Showing 42001 words to 45000 words out of 274760 words
hamma. "Tsohuwa Akwai abinci kou..dan bnyi break ba.."
"Uban wanine ya hanaka kaci Abinci a gidanka dazaka taho..kouda yke kila iyalin taka bata iya girki bne kou...yoooh! Wannan shegiyar dmn mita iya inba tasa kyn isknciba, taje karuwanci, shiyasa kmrta bata baceba da karuwan..irinsune sam ba asa ran su kawo mutumcinsu gidan mijinsu don sun gama balbalar dashi a titi, sun gma rabawa mazan bnza.."
"Madam ni ba wannan na tambayekiba, ynzu Akwai abincinne.." Raslsn ya katseta.
KYAUTAR ALLAH tace "Akwai irrish daddy, da farfesun naman kai..da yam bolls, and kunun gyada.. muje dining din inyi serving dinka kou.."
"okay mah pickin.." Rabin jikinta na jingine a nasa suka isa dining,,ita da knta tyi serving dinsa sannan sukayi feeding juna dmn tnajin yunwa Sosai,,aikou taci sosai harma ta fishi ci., shi rabin cin abincin nasa ita Yaketa kallo kmr yasamu t.v, Tabbas yasan zuciarsa na kaunarta kuma tna muradinta. Rnr hk suka wuni suna tarairayar junansu Annah kam bakinta da mgna.
"Lafia zaki kirani da yammacinnan.." Cewar maryam aminiar ihsan.
"Hmm inafa lafia..nifa abunnan ya fara damuna.." Cewar ihsan.
"Meke damunki..yau baki mazo office ba, duk kinyi kode kode meke damunki? Kou manne ya qare?" Cewar maryam
Ihsan taja wani uban dogon tsuki. "Mtwsss ke tinda kike kin taba ganin maina ya qare? Toukou kafin in zama inlow a safana family, maina be qarewa ballan tna ynzu daban maida dubu dari a bakin komiba.."
Maryam tace, "uhm shine nima ngni..tou lafia kiketa kirana, kin hnani sakat kumafa mijina na nan, ina nan inata kaf kaf dashi, sbda so nakeyi yayimin mugun ci. Yau nasamo wani mgni shi zan bashi..kuma kina nema ki batamin yau dina.."
Wani irin uban tsuki ihsan ta karaja, dan ita bta gajia da tsuki, kou tsaka albarka. "Ke bakida mgna se ci ci ci..sekace Ayu.."
"Uhm barni a cini inada lafiata dari bisa dari.meye Amfanin ramin gindina in bava ciniba..."
Ihsan ta yatsina fuska tace "ke wannan ya dama.."
"Dole kice hkn, tinda kinashan tablet kina cutar bawon Allah.."cewar maryam
"Mtwss ni bama wannanba ...inada matsala qawata.."
"Matsalar me?''
"Hmmm knsan mutuminnan ya koma katsina.."
Maryam tace "Wannan ne first time dya fara zuwa dazaki damu.."
"Wlhy wannan ya tsayamin a raine qawatarh na rasa yazanyida rywata.kinde sanni da kishin masifa, knganni nan na gaza cin abinci yau kwata-kwata..."
Maryam ta tabe baki "kishinki Ai kishin bnzane qawatarh..tinda bazaki iya hanashi zuwaba tin tini, ai kmr abinda bahaushe ke cewane tin ran gini tin ran zane..tin ynzu qaramar yarinya na uzura miki, ina maga nan gaba, ke! kifa kra godewa Allah don mijinki be neman mata wlhy da yna neman mata dakin shiga uku dansekin raina kanki.."
Ihsan ta tabe baki "Nifa bnson irin wannan kalaman nki qawatarh..To inma ya nema ai babu wacce zata iya da wannan burar tasa, inba nib,.."
Maryam tace "hmm kede bar karuwannan na waje sun san me suka taka, shiyasa ynzu inde mijinka be neman mata kin godewa Allah, ga namu mazan can sede Adduarh kawa,.."
Ihsan tace "Ai kuma din se adduarh.."
"Kuma din, kou muma din.."
.ihsan tace " uhm qawa abar tone tone, ynzude ki kawomin solution.."
Yar daria maryam tayi kna tace "Tou qawatar ynzude ya kikeso ayi?"
"Ya dena zuwa katsinar nan gun tsinanniarnan..wai bn baki lbrin wulakncin da tsohuwarnan tayi mna bne nida UMMIH.."
"Wannan zuwan da kukayi?" Cewar maryam dake kara bude gyalen jikinta yadda sanyun ac ze rinka ratsata takou ina.
"Eh mna..wai matarnan ta dubeni nida UMMIH tace mana karuwai..ni kngama cin mutumcin da tayimin, hmmm abun yacimin rai wlhy se Abun ya qara batamin rai na kara tsanar Tsohuwar da tsinanniarnan..."
Maryam ta kwasheda daria. "Karuwai kuma?"
"Wlhy qawatar, tsabar wulakncima seda ta kallemu one by one, ga mazajenmu a kusa damu, Amna tsohuwarnan take kuranmu da karuwai.."
Maryam ta kara tintsirewa da daria "wannan shine karfin hali barawo da sallahma..Qawa koude knsa kayan karuwanne.."
Cikeda kunar rai kmr yanzu abunya faru ihsan tace "ah'ah wlhy, kawai wulakncine da daurin gindi da tsohuwarnan ke samu tako ina..nifa after dressing ummih ta bni nasaka, ummih kuma tasa gown shigade na mutumci..to inma wai knce ni nasa kyn bnza ummih fah.."
Maryam ta jin jina kai kna tace "wulakanci koude kiyayyah..tab lallai tsohuwarnan yar bidirice.."
Ihsan tace "hmm ji nyi kmr inbita in danne in kashe kowa ya huta..hmm qawa knji yadda zucia taxomin nan" ta krashe mgnr tna nuna wuyanta.
Maryam tace "gaskia da haushi qawa,,Ammafa nyi mamaki dakika daga mata kafa.."
Ihsan tace "ba doleba..kakar mijifa ga uwar miji ga sirikina kuma a kusa, e.t.c,,sannan Ummih tanata dannarmin zucia..Abun karin bakin cikin shi gogan nawafa ynaji anamin wannan cin fuskar ko a jikinshi.."
Maryam ta tabe baki, "Gaskia da haushi.."
"Hmm kede bari maryam, wlhy tin rnr na qara tsanar yarinyarnan shegia, baki ganiba se wani qara mammanne min miji takeyi..ke yarinyarnan wlhy ashawoce..intafi hkn auremin miji zatayi wlhy. "
Maryam tace "Allah ya kiyaye,Allah ya tsare qawalli, Aimu ba jinin da akewa kishiya bne da raina a miki kishia qawatah..aikou babbar mace bata isa ta iya damuba ballan tna qaramar bera..wai tin tini meyasa bki sanar daniba.."
"Uhm ina muka samu muka gana..ke lokacinma koumun gana bakin ciki baze barniba in gya mikiba qawatarh.."
Maryam tace "gaskia qawata knyi sanyi.."
Ihsan ta cokalo baki kna tace "Hmm ba sanyi nyiba qawatarh kawaibina daga musu kafane sbda Ummih, da kuma mommyna, knsande kullum setayimin natsiha kn kada in nuna bakin hali..Ammande kema knsan Aiko mommyna inde tnada rai wlhy tlhy ni nasan ni kadai zan qaraci rayuwata a gidannan, inyita shawagi, ina filfilo kmr yar tantabara.."
Maryam tyi daria kna tace "insha Allahu ma kuwa..no kishiya in this house qawatarh, kwantarda hnkalinki ,,wai inama shi ya isa ya auri wannn yarinyar, Ai sede a qarata a hkn kawai.."
Ihsan tace "Aini ganinsu da nakeyima a hkn yna qonamin zicciya qawatarh.."
"Uhm kwantarda hnkalinki ihsan, Nifa nike tabbatr miki kishia sede kiji a makwabta..ke kishiya kou takai shekara dari intazo gidannan seta barshi tinda bna ubanta bane..kuma ma ke! Tinda kukayi 4yrs be miki kishiaba bna tunanin zeyi miki gaski.."
Ihsan tace "ah'ah qawah bnsoma tazo wlhy, ai Allah ya rabamu da kishia nifa kwara a qare a hkn.."
"Ke qawa kwantarda hnklinki mijinki shifa mutumne ba ruwanshi da mata, harkar gabanshi kawai yakeyi, ta kna ze miki kishi knga babu..uhm kibar daga hnkalinki akn wannan mgnr pls..ni ynzu ya mgnr farfasun daza mujeyi a dubai.."
.
Ihsan tayi murmushi cikin farin ciki dajin dadih tace "kede bari, ai dole mu shiryawa Tafiyarnan, qawatarh zamuyi barin kudi, dmn na jima bnbar kasarnanba..".
Maryam tace. "Kede bari..aini na fara nawa shirin, sauran kuma nabar miki don kune keda manyan harka a hannunku.."
Daria ihsan tayi cikin isa, irin ita ta isannan. "Hmm kede bari, ai za ayi farfasu a tafiarnan..Aini tini na shirya.."
"Shiyasa nke sonki qawallihtah..Ynzu Abinda ya rage ki fitar mna da rana." Cewar maryam
"Aah kide fitar ni a shirye nke bnda matsala.."
"Tou shikenan, insha Allahu zuwa next month kou?"
"Beyi nisaba? Nifa duk kasarnan ta isheni, dmn hkri nkeyi.." Cewar Ihsan
"Ai wannan month din nga ya kusan qarewa.." Cewar maryam dake duba phone dinta don duba date
"Yeah yau 26..tou bb dmwa Allah ya kaimu..."cewar ihsan
"Ameen..cewar Maryam.
"Uhm bari in tashi insa me Aiki ta kawo miki drinks tin dazu na cikaki da surutu.."tyi mgnr hadi da miqewa tna miqa.
Daria maryam tyi tace "keda na sameki bakya hayyacinki.."
"Ai ynzu na dawo hayyacin nawa qawatarh kn kwantarmin da hnkli, shiyasa nke sonki wlhy.." Cewar ihsan.duk daria sukayi hadi da tafawa.
Kwananshi biyu a katsina yna bata kulawa, har wata kiba tayi saboda batada damuwa kwata kwata, bata tunanin komi, abin tunanin nata gashi a gefenta su kwana tare su tashi tare, sekace ciwngum, shima gogan beda tunanin komi inhar kaga yy picking call tou call din ummih ne kou daddy, se kuma saif shima se inyaga dama. yna gnin call din ihsan Amma sam be dagawa dan mugun haushi take bashi.
Shike kaita school kuma ya dawo da ita sannan ya kaita isilamiyyah, kuma ya dawo da ita dawainia inde a kn KYAUTAR ALLAH ne sam Raslan baya gajiyawa, Hknne ke karasa KYAUTAR ALLAH sonshi a zuciarta, Fatima ta kula da wani Abu daya, shine yadda KYAUTAR ALLAH, taketa walwala kmr ansata a aljannarh ciwonma dukta warke, se itama Fatimah ta shiga murna ganin kawarta ta warke. Ammafa bta gajida cusa kntaba a gun raslan, a wannan karon data gayawa KYAUTAR ALLAH kn mgnr tnason Raslan, fadane kawai basuyiba, Amma nan take yanke ynayinta ya sauya sabanin da, Se abun ya bawa fatima mamaki, abunda yafi dore mata rai shine yadda KYAUTAR ALLAH ta dauke mata kwana biyu. Se abun ya addabi ruhin fatima, sannan knta ya kulle Amma batasa komiba a ranta, tindata fahimci KYAUTAR ALLAH ta canza mata a kn lamarin Raslan, seta fawwalawa Allah lamarinta saboda gudun kadata bata tsakaninta da kawarta, dan hk seta dannewa ranta son Raslan din, ta shiryada qawarta.
Yauma kmr kullum Raslan yazo daukarta yynda ita kuma fatima yayanta Farhan shi yaxo daukarta. Wannan rnr itace rnr farko daya fara ganin kyautar allah, har suka gaisa. danshi bayama zama a kasar, Sannan in yaxo bya jimawa yke komawa sbda karatu ykeyi kuma yna business dinsa cikin natsuwa. Yauce rnr dayaga KYAUTAR ALLAH tashin farko tayi nasarar siye masa zucia, Nan da nan yaji ya mutu A knta, domin kyaunta me gigita duk wani cikakken dana mijine. Byn sun hau titi shida fatima, yynda karar kidan turawa ke tashi a motar hadi da sanyin ac, se kamshin turere daya gaurayeda sanyin acn. Dan rage sautin kidan yy cikin sasssanyar muryarsa yace "Bloody inaso muyi mgna.."
.fatima ta tattaro hnklinsa ta miqa masa. "Mgnr me bloody.."
"Ngni inasofa. " ya fada bb kunya.
Cikin rashin fahimta fatima tace "Mekenan.."
Nan ya shiga fayyace mata, "Ya kike hknewa..Nga qawarki inaso nake nufi.."
Fatima tyi murmushi cikeda murna tace "Dan Allah kna sonta bloody.."dmn ta jima tanaso ta hadasu sbda tnadon yayanta yasamu iri me kyaun danya shiryu.
Farhan yy daria yace "Wlhy sosai.. Wai dmn akwai mata masu kyau hk a kasarnan.."
Fatima tace "da meka maidamu.."
Yamutsa fuska yy yace, "Ke in ana mgnr masu kyau ki dena sawa rnki ke me kyauce.."
Hade rai tayi, "nji din Amma ai na fika kyau..."
Daria yy yace "dna fada rijiyar,side din me gadi.."
Daria duk sukayi. Farhan ya katse dariar tasu dacewa "Wlhy da gaskefa inasonta bloody..kuma sona gaske dannifa Aurenta zanyi Wlhy.."
*Ga masu turamin VTU ta wannan num din zasu tura 09131330334 sannan ku tura shedar biya ta wannan num din 08136349646*
[8/4, 19:30] +234 913 133 0334: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
*KYAUTAR ALLAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽 (Marubuciyar boyeyyen al'amari)
Free Page13
Fatima ta zaro ido cikeda mamaki tace "wow! Bross kaine kake cewa zakayi aure? Tab lallai ka kamu..." Ta krshe mgnr still mamaki be fita a kn fuskartaba, don a iya tunaninta da farhan beson aure, yade fison sharholia.
"Hmm sis Ai yarinyarnan ta nunawa sa'arh ce, ke knga yarinya kmr ita tyi knta..hmm sema in munyi aure byn 3month...hmm Ai fimfata zanyi, inasa kayata, A gaban mota muna yawon zagaye kasa-kasa.." Cewar Farhan dake mgnr cikin nishadi.
Fatima data saki baki tana kallonsa zucia fal mamakin daya kasa boyuwa, a kn fuskarta daria tyi harda kyakyatawa kna tace . "Kai bross..bkada dama wlhy..Ai Rukayya macece ,bross tin ynzufa itadin me gigita mazace,danma ka gnta a hijjabine.."
Farhan yace "hmmm wai danma bakiga Abinda nagani bne, yarinyar kafarta akwai shape.." Yayi mgnr Wadda shi kadai yasan ma'anar mgnr.
Fatima kam shekarunta sunyi kadan ta gane me yake nufi, sede tyi daria tace "Bross ynzu har kaga kafarta.."
"Ba doleba.."
Daria fatima ta karayi tace "Lallai kyi mata kallon daya fita a musulunci.."
Farhanma dariar yayi yace "Ai nine zan Aureta knga ba komi..kai da ace banzo daukarkiba yau da nyi asara..kumafa knsan mom da kyar ta lallabani nazo dauknki wai drevan gida yaje kauyensu..Niko zuwa kauyennan nasu yayimin amfani, inma ya dawo sena masa kyauta.."
Fatima tace "ka farayimin KYAUTAR ni mna bross,tindade ai nice silah.."
Farhan yace "insha Allahu blood ai kyautarki da bance..hba kefa zakiyita saitamin ita.."
Cikeda murna fatima tace "Insha Allahu ma kuwa bross..Ai nima zanso mu samu Kyawawan iri.."
Farhan yace "kede bari..Ai yau zan samu daddy da mgnr nan.."
Fatima ta saki baki tace "tin ynzu.."
"Sa wasa..ai tsarin musulunci zanbi, sbda in samu yara masu tsaftar.."
Fatima tyi daria farin ciki ya cikata ganin shiriya ta samu yayanta tinda ya fara tunanin Aure.."Allah y tabbatr mna da alheri bross..rnr Akwai kwaso shoki.."
"Ameen sweetheart..ai ki bari kawai za a rabashe..uhm kouda yke walima ma za ayi kawai ..bb bid'arh.." Cewar Farhan da tini yy nitso A kaunar KYAUTAR ALLAH.
Fatima ta kwasheda wata mahaukaciar daria cikeda nishadi.. "kai bross, yau kaine kake mgnr walima.."
"Hmm kede..na kamune 100% sis.."
"Allah ya cika mna burinmu.."
"Ameen dearie.." Da tunaninta fal rnshi suka isa gidan, sannan har suka kai firarta kawai sukeyi.
** ** **
Tinda suka hau titi ta zuba masa ido kmr yau ta fara ganinshi, shikou hnklinshi na kn driving jefi jefi kuma yna janta da hira, shi kadai ke kidansa yana rawarsa ita kam sam hnklinta be kn mgnr da ykeyi, ta riga ta shagala da kallonshi, sannan ta tafi a tunani-tunani iri daban-daban a kansa, da kaunarsa.
"Fineness zakisha ice cream kou?" Ya tambayeta yyndayake qoqarin juya stiyarin motar zuwa wata hnya. Shiru bata bashi Amsaba dan hk ya juyo ya kalleta, nan yga yadda ta zuba masa dara-daran idanuwanta farare sol,yynda bakin dake kwayar idonnata yy dark. Ji yy gabanshi ya fadi tinda yy tozali da cikin kwayar idonta, wasu rubutu ya hango masu wuyar karantawa..Harga Allah ya hango wasu abubuwa masu wuyar misal tuwa. Ajiar zucia ya sauke me karfin gaske kana ya kira sunanta da dan daga murya "Sobreen! Sobreen!!" Ya kra kira A karo na biyu.
Firgigit ta dawo daga duniar tunaninsa tayi kasa da knta, tna tmbyr knta why?.., ajiar zucia ta sauke a hnkli, kna ta dago, ta zuba masa idonta a natse, ba tare data Amsa ba.
"Fineness..." Ya kirata da dadin murya.
"Na'am mine.." Ta amsa murya cikeda raunin da batasan dalilinsaba.
"Inata mgna knyi shiru.."
"Banjibane mine.."
"Dmn yaza ayi kiji tinda kin kureni da ido ...kuma kina tunani..se nace me kike tunani kicemin ba komi kou.."
Girgiza kai tayi alamar ah'ah..
"Oya tou gayamin me kike tunani?" Ya tmbyeta.
"Bnsaniba daddy. " ta fada zucia cikeda kuncin rashin sanin meke damunta.
Ido ya zuba mata hadi da nazartarta, "kina tunani kuma bakisaniba? Meyasa? Ko kina tunanin saurayinkine?" Ya krshe mgnr da zolaya.
Zaro ido tyi tace "Saurayi kuma!" Se kuma ta Girgiza kai tyi, alamar ah'ah..
"Better dan wlhy kika kuskura na kamaki kina soyayyah se rnki ya baci..inbade knaso bne ki kashe kanki da knkiba...ke ynzu inbnda haukama me kika sani a kn soyayyah.."
"Daddy Wallahi nasani..so ynada zafi a cikin zucia.." Tayi mgnr ba tare datamasan mgnr ta fito daga bakintaba, ita knta tyi mamakin mgnr data fito daga bakinta, unexpected mgnr ta bayyana,.
Shikam gogan suman zaune yy jin kalamn dake fitowa daga bakin yar 12yrs, wani irin kallo yke mata me cikeda mamaki da rudani. "A ina kikasan so.."ya tambayeta cikeda sarewa, Anya ba wanine ke koya mata soyayyaba, tabbas kuwa ze lalata masa diya.
"A knka..." Ta bashi amsa kai tsaye zuciarta bb fargaba, se dumbin kaunarsa. (Wai ance shi masoyi majinyacine akoda yaushe kuma bb rnr warkewa...wannan hk yake)
Murmushi yy ba tare dya kawo komiba a rnshi yace. "Nima ai ina sonki my..Ammande ke har ynzu bakisan soba but ke bbyce.."
Murmushi kawai tyi Yynda wani abu ke yawo a kahon zuciarta, inhar tna tare dashi se taji zuciarta na Beating kmr zata fito fili, saboda bugu."Allah ka sassautamin.." Tyi mgnr a zucia yynda batamasan ta fito filiba, againt.
Raslan da har zuwa lokacin idonshi na knta, yna nazarinta. "Meye Allah ze sassauta miki.."
"Abinda ke damun zuciata.." Ta fada da muryar tausai.
Kamo hannunta Raslan yy cikin nasa, Se taji wani irin sanyi a rnta, yynda fatar hannunsa ke gogar fatar hannunta, laushi da laushi ya hadu ya hade ya bada laushiss. "Abinda rai keso.." Ta fadi hkn tna sauke ajiar zucia,yynda sanyi ke ratsata a hnkli a hnkli.
Raslan mamaki ya cikashi, qaramar yarinya da shegen manyance. "Meye abinda rai keso again?"
da sauri ta zare hannunta daya daga nashi ta dafe goshi..
"Badake nke mgnaba!"
"Bnsanfa na fadaba.." Tyi mgnr cikin muryarta ta shagwaba.
"Kinaso ki faramin qarya kou?"
"Bn taba mka karyaba kuma bazan taba farawaba.."
Smiling yy hadi da matse hannunta cikin nashi. "Bbyna knada mnyance da wayau kou.."
Murmushi kawai tyi, yynda idonta be dauke a knshiba..
"Muje musha ice cream kou?"
"Yeah...zanyi feeding dinka, dana bakina.." (Shine ya koya mata bashi Abun bakinta..shima kuma yna bata na bakinshi)
"Bnaso..bna hnaki, bni Abun bakinkiba..sanda kina bbyne ynzu Ai kin fara girma.."ya mkle kafada kmr bby boy.
Ta tabe fuska cikeda shagwaba Tace "nimeyasa? Me nyi mka..kumani bazan taba denashan Abun bakinkaba, But yafimin komi ddh a dunia.."
Farin cikine ya rufeshi, basar da mgnr yy kna yace. "Kina boyemin wani Abu kou..." Yy mgnr cikeda tuhuma.
"Bna boye mka komi daddy..nifa bnsan komiba a rayuwata daddy abinda nasani shine ina sonka, zan iya bada rayuwata a knka.." Tayi mgnr ba tare dtamasan ta iyataba.
Mamaki ya rufeshi, se kuma yy Murmushi ya subuce masa, "inasonki nima darling bbyna..more and more and more.."
Murmushi itama tyi tnjin dadih yace ynasonta, sam bta gajia dajin kalmar daga bakinshi, sannan tafi mata dadih fiyeda daga bakin wani, "ina sonka kmr raina..da rayuwata.." Ta fada a rnta hadi da lumshe ido yynda radadi da azabar so ku nukurkusarta inside. Tayarda car din yy suka nufa wani hadadden gunshan ice cream, me kyau da tsaruwa, irinde na masu hannu da shuni.
Ice cream din sukasha kna sukayi guzurin na Annah.. Hira sukayi tayi cikin nishadi har suka isa gidan. Kouda suka shiga gidan Anata kiraye kirayen sallarh magrib dan hk shi bema shiga gidanba, A famfon compound yy alwala KYAUTAR ALLAH na tsaye tna kallonsa itacema ta riqe masa watch dunda da phones dinsa guda biyu dayar kirar Iphone se dyar karama, harya gama alwalar ya juyo ya kalleta murmushi ya sakar mata me narkar da zucia,Aikou nan da nan zuciar tata tayi mugun narkewa. "Insa maka watch dinka.." Cewar KYAUTAR ALLAH
Girgiza kai yy hadi da cewa ''nop, bar watch dinnan jeki ciki bbyna,..kingam anata shirin tada sallarh.." Ya fada yana qoqarin barin gun, bin bynsa tyi da kallo.
"Kayimin adduarh! " Ta fada da karfi yynda har yayi nisa, ya