Showing 225001 words to 228000 words out of 274760 words

Chapter 76 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14601

Annah ra tambayeta zucia fal tausanta....daga mata kai KYAUTAR ALLAH tayi Alamar Eah! "Shashancin bnza, shine baki fadaba, kiketa zama da ciwo..meke damunki?" Annah ta tambaya zucia babu dadih ganin abinda ranta keso a kwance,,, KYAUTAR ALLAH tace "Ulcer ce ke damuna .." Da kyar tayi mgnr. Annah Tace "Ashsha! Hakafa ulcer keyi in ana azumi lokacine take tsiri..ALLAH ya baki lafia kyautar..." Da kai ta amsa mata,... "Maza tashi muje asibiti.." Annah ta fada tana miqewa, KYAUTAR ALLAH ta marairaice tace "nasamu sauki, base munje asibiti ba..." Annah ta hade rai tace "a ina kika samu saukin? Dan Allah malama tashi muje asibiti..." Ta karashe mgnr hadi da daka mata tsawa. Fashewa tayi da kuka me tsuma zucia kallo daya Annah ta mata taji tausanta ya rufeta gashi dukta rame, zaunawa tayi ta shiga rarrashinta, da kyar ta samu tayi shiru, bayan tace mata an fasa zuwa asibitin. "Bari inje insa belloti ya siyo miki maganin ulcer kou kinadashi ne?"cewar Annah. Girgiza mata kai tayi alamar ah'ah,..miqewa Annah tayi da niyar ta fice a dakin KYAUTAR Allah tace "Annah dan Allah ki tafi da trea din abincinnan..." Annsh ta juyo tace "Meyasa? baza kici bane?" Daga mata kai tayi alamar eah! Annah tace "Ta yaya zaki kai azumi bakici komiba?" Marairaicewa KYAUTAR ALLAH tayi saboda so takeyi a fita da kosan dan har zuwa lokacin tanajin warinsa na dakar mata hanci. "dan ALLAH Annah ki tafi dashi...ciki na ke ciwo banson kamshin Abincin, Anjima inna samu sauki zanci.." Ta karashe mgnr da kyar. Annah tace toh, ta dawo ta dauki trea din ta fice a dakin dashi tana mata sannu. Tana fita Taji wayarta dake kan bed din tayi ringing dubawa tayi taga daddyntane, dagawa tayi cike da muguwar kewarsa, ta kara a kunne. "Daddynarh..." Ta fada cikin sexy voice dinta. A mgnr ta ya gano bata cikin koshin lafia daman yana ankare da ita a yan kwanakin nan kmr bata cikin koshin lafia. "Me gindin dadih...meke damunki?" Cikin sanyin murya na marasa lafia tace "Ba komi daddynah..." Hankalinsane tayi mummunar tashi ya marairaice mata "yaza kicemin bakomi bayan zuciata na sanar dani wani abu...Dan ALLAH ki gayamin meke damunki kinji me dad'ih..." Ya shiga mata magiya, kmr karamin yaro. "Ulcer ne kawai...." Ta bashi amsa saboda ta huta da magiyarsa. Zabura yayi yace "ulcer ce kawai? Ulcer dince kawai? Banaso kinamin wasa da jikinki dan ALLAH, kinje asibiti?" KYAUTAR ALLAH tace "Nop..." RASLAN yace "Why?" KYAUTAR ALLAH tace "Na samu sauki..." RASLAN yace "Banga alamar saukiba a muryarki...ko kina tunanina ne? da sha'awatarh kou?" Murmushi tayi me sauti tayi shiru ba tare data bashi amsaba, amma yana jiyo sautin murmushinta, shima murmushin yayi yace "Ko inzo ne?" Bata san sanda tace masa eah ba...murmushi yayi yace "okay bari inzo ...zaki bani gindinki inci..." Ji tayi jikinta ya dauki yarari saboda kalmarsa na zata bashi gindi yaci,.. "Xaki bani? In zaki bani se inzo yanzunnan in biyo fly...ba a wasa da gindi.." Jim tayi dan maganr ta fara fin karfinta, taga alamar daza tace yazo din zuwa zeyi dan babu wasa a Kalaman shi. "Dan Allah inzo? Zaki bani abun cikin pant?" Ya karashe mgnr yana fashe mata da kukan shagwaba. Nan da nan taji jikinta ya mace nipple dinta ya amsa, ta lumshe ido, ta bude baki zatayi magana Annah ta turo kofar dakin ta shigo bakinta dauke da Sallahma, jikinta na rawa ta katse wayar ta turata kasan pillow. Tsaf Annah ta ankare da ita karasowa tayi bakin bed din ta zauna hannunta riqe da kwalin mgnin da bottle water, ta zauna gefen gadon. "Dawa kike waya?" Ta jefo mata tambayar. Jikinta ne ya kara daukar rawa tace "Bakowa..." Ganin batada lafia ya hana Annah jan maganar da nisa,,Amma sam jikinta be bata da KYAUTAR ALLAH ba ta fara tunanin tana boye mata wani abu ko tace tana munafuntarta. Ba tare datace komiba ta dagota ta bata maganin tasha ta koma ta kwanta, Annah ta mata sannu, hadi da tambayarta me takeso a dafa mata...KYAUTAR ALLAH tace ba komi, Annah tace bazeyuba dole seda ta matsa mata ta hado mata tea tadansha kadan kana ta koma ta kwanta tana miqa, Annah se nan nan takeyi da ita,...wayartace ta shiga ringing kuma Annah naji ta faske kawai , Annah ta tambayeta wake kiranta ta bata Amsa da M.T.N ne... Murmushi kawai Annah tayi ta fara tunanin wani abu a zuciyarta. Seda tasata tayi sallarh isha'i da kyar ta kara hada mata tea tasha dan shine kawai ke mata dadin sha, lullubeta Annah tayi ta canza mata light din dakin zuwa na bacci kana ta fice a dakin tana kara mata sannu. Tana fita ta jawo wayarta ta kasheta gaba daya ta turata kasan pillow, ta koma ta kwanta nan da nan bacci me nauyi yayi awon gaba da ita. Washe gari ta dan tashi da saukin jikinta ta shirya ta nufa school, a mota sukayi waya dashi, ya tambayeta meyasa ta kashe masa waya duka, ta gaya masa saboda Annah ne... Hirar soyayya sukayi tayi har suka isa school din.


ranar da aka kai azumi na sha tara yabar skt zuwa garin abuja, fly ya biyo tin kafin ya iso airport Ya kira akazo aka daukeshi zuwa gidansa. Tinda ya shiga gidan be fitaba saboda gajiyar dake tattare dashi, se sallarh ke fito dashi, da yayi sallarh ze koma gida yabi lafiar bed, be cika matsawa suyi waya da itaba saboda azumi, domin da yayi waya da ita azuminsa ze balle bal a hakama ya lafiyar kura ballan tana tayi hauka. Dawowarsa garin da kwana biyu Ihsan batazo garesaba Se yau after magrib ta shigo falon nasa sanye da riga matsatstsiya ta dameta dam,...yana zaune a kan dining yana shan kayan fruit ta shigo, kalli daya ya mata ya dauke knshi. direct dining din ta karaso ta zauna, ya zuba mata ido, kana ya basar hadi da yatsina fuska "Baki iya sallahma bane?" Shine abinda ya fito daga bakinsa cikin isa. Wani irin kallon yan iska ta bishi dashi ta yatsina fuska tace "Inma nayi sallahmar zakajine.." RASLAN yace "bade kiyi din bane, nafa sanki, daman yin sallahma ba halinki bane ...kina jina ko ni musulmine in zaki shigomin side ki rinkamin sallahmah..." Ta yatsina fuska ba tare datace komiba zuwa can tace "Kayi azumine?" Ya dago ya kalleta daga kallon wayarsa da yakeyi yace "Kamarya? Wacce irin tambayace wannan, ina dan musulmi ai dole inyi azumi, tinda ya wajaba a kaina..." Tabe baki ihsan tayi tana gyara zama a kan kujerar dining din tace "Uhm sannu da qoqari, nide na kasa ko daya, saboda ulcer ke damuna.." Kallon mara hankali RASLAN ya bita dashi daman yasan ba azumi takeyiba shi tinda yakeda itama bata tabayin azumi ko dayaba , koda a watan ranadan ne,."Ashe har yanzu baki shiryuba.." Ya fada cike da takaici. Ihsan ta tabe baki hadi da turo baki tace "uhm, me nayi na rashin shiriya, kuma.." Guntun tsuki yaja kana ya maida hnklinsa kan wayarsa inda yake chart dame dadinsa. Dogon numfashi ihsan taja saboda itafa da bukatar data kawota side dinsa so take ya bata wasu kud'ad'e tayi Brock, daman ita bata zuwa haka nan kawai, again kuma cike takeda haushinsa a zuciyarta hadi da kishinsa. "RASLAN kode ka fara neman matane..." Ta jefo masa tambayar abinda ke cinta a rai. Dagowa yayi ya kalleta zucia taf zafin tambayar da tayi masa. "Ni kike kalla kike tambaya ko na fara neman matane..." Ya fad'a a harzuke. Idanuwanta ta zuba masa, kana tace "Eah, nace neman mata ka fara...alamomi sun nunamin hakan, A matsayinka na mijina yaushe rabon daka kusanceni?" Shiru RASLAN yayi ya bita da kallon Mara kunya, yace "yaushe raini ya fara shiga tsakaninmu?" Ya tambayeta cikin bacin rai, gani yakeyi yarinyar na neman rainashi ko yacema ta rainashi. Tabe baki tayi Tana gaskata zarginta, tinda gashi tana gabanshi amma ko kallon sha'awa baya mata haka kawai taji abun ya dameta, ashe da ba karamin dadih takejiba inya mata kallon sha'awa kmr ze cinyeta, gashi ynzu ko nemntanma ba yayi. "Wlhy neman mata kakeyi...in kuma karya nakeyi ka rantse..." Ta fashe masa da kuka zucia cike da azababben kishinsa. Rintse idanuwanshi yayi yanajin kamar ya tashi ya rufeta da duka. "In nabi matan burarkice ko tawa, naji matan nakebi, ke uban me kike bani, inba kishin bnza da hofinkiba...." Ya fada a hasale saboda maganar data gaya masa ta ya fara neman matane.. ta mugun bata masa rai. "Ni kake gayawa kishin bnza da hofi ..ashe sonka da nakeyi da kishinka da nakeyi duk na bnza ne a gareka..." Ta fada cikin kuka, me cike da soyayyarsa da kaunarsa. "Yeah! Look tashi ki fitarmin a side kinajina kou, tin bn karyakiba!!" Ya fada a mugun hasale kmr ze daketa. Ganin ya hasala sosai tasan yana iya karyata kamar yadda yace, tana kuka tana maimaita sonta garesa shine bnza da hofi, ta fice a falon... Rintse idanuwansa yayi a zuciyarsa yakeji be kyauta mataba ko ba komi ihsan na sonshi dukda bata da gurbi a zuciyarsa ko kadan Amma yana tausanta saboda yasan zafin so, da ace ihsan zata natsu da ko babu yawa ze iya mata gurbi a zuciyarsa saboda darajar son datake masa, duk iskncin ihsan yasan tana sonsa soma na haqiqa kawaide matsalolinta nada yawane, sam batada tarbiya shine babban abinda yafi bata masa game da ita. Miqewa yayi ya nufa toilet yayi alwala kana ya fice a gidan zuwa masallaci dan sallarh isha'i da asham, zuciyarsa cikeda tausanta ya isa masallacin.

Suna yawan yin waya da Anty Rukayya Amma sam bata sanar da ita bata da lafia ba. Dukda kullum cikin rashin jin dadih take, Amma sam bata sha azumi ko dayaba, kullum seta dauka kuma seta kai da kyar, da aka fara sallarh tahajjud ma kullum seta tashi tayi, kuma ta kira RASLAN shima ya tashi yayi wata rana shike kiranta, ko ita ta kirashi, kullum de se sunyi sallarh tahajjud, sosai Aiki ya rikeshi a garin Abuja, dukda yana cikeda kewarta amma beso yazo saboda yasan muddin ze ganta baze ita haquriba, seya tabata hakan kuma barazanace ga azuminsa, ko yace ga azuminsu, dan haka yaketa daurewa, sede kullum suna maqale a phone da daddare. Ana saura 1week sallah ya turawa ihsan 2:million a account dinta na kayan Sallah, dukda tagani Amma sam bata kirashi ta masa godia ba, inda sabo RASLAN ya saba da halin ihsan. Ya bayar da sadaqa a masallatai da dama na temakon marayu da marasa karfi game da hidimar sallah sosai ya fitar da kudade a jikinsa yayi saboda ALLAH, Haka yayima duk ma'aikatansa ihsani kama daga tin farkon fara azumi har zuwa ynzu da ake gab da sallah...Yabi dangima ya musu sha tara ta arziki, masushi da marasa shi da abokanayen arziki,. Hatta iyayensa dasuke dashi yayi musu sunata sa masa albarka. Wata irin riga ya gani a online me kyau yama KYAUTAR ALLAH other dinta daga dubai sosai rigar ta hadu kimanin kudinta ya kai dubu dari hudu, dayake harkace ta kudi ba jimawa rigar ta iso garesa... Daman tini ya siya mata laces manya kala biyar ya bada an dinka mata, se atamfofi kala hudu suma, se shadda kala biyu, duk ya bada an dinkasu yau aka kawo masa su. Ya shiga shagon ummih ya zabo mata wadansu rigunan masu kyau, kaloli shida, da bags guda shida. Annah kuma kala goma ya mata atamfa kala biyar se shadda kala biyu, se lace kala uku, se takalma masu kyau kala biyar, da hijjabs kala biyar da mayafai kala shida da bags kala shida, KYAUTAR ALLAH kam takalma plat yase mata kala goma, se hijjabai suma kala goma, sam bese mata mayafiba saboda beso tana sawa, yase mata perfumes masu kyau, dukda yaga bata using dinsu sede humra take using Amma ya siya mata saboda sunyi masa, yase mata sarka da dankunne da zobuna da agogo da warwaro kala biyu na gold, se fashions kala biyar, Annah ma yase mata gold din kala biyu da fashions kala biyar. Ya siyama ihsan gold din itama kala uku, ya kawo mata ta amshe ko godia bb se aikin cika take tana batsewa, sam bebi ta kntaba saboda beda time dinta, gaf hnklinsa naga KYAUTAR ALLAH. Ana saura 6 days sallah ya nufa garin katsina ba tare daya sanar da itaba, babu abinda yake mafarki a kullum se ita, kullum tana mine dinsa, soyayyarta garesa kullum kara hauhawa takeyi dabadan ya kai zucia nesaba da sam baze iya wadannan uba uban kwanakin ba, be gantaba. Kasancewar 7:am suka taso daga abuja shida dreva da yusuf, basu samu damar isowaba se 2:3pm motarshi tayi packing a harabar gidan, fitowa yayi suka shiga gaisawa da ma'aikatan gidan, suma ya musu sha tara na arziki duk suka hau jero masa godia hadi da addu'ur'i babu iyaka. Yusuf da imran dreva dinsa suka fito da akwatuna manya guda uku, suka ajiye a kofar shiga falon. Godiya yayi musu kana yasa kai cikin falon bakinsa dauke da sallama... Annah ce zaune a falon tana kallon wa'azi a tashar sunnah tv, hannunta riqe da charbi, se lazimi takeyi.
KYAUTAR ALLAH kuwa tana sama, kasancewar Tin jia aka basu hutun isilamiyya da boko na sallarh, dan hk yau wuni tayi bacci daman ta dena sakkowa kasan sam koda tana gida ne, dan kullum cikin bacci take kamar kasah, Annah de ta zubawa sarautar ALLAH ido dukda tana ankare da ita, sannan tana nan a kan bakarta na tana boye mata wani abune. Dagowa Annah tayi ta zuba masa ido hadi da amsa sallamar tasa, kallo daya ta maza taga ya rame. "Kune a garih..." Ta fada still idonta na kansa. Karasawa yayi ya zauna yace "haka de makiya baki sukace ..ina wuni kuna lafia ya azumi?" Annah ta amsa da"Alhamdulillahi...haka kazo kuma hannu rabbana atina hassanatin..." Ta karashe mgnr tana lalleka hannayensa. Murmushi RASLAN yayi wato Annah de bazata taba dena halintaba sema abinda ya karu. Kame baki yayi yace "Wane ni inzo hannu rabbana, ai da kin koreni.." Annah tace "Ahtouh wannan ai halin rowa ne kuma ni duk Zuri"arhta babu marowaci kaima sede ko in ka fara ne, zama da zainabu ai dole ka fara rowa..." RASLAN yayi murmushi yace "tou naji na fara din ne..." Annah ta yatsina fuska tace "Amma ko bakaji dadihba, da harna fara murnar ganinka ashede kwara murna ta koma ciki tinda ba komi ka kawoba se uban kamshin turare, kaman dan shuwa'arab, Gaskia bnji dadin zuwan kaba..." RASLAN yayi daria se rarraba ido yakeyi a falon tin dazu burinsa kawai ya ganta ko zeji dadih.... RASLAN bebi ta kntaba se maganganu take gasa masa wai marowacci ya gada rowa gun uwarsa. Karshede RASLAN miqewa yayi ya nufa kiching ya kira Jummai tazo ta taimaka masa suka shigo da akwatunan cikin falon, nan Annah ta fara washe 32. Kafin ace zoki duba ta matso ta fara bubbude kayan tana gani itada jummai, Annah ta rangada gud'a dukda duk yayanta da Abdullahi sunyi masu kayan sallah itada KYAUTAR ALLAH amma dukse taga basu mataba da RASLAN ya kawo mata wadannan se taga sunfi mata kyau nan ta shiga zunduma masa adduarh shida uwarsa da ubansa, RASLAN de daria yayi yace bayan ta gama zage masa uwa kuma zata dawo sa musu albarka... Annah tayi mirsisi, se kallon kaya takeyi, taga na KYAUTAR ALLAH yafi nata yawa, nanma seda tayi korafi wai meyasa RASLAN be siyo Mata irin rigar dayasewa KYAUTAR ALLAH a dubai ba, dan rigar ta mata kyau ainun. Ido Kawai RASLAN ya bita dashi hadi da daria duk hnklinsa bayama gareta yanaga KYAUTAR ALLAH dukse ya farajin zazzabi saboda be gantaba. Annah tasa jummai ta dauki akwatunan KYAUTAR ALLAH guda biyu ta nufa upstairs dasu. Ba haka RASLAN yasoba yaso Annah ta kirata nan ne tazo ta gani shi kuma ya gnta ko ze samu sassauci a ransa. Miqewa yayi zucia babu dadih ya nufa bedroom dinsa.

Tashinta daga bacci kenan ta shiga wanka ta fito daure bathrobe, ta shirya cikin riga doguwa mara nauyi ta saka hijjabi dmn already tayi alwala, sallar azahar tayi domin batayiba saboda baccin data rinqayi, gashi ynzu ana neman uku. Tana idar da sallarh jummai ta shigo dakin da uban akwatuna ta ajiye a kasan dakin tana fadin, "zo...zo.. zo..kiga kayan Arziki KYAUTAR Annah..." Miqewa tayi daga daddumar ta cire hijjabin jikinta ta ajiyeshi a mazauninsa,, ta karaso tana fadin "Menene zan gani Anty jummai..." Jummai tace "hmmm kede bari, zoki ga kayan arziki..." KYAUTAR ALLAH ta karaso ta zauna gefen bed din jummai ta bude babban akwatin, ta shiga nuna mata kayayyakin dake ciki, ita knta taji son kayan a ranta, jummai na fara daga kayan ta jiyo kamshin jikinsa a jikin kayan, dan haka ko ba a fadaba tasan shine ya kawo kayan. "Kin gani kou...kai wannan kaya sunyi masha Allahu! Alhaji karamine ya kawo muku baki ga na Annah ba masha Allahu.." Cewar Jummai KYAUTAR ALLAH tace "ALLAH sarki, mungode ALLAH ya kara bud'i..." Jummai ta amsa da "Ameen de KYAUTAR Annah. ..." Seda ta gama zazzage mata kayan ta gani kana ta mayar dasu akwatunan tasa su a Waldrop. Kana ta fice a dakin danci gaba da ayyukan azumi. Tana fita KYAUTAR ALLAH ta koma ta kwanta kan bed din ta lalubo carbinta ta fara lazimi, wayarta taji tayi ringing dubawa tayi taga shine kin dagawa tayi, dan tasanshi data daga ze fara sakin layi, tayi typing message na godia da kayan daya siya musu ta tura masa ba jimawa ya mata replying. *Ki bar godiyarki zakiyimin ita anjima ...nide burina ki bani abun dadin nan.."* saurin rufe message din tayi ba tare data gama karantawa. kiranshi ya kara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login