Showing 87001 words to 90000 words out of 274760 words
yna kallon ummih wadda ta zauna kn kujera 1sttr, ajiyar zucia tyi jin abinda Annah tace.. "ah'ah bnceba wlhy Annah, Ai bn isaba.."
"Inma kaine kace, kaida ita na barku da ALLAH, tindani baku daukeni a bakin komiba ace ni inzo gidanka incewa mtrka ta kirawominkai tacemin wai kna bacci..dan bura ubaka ni sanda ka hanani baccin uwartama ta Auri ubantane.."
Zaunawa kn carpet daddy yy kusada dakafafuwan Annah, a hnkli ya fara tausar kafafuwan nata da duk hannayensa biyu yace "Yi hkri Annah batasan na tashi bne.."
"Au kma damre mata gindi kenan ko...kukam de kunyi asara wlhy, kuna gani mtnku namin Abinda sukaga dma Amma sam baku iya daukar mataki, hmmm su sunada Abun baku nikam bndashi..hk yarinyarnan matar babana yau har marina tayi..."
"Mari kuma!" Daddy ya fada a razane.
"Batafa maretaba.." Cewar ummih.
Annah tace "Dan ubnki karya nakeyi! Ina kn kujera kina kn kujera.."
daddy ne ya kalleta da ido yy mta mgna, Xamowa tayi ta zauna kn carpet zucia a bace..
"Shegia da bakin baki kmr na yan shaye shaye..ina mgna kina karyatani, Ta dago hannu zata mareni ki dktr da ita meye marabarshi da marin,ki bam bantamin..zagi kuwa ai harke kin zageni.."
Ajiar zuciar daddy yy a zucia yace "Inde wannan ce ihsance zata aikata..zainab cede bna tunanin, zata zageku Annah.." A fili ya kwantarda murya yace "Kuyi hkri dan darajar ma'aiki annah.."
"In bnyi hkrinba hauka zanyi.." Cewar Annah
Girgiza kai daddy yy kna yace "Kunyi karin kumallon.."
"Ina nga ta karin kumallo nida na taso tin karfe shida na asubahi..ni ynzu ba wannan ne ya dameniba ina shi babana yake, sbdashi nazo garin nan.." Ta tambayi Raslan
Daddy yayi jim kna yace "Bayanan wlhy Annah Har ynzu be dawoba..Sannan bya kiransuma sam.."
"Rufemin baki makaryaci kawai! Ai dmn nasan Abinda zakace kenan, tinda kun gma kulle kullenku, tou li'ilafi quraishin aniyar kowa ta bishi daga sharrinku ku masu tofi a cikin kulle kulle.. Zaka kirashi a waya kou sena muku tsinuwa.."
Hnklin daddyne ya tashi yace "wallahi tallahi hajia yaronnan nace muku be kiramuba ko lmbrshi bamu dashi,.."
"Dan iskn yaro kai..wato yabi dunia ni kuma ya sani a shiga uku takabar siriki, ze dawo Ai komin daren dadewa tinda beda bakin Uba da uwa, inbade ynzu uwar ta masa bakiba, sbda nasan ba kaunar Auren takeyiba..duk wanda baya kaunar Aurennan bayana yake Wlhy.."
Ummih de knta na kasa, klmn Annah na mata zafi Amma dole tayi hkri..
"Kai ummaruru tinda bayanan, kai ka saketa mna tinda dmn ku kuka damra Auren Ai.."cewar Annah.
Daddy yace "Annah Ai ba ayin hkn a musulunci,tinda anasa ran ze dawo.."
"Ni zaka gyawa musulunci, saukana yafi sau miliyon a dunia, tin kafinma insan zan haifoku,muke zuwa gun alarammah sadi sidi dan lambun malamai,muke daukar karatu.."
"Ba gaya muku nyiba, tinasarwace.."cewar daddy
"Yaufa duk ma mezakace sede kace seya sakarmin jika, kuma da kuka kullah se Allah yy mna hisabi nidaku.."
"Kuyi hkri ya dawo Annah Ai tinda bakison Aurennan dole ya saketa, tinda hkn kikeso Abinda kkeso Aishi za ayi Annahtarh.."
Murmushi tayi tace "Yauwa ko kaifa...Danni sam bna kaunar aurennan, ta shiga makiya da yawa kada suje su Asircemin jika, kwara ya saketa salin Alin.." Cewar Annah.
"Eh hkne kuma kunyi Mgna Annah.." daddy ya biye mta sbda su rabu lafia nan daddy ya canza Akalar mgnr kn zancen zuwanta umara dmn inta tafi umara kafin azumi ma ita take tafi tou bta dawowa dgcan se Aikin hajji. "Annah wannan karonma zakuje umarar kou?"
"Meze hna tinda da rai da lafia..zabje inyowa mijina adduarh..ammafa bazan tafiba se yaronnan yaxo ya sakarmin jikata.."
Daddy yace "Tou ai kafin lokacinma ya dawo..kunga inkun tafi dagacan se kuga likitanku.."
Annah tace "eh hkne kuma..bari in tashi in hau hnya, Na baro jaririyar jikata, ita kadai se masu Aiki, kada manide su cutarminda ita, bari kagani tafia kawai zanyi inje in gnta, Allah sarki dana sanima danazo da ita sam bnason nisa da ita.." Ta miqe da kyar da sandarta , daddy shima miqewar yy yace "bari a maidaku a jirgin sama mna se dreva shi ya koma a motar.."
"Kai rabani da jirginnan nifa ba kaunarsa nkeyiba, se ayita yawo dakai a sararin samaniya, rabani kaji! kasa me tsarkima danya zama dolene yasa nake zuwanta a jirginnan,.. Barni in koma a mota ta.."
"Ku tsaya ku karya to.." Cewar ummih.
"Aka gya miki kin iya girkin dazan cine. " annah ta fadi hkn tna harararta. Har bakin car suka rakota harta shiga motar se kuma ta fito tace ta fasa tafia dole a nemo Raslan ya sakar mata Jikarta," daddy yy jim kna yace "Ai mun gma mgna ko kun mntane.."
"Eh to hkne kuma..to mujede in karya din.."
Ummih tace " ikon Allah.."
"Ai dmn ikon Allah ne ba nki bne,shegiya kawai me siffar yan wuta.." Annah tace da ummih..komawa sukayi ciki aka shirya mata lafiyayyen breakfast, a dining daddy da knshi yy serving dinta taci tyi nak tnaci tna zagin UMMIH, harta koshi, tadan huta kna suka kra rokota har bakin car ta hau anty sadia tace a gaida mata da KYAUTAR ALLAH, se Annah tji ddh tace zataji...seda tabar gidan kna ihsan ta fito Falo, tyi breakfast, UMMIH tayi mta fada kn gangancin datasoyi na marin Annah anty sadia tace data mareta dase ta mata dukan tsiya.." "In kk kra mgna sena bta miki.." Cewar ummih ihsan km harara tabi sadia dashi, wata wutar tafi gaban a kasheta da ruwa sede kasa.
Koda Annah ta isa Abuja nan ta tadda Anty rukayya taxo gun sunan yar yayarta, anyi sunan an gma shine ta biyo nan, ta kwana washe gari ta nufa kaduna,dayake itadin yar katsinarce....
Da daddare byn Annah ta gama cin Abincin dare tna dakinta tamayi shirin kwancia bacci amma tna zaune ne tukunna. Anty rukayyah ta shigo dakin sanye take da kyn bacci kalar green dan Annah nason green a rayuwarta. "Bakuyi baccinba.." Cewar Anty rukayyah dake qoqarin qarasowa ta zauna kasa.
Annah dake zaune gefen gado da wayarta a hannunta tana shafe shafe dukdade batasanma inda take shafawarba, wai itama tga Ana shafawarne shine take shafawar, irinna yan gayu.. "eh bnyiba Autata..Tashi ki zauna nan gefen gado.."
Tashi tyi ta koma gefen gadon ta zauna, knta kasa tace "Annah ina nemn Alfarma ne, kou zan samu.."
" alfarmar menene ina jinki...inhar batafi karfinaba zanyi miki rukayyah, duk sirikaina nafi kaunarki sbda sunan nan naki, da kuma yadda kikeyimin ladabi da biyayyah kmrni na haifeki, sam baki taba jin haushin zagin da nkeyi mikiba, harga Allah inasonki rukayyah.." Cewar Annah dataketa raftako zance
Se Anty rukayyah taji ddh tace "Ngde Annah, wlhy kmr uwata na daukeki.."
"Nasani rukayyah, su masu sunan nan nki bn taba ganin Masu mugub halibaa..matsalarki dyace rashin haihuwa..."😂
Shiru anty rukayyah tayi knta na qasa..
Annah ta kalleta tga tyi jim tace "Kiyi hkrifa, Ai gaskia na fada baki haihuwa, ko kna haihuwarne.."
"ah'ah Allah be kawoba..."cewar Anty rukayyah.
Annah ta tabe baki tace "Uhm, Kede kawai baki haihuwa Allah ya kyauta...inajinki meye Alfarmar da kike nema.."
"Daman dan Allah so nkeyi KYAUTAR ALLAH ta bini kaduna ..tinda nga bata zuwa mkarantar, tadan kwana biyu..."
Annah tace "da bata zuwa mkrntar se aka gya miki nemn kai nkeyi da ita..to tinda Aka haifi yarinyarnan ko gidan dangin ubanta bata taba zuwaba,..kuma abinda yasa bta zuwa mkrnta sbda Auren dake knta,nida kike ganina inada hnklina da lissafi.. da yaronnan yazo ya saketa shikenan, zata koma taci gbada mkrntarta..dan hk bb gidan uban dazataje, knji na gya miki.."
"Tou shikenan Annah ngde.." Ta fada cikin ladabi kna ta miqe tayi mata seda safe harta kai bakin kofa Annah tace "Auta dawo kiji wani abu nama mnta ban baki lbriba.." Tou tace kna ta dawo ta zauna, Annah ta kama haba tace "Hmmm waini yau yarinyarnan matar babana ihsam rake ko waye,.."
"Ihsan sunanta.." Cewar anty rukayyah
Annah tace "Yauwa itafa..waiyau ni wannan yarinyar zata mara...hmmm..."
"Mari kuma!" Cewar anty rukayyah ta maimaita hkn sbda tji mgnr a bakima tnada nauyi
"Mari mna karya zan miki...dabadan zainabu ta dktrda itaba daseta marenin..."
"Allah ya shirya .." Cewar anty rukayyah dataji ashe ba ayima marinba.
Annah tace "ki gayawa musa, shi kuma ya gyawa wannan dan..''
"Mezan gya masa.."cewar anty rukayya
"Me nagama gya miki ynzu.." Cewar Annah.
"Okay tom.."
"Kadafa ki mnta ki gaya masa.." Annah ke kara jaddada mata. Anty rukayyah tace toh,...kna tayi mta sallahma ta tashi ta fice a dakin, direct Upstairs ta nufa bedroom din KYAUTAR ALLAH ta shiga,..
Zaune take tsakiyar bed dinta ta tasa system dinta a gabanta, se daria takeyi, tna video call da daddynta... sanye takeda kyn bacci masu kyau da sheki rigace iya guiwa klr marun me flower dark purple,knta babu kallabi, sumarta irinta buzayen asali ta barbazo ta rufe mata wuyanta zuwa kirjinta, sede sumar bb gyara sbda sam KYAUTAR ALLAH bta kaunar abinda ze tba mata gashinta. Ido kyar Raslan Ke bin duk sassan jikinta dashi, hk kawai ya tsinci knsa dason yawo da idonshi a knta, yan nonuwanta sunfi daukar idonsa,.. Karasowa Anty rukayyah tayi ta zauna kn kujera, tna ankare da lmrinsu...
"Anty kn dawo...ta yarda.." KYAUTAR ALLAH ta tambayeta.
"Aah taki yarda.." Ta fada da rashin kwarin guiwa.
Raslan yace "waye ze yarda?"
"Annah ta yarda nabi Anty rukayyah gidanta gobe..inaso nje gidanta wlhy.."ta shagwabe face
Raslan yace "To ni meyasa baki tambayeniba, kou Annahn ta yarda ni bazan yardaba...."
"Hba daddy pls.." ta wani kara Shagwabe masa..
Sosai yy missn shagwabarta a fili da kwancia jikinsa da takeyi.. "Nyi kewarki my small bby.."
"Ni nafi kewarka..inka dawo zaka goyani pls.."
"Har abinda yafi goyo zanyi miki.." Ya fada cikeda kaunarta da sonta.
Sosai taji dadih tahau murna "yaushe zaka dawo pls?"
"Ba rana.." Cewar Raslan
Fashewa tayi da kukan gaske harda hawaye..
"Kukan na meye? Kinaso ki kasheni ko? Hba mah pickin.." Ya fada ynajin kukanta harga rnshi
"Ba kace bazaka dawoba..." Ta fada tna share hawayenta..
"Zan dawo mna...but ba ynzuba..."
"Se yaushi pls..." Ta tambaya tna maida sumarta bya..
Ido ya zuba mata, byn hips da nono ynason gashi a jikin mace,.."zan gya miki..."
"Tom,,,i love you.." Ta krshe mgnr Tna canza voice
Some times yarinyar na gigitashi, ta iya kissa kmr wata babbar mace "Kema hk.." Ya fada yna murmushi.
"Nima hk me.." Ta hau buga kafa na shagwaba..
Cikin burgewa yake kallonta yace "yi hkri small bby...i love you more.."
"Ummmm Muuuu'aaaahhh!" Tayiwa hannunta na dama kiss ta hura masa..
Lumshe ido yy ya dafe kirjinsa yace "ya samu matsugunni a zuciata.."
Farin cikine yabi ya lullubeta tace "Ngde sweet dad dina.."
" bye ki kwanta kiyi bacci pls..."
"Tom...Sweet dreams, dream's About me.."
Smiling dinsa me tsada yy mata kna yace "Insha Allahu small bbyna.." Daga hk sukayi sallama.
Anty rukayyah de na gefe tna ganin ikon Allah yar karamar yarinya ta iya love..
cire conecting din system din tyi da wayarta ta Rufe system din ta mayarda ita gun zmnta tasa charji hk phone dintama charji tasata, ta isa inda Anty rukayyah ke zaune ta zuba mata ido cikeda mamakin yadda ta iya love,tabbas Aurennan rabashi zeyi wuya,sannan abubuwa zasu Afku bb jimawa, dole ta shiga lamarin...ta fada a rnta..krsowa tyi ta fada jikinta..
Bubbuga mata bya tayi tace "Uwar yanson jiki.."
Kra lafewa tayi a jikinta tana yar daria tace "anty muje kawai ko Annah bta yardaba.."
"Rufamin asiri.." Cewar anty rukayyah
Daria tayi tace "asirinki a rufe yke mommyna..." Duk sukayi daria... Sun dan taba hira kna suka kwanta..washe gari da wuri anty rukayyah ta shirya dan zuwa kaduna. itama KYAUTAR ALLAH shirin ta shigayi danta rantseda Allah setabi Mommynta anty rukayyah, hartakai duk komatsanta mota... Byn sun gma breakfast 7:30am KYAUTAR ALLAH ta shirya tsaf cikin doguwar rigar Atamfa da gyalenta, ga bag dinta me kyau ga hannunta, tyi kyau tsaf dukda ba make-up ga fuskarta, Anty rukayyah kam hijjbi ne har kasa ga jikinta,..Annah ta zuba ma KYAUTAR ALLAH ido tna tunanin yadda zasu kwashe.
Har bakin car suka rako Anty rukayyah ta shiga bya kyautar Allah ma ta zagaya zata shiga dyn bngaren Annah tace gidan ubanwa zakije "gidan Anty rukayyah.." Cewar kyautar Allah uwar yan shagwaba.
"Dake da rukayyar dukna kwashi kan babbar bura ubaku, zaki fito a motarnan ko sena kwasheki da mahaukacin mari...." Nan KYAUTAR ALLAH tahau kuka tna ihu tna kuka,kai kace wani Abun Akayi mata.. Can ta zube kasan tana birgima..Allah yaso gun tas tas yke ko tsinke babu..
"Ku ganninmin iskncifa..zaki tashi a kasannan ko kuwa sena hada kanki da bangon matarnan.." Cewar Annh fadi kawai takeyi Amma ko dunguri Bata iya mata..
Anty rukayya dake cikin motar tna kallon drama..
Ci gaba tyi da birgimar a kasan tna ihu, ma aikatan gidan nata zuwa suna tambaya lafia..annah tace "Jikintane ke kaikayi...kai dan liti samo min zabori yau sena zaneta tass.."
Dan liti yace "kih kahceeh.." But shi bebeneh
Da dan karfi Annah tace "Wawan bnza..cewa nyi ka kawomin zabori.."
"Okay bindigogih.." Cewar dan liti..
Duk yan gun suka kwasheda daria hadda anty rukayyah da KYAUTAR ALLAH
Annah tace"Bature zaka kawomin ba bindigogiba...dallah wuce ka kawomin zabori.."
Se ynzu dan liti yaji yace "Oh ajiya! Wanlashi se yazzu najiih..da Allah kiyih hanquriiihh..irin wannan da zama dasu kwara zama da kaxarrhh.." (Wallahi hajiya se ynzu naji.. Wai irin wannan yaran da zama dasu kwara zama da kaza)
Nan suka qara kwashewa da daria..
Annah tace "Anki ayi hkrin ...jibeshie me kma da tarwatsa..zakaje ka daukomin zaborin kona hauka da jibga.."
dayake ya matso da kunnenshi tsaf yji metace, Sumui-sumui ya bar gun ba jimawa ya dawo da katotuwar bulala ta inji ya miqawa Annah ta amsa tna bin bulalar da kallo.. "Wannan bulalar sekace za a doki jaka..shege mugu Azzalumi touni ba azzaluma bace irinka..."
Matso d kunnensa yy but bejiba yace '' meeh cihcace'' (me kikace)
Annah Ta zabga masa guda daya a bom-bom nan ya hau rawar disko yna ambato sunayen Allah... Ma'aikatan gidan suka kwasheda daria, hk itama anty rukayyah seda ta dara, hatta KYAUTAR ALLAH dake kukan seda ta dara ...Annah ta qaraso da bulalar a hannunta tace "zaki tashi a qasannan ko sena dakeki kema.."
.kin tashi tyi taci gbada kukan harda kwalara kara ta d.. " wlhy mutuwa zanyi inbn bitab..."
Da sauri Annah tace "Rufemin baki..shegiya me muguwar fata ke gaki ba lafiyayyaba..tashi ki bita ku tafi sati dya zakiyi ki dawo.."
Miqewa tyi tana murna tashiga motar tna fadin "wlhy bazan dawoba se nyi wata daya.."
Annah tayi fuskar tausai tace "dan Allah KYAUTARH ta ki dawo da wuri..bazan jure rashinkiba.."
Se tji ta bata tausai, ta fita taje ta manna mata kiss tace "Ki kula da knki my Annah zanyi kewarki.."
"Nima hk jikalleta..Allah ya tsare minke..."
"Ameen.." Tace ta koma motar idonta na kn Annah..
"Ke rukayyatuh ki kulamin da jikata yadda na baki gud'a ki dawomin da gud'a..." Tayi ma Anty rukayya gargadi harda kme kunne.
"Insha Allahu..ngde Allah..".
"Yauwa touh ALLAH ya tsare.."
"Ameen.." Cewar Anty rukayyah da KYAUTAR ALLAH..Dreva yaja motar sukabar gidan tna dago musu hannu suna dago mata hannu,... Seda motar ta fice daga gidan kna Annah ta juya ta koma gida tna sharar kwallah ta tabbtr zata azabtu da kewar Jikarta...
USA...
Saif se shagalinsa ykeyi da bbynsa yar baturiya, se kwasheta ykeyi hnklinsa kwance, gidanshina ta dawo yaci ya koshi Abinsa..
Shikam gogan kullum cikin hadiyar tablet yakeyi, duk sha"awarsa sam bya sha'awar turawanma ballan tna ya tsoma al"aurarsa a jikinsu... Lokuta da dama da kyar yke bacci wasu lokutanma sam byayin baccin, musammanma insunyi waya da bbynsa, video call ya rasa dalilin dyasa a ynzu ykejin wasu Abubuwa a knta... Aikin dayazoyi yna tafia yadda ykeso Alhamdulillahi arziki nata hauhawa,...
kimanin kwanansu goma sha biyar a Kasar..agogon bangon dake falon nashi ya buga 10;pm, Kwance yake kan kujera 3 sttr kujerun falon kirar Royal ne masu kyau se wani wal-wal sukeyi, kyaunsu da banne, falon ya kayasu Ainun yy kyau sam bb hayania a falon, tv bangon dake falon taf ya mamaye katoton bangon yammah.. Hannunshi na cikin sumarsa, yna cukurkudata, ynajin abunshi na wani zil-zil yna miqewa, yna numfashi..tabbas yasan yy qoqari rabonshi da gindi yama mance, sam bb service..
Saif ne ya shigo falon nashi kasancewar gida dya suke Amma kowa da side dinsa(gidan na raslan ne)... "Abokina yane.." Cewar saif ya qaraso ya zauna kn kujerar dake facing nasa.
Dago red eyes dinsa kawai yy ya zuba masa..kallo dya yy masa ya gane Abunne ke damunshi.. "Showie Abunne.." Saif ya tambayeshi
Harara kawai raslan ya gallara masa ,batare da yy mgnaba..
"Ayyah aboki..kaine bakajin Shawara wlhy kamayi try, hba kwana nawa ko ince wata nawa tinda de tin muna nigeria ba wani lbri...kawai kasa yarinyarnan Angela a daki ka caccaka kawai..yarinyar mafa se binka takeyi Amma kaki kulata..byn ita ga waccen yarinyarma na mnta sunanta.gasunande dayawa...kawai seka hadasu kaci dannasan daya tayi mka kadan.."
Yamutsa baki Raslan yy yace "kazanta..kaga nyi mka kama da wanda zan iya cin baturia...bakar fatama bta iya daniba ina maga baturia.."
"Uhm kaide bka saniba...ka gwada ka gani.." Cewar saif
"Dallah malam gafara aka gaya mka ni irinkane..."
Daga kafada saif yayk alamar ko a jikinsa "okay...na barka wani time nasan zaka nema da knka.." Miqewa yy ya tashi ya fice daga falon.. "allah ya kyauta..." Cewar Raslan, shima ya miqe da kyar yna tafia yna gwale kafa kmr wani dan kacia...bedroom dinsa ya nufa ya dauko kwayarsa ta gado, ya hadiye kwara hudu, at one time.kna ya koma ya kwanta hannunsa na kn burarshi, wadda keta qara miqewa, tna neman Agaji... Rnr yadda yaga rna hk yaga dare, harga Allah wasu lokutan rablet din basayi masa..
Washe garin rnr da suka isa garin kaduna...anty Rukayya ta hadowa KYAUTAR ALLAH maganin qarin girman nono dana qara hips.
Wadannan sune abubuwan data hada na kara cikar nono da girmansu ta yadda zadu cika hannu taf su tsaya kiqam...ga Abubuwan buqata
Alkama
Waken suya
Gujiya Danya
Aya
Ridi
Shinkafa fara
Flenten
Hulba
Karas bushashe
Ta zuba kowanne kmr yadda ze ishe bb iyakancewa anadeson asa hulbar da dan yawa ta hadasu ta soyasu Amma bnsa karas din ta nika daman tnada blander ta niqa ta maidasu gari ta zubasu a bocket me kyau, tna dama mata da safe dashi take karyawa duk damun dya madara Peak ta ruwa gwangwani dya take juye mata a ciki.. Da yamma ma ta hada mata na hpis shima kyn hadinsu dayane marabarsu wasu ganyayyakine, ga masu bukata zasuyimin mgna muna sayarwa na hips din dana qara nono danasa kiba....(da jigidar maganin mata da ingantaccen matsi da tsumi duk meso pc me)
Sannan ta hada