Showing 54001 words to 57000 words out of 274760 words
yy aci gaba da gashi a rnta tace "ta yaya yaran ynzu zasu iya jurewa wannan azabar, ga Abu ba kadanba.."
Direct falon ta nufa sanyeda zumbulelen hijjbi maroon color, abinda yasa takesa hijjb din sbda bb kyn arziki a jikinta. zaune yke a kn dining shida Anty sadia ita tyi serving dinsa da jelop din superghatti wadda taji kyn lambu, se fama dashi takeyi Amma ya gazaci. Krasowa kn dining din Ummih tyi tna fadin "young Alhaji, ka tashi ashe kyi Sallah de kou.."
Anty sadia ta zuba mata ido, abinda ya bata takaici, yaronta beda lafia Amma a hk taje soyayyarta, itada mijinta, a hakanne kuma btason shi nata dan ya qaro aure ko ze dace shima ya samu natsuwa.. "Yy wanka yayi sallarh.." Cewar Anty sadia.
"Okay..." Ummih tace hadi da zaunawa ta cire masa tagumin da yy shi kuma ya zuba mata ido. "Sweetheart, har ynzu jikinne...koude dan kna ganinane kake qara langwabewa.." Tyi mgnr tna kallon pleat din dake gabanshi kou alamar taba fake dinma beyiba...smiling ya sakarwa mom dinnasa...da knta tashiga feeding dinsa, tna feeding dinsa itama tnaci...sadia baki be shiru tace "wai kema yunwa kikejine?"
Ummih ta gallara mata harara tace "Bansaniba.."
Daria sadia ta kwashe dashi, harda kyakyatawa "ummih knajin dadin rayuwarki Amma ki hna danki yy Aure dan shima Yaji dadin tasa rayuwar.."
Ummih tace "nga alamar har ynzu baki dena shaye-shayeba..kyaleta kaji Sweetheart kadama kasawa rnka mgnr Aure kji.." Ta krshe mgnr tana kai abincin bakinta.
Sadia tace "ikon Allah ammande Ummih ke kike feeding knki, bashi kk feeding ba kou.."
Ummih tace "wlhy yunwa nkeji sosai da sosai.."
Raslan ya bisu da ido kna yace "Daddy ya dawo ne?"
Anty sadia tace "bkji na gya mka ya dawoba..yazo yaga kna bacci ai.."
Jinjina kai kawai Raslan yy kna yace "okay.." Daddynne ya shigo bakinshi dauke da sallama ya qaraso dining din idonsa na kn raslan, cikeda tausayawa yke kallon dannasa. "Ina wuni daddy..ya gajiyar hnya.."anty sadia ta gaidasa cikeda ladabi.
"Lafia lau Anty sadia.."hkn yke kiranta dashi.
"Son ya jikinnaka?" Ya tambayesa cikeda kulawa. "Alhmdllh dad..katsina kaje?"
"A, can na kwanama jia.."
"Lafia de kou dad.." Ya tmbya fuska da Alamar damuwa
"Lafia lau Alhamdulillahi...inkaji karfin jikinka zuwa gobe zamuyi mgna.."
Zuciarsace tayi wani irin mummunan harbawa yace "A kn me daddy.."
Dan bubbuga bynsa yashigayi kna yace "Kada ka damu Son ba wani Abu bne.."
Ajiyar zucia ya sauke kna yace "tou Dady..ya bbyna.."
Smiling daddy yy yace "Tna nan lafia lau..harna kawo bakin car tazo da gudu tace in Tafi da ita in kawota gunka..Nace ah'ah sbda school dinta intayi hutude tazo mna.."
Raslan yy smiling yace "Sobreen case.."
"Aiko da kuka muka rabu..tace inta kiraka bta samunka.., da kyarfa muka rabu seda nyi alqawarin innazo zan gya mka ka kirata and kje ka ganta,,kna ta sassauta kukannta.."
Dafe kai yy cike da dmwa "daddy daka tahomin da ita..Ynzu yau hk zata wuni tna kuka-kuka..ni bnason kukanta"
Dukkaninsu suka zuba masa ido,.. "Kasan Annah bazata taba yardaba ta biyoni, dade yayah musane,.."
Raslan ya jinjina kai. "Gobe ma zanje na gnta.."
Ummih ta amshe dacewa "Abkada lafian.."
Anty sadia tace "aiya samu sauki.."
"Amma ai be samu karfin jikinsaba.." Cewar ummih.
Daddy yace "zuwa gobende ka sameni muyi mgna.."
Raslan yace "daddy yaufa pls.." Yy mgnr ynajin wani ynayi a zuciarsa, hk kawai ykejin khalbinsa na bugawa da karfi da karfi.
"Nop gobende my son..Zainab ina jiranki" ya krshe mgnr yna kallon ummih kna ya juya ya bar falon.
Rnr Raslan gidan ya kwana, Mommy kam tna gun mjninta yna gurzarta yadda yaso...
raba dare sukayi suna hira da Anty sadia da yarta me 3yrs yarinyar nada kyau tubar kallah, masha Allah raslan nasonta Ainun, sam basa nuna mata tsana sbda kaddara bata wuce kn kowaba. Itakam sadiar tna nuna mata tsana sam batashan ruwa a gunta wai a hknma dan ummih na mata natsiha.
Zaku jini da daddare insha Allahu.
*in bki biyaba karki krnta...sannan bnyi Allah ya isaba.*
*ga masu bukatar littafin 500 ne only, sesu tuntubi wannan number din 08136349646 ngde prvt grp 1 Allah ya bar kaunah.*
Hajia maryam tawan ina gaisuwa.
[8/4, 16:55] +234 913 133 0334: KYAUTAR ALLAH...🅿️15
*PAID BOOK...500 NAIRA ONLY.... 08136349646, vtu 09131330334*
*YA GANIYYU..*👏🏼
Daren rnr sam be rintsaba, zucia fal tunani A kn mgnr da daddy yace ze sanar dashi...se adduarh ykeyi Allsh yasa yji Alheri..
washe gari da sassafe misalin 6:3:am Raslan ya kunna dya dga cikin wayoyinsa, message din Saif ya gani, Amma yaki dubawa sema yy tsuki..firstly abinda ya fara shine dealing number din KYAUTAR ALLAH...
Dmn zaune tke tna jira, domin jikinta ya bata ze kirata a timedin, dan hk bugu daya tayi wuf ta cafke, yynda zuciarta ke mummunan bugu ji kake fat! Fat!! Fat!! Kai kace zuciar tata fili zata fito. Annah na bacci time din.
Daga wayar keda wuya kawai ta fashe masa da kuka, yadda zuciarta ke bugun yasa taji sam bazata iya jurewaba dole se tyi kukan..
Harga kahon zuciarsa yke jiyo kukan nata lumshe ido yy yna juyi a kn bed dinsa, yyndayakejin jikinsa na masa tsami bb ddh. "Kinaso kukanki yy silar bugawar zuciata kou.." Ya fada muryarshi very low.
"No..no..no..in zuciarka ta buga tabbas ni kuma rnr zatayi dai-dai da rnr mutuwana.." KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn ba tare datamasan cewa zata iya wannan kalaminba, ita knta tba mamakin knta in tyi wani kalamin.. tsakaitawa tyi da kukanta yynda muryarsa ke samar mata da natsuwa ga zuciarta zuwa ga duk sassan jikinta...
Ya rasa dalilin dayasa kalamnta ke masa dadih fiyeda tunaninsa.. Wani irin mummunan harbawa zuciarsa tyi, yayinda kaf tsigar jikinsa seda ta tashi, duk silar kalaman nata "ya rabbih!" Yayi gaggawan Ambato sunan Allah a ransa..
"Daddy i miss you...shine..shine..bka kiraniba jia kou? Nikuma jia na kiraka yafi sou a kirga..hba! Why! Sbda ka mnta dani ko.." Ta fada a shagwabe.
Muryarta ta qara datse masa tunaninsa "Nop ba hk bne..bazan iya mntawa dakeba.inhar zan mnta dake to tabbas zan mnta zuciata...knsan meye?" Ya krshe mgnr da sigar tambaya
Wani irin sanyin dadih da sugar da zuma, da kankana da pineapple kalaman nasa ke mata a rai... Yatsunta tasa a baki tna tsotso cikeda nishadi da farin ciki "Yeah nasan meye.." Tayi masa mgnr still yatsun na bakinta tna tsotso.
Murmushi yy kna yace, "Okay gyamin meye.." Ya fada hkn yna lumshe ido.
"Daddy bakada lafia kou?" Ta fadi mgnr kmr dirar aradu
Zucia fal mamaki da dimouta yace "waya gaya miki?"
Murmushi tayi tace "jia dana kwanta bacci nyi Mafarkin bkada lafia..da gaskene pls? Wlhy hnklina ya tashi.."
Ajiar zucia ya sauke dabadan badan shine ya rainetaba dase yace koude yar Aljanuce, dan wani lokutan tna bashi mamaki, sometimes tna gane a wani ynayi yke ciki kouda basa tare...
Jin yy shiru yasata saurin cewa "Daddy da gaskene bakada lafia.."
Firgigit ya dawo daga duniar tunanin daya afka hadi da hadiyar miyaun dake bakinsa, nan makoshinsa ya motsa kut, yynda hannunsa ke kn mararsa. "nop lafiata lau.." Ya Boye matane sbda kada ta shiga dmwa.."
"Daddy nafaji A zuciata.." Tyi mgnr da muryarta ta shagwababbu.
"Ziciarki ta bki karya.."
Turo baki tayi kna tace "zuciata bata taba bni karyaba daddy.."
"Wannan karon ta baki Krya my bby.. karki kara yadda da ita knji kou.."
Basar da mgnr tyi domin sam bta gane zancen nasaba, mgnr ta girma kwakwalwarta. fashe masa tayi da kukan shagwaba "Um..um...nide nide...tou ynzu yaushe zakazo plx..i miss you.idona nason ya gnka kji daddy, kuma nacema Daddyn abuja ya kawoni gunka yaki, ai mun bata da daddynma, bazan kara masa mgnaba.."
Daria Raslan yy yace "Daddyn abujan kika bata dashi..sena gya masa.."
"Sowie plx karka gya masa.." Tyi mgnr cikin magiya
"Sena gayadin.." Cewar raslan
Nan ta kra fashe masa da kukan shagwaba.. Shikam ya hau rarrashi...dmn itama tyine dan a rarrashetan."daddy yaushe zakazo ka ganni pls.."
"Next week.."
Zaro ido tyi kmr tna gabansa tace "next week kuma..dan Allah Ah'ah..kazo yau pls.."
"Nakidin..kina nan lafia de kou? "
"Ah'ah bna lafia.."
"Why.." Ya tambayeta
"Saboda kewanka mna..aini inde bna kusa dakai tou tabbas bna lafia.., pls kazo ka ganni don Allah na roqeka...." Ta marairaice.
"Insha Allahi zanzo knji..nima inaso in gnki.."
Farin cikine ya rufeta tace "yaushe zakaxo?"
"Kn mnta inzanzo bana gya miki..ki kwantrmin da hnklinki zanzo insha Allah my bby.."
"Tom daddy..pls muyi video call in gnka.."
"Nop...ai zanzo ki ganni, Amma sena tabbatr da jia da baki sameni a wayaba bakiyi kukaba, sannan knyi bacci.. inkou knyi kuka jia bazanzoba.."
Shagwabe masa tayi tace "Bnyi bafa.."
"Tom nji..ina tsohuwa?"
"Tna bacci.."
"Okay inta tashi zan qara kiranki..i love you mah bahby.."
"I love you 2 sugar na.." Nan sukayi Sallahma kouwannensu zucia bb dadih, sunajin kmr kada su rabu.
7:2am Alhaji harun ya kira alhaji musa yana nan tafe a kaduna zasuyi meeting. Sannan ya umurcesa daya kira Alhaji umar ya sanar dashe cewar su hadu a kaduna yau dinnan. Alhaji musa ya Amsa umarnin yayan nasa..suna gma wayar ya kira alhaji umar ya snr dashi. Cikin hnzari daddy ya Shirya cikin mnyan kya wanda suka Amshi Ainihin zatin jikinshi. A tare shida ummih suka nufo falo inda Raslan yke zaune shida Anty sadia Da bby khair suna breakfast, bby khair na jikin raslan, Raslan ke feeding dinta. Gaidasu sukayi cikin ladabi, da biyayyah.cikeda kulawa daddy ke tmbyr Raslan ya jikin yace da sauki.."daddy ina zaka againt.." Raslan ya tambaya dan ganinsa da shiri da safiyarnan yasan tafia zeyi.
"Kaduna zanje wlhy..nima bnsanda tafiyarba se yanzu.." Cewar Daddy, wanda idonsa ke manne da farin glass.
Raslan yace "Kaduna again?"
"Yeah gidan musa zamuyi meeting ne.." Cewar daddy
"Okay...daddy mgnrfa.."raslan ya tambay.
Dan bubbuga bynsa daddy yy yace "karka damu my son, inna dawo zuwa gobe mayi mgnr..ya Mgnr zuwanka katsina?"
"yau nkeso naje insha Allahu..ummih nke jira tyimin injection.." Cewar Raslan.
Ummih ta tabe fuska, dan bta kaunar yje katsinarnan. Anty sadia na Ankareda ita.
"Kayi hkri zuwa next tomorrow mna, mgnr daza muyi is very important..in kuma na samu dawowa da wuri se muyi mgnr, yau.."
Ba hk rnshi yasoba dan yna cikeda kewarta "Okay daddy take care..Allah ya tsare"
"Ameen my love, tbks Alot.."
"Allah ya kiyaye hnya daddy.." Cewar Anty sadia..
"Ameen anty..ya bbyna.."
"Lafia lau.."
Ummih tace "ai gatanan tnata kallonka, Tinda kashigo taga kyi mta kyaune yau gashi kai kuma bka mta mgnaba.."
daddyne yakai dubanshi kan khair dake zaune kn cinyar Raslan, ta zubawa daddy ido. Hannu daddy yakai ya dauketa yna cillata sama yna mata wasanni..
A dunia bb abinda Anty sadia zata biya daddy dashi sbda shima be taba nuna mata kyamaba..
Cikeda zolaya ummih tace "Sauketa kasa nurul Aini.. nga tana nema ta kwacemin mijinane, kuma gani A tsaye.." Ummih tayi mgnr tna kallon daddy daketa wasa da khair.
Dukkanninsu daria suka kwashe dashi cikeda burgewa, sosai soyayyar Daddy da ummih ke mugun burge Raslan, wani lokutan se yayita rokon Allah shima ya bashi wadda zazuso juna kmr yadda Ummih da Daddy keson junansu...
A tare dukkaninsu suka rakoshi har bakin car dinshi suna masa fatan dawowa lafia, ya shiga dreva yaja tareda motar guard dinsa a bya suka fice a gidan. Tsakanin abuja zuwa kd bb nisa dan hk beyi taking tine b ya isa garin kaduna garin govena. Direct gidan govenati daddy ya nufa bb wani bincike Aka barshi ya shiga gidan sbda bb wanda besan cewa shi qanin govena bane. Gidan gidane na ban mamaki, in takaice muku gidane gari guda dashi, aljannar dunia kenan, bb Abinda zaka nema ka rasa A gidan, hatta Asibiti Akwai a cikin gidan.
Alhaji musa Da knshi yazo ya tarbi dan uwan nasa cikedaso da kauna. Suka nufa babban falo inda bakowa govena ke kaiwa nanba, fans tinda kujaji ance gidan govenati na tabbata tsayawa fada muku kyaun falon bata lokacine, sbda innace zan fadi kyaun falon se inyi sati ina fayyace muku kyaun falon, ba tare dna gamaba. Abinda nasani shine Komi yji acan acan, farfasu iyalan lansan, Wani tamfarin se A gidan sarki, in kaji jinia tabbas se a gidan govenati.
Gaisawa suka shigayi cikeda mutunta juna kmr ba the same blood sukeba. Uwar gida hajia safiya itace a gidan govenati, sbda mace dya Ake kawowa gidan govenati. Ita da yarantane sukazo suka miqo gaisuwa ga Alhaji unar.. Suna cikin taba hira Alhaji harun ya iso, nan aka hau gaggaisawan dashi shima, se hirar zumunci ta farke A falon, yynda Aka gabatar musu Da abunci dasha iri daban-daban.seda suka dan taba hirar kna suka basu guri dansu tattauna, abinda ya kawosu. Byn sun bude filin da sunan Allah sukayi addu'ur'i nasamun Albarka da shiriya a zuri'arsu duk daukacin musulmai. Alhaji harun ne yayi gyaran murya, me tattare dajan hnkli, cikin natsuwa da dattako ya fara koro byani, kmr hk. "A kn mgnr Da Annah, tayine nayima Rukayya aure..dukkaninmu nan munsan cewa Aure ba Abun wasa bne.."
Duk suka amsasa "kwarai kuwa.."_
Alhaji Harun yaci gbada mgna "Tou dalilin hknne yasa nace mu sake taruwa mu tattauna A kn mgnr.., dan wata mgnr bazeyuba muyita a gaban Annahba sbda gudun bacin rnta, Shiyasa yadda taso muka bita da hkn...Nyi tunani me tsawo daga bya kna na kira mahaifin yarinyarnan domin su sukeda Alhakin Aurar da ita bamuba..sbda dangin ubane ke Aurarwa ba dangin uwaba, sede kuma in bb dangin ubanne, kou kuma su suka bada izinin hkn.. Munyi mgna dashi Ta fahimta, a kn Auren da Annah tace Ayima KYAUTAR ALLAH, Be nuna komiba, sam hasalima cewa yayi shi mubarma sashi, dan komi ya bari A hannunmune sbda yasan bazamu cutar da KYAUTAR ALLAH ba, Alhmdulillahi nji dadin jin hkn daga garesa..hknne ya bani kwarin guiwa gurin yin dogon nazari A kn Aurennan dan ganin ba a cuci yarinyarnanba, sbda mahaifinta na mana kawaici iya kawaici, sam be taba nuna mana wata fuskaba A kn yarinyarsa, sbda shidin me hkrine..tou inasone ayi harkar ta mutumci kmr yadda Aka fara A mutumce, bnason Abinda qimarmu zata zube ga idanuwansa, shiyasa na kirashi A kn mgnr.."
Alhaji musa yace "Wannan hk yke yayanmu, kyi tunani me kyau,..sannan kaga ita Annah ynzu dole se muna mata uzuri wani Abun dazatayi na kuskure tsufane ba komiba, sbda in zakuyi la akari da wani abun da takeyi, se kuga batada bam-bamci da yara.."
Duk sukace "hkne kam.." Alhaji umar yace "Allah de yasa mu gma da ita lafia.."
Suka Amsada "ameen..."
"Umar kaine kasan iyayen yaronnan, inasone kyi bincike me tsanani A knsa shi uban da kuma shi knshi yaron,...in kuma kasan ynada wani Aibu ka snr damu tin ynzu.. ."cewar harun.
Daddy yace "Tou yayah zande bincinadin..kasan mutum tara yke be cika gomaba..tinda da yaron zata, zauna meze hna muyi bincike a kn yaron kawai,. "
"Tou duk yadda kyi, yayi.." Cewr harun.
Alhaji musa yy jim kna ya fara mgna "Tou amma ni se nke ganin Anya yarinyarnan da yardarta a gameda mgnr yaronnan kuwa? Kadafa A mata dole..in akayi hkn ya zama daukar Alhaki.."
Harun ya jinjina mgnr musa kna yace "Gaskia nima ina tantama .."
Umar yace "gaskia bata saniba, sbda data sani kuma da yardarta da Annah bta hnamu kiranta aji ta bakintaba, a kn yaronba..kuma ma yarinyar nawa takedazatasan wani aure.."
Harun yayi jim kna yace "bna tunanin Annah zatayi possing yarinyarnan a kn abinda bataso, duba da yadda Annah ke kaunar yarinyar fiyeda duk wani jika dake safana family.."
Musa yy jim, tareda gaskata byanin nasa..shikam umar kawai yajishine Amma harga Allah yasan da wuya yarinyar tasan da mgnr.
"Ynzu ya kuje gani zamuyi A kn amsarsu rnr jummarh kmr yadda Annah ta bukata? Domin kouda na dawo gida jia dayau da safe sedata rinka kirana A kn mgnr.." Cewar harun.
Musa yace "Wannan hurumin kuma Aina Muhammadurraslan, kmr yadda mahaifin yarinyar yabar komi a hannunmu mukuma mun bar masa sbda shine ya cancanta ya zaba mata miji.."
Harun yace "wannan hk yke..umar ka sanar dashi komi?"
"Ah'ah yayah, bamu samu mun tattaunaba.."Cewar Umar.
"Okay..ykmata ka snr dashi..ku tsara komi gami da zuwan nasu, nan abuja zasuzo kou katsinar zasu hadu.."Cewar harun.
Umar yayi jim kna yace "Batun bincikenfa? Dazeyu dasun dakata mun bincika.."
Harun yace "Ai ynzude kasan bb wanda ya isa ya daga mgnr nan a rnr jumma'arh sbda Annah..wai kunga yadda duk tabi ta damune A kn mgnr, ai kwara a fara mgna, se Ayi binciken A hnkli..inkou aka samu wani Aibu Ai dole a fasa sbda bazamu Aurarda yarinyarmuba gun matsala.. Sede kuma in Allah ya yanka mna kazar whla, kaga dole mu figeta, kouda muna qi.."
"Hkne Ammande ba hkn mukasoba.. Yayah kaga gida be koshiba Ai bazeyuba A kaiwa waje.." Cewar musa.
Harun yace "gaskia kouni ba hkn nasoba...Amma kasan bb wanda ya isa ya canza zancannan a gun Annah.. Sannan duk tsarinmu bashine tsariba, tsarin Allahne, shine tsari, hk Allah yaso damu."
Musa yace "hkne, Allah yasa hknne Alheri.."
Duk suka amsa Ameen...
"In Auren yayu tarewar se zuwa yaushe kenan?" Cewar umar.
Harun yace "gaskia, se in takai 17yrs kou 16yrs ..dannaga yarinyar tayi qarama sosai, gaskia, ta ina zata fara daukar namiji..ga yarannan na yanzu sam basuda hnkli ga rawar kai.."
Musa yace "Hkne kam..duk yadda kce yy dai-dai yayanmu..Allah yasanya Albarka."
Duk suka Amsa da "Ameen.."
"Raslan dinnema babu lafia wlhy.." Cewar umar.
Nan da nan duk hnkalinsu ya tashi, harun da musa har suna rige rigen mgna "Subhanallahi! Tin yaushe kenan?" Duk suka hada baki gun tmbyrsa.
"Tin jia, har sedama uwar tasa masa drib.." Daddy ya fada fuska dauke d dmwa.
Musa yace "toufah! Ashe ciwon yakai har hk..Ai inkaga ciwon da yaronnan ya kwantama har akasa masa drib to tabbas ba krmin ciwo bne..don yaron jarumine ga hkri, da juriya..."
Harun yace "gaskia kam...se kuma bka fadaba tin jian Ai da Anzo an dubashi..meke damunshi?"
Umar ya sosa keya kna yace "Ciwon gado.."
Ba tareda bukatar qarin byaniba, suka gane meke damunsa. "Ash sha! Wayyo! Amma beji ddhba..Ai abunnan na damun yarannan, musammanmashi Raslan, gani nkeyi kmr yafimuma mu..dan duk family bb wanda yy wannan gadon harya zarce seshi... " cewar musa
Harun yace "gaskia kam, hk nima nke ganin alama..ina iyalintasa take?
"Tana nan..kasan Auren ne na zamani, sannan matanma na zamani bazasu iya jurewaba..." Cewar umar
Harun yace "gaskia kuma hkne.."
Musa yce "Ammafa ana samun masu juriar..ga sauran yaran nakunan dasukayi Aure Ai basa complain suna zaune lafia.."
Harun yace "wannan dincede inajin ba a daceba..shiyasa naso a hadashi