Showing 99001 words to 102000 words out of 274760 words
kyau, musammanma na hannun se kallo takeyi. ..Washe gari lallen ya koma baki kirin, ya kara kyau kmr a saceta, nanma anty rukayya ta qara mata hotunan kunshin, saboda ya Amsheta sosai.. Tin 6:am Annah ke kiranta, dole ta fara shiri Anty rukayya ta hada mata magungunanta dayawa da sabulu da tsumin baure (zamuyi byaninsa) tasa mata a bag, tace intaje gida tasa tsumin a cikin frij ba frizerba, ta hada mata magungunan karin ni'ima na gari wasu na ruwa tace tasa a frij. sannan tace ta rinkasha Amma kada ta bari Annah tasani KYAUTAR ALLAH tace "tom.." Sosai Anty rukayya tayi mata sabbin dinkuna kusan kala ashirin tayima Annah kala goma, da turarruka da hijjabs da de sauran abubuwa na tsoffi. KYAUTAR ALLAH tyita godia tabbas taji dadin karamcin Anty rukayya dmn hk take. DaddyM ma yy mata shatara na Arziki Abunde se wanda yagani, kudi ya bada 2000k ta amsa tnata godia.. Taso zuwa gidan Anty fahima Amma Annah ta hnata dole ta haqura gashima yau zatabar garin kadunar.
10:am anty rukayya da daddyM suka rakota har bakin motar sunata mata Addu'ur'i, seda sukayi kukan rabuwa da juna, itada anty rukayha, drevan Anty rukayyah yajata sukabar gidan suna dagawa juna hannu. Nan tabar Anty R da kewarta..
A motar sukayita waya da daddynta har suka isa garin katsina..1:pm auka isa garin katsina 1:30pm dreva yy packing a harabar gidan safana house. Annah dake tsaye tin tini a compound din tna jiran isowarta sbda sunyi waya tace ta kusan isowa. Karasowa tayi ta bude handle din motar tna murna da farin cikin zataga jikarta.. "Oyo yo ga jikata ta dawo.." Ta fadi hkn tna zuba ma kyautar ALLAH ido..
Da sauri ta maida murfin motar tayi ta rufe a firgice sbda yadda taga KYAUTAR ALLAH ta koma, kmr yar larabawa, ga kunshi tasha abun sha"awa.. "innalillaji! Nashiga uku! Bakin Aljanu mukayi kuma... Kai dumus!" Ta kwalowa dreva din Anty rukayya kira, dai-dai ya fito daga mazaunin dreva kenan ya amsa yace "naam Annah gani.."
"Dumus...ina jijata.." Ta tambayesa cikeda rudani.
"Gatanan a ciki Ai Annah.." Cewar dumus, dake cikeda mamakin tambayrta..
Dai dai Annah ta bude baki zatayi mgna KYAUTAR ALLAH ta bude handle din ta fito dmn ta tsaya duba kyn dake bag dintane daya dasuka zube...a guje ta qaraso zata fada jikin Annah Annah ta matsa.. Tna fadin "innahu sulemani wa innahu bismillahirrahamanirrahim..." Ta matsa can gefe daya..nan ma'aikatan gida suka taro taf suka rufeta sunatayi mta brkada dawowa, dmn sunyi kewarta sosai sbda ita ke basu Abinci lafiyayye kmr yadda duk sukaci..Amma tinda batanan se wanda jummai taga dama take basu..kallo dya duk ma'aikatan sukayi mata suka gane ta qara kyau da cika se rubarkallah sukecewa, nansuka hau miqa mata gaisuwa..Annah de tinda ta maqale a bakin kofar dazata sadata da falonta, ta zubowa KYAUTAR ALLAH ido, ita gani takeyi kmr ba ita bace , waiko jinnu ne sukayi mata musaya..
Turo baki KYAUTAR ALLAH tayi yayinda jama"arh gidan suka rufeta itakan hnklinta na kn Annah.. Tsarabarzu ta dauko ta basu tace suje su raba kna suka rabu da ita..ta qarasa inda Annah take tsaye sakeda baki "Annah nice Aljana ko..inban koma kadunaba.." Tayi mgnr tna qarasowa ta fada jikin Annah..rungume juna sukayi Annah tace "Kece hk KYAUTAR ALLAH knga yadda kk zama kuwa..ga kunshi yy kyau..ni wlhy inbadan kin matso knyimin mgna kusa kusaba, da nasha ko yar sarkin Aljanuce.." Daria KYAUTAR ALLAH ta kwashe dashi tace "Wallahi nice Annah nyi kewarki.."
Dagota annah tyi daga jikinta ta zuba mata ido, gaf jikinta ya canza a kwana goma kawai tace "nima hk jikata, ..Amma meye rukayya ke baki kikayi wannan uban kyau da jiki bul bul hk komi da komi ya bayyana masha Allahu.."
Kamo hannunta KYAUTAR ALLAH tyi suka shiga falon, suka zauna kn 3sttr nan Dumus yasamu hnyar shigo mata da bags dinta.
Annah ta kasa dena kallonta da mamakin yadda ta zama hkn .. "masha Allahu Gaskia na godewa Allah na godewa rukayya, itace Zan barwa ke kona mutu zanbar watsiya a barki a gunta, na yabada halinta gashima ta qara tabbatrmin dako ita wacece, gaskia nji ddh dna gnki hk KYAUTAR, knyi kyau dagwas dagwas dake..menene wai take bakine gayamin jikalleta.."
Yar daria KYAUTAR ALLAH tayi ta lafe a jikin Annah dmn tyi missn jikinta ta hau tsotson yatsanta na gado tace "Bkm Annah kawai kwanciar hnkline, a hknma dan ina kewarkine Annatarh.."
Annah ta kame baki tace "Kiceda kinfi hk ko.."
"Eh mna.."tayi mgnr tna murmusawa.
Annah tayi murmushi tace "Ashe hk kikeda kyau KYAUTAR, tubar kallah, gaskia kwara yaronnan yazo ya sakeki, ki samu mijinki na mutumci da arziki kiyi Aure kou? "
KYAUTAR ALLAH tayi jim ba taredatace komiba... Miqewa tayi ta nufa bedroom din Annah sbda So takeyi tayi wanka..ido Annah ta bita dashi cikeda mamakin yadda ta koma, cikin lokaci kankani, "ina zakije?"
"Annah wanka zanyi..ko zakiyimin pls..." Hartakai bakin kofa ta juyo.
"Sangamemiyar katuwa dake zan miki wanka.."
Shagwabe fuska tayi tace "nice sangamemiya? Dafa da kikeyimin?"
"Bakiga ynzu kin qara girmaba..maza jekiyi wankan kizo in baki Abinci.."
"Tom, dmn nyi kewar Abincinki..." Tna gma fadin hkn ta shige bedroom din dai-dai kiran wayar daddynta ya shigo, ..komawa tayi tasawa dakin key kna tayi picking call din... "Daddyna.." Ta fadi hkn dai-dai ta daga wayar.
Daga nashi bngaren yace "Na'am jewel dina, kin isa lafia?"
"Lafia lau Daddyna..ynzuma wanka zanyi.."
"Okay ayi lafia.."
"Tom,Daddy ka kusan dawowa karinka yimin wanka ko?"
Lumshe ido yy yace "insha Allahu mah jewel, kiyi wankan kiyi sallah and kici Abinci dayawa.."
"Tom..." Tace katse wayar yayi Dai-dai wayar Anty rukayya ya shigo. Dagawa tayi tambayrta tayi ta isa lafia, tace lafia lau Anty.. "Ya gajiyar hnya? Kin samu Annah lafia?"
"Lafia lau Anty..." Cewar kyautar ALLAH.
"Kuna kusane?"
"Ah'ah bama kusa ni wanka zanyi ynzu..."
"Okay, inkin gma ki hadamu muyi waya DaddyM na miki ya hnya.."
"Ngde Anty...yauwa anty yazanyi inyi amfani da Abubuwannan ba tareda Annah ta saniba..''
''Ba kinada kiching a samaba?"
Jim tyi kna tace "eh inadashi Anty, akwai komi a ciki.."
"To kirinkayi a can knga bata wani cika hayowa upstairs dinba,..kiyi komi yadda na baki, and karki sake ki bari ta gani, ki fara yau.."
"Tom Anty ngde ki gaida daddyM.."
"Zeji.." Nan suka katse wayar. Wankan tayi ta fito daure da Alwala, sallah tayi kna tasaka yar riga iya guiwa, me kyau, ta nufo falon, Annah dake zaune ta qara zubo mata ido, se ynzuma taga yadda ta koma komi ya fito masha Allahu, ga kunshi seya qara mata kyau, knta bb dankwali ga kitson dake knta shina yy kyau. "Tubarkallah..ashe garda kitso"
"Eh Annah.."
"Yayi kyau masha Allahu.." Dining suka nufa ta fara gabatr matada Abincin data dafa mata kusan kala hudu, dukna gargajiya, da drinks kaloli daban daban,..damn tayi kewar Abincin gargajiyar sbda can basayi, Ta koyo wasu girke girken But tare suke shiga kiching itada Anty rukayyah.
danwake tace tnaso Annah ta shiga bata , tnaci suna hira nan Annah ke bata labarin Su fatima da mahaifiyarta sunxo, byn hkn ta kawo mata card din bikin danta kuma , nan itama KYAUTAR ALLAH tace zataje, dmn ita kafa a yawo... Kyautar Allah ta bawa Annah tsarabarta nan Annah tahau murna tana sawa Anty rukayya Albarka sannan ta nuna mata nata kyn data siya mata da wanda daddyM ya siya mata, da maqudan kudin daya bata.. Nanma Annah tahau godia tasa KYAUTAR ALLAH ta kirata nan ta hau sanya mata Albarka.. KYAUTAR ALLAH ta kwashi nata kayan ta nufa upstairs dasu. Washe gari sega fatima ta kirata a waya dagawa tayi nan suka gaisa kmr d'a dan ynzu tadenajin haushinta sam,nan ta snrda ita ta dawo.. Dawowarta da kwana biyu fatima tazo ta kawo mata nata invited din, na bikin ni'ima da Farhan, da kayanta na anko data dinka mata kusan kala hudu sbda tin ana biki saura kwana hudu za a fara programs zuwa jibi kenan. KYAUTAR ALLAH ta nunawa Annah, nan Annah tahau godia..Nan fatima ta bita da kallo itama tna mamakin yadda ta koma a lokaci kankani. Seda ta gaza daurewa tayi mgna.."kai qawatar knga yadda kika zama masha Allahi, gaskia kaduna ta Amsheki, ga kunshinki kmr a lashe wallahi yymin kyau, da ace nan ne se tayimin wadda tayi mikin..tubar kallah, knga yadda kikayi fresh kuwa..." Fatima keta santinta.
Yar daria KYAUTAR ALLAH tayi tace, "Ngde qawatar..garinne Akwai dadih .."
Fatima tayi yar daria tace "masha Allahu aiko gashinan knyi zar sha'awa wlhy, Koude akwai wani sirrin ne qawata.."
"Ba wani sirri qawarh.." Dan Anty rukayya tace kada ta taba gayawa kowa...nan suka hau hira itada Fatima, kmr yadda suka saba ada, ynzu sam Kyautar Allah batajin haushinta. "qawata ashe keda dad dinki aka dora Aure...Allah yasa Alheri ya bada zaman lafia..''
KYAUTAR ALLAH tyi shiru sbda kunya takeji acewai da daddynta Aka dora musu Aure..ganin hkn yasa fatima ta canza hirar tasu zuwa ta isilamiyya "qawa ya kmata ki dawo isilamiyya,knga munata nisa..da school ma.."
"Nima inaso in koma..Amma Annah ce case din Insha Allahu zan koma.."
"Allah yasa...." Nan suka wuni se byn magrib kna fatima ta nufa gida dmn dreva ne ya kawota, KYAUTAR ALLAH ta bata tsarabarta sosai, dana Mommynsu. Washe gari fatima ta kara kiranta a kn programs din gobe ze fara, kyautar Allah tace insha Allahu zatazo.."
USA
6;11am dai-dai agogon bangon falonshi ya buga , dai-dai ya fito sanyeda qana nan kaya wandon blue black se rigar me ratsin red and white and blue black. Sosai kyn suka Amsheshi, se cober shoe din dake kafarsa kalar blue black dinne yayi masa kyau..ya kara haske fatarshi ta kwanta luf, abin sha'awa. Fuskarshi tayi fayau da ita. Tsintsiyar Hannunshi daure da watch dinsa me kyau da tsada, hannunsa riqe da phones dinsa guda hudu,, knshi se sheki yakeyi, sam bata sauyaba ta Fannin ramar da yayi, sema ya qaru ta fannin ramewa, ya rame gaskia,... Bags nagani jere a falonshi sunkai bags goma, nan naga ma'akatan nasa turawa sunata fita da kyn zuwa motar... .. fitowa yy daga falon ma'aikatan nata gaidashi da harshen turanshi Amsawa ykeyi A natse duk inda yafi seya zuba Albarkar kamshin perfume dinsa.. Compound din gidan ya fito se wani wal wal ykeyi saikace dawisu, se wani daukar ido yakeyi fiyeda yadda gold ke daukar ido inya fito rana, nanma Ma'aikatan compound din suka hau gaidashi Amsawa yy harya gji sbda gidan akwai yawan ma'aikata shi knshi besan adadinsuba, but ynada me kuladadu shike biyansu salary duk month. Seda yy musu ihsani irin nasa kna nan sukahau godia..
Direct side din saif ya nufa, taba kofar yy yajita a rufe, nan ya danna wasu number kofar ta bude... Ya danno kai cikin falon, Idonshine ya sauka a kn saif, shida wata baturia, bakinsu na cikin na juna, hannun saif na kn nononta, ita kuma, hannunta na kn burarshi..sanye takeda kyn bacci wadanda dasu kwara babu,shi kuma saif jallabia ce a jikinsa dagani daga Sallar Asuba ya dawo.. Wani yarr yji tin daga knshi zuwa jikinsa, harya zuwa kan katuwar burarshi, wadda seda tayi zumbur ta qara miqewa dmn a miqen take.. Guntun tsuki yy se ynzu yke ndmnr shigowarsa falon. Shigowarma da yy Duk basu saniba sun nutsa cikin duniar latsa sassan jikin juna.. "Inka gama iskncin ka samene a Nigeria.." Yna gma fadar hkn ya juya ya fice daga falon. Da hnzari saif ya tureta daga jikinsa yna saita knshi, a rnshi yke maimaita nigeria kuma bynshi yabi da ido harya gma ficewa, binshi yayi yna fitowa shima ya fito compound din.. "Da gaske Nigeria zamu?"
Raslam dake tafi yace "Zanide..nadese maka ticket bnsaniba ko zakaje in kuma zaka zauna ne kyitacin duri to Allah ya bada sa'arh.."
Biyedashi Saif yake yna matsifa "Kasan yau zamu tafi shine tin jia bk snr daniba..wannan Ai muguntane, Gaskia kai babban dan iskane yaeeens..."
."nima se 2:am naji inason zuwa nigerian , inga bbyna..bnce bafa seka tafi dole kyi zamnka fly din 7:am zan hau..ya duba ahogon hannunshi dai-dai 6:30am..
"Dan Allah ka jirani inyi wanka pls.."
Juyowa yayi ya watsa masa wani shegen kallo yace "In tsaya in jiraka kyi wanka lalle bkada hnkli.." Dai dai ya bude handle din car ya shiga Saif na masa magiya Amma bebi ta knshiba karshema se cewa yy "Jeka cigaba dacin gindi..inka gma fly na nan yana jiranka.."yna gma fadar hakan yamaida glass ya zuge ya bawa drevanshi other yaja su tafi.. Jan motar yy suka fice daga gidan.Saif se dura masa zagi ykeyi ,komawa yy gidan a hargitse Baturiyar na tambayarsa lafia ta gnshi hkn sam bebi ta kntaba ya shiga hada yan komatsansa, ya kira ma'aikata suka fara kai kyn mota.. Nan hnklinta ya tashi ganin ynata hada kaya.. Fashewa tayida kuka ya wurga mata dollars bandir uku,be kulada itaba danta gma Amfani ya fice daga falon ko wanka beyiba yace a koreta a rufe masa side dinsa.. Car ya shiga akaja sukabar gidan dai-dai ta fito taga da gaske ya tafi kra fashewa tayi da kuka, tna ihu kai kace uwarta da ubantane suka mace, korarta Akayi taje ta dauko kudinta kna aka tunkud'ota waje,...
Dai-dai 6:55am ya isa airport din, Raslan na hangensa, ya fito tare suka koma ciki Saif se zunduma masa Zagi ykeyi kobi ta knshi beyiba,..byn kowa ya zauna mazauninsa akayi shelar asa belt nan kowa yasa belt dinsa, masu adduarh nyi christen na tasu adduarh.... Nan jirgi ya fara sama zuwa kasar nigeria.. Burinshi dayane yaje yga bbynsa,murmushi yy daya tuna zega bbynshi wadda batamasan da yau ze dawo kasarba...
*Am...bnsan yazance mukuba fans ammande double showie mah fans,ngde da kulawa Allah yabar zumunci, abar sadar da wutar tamuce tyi mna tsiya ta fadi kasa warwas, abunka da kyn nasara... , ngde masu nemama,grp1 ALLAH yabar love. Wadanda kemin mgna prvt bn kulasuba kuyi hkri ngde sosai duk Ana reta,zan hadaku da Hajiya Annah tasa muku Albarka...lolz* 😍
[8/4, 16:56] Sa'adatu Bintu Abdullahi: KYAUTAR ALLAH...🅿️24
*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..*
*Dedicated to my besty Hauwa'u saudia,bazan taba gajiyaba,but kema baki gajiba bestyna..Nidake mutuka raba..😍*
*grp 2 ina sonku Wallah...*
*ALHAMDULILLAHI RABBIL ALAMEEN...!* 👏🏼
Kasancewar time din tashinsu a USA 7:am a nigeria kuma dai dai 2:pm, ..tsakanin USA da nigerian 13 hours 31 minutes. Dan hk basu samu dmr isa kasar nigeria ba se Around 3:45 am jirginsu yayi saukar Angulu a babban Airport din dake garin Abuja babban birnin tarayya.
Daman already ya sanar da drevanshi, dan hk koda suka iso motoci har uku suna nan suna jiransu, da guards dinsa. A hnkli yake saukowa daga matattakalar jirgin sbda yadda duk jikinsa ke masa ciwo, ciwon kaine ya jawo masa ciwon jikin.. yna gaba saif na biye dashi a baya.
Bags dinsu Aka shiga sakkowa dasu, nan guard din suka fara kwashewa suna sawa a car, akasa na saif a car daban. "Aboki dan iska A huta gajia.." Saif ya fada dai-dai ya bude handle din car din ya shiga,murmushi Raslan yy "Gakanan babban dan iska maciyin gindi.." Saif bebi ta knsaba.. Car dinsa ya nufa, guard dinsa suka bude masa gidan baya ya shiga a tare suka fice da cars dinsu daga Airport din. Direct gidan saif aka wuce dashi Dmn already ya snrda humaira.
Hk shima Raslan nashi gidan aka nufa dashi, suna isa gidan.. nan Ma aikatan suka shiga murnar dawowarsa, sunata zuwa suna miqo gaisuwa Amsawa yashigayi babu yabo babu fallasa..Tsayawa yy ya jingina bynshi da car din yna qarewa gidan kallo, yana nan yadda ya barshi, daga kai yy ya kalli sararin samania murmushi yy yace "i miss my Country.." Se yy smiling nan ma'aikatan suka gansa yanata smiling suma se sukaji dadi, se qara kawo gaisuwa sukeyi da neman iri, dan tinda ya tafi basusa wani Abu a hannunsuba, tinde daze tafi ya basu shikenan shiyasa suketa murnar ganinsa.. Direct side dinsa ya nufa, ko ina tsaf se kamshi kawai ke tashi, fadawa yy kn lallausar kujerarsa, yna ajiyar zucia.. Nan aka shiga shigo da bags dinsa zuwa wani room nan yake Ajiye shirgensa inhar yy tafia wani county ya dawo..
"Sannu yallabai ko kna bukatar wani Abune.." Cewar Yusuf daya daga cikin guard dinsa kuma na hannun damansa, dashi aka gama shigo da kyn da wasu su hudu.
Dagowa Raslan yy ya kalleshi yace "ina Joshua?"
Kra rissinawa yayi dmn yna duke a kasane yace "Yna kiching sir Ai mun sanar dashi dawowanka, shine yake hada mka breakfast.."
Time ya kalla dai- dai 5:12am yace "breakfast da asubah..okay fine yy hknma, jekace ya kawomin coffe bari inyi wanka inyi Sallah.." Yy mgnr yna miqewa.
"Okay sir.." Cewar Yusuf ya miqe tsaye yna shirin nufar hnyar kiching Raslan ya kirashi amsawa yy cikin ladabi kna ya dawowa ya rissina
"Ihsan fa.." Raslan ya tambayeshi se ynzu yke tunanin haqqinta dake knshi.
"Ai ranka ya dade tinda ka tafi bata kwana agidannanba.. sede itada Ummih sukazo suka Amsa takaddar daka bar mna...nafi tunanin tna gidan Ummih.."
"Okay bb dmwa...zaka iya tafia.." Ya juya zuwa bedroom dinsa shi kuma ya miqe ya nufa kiching dan isarda sakon da aka aikeshi.
Ko ina tsaf, direct ya nufa bathroom, donyin wanka 30mnt ya dauka yna wankan kna ya fito byn yy Alwala kugunshi daure da towel, shiryawa yy cikin kya marasa nauyi ya nufa gun Sallah, yayi sallolin da Ake binshi, dai-dai ya idar kenan Kukunshi Joshua ya shigo hannunshi riqeda wani golding din trea me dauke da wani cup na azirfa, da murfinsa, cup dinma knshi Abun kallone.. Dai-dai ya shafa adduarh ya koma gefen gadon ya zauna. A side drower ya ajiye masa trea din kna ya tsugunna ya gaidasa tare da masa barka da dawowa cikin harshen turanshi, Amsawa yy bb yabo babu fallasa. Ya tambayesa ko ynada bukatar wani Abu Raslan yace "no.."Juyawa Joshua yy ya fice daga dakin. Daukan cup din yy ya fara kai coffe din bakinsa yna lumshe ido. Jawo system dinsa yy ya fara duba ayyukansa na nan nigeria,...daya gma shanye coffe din ya dauki wayarshi ya kira Joshua yace ya kawo masa farfesun jelar sa,,,ba jumawa se gashi hannunshi dauke da wani trea din ya dauki dyn ya ajiye masa wannan kna ya juya ya fice daga dakin... Farfesun yaci yanka