UMMIH ta kare mgnr tna nunata up and down, da yatsa.
"Yeah a hk zanje me nyi.." Cewar ihsan tna qarewa knta kallo itama up and down.
"Bakiga me kikayiba kenan.." UMMIH ta fada cikeda mamaki.
"Yeah ummih normal normal ne ai hkn.." Cewar madan Ihsan
"Tabdijn! Yoooh kika tafi a hkn aini kuma na shiga uku! "
"Shiga uku kuma Ummih a gun wa?''
"A gun Annah mna, ai kika tafi a hk bakeba, harni sekin jamin zagi, a hknma ya aka kare, dan ALLAH ki temakeni a kawo miki abaya, kisaka" (Ummih na Business din abaya domin katon boutique gareta dukna abayoyi irin mnyannan daga dubu dari zuwa sama. )
"Kai nifa tsohuwarnanma ba son ganinta nkeyiba.." Ihsan ta fada tinawa da tyi da halin Annah.
Ummih ta hau waige waige ganin kou daddy ya taho, kana ta kame baki, tace. "Wouh! Rufamin asiri ki fada a hnkli, kada daddy yaxo zuwa nan yaji me kike cewa in shiga uku...hmmm tsufane ai se hkri.." Cewar ummih tna miqewa, ta nufa wani daki, dakin cike yake after dresses iri daban daban, tana ajiyesune domin masu zuwa siya a gida. Wata irin rantsetsiya ta zabo mata, me mugun kyau, bakace, me aikin peach da dark pink a gefe da gefe na kafadar abayar, sannan tsakiyar ansa wani ratsin Peach a gaskia rigar ta hadu. Dawowa tyi falon hannunta riqe da abayar zuwa time dim wayrta nata ringing a gaggauce ta karaso ta dauki wayar jin ringintone din tassn daddyne. "Na'am, eh tazo.. Eh mun shirya, afuwan gamu nan fitowa yallabai..." Cewar UMMIH cikin kissa. Ihsan de ta tsaya kallon ikon ALLAH ita abunma kunya yake bata yadda ummih ke mgna da daddy a yngance, Cikeda kissa. "Uhm ina zan iya..." Ihsan ta fada a rnta.
"Ungo jallabiar kisaka semu wuce knga daddyma tini yana can car yna jiranmu.." UMMIH ta fada tna miqowa ihsan after din.
Amsa tyi tna yabawa da kyaunta, kuma tabbas tasan wannan zata iyakai dubu dari hudu, dan yadda taji material din kyaunshi bna wasa bne, ga aikin jikinma ya zauna daram. Amsa tyi nan ta dora a kn kyn jikinta, ta yane knta da dankwalin after din nan da nan ta fito das da ita. Ummih ta kare mata kallo tace. "Dan ALLAH a hk bakifi ganin kyaunkiba.."
Ihsan tyi murmushi "ngde ummih..."
"Ummih tace kinfi hkn my inlow...laraba! Laraba!!" UMMIH ta shiga kwalawa daya dga cikin masu aikinta kira.
Ba jimawa wadda aka kira da laraban, ta karaso a guje, ta rissina tace . "Gani ummih."
"Ina Innah.." Ummih ta tambayi laraba, wadda baxata wuce 35yr ba.
"Tana kiching. ' cewar laraba
"Maza kirawota..maza-maza, daddyne ke jiranmu knsan halinsa.."
Laraba tace tou hadi da miqewa tna gaida ihsan. Aikou kallo bata isa ihsanba ballan tnama tasaran zata amsa mata gaisuwarta.
"Shegia me mnyan nonuwa..zubinki zubin arna..kai! Wannan shegia, da ace kirar kalangu gareta, da an bani, da kou kasama bazata takaba.." Laraba ta fada a rnta, dn ta tsani ihsan haushinta takeji sosai. Ba jimawa suka dawo falon da wata dattijuwa wadda ta mnyanta. "Ha"ah hajia uwar dakina, kuma uwar gidan daddy. " cewar dattijuwar yyndatake karewa ummih kallo, wadda a kallah zata haifa UMMIH.
UMMIH tyi murmushi tace, "kai innah baki rabo da wasa..laraba dauko min bag dina a gefen bed dina maza!" Laraba ta juya a guje ta nufa bedroom din ummih ba jimawa ta dawo da bag din, me jahilin kyau.qarasowa tyi ta miqawa UMMIH ta amsa bag din kalar plat shoe din dake kafarta kuma kalar kynta dan ummih akwai too match. "Inna kngade zamu tafi maybe mu dawo yau kou se gobe daddy be gayaminba..dan Allah a kula da komi da gidan baki daya pls, ga masu gadi da ALLAH a rinka basu abinci a kn kari.." Ummih ke fadawa innah yayinda suke takowa, zuwa harabar gidan inda car din dazasu shiga take. "An gma uwar dakina,,ALLAH yasa a dawo lafia uban giji ya tsare a gaida tsohuwar, dame jikin.."
"Zataji insha ALLAH.." Cewar UMMIH. (Innah itace ke kula da komi daya shafi gidan, itama me aikin UMMIH ce, Tin kafin a haifa raslan suke tare har zuwa unzu, Inna taje hajji da umra yafi a kirga. Dan duk inda zasuje da Innah suke zuwa.Innah ce abokiyar shawarar Ummih)
Har bakin car din sukarakosu suka shiga baya dan daddy yna gaba yynda dreva ne zeja car din sannan ga motar yan SAS a gabansu da bynsu.
"Hba zainab me kika tsaya yine a cikin gidan.." Cewar daddy dya gji da jira kuma ya kirata bta daukaba.
"Allah ya temakeka, muna shiryawane yi hkri. " ta fada tna gyara zamanta a seat din.
"Ina kwana.." cewar ihsan da tyi gaisuwar kmr an tirsasata, ciki ciki ma tayi gaisuwar ta yadda daddynma baze jiba.
Seda ummih tace "daddy ana gaisuwa..." Kna yace oh tou, bnji bne wlhy..Lafia lau..ya wajen iyayen naku. "
"Lafia lau.." Cewar ihsan.
Kallo dya daddy ya mata ta mirrow ya dauke knshi shi sam yarinyar batayi masaba, kwata kwata bata da ruwan masu tarbia ga idonta a tsaye.
Dreva ya gaidasu, ummih ce kawai ta amsa.
"Knga Yayah musama da iyalinsa suna tafe,,,wai jia ya dawo daga dubai, tin jian kuma dyr ilayin tasa da iyalenta sukazo.." Cewar daddy, dake mgnr yna kallon ummih ta mirrow.
Ummih tace "Allah sarki..Yayah harun fa.."
"Shima tin jia sunje sun dubota.."
"Tou Masha ALLAH...semu kenan da Alhaji da anty rukayyah kou?"
"Ina tunanin itace din, Ammande ni knsan ba gane iyalin nasa nakeyiba.."
"Uhm ai matanne biyune.." Cewar ummih tna maida hnklinta kn hnya, yynda tuni suka hau titi suka fara sharara gudu, duk inda suka gifta se An kallesu, sbda kyaun motarsu, da kuma jinia datake tashi.
Daddy yy murmushi yace, "Ai nima ina hnyar yin ta biyun.."
Ummih uwar yn kishi nan tyi kicin kicin da rai. "Hmm, ALLAH ya temaka.." Ta fada shi knsa yasan a hasale tyi mgnr.
"Allah yasa takai zucia.." Cewar daddy dake mgnr cikin zolaya.
Ummih tyi masa wani kallo wanda shi kadai ya fahimci menene ma'anar kallon. Murmushi yy ya lalubo wayarsa yayi typing message ya tura mata. *Am sorry yammatarh, kada ki hanani abun dadih..wannan adon dole in bia tukuicinsa, in munje hotel zamu kwana kou..*
Girgiza kai ummih tayi, byn ta gma krnta saqon.. Kna ta fara typing masa replyn *kafa manyanta..ykamata ka barwa danka..* ta tura masa hkn, yna krntawa yy murmushi, kna ya fara typing. *"Inna tsufa, Amma ai abuna be tsufa ba tinda har gobe inna cafkeki har kuka kikeyi.."* ya tura mata, tna gani tyi smiling a bayyane, yynda duk me sukeyi a kn idon ihsan ne, tasa musu ido, se leqawa takeyi tna krnta abinda suke tattaunawa, itakam ummih bata ankaraba saboda hnklinta na kn message din da mijinta ke turo mata.
"Tab! Ashe Raslan daddy ya biyo.." ihsan ta fada a rnta.
Kasancewar sunyi gudu sosai dan hkn basu wani jumaba, suka isa garin katsina, a garin katsinsr suka tsaya sukayiwa KYAUTAR ALLAH shopping irinna mara lafia, suka cika booth dashi. Dmn already daddy yasan asibitinnasu, dan hk can suka nufa.
Wata nurse ta musu jagora zuwa dakin dasuke, yynda masu gadi suke biye dasu da ledoji, suna shiga suka ajiye, kna suka juyo zasu fita daddy ya basu bndir din dollars yace su raba, nan sukahau godia kmr zasu kwanta masa a kasa.
Raslan zaune a kn gadon yynda KYAUTAR Allah ke kn jikinsa, tayi rashe rashe, Alhaji musa da hajia rukayya, wadanda tini suka iso, da tsarabarsu, cike da dakin..kou ina a dakin cike yake tin daga frij din falo har zuwa cikin dakin, cike suke da kyn more rayuwa rabi raslan ne ke shigowa dasu, rabi kuma Yayane da jikoki na safana's family. Duk wata kafa da akayita dan ajiye abubuwa ta cika. Suna shigowa dakin idon ihsan ya sauka a kn wannan mugun abu, rintse idontayi zuciarta kmr zata fashe dan kishi, ji takeyi kmr ta karasa ta tuge drib din dake hannunta, ta luma mata allurar a tsakiyar ido,,,kouda bata kasheta bade ta nakasata.
"Ashe kuna tafe..barkanku da karasowa zainab.." Cewar Hajiya rukayya wadda ke zaune gefen bed din mara lafia, mijinta kuma na kn kujera, sanye take da hijjb har kasa, dan ita akwai addini, bata saka gyale kwata kwata.
"Barkade Anty Rukayyah, Ashema tini kun iso.." Cewar UMMIH. Daddy km karasawa yy ya bawa yayan nasa hannu, sukayi musabaha.
"Eh, wlhy aimu mun rigaku tasowa.." Cewar , Anty rukayyah.
"Eh wlhy, Ya iyalin naki.." Cewar UMMIH.
"Alhmdllh, ya nki..ina sadiya?" (Knwar UMMIH)
"Lafia lau anty rukayya, sadiya tnama barno, shekaran jia ta tafi gun sister dinmu."
"Okay Allah yasa ta dawo lafia.."
"Ameen ameen anty rukayya.." Cewar UMMIH
Qarasawa kn kujerar 3sttr ummih tyi ta zauna kusa da daddy, gaf rabin hnklinta na kn raslan dayaketa rawar kai a kn KYAUTAR ALLAH, data kallesu se taji gabanta ya ynke ya fadi ras!
Itakam ihsan direct ta nufa gefe inda mijinta yake ta raba ta zauna harda wani dora hannunta a kn jikinsa shikam kou kallo bata isheshiba. KYAUTAR ALLAH de idonta biyu tna bin kowa da ido, musammanma ihsan, itama ihsan din ita take kallo, Ammafa ba kllon arzikiba, wani irin mugun kallo take jifanta dashi.
Nan sukahau gaggaisawa,..Hadi da tambayar yame jiki...raslan ke amsawa da dasauki, nan bakin ciki ya kara rufe ihsan, abinda ya kara bakanta mata rai shine yadda yketa rawar kafa a knta, motsi kadan yace me takeso, menene ke mata ciwo,.? Sabanin ita dakou asibiti baya kaita in tna ciwo. "Wannan abu da ciwo yake!" Cewar ihsan ta fada a bayyane ta yadda raslan ne kawai zeji, domin ta manne dashi ta gefenta, don gadonfa faffadan gadone sosai ba irin kananan gadajen asibiti bne.
Raslan ya gaida ummih cikin ladabi da biyayga, ta amsa ba yabo ba fallasa..
"Annah tna gidane.." Daddy ya tmbya ganin har time din be gntaba. Itakam ummih ddh tji, da bata gntaba, adduarh take tayi ALLAH yasa harsu tafi kadata dawo.
Alhaji musa yace, "tana toilet Ynzu ta shiga, Ai wanka takeyi.."
Daddy yace "touh wanka kuma.."
Raslan yace, "eh ai daga safia zuwa ynzu tyi wanka yafi sau uku, wai ita batason warin asibiti seta rinkaji kmr jikinta na warin asibiti.."
Daddy ya zaro ido. "Toufa, Ammade kukuma kuka barta in snyi ya kamata fa.."
"Daddy kasan tsohuwarnan in tuyi niar abu babu wanda ya isa ya hanata, kou yasata." Cewar raslan.... Ana hk sega Annah ta fito daga toilet din da daurin kirji, Knta bb daukwali, se uwar furfirar data cika kanta yynda sumarnsn har bya, ammafa gaf furfurace bb alamar baki a kn nata. a hnkli take takowa da sandarta, idonta bb glass shiyasa take takowa a hnkli, dan dishi dishi take gani. Tna tafe tna mita "Kai Allah ya tsinewa baturen da yy wannan kwalbar, da ake shiga ayi bahaya, sannsn byn haka kuma se yy ta wanka, tsinanne, wannanfa duk salon ya kashemune mu bakar fata, ynzu da sauran kiris tsantsin sabulu ya kwasheni in fadi a bnza, dasede lbri, na mutu masu murna kuwa ai rnr se sunyi fati.." Tna mgnr da bakinta mamul mamul, abinda ze bka mamaki haqoranta reras kou dya be taba fita ba.
Da sauri daddy ya miqe yaje ya kamota.. "Sannu Annah.."
Goge ido tyi ta bude a knsa, yynda kamshinsa ya doki hncinta, nanta washe baki, cikedaso da kauna dan duk a yayanta byn mahaifiyar KYAUTAR ALLAH, tou tafison daddy sbda shima yafi sonta kuma yana mata biyayya sosai. "Ha'ah! Wa nke gani kmr Dan albarka.."
Daddy yace "eh nine Annah ina wuni.." Ya fada yna kwashe babbar rigarsa, "lafia lau babana dan arziki..Allah yasa ka gama da dunia lafia.."
Nan yji dadih da sanyi ya amsa da "Ameen Annah tarh..kou in daukekine.."
"Aah bari..bkm zan iya karasawa da kaina.." Yna rike da ita suka krso ya zaunar da ita a kn kujera 3sttr. "Sannu Annah.." Cewar Alhaji musa
"Yauwa! Musalle, " Ta amsa kmr da tsiya.
Nan ummih ta fara gaidata ta amsa ba tare datasan wayeba, hk itama ihsan ciki ciki ta gaidata, Dayake Annah akwai kunne, tsaf tajita ta amsa Annah . Nan ta hau bin yn dakin da ido, Amma dishi dishi take ganinsu, Daddy dake tsugunne a hnkli yna mammatsa mata kafa.. "Dan Albarka..miqomin glass dina mna.."
"Tou.." Cewar daddy, raslan ya nuna masa inda glass din yake ya dauko ya saka mata a idonta, nan ta shiga gyarawa, tna fadin "yauwa, ynzu zan fara ganin masu gaisheni,," nan ta hau kallon su 1 bye 1 idonta ya sauka a kn rukayyah wadda ke sanye da zumbulelen hijjabi, kalar ruwan kasa. "Yauwa wancan na ganeta rukayyace, iyalin musalleh.." Sekou ta maida idonta kn UMMIH, ta jima tna kallonta kna ta dauke idonta zuwa kn ihsan dake can manne da raslan. "Ha'ah ikon Allah!! Ina Umaruru?"
Daddy yace, "gani nan.."
Annah ta gimtse baki kna taci gaba da mgna. " byn shigowarka wasu sunzone.." Cewar Annah dataketa faman qare ma ummih da ihsan kallo
Daddy yace "Ah"ah ba wanda ya shigo byn shigowata.."
"Touh! Touh!! Toouuh!! .." Annah ta fada tna gyara zaman glass din dake idonta. "Ummaruru kna ina ne?"
Daddy dake zaune a kasan kafar Annah yace "gani nan Annah.."
"Touh! Ummaruru ina ka samo karuwai kuma.." Annah ta fada tna kara bin ummih da ihsan da ido.
dukkanin halittar dake dakin seda suka juyo suka kalli Annah jin tace karuwai wato Su ummih da ihsan ne karuwan. Ihsan zucia kmr zata fashe, Ummih kam abun inside ya shiga cin zuciarta..
"Kou bakai nke tambaya bne ummaruru..nace ina kasamo karuwai!" Annah ta kara maimaita tambayar tna sosa knta, wanda ke cikeda furfura.
"Suwa kenan Annah.." Cewar daddy
Annah ta nuna ummih.. "Wannan..da waccan.." Sannan ta nuna ihsan.
Abun ya sosawa ummih rai, wai a hknma danma ta sabada halin Annah. fa'iza kam bakin ciki fal rnta, itafa shiyasa ta tsani zuwa garin sbda iskncin tsohuwarnan.
A fannin raslan km yji zafi harga Allah sbda jin an kira uwarsa da karuwa. Shi bema damuba dan An kira, ihsan da karuwa.
KYAUTAR ALLAH kam girgiza kai tyi cikedajin zafi ji tkeyi kmr tafi kowa jin zafin kalamin Annah, A kn UMMIH.
Hajia rukayyah da alhaji, musa kam, su sunma sabada halinta. A fannin hajia rukayyah kam dmn ita damoce akwai hkri. (Masu suna rukayyah Allah ya kara muku Albarka da lafia)
Daddy kam sam beji komiba sbda mahaifiyarsace sannan kuma se hkri tinda sun san halinta. "Annah ba karuwai bne ...wannan Zainab ce.." Cewar daddy
"Wacece zainab kuma..ina aka samu wata zainab.." Annah ta tambaya tna zubawa ummih ido.
"Annah Zainab iyalina.." Cewar daddy
"Oh! Allah srki, au zainabuce, ...Ynzu zainabu saboda Allah wannan shigar ta dace dake..duba kiga rakiya yadda ta fito tsaf a macen kirki, ke kou kinci ado sekace zakije biki, kou gidan galah.. kuma wai a hkn gaida mara lafia kikazoyi? Wannan wace iriyar rayuwace, kna matar aure kna shigar bnza..shi kuma ummaruru yna kallonki dayake salallamene,.."
KYAUTAR ALLAH da abun be mata dadihba tyi carab tace, "hba Annah.."
Annah ta gallara mata harara,"ke kiji da knki kinajina kou? Bn tsomo bakinkiba, yar mitsitsiya dake kn iya kilbibi, yar bnza kawai.." Annah tace da KYAUTAR ALLAH. Se kuma ta juyo ta cigaba da zazzagawa ummih matsifa. "Tou zenabu, koude knsha nice bb lafiar ne, dan irin wannan ado hk da kikasha da walakin, sekace An gaya miki ga gawata a kasa"
zaro ido ummih tyi cikeda damuwa.
Annah ta girgiza kai tna kara karewa Ummih kallo tace "Eh mna! Munafuqa!.. jiki duk gwala gwalai sbda almubazzaranci, dubeki, knci uban man shafe-shafe, kin dade knyi jawur dake, ga lebe baki kirin koude knashan sigarine zainabu?" Annah ta tambaya ummih.
Ummih tyi shiru knta na qasa..
Annah ta qara tambayar ta "nace kou knashan sigarine.."
Hajiya rukayyah tace "Batasha Ummih, knsan hk lefen shuwa yake baki.."
Annah ta jinjina kai tna kara gyara glass din idonta kna tace "Au! Tou hkne..Ai nasha kou tna yan shaye shayene, dase ince kou