Showing 243001 words to 246000 words out of 274760 words
yanzu ba lokacin ruwa bane dan haka samun dinya zeyi wahala, wani tsoho ya sanar dashi hakan dayaje kantinsa ya tambayeshi ko yana saida dinya. Haka ya rinka zage garin har 12:am ya dawo asibitin jiki babu kwari saboda be samuba, direct masallacin dake asibitin ya nufa danyin sallarh isha'in da beyiba, alwala yayi, yayi sallarh isha'in hadi da shafa'i da wutiri.kana ya nufo cikin asibitin hannunsa riqe da ledar daya siyo inibi ko zatacishi tace yayi mata, saboda wani yace masa inibin yana kama da black plum din. Koda ya shigo dakin yaga tayi bacci ma ashe. Ya tambayi jummai yaushe tayi bacci jummai wadda idonta biyu har lokaci ta bashi amsa da ba jimawa,ta jima tana jiransa saboda tasawa ranta yau zasha black plum (d'inya) "taci wani abunne?" RASLAN ya tambayi Jummai. Ta bashi amsa da "ah'ah... Ka samu d'inyar ne?" RASLAN yace "Ah"ah Wallahi sede gobe inje in kara dubawa..." Jummai da bacci ke idonta tace ALLAH ya kaimu.." RASLAN ya amsa da "Ameen...jeki kwanta..." RASLAN ya fada ganin bacci a idonta, Jummai tace tou, ta miqe ta nufa gadon da aka tanada dan kwanciyar me jinya ta kwanta ba jimawa bacci ya kwasheta.
Kallon drib din dake hannunta yayi yaga an canza mata wani drib hakan ya bashi tabbacin doctor ta shigo ta kara dubata bayan fitarsa menan, ido ya zubawa kyakyawar fuskarta se bacci takeyi tana sauke numfashi da karfi! Komawa yayi kan kujerar da jummai ta tashi, ya zauna ya kamo hannunta me drib ya riqe a cikin hannunsa, nan abinda ya faru ya dawo ranshi, ya shiga jerowa Annah ALLAH ya isa a zuciyarsa.. Adduarh yashiga rofeta dashi, bayan ya gama mata addu'ur'in ya dawo fuskarta ya manna mata kiss a kan peach lips dinta, yadan tsotsetsu kadan kana ya koma ya zauna, ya kamo hannunta me drib din ya riqe cikin nasa hannun Ya zubawa kyakyawar fuskarta ido, tayi fari dodar, kai kace ma farar mace ce, sosai ta masa kyau ba kou kallonta yayi se yaji sha'awarta ta rufeshi, musammanma a halin yanzu, yafi jin sha'awarta fiye da ada,,ko dan ta kara dadih ne be saniba....
*MAGANIN SANYIN GABA*
*MAGANIN SANYIN MARA*
*MAGANIN SANYIN MAHAIFA*
*MAGANIN SANYI ME KAWO KURARRAJI*
*MAGANIN SANYI ME SA KUMBURI*
*MAGANIN BASIR ME SIRO, DA MARA TSIRO, AND MAGANIN.* and maganin mata
DUK MUNA DASHI A KAN FARASHI ME SAUKI, KEDE KI HANZARTA SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA 08136349646.
Inama kowa barka da jumma'arh.
[8/24, 19:53] Sa'adatu Bintu Abdullahi: 🅿️56
*PAID BOOK...500 ONLY...08136349646*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
Haka ya kwana be rintsaba idonshi na kanta, saboda kallonta da yakeyi ko bacci bayaji, ALLAH ya jarabceshi da tsantsar sonta hadi da dumbin sha'awarta, sonta da kaunarta kam a jinin jikinsa suke.....washe gari tin 6:30pm ta tashi ta hau rarraba ido tanajin cikinta kamar an mata sharah ji takeyi kamar taci babu, rarraba ido ta shigayi a dakin taga ita dayace a babu kowa, amma tana jiyo alamar ruwa ta bandakin dake dakin, ba jimawa jummai ta fito daga toilet din daure da alwala, idonta ya sauka a kan KYAUTAR ALLAH wadda ke kwance se rarraba ido takeyi. "KYAUTAR kin tashi?" Cewar jummai. Daga mata kai KYAUTAR Allah tayi alamar eh "ina daddy nah?"ta jefo mata tambayar. Jummai tayi murmushi tace "Daga tashinki se tambayar daddynki..to yana masallaci." Murmushi KYAUTAR ALLAH ta sakarma jummai, itama ta mayar mata da murmushin tace "Uhm masoyiyar daddynta, koda yake dolema kisoshi irin wannan abu da yake baki ba dare ba rana...." Xaro ido kyautar Allah tayi a kunyace ta rufe fuskarta da tafin hannunta daya,tace "Kai Anty Jummai bama haka dakefa...." Jummai tayi Murmushi tana kokarin tada sallah tace "uhm kyaji dashi, bayan kin gama jin dadinki..." Daga haka bata kara maganaba ta tayarda sallarh asubahi. KYAUTAR ALLAH ta bita da ido a kunyace ..turo kofar dakin yayi ya shigo dai-dai idanuwansa da nata suka sarke cikin na juna,jiki na rawa ya karaso bakin gadon ya zuba ma kyakyawar fuskarta ido, kullum kara kyau takeyi, zaunawa yayi gefen bed din kamar wani sakarai, ya kamo hannunta wanda akasa mata drib tin cikin dare drib din ya kare ya cire mata,. "Ina kwana jewel dina, ya jikin naki.." Ya gaidata da kansa. Ido ta zuba masa wani lokaci kamar sauna karamin yaro yake koma mata, ba tare data amsaba tace "Ina kwana daddyna.." Murmushi ya sakar mata hadi da makale kafadarsa daya cikin muryar shagwaba ya fara magana "ni ni ni...ki amsa tawa gaisuwar mana, .." Ta makale masa kafada kamar yadda shima ya makale mata, murmushi ya sakar mata yanaji kamar ze lasheta, da ace yanada halin daze maidata ciki daya maidata saboda son dayake mata. "Meyasa bazaki amsa gaisuwata ba?" Ya tambayeta yana shafo kan nononta, dan tin jiya suke tsole masa ido, sun kara cika, ji yakeyi kamar yayita murzarsu, dande yana tausan tane da tin jiya se yayita murzarta ya dan shashshanye mata nonuwa. Cire hannunshi tayi a kan nononta ganin jummai ta idar da sallarh harma tana nufosu. "Meyasa zaki cire hannuna a kan nononki plx ki bari in tabasu inji dadih plx tinda naga kin dan samu sauki yau..." Ya fada idanuwansa na chanza kala zuwa kalar jaraba, ya kara maida hannunsa ya matsa kan nononta na dama. "Wayyo zafih!" Ta fada saboda azabar zafi taji kmr yau aka fara taba mata nonon nata. "Am sorry!" Ya fada yana cire hannunsa a kan nononta badan yasoba sedan gudun kada ya kara mata xafih saboda bata da lafia. Jummai ta kauda kanta gefe tayi kamar bata ankare dasu, ta karaso ta sunkuya ta gaida RASLAN hadi da tambayarsa yame jiki, amsawa yayi a mutumce. "Ya jikin naki?" Ta dawo da tambayarta ga KYAUTAR ALLAH. "Da sauki anty Jummai...inaso inyi fitsari!" Ta fada tana yunkurin miqewa. Jummai na kokarin kamata ta kaita toilet RASLAN ya dauketa cir be direta a ko inaba se a toilet, ya tsaya yaki tafiya ya fara kokarin daga mata zanin dake jikinta, ta dakatar dashi, tana fadin "Zan iya da kaina...dan ALLAH ka fita waje..." Ta fada kmr zatayi kuka,. marairaice mata yayi kamar zeyi kuka yace "Pls mamanah ki bari in cire miki ni ba komi zan miki ba, kawai inaso inga abubuwa na ne inji dan dama dama plx.." Ya karashe mgnr kmr ze sukunna ya bata hakuri. Haushin shine ya turniqe mata zucia wasu lokutan gani takeyi kamar baya sonta saboda baya tausanta,shide gindi gindi shine damuwarsa kullum, hade girar sama da kasa tayi, rai a bace tace "yanzu banda lafiyarma bazaka tausayaminba...inde bazaka fitaba bazanyi fitsarinba, na fasa..." Cikin tsiwa ta karashe magabar. Nairai-narai yayi da idanuwa kamar zeyi kuka yace "Kiyi hakuri dan ALLAH, sonki da sha'awarkine suke jamin hakan, ina da bukatuwa sosai dake, ko kwanaki biyu dakike gani banzoba, banasone in takura miki, ina sonki ina tausanyi kiyi hakuri dan ALLAH, nima ki tausayamin..." Ya kai hannu ze shafo nononta dake tsaye suna masa daquwa tayi hanzarin ture masa hannunsa tin kafin ya kaiga karasawa, ALLAH yasani ya addabeta sosai, ta fara gajiya kwata kwata ma batason takura a halin datake ciki yanzu. "Fitsari fa nace maka inaji..." Ta fada cikin fada,... Danne bukatuwarshi yayi yace "Tou...kiyi mana plx" ta zuba masa ido se taji tausanshi ya rufeta,,amma nan da nan ta kawar da tausanshi a ranta saboda shi din ba tausayinta yakejiba. "Ka fita to mana.." "To..." Yace kmr wani sauna ya juya ya fice a Toilet din badan yasoba, ya dawo dakin ya zauna, yacema jummai ta kai kata brush dinta, tace tou, ta zuge bag din ta dauko brush dinta ta matsa mata MacLean din Colgate ta nufa toilet din tayi mata knocking cikin matsifa tace waye,,jummai tace "ni ce..." Ta fito ta amsa tace ta kawo mata soson wanka, jummai ta tambayeta wanka zatayi tace "eah...ko baki kawo soso da soap dina bane?" Jummai tace "na kawo..bari in miqo miki.."ta juya ta dauko mata soson da sabulu da doguwar riga dazata saka in tayi wankan, duk RASLAN na kallonta tana tsaye bakin kofar toilet din tana jira Jummai, babu inda yafi kallo a jikinta kamar nononta, sosai yakejin sha'awarta, a wannan,karon duwawukanta ke tsole masa ido. Jummai ta karaso ta mika mata riga da soso da sabulun wankanta ta amsa ta hada da brush din dake hannunta wanda Jummai ta bata ta shige toilet din, ko kallon inda yake batayiba. Jummai ta dawo ta gyara bed din data tashi a kai. 20mnt ta dauka a toilet din kana ta fito bayan tayi wanka da ruwa me zafi sosai taji dadin jikinta duk gajiyar dake jikinta ta ragu, se abinda baza a rasa ba. Ido ya zuba mata tana sanye da doguwar rigar material army green me kananun flowers white and dark purple sosai rigar ta amshi jikinta ainun, duwawukanta yabi da ido , se motsi sukeyi, tana takawa a hnkli, amma duwawuknta da karfi suke motsawa kai kace tana sane take juyasu. Hijjabin jummai ta saka ta nufa dadduma, ta fara kawo sallarh magrib da isha'in jiya da batayiba, ga asubahi kuma ta sameta. Karshen sallarh a zaune ta karasa saboda ji tayi dukta gaji ga yunwar cikinta dake kara kwakularta. Idonshi na kanta se kallonta yakeyi kmr maye. Tana idarwa ta dawo kan gadon ta kwanta tana sauke ajiyar zucia wata zufa ta fara karyo mata, dukda sanyin a.c dake dakin. "Anty jummai karamin sanyin a.c dinnan, zafi nakeji.." Ta fada da kyar, da hnzari RASLAN ya riga Jummai miqewa ya dauko remote din a.c ya kara masa karfin gudu, kana ya dawo bakin bed din yana goge zufar dake karyowa ta goshinta da rigar jikinsa, besan meyasaba takeda mugun jin zafi yanzu, dukda uban sanyin dake dakin amma a haka taci gaba da zufa, jummai ma har sanyi ta faraji ta dauko hijjabinta ta saka. "Me kikeso kici?" Ya tambayeta yana goge mata zufar goshinta. "Black plum dinnan nakeso..." Ta fada tana maida numfashi ji takeyi kmr tayi tsirara saboda zafin dake taso mata. Ido ya zuba mata, shifa a tunaninshi ta manta da abunnan ashe yana ranta. "Jia bansamuba, amma na siyo miki abinda ke kama dashi , bari in dauko miki ki gani..." Ya karashe mgnr yana nufar dan madaidaicin frij din dakin nan yasashi jiya da daddare, ya bude ya dauko ledar ya dawo bakin gadon ya miqa mata ta tashi zauna ta amsa ta bude taga inibi ne, sanyinshi yasata ta fara sha Amma bashi takesoba, se yaji dadih dayaga tana sha, saboda tin jiya bata sawa cikinta komiba se yau, yaji dadih mara misaltuwa, tin jiya shima beciba besha ba saboda itama bataciba bata shaba. Yana zaune yana kallonta tasha inibin sosai, har wani lumshe ido takeyi saboda sanyinsa dake ratsata. "Yaushe zaka kawo min black plum din?" Ta tambayeshi tana kai inibin baki. "Ban samu bane...amma zan kara dubawa, in kinaso se inyita siyo miki inibin..." Ya fada cikin kwantar da murya. Hade rai tayi tace "Ni bashi nakeso ba, d'inyar ai nakeso gaskia ka nemo min d'inyar. " ta karashe maganar tana ture ledar inibin dake gabanta, ji tayi ya fitar mata a rai. Ido ya bita dashi ada de yasan ba haka halinta yake ba, amma yanzu tana neman canza hali, ga matsifar tsiya data koyo ko a ina ta kayo oho. "Kici gaba da shan inibin xan nemo miki black plum din yau insha ALLAH..." "Na koshi ya fitar min a rai, black plum din nakeso..." Tayi maganar tana yatsina fuska saboda aman dataji yana taso mata, Kafin ta ankare ta fara kwararo Amai, da hnzari RASLAN ya miqe ya dauke ledar inibin ya ajeta gefe guda, ya rungumota jikinsa, se amai takeyi a kan bed din idanuwanta na fidda kwalla kmr zata amayar da duk kayan cikinta, cikin hanzari jummai ta taso daga inda take zaune ta karaso bakin bed din tana mata sannu, shima RASLAN se sannun yaketa jero mata zucia fal tausayinta. Ta jima tana aman seda ta amayar da duk inibin data samu tasha kana ta samu sa'ida,,,da knshi ya kimtsa gurin, itama ya kimtsata ya canza mata riga, se sannu yake mata, jummai taje ta amso wani bedsheet a gun nurses ta cire na kan bed din ta canza wanda ta amso,.. Tana kwance a kan jikinsa shi kuma yana zaune a kan kujera, duk jikinta yayi sanyi. Kwantar da ita yayi a kan bed din da niyar yaje ya kirawo dr zilai, jummai kuma tna toilet dan wanke kayan data cire dazu datayi wanka da kuma kayan data bata yanzu da tayi aman. Yana shirin ficewa daga dakin Dan liti ya danno kai cikin dakin Annah na biye dashi a baya tana sanye da hijjabi milk, abaibaima tasa hijjab din kallo daya zaka mata kasan cewa batama hayyacinta kwata kwata, jiya sam batama rintsaba saboda tunanin KYAUTAR ALLAH fuskarta tayi kubul kubul, kamar wadda sanyi ya kama.
RASLAN ya bisu da ido, dai-dai Alhaji umar ya danno Kai dakin, Annah ta shiga nuna RASLAN tana fadin "Ka ganshi ko! Gashinan shine nan yace ze kasheni! A kan waccen yar iskar! "Ta karashe maganar tana muna KYAUTAR ALLAH,tin shigowarta idanuwanta suka sauka a kanta. Baki sake RASLAN ya bita da ido, yana tunanin sharri irin na Annah danshi besanma a yaushe ne yace ze kasheta ba. Alhaji umar na shirin bude baki yayi magaba dr zilai ta turo kofa tare da wasu nurses suka shigo dakin Da sallahma, amsa sallahmar duk sukayi. Kana suka gaisa a mutumce, direct dr zilai ta karasa bakin gadon da KYAUTAR ALLAH ke kwance idonta na kan Annartah. Dukkaninsu suka karaso bakin gadon a tare da dr zilan. Tambayarta ya jiki dr zilai tayi, KYAUTAR ALLAH ta amsa da da sauki,. Dr zilai ta tambayeta yanzu ina ke mata ciwo ta girgiza kai alamar bako ina, RASLAN yayi carab ya amshe dacewa "tayi amai yanzu dr, kuma batacin abinci..." Dr zilai ta juyo tayi facing RASLAN dake mata bayani, kana tace "Eah! Daman zata tsinci kanta a wannan yanayin, laulayi takeyi!" A matukar razane duk suka zubawa Dr zilai ido, Ko wannensu fuska dauke da mamaki, amma banda fuskar Annah wadda ke dauke da takaici ta zubawa KYAUTAR ALLAH idanuwanta masu cike da takaicint. Dan liti de se kasa kunne yakeyi saboda besan me ake cewa ba, se bin bakunansu yake yi da ido. Cikin rashin fahimta RASLAN yace "Laulayi kuma dr? Laulayin me?" Dr zilai tayi jim tana nazarin fuskokinsu, tasansu ta riga datasan duk nan babu bare inda jummai da dan liti ba sune ma'aikatan safana family. "Laulayi na ciki....kuna nufin bakusan tana dauke da cikin watanni biyu bane? Yau cikinta ya cika wata biyu cir,,,ni kaina nayi mamakin ganin ciki a tattare da ita, amma nasan ku fulani ne kunawa yaranku Aure da wuri,, amma fa na girgiza sosai, da nakai jininta lab aka turomin da result din tanada ciki ba karamin mamaki nayiba, saboda naga tayi kankanta da daukar ciki gaskia, Amma ba a mamaki da ikon Allah sede muyi fatan Allah ya raba lafia..." Bakin RASLAN ya gaza rufuwa da murna da farin ciki jinsa yakeyi kmr a mafarki ake gaya masa wannan kyakyawan result din yama rasa yazeyi da rayuwarsa domin tsabar farin ciki, itakam KYAUTAR ALLAH tayi shiru tana sauraren me dr zilai ke cewa tama rasa me zatayi murna ko bakin ciki oho. Alhaji umar kam se kallon Raslan yakeyi cike da mamaki, yanada tabbacin wannan aikin na RASLAN ne, tin zuwanshi Annah ta sanar dashi KYAUTAR ALLAH nada cikin shege kawai ya jita ne ya riga dayasan cikin na dansa ne, Jummai ma sosai ta nuna farin cikinta a fili....nurses din dake tare da dr zilai kuwa se kallon KYAUTAR ALLAH sukeyi suna mamakin karamar yarinyar da cikin haihuwa. Annah ta zube kasa ta kurma wani mahaukacin ihu, tana fadin "Shikenan ta debo kin dan shege! Wayyo na shiga ukuna!! Yarinyar nan ta bata min zuri'arh!" Ta hau kuka tana birgima a kasan tiles din dakin.
Dr zilai da nurses duk suka zubowa Annah ido, xucia fal mamakin kalaman Annah dr zilai tace "ashe cikin shege be!" Ta fada a ranta da dumbin mamaki a fuskarta, se yanzu take nadamar fada musu taba da cikin da tayi a gaban mutane harda bare. RASLAN ya zubawa Annah ido rai a matukar bace dajin kalamanta da ranshi da lafiyarshi Annah na sheganta masa cikin da yayi shekara da shekaru be samuba se yau. "Gaskia Annah kidena shegantamin ciki!! Cikinane!" Ya fada da babbar murya babu alamar kunya a kwayar idonsa, Annah ta tsagaita da kukanta ta zubawa RASLAN ido tanajin kalamansa na amsa kuwwa a cikin kwanyar kanta,. Duk halittar dake dakin zuba ma RASLAN ido sukayi hadda ita kanta uwar gayyar KYAUTAR ALLAH. "A gidan ubanka cikin ya zama naka!! Dan kutmar ubanka!inka kara magana a dakinnan sena ci maka mutumci!" Annah ta fada cikin bacin rai da kunar zucia, taci gaba da magana tana kai dubanta ga Alhaji umar. "Ka gani ko umaruru! Yarinyarnan ta tonamin asiri a garin katsina ta tozartani! Taci amanata! Duk son da nake mata amma sakayyar daza tayimin kenan! Wallahi kin cuceni KYAUTAR Allah!!" Annah Ta karashe maganar tana fashewa da matsanancin kuka idonta na kan KYAUTAR ALLAH, itama tini kwalla suka fara fita daga kwayar idonta... Ganin kwallah a kan fuskarta ba karamin tayarma da RASLAN hankali yayiba, duk ya daburce ya gigice ya fice a hayyacinsa, ya karaso ya tsugunna a bakin gadon ya kamo hannunta ya shiga bata hakuri. "Kukannme kikeyi jewel? Kiyi hakuri knji jewel dina! Banason ganin hawayenki! Hawayenki na tayarmin da hankali! Hawayenki barazana ce ga rayuwata." Ya shiga jero magana kamar zautacce. Duk suka bishi da ido,...Annah ma binshi tayi da ido tana kallon ikon ALLAH.. Alhaji umar ya karaso ya zauna kan kujerar dake kusa da bed din, Ya kai dubanshi kan RASLAN shima juyowa yayi