Showing 39001 words to 42000 words out of 274760 words
fito da kyaun kyn.
Dankareren watch dinsa yasaka kalar silver, wow! Hannunsama abun kallone, kou ina a jikinsa inka kallah sekaso ka kara kallah. Haduwa ya hadu iya haduwa, kyaunshi na gigitarwane. Hadadden shoe dinsa yasaka me gidan babban yatsa, shoe din brown ne sbda Aikin dake jikin shaddar tasa Brown ne. Kou tsayawa breakfast beyiba saboda ynata doki, hatta yunwarma bayaji. dmn car dinsa tini tyi ready shi jawai ake jira. Phone dinsace tyi ringing dai-dai yna fesa dankareren jahilin perfume dinsa, wanda ya haukata gaf side din nasa da kamshi, ne sanyi me sanyaya zucia.
Jin ringing din yasan waye, time ya duba :6:30am smiling yy, yynda kyaunsa na gifitarwa ya kara bayyana. Da sauri yakai hannu ya danna mata line busy kna yy dealing num din nata bugu dya kmr tna jira ta cafke. "Sweet dad..." Shine abinda ta fada da sanyayyiyar muryarta me mugun dadih da tafshi, daman kwana tayi batayi bacciba tna tunaninsa. Kouda yake rashin bacci a knsa ya riga ya zame mata jiki, sam ta dena bacci a rayuwarta kwana take tana tunaninsa yynda picture dinsa ke rungume a kirjinta, sometimes tasa picture dinsa takeyi a tsakiya tayita hawaye yynda zuciarta ke kunar rashinsa kusa da ita, inta tina yna tareda ihsan kuwa, Ai nan zuciarke kra hautsinewa sbda haushi...
"Fineness..." Ya fadi hkn zucia fal sonta har yna wani lumshe ido
"Na'am Daddyna...harka tashi daga slp.." Tayi mgnr yynda zuciarta ke mata sanyin ni'ima a duk lokacin datakejin muryarsa, wannan ynayin take kasancewa. jin muryarsa kawai warakace ga zuciarta, kuma sassaucine ga gangar jikinta. Yynda hantarta ke samun zalama.
"Yeah darling na tashi..but yau meyasa kk tashi da wuri?Kumake ba zuwa school zakiyiba nsni..''
"Saboda kai..." Ta fada cikin dadin muryarta wadda ta koma ta tausayi zuwa wannan lokacin.
Zucia cikeda mamakin kalamanta a wasu lokutan tna dimautasa, dukda be taba soyayyaba ammafa ynaji anayi, se zuciarsa ke rawa a knta. "saboda ni?" Ta maimaita cikeda mamaki
"Hba daddy meyasa kk tantama? Ka rika kasan inhar bka kusa dani gangar jikina bazata taba iya jin dadiba ballan tna har in kaiga rintsawa." Ta fada cikeda kwarewa.
Mgnr tata seta doki dodon kunnensa, har ta kaiga kai ziyara zuwa falon zuciarsa. "The sane 2 you sweet..kou ince more..wai wake koya miki kalamaine kou kna soyayyane?"
"Yeah babbar soyayya me gigita zuciar meyinta....." Ta fada kai tsaye.
.ranshine yayi mugun sosuwa, wato yarinyarnan tama rainasa shi take gayawa tna soyayyah. "Kna school kna soyayyah...tou lallai ashe gaskiar Annah ne datace ayi miki aure.. "
Turo baki tayi tace "Ai bakasan dawa nke soyayyarba..."
Raslan sarkun zucia yace "bnsonji.."
"Um..um..nide sena gya mka.."tyi mgnr cikin shagwaba.
Yadda tyi mgnr seta burgeshi yace "oya gayamin waye yy nasarar fadawa zuciar small bbyna.."
"Kaine!" Tayi mgnr tna wani lumshe ido, ita knta tna mamakin kalamanta a knshi wasu lokutan, ji tkeyi kmr ba ita ke klmnba.
Se yji mgnr tazo masa gwangwarangwan, sabanin da,,nan da nan zucia ta fada tinking, yna tunanin wanine ke seta ta a kn kalamannan na soyayya..
"Daddy..." Ta kira sunsnsa nan ya dawo hayyacinsa, hadi daja da bya ya jingina bynsa da bangon dakin, yayinda Bluetooth din dake kunnensa ke barazanar fadowa, nan da nan yakai hannu ya kara mannesa da kunnensa. ''Kina krtun litattafan soyayyah kou?" Ya tambayeta zucia fal kokwantou.
"Wlhy bnsansuba ballan ma in krntasu.."
"Okay dear..bnaso kiyi soyayya knji..sbda you are young bbynah..sekinkai 25yrs zan miki aure..byn kin cika burinki na zama doctor kou.." (Doctor shine burinta tin tna qarama)
Murmushi tyi cikedajin dadih tace. "Yeah.."
"Yauwa mah young bby.." Ya fada cikeda kauna.
"Daddy meyasa kake cemin young bakaga na fara girmaba.." Tyi mgnr tna kallon yan nonuwanta dasuka fara bulluwa, dan fatima qawarta ta gya mata sune Alamun girma.
Daria yy wadda ya jima beyi irintaba kna yace, " ke bbyce mna..nifa ina ganin kmr ke yar 11month ce.."
"Heehhh! Dana bani..Baka ganibane amma nafa fara girmafah..."
"Ta ina?"
"Inkazo zan nuna mka..."
Daria yy sosai hadi da maida mgnr tata wasa.. "Okay my fineness.."
"Daddy yaushe zazo ka ganni?" Tyi mgnr cikeda zaquwa
"Se next week.."ya fada cikeda tabbatrwa.
Zaro ido tyi tace "next week kuma...hbade..nifa nama fara jiyo kamshinka, daf da zuciata...."
"Hancinki be gya kiki dai-dai ba ..."
"Aiba hanci bne zucia ne...."
Maimaita kalaman nata yy a zucia ba tare dya bata Amsaba..
"Daddy.."Ta kirasa cikeda dmwa.
"Na'am swry. " ya amsa cikeda tsantsar kaunah.
"Daddy.." Ta kra kirnsa a karo na biyu.
"Na"am fineness..." Ya amsa shima a karo na biyun.
"Daddy..." Ta kirasa kro na uku.
"Naam! My second love.."
Daria ta kwashe dashi jin ya kirata da second love se mgnr ta bata daria kuma ta bata haushi can kasan heart dinta "second love kuma? Who is the first.." Ta tambayesa zucia cikeda dmwa.
"UMMIH mna..." Ya bata Amsa direct.
Se tji sanyi a rnta ta kara fashewa da drya.
"Oya tell me..why are you callin my suna har sau uku.."
"Saboda kace bazakaxoba se next week alhalin ni ina jiyo kamshinka a zuciata.."
Murmushi yy sometimes tna bashi tsoro kmr me aiki da jinnu. "Na gya miki kima dena jiyo kamshina..bcox nidake se next week.."
Cikin muryar me shirin fashewa da mahaukacin kuka tace, "Hbade! Sbda ka dena sona kou?"
"Inhar zan dena sonki tou tabbas zan denason hantar dake sarrafa jinin dake yawo a duk sassan jikina.." Ya fada hkn tin daga zuciarsa.
"Wow!" Ta fadi yyndataji wani irin jahilin dadih har zuwa kasan ranta, dadin dataji, Wallahi bazata iya misaltasaba. "Tou Amma meyasa kyi kusan 10days a wannan karon bakaxoba ka ganni? Knasone na mutu?"
"Bnace ki dena mgnr mutuwarnanba kna batamin raifa.." Ya fada raiba dan baci.
"Am sowie darling.." Ta fada cikin hnzari domin btason bacin ransa sam sam.
"Kar naqaraji pls.."
"Insha Allahu sir..."
Smiling yy kna yace, "bakiga na jima a gunkiba wannan time din danazo ..."
"Shiyasa bkaxoba.." Ta tmbyesa
"Yeah..da kuma work"
Shagwabe murya tyi kna tace, "Work dinka ya fini kou daddy..."
"Duk dunia bb abinda zeyi replacing dinki in my mine darling burutynarh.."
Murmushi tyi kna tace, "Tou Thank you daddy..i love you more than i love my safe.."
"Love you more an more and more..knjj mine..."
''Um muu'aah!!" Tayi kissn dinsa ta wayar, wani irin ddh yji hadi da sanyi... "Bye my one..."
Cikin shagwaba kmr tna gabansa tace "Aah ba bye ba kyi kissn dina kaima.."
"Naki din.."
"Why?"
"ke bbyne ni kuma daddyne.."
Murmushi tyi cikedajin dadih, ji tkeyi kmr kadasu rabu shiyasa taketa jansa da magana. Hkde ta daurewa rnta sukayi sallahmah... A hnkli yaja da bya ya zauna a kn stool zuciarsa fal tunani tunani, a kn kalaman yarinyar, zargi yakeyi Anya kuwa ba wani saurayin bne ya sameta yaketa tsarata, danga alamunan ya nuna small bby ta iya kalaman soyayyah fiyeda yar 25yrs, kai inkaji zancenma kasha yar 30yrsce. "Allah ka temakeni a kn tarbiyar yarinyarnan..lallai dole in dena nesa da ita kada wani ya lallabo, ya lalatamin ita.." Ya fada zucia fal tunani tunani, Amnafa harga Allah ynajkn dadin kalaman nata, har cikin ransa. 8:11am ya fito harabar gidan hannayensa riqeda wayoyinsa tafe yake kmr dawisu, me sheki a cikin dubunnai, ya hadu iya haduwa, i mean haduwafa bawai muna haduwaba, guy din ya iya daukan wanka kmr ba jibi🤪 nan da nan ma'aikatan gidan suka fara qarasowa suna zubewa dan miqa masa gaisuwa. amsawa yakeyi cikeda yauki bawaifa wulaknciba nop shi hk nature dinsa yake akwai youki infect ma yafi mace isa da kasaita, hk a gurin gayuma yafi mace, dan dressing mirrow dinsa kou mace albarka.
Ihsan tana ta saman side dinta ta hangosa, sanye takeda gown din material me bayyana kirar jiki, yynda duk motsinta dya se nonuwanta sunyi girgiza goma, a hknfa shirin zuwa office ne tayi, ta hangosa, "wow my hand some miji.." Ta fada yaynda kyaunshi ya tafi da imaninta, bakin cikine ya rufeta dan da ganin wankan nan nasa katsina zeje domin in office zeje baya fita 8: sede 10:am kou 11:am. "Allah ya nunamin karshen shegiyarnan.." Tyi mgnr tna qoqarin saukowa daga saman cikin hanzari domin tazo ta samesa. Aikou da gudu ta krso inda yke knta bb dankwali yynda uban attachment har gadon baya, yna shirin shiga car kenan ta qaraso inda yake. Ido ta zuba masa kmr mayya se wani wow wow takeyi kmr motar ambulance. Shikam gogan idonsa ya daura kn nonuwanta, Ammanfa a fisge yake satar kallon na shanun nata, se yji ta qsra motsashi.
"Bby ina zakajene hk..wlhy kyi kyau.." Ta fada yynda kyausa ke kokarin zautarda ita.
Wani irin kallon bnza ya watsa mata, hadi da kallon hopi, shiga car dinsa kawai yy domin batama isa ya bata amsaba, guard dinsa ya maida murfin motar ya rufe, gashi glass dinsa a rufe yake. Rai a matukar bace ta fara tsinewa garin katsina, hatta govenan katsina seda ta tsine masa rnr...guads dinsa suka shiga motarsu, ba jimawa sukaja sukabar gidan. Sukabar ihsan da takaici da bakin ciki."Allah ya isa tsakanina da tsinaniarnan data matsawa mijina, Shegiya yar iska me bin mazan mutane...Insha Allahu a dandi zata kare...kai! allah ya tsinewa wannan tsinanniar katsinar..ubangiji kayi wadaran shegen garinnan, Da tsinaniar nan...inba jaraba ba, ace kullum bawa yna hnyar zuwa katsina! Aikou acan uwarsa take yasawa knshi zalama..Amma ba uwa ba uba se wannan shegiar da tsohuwarnan me kmada tsumman goge goge.. " Ihsan ta fada a bayyane kmr zautaccia, hk tyita sambatu zucia fal kishi tabbas ta fara gajia da zuwawannan dayakeyi katsina. Rnr aikou aikinma gaza zuwa tyi, tsabar takaici. sede ta zauna tanata tsine tsine, yynds ma'aikatanta, ke mta kallon mara hnkli. Itakam haushi fal rnta, ji tkeyi rnr kmr ta hadiye zucia ta mutu, musammanma dataje gaida KYAUTAR ALLAH ta gnta, Allah yasani seda gabanta ya fadi..dan hk dukse ta kara firgecewa, ta tsorata da lamarin, jikinta na bata wasu abubuwa mara kyau.. "Allah ka tsareni mugunji da mugun gani.." Ta fada a bayyane, yynda tazama kmr zararria a kn kishi, musammanma dataga hadewar mijin nata aise taji ta kara haukacewa a kn kishins.
Dayake ba karamin gudu suke shararawaba dan hk tafiar awa uku ta kaisa garin katsina cikin safana local government, direct ya zarce safana House, Har Allah Allah yakeyi ya gnta, ji ykeyi kmr yy shekara da shekaru be gntaba.
Tabbas taji cewa zezo a cikin jininta. Yynda zuciarta tayi na"am da hkn. Dan hk tinda suka gma waya ta fito tsakiyar gidan ta dasa kujera ta zauna ta rafka uban tagumi,...hmm dai dai lokacin wata kwalleliyar rana ta fara fitowa me mugun zafi da radadi...Annah tazo tayi juyin dunia kn ta dawo falo, Amma fir taki kmrma bada ita Annah ke mgnrba. Annah tayi-tayi a karshe da abun ya kona mata rai nan ta tasata a gaba tahau zazzaga mata mita da matsifa "Wannan wacce iriyar jarabawace ni a"ee yarinya tna hnkli tna kara haukacewa kuma. ...wannan ai mummunan jarabawace, duba kiga yadda yarinya ta koma kmr ana dibanta Ana miya duk tabi ta rame ta qare ta lalace, sekace me cutar S,...Amma kuwa wlhy kina gab da asara, sekace ke kika rako mata dunia...kn kwallafawa ranki namiji.."
"Annah daddyn nawane namiji..."
"Inba namiji ubankine.kou macece."
"Ubanane mna.." Ta fada idonta tsaye, dan wani lokacin itace dai-dai da Annah.
"Aikoh se kije kiyita fama...gakinan se karewa kikeyi se uban ido kmr na mayu fuska yar kuwait kmr ta mage.."
KYAUTAR ALLAH bata karabi ta kntaba, harta gji ta koma cikin falon tna mita "Aise kiyita zama kya gasu kmr naman balangu...ni nan bazan iya zma a ranaba, keda kk sawa rnki kiyi tyi inkin gaji kya kirani, inzo inga in gashin yayi.." KYAUTAR ALLAH batabi ta kntaba harta shige cikin falon,tna dogara sanda. "Ni barni inji da abinda nkeji..." Shine abinda kawai KYAUTAR ALLAH ta fada. Tna nan zaune da wayarta a hanunta yyn data zurawa wayar tata ido, bb abinda take kallo se kyakyawan picture dinsa, yayi kyau iya kyau, a hoton yna zaune ne a office dinsa, Aka masa hoton sanye ykeda kananan kaya, wanda suka amshi kirar jikinta, sosai ta kura masa ido ji takeyi kmr ta shige wayar ta manna masa kiss a kn lallausan kumatunsa. "I love you daddyna..." Ta fada cikin shaukin so, kai kacema tna ganinsane.
Packing din car dinsa akayi a packing space din gidan tin shigowarsa ya hangota zaune yynda rana ke haska fatar jikinta se wani glowing takeyi kmr star, kallo dya ya mata ya hango dmwa a tattareda ita, sannsn tyi rma Amma yafi zargin ramar ta ciwon datayine.
Ta riga ta shagala da kallon picture dinsa, yynda murmushi ke bayyane a kn kyakyawar fuskarta. Fitkwa yy daga car yynda aka shiga jero masa gaisuwa, ina! ai time din bb abinda idonsa ke kallo inba kyakyawar tasaba. "My fineness..." Ya fada cikin sexy voice dinsa, yynda yke kokarin krsawa inda take cikin sanda...idonsane ya sauka a kn wayar tata Data kurawa ido,.... A firgice ta juyo ta kalleshi domin kamshin turarensane ya bayyanar mata da cewar yana kusa da ita. "Daddy..." Ta fada cikin murna, da doki masu gigita mutum, da hnzari ta fada jikinsa kmr zararrria nanko duk murnar ganinsane.
Raslan yaso yaga abinda take kallah Amma sam be samu damar ganin abinda take kallonba, dan tyi sauri tasa wayar a key. "Me kk kallo..."
"Bkm..." Kawai ta tsinci knta dason gya masa hkn. "Dmn kna tafe..aina gya mka naji kamshinka a zuciata..i miss you daddyna" Ta fada cikeda zumudi, ta jawo hannunsa ta kankame cikin nata.
"Missn you more..me kkeyi a ranar nan so kikeyi ki kara dark ne?" Ya fada cikeda zolaya danta tsani ace tyi dark.
Cikin shagwaba tace "Ah"ah inaso inyi white kmr kai..."
Daria yy yace "lefinkine dakin sani dani kika biyo..."
Itama dariyar tyi tana kanga face dinta a nashi, ta shiga camera ta wayarta tyi musu hoto sunata daria kmr gonar auduga. "Kagani kou kmr mu daya.." Ta fada byn sun gma picture din suna kallo, yna zaune a seat dinta, ita kuma tna zaune a kn cinyarsa. "Ammande na fiki kyau.."
"Eh mna,,kaifa me kyaune daddy, kmr mazan aljannarh..."
Daria yy sosai harda riqe ciki. "Hbade mazan Aljannarh.."
"Allah kuwa...anty ihsan nada lucky..."
"Lucky din me?"
"Lucky mna data aureka..nima insha Allahu, me kma dakai zan aura.."
Ralan yy daria yace. "Ai bb kmr ni..ni ni kadaine..tou se yaya kenan.."
Murmushi kawai tyi yynda shiga duniar nazarin kalamansa...shikam Raslan Be Lura da ynayin data shigaba, gaf ya maida hnklinshi kanta,a hnkli ya fara naxarinta, tareda kare mata kallo se ynzu ya kara hango ramarta domin da dokin ganinta ya hanashi hango dmwaR tata takai hkn Sannan ramar da tayi ta wuce tunaninsa. "Fineness.."ya kirata murya cikeda dmwa.
Hnkalinta kaf ta mayar knsa. "Naam daddy.." Ta amsa cikeda kauna a tattareda voice dinta.
"Meyasa kika rame..see me kike tunani hknewai...kinada damuwa kou.."at one time ya jero mata tambayoyinnan.
"Bakomi daddy.."
"Karyane!..gashinan fuskarki tna tabbatrmin da karya kikeyimin..yynda zuciarki ke gayawa zuciata karya kikeyi mata.. Pls talk truth pls."
"Kaine kake damuna...kuma ka addabeni,..dan Allah ka barni na huta.." Ta fada a rnta Amma a fili batace komiba, sema ta shiga wasa da zoben gold din dake yatsanta na kusada auta.
"Badake nke mgnaba!" Ya kra tmbyrta cikin dmwa,yynda mgnr ta fito cikin sassarfa.
"Ba..ko...mi..." Ta fada cikin in ina.
"Bakomi dinNe kika rame hk..knganki kuwa knyi kmadame tunani...kou kn fara soyayyhne..."
"Eh wlhy tin tini na jima a soyayyar. Soyayyar ma me azabar zafi, da radadi.." Ta fada a zucia amma a fili tace, "Soyayya kuma dadi?"
"Eh mna...soyayyah mna inba hkba mezesa ki rinka rama haka? Ko akwai abinda muka rageki dashine.."
Ta girgiza kai alamar ah'ah.. "Okay tou tell me mike damunki..."
"Bakomi.."
"wlhy bazanyi kaffaraba akwai Abinda ke damunki..ki gayamin pls kada ki azabtarda zuciata dan Allah..already ma kin riga kn azabtardani.. " Ya fada cikeda dmwa.
Ganin yadda duk yabi ya damu dan hk tace. "Zamu fara exam ne a school shiyasa.."
Natsuwa yy yna nazarinta. "Karyane.."
"Daddy dena karyatani pls.." Ta fada cikin shagwaba
"Dolene in karyataki mna..sbda knyimin karyarne..ai wannan bashine first time da kika fara exam a school ba,.."
"Daddy zamuje next glass ne,,kuma ynzu suna mna krtun dayafi karfinmu.."
Jim yy yna kallonta yyndatake kra lafewa a jikinsa. "Bnson karyafa.."
"Da gaske..trusted me pls.." Ta fada cikeda tabbatrwa.
"Okay i trusted you darling.."
"Thank you sir.."
Buge mata baki yy ta sigar wasa. "Nine sir.."
"Um um um..."ta fara kukan shagwabar buge mata bakin da yy dukdade btji zafiba.
Cikeda burgewa ya shiga kallonta ji ykeyi kmr ze lasheta danso, A dunia ynason shagwaba, beson mace kmr namiji. "Bnaso karki kracemin sir.."
"Sede daddy kou?"
Yy smiling yace "Yeah yarinyata..."
Daria ta kwashe dashi cikedaso da kaunah inde tna tare dashi hk kawaima daria takeyi kmr zautacci.
"Ina tsohuwarnan..."cewar Raslan
"Tna falo.."
Raslan yayi yar daria.. ''tsohuwata case.."
Itama dariar tayi...daukota, Yayi kmr jaririya Suka shigo cikin gidan basu yada zango a kou inaba se a falon. Annah na ganinshi ta wani runtse ido ta bude a knshi kna ta tabula baki. "Oh dmnde knsan yna tafene kou..Aidakunci gbada zama a ranar karshen soyayyahne..hmm iska na whlr dame kyn kara.."
Raslan yace "tsohuwa me ran karfe,,kina nan da halinkide.."
Annah ta cuno dankwali, gaba. "Eh ina nan da halin nawa, dan neman sababin bala'i, Da sauki tinda niba yar barno bace..waye besan yan barno da mugun abuba ga asirin tsiya, lungu da saqo babu inda basu saniba inde zuwa gun bokane. Allahde wadaran nka ya lalace.."
Raslan yayi mata gwalo, kna yace "Mugun Abu ya wuce na katsinawa..."
Nan Annah ta haqilo masa, "Aimu in gya mka kunya garemu bade karaba..karyane kaga dan bakatsine tsinanne, sede inba nonon katsinawan akashawa.."
Raslan yace "Uhm, zaki fara damun mutane kou.."
"Su mutanen ne sukaso a damesu, dan ubansu...Amma nikuwa wannan rayuwa batayimin dadihba, ace yarinya knyi kode kode dake kmr tsohuwar guzuma...tinda kika sawa ranki whla Wlhy kema kn shiga uku.." Annah ta fada cikeda takaici.
"Allah ya rabata da whla.."cewar raslan.
"Kai zanci kundun uwaka..in ina mgna kou ubanka besamin baki ballan tna kai..inma ta shiga ukun Ai kaine sila ba uban waniba.. Shegen yaro me fala falan kunnuwa kmr yayan turawa.."
"Annah wai bakya gajiane." Cewar KYAUTAR ALLAH.
"Bn gajia da ubanki dan buzunnan kou..kedama kika sawa knki whla baki gajiba seni..shegia mara kunya, inde kanaso ka ganta tna yake baki uwa gonar auduga tou wannan dan barnon na kusane..tin wuri ki nemawa knki hnya me billewa don wannan bame bullewa bace.."
KYAUTAR ALLAH de batabi ta kntaba, hk shima raslan miqewama yy yna shafa tumbinsa hadi da