Showing 237001 words to 240000 words out of 274760 words

Chapter 80 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14619

seya gama lallatsata ze bata abinda takeso sam be tunkarar gindinta zuciyarsa na kan gindin KYAUTAR ALLAH nan yake iya jin dadin na fitar hayyaci, saboda haka yasa baya tunanin gindin ko wacce mace a halin ynzu.

Yau gabaki daya ta tashi batajin dadih ne kwata-kwata, se amai taketayi dukda ba komi a cikin ta se ruwa, ko ruwan tasha se tayi amanshi, duk a galabaice take gashi tanada school, isilamiyya cede basu dashi, yau se hadda haddar kam bata wani cika zuwa ba ynzu. 7:57pm ta gama shiryawa da kyar, shirinta na zuwa school kallo daya zaka mata ka gane bata jin karfin jikinta kawai tana daurewa ne. Bag dinta ta dauko ta fara sakkowa a matattakalar a hankali a hankali taku uku hudu seta zauna ta huta tana maida numfashi se uwar zufa takeyi kmr wadda tayi karya aka kamata. A haka ta gama saukowa kasan a matukar galabaice Annah dake zaune kan kujerar 3sttr tin sakkowarta ta zubo mata ido, tana kallonta se zama takeyi tana hutawa harta karaso falon se nishi takeyi tana zufa ta karaso ta zauna kujerar dake facing Annah ta gaidata, Ansawa tayi idanuwanta na kan hannayenta dake bisa cinyoyinta. Sosai Annah ta kureta da ido musammanma yatsun hannunta dataga sun kara cika ba yadda tasansuba, kuma ita ta rame a jiki Amma yatsunta sunyi kiba, abinda yafi komi damunta yadda kullum take sanye da hijjabi kmr matar malam, tin bata tunanin tana boye mata wani abu ne, har a yau ta fara wannan tunanin. "Baki jin dadih ne yau ma?" Ta jefo mata tambayar, ... "Eah!" Ta bata amsa Se uban zufa takeyi har lokacin dukda sanyin a.c Dake falon, Amma sam bata jinsa wani irin zafi takeji na matsifa a yau din, tinda ta tashi take jin zafin. Annah tayi jim kawai tana kallonta tace "Wai wannan wani irin ciwo ne ke damunki? Se uban rama kikeyi kina kara haske wani irin ciwo ne wannan?" KYAUTAR ALLAH tayi shiru na yan wasu daki'qu kana ta miqe tsaye, hadi da miqa tayi hamma kana ltace "ulcer cefa .." Da ido Annah ta bita se miqa takeyi tana zabga hamma kmr wadda akawa duka. "Bazaki raka niba plx?'' Tayi mgnr tana marairaicewa . "baza kiyi karin kumallo bane?" Annah ta tambayeta. KYAUTAR Allah tace "Bana jin yunwa ..." Annah ta zuba mata ido kana tace "Bakijin yunwa...haka kike kullum babu ci babu sha... Wata rana zaki kashe kanki a banza..." KYAUTAR ALLAH da tini ta gaji da tsayuwa tace "Naji...nide taso muje ki rakani..." Miqewa Annah tayi ba tare datace mata komiba ta dauko sandarta ta fara takawa a hankali..KYAUTAR ALLAH na gaba ita kuma tana biye da ita a baya se karantarta takeyi har suka isa bakin car ta bude mata tayi ta shiga dreva yaja sukabar gidan. Komawa cikin gida Annah tayi zuciya cike da tunani hadi da nazarin KYAUTAR ALLAH.

yau kimanin satinshi daya da barin garin katsina, kullum suna manne a waya, sam sam bata kewarsa saboda a fari tanason sex din Amma ynzu kwata kwata ma bata kaunar jin kalmar sex...Yau ta kasance weekend ne, basuje isilamiyya ba saboda daya daga cikin malamansu ALLAH ya masa rasuwa, tin 12:20pm fatima tazo gidansu sunsha hira sosai, se kallonta fatima takeyi saboda ramar da tayi, ga hasken da tayi kullum kara karuwa yakeyi. "Frnd wai ko kin fara shafa cream ne na bleaching?" Fatima ta jefo mata tambayar. Girgiza kai KYAUTAR ALLAH tayi tace "Ah'ah bana shafa komi wlhy, ...haka ake cewa wai nayi haske kuma bana shafa komi..." Da mamaki Fatima taci gaba da kallonta tace "Kai! Kinko yi kyau kinyi fresh sosai, kamar me sabon ciki..." Jim KYAUTAR ALLAH tayi tace "waya gaya miki me ciki tanayin fari?" FATIMA tace "nasani mana, ai ina gani da sister din momy ta samu ciki haka tayi fari sol da ita tayi kyau abun sha'awah, shine su mommy keta cewa ciki ne da ita, ashe kuwa da gaske ne, bayan wasu lokuta ta haihu......" KYAUTAR ALLAH tayi jim tace "Uhum ni ai nayi karama ma da samun ciki ai kanana basa samun ciki..." Fatima tace "ta ina ma zaki samu ciki bayan baki da miji...kinsan dole se in kanada miji zaka samu ciki Ai..." KYAUTAR ALLAH tayi shiru tana tunanin kalaman fatima kana tace "Meyasa dole se da miji za a samu ciki?" Fatima ta jefeta da wani kallo na mara wayau kana tace "eah mana in babu miji ta yaya za a haihu..har yanzu frnd baki da wayau keda aka taba miki abinda miji da mata keyi Amma har yanzu bakiyi wayau ba. ." KYAUTAR ALLAH ta gallara mata harara kana tace "Wayace miki bnda wayau.." Fatima tayi Murmushi ganin ta gallara mata harara kmr kwayar idonta zasu fadi kasa, tasan ta shaqane. tace " Yi hakuri me wayau..." KYAUTAR ALLAH ta sakar mata murmushi, itama ta mayar mata da murmushi....haka suka cigaba da hira se 5:pm fatima ta bar gidan. Bayan ta dawo daga rakata, shaf tama manta bata sako hijjabi ba, sanye take da riga da zani na atamfa tuma tuman duwawuknta kmr zadu fasa zanin dake jikinta sun kara girma sosai haka ma kirjinta dukda cikin dake jikinta be gama kai 2 month ba, but ya kusa. Gyara dankwalin atamfar dake kanta tayi, dai-dai ta shigo falon... Idanuwanta dana Annah suka sarke cikin na juna, cikin lokaci kankani Annah ta shiga karewa kirar jikinta kallo, ji tayi gabanta ya yanke ya fadi, ta zabura ta miqe tsaye da yar sandarta ta gyara glass din dake idonta dan tabbatr da abinda idonta ke gane mata..."me nake gani haka KYAUTAR!!!" Annah ta fada da karfi kmr zata fasa falon.


*akwai kayan mata ingantattu, babu ne kawai babu....kude ku garzayo ku siya naku kada ku bari a baku labari 08136349646*
[8/24, 19:53] Sa'adatu Bintu Abdullahi: 🅿️55

*PAID BOOK...500 ONLY...08136349646*

*Tou! Readers mutanenmu... Wasu da dama suna canza lambobi suna zagina nida iyayena, suna cewa zan gani! Insha Allahu bazanga komi ba se alherih..! Bn muku mugun baki ba Amma na farku da fitar rana da faduwarta.*

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽

Gaban KYAUTAR ALLAH ya yanke ya fadi saboda yadda Annah tayi maganar da karfi seda yan hanjin cikinta suka kad'a, tunani ta shigayi meyasa Annah ta jefeta da wannan kalmar, nan jikinta ya bata yau asirin dasuke kullewa ya budu. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Ta fada a ranta, yayin da zuciarta keta up up kamar zata fito fili, hnklinta in yafi dari hudu seda ya tashi. Jiki na rawa Annah ta karaso inda take ta kamo fingers dinta na hannun dama ta shiga binsu da izo a razane, taga sun ciccika sunyi aiba bul-bul dasu, har wani shinning sukeyi fiye da ada, ta kara kamo dayan hannunta na na hagu ta zuba ma fingers din nata ido, , gabanta ya kara yankewa ya fad'i zuciyarta kmr zata faso ta fito fili, har wani zazzabi taji yana neman rufeta. "Na shiga tara ni a'ee!! Dan ubanki bude bakinki in gani!" Ta daka mata tsawa, kyautar Allah kam tini jikinta ya hau rawa, tini jinin dake jikinta suka rikide, suka fara bata zafi a cikin jikinta, nan da nan zufa ta fara karyo mata. Jiki na rawa ta budewa Annah bakinta,... Annah ta lalleqa cikin bakin nata, ta dawo ta daga harshenta, ta lalleqa, ta gwale kwayar idonta kallo daya tawa kwayar idon nata jikinta yayi sanyi, zuciyarta ta fara barazanar fitowa zahirin ALLAH ta'alah. "Haba! Wallahi ciki gareki!" Annah ta fada a razane Ba ita da tayi magabarba hatta KYAUTAR ALLAH seda hantar cikinta ta juya, ruwan dake yawo a jijiyoyin jininta suka birkice saura kadan su hade da jinin jikinta saboda tsabar firgici. Mamakin da Annah keyi shine ina ta samu ciki, bayan tayi period da RASLAN ya sadu da ita ballan tana tace cikin nashi ne, tana ma da tabbacin a lokacin da wuya in ciki ya shiga, kuma ma ai ita a ganinta RASLAN be haihuwa ta ina zema KYAUTAR ALLAH ciki, bayan matarsa da suke tare sunfi shekara da shekaru ko batan wata bata tabaji ance tayiba. "Na shiga tara! Na lalace! Na mutuh! Na tambad'e! Duniyata ta tankad'e da ni! Ni naga shiga uku takabar siriki! Wannan yarinya kin cuceni kin cuci rayuwata!" Annah ta fashe da matsananincin kuka rai a dagule, KYAUTAR ALLAH ma fashewa tayi da kukan cikin tsananin dimauta da dumbin tashin hankali. "Shegiya! Yar iska! Kukan uban me kikeyi! Dan kutmar ubanki ina kika samu ciki!!" Annah ta jefo mata tambayar cikin kuka da tsananin bacin rai. Kara fashewa da kuka KYAUTAR ALLAH tayi ta sauke idonta kasa, tana girgiza kai kawai fuskarta dauke da dumbin tashin hankali, hadi da rud'ani. se zufa kawai ke kwarara a goshinta, da duk sassan jikinta lungu ds saqo, zanin dake jikintama barazanar faduwa yakeyi ta kamoshi ta riqeshi gam a hannunta. Ran Annah ya kara baci matuka tinda take da KYAUTAR ALLAH bata taba bata mata rai ba irin na yau, ta riga ta gama sadaqarwa wani dan iskan ne ya lallabo yama KYAUTAR ALLAH ciki, da ace RASLAN na haihuwa ne dase tace shi ya zagaya ya narka mata ciki. "Na shigesu! Na bani! Dan kutmar ubanki baza ki bani amsaba! gidan durun uwar waye kika samo cikin shege! Wani la'anan nan ne ya miki ciki!" Annah ta fada zuciya cike da tsananin bacin ranta ji takeyi kmr ta kasheta da duka a lokacin. Zubewa kasa tayi hadi dayin kneel down a kan guiwowinta kawai ta kara fashewa da wani matsanancin kuka saboda batasan wacce iriyar amsa zata bawa Annah ba a kan tambayar datake mata. Annah ta kara fashewa da kuka har lokacin idanuwanta nata yawo a duk sassan jikin KYAUTAR ALLAH, ta riga ta gama tabbatrwa shigar sabon ciki gareta a jikinta, ga alamomi nan sun bayyaba, basema an gaya makaba, Fashewa ta karayi da kuka "kin cuceni! Kin cuceni! Asheke muna fuka ce bansaniba! Haba daushen goro yayi kama da goro! shine dalilin dayasa kullum kike kunshe da hijjabi! To yau dubunki ta cika! Kin cuceni kuma kin cuci kanki! Iya cutata kawai kikayi amma baki lalatamin rayuwaba! Ke ko kin cuci kanki kuma kin lalata rayuwarki a banza a hofi! Kin bawa wani katon banza al'aurarki ya lalataki a banza a hofi! ALLAH ya isa tsakanina dake rukayya!!" Zuciya ta debeta kawai ta shiga rada mata sandar karfen da take dogawara, sam bata gani saboda tsananin bacin rai, tana dukanta da sandar tana tambayarta "gidan ubanwa kima samu ciki!! Wani dan gaba da fatihar ne yayi miki cikin gaba da fatihah! Kin cuceni kin batamin zuri'ah! Kin dauko min dan shege! ALLAH ya isa tsakanina dake!!!" Annah ke fadi still se dukanta takeyi da sandar, sosai takejin zafin sandar nan ta shiga kurma ihu, kmr ranta ze fita, taba bawa Annah hakuri... Ihun nata ne ya ankarar dasu jummai da laraba dake kiching suna shirya abincin dare, dakatawa sukayi da aikace aikacen dasukeyi saboda kukan dasukejiyowa a falon Annah, ba wani bata lokaci suka nufo falon a guje, idanuwansu suka sauka a kan kyautar Allah Dake tsugunne se duka Kawai Annah ke kai mata da sandar karfen dake hannunta, sosai sukayi mamakin ganin Annah na dukan KYAUTAR ALLAH yau da kansu abinda basu taba ganiba tsawon zamansu a gidan se yau.... Jiki na rawa jummai ta karaso tana Bawa Annah hkri, Amma ina idanuwanta duksun rufe se kwala mata karfen takeyi, tini wasu sassa na jikinta suka fara fitar da jiki saboda azaba tanaso ta tashi ta gudu Amma ina ta gaza tashi ta gudun saboda kafafuwanta dasuka mata mugun nauyi. "Annah ki bari karki kasheta!!" Jummai ta fada kmr zata fashe da kukan tausayin KYAUTAR ALLAH, Annah na haki tana fadin "Ki barni in kasheta!!" Ta daga sandar da karfi ta rada mata a dai-dai saitin goshinta ai ba wani bata lokaci jini ya balle ya fara zuba saboda wawakeken ciwon dataji mata a goshinta ya shahara ... Azabar ciwon data ji mata a goshin ya gigitata, abinka da jikin yan hutu ba asaba da wahala ba, nan da nan ta gigice ta fice a hayyacinta, ta fashe da matsanancin kuka , bata masan sanda ta miqe ta a haukaceba ta dafe knta inda ke zubar da jinin ta ruga da gudu kmr mahaukaciya zata fice a falon, dai-dai ya sako kai sukaci karo da juna, ta juya zata fadi ya tarota da hannunsa na dama, ya zuba mata dara daran idanuwansa, meze gani! Jini yaga yana ambaliya a goshinta babu kakkautawa,,se fisge fisge takeyi sam bata hayyacinsa batamasan a hannunsa takeba, fadi takeyi. "dan ALLAH Annah karki kasheni! Ba lefina bane!! Wallahi bansan ina da cikiba!!" Kalaman dake fita daga bakinta kenan cikin fitar hayyaci. Sam be fahimci kan maganganun nataba yaji tausanta ya rufesa, again zuciarsa ta cika da mamakin wai yau Annah ce ke dukan KYAUTAR ALLAH da hannunta, daba dan yaxo yaganinma idanuwansaba da ko gaya masa akayi baze taba yadda ba . "meya samu goshinki plx?" A matukar razane ya tambayeta, idanuwansa duk a waje kmr zasu fito fili saboda tsabar tashin hankalin ganin jini na kwarara babu kakkautawa daga goshinta.. Dai-dai Annah ta karaso ta fisgota a hannunsa tana jijjigata tana fadin "zaki gayamin gidan ubanwa kika samu ciki ko senayi ajalinki yanzunnan...baza ki jawomin abin kunyaba da raina d lafia taba....kwara in kasheki in huta...!" Kalma daya ya iya riqewa a cikin kansa nan da nan ya shiga juya kalmar a cikin duniyar kwakwalwarsa, " ciki! Ciki! Ciki! Ciki kuma?" Ya jefawa kansa tambayar da bemasan meye amsar taba. Kara fashewa da kuka KYAUTAR ALLAH tayi hadda shasheqa kmr numfashinta ze dauke still ga jini nata kwarara ta goshinta, hatta fara ganin jiri,,, "dan ubanki baza ki gayamin wa yayi miki ciki ba!" Annah ta fadi da karfi, bata san sadda ta kufce a hannu taba tana saboda matsifa tana kokarin faduwa ta bugu da hannun kujera RASLAN dake tsaye ya karasa ya tallabota cikin dimauta hadi da tashin hankali,ya juyo da ita, yaga idanuwanta harasun fara kakkafewa saboda jinin daya zuba daga goshinta a kalla ze kai rabin leda. "KYAUTAR! KYAUTAR!!" Ya shiga kwalo mata Kira a razane amma ina tini ta sume , jiyowa yy da dubansa kan Annah, cikin kunar,rai hadi da gigita duk ya fice a hayyacinsa, ya fara magaba "Wallahi matata ta rasa ranta a kanki se kinci gidan yari!!" Be jira wata wataba ya ciccibeta suka fice a falon direct notar dasukazo dashi ya shiga, daman yusuf na ganinsa da ita a hannunsa ayi saurin karasowa yayima motar key suka fice a gidan,... Raslan na zaune a mazaunin baya yana rungume da ita a jikinsa se kiran sunanta yakeyi kamar wani zararre, ... Hkn ya bawa yusuf tabbacin asibiti zasuje, direct asibitin dasuke zuwa suka nufa daman shine asibiti mafi kusanci dasu suna isa ba wani bata lokaci aka nufa emergency da ita a kan gadon daukar mara lafia, wata nurse ke turo gadon, RASLAN na biye dasu , suna shiga emergency room din aka daketa aka daurata a kan gadon dake dakin, Har lokacin jini se kwarara yakeyi a goshinta, duk tabi ta batashi kaca kaca da jinin daya daukota kai kace dambe sukayi da jinin rago. Doctor zilai tayi tayi ya fita waje ya jirasu amma fir yaki fita... Dole a gabanshi sukayi mata treatment din dazasu mata, a farko de suka fara mata allurar da jinin nan ze tsaya, kana suka shiga mata gwaje gwaje, saboda dr zilai taga wasu alomomi dasuka bata mamaki gami da yarinyar, dan haka ta duba jininta ta nufa lab dashi bayan sun samu ta dawo dai-dai anyi mata dressing din wawukeken ciwon da annah taji mata a goshinta,da wadanda ke jikinta...canza musu daki akayi, hadi da maqala mata drib, se sauke ajiyar zuciya takeyi a wahalce dukda sanyin a.c dake dakin Amma zufa takeyi RASLAN ya zauna gefen bed din kamar zautacce ya zuba mata ido yayinda hannunta da beda Drib yake cikin hannunsa, se kissima irin bura ubar dazewa Annah in wani abu ya samar masa me dadinsa, Gabaki daya a bukace yazo yau burarsa na a miqe kmr sanda jiyama a hannunsa ta kwana se rarrashinta yakeyi, Amma fir taki hakura ta tubure kan dole se tashiga gindinta, dole ya nufo garin yau... Gashi ynzu an jaza masa jarfa, an maida hannun agogonsa baya! shi ynzu babban burinsama yaga ALLAH ya tashi kafadunta,kafin yaci gaba da gasa mata durinta da burarsa.

kalamansa sun firgita Annah, komawa tayi ta zauna kan kujera zucia babu dadih se ynzu taji ta fara nadamar abinda ta aikatawa KYAUTAR ALLAH, Amma tasan ko wacce mariqiya ta kwarai dole ta shiga dimauta inhar taga wadda take riqo da cikin shege. Fashewa da matsanancin kuka Annah tayi.. Jummai da laraba suka zubo mata ido. "Ni yaronnanan yace ze kashe!"ta fada tana fyatar majina. Jummai da laraba duk suka bude bakj jin har Annah ta fassara kalaman RASLAN zuwa kalma me mugun riski da hatsari. "Annah shifa ba cewa yayi ze kasheki ba!!" Cewar Jummai. Annah ta zaburo mata tace "To durun uwarki yace! An gaya miki ni kurma ce muna fuka kawai! Maza jeki dauko min wayata ki kirawomin umaruru yazo yau dinnan, ga dansa nan yace ze kasheni, maza ki dauko waya ki kirawominshi tin kafin ya dawo gidannan ya kasheni kamar yadda yace!" Ta karashe maganr tana kurma uban ihu se maimaitawa takeyi wai RASLAN yace ze kasheta... Girgiza kai jummai tashigayi tana mamakin mummunar sharri irin na Annah, ta nufa bedroom dinta, ba jimawa ta dawo hannunta riqe da wayar Annah, ta mika mata, kin amsa tayi ta watsa mata mugun kallo kana ta daka mata tsawa "dan bura ubaki ba cewa nayi ki kirawomin umaruruba! .." Jiki na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login