Showing 78001 words to 81000 words out of 274760 words

Chapter 27 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14664

daurewa kowa kai, kou ince ya bawa kowa mamaki.. musammanma Alhaji umar shida besan meke tafiaba tabbas fuskarshi dauke takeda Alamar tambayoyi bila adadin.. Byn An gma daurin Auren suka fito sunata gaisawa da abokanayen Arziki,.. Alhaji mu"azu ya krso inda suke A matukar gigice yke, ya bude baki zeyi mgna alhaji musa ya dktr dashi.. "Yi hkri Alhaji zamu kiraka se muyi mgnr nan ba nan ya dace muyitaba..Amma kada ka dmu bb wata dmwa..." Dole mu"azu yayi hkri yaja tsummar rayuwarshi ya shiga mota be jira wata wataba sbda beda ikon daze tsaya kallon mutanensa...direct yna isa gidan ya snrda iyalinsa komi ke tafia itama ta shiga tashin hnkli da dimauta..

A bngaren Alhaji Abdullahi sam be damuba sbda yasan komi dake tafia..

Farhan kam daga masallacin direct asibiti Aka nufa dashi, sbda sumewar da yayi,...

Alhaji umar ya kamo hannun dan uwanshi alhaji musa suka kusa mutane suka dan samu gefe daya.. "Ya hk yayah musa?" Alhaji umar ya tambayi Alhaji harun..

Alhaji musa yace "Kada ka damu ..kaddara ta rigayi fata, Ana tara taron daurin Aurema a fasa kada ka damu zamuyi muku byani dallah dallah insha Allahu..ynzude muje asibiti dan ganin ya jikin Rukayyah.."

"Tou shikenan.." Daddy ya fadi hkn Zucia fal mamaki, yayinda tambayoyi suka cika masa zucia.. Direct suka shigo motocinsu suda kwansu da kwarkwatansu suka nufa asibitin, Alhaji harun da Alhaji umar da Alhaji musa alhaji Abdullahi (bbn rukayyah) su umar ds harun da musa suna isowa asibitin sukaga uwarsu a qasa tana ihu da kyar suka kamota suka maidata kn kujera suna kwantar mata da hnkli se "to.. to..to.." Kawai take cewa tna fyatar majina..

Numfashinta sam yaki daidaito dan hk abun jawo numfashi suka saka mata, kallo dya zakayi mata kasan tna cikin tsaka me wuya..

Raslam dake zaune a office dn doctor ahamad byn ya gma masa byanin cewa ciwon zucia KYAUTAR ALLAH take dashi kuma ya kamata sosai, sannan da yuwwar ta kamu da shanyewar barin jiki, Amma basu tabbatrba sunatade iya bakin qoqarinsu dan ganin hkn be faruba...

"Hasbunallahu wani'imal wakeel! Innalillahi wa'inna ilahirraju'un.." Raslan ke fadi yynda yna zaune ne Amma yna ganin jiri, zmn dirshen yy a kasan office din hawaye na zirya a kuncinsa.. Tasowa doctor din yy ya tsugunna saitin inda yake fuskarahi sanyeda face marks ya dafa kafadar Raslan yace "Calm down mutumina..hba be Strong mna, kaifa babban mutumne..ka dena kuka duk Abinda Allah ya qaddara mna mu daukeshi A matsayin dai-daine ita shine qaddararta.."

Fashewa yy da matsanancin kuka harda majina kai kace karamin yarone,, "doctor tayi qarama..pls kuyi duk Abinda zakuyi wlhy zan biya inma kunasone in baku dukiyata duka zan baku,amma dan Allah kada tayi ciwon shanyewar barin jiki Dan Allah na roqeka.." Ya kra fashewa da kuka.

Bkrmin tausayi ya bawa doctor ba, shima ya shiga dmwa,,, nan ya hau rarrashinshi, dai-dai alhaji harun Abdullshi da musa da umar suka shigo kffice din domin da Aka snr dasu yna office din se sukayo nan din. Ganin yadda Raslan din ke kuka riris su knsu hnklinsu yy matsifar tashi,krsowa sukayi Suna tambayar ta rasune, doctor yayi hnzarin cewa "Aah sirs.." Nan ya jasu yy musu byani suma, su knsu hnklinsu yy mummunan tashi, Amma sun san bb abinda yafi karfin kaddara,,,Dukufa sukayi suna rarrashin Raslan suna bashi baki.. Da kyar suka samu yy shiru Amma abun nacinsa Inside, "dctor inaso in gnta pls.." Cewar raslan

Doctor ahamad yace "bb mwa sir, ..hynianede ba aso ayi a inda take.." Da knshi ya kaisu har dakin da take kwance kmr gawa Ansa mata oxygen, se wani up up kirjinta keyi.. Tsayawa bakin gadon Raslan yy ya dafa karfen gadon, ya zuba mata ido nan da nan se hawaye sharr kmr An watsa masa ruwa.. Se ynz yakejin tsanar Annah a rayuwarshi ya tabbatr itace silar komi.. dashima knshi, lokaci knkani yaji ya tsani knshi...

Alhaji abdullahi ya kamoshi suka fice A dakin dukkanninsu..kowannenen su zuciarsu na cikin tashin hnkli Amma basukai kwatan kwacin Raslanba, kra bashi baki suketayi da kyar yasamu yasamu sassauci a cikin ranshi..

Raslan be zarce kou inaba se Masallaci su kuma suka dawo gun Annah itama suna bata baki, Amma kmr suna zugata...

Abun kmr wasa akayi kwana daya KYAUTAR ALLAH bata farfadoba, hnklin duk wani me imani dake fam din seda ya tashi nan suka qara dukufa A adduarh, dangin Abdullahima hnklinsu a tashe yke suma hk shima a nashi bngaren, suma sun dukufa a adduarh hakanne ya kasance a bangaren Alhaji abdullahi...

Abu kmr wasa Har aka kai washe gari, bata farkaba..

Tashin hnkli gun Raslan bashi misaltuwa..Annah tayi kukan harta gaji..

6:pm duk wani kwai da kwarkwata sun hallara kama daga kn dangin Annah zuwa dangin Abdullahi..suna zazzaune a dakin da Aka kwantrda ita, dayake dakin nada girma na fitar hnkli hknne yasa ya daukesu daf, Raslan shike zaune kn gadon, kanta na kn cinyarsa hannunshi na cikin nata.. kallo dya zaka masa ka gano yamafi me ciwon rama..Annah na zaune kn kujera tana facing KYAUTAR ALLAH idanuwanta sunyi luhu luhu.. Ihsan da hajiya hadiza se kus kus sukeyi qasa qasa, bakin ciki ya cika ran Ihsan ganin yadda mijinta ya rude a kn yarinyar.. Annah ta juya tabi kowa dake dakin da kalli taga kowa da kowa harda qawarya Aminiyarta duduwa, itama a rikice take kmr Annah, tnacan zaune kn kujera hijjb dinnatama a karkace yake inda ykmata tasa can ta mayar dashi saman kai.. "Yakanan ummaruru.."annah ta yafito Daddy dake tsaye da counter a hannunshi yna lazimi.. Tsugunawa yy yace gani Annah.."

.kwafa Annah tyi kna tace "Waishi mijinnata besan batada lafia bane? "

"Bnsaniba Wlhy Annah..Me kk gni" Ya fadi hkn danya rasa Amsar daze bata.

"Kacemin me ngni Abindama ina kn gani..kusan kwana biyu kenan mijinnata bezoba,uwarsama batazoba, ubansama bezoba, byn nasa An gya musu rashin lafiar nata..Wannan Ai iskncine da kutmar uba! Sekace bashi yace ynasontaba, Allah ya kaimu ta warke dukse na hada duka danginsu naci bura ubasu!" Ta krshe mgnr da karfi ta yanda kowa sake dakin seda yaji..

"Ayi hkri hajia.." Cewar umar.

"Ta yaya zanyi hkri..qiri qiri ina gani An cuceni An cuci rayuwata, tsinannan yaronnan bb irin takurawar dabeyiba a kn Aurennsn shine tin ynzu ze faramin iya shege.."

Alhaji musa ya qaraso ya rissina yace "Annah ku dan sassauta mgnr taku, sbda doctor yace kada Ayi hayania.."

Yatsiba fuska Annah tyi tace "Mgnr dafto mgnr Allsh ne..Dole nyi hayania, mna..knaji dangij mijinnan nata dama mijinnata basuzo dubia ba hk akeyi a garinsu.."

"Wani mijinnata?" Cewar musa da bemasan ya fadaba.

"Bnason shashanci wani mijine Aka daura musu Aure shekaran jia..shegen yaronma ashe beda da'ah dan bura uba kai! Yoo inbnda bura uba ace An kwantar da mtrka a asibiti Amma bkazoba byn An sanar dakai..inde da wani Abunne ku gyamin dan Abun da daure kai.."

"Ah'ah sam Bkm Annah.."musa Ya fadi mgnr can kasan makoshi,, Annah ta bishi da ido, hk shima Alhaji umar ya bishi da ido..

A hnkli ta shiga bude idanuwanta dasukayi mata mugun nauyi, ta saukesu a knshi, dishi-dishi take ganinshi seda tayi 2mnt kna ta fara ganinshi yadda ya kmata, a hnkli a hnkli taji natsuwa na shigarta, ta zubama kwayar idonsa nata idon, ita yke Kallo Amma sam hnklinshi baya kanta ynacan duniar tunaninta,....bude baki tayi da niyar ta kira sunanshi, Amma mgnr taki fitowa, sbda nauyin da harshenta yy mta..Hannunta dake cikin nashi ta motsa a hnkli, firgigit ya dawo daga duniar tunanin daya Afka, ya zuba mata ido, kara murxa idonshi yy ya sauke a knta, farin cikine ya bayyana A kn fuskarshi da harshenshi "AlhamdUlilllahi! Ta farka!!" Shine Abinda ya fada da dan karfi, ta yadda kowa na dakin seda hnklinshi ya dawo knsu, cikin hnzari Annah ta qaraso inda gadon yke.. "Alhmdullillahi wadda ta mutu ta dawo..Allah na gode mka.." Annah ta fada da karfi seda dakin ya Amsa.. Anty rukayya da Anty fahima da Anty sadia, da hajia asiya da humaira sune gaba gaba a bakin gadon sannan se su harun da umar da Abdullahi da musa, se godia sukewa Allah, su suka fita gun kiran likita suka sanar dashi ta farka, cikin hnzari likitocin sukazo harzu biyu, mammatsawa Akayi A bakin gadon suka qarasa drib suka canza mata cikin hnzari sukasa mata Allurori, kusan guda goma... Mammatsa mata kafafuwa yy ya tambayeta tnaji ta daga masa kai,,raslan godia yyma Allsh sbda bata kamu da nakasaba.. Se bin kowa dake dakin takeyi da ido tnaso tyi mgna Amma sam bakinta yy nauyi..raslan kam idonshi ya kasa daukewa daga knta.. "My bby!'' Ya kira sunanta cikin natsuwa.. Ta bude baki zatayi masa mgna ta gaza hkn, sede ta maida bakinta ta rufe, tana kyafta masa ido..hnklin Raslan ne yayi mugun tashi, ganin ta gaza masa mgna kuma tabbas yasan tnaso tyi masa mgna "bbyna kn kasa mgne ne?" Ya tambayeta Ta daga masa kai.. Doctor Ahamad dake tsaye yna saita drib din hannunta ta yadda zezo kadan-kadan. yace "kada ka damu sir zatayi mgna.. Kasan matsalar zucia se a hnkli itace ke sarrafa jini, so drib dinnan da mukasa mata ze temaka mata insha Allahu.." Raslan ya jinjina kai kawai, hnklinshi a tashe.. Annah dake tsaye taji Ance matsalar zucia, tace "Matsalar zucia kmr yaya kenan doctor.." Dyke ba a gaya mataba..

Doctor Ahamad yace "Eh, Annah, Amma wannan ba wata matsala bace, insha Allahu, Ai tama samu sauki..sede A kiyaye Abinda ze bata mata rai..already na gayawa Yallabai Raslan.."

Annah ta fasa uban ihu ta dora hannu biyu a kai, "Nashiga dari uku ni A'ee, kna nufin yarinyarnan ciwon zucia gareta.. Innalillahi wa'inna ilaihirraju"un, cemin zakayi mutuwa zatayi kawai.."

Doctor yace "Aah gatama ta rayu..insha Allahu bb wata matsala.."

Annah ta zaburo tace "Inka kara gayamin babu matsala, sena kasheka da mari...ciwon zuciafa shiya kashe mahaifiyata! Shine zakacemin bb matsala, wlhy ka kara mgna a gunnan sena maka shegen dukan dase an kwantar dakai a gadon Asibitinnan, munafiki kawai..ba bnzaba Allah ya barka a wada, ga kanan kmr a kifeda kwarya.."

Doctor Ahamad yace "Yi hkri Annah.."inda sabo ya saba

"Da hkrin ta mutu sadakar nawa ka bayar, shege guntun bnza kawai, kilama karyar ciwo kuke jawo mata sbda kuci kudi, kudn da kukaci aiya isheku ko..wlhy jikata ta mutu senasa An kamamin kai, wadan bnza da hofi kawai.."

Alhaji umar ya karaso ya kamota yayima doctor alama daya fita kawai inya gma Abinda zeyi, dmn ya gama dan hk ficewa sukayi shida doctor Hakim. Musa ya riqe hannun Annah tana neman ta bi doctor Ahamad har wajen da kyar Alhaji harun da umar Suka tarota suka zaunar da ita, ..dya byn dya ta fara binsu da kallo Kna tace "Ashe dmn ku munafukaine, ciwon zucia na damun jikata Amma gaf ku kasa gayamin sbda mugun Abu irin na fulani.."

"Yi hkri Annah.." Cewar Alhaji Abdullahi.

"Banni na gaya musu, wadannan yaran suna munafuntata, ko kumade bakin ciki sukeyi da jikar tawa bnsaniba...Wannan shegen yafi kowa munafunci na tabbatr yafi kowa sanin halin datake ciki, kaide wallahi baza ayi tashin Alqiyamaba dakai.." Ta krshe mgna tna kallon Raslan daketa kra kankame KYAUTAR ALLAH a jikinsa.. "Tinda baza ayi tashin Alqiyama daniba seki fadamin inda zaki kaini.." Raslan ya bata Amsa dan ynzu ya samu baki, saif dake gefenshi Abunma daria ya bashi..

"Gidan uwarka da ubanka zan kaika dan kutmar ubanka, shege dan iska kawai, ai duk kaine silar ciwon nata..kasha mugun Abu A nono, daga kai har uwarka baza ayi tashin Alqiyama dakuba..."

"Muna Asibiti nefa Annah.." Cewar Na'im yaron alhaji harun wato jikanta..

"Allah yasa a mutuware muke kai kuma shege me katoton kai kmr dan Aljanu,koda yke Ai uwarka ka biyu itama hk take ba kyauneda itaba, kmrta dya da yan ruwa.."

Na'im yace "ba Hajiyata na biyoba kena biyu.."

"Karya kakeyi dan ubanka, dan bura uba kai, duk zuri"ahta bb mummuna, seku .. kaga ko wancan yaron mara kunyarcan, niya biyo sak.."tyi mgnr tana nuna Raslan. Tabe baki yy yace "dna biyoki da ban ganuba.."

Na'im yace "gaskia kam da ynzu Ana nan Ana guduwa in aka kalleka..sedema ka qare a gida zoo" Seya kwasheda daria

"Duk kunci gidanku.." Cewar Alhaji harun

"Aidaka barsu sunci gaba da zagina, Aina gma musu komi tinda na haifi uwayensu dole su zageni..Tinda suna gani iyayensu mata na zagina.."

"Ayi hkri.." Cewar Anty fahima..

Khair ce ta lallabo zuwa inda Annah take ta dafata ta zuba mata ido,.. "Ikon Allah wannan me kma da yaran iskokanfa yar waye.." Cewar Annah.

"Yarinyar Anty sadiace.." Cewar Anty rukayyah..KYAUTAR ALLAH tabi yarinyar da kallo sbda tanason yarinyar, tnada son yara sosai..

"Au! Kice yar shegence, da akayi, tou aike bb ruwanki yarinya lefin uwakine.." Ta kamota ta daurata a cinyarta, tna mata wasa..

Anty sadia ta jinjina kai, se tji ta rage tsanar Annah sbda ta dauki yarta.. Alhaji harun tin tini yketa bin sadiar da ido..

Satinsu daya A asibitin tasamu sauki sbda tna Ganin Abinda rnta keso, kuma yna bata kulawa ta musammanma, sosai ta murmure tana mgna zoi hkma tna tafia normal.. zuwa lokacin wadanda zasu koma gida tini suka koma, A ciki harda hajia hadiza , ihsan de tana nan, bta tafiba ummih ce ta dktr da ita..kwanansu goma a asibitin Aka sallamesu zuwa gida, Annah kullum cikin mita take wai Farhan da iyayensa basuzoba.. Washe garin rnr dasuka koma gida Annah tace zataje gidansu farhan tyi musu tas tas, harun yace ta dkata, sbda sunaso zasuyi meeting sannan sunada bukatar duk wani me rai na safana family.. 8:30pm duk suka samu halarta a babban falon gidan, taf falon ya cika duk girmansa sbda yayane da jikoki da matansu da jikokin jikoki, wato tattaba kunne, KYAUTAR ALLAH na jikin daddynta raslan, Da yatsunta ga baki tna tsotso, har wata yar qiba tayi..ihsan kuwa tna gefe tana Antayo musu harara, Raslan na kallonta, dmn ynada Haushinta na tafiar datayi zuwa dubai bb izininsa, jira ykeyi su koma gida, seya koya mata hnkli..

Raslan ne ya bude taron da Addu'ur'i, ...falon ne ya dauki shiru, bkjin komi se karar sanyin a.c dake Aiki A falon, a.c ne kusan guda biyar na tsaye, duk wani.lungu da saqo An ajiye Ac sbda falon nada girman gaske.. Abdullahi Umar harun musa suna zaune kusa kusa da juna, Abdullahi sanye ykeda nadinsu na buzaye..Annah ta zuba masa ido kna tace "Kai Abdullahi wannsn nadin bka cireshine, kai kenan kullum danad'i kmr wani goro.Allah ya kyauta..."

"Ai gadone Annah.." Cewar Abdullahi..

Annah ta tabe baki tace "Ammako bakuyi gadon Arzikiba..Tou kun taramu a falo kunyi shiru,ko dmn kun ajiyemune kuyita kallonmu, to ni ngji in zakuyi mgna kuyi, inba hkba zan tashi inje in kwanta dmn kwana biyu ban rintsaba sbda ciwon wannan yarinya ko na kwantama bna iyayin baccin.."

Jim harun yy hk shima musa da Abdullahi dukkanninsu bb wanda gabanshi bya faduwa, umar dabesan meke tafiaba shi knshi hnklinshi ya tashi..

Annah ta zuba musu ido, daga dukkan Alamu basuda gaskia tace "uhm mara gaskia kou a ruwa gumi ykey.. Kai kuyi kuti gari na ruwa.."

Duk suka kara jim musa yace yaya ''bismillah ka fara mgna.."

Annah tayi tsuki tace "kai bnason iskanci da durun uwa fa..ina gya muku bnsan bura uba fah! kuyi-kuyi ku gayamin Abinda zaku gyamin in tashi inje in lallaba tsufana..In kwanta in huta kafin zuwa gobe a tashi aci gbada hidimdimu...inajinku.." Cewar Annah, da tayi kasake tna sauraren Abinda yayan nata zasuce..


More comments more typing...fans ngde sosai....
[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH...🅿️20

*PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..Oh ni diyar buzaye! pls a dena Fitarmin da book don Allah, bndece Allah ya isaba but bnda time din cewa hkn..*

*YAH RABBISSAMAWATI WAL'ARD!* 👏🏼

Dukkannin ilahirin wanda ke falon ya kagu yaji meye maqasudin Taron..Ummih tafi kowa qosawa taji Inda zancen ya dosa, ta rasa dalilin dayasa dukta kagu Taji, ta gaza zama cikin kwanciar hnkli..

Harun musa da Abdullahi, Duk suka kara jim-jim Suna jinjina mgnr A ransu..sbda basusan yazata dauki lamarinba. "Tabbas Akwai kura.." Harun ya fada a rnshi.hk shima Musa the same Abinda yake Fada a rnshi kenan.

Umar kam ko a jikinsa sbda sunki su sanar dashi cewa sukayi se An hadu a main falo..

"Nace inajinku mna...wlhy zan tashi inyi tafiata, inje in kwanta, kwana ke damun rayuwata, sbda gajia hba!" Cewar Annah data tsikaro dankwali gaba kai duk furfura, bb Alamar baki a gashin nata.

Raslan dabesan koma meyeba amma dukya kagu yaji meye hk kawai yake jinshi a wata dunia ta nishadi.. "DaddyM ku fadi kouma meye Abbah, muna jinku...Ba wani fargaba.."Raslan yy mgnr ko a jikinshi shi,

Alhaji harun yayi qoqarin saita natsuwarsa kna ya fara mgna, cikin muryar dattako "Alhamdullihi, da faride zan fara da mna natsiha irinta Addinin musulunci, Rayuwa kowada qaddararsa, Sannan abinda Allah ya nufa ze faru, tabbas ze faru, inaso mu sani Ita mace raboce,kmr Allurane A cikin ruwa, in Allah yy ba rabonka bace Se kaga An tara taron Daurin Aure An fasa, sbda Abin tsarin Allah ne.."

Annah da tayi kasaqe ta qosa taji ko menene, tace "tin kafin A haifeku nasan wannan..da Allah kyi sauri ka snr dani ko mene Aurenne ba ayiba kou yayane? Danni dmn jikina na bani wani Abu mara kyau ze sameni gaskia.."

"Anyi Aure Amma bada wannan yaronba dan gidan Mu'azu.." Cewar musa.

Annah ta zaro ido kna tace "To to to..ikon Allah, hba biri yy kmada mutum Amma shine ba asanar daniba tin tini Wannan Ai munafurcine, Amma munafuki beji dadin rayuwarsaba..."

"Ai Annah munga hnkaline bya kwance.." Cewar Abdullahi.

"Da Akayi uban meye hnkli bya kwance.. ah'ah ah'ah ni Hnklina a kwance yake, dalili dame hnklina ze tashi..Kawaide Ace An munafunceni.." Annah tayi mgnr tana Bude hannu .

Duk wanda ke dakin seda ya zubawa Annah ido cikin mamaki suke kallonta, .. "Mu fito daga Asibiti kice hnklinki a kwance yake.." Cewar Raslan da takaicinta ya rufeshi, KYAUTAR Allah se kara lafewa take a jikinsa..

Dafe kai tayi tace "Af hkne wlhy ni nama mnta, Ashe waccen yar afiruwar tayi ciwo, Shege dan iska Ai duk kaine silar ciwonnata.."

"Nagode.." Cewar Raslan dya sbada zagi a gun Annah..

Ihsan dake gefe tayi kwafa, ji takeyi kmr tayi kukan kura taje ta kashe kyautar Allah..

"To ina jinku meye dalilin dayasa Aka fasa Auren dashi faifam sunanshi kou

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login