Showing 273001 words to 274760 words out of 274760 words

Chapter 92 - KYAUTAR ALLAH

10 Sep 2025

14632

ynzu KYAUTAR ALLAH ce uwar gida. Ihsan taxo har gida ta mata godia, kyautar tace ba komi. Ummih kanta tayi mamaki da RASLAN yayi saurin sakkowa, seda ta tambayi ihsan ta gaya masa ai saboda rukayya ne, ummih de ta musu fatan zaman lafia kawai. Lokuta da dama ana kaima ummih jikokinta su wuni gunta, kana dawo dasu, ummih ta daurawa yaran son dunia hk ma ta daurawa uwarsu don dunia. RASLAN ya budewa KYAUTAR ALLAH business me karfi ya narka mata dukia se yadda taso takeyi. Ba lefi RASLAN na kwatantawa ihsan a fannin komi amma bnda fannin kwancia saboda yafijin dadin KYAUTAR ALLAH, ihsan kam bata damuba dmn ita raguwace. Dawowar ihsan da 2weeks RASLAN ya hadasu ya musu natsiha me ratsa zucia ita da kyautar, kan su zauba lafia, duk sunji kuma sun dauka.


Yusuf guard din RASLAN ya auri jummai, shi kuma dan liti dreva ya auri laraba, suka zauna nan cikin gidan bngaren masu aiki cikin aminci. Anty sadia ta haihu lafia ta samu danta namiji wanda yaci sunan muhammaduraslan wato sunan RASLAN, Anty Sadia ce ta bukaci hkn kuma alhaji harun ya mata, ansha shagalin suna sosai anyi hidimar arziki dangi da yan uwa duk anzo, kyautar Allah tayi sha tara na arziki, dan ance dan haram ke manta halacci. se tuna Annah akeyi ana kuka kuma ana daria.

Fatima ma tasamu ciki, Anty Rukayya cede ALLAH be bataba har yanzu, sede munata rokon Allah ya bata itama. Shekarar yaran kyautar ALLAH daya da rabi a halin ynzu ALLAH ya azuryata da samun wani cikin dole ta yayesu Anty Rukayya tazo ta daukesu ta tafi dasu gidanta a can zata yayesu, sam RASLAN beso hknba, ihsanma taso a bata yaran hk ummih ma amma duk basu samuba.

Soyayya, shakuwa, kauba, tausai, duk sun ginu a tsakankanin ma'auratan wato RASLAN da KYAUTAR ALLAH, suna bawa junansu kulawa kwarai da aniya, musammanma datakeda cikinnan RASLAN ji yakeyi kmr ya maidata ciki saboda so.wannan cikin da sauki yazoma KYAUTAR ALLAH alhamdulillahi se san barka, RASLAN be barinta ta huta yamafi nace mata a halin ynzu saboda yace tafi masa dadih, sam kyauta ALLAH bata taba nuna masa gajiyawartaba koda ze nemeta ne sau goma a rana, ko bataso hk take daurewa. Cikin KYAUTAR ALLAH ya kai wata biyar amma kai kace yau zata haihu saboda tsabar girmansa. Meead da hannaah kam sunki dawowa sede suzo su musu yan kwanaki su koma gun Anty Rukayya hkri da kawaici kawai RASLAN keyi, shima dan KYAUTAR ta hanasa mgna ne, amma kullum cikin kewar yaranshi yakeyi, haka ummih ma sede in sunaso suha twins din suzo garin kaduna ko suyi waya a kawosu 2 days kuma se anty Rukayya tazo da knta ta daukesu, ALLAH ya daura mata son yaran suma suna sonta sosai dan dasunje wani guri se su kagu su dawo gareta.

Fatima ta haihu ya mace kyakyawa yarinya taci sunan zulaikha wato mahaifiyar fatima, ana kiranta da ilham.

Sosai kyautar ke samun kulawa ta fanni daban daban hadda ihsan da ummih da mahaifiyar ihsanma dan ynzu dukta saduda. Cikin KYAUTAR ALLAH na cika 7 month aka kara mata scanning dan aga meke cikinta, nan aka samu nasarar ganin yaya hudu mata biyu maza biyu, kyautar Allah tayi murna sosai Amma tashiga damuwa Raslan yayita kwantar mata da hnkli , shikam ai dadih ya gama kasheshi haihuwa biyu yaya shida, lallai shida ubangiji sede godia, seda yy azumi uku na godia ga ALLAH....tini suka yima yan uwa da abokanayen arziki sallahma suka daga zuwa garin indian dan a can KYAUTAR ALLAH zata haihu, a wannan karon ma cs dinne, RASLAN harya sawa yaran suna tin kafin suzo dunia, maza biyun yasa musu harun da musa, se matan yasa musu sunan zainab (wato ummih) da Rukayya again (sunan Anty rukayya) ana saura 10days cs din Anty Rukayya ta iso indian dasu meead da hannaah, sunyi wayau ynzu dan kace yan shekara uku da rabi ne , ga girman jiki ALLAH ya basu, tini suka fara zuwa mkrnta sabosa sunada baki sosai. Akayi cs lafia aka ciro lafiyayyun yan hudu masu kyau mazan sak KYAUTAR ALLAH matan kuma Suka kara kwaso RASLAN kmrsu daya dasu meead. Washe gari ummih da ihsan suka iso garin sunata murna ihsan kmr ta sace yaran takeji, ummih km baki har kunne, kyautar Allah ma tayi farin ciki sosai se godewa Allah takeyi. Satinsu biyu a indian suka dawo nigeria KYAUTAR ALLAH ta gyare ba lefi kmr ba ita tasantalo yan huduba. Dasuka dawo da kwana biyu akayi shagalin suna inda yaran sukaci sunan da ubansu yasa musu. Musa shine hassan shi ake kiranshi da Nasar, se hussain shine harun ana kiranshi da nasim, se zainab itace ta uku ana kiranta d nasreen, se ta hudu rukayya ana kiranta da nimrah. Yara tubarkallah kowa yazo se yayi mgnr kyaunsu da girmansu kmr ba yaya huduba har zuwa akeyi kallonsu tini Anty Rukayya ta tofesu da adduarh mgnin baki. wannan karon sunan da akayi yafi nasu meead dan anyi barin dukia sannan kyaututtukan dasuka samu yafi nasu meead, RASLAN kam yayi barin kudi kmr besan zafinsuba. Alhaji musa ya bawa anty Rukayya kudin sadakin kyautar Allah ta bata taki amsa tace ta barwa anty rukayya har dunia ta nade, anty rukayya tace ai ba a hk, dole KYAUTAR ALLAH ta amsa raslan se tsiya yake musu wai sadaki bayan an haifa masa yara shida, ai tini anci uwar sadaki an cinye," duk falon suka kwashe da daria, na'im yace "mutumina aika iya zubi..." Suka kara kwashewa da daria RASLAN ya jawo KYAUTAR ALLAH jikinsa ya rungume, suka cigaba da hirarsu ta nishadi inda dangi da yan uwa duk suka hadu a ranar suna kenan, da daddare dan nan duk zasu kwana babu wanda bb a falon inba iyayensu maza ba. Jariran na hannun ihsan duk ta hadasu duka hudun ta rike . "Ammande babana baka da dabi'arh arziki, dan iska kawai tambadade, ina umaruru, kirawomin musalle.. Ina umaruru yake ina ka samo karuwai?" RASLAN ya hau kwaikwayon Annah cikin barkwanci, falon duk aka kwashe da daria suna mata fatan samun rahama a cikin kabarinta da duk al'ummar musulmi.


Alhamdulillahi! A nan na kawo karshen wannan labari nawa, Allah ya karawa annani s.a.w daraja ameen. Ina fatan kurakurena ALLAH ya yafemin, yamin afuwa dani da dukkanin al'ummarmu, ngde real fans naji dadih kun nunamiin kauna, nima zan faranta muku ta hnyar kawo muku sabon littafina nan bada jimawaba. Allah ya kara mana soyayyar ma'aiki s.a.w. ubangiji ya warwarewa duk masu damuwa damuwarsu, marasa lafia Allah ya basu lafia, mu kuma ALLAH ya karemu da lafia da abinda lafiar zataci ameen, yammatah Allah ya kawo miji na gari sbda Annabi, s.a.w, matan Aure ALLAH ya kara muku zaman lafia da mazanku.


*Munada ingantattun magungunan mata, akwai jigida ta mallaka karku manta da matsin gamd'is, akwai turaren tsugunno na mallaka ds rubutun mallaka, sannan akwai gumbar madara gumbar hatsi gumbar uku bala'i gumbar kankana e.t.c, munada matsi me matse mace wato virgin again, bononza 1k 08136349646, muna hada yan shillah dade sauransu , akwai hakkin maye wannan hadi ne komi da komi za a hada miki ki koma kmr amarya dal a leda, kayanmu masu ingancine,akwai mgnin gyaran nono dana kara duwawuka, hajiya mace bb duwawu bb amfani. Sannan akwai mayukan gyaran gashi, da shamfo da turarukan wuta na daki, da man jiki mesa hasken fata, da marasa hasken fata, akwai soap me kyau, na gyaran jikine 3k babuce kawai babu sekun garzayo siyan na gari maida kudi 08136349646. In baki shiryaba karki dameni da kira dan ALLAH*




*Se nun hade a next book dina, ina godia ga wadanda suka siya book dina ba masu jiran na sata barh...ngde Allah ya rabaku da bakin cikin dunia dana lahira baki daya, uban giji ya mana tsari daga bakin dunia* 😍

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login