Showing 36001 words to 39000 words out of 274760 words
Amma ta fahimci abinda ya rubuta duk magia yake mata a kn dan Allah so yke tasha masa gindinsa.. Batayi masa replan ba ta kashe wyr gbaki dya, ta juya ta rintse idonta dnyin bacci, dukda tnajin shaawarh Amma hk ta danne sha'awarta, tna murmushin mugunta...
Allah sarki raslan hnklinshi yafi Na barawon safe tashi, hk ya kasa zaune ya kasa tsaye, yaje toilet ya dawo ya kwanta, a kasan tiles duk ummih na ganinsa dan wuraren 1:26 am ne, ji takeyi kmr ta masa kuka danya mugun bata tausayi.
Shikam gogan ya rasa ina zesa rywarsa, duk yabi ya gigice ya rude, kwance yake kan gadon da KYAUTAR ALLAH take inbnda juyi bb abinda yakeyi, hannunsa na kn burarshi itakam jarumar se wani qara miqewa takeyi tna neman dumi-dumi. Nikou nce bb dumi-dumi😜
Ganin har 2:am beyi bacciba ynata juyi yynda zuciar ummih itama taketa juyi.. Miqewa Ummih tayi ta dauki bag dinta ta fita cikin Asibitin tna gyara zmn mayafin jikinta.. dayake abune na kudi kouda yaushe akwai doctors. Direct office din doctor ta nufa ta nuna masa IDcard dinta, tace tnada buqatar Allurar rage shaawa nan da nan doctor din ya bata da sirinji. Dawowa dakin tayi zuwa time din Ihsanma tyi bacci klu a jikinta.. Se yau ummih ta tabbatrda Ihsan batada kirki, Amma sonta be ragu a rntaba, dan a dunia ummih na son ihsan Sam bta ganin lefinta.
Idonshi a rufe ynada juyi a hk ummih ta qaraso, ta tabashi, ya bude idonshi a knta..zumbur ya tashi zaune yna sosa keya... "Juya my love kn mka injection.." Cewar ummih dta fada zuciya fal tausayin danta.
Be tsaya bta time ba, ya juya dan yasan bazata masa abinda ze cuceshiba. Allurar tyi masa ya koma ya kwanta byn minti talatin ya samu sassauci, nan yasamu nasarar hayewa gajimarin bacci me nauyi. time to time yna sauke ajiar zucia. Ummih na zaune gefen gadon yynda idonta ke kn kyakyawar fuskarsa. Kissn dinsa tyi a goshi, cikedaso da kauna. kna ta tashi taje ta kwanta a kn carpet domin carpet din akwaishi da laushi, pillow din kujera dashi ta tada kai, ba jimawa itama bacci ya kwasheta cikeda kaunar dnta one and only Raslan.
Washe gari ummih da ihsan Da daddy suka koma abuja, byn daddy ya cika Annah da maqudan kudade, ta amshe tna godi tna washe baki, nan ta cikasa dasa Albarka.
Alhaji Musa ya tafi yabar Anty rukayya dan tace bazata tafiba se in An sallami KYAUTAR ALLAH.
Raslan kam rnr tashi yy da ciwon kai dan hk shi sam bemafi ta kn Ihsanba, ammafa sede tasha harara itakam kou a jikinta. har suka wuce kou kallo N arziki bta isheshiba. Minti kadan seya tuna da iskncin data masa jia, shi a ganinshi so tayi ta kasheshi, dn hk ya daukarwa knshi Alqawari insha ALLAH baze taba kusantar ihsanba again dan rnshi ya baci ainun, kouda ze mutune insha Aah baze qara kusantartaba.
Da Misalin 11:pm saif abokin Raslan yazo duba jikin KYAUTAR ALLAH danse jia yasamu lbri da raslan din ya bude wayarshi. Kouda saif yazo a jikin Raslan ya samu KYAUTAR ALLAH, hk kawai se yaji sun burgeshi sannan sun bashi sha'awa cikin lokaci knkani Saif ya hango wani abu mara misaltuwa a cikin kwayar idon KYAUTAR ALLAH.
Saif be bar asibitinba, se wuraren yammaci, byn ya cika KYAUTAR ALLAH da kudi, da kyn gaida mara lafia, Annah ma ya mata nan ta hau washe baki tnasa masa albarka. Har bakin car Raslan ya rakoshi. "Aboki ka rame...kou duk jinyar bbyn nkane.." Saif ya fadi hkn Byn sun iso bakin car dinshi.
Shafo sumar knshi yy hadi da dan lumshe ido ya bude. "Nop...da wannan ne and da wani Abun ."
Saif ya gano me yke nufi.. "Fllng kou?"
Raslan ya kai masa duka a kafada. "Shege! kaifa dan iskane! Ba fllng ba gindi.."
Saif yace "Ai dmn gindin mna..ka rantse ba sha'awa bace..kouda yake jia bbynka tabar garinnan, maybe itace ta motsaka gashi bb dmr ci.."
Wani dogon tsuki Raslan yaja, jin ya ambato ihsan, shegia duk ita tasashi a wannan mummunan halin. "Mtwss, dallah denamin mgnr shegiyar nan.." Cewar raslan.
Saif ya saki baki kna yace "A huce haka nawan.."
Raslan yace "Nifa bazan kara kusantar shegiyar yarinyarnznba, wlhy kouda gindintane kawai ya rahe a dunia..kwara kn mutu da insa gindina a nata.."
"Wasa kkeyi.." Cewar saif.
Raslan yace, "Wallahi kaji na rantse.."
Saif ya danyi jim yna nazartarsa, nan ya hango gaskia a cikin mgnr tasa, tsaf yasan raslan inya rantse a abu tou wlhy be qara bi takan abun. "hba abokina, har kna rantsuwafa kyi, hba mna! Halal dinkacefa.." meyasa pls...bnsanka da saurin rantsuwaba pls karka fara.."
Raslan yaja tsuki. "Ai kaji nace Wlhy.. pls shiga car ka tafi bye..."
Saif ya kara gyara tsayuwarsa. "Bkada hnkli Wani abu na damun brain dinka..ammade inka dawo Abuja mayi mgna.."
Raslan yace "Yeah uban brain dina yake dmu ina ruwanka shege kawai.."
Saif ya nuna knsa yna fadin. "Au ni kk cewa ina ruwana? Ninefa aboki saif.."
Raslan yaja tsuki. "Mtwsss, Aallah yasa kakan saif ne ba saif ba..."
Bude car saif yy ya shiga yna fadin. "Okay bkm in tyi tsami zamuji..inde nine zakazo ka nemeni har inda nake..sede inba kai bne Aboki mayen duri.."
Raslan be Basa amsaba illa kawai yace "Allah ya rka taki gona..ka gaida humairah.."
"Okay zatji...yaushe zaka dawo?"
Raslan ya tabe bki. "Babu rna.."
"Okay...kayita zama, Ai nasan kou komi be dawo dakaiba sha'awarka zata dawo dakai.."
Raslan na qoqarin kai masa duka ya tayarda motar yabar gun yna daria.
Satinsu daya a asibitin aka sallamesu, Suka koma gida washe gari hajia rukayya ta tafi, KYAUTAR ALLAH taso ta bita Amma ganin raslan ya hnata ta bita.
Sosai so da shakuwa mara misaltuwa ya kara shiga tsakanin KYAUTAR ALLAH da raslan. A hnkli a hnkli soyayyar raslan ta fara canza salo a zuciar KYAUTAR ALLAH. Tabbas ta kamu, a sonshi ta zautu..
Satinshi uku a katsina ya fara tunanin komawa gida...nan ya shiga lallaminta, da kyar ta sawa rnta salama, byn tyi masa alqawarin zata rinka cin abinci..danyace inhar batacin abinci baze qara dawowaba.. Dole tasa salama, ya bar katsina yynda zuciyoyi biyun suke cikeda kewar junansu. Byn tafiarsane KYAUTAR ALLAH ta fara kuka..Annah tace zata kirashi ta gaya masa, Jin hkn yasata ta kame bakinta tyi shiru, dan yace inde tyi kuka Annah ta kirasa ta gaya masa, kuma yace inde aka gaya masa tyi kuka, baze kara zuwaba..
Byn tafiyarsa da sati daya KYAUTAR ALLAH ta koma makarantar, duk tabi ta rame kou karatunma bata ganewa sosai, kullum tunaninta da hnklinta na kn daddynta, dukda kullum suna makale a waya, Amma kullum suna cikeneda kewar juna.
A bangaren Raslan kouda ya koma abuja be kula Ihsanba, Dukda iskncin datayi masa, danta bude dakinsa ta dauki key din car din datakeso ya bata, harma tyi shagalinta ba tareda sanin saba, kuma gashi taci uban motar saboda batasan drjr kudiba..
A bngaren ihsan itama bata kulashiba dn tasawa rnta da knshi ze nemeta, dan hk kou a jikinta hidimar gabanta kawai takeyi, tnajira sha'awarsa ta motsosa ya nemeta, ita kuma ta tafka masa rashin M.
Tinda ya tafi sam bata iya bacci, sede kullum tunaninshi na can cikin rnta yna yawo, ta rasa yazatayida rayuwarta yynda tunaninsa ya addabi ruhinta, tareda gangar jikinta.. A cikin lokaci knkani ta lalace.. Kou taje mkrnta bata iya tabuka komi. Yauma kmr kullum sanye take da kyn mkrntar rigace se dan skeet wanda be rufe cibyartaba, knta sanyeda hula, ta uniform din Army green. Kyn sun amsheta ainun, sunyi mata kyau, abunka da danye blood, me tashe. zaune take a garden din school dinsu byn sun fito break, bb abinda take tunani, se daddynta. Fatimace ta qaraso ta zauna kujerar dake facing dinta, Ganin qawarta a damuwa a wadannan yan rnakun yna daga mata hnkli dan hk itama duk bta hayyacinta, gashi ta tambayeta yafi a kirga amma amsar dyace bkm...
Kusan minti Bakwai ta kwashe a zaune ba tareda KYAUTAR ALLAH tasan da zuwantaba.
Ajiar zucia fatima ta sauke hnkli a tashe..ta bubbuga table din dake gabansu na glass, da zobenta... Firgigit KYAUTAR ALLAH ta juyo da kallonta kn Fatima, nan da nan ta fara qoqarin qaqaro murmushin dole. "Frnd yane?" Ta fada cikin sexy voice dinta me jahilin dadih.
Fatima ta sauke ajiar zucia. "Hba qawatarh wai meye yake damunkine? Dan Allah na roqeki ki gyamin meke damunki pls..dan Allah.."
KYAUTAR ALLAH tyi murmushi tace "Bkm wlhy.."
Fatima tace "see your face,,, kin koyi karya kiri kiri, wlhy in kina rantsewa zakici wutar Allah is bttr kiyi gaggawan tuba dannasan wlhy akwai abinda ke damunki.."
KYAUTAR ALLAH tace "Astagfurillahi!''
Fatima taci gbada mgna cikeda dmwa. "Ki gyamin meke damunki pls..."
"Nce miki bkm.." KYAUTAR ALLAH ta fada a takaice.
"Karya kikeyi wlhy..kngani yadda na daukeki ba hkn kika daukenkba, wlhy daga yau bazan qara tambayarki meke damunkiba tinda bazaki gyaminba..." Tna fadar hkn ta miqe rai a matukar bace tna shirin barin gurin KYAUTAR ALLAH ta miqe ta biyo bynta ta riqo mata hijjb tna hawaye, "pls karki tafi ki barni a halin da nake ciki..Wallahi zuciata fashewa ztyi qawa..." KYAUTAR ALLAH ta fada Yynda hawaye ke zirya a kn kuncinta, bb kakkautawa, nan da nan ta hau shashaqa, yynda hancinta ke fitar da wata yar siririyar majina. "Pls gayamij meke damunki..." Fatima ta tambayeta yynda itama hawaye ke taruwa a kwayar idonuwanta...
Zaunawa zaman dirshen KYAUTAR ALLAH tyi a garden din, still tna cigaba da kuka me ratsa zuciar me saurare.. "Frnd wlhy zuciata zata fashe.." Ta fada tna kamo hannun fatima ta dora a kn kirjinta.. Nan fatima tji yadda zuciar KYAUTAR ALLAH ke bugu kmr zata fashe, dabadan tnada krncij shekaruba da fatima tayi zargin koude ta fada son wanine. Fashewa da kuka fatima tayi me tsanani... "Pls ki gaggauta gyamin meke damunku pls, and pls na rokeki da ubangijinki...pls ki gyamin dan Allah da annabin rhma (s,a,w).."
Kwantawa KYAUTAR ALLAH tayi riris rufda ciki tna cigaba da kukan yynda zuciarta ke tsananta bugu, wani irin abu takeji me sarke numfashi yna yawo a saitin zuciarta, cikin hanzari takai hannunta kn zuciarta datake mata barazanar tarwatsewa...
Dafa bynta fatima tayi tace, "Ki gyamin meke damunki dan Allah...ki dena kuka kinga nima kn sani kukan.." Fatima ta krashe mgnr tna fashewa da matsanancin kuka, me kuna.
"Bnsaniba! Bansan meke damunaba!!" KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn da karfi cikin muryar kuka, yynda tari ya taso mata kawai tnayin tarin taji wani Abu me kullutu ya bito ta maqogaronta ya fado kasa daura idonta da zatayi mezata gani, jini tagani...yynda wani ke digowa Daga bakinta yna sauka a kasan green din carpet din dake shimfide a gun ......
*Fans akwai kurafah...*
Naso in tsaya da free page a page 10 amm bkm na qara yawan free page din, Ana tare fans ngde.
Masu siyan books dina ina godia Allah yabar kauna..
*Pls share*
yeah Saadatu bintu abdullahi ce (writer of boyeyyen Al'amari..inso cutane...e.t.c and now KYAUTAR ALLAH....
Typing KYAUTAR ALLAH.
[8/4, 19:30] +234 913 133 0334: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
*KYAUTAR ALLAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽 (Marubuciyar boyeyyen al'amari)
Free page 12
Saif yy shiru yna naxarin kalamansa, kna yace ''kna mgnr bakada budurwa...you mean bkada me sonka?"
Raslan yace "Yeah bni dashi..."
Saif yace "Wlhy kayi karya..ga yammatanan na binka kmr jamfa a jos., watama har tna neman kashe knta..."
Raslan yace "wannan ba yammatar bne jakaine.."
Saif ya kyalkyale da daria kna yace "kai aboki kai bala'i ne.." Ya fada cikin sigar wasa.
Raslan yace "Allah nke gya mka..Ana maka maganar matar AAure kamila, me durin dadih..bawai me durin zurfiba..kai dyake dakikene kna mgnr karuwai.."
Saif ya kra kyalkyalewa da daria harda riqe ciki .."okay ita karuwa ba matar Aure bace.."
"Gaskia A gunaba..Me zanci da ita byn durinta dukya wawuke..babban abin haushin bb halin in jero da ita ina takama, Wani ya kalleni a bnza sbda ya riganisanin ramin..nifa kasanni rainine bnaso.." Ya krashe mgnr yna tsare gida.
Saif yy murmushi kna yace "Aboki nawa kna bura uba a abuja.."
Raslan yadan fara kulewa sbda ganin saif na neman maida mgnr wasa yce, "kaifa bakada hnkli anaga gabas kna ga yamma..ni ynzu ya zanyi.."
"A kn mefa?" Saif ya tambayeshi.
Haushine ya kra kule raslan yace "wato bakama gane me nke fadaba tin farko kenan.."
"Nop ba hk bne aboki..wai kn mgnr Kra Auren.."
"Yeah kuma bnda karuwai... "
Saif yace " Kuma gashi bkada mashinshine kou.."
Raslan ya daga masa kai yna murmushi, danya sabada iskncin Saif, sede wani lokacin suna babewa, sabda Raslan ba kouyaushe yakeson wasanniba, shikam Saif ma"abocin wasane, da raha.
Saif yace "kainene keda me sonka kuma kaima knasonta bil haqqi da gaskia.."
cikeda mamaki da daure kai Raslan ya tabe fuska kna yace "Wa kenan.."
Saif yace "bbynka mna KYAUTAR ALLAH.."
Kallon mara hnkli dan shayeshaye Raslan yywa, saif. "Mtwss waikai meyasa bkada hnkline....wannan mgnrfa bada wasa nke mkaba..Pls ka bni solution tin bn fara cin durin wasuba.."
Saif ya kwasheda daria. "Nima serious nke mka mgna ai...Wlhy ina hngo sonka a idon yarinyarnan.."
Raslan dake masa kallon mra hnkli, yace "Ai dole ka hngo sona a idonta..in bata soniba wazataso?"
"Ashema kasani.."
Raslan yace "kaima ka sani ballan tna ni.."
Saif yace, "tou tinda ka sani ka Aureta mna,,ka gurji sabon gindi...."
Mgnrma setaso ta kashe Raslan da haushi, wani kololun bakin ciki ya taso masa, cikin hauahi ya fara mgna "Knashan kwayar mayene kou! inbnda kai dan shaye-shayene, ta ina zan aureta.. in aureta in kaita ina? Kou a mafarki me irin age dinta ina zata kaini...mtwsss, da allah be serious pls, bnason rashin M..."
Saif yace "Hmmm, kaine zancewa be serious, wlhy ni mgnr gaskia nke mka..."
Da fada-fada yace "wannan ba gaskia bne haukane, kou ince shaye shaye kyi yau.."
Saif yace "ni bnsha komiba .."
"Tou lallaibka samu matsalar kwakwalwa.." Cewar raslan dyke a kufle.
Saif dyaga alamar yakai wuya yace "a huce haka abokina.. sarkin zafin rai.."
Raslan yaci gabada mita, cikeda haushin an dangantashi da ya cikinsa. "Kai ba a shawara dakai seka kawo mgnr hauka..inba haukaba ina yar 12yrs zata kaini, yarda a hsife na isa haihuwarta...tsaf inda nyi Aure da wuri zan haifi yarinyarnan,.."
Saif yace, "tinda bakaika haifetaba aida sauki...nide ina rokon Allah yasa wata rna in maimaita mka mgnr nan..inde da rai aida rabo.."
Raslan yy masa kallon mara lissafi, kna ya fra mgna "Ka dade bka maimaitaba...inkasan bakin ciki zaka karamin kawai tashi ka barmin gidana malam.."
Saif ya miqe tsayeda car key dinsa a hannunsa, yace "Shikenan tinda ka koreni..a huce hk.."
Raslan yace "anki a hucedin..and na koreka din..tinda bkada hnkli yau.."
Saif yace "ba lefinka bne nasan still kna jinkane a kn network, inka sauko ma zanta.."
Raslan yy bnza dashi har ya juya ya fice daga falon, Raslan yy tsuki hadi dayin rlxn a kn kujera hannunsa na kn jarumarsa, yna mata rarrashi, dsnhar timedin A miqe take, Taki masa hkri tadan rissina....
Bkramin mamaki ihsan tyiba ganin yadda Raslan yayi taking time, be Nemetaba, kwata kwata ya fita a hanyarta, ihsan kam kou a jikinta, har murmurewa tyi, ta mulka uwar kiba, sam batada fargabar komi a rnta, bata tunanin komi, zucia fara sol se uban kudi datake samu, danko be nemetaba yna tura mata makudan kudi ta account dinta sbda bukatun yauda kullum, shi kullum burinsa kada ya shiga haqqibta na aure, dan hk duk sati seyasa mata makudan kudi ta Account dinta. Dan hk kou a jikinta, itafa ynzu ta damra damarar zaman dunia, ynzu nema take cewa dunia salamu alaykum, sede tasha uban wanka ta tafi Aikinta, intaga dma, kou ince inta bushi kskarta, don a ynzuma a libaty take Aiki, sannan ita babbace, duk a sanadin raslan ta samu muqamin, amma ita sam batasan hknba. Batada smwa se dmwar isknci da rna taje yawonta, Da daddare kuma taje glub tasha rawarta kna ta dawo ta kwanta a katafaren dakinta, meyafi rnta? gani takeyi babu. Sannan ta samu uban kudi ta kaiwa uwarta Hajia hadiza dmn ita idoce a nera, dan hkn nema take tareda Ummih saboda sunada Alfarma byn hkn kuma sunada shegun wato kudi. Duk wannan tsiyar datakeyi Raslan be saniba sam-sam danshi beda time dinta, ya bawa bnza ajiyarta.
Byn tafiyar Abdullahi abban KYAUTAR ALLAH da kwana daya ya dawo ya duba jikinta, rnr nan ya wuni kna ya koma kd. Washegari, Anty fahima kanwarsa taxo ta duba jikinnata, sosai take hngo dmwa a tattare da ita, dan hk da daddare ta sameta kan mike damunta KYAUTAR ALLAH taso ta gya mata cewar tna yawan Aman jini Amma seta rufewa knta sirrin ma zuciarta kawai, tacema Anty fahima bakomi. Sam Anty fahima taki yarda ta, kara tambayarta a karo na biyu, nanma ta tabbatr mta da bakomi, jinta kawai tayi Ammafa badanta yardaba. Kwananta daya itada yaranta biyu suka koma gida kaduna.
A daddafe yy kwanaki goma a abuja ammafa jinshi yakeyi kmr yna kan kaya, bema taba jimawaba a abuja kmr wannan karon, kou dande ya jimane a katsinar a wancan karon, shiyasavyy hkrin zaman abuja na 10days. Tinda ya kwanta yau har zuwa asubah yaketa mafarkinta, dukda kullum suna manne ne a waya, Amma gaskia zuciarsa na cikeda kewarta, kwarai, waya bata isa ta gamsar dashiba a kn KYAUTAR ALLAH. jigon abinda yasashi yy 19days din beje katsinaba harda sha'awar dake damunsa, don inhar ynajin bukatuwa da mace be cika natsuwaba, Shiyasa bayason shiga mutane, Amma kullum in sukayi waya seta tambayesa yaushe zezo, sam bata gajiya da tambayarsa yaushe zezo, Domin zuciarta na muradinsa. Byn yy sallarh asubahi ya fara shirye-shiryensa. Tsaf ya shirya cikin manyan kaya, danyar shaddace kalar butter milk aikine simple a wuyansa da hannunsa na links. kyn sun amshi jikinsa, dayakeshidin ba ma'abocin sa hula bne, Sumarnan datasha gyara ta kwanta luf a knsa, zuwa sajensa me matukar kyau da gigitarwa..bb abinda sumar tasa takeyi se shining da daukar Ido..yayinda fatar jikinsa fara sol keta glowing emerging kai kace dan sarkin saudia ne... Wuuurrhh!! The guy is very cute and handsome! komi nasa perfect, kyaunsa na gigita matane, i mean kyaunsa na sumar da duk wata mace me hnkli da tunani, guy din na nunawa sa"arh ne ya hadu iya haduwa, yynda tsarinsa ya tsaru dai-dai dai-dai. Everything ya zauna daram dam, ga abun dadih inside wando. Wanka ya zauna yyndashi knsa me wankanma ya kara